Showing 18001 words to 21000 words out of 46126 words

Chapter 7 - TAIMIYYAH

Start ads

15 Aug 2025

306

Middle Ads

kiranta da TAIMIYYAH,kaman yadda labarawa basa sakawa ƴar su ko

ɗ

ansu suna TAIMIYYAH sai ya mallaki nagarta irin na Zainab

ɗ

in,shiyasa a lokacin da aka haifi TAIMIYYAH ta sa aka saka mata suna Zainab

ɗ

in kaman tasan uwar mutuwa zatai,bayan rasuwan Zainab

ɗ

in sai Iya ta cigaba da kiran abinda ta bari da irin sunan da ake

kiran Zainab

ɗ

in dashi wato TAIMIYYAH,tana me fata Zainab

ɗ

in ta gado halayya da nagartan uwarta,sai gashi ko TAIMIYYAH babu inda ta baro halayyan mahaifiyan nata,Iya ta sauke ajiyan zuciya tare da dawowa hayyacinta daga fa

ɗ

awa duniyan tuna baya da ta taf

i,muryan TAIMIYYAH me sanyi tamkar na uwar ta na ratsa kunnuwanta lokacin da TAIMIYYAN

ke amsa addu'an da fa

ɗ

in "Ameen Iya na,insha Allah bazaki rigani mutuwa bama tare zamu tafi ko zaki mutu."

Iya ta saki murmushin su na manya,tana sake jin ƙaunar TAI

MIYYAN me tsanani yana cigaba da ratsa jinin jikinta,sai dai kafin tayi magana sallamansa da shigowan sa cikin falon yasa duk suka bishi da ido,sassanya qamshin nan nasa dai na turaren BENTLEY ya fara kara kaina cikin falon,Iya gaba

ɗ

aya sai ta koma ta ta

mke fuska,tana amsa sallaman ya ƙariso cikin falon yana zama kujeran dake facing Iya,ya zame ya kwashi gaisuwa idanunsa fes akan qanwar tasa da har lokacin kanta ke saman guiwan Iya,ba yabo ba fallasa Iya ta amsa gaisuwansa sai ya maida dubansa gaba

ɗ

aya a

kan TAIMIYYAH yana fa

ɗ

in "Sis tashi ki bani abinci da yunwa na shigo garin nan."

Yadda ya ƙare maganan idanunsa akanta yasa Iya da itama ta tsare shi da ido zabga masa harara

,tana

riga TAIMIYYAH da fa

ɗ

in "Kaji min rashin tausayi dai,a memakon ka tashi ka

isa wajen cin abincin tana zamanta sai ka tashe ta wani kawo maka abinci kaman mara ƙafafu,to bazata tashi ba in bazaka isa wajen kaci ba ka koma wajen uwar ka marasa kunyan qanninka su zuba maka kaci."

Yadda Iya ta ƙare magana tana faman juya ido ita ado

le harara take watsawa Yah Sadeeq

ɗ

in

,yasa

daga TAIMIYYAH har shi uban gayyan sakin dariya,kafin ko wanne ya maze kaman bashi ke dariyan ba,Sadeeq

ɗ

in ya tashi yana nufan wajen cin abincin yana fa

ɗ

in "Maida wuƙan ƴar tsohuwa amma dai a taimaka ta zo tai sa

rving

ɗ

ina please."

Iya ta ja tsaki tana fa

ɗ

in "Ka dai ji dashi fitinanne

,ke

kuma da kike dariya saiki tashi ki zuba masa waya sani ma kina sane nan zaici abincin shiyasa kika dage sai kinyi girkin da kanki mitsuww!"

TAIMIYYAH da dariya ke cinta arai ga

nin Iya zata

ɗ

ago ta yasa ta ha

ɗ

e fuska

,cike

da shagwa

ɓ

a take fa

ɗ

in "Kai Iya inda haka ne da baki ga na zuba masa a kula daban ba,ni inama nasan zai wani dawo bare har inyi girki dashi."

"Oho

dai

ku kuka sani."



Cewan Iya tana ta

ɓ

e baki ita ko TAIMIYYAH

sai ta nufi wajen cin abincin ta fara sarving

ɗ

insa,har lokacin Hijab ne sanye ajikinta bata cire ba,plate

ɗ

in ta tura gabansa tana dubansa,ganin yadda ya tsareta da mayen kallon da yake addabanta dashi yanzu yasa tayi saurin

ɗ

auke kanta tana faman turo ba

ki,sam ta tsani yawan kallo tun kafin ta girma haka,lemun Fruity Zo

ɓ

o da tai ta zuba masa cikin dogon glass cup ta tura gabansa,kafin ta miƙe tana fa

ɗ

in "Yah Deeku ni zan shiga daga ciki ina da karatun hadda kasan gobe Saturday."

Bata jira cewan sa ba tai

gaba abinta yabi bayanta da kallo,yana girgiza kansa kawai tare da jin wani abu na sake fisgansa zuwa gareta,sai dai zuwa yanzu ya fara ji ajikinsa dole ya koyi juriya akan danne duk wani zazzafan son ta dake

ɗ

awainiya dashi,matuƙar yana son ta sami farin

ciki,domin shi kansa yasan idan ya dage sai ya aureta alhali Ummansa tai mata irin wannnan tsanan,bazata ta

ɓ

a samun kwanciyan hankali ba,tabbas kaman yadda TAIMIYYAN ta fa

ɗ

i ne haƙura da juna shine kawai mafita su cigaba da zumunci tamkar yadda suka faro

,a hankali yake cin abincin da

ɗ

in girkin na ratsa shi,tare da haifar masa da kasala da mutuwan jiki,domin wani yanayi ke bin jininsa yana yamutsawa,tabbas zaiyi rashi idan ya bar TAIMIYYAH ta su

ɓ

uce masa,ya lumshe idanunsa a lokacin da sanyin Zo

ɓ

on da ya z

uƙa yabi maƙoshinsa,da

ɗ

in ya ratsa har tsakiyan kansa,sai ya bu

ɗ

e idanunsa yana cigaba da cin abincin har ya kammala,ya goge bakinsa tare da tashi a wajen,cikin falon ya dawo har lokacin Iya na zaune ta maida hankalinta ga kallo,sai yai mata sallama ya fic

e daga Sasan baki

ɗ

aya..........✍

🏻

*Littafin TAIMIYYAH paid book ne akan 500 naira only,ga masu buƙatan yin payment zakui min magana ta wannan number

ɗ

in 08167768704, ko kuma ku turo ku

ɗ

in ku kai tsaye ta wannan account

ɗ

in 0504192664 aisha ibrahim dans

abo GTbank.*

*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line

ɗ

in 08167768704.*

_Masu account da Arewa books

,zaku

dinga siyan sabbin shafuka dalla-dalla akan farashi me sauƙi,ga yadda zaku siya pages a arewa books kamar haka_

👇🏻

https://arewabooks.com/chapter?id=62d29e11aa5f8f19bc9621cb

*DANNA LINK DIN NAN KASHA KARATU

👆🏽👆🏽👆🏽

*

*_YADDA ZAKA SIYA LITTAFI A AREWABOOKS_*

👇🏾👇🏾👇🏾👇🏾👇🏾

*Recharge* - inda ake shiga domin saka kudi cikin account.

*Balance* - Zai nuna kudin

account dinku da zaku iya sayayyan littafai cikin kasuwar ArewaBooks.

*Credit/Debit Card* - Hanyar farko kuma mai dadi wajan Recharge din account dinku.

A

inda (Enter your amount) za'a saka kudin da akeson Recharge din sai a taba "Proceed". Zaibude muku

inda zaku saka bayanan katin banki, kuna gamawa kudinku zaishiga account dinku kaitsaye (instant).

--------

Akwai wasu hanyoyin saka kudi

a

ArewaBooks account kamar:

*Bank Transfer*

*Airtime Transfer*

Saidai su ba kaitsaye bane (instantly) sai Are

waBooks ta tabbatar da Transfer din,

amman

bayakai 1hour za'a gansa a Balance.

#Ɗansabo

ce

#

[7/24, 11:03 AM] Ayshat Dansabo

😘

: *TAIMIYYAH*❤



©



Ayshat Ɗansabo Lemu ✍

🏻

*Page 9*

Misalin ƙarfe tara da dare Baba Sani ya tara su TAIMIYYAH a

babban falonsa,cikin wa

ɗ

anda ke wajen akwai Umma da Iya,sai Zuhrah da TAIMIYYAH sai Babban Yaya Sadeeq,dukkanin su yaran na zaune daga ƙasan Carfet

ɗ

in

ɗ

akin ,sai Iyayen da ke saman Kujeru.Baba Sani shiya bu

ɗ

e taron da addu'a kafin ya fara maida dubansa ak

an Sadeeq wanda yake zaune kusa da shi sosai,ya soma da fa

ɗ

in "Kai Sadeeq kai ne babba da kai zan fara,da farko sai muce Alhamdulillahi tunda Allah yai maka duk wani bu

ɗ

i dai-dai gwargwado a rayuwa,tunda ga ka da babban aiki hannu ga kuma gini da saura ƙir

is ya rage ka kammala,don haka ina muka kwana akan maganan fito da matar aure?Nayi ta zuba ido inji ka kawo min zancen aure amma shiru,daga baya saina fara tunanin ko ƴar gida za'ai tsakaninka da qanwan naka TAIMIYYAH ganin irin shaƙuwan da ke tsakaninku,a

mma nan ma banji kace komi ba,har gashi suma sun kammala karatu,me kake shiryawa ne ko ince me kake jira da har yanzu baka shirya aje iyali ba bayan kullum shekaru turawa suke."

Ya ƙare maganan da tsaida idanunsa akan Sadeeq,wanda shi kuma idanunsa na kan

TAIMIYYAH wacce ta sake ƙasa da kanta tunda taji Baba Sani ya shigo da sunanta taji ƙirjinta ya shiga bugawa,Sadeeq ya

ɗ

auke kai daga dubanta yana mayarwa kan Mahaifiyansa Umma,wacce tafi kowa tsare sa da ƙananun idanunta,tana kuma fatan kada ya bada ita

wajen nunawa ubansa yana son TAIMIYYAN,ganin irin kallon da take masa yasa shi

ɗ

auke idanunsa daga gareta ya mayar kan Baban nasa yana fa

ɗ

in "Baba har yanzu ana kan neman matar ne,a kwanakin baya na so gabatar maka da wacce nake so,sai dai an samu sa

ɓ

ani t

sakanina da ita wanda har na haƙura,yanzu ina kan nema ne da zaran mun dai-daita za'a ji na gabatar da ko wacece."

Yadda ya kai ƙarshen maganan cikin sanyin murya yasa TAIMIYYAH

ɗ

aga manyan idanunta ta sauke akansa

,tana

me jin wani irin sanyi ya ratsa zuc

iyanta,don ba tayi zaton abinda zai fa

ɗ

iwa Baban kenan ba,Umma wacce tafi kowa jin farin cikin amsan da Sadeeq

ɗ

in ya baiwa Baba Sani itama sai da ta sauke numfashi,Baba Sani ya jinjina kai yana fa

ɗ

in "To madallah,Allah yayi za

ɓ

i mafi alkhairy ina nan ina

sauraran ka,idan kuma ka tsaya ruwan ido ni da kaina zan maka za

ɓ

i."

Baba Sani yai maganan da salon barkwanci wanda ya sanya har Iya murmusawa

,kafin

ya maida hankalinsa kan su TAIMIYYAH yana komawa Serious sosai,ya sauke ganinsa akan Zuhurah yana farawa d

a fa

ɗ

in "To Zuhurah na dawo gare ki,kun kammala karatu kuma akwai manema wanne kika tsayar a cikin tarin maneman da kike tara min a ƙofar gida,kar ki

ɗ

auka don ni ba mazauni bane bani da masu

saka min ido akan duk wani motsinku,sanar dani wa kika tsayar ku

ma

ɗ

an wani gida ne? Aure zan muku tunda ke kin kammala Diploma

,ga

wannan yajin aikin da ba'asan ranan komawa ba sai a aje batun cigaba da karatu a fuskanci auren don shine cikan mutuncin ku na

ɗ

iya mace,don haka sanar dani waye gwanin?"

Ya kai ƙarshen ma

ganan yana tsare ta da manyan idanunsa

,wanda

duk kusan gado sukai wajen Iya shiyasa hatta jikoki su TAIMIYYAH suka samu nasu kason na gado manyan idanu farare tas,Zuhurah ta

ɗ

ago ta dubi Baban nata cike da kame-kame ta fara fa

ɗ

in "Umm! Baba ai duk masu zuw

an ba da maganan aure suke zuwa ba

,har

yanzu dai ban ga wanda xuciyata ta aminta dashi ba tukunna dai."

Yadda ta kai ƙarshen maganan ya fusata Baba Sani ya soma fa

ɗ

a yana fa

ɗ

in "Maganan banza kenan kice duk samarin da kike tarawa babu wanda zuciyanki ta a

minta da shi

,to

kina sauraransu da sunan shashanci ne kome? To ki sani ni bazaki maida ni mutumin banza ba

,lallai

ki tsaida mutum

ɗ

aya ki turo min shi yazo ya sameni,idan kuma kinƙi zaki ga matakin da zan

ɗ

auka a gaba."

Zuhurah ta gya

ɗ

a kai tana fa

ɗ

in "Tu

h Baba." Baba Sani ya maida dubansa kan TAIMIYYAH wacce zuwa lokacin ƙirjinta ke wani irin bugu

,sam

bata son duk wani abu da zai janyo ai mata maganan aure,amma ta gama sarewa yau

ɗ

in ba ta da wani mafita tunda Baba Sanin ƴar titsiye yake jin yi musu,tunan

inta ya katsene a lokacin da muryansa ke shiga kunnuwanta yana fa

ɗ

in "To Zainabu na dawo kanki,waye Surukin nawa?"

TAIMIYYAH ta sake ƙasa da kai sam ta kasa

ɗ

agowa ta kalli kowa,cikin

ɗ

an rawar murya take fa

ɗ

in "Babu kowa Baba,ni bana kula kowa karatu nak

e so abar ni in cigaba,munyi magana da Abie zan cike form na wani Computer Training,kafin Asuu su janye Strike

ɗ

in zan samu a ƙalla wata uku ina yi."

Daga haka tai shiru zuciyanta na cigaba da bugawa,tana me addu'an Allah ya

ɗ

aurata akan Baba Sanin,Baba S

ani da idon sa ke kan TAIMIYYAH ya gyara zama yana fa

ɗ

in "Eh! Tuh ba zan ce ba za ki shiga ba tunda kina so kuma abu ne me kyau

,sai

dai ki sani fito da mijin aure shima abu me muhimmanci,me yasa bazaki baiwa manema daman da zasu zo gareki ba Zainab? Kada k

iyi anfani da laluran da ubangiji ya

ɗ

aura miki ki tauye kanki,akwai wa

ɗ

anda laluransu yafi naki wasu ma sai dai aturasu a keken gurugu,wasu jan gindi suke suna tafiya yayinda wasu a nanna

ɗ

e suke sai an musu komi,kin ga ashe ke

ɗ

in naki me sauƙi ne tunda b

abu abinda ya gagareki yi,don haka kamar yadda na sanar da Zuhurah ta fito da miji,kema lallai ne ki fara sauraran manema duk wanda hankalinki ya tsayu akansa ki turo min shi,kuma yaushe ne za'a fara Computer Training

ɗ

in sai ku shiga tare da ƴar uwanki ku

yi tare."

Baba Sani ya kai ƙarshen maganan idanunsa har lokacin na kan TAIMIYYAH

,wacce

sai a lokacin ta

ɗ

ago kanta tana duban sashin da Baba Sanin yake,kafin ta sake ƙasa da kanta tana fa

ɗ

in "Insha Allah Baba za'ai yadda kace,maganan Training

ɗ

in tuni anf

ara sai da form ni har na cike online ma yanzu zanyi Registration ne ranan Monday,tunda Abie ya riga ya bani ku

ɗ

in komi kafin ya wuce."

"Amma Zainab baki kyauta min ba

,don

me ni ba za ki dinga sanar dani abinda kike so ba,sai dai kima Sameer magana kina g

anin ni idan kin tambayeni ba zan baki bane?"

Baba Sani ya jefawa TAIMIYYAH tambayan

,muryansa

na nuna

ɓ

acin ransa matuƙa,hakan yasa TAIMIYYAH sake ƙasa da murya cike da ban haƙury take fa

ɗ

in "Kayi haƙury ba haka bane Baba,kawai mun riga yin maganan dashi

ne kafin ka dawo wannan satin nake so in sanar dakai dama,to da ya tambayeni abinda ake buƙata ne na fa

ɗ

i masa sai kawai ya turo min ku

ɗ

in,amma ayi haƙury hakan ba zai sake faruwa ba."

Baba Sani ya gya

ɗ

a kai cike da gamsuwa,da kuma yaba hankali da tarin n

utsuwan TAIMIYYAN da sam yaransa basu samu ba,ya furta "Shikenan ya wuce amma karki sake Zainab duk abinda kike buƙata na karatu ne ko buƙatun yau da kullum ni zaki sanarwa ko Yayanku basai kin tambayi Sameer ba kinji ko?"

"Naji Baba kayi haƙuri hakan baz

ai sake faruwa ba." Cewan TAIMIYYAH muryanta can ƙasa,ta

ɗ

ago ido don duba ko Iya na cikin falon kuwa,don bata ji ko tarin ta ba tunda aka fara maganan,sai kawai idanunta suka sauka akan Yah Deekun da yake ta kallonta,yana ji a ransa inama Umma zata janye

tsanan da takewa TAIMIYYAN da ayau zai miƙa ƙoƙon baransa wajen Iya da Baba Sani akan su bashi aurenta,sai dai ko ka

ɗ

an baya hango alamun risina a idanun Umman,TAIMIYYAH tayi saurin

ɗ

auke idanunta akansa ta mayar kan Iya wacce ke hakince tana kallo da saur

aren komi,Baba Sani ya kalli Iya yana fa

ɗ

in "Iya ko kina da abin cewa?" Iya ta gyara zama tana fa

ɗ

in "O'o'o'oh bani da abin cewa sai dai kawai fatan Allah ya fito musu da abokan rayuwa nagari yai musu albarka

,ya

tsare mana su da mutuncin su tare da

ɗ

aukaci

n ƴaƴan musulmi baki

ɗ

aya."

"Ameen ya hayyu ya qayyum

,Iya

mun gode sosai da addu'a." Cewan Baba Sani kafin ya maida dubansa ga gimbiyar tasa yana tambayanta ko itama tana da abin fa

ɗ

i

,amma

sai ta ta

ɓ

e masa baki tare da girgiza kai alamun bata da abin cewa

,hakan yasa Baba Sanin ya rufe taron da addu'a ya sallami kowa yace su je su kwanta,gobe kuma Zuhura ta tuna masa ya bata ku

ɗ

in Form taje ta siyo ta cike,ta amsa masa da "Tuh." Lokacin da suke tashi don barin falon nasa,Sadeeq bai tashi ba don Baban ya tsa

ida shi,kusan a

jere TAIMIYYAH da Zuhurah suka fito daga falon Baban,Zuhura ta jefawa TAIMIYYAH wani kallo tana magana ƙasa-ƙasa yadda TAIMIYYAN kawai zata jiyo ta,ta soma fa

ɗ

in "Wallahi ke baki isa ki jajibo wani shegen karatu kisa asakani yi dole ba,ni b

abu wani Computer Training

ɗ

in da zan yi,ke karatu ya gani don kin rasa madafa inba karatun ba,tunda babu me zuwa ya taya ki ahaka kina gurguwa,ba dole ki ta jajiban karatu daga wannan ki fa

ɗ

a wancan ba,sai kiyi tayi kila a yawon gantalin karatun kya samu

ki ha

ɗ

u da gurgun irin ki da zai kwashe ki,ko kuma ki samu wani

ɗ

an wahalan da zaice zaiyi maneji dake mitsuww!" Ta ƙare maganan tana

jan

dogon tsaki ta wuce TAIMIYYAN fuu! Hakan yasa TAIMIYYAH bin bayan Zuhuran da kallo

,ta

saki wani murmushi me

ɗ

aci akaro

n farko da Zuhuran taci fuskanta hawaye bai nemi zubo mata ba,ta riga ta

ɗ

aukarwa kanta da Iya alqawarin ba za su sake ganin hawayenta don sun goranta mata ko sun kirata da kalmar gurguwa ba,ta cigaba da takawa tana baro Sashin na su,can ta hango Iya wacce

ita ta ƙofan Falon Baba Sani ta fice bata biyo ta cikin gidan ba,hakan yasa kusan a tare suka isa Sasan Iyan da TAIMIYYAH.

"Zainab kin dai ji me Baban ku yace ko? To kaman yadda na sha fa

ɗ

i miki ne

,ki

shiga hankalinki ki baiwa duk wasu masu son ki dama,t

a hakane zaki fuskanci me ƙaunarki tsakani da Allah har ku fahimce juna."

Iya tayi maganan lokacin da TAIMIYYAH ke takawa don shigewa

ɗ

aki ta kwanta,TAIMIYYAH ta waiwayo tana sauke idanunta akan Iya tare da gya

ɗ

a kai,daga haka ta wuce

ɗ

akinta don sosai ta

ke jin bacci,Iya tabi bayanta da kallo tana tuno wasu shekaru da suka shu

ɗ

e abaya....

Bari mu ji

End Ads

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login