Showing 3001 words to 6000 words out of 46126 words

Chapter 2 - TAIMIYYAH

Start ads

15 Aug 2025

300

Middle Ads

wa masallacin kusa da

gidan,ita kuma TAIMIYYAH ta nufo sasan Iya jikinta gaba

ɗ

aya ya saki ga wani zufa da ke keto mata alamun alluran da akai mata ya fara aiki sosai wajen saukar da Zazza

ɓ

in gaba

ɗ

aya,kaman ance ta kai dubanta ga sashen adana motoci na gidan,idanunta suka sauk

a akan motar Abie

ɗ

insu,ƙatuwar baƙar LEXUS tuni taji zuciyanta ya fara gudu wani da

ɗ

i ya lullu

ɓ

e zuciyanta,domin tayi kewansa matuƙa don sun rabu da shigowa garin shi da matansa da qanninta ,ta cigaba da takawa cikin takun tafiyanta wanda take dafe da ƙaf

anta na hagu,lokacin da ta sanya kanta a sashin Iya shi kuma Abie na shirin fitowa don zuwa masallaci,ka

ɗ

an ya rage suyi karo TAIMIYYAH tai baya don bashi hanya,cikin rashin sa'a hannunta dake dafe da ƙafanta me lalura ya zame,tai kaman zata kifa Abie

ɗ

in

yayi saurin taro ta yana fa

ɗ

in "Subhanallah!

ki

dinga kula Zainab."

TAIMIYYAH da duk murnan ganinsa ya gama cika ta tai murmushin da suka bayyana kyawawan haƙoranta

,cikin

zallan murnan daya kasa

ɓ

oyuwa take fa

ɗ

in "Sannu da zuwa Abie,i miss u so much tare

da su Ummie kazo?"

Alhaji Sameer ya gya

ɗ

a mata kai yana sakin murmushi yake fa

ɗ

in "We ol miss u too dear

,tare

muke ya jikin naki hope kina samun sauƙi sosai?"

Ta gya

ɗ

a kai da shagwa

ɓ

a take fa

ɗ

in "Naji sauƙi sosai Abie bari in shiga daga ciki na ga masall

aci zaka sai ka dawo."

Daga haka ta ra

ɓ

a shi ta wuce ya bi bayanta da kallo

,yana

kallon yadda take tafiya wanda shi yake ganin kaman a wahalce take takawa,tausayin ƴar sa da ƙauna irin ta uba da ƴa ke ratsa sa,sai da ta

ɓ

acewa idanunsa sannan ya juya ya f

ice daga sasan baki

ɗ

aya.

A cikin sasan Iya kuwa TAIMIYYAH na shiga falon Iya bakinta

ɗ

auke da sallama,idanunta suka fara sauka akan qanwarta Nahar,yarinya ƴar shekaru bakwai zuwa takwas,Iya da Ummie da ke zaune cikin falon ne suka amsa sallaman TAIMIYYAH

,yayinda Nahar ta rugo da gudu wajen TAIMIYYAH tana fa

ɗ

in "Oyoyo! Anty TAIMIYYAH."

TAIMIYYAH da tayi saurin jingina da jikin kujera don kar Nahar

ɗ

in ta kadata

,tayi

saurin sakin murmushi tana ware mata hannuwanta Nahar ta shige,ta rungume yarinyan tana fa

ɗ

in "Welcome My Baby i miss u."

Raudha yayar Nahar ce ta iso itama tana ma TAIMIYYAH oyoyo,TAIMIYYAH ta rungume su duka sunata murnan ganin juna,Raudha zatai shekaru goma sha

ɗ

aya,kallo

ɗ

aya zakai mata kasan sun ha

ɗ

a jini da TAIMIYYAH,domin kamansu

ɗ

aya d

a Iya har farin fatan,yayinda suka

ɗ

akko manyan idanun Abie farare tas,sakin su TAIMIYYAH tayi tana nufan wajen su Iya,Nahar ta biyo bayanta tana fa

ɗ

in "Anty har yanzu Abie ya kasa sawa a gyara miki ƙafanki ki dinga tafiya irin yanda mukeyi,kuma a daina ce

miki gurguwa yadda su Anty Zuhrah ke kiranki."

Ummie ne tayi saurin buge bakin Nahar

ɗ

in a lokacin da ta iso wajen

,yayinda

TAIMIYYAH tai murmushi tana duban Nahar

ɗ

in da muryanta me raunin daya fallasa cewa maganan Nahar ya ta

ɓ

a zuciyanta,ta furta "Nahar

ba laifin Abie bane domin bashi ne zai iya sawa ƙafan ya gyaru ba,ni haka Allah yaso ganina karki damu kinji,ni Allah bai nufa in dinga tafiya irin yadda kuke yi bane kuma ki daina

ɗ

aukan maganan da su Anty Zuhura ke fa

ɗ

i kina sawa a ranki kinji ko?"

Yar

inyan ta gya

ɗ

a kai alamun gamsuwa yayinda TAIMIYYAH tai ƙasa tana gaida Ummie,Ummien ta amsa da kulawa duk da cewa fuskanta babu wani alamun

ɗ

oki ko murnan ganin TAIMIYYAN,domin irin matannan ne marasa sakin fuska,sam bawai ta damu da TAIMIYYAN bane kanta

da ƴaƴanta kawai tasani,shiyasa tun lokacin da Abie

ɗ

in ya auro ta ya nuna son ta riƙe TAIMIYYAN ta bijera masa,domin a ganinta zama da irin su lalurace kawai da

ɗ

awainiya duk da cewa babu abinda yake gagaran TAIMIYYAN a hakan babu abinda bata iyawa,hatta

da

ɗ

aukar ruwa a bucket da duk wani aikin ƙarfi gwargwado tana iyawa,babu abinda ake taimakonta dashi sai ƙalilan,sannu da dawowa Iya taiwa TAIMIYYAH tana tambayanta yadda sukai da likita,TAIMIYYAH ta sanar da ita cewa allurai aka bata uku anyi

ɗ

aya saura

gobe da jibi,Iya tai mata fatan samun sauƙi daga haka ta zame jikinta ta nufi

ɗ

akinta don yin wanka da sallah sabida yadda take jin zufa ya jiƙe jikinta bazata iya komiba ba tare da ta sake wanka ba.

Lokacin da ta fito wankan samun su Nahar tayi sunyi

ɗ

a

i-

ɗ

ai a bed

ɗ

inta,suna faman kallon ƙaton photo album dake aje saman Bed side na gado,kallo

ɗ

aya tai musu ta saki murmushi tana wucewa wajen kayanta,doguwar riga mara nauyi ta saka me taushi bata shafa komi ba a jikinta,ta zura Hijab ta tada sallah,bayan t

a idar ne ta tasa kan su Raudha zuwa falo lokacin Abie ya jima da dawowa daga masjid,zama sukai gaba

ɗ

aya aka shinfi

ɗ

a babban ledan cin abinci wanda aka jera manyan kulolin abinci duk da cewan zuwan bazata sukai bai hana Iya saka Ladi me aiki shirya abinci

ka masu sauƙi ba,tare sukai lunch

ɗ

in gunin sha'awa TAIMIYYYAH na jin farin ciki sosai na ganin ahalinta,duk da cewa sam babu cikakken wani shaƙuwa tsakaninta da Abie

ɗ

in,amma hakan baya hana ta shiga farin ciki a duk sanda zai

zo garin walau shi ka

ɗ

ai ko

da su Ummie

ɗ

in,Ummie itace ta fara tashi daga wajen cin abinci tana sanar da Iya cewa zata wuce part

ɗ

insu,Iya tai mata Allah huta gajiya tai gaba su Nahar ko kallonta basuyi ba bare suyi yinƙurin bin ta suna nane da TAIMIYYAH domin Allah ya

ɗ

aurawa yaran

son Yayar tasu,ko don irin kulawa da ƙaunar da TAIMIYYAN ke gwada musu ne Allah masani,lokacin da Abie ya kammala cin abincin yayi hamdala tare da goge bakinsa da tissue,sai ya

ɗ

aura manyan idanunsa akan TAIMIYYAH wacce itama ta gama cin abincin tana goge

wa Nahar baki ne,cikin murya me nuna kulawa yake fa

ɗ

in "Zainab yanzu kin gama NCE

ɗ

inki sai kuma miye plan

ɗ

inki na gaba,aure ko karatun zaki

ɗ

aura?"

Kalman aure daya shigo cikin kalamansa yasa TAIMIYYAH saurin waro idanunta

,cikin

muryan da ke nuna ki

ɗ

ima

take fa

ɗ

in "Abie aure kuma? Karatun dai zan

ɗ

aura ni bazan yi wani aure ba waye ma zai auri gurguwa kaman yadda Umma ke fa

ɗ

i."

Ta ƙare maganan tana turo baki alamun shagwa

ɓ

a,Iya da ke zaune duk tana jinsu ta

ɗ

ago tare da saukewa TAIMIYYAH harara tana fa

ɗ

in "Ashe ban hanaki irin wa

ɗ

annan kalaman na banza ba TAIMIYYAH,don Allah ya yoki ahaka sai akace shikenan bazaki samu masoyin da zai aureki a haka ba,to bari kiji wanda suka fiki nakasama sunyi aure har sun haihu bare ke da babu abinda ma yake gagaranki,k

ije gidan Malam Inuwa ki kallon gurguwan da bata ko iya tashi ta miƙe a nanna

ɗ

e take amma tayi aure ƴaƴanta goma sha biyu zar sunanan suna taka doran ƙasa,don haka ki iya bakinki ki kuma daina ƙoƙarin ja da ikon ubangiji,ita wacce kike ji abakin nata tana

cewa bazaki auru ba sai ki zuba mata ido ki ga idan itace ta halicceki da zata hana Allah ikon sa,ni a nawa ma babu wani karatun da zaki

ɗ

aura Allah ya kawo me so kiyi aurenki kawai ki huta."

Tunda Iya ta fara magana ko tari babu wanda yai har ta dasa aya

cike da sababi da jin zafin Hajiya Saratu a ranta,Abie ne ya dubi mahaifiyan na su yana fa

ɗ

in "A'a Iya idan har tana son cigaba da karatun kar a tauyeta,abata dama ta

ɗ

aura idan yaso tana cikin yi Allah ya kawo me son sai ayi auren,amma zaman haka bazai y

iwu ba,Zainab wani skull

ɗ

in kike so gashi yanzu ana cikin wannan strike

ɗ

in,ni kuma bazan so ki tafi wani gari ba sabida laluranki, karatunki a kusa da gida zaifi,don haka sai dai ajira aga janyewan yajin aikin malaman sai asan abinyi,idan akwai wani plan



ɗ

in da kike dashi ina jinki tell me."

Abie

ɗ

in ya ƙare maganan idanunsa akan TAIMIYYAH da da

ɗ

i ya cika ta

,na

jin cewa Abie

ɗ

in bazai hanata cika burinta na son yin karatu me zurfi ba,cike da

ɗ

oki take fa

ɗ

in "Abie zan fara yin wani Computer Skull kafin a

dawo daga yajin aikin,ina so in samu certificate na Computer Training

ɗ

in,ku

ɗ

in form da na registration kawai zaka bani,a can wajen Congo ne sai Sani ya dinga kaini yana

ɗ

akko ni ko Abie?"

Alhaji Sameer ya jinjina kansa cike da gamsuwa yake fa

ɗ

in "Eh hak

an ma yayi kinyi tunani me kyau

,karki

damu zan baki ku

ɗ

in komi da komi,amma Iya tace an baki allurai uku meyasa kika yadda aka fara,kinsani sarai bana so ko kina manta alluran shine silan laluranki Zainab."

Ya ƙare maganan da fa

ɗ

a sosai wanda yasa TAIMIYY

AH bashi haƙury

,tare

da sanar dashi magungunnan ne basui mata ba dole sai an ha

ɗ

a da alluran,tare da su Raudha ya bar sashin zuwa part

ɗ

insu da suke sauka idan sun zo daga Lagos

ɗ

in.Bayan fitan su Iya ta kalli TAIMIYYAH da ke ta faman murnan zata shiga Com

puter skull,ta maka mata harara tana mitan fa

ɗ

in "Ayi dai mugani duk son karatun mutum da ƙinsa da aure indai lokacin mutum yayi dole yai auren ba."

Kafin TAIMIYYAH tace komi suka jiyo amon muryansa,wannan dai muryan nasa me cike da isa yake doka sallama

daga bakin ƙofar

ɗ

akin Iyan,Iyan ce ta amsa sallama tare da bada izinin shigowa,qamshin turaren BENTLEY ya riga isowa cikin

ɗ

akin kafin gangar jikinsa ya shigo,idanunsa ya sauke akan TAIMIYYAH da ta miƙe tare da dafe ƙafanta ta fara takawa don komawa

ɗ

aki

ta kwanta,baiyi magana ba har ta shige corridor

ɗ

in da zai sadaka da Bedrooms

ɗ

insu,illa

ɗ

auke kansa da yai ya maida dubansa kan Iya yana takowa cikin falon,a kujeran 2 seater ya zauna yana fuskantan Iya ya fara gaida ta,ta amsa fuska a sake tana fa

ɗ

in "Ya

nzu Sadeek ka dawo tun jiya sai yau zaka shigo gaida ni,to kayiwa kanka ne aiko baka shigo ba ka zo don mutuniyar ka dana tabbatar kaji bata jin da

ɗ

i ko da yake naga yanzu ƴar wasan

ɓ

uya kuke tunda uwarka bata ƙaunar jituwan da ke tsakaninku."

Ta ƙare ma

ganan cike da sababi hakan yasa Sadeeq sake ha

ɗ

e fuska,yana wani ta

ɓ

e baki yake fa

ɗ

in "Ke dai Iya kin faye son nacin magana

ɗ

aya,waya gaya miki wasan

ɓ

uya muke ita

ɗ

ince dai bansan meyasa bata son ha

ɗ

uwan mu ba yanzu ko don taga ta gama zama Big Girl ce oh

o."

Iya ta ta

ɓ

e baki itama tana fa

ɗ

in "kadai ji da ƙaryan turancinka

,ya

wajen aikin naku ina fata dai komi na tafiya yadda ya dace ko?"

Sadeeq ya gya

ɗ

a mata kai kawai

,kafin

ya miƙe ya nufi wajen cin abinci yana fa

ɗ

in "Iya akwai abincin da zan iya ci

anan,cikin gida tuwon shinkafa akayi ni kuma banso,ai na ga motar Abie ashe sun shigo."

Iya ta amsa da "Eh aiko sai ga su babu sanarwa

,sai

ka duba akwai ragowan shinkafa da miya sai dai mayyan Salad

ɗ

in ta juye shi ta kai fridge."

Tuni ya gane wa take n

ufi don haka baice komi ba sai nufan hanyan

ɗ

akinta da yai

,Iya

ta bi bayansa da kallo tana ta

ɓ

e baki ba yau ta gama gane jikan nata ya kamu da son ƴar uwan nasa ba,sai dai bata ji ko sama da ƙasa zasu ha

ɗ

ene zata bar TAIMIYYAH ta aure shi,sabida ƙiyayyan d

a uwansa take gwadawa TAIMIYYAN,shiyasa tai biris bata ta

ɓ

a nuna musu daga shi har TAIMIYYAN tasan abinda suke ciki ba........✍

🏻

*Littafin TAIMIYYAH paid book ne da zai zo akan 500 naira only,ga masu buƙatan yin payment zakui min magana ta wannan number

ɗ

in 08167768704, ko kuma ku turo ku

ɗ

in ku kai tsaye ta wannan account

ɗ

in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*

*Sai ku tur

a shaidan biyanku ta wannan line

ɗ

in 08167768704.*

_Masu account da Arewa books

,zaku

dinga siyan sabbin shafuka dalla-dalla akan farashi me sauƙi,ga yadda zaku siya pages a arewa books kamar haka_

👇🏻

*DANNA LINK DIN NAN KASHA KARATU

👆🏽👆🏽👆🏽

*

*

_YADDA ZAKA SIYA LITTAFI A AREWABOOKS_*

👇🏾👇🏾👇🏾👇🏾👇🏾

*Recharge* - inda ake shiga domin saka kudi cikin account.

*Balance* - Zai nuna kudin account dinku da zaku iya sayayyan littafai cikin kasuwar ArewaBooks.

*Credit/Debit Card* - Hanyar farko k

uma mai dadi wajan Recharge din account dinku.

A

inda (Enter your amount) za'a saka kudin da akeson Recharge din sai a taba "Proceed". Zaibude muku inda zaku saka bayanan katin banki, kuna gamawa kudinku zaishiga account dinku kaitsaye (instant).

-------

-

Akwai wasu hanyoyin saka kudi

a

ArewaBooks account kamar:

*Bank Transfer*

*Airtime Transfer*

Saidai su ba kaitsaye bane (instantly) sai ArewaBooks ta tabbatar da Transfer din,

amman

bayakai 1hour za'a gansa a Balance.

*Bank Transfer* - kamar

yadda akwai bayani a

sama

da kuma account number ArewaBooks.

_Account No_ - *1220077999*

_Account Name_ - *Arewa Books Publishers*

_Bank_ - *Zenith Bank*

Bayan anyi Transfer dinne sai a cike wannan Form din:

Amount Paid: - Nawa aka tura?

Name use

d for transfer: - sunan da aka saka wajan turowa

Transferred time: - lokacin da aka turo

Name of bank: - sunan bankin da aka turo dashi

Deposit date: - ranar da aka turo

Sai ayi SUBMIT.

*Airtime Transfer* - muna bada shawaran ayi amfani da *Debit Card

* kokuma *Bank Transfer* akan *Airtime Transfer

* ,

amma idan yakama babu mafita saishi tau muna amsar:

MTN,

9Mobile

Glo

Airtel

Amma kamar yadda akayi rubutu a sama afara tuntubar ArewaBooks a WhatsApp domin akwai percent da ake cirewa na

canji(

convert)

kafin kudinka yashiga Balance.

*WANNAN SHINE BAYANAN*

#Ɗansabo

ce

#

[7/24, 11:03 AM] Ayshat Dansabo

😘

: *TAIMIYYAH* ❤



©



Ayshat Ɗansabo Lemu ✍

🏻

*Page 3*

Yana sanya kansa cikin

ɗ

akin sassayan qamshin daya kama

ɗ

akin ya doki hancinsa,ya

ɗ

an lumshe idanu yana jinjina tsafta da son qamshi irin na TAIMIYYAH,halayyanta da ke sake saka shi jin ta aransa sosai da yaba ƙoƙarinta akan kula da kanta, duk da laluran ƙafanta sam bata da ƙyuiya da son jiki,kwance ya hange ta tayi ruf da ciki tare da t

okare hannayenta da pillow waya riƙe a hannunta,sam bata ji sallamansa ba sai qamshin turaren BENTLEY da ya bu

ɗ

e

ɗ

akin,hakan yasa ta saurin tashi zaune tana sauke manyan idanunta akansa,fuskanta a sake take fa

ɗ

in "Yah Sadeeq shigowa kayi,ina yini."

Harara

ya zabga mata yana takawa zuwa wajen stool da ke gaban madubi ya janyo ya zauna

,idanunsa

ya mayar kanta kafin ya bu

ɗ

e baki cike da ginshira yake fa

ɗ

in "Wannan yarinyan kin girma da yawa kin fara raina mutane ko? Ba kina kallo

na

shigo ba amma ki kai tahow

anki sabida baki ƙaunar ha

ɗ

uwan mu yanzu ko?

to

yau sai kin gaya min yadda akai na zama dodo har da kike guduna."

Ya ƙare magana babu alamun wasa ko sassauci a face

ɗ

insa

,hakan

yasa TAIMIYYAH sake dubansa ya sake jefa mata harara,ganin hakan yasa ta tsuke

baki tana fa

ɗ

in "Kayi haƙury ni fa ba gudowa nayi ba,kasan banda lafiya to kwanciya na shigo yi ina jin jiri ne."

"Allah ya sauƙe ya baki lafiya

,amma

meyasa tun wancen week

ɗ

in dana shigo kika ƙi bari mu ha

ɗ

u har na koma?"

Yadda ya tsare ta da ido yasa

ta kauda kanta

,ba

tare da tace komi har sai da ya sake maimaita tambayansa sannan ta

ɗ

ago ido ta dube sa kafin ta shagwa

ɓ

e murya tana fa

ɗ

in "Umma ce fa tace in daina shige maka inba haka ba duk randa ta sake ganina da kai saita ƙarisa

ɗ

ayan ƙafan nawa na z

ama gurguwan me sosai."

Yadda ta ƙare maganan muryanta na

ɗ

an rawa yasa jikinsa yin sanyi

,cikin

taushin muryansa me kauri yake fa

ɗ

in "Amma sau nawa zance ki daina damuwa da maganganun Umma,haba Baby meyasa kike son kafa Hujja da Umma ni kuma kina azabtar

da zuciyata why?"

TAIMIYYAH da tai ƙasa da kanta ta

ɗ

ago tana ƙoƙarin danne hawayen da ke son zubo mata,cikin rawar murya take fa

End Ads

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login