Showing 33001 words to 36000 words out of 46126 words

Chapter 12 - TAIMIYYAH

Start ads

15 Aug 2025

313

Middle Ads

dai yana sauraran komi da suke yi,takaici da haushin Suhailah kuma na sake kama shi. "Ranka ya da

ɗ

e naji duk baya

nanta sai dai kafin komi dole sai nayi mata wasu gwaje-gwaje,don haka zuwa gobe zata sameni a asibitin ABU Shika,sakamakon result

ɗ

in gwaje-gwajen shi zai bamu daman sanin meke faruwa,amma dai Madam kinyi kuskure sosan gaske."

Doctor Saiff

ɗ

in ya ƙare mag

anan da maida dubansa kan Suhailah

,wacce

ita kuma idanunta nakan rabin ranta Maleek,daga haka A.Maleek ya miƙe yana sake miƙawa Daktan hannu,cikin muryansa me cike da ƙasaita yake fa

ɗ

in "Thank u Dakta,ina ga zamu wuce goben zata sameka a can

ɗ

in,yadda kuka

yi kai tsaye ka nemeni kai min bayanin komi."

"An gama ranka ya da

ɗ

e

,godia

nake zaka jini insha Allah " Cewan Doctor Saiff yana rufawa A.Maleek

ɗ

in baya wanda tuni ya nufi ƙofan fita falon,Suhailah ta rufa musu baya itama ba tare da ta tsaya sunyi sallam

a da matar gidan ba.

Har wajen mota Dr.Saiff yai musu rakiya

,shi

ne da kansa ya bu

ɗ

ewa A.Maleek murfin motan ya shiga ya mayar ya kulle yana

ɗ

aga musu hannu,lokacin da Yusuf Driver ya ja motar,Suhailah ta

ɗ

aga idonta ta

dubi A.Maleek,ya balla mata harara

lokacin da take matsowa jikinsa,ta ha

ɗ

e gaf

ɗ

in da ke tsakaninsu cikin shagwa

ɓ

e murya take fa

ɗ

in "Sweet please mu wuce gidan Hajiya kaina ciwo yake."

Tayi maganan cike da narke masa face

,yai

mata kallo

ɗ

aya yana

ɗ

auke kai daga gareta ya mayar ya saci duba

n Yusuf Driver,da ya maida hankalinsa kan tuƙin da yake,sannan ya maido da dubansa kan Suhailah yayi magana cikin wannan dai ƙasaitan nasa "No gida zamu koma i think ina da Visitors za ku shirya abinci na kaman mutum goma."

"What! Baby mutum goma meyasa b

a zaka sa ai order kawai daga Restaurant ba?" Suhailah ta jefa masa tambayan tana sake narke fuska,sam bata ji zata iya wannan wahalan duk da cewa akwai Ameena,sannan jiya ma an sake kawo mata wata sabuwar me aikin me suna Salima,yai mata wani kallo da ita

ka

ɗ

ai tasan ma'anansa kafin yayi magana cikin kausasa murya yana fa

ɗ

in "Ai baki fini sanin da Restaurant

ɗ

in ba,idan bazaki shiga ke da masu aiki ku shirya komi ba,sai na sauke su gidan Hajiya inyi waya ita sai su ha

ɗ

u da masu aiki suyi komi,tunda ke ba'a

isa ace kiyi abu ki amsa kai tsaye baki gardama ba."

Duk wannan maganan yana yinsa ne can ƙasa-ƙasa

,babu

ta yadda za'ayi Yusuf Driver yaji me yake fa

ɗ

i illa Suhailan ka

ɗ

ai da ke ra

ɓ

e da jikinsa,ta ko zun

ɓ

ure baki gaba tana kwantar da kanta bisa kafa

ɗ

ansa

,tana fa

ɗ

in "Allah ya baka haƙury Sweet,abun bai kai Hajia ta ji ba."

Yai mata banza bai kuma sake magana ba har suka isa gidan,ta riga shi fita fuu!...Tana wani irin cika da batsewa,ta cika tayi fam cike da jin haushin yadda sam Maleek

ɗ

in baya son ta da

hutu,irin ita yadda take so ya kasance tana daga kwance za'a dinga mata komi,sai dai kawai ta dinga bada umurni,ita sam matan aure masu zagewa suna hana kansu sukuni wajen bautawa miji da ayyuka,a wahalallu take kallon su sai dai duk yadda ta so burinta y

a kasance,indai Maleek

ɗ

in na gari to fa duk yadda ta kai ga son hutu sai ta zage tayi hidimansa ko bata so,indai tana son ganin farin cikinsa yadda ya kamata.

Ɗ

akinsa ya wuce kai tsaye shi ma da ya shigo,yana aje wayoyinsa ya rage kayan jikinsa yana maid

a ƙananun kaya,zama yayi yana

ɗ

aukan wayansa yai kira,ya da

ɗ

e yana magana kafin ya aje wayan yana tashi ya fito ya nufi

ɗ

akin Suhailah,tsaye ya sameta tana cire kayan jikinta,idanunsa ya sauka akan Milk Push-up Bra da ke sanye a jikinta,ya

ɗ

auke kai yana t

akawa zuwa gare ta,idanunsa cikin nata yake fa

ɗ

in "Duk wannan cika da batsewan sabida nace muna da baƙi zakiyi aikin tarban su?"

Suhailah ta

ɗ

aga ido tana kallonsa itama

,lokacin

da ya ƙarisa ha

ɗ

e gaf

ɗ

in dake tsakaninsu yana kai hannu ya mannata da jikins

a,ta sauke ajiyan zuciya lokacin da hannunsa ya ratsa ta jikinta zuwa bayanta yana

ɓ

alle ma

ɓ

allin Bra

ɗ

in ya sake shi zuwa ƙasa,murya can ƙasa cikin marairaita Suhailah ke fa

ɗ

in "Ni fa ba fishi nake ba Baby,kawai dai aikin girke-girken nan ne ban faye so b

a."

Memakon yayi magana sai kawai ya

ɗ

auke ta cak!

ya

aza bisa Bed,yana yin abinda zai fisshesa don a matuƙar matse yake da ita

ɗ

in,cikin disasshiyar murya yake fa

ɗ

in "Kinyi wanka ne?"

Suhailah da

tai

luff tana amsan zafafan saƙonninsa ta gya

ɗ

a kai tana

fa

ɗ

in "Yanzu ne zan yi wankan."

Bai iya cewa komi ba ya kai bakinsa kan ƙirjinta yana sake mannata da jikinsa sosai

,ya

shiga birkita duk wani lissafinta sai daya gama jagulata son ransa kafin ya zare ta daga jikinsa yana fa

ɗ

in "Oya jeki ki wankan ki je ku

fara aikin ayi komi me kyau please,na saka Fahad ayi ordering Snack's daga Apple white zai kawo nan ba da jimawa ba." Daga haka ya juya ya bar

ɗ

akin ba tare da yaji me Suhailan ta fa

ɗ

i ba......✍

🏻

_Salamu alaikum! My luvly fans

,kaman

yadda na ji ƙorafi

n ku akan cewa Free Pages da na bayar 1to11 an ce yayi ka

ɗ

an,to na duba zan ƙara mu ku yakai zuwa iya 20 Pages for Free daga nan sai ko wacce ta biya ta shiga Payment Group,don jin cikakken labarin da ya zo da Zazzafan salo.Kada ku bari a yi ba bu ku Reade

rs._

😍

*Littafin TAIMIYYAH paid book ne akan 500 naira only,ga masu buƙatan yin payment zakui min magana ta wannan number

ɗ

in 08167768704, ko kuma ku turo ku

ɗ

in ku kai tsaye ta wannan account

ɗ

in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*

*Sai ku tura

shaidan biyanku ta wannan line

ɗ

in 08167768704.*

_Masu account da Arewa books

,zaku

dinga siyan sabbin shafuka dalla-dalla akan farashi me sauƙi,ga yadda zaku siya pages a arewa books kamar haka_

👇🏻

*_YADDA ZAKA SIYA LITTAFI A

AREWABOOKS_*

👇🏾👇🏾👇🏾👇🏾👇🏾

*Recharge* - inda ake shiga domin saka kudi cikin account.

*Balance* - Zai nuna kudin account dinku da zaku iya sayayyan littafai cikin kasuwar ArewaBooks.

*Credit/Debit Card* - Hanyar farko kuma mai dadi wajan Recharge

din account dinku.

A

inda (Enter your amount) za'a saka kudin da akeson Recharge din sai a taba "Proceed". Zaibude muku inda zaku saka bayanan katin banki, kuna gamawa kudinku zaishiga account dinku kaitsaye (instant).

--------

Akwai wasu hanyoyin saka

kudi

a

ArewaBooks account kamar:

*Bank Transfer*

*Airtime Transfer*

Saidai su ba kaitsaye bane (instantly) sai ArewaBooks ta tabbatar da Transfer din,

amman

bayakai 1hour za'a gansa a Balance.

#Ɗansabo

ce

#

[7/25, 2:28 PM] Ayshat Dansabo

😘

: *TAIM

IYYAH*❤



©



Ayshat Ɗansabo Lemu ✍

🏻



*Page 14 to15*

________A washegary kaman yadda A.Maleek suka rabu da Doctor Saiff cewa Suhailah zata same sa a Hospital,hakance ta kasance ƙarfe takwas da rabi ta gama shiryawa,cikin wani tsadadden lace Cream

Colour da akai masa adon zane da golden

ɗ

in zare,sai touch

ɗ

in Mint Green wanda ya ƙawata kyawun lace

ɗ

in,ya kuma yiwa lafiyayyen fatanta kyau sosai,da ƙyar ta iya tashi daga jikin Maleek tai wannan shirin,don a cike take da fargaban me zai je ya dawo,domi

n a fuskansa kawai take ganin yadda ya

ɗ

auki lamarin da mugun girma,

ɗ

an kunnaye ta saka ta zuba zabban Gold guda biyu hagu da dama,kyawun da tayi kai kace wani wajen zata ba Asibiti ganin Likita ba,gyale ta

ɗ

auka irin wanda ake yayi na zamani me sharan-sha

ran da baida maraba da babu,kalan da zai shiga da kayan jikinta ta fesa turarukanta na MISS DIOR ha

ɗ

e da COROLINA HERRERA,

ɗ

akin ya bu

ɗ

e da wani irin qamshi me ratsa zuciya,ƙaramin Hand Bag ta

ɗ

auka ta jefa wayoyinta a ciki,ta fito kai tsaye ta nufi

ɗ

akin A

.Maleek

ɗ

in wanda ta same sa na

ɗ

e cikin Duvet,ta saki wani irin murmushi tana takawa zuwa bakin gadon,tare da

ɗ

osana mazaunanta daga bakin gadon,ta kai hannu ta

ɗ

an janye Duvet

ɗ

in,kyakykyawan fuskansa ya bayyana idanunsa arufe da alamun bacci yake sosai,h

annu takai tana shafa fuskan a hankali tare da manna masa kiss a saman goshi, ya bu

ɗ

e idanunsa dadda

ɗ

an qamshinta na gama cika hancinsa,ya sauke ganinsa akan fuskanta da taiwa kwalliya matsakaici,sai dai lips

ɗ

innan sun sha janbaki ra

ɗ

au me asalin tsada,sa

i ƙyalli lips

ɗ

in suke yakai hannu zuwa kan lips

ɗ

in ya shafa,yana me yinƙurawa ya tashi zaune sosai,manyan idanunsa zube akanta babu ko ƙiftawa,cikin wani irin murya na wanda ya taso a bacci yake fa

ɗ

in "Suhailah biki zaki ko suna ki kai irin wannan kwalli

yan?Sannan sabida kin raina ni kuma shine zaki fita da wannan abun abakin ki,sau nawa zan sanar da ke bana so,wai ke bakya kishina ne bare guje ma

ɓ

acin raina? Look at dis Veil da kika sanyo sai kace wata budurwa me tallan kanta

,oya

tun raina bai gama

ɓ

aci

ba kije ki goge wannan abin da ke bakinki,ki kuma sanyo Hijab ko Abaya akan wannan shigan okey!"

Yadda yai maganan kawai da yadda idanunsa ke jifanta da wani kallo

,yasa

ta fahimci ransa ya gama

ɓ

aci,ta marairaice fuska tana shirin bu

ɗ

e baki tai magana,ya



ɗ

aga mata hannu cikin kaushin muryansa me zurfi da ke fita a ƙasaice tamkar basarake yake fa

ɗ

in "Bana son jin komi getout please!" Hakan yasa Suhailah cuskule fuska tana barin

ɗ

akin ranta a

ɓ

ace,kaman yadda ya buƙata haka tayi lokacin da ta koma

ɗ

akin yan

a Toilet,tana shirin fita yana fitowa ya bita da kallo yana kallon inda tsayin Hijab

ɗ

in da ta

sanya ya tsaya,da ka

ɗ

an ya wuce cinyoyinta ya

ɗ

auke kai yana takowa cikin

ɗ

akin,murya a dake yake fa

ɗ

in "Yusuf na jiranki a waje,kafin ku wuce ki sanar da masu a

iki a shirya abin Breakfast a babban dining dake down stairs ina da baƙi da zamu karya tare,sannan a ƙara yawan lunch daga nan har zuwa jibi sabida zamuyi ta samun baƙi ƴan taya murna."

Subailah ta dube sa tana wani

ɗ

an turo baki,cike da takaicin yadda ak

e so lallai a maidata Busy a gidanta,sabida yawan baƙi ƴan taya Maleek murnan muƙamin da aka bashi na Chairman na Shiffing Board na ƙasa baki

ɗ

aya,shi yasa yake ta samun baƙi ƴan taya murna kama daga ƴan uwa har abokanan arziƙi,ta gya

ɗ

a kawai tana barin

ɗ

a

kin ba tare da tace komi ba,shi ma sai ya saki ƙaramin tsaki bai san ranan da Suhailah zatai cikakken hankali irin yadda shi yake so yaga matar aurensa na bashi Respect sosai ba,Yusuf Drivern sa ta samu yana jiranta kaman yadda Maleek

ɗ

in ya fa

ɗ

i,tuni har

yai Warming motan da zasu fita aciki,cikin hanzari ya bu

ɗ

e mata Back seat ta shiga,ya maida murfin ya rufe bayan ta amsa gaisuwan da yake mata,kafin su fita shima Baba Megadi sai da ya miƙa gaisuwansa wajen Gimbiyar tasu,wacce take yawan musu ihsani don ba

laifi Suhailah tana da kyauta da sakin fuska wa mutane,ko ka

ɗ

an bata da girman kai barta dai da son girma da son hutawa ta fantama yadda take so ,amma abin hannunta sam baya rufe idanunta,shi yasa qawanyenta ke ji da ita da yawa kuma acikinsu suke kishin

yadda tafi su samun duniya,ta auri miji na liƙawa a goshi ga ku

ɗ

i ga kyawu ga wani irin aji da yake da shi,har suka isa Asibitin ABU da ke Shika Suhailah na Online tana aikin Chart da Friends,wani lokacin ta kan amsa call na ƴan uwansu da ke kira don taya

ta murnan muƙamin da aka baiwa Maleek

ɗ

in,lokacin da suka isa Yusuf Driver shi ya

ɗ

aga waya ya kira Doctor Saiff

ɗ

in bisa umurnin ubangidan nasa Maleek Ado,ba suyi jiran mintuna goma ba Doctor Saiff ya iso wajen,tare da yin ma Suhailah jagora zuwa Office

ɗ

insa,da taimakonsa akai duk wasu gwaji da yake buƙata aka fitar da sakamako,wanda tashin farko ya fahimci akwai babban damuwa,sabida gwajin da Scaning

ɗ

in da akai mata ya nuna illan da Pills

ɗ

in da ta sha yai mata,ya zaunar da ita yana mata bayani akan iri

n ha

ɗ

arin da tun farko yin planing ke dashi musamman ga mata masu ƙarancin shekaru kamanta,da

ɗ

in da

ɗ

awama ita da sam bata ta

ɓ

a

ɗ

aukan ciki ba,ya cigaba da fa

ɗ

in "Ranki da da

ɗ

e yin planing ga mace me ƙananun shekaru babban hatsarine ga mace me shekaru ƙanan

a kama daga 23years zuwa 24years,musamman ga macen da bata wuce haihuwa 1 zuwa 2 ba,ta saka kanta ayin family planing ta hanyar shan ƙwayoyi ko kuma yin allura ko saka roba,wannan babban hatsarine da ke illata mahaifar mace musamman ga wadda bata ta

ɓ

a haih

uwa ba kamar ke,illa ce da ke hana haihuwan kwata-kwata da maida mace inferlity acikin rukunnan planing da suka kasu kamar haka

1.DEPO

PROVERA_wannan allurace da mata kanyi domin samun tsaikon haihuwa na wata (3)wanda kafin yinta sai an tabbatar da mace t

ayi haihuwa kusan 6 ko 7 sabida allurace me matuƙar ƙarfi da hatsari dake lalata mahaifa da canzawar period ga mata,wannan alluran ba'a yiwa mace me haihuwa 1 ko 2 zuwa 4 sai wacce tai haihuwa kaman 7 sannan akwai

2.NORISTERAT

_wannan allurace da ake yiwa

mace ta tazarar wata (2) ita ana iya yiwa mace me haihuwa 1 ko 2 sabida ita wannan alluran tana da sauƙin sha'anin akan (Depo provera) ta wata Sannan akwai

3.PILLS

_Wato shine ƙwayoyin da mace ke sha don hana

ɗ

aukar ciki,irin wanda ki kai anfani dashi wan

da shima yana da kalan nasa illan na saka zubar jini koba a time

ɗ

in period ba,sannan shima yana hana haihuwa kwata-kwata."

Doctor Saiff ya dakata yana zubawa Suhailah ido ganin yadda ta firgice

,domin

an ta

ɓ

o tsarin da tabi wato shan pills,cikin tashin ha

nkali ta dubi Doctor Saiff tana fa

ɗ

in "Yanzu Doctor nima kana nufin zan iya rasa haihuwa kwata-kwata kenan? Na shiga uku

ni

Suhailah!"

Tayi maganan muryanta na wani irin rawa tuni wani irin zufa ya fara wanke ta,Doctor Saiff da tausayinta ya kama shi yayi

saurin fa

ɗ

in "No Madam bazan iya ce miki haka kai tsaye ba domin Allah shi ke ikonsa a duk sanda yaso,ni dai ina miki bayani ne kan ilimina da aikina,zaki iya rasa haihuwa za kuma ki iya samu idan Allah ya nufa hakan ya kasance,sai dai ina sake jaddada mi

ki kinyi wauta me girma da kika illata kanki da kanki,domin fara planing a wajen mace irinki me ƙarancin shekaru babban illa ce da ha

ɗ

ari me girma,musamman ke da bakima bari kinyi ko da haihuwa 1 ba,haba Madam me zaisa ki aikata wannan wautan sabida kawai

son boko da ke rufe muku ido da gayu ko? Kin ganni nan matata na aureta ko 100 level bata shiga ba,a gidana ta shiga jami'a kuma a shekaran da ta shiga ta samu cikin fari,a haka ta haife ta raini yaron tana kuma cigaba da shiga skull,kuma ko bayan ta haihu

ban ta

ɓ

a tunanin muyi tsarin iyali ba sabida na fi kowa sanin illan da ke tattare da shi,a haka tana karatu tana haihuwa,ni ke

ɗ

aukan nauyin biyan masu raino don su rage mata wahalan hidima,amma har ta gama karatu bamu ta

ɓ

a yin komi da sunan planing ba,ba

re ke da kike da Oga ku

ɗ

i ba matsalan ku bane,ko masu raino goma kike so za'a ije miki,gaskiya kinyi wauta me girman gaske,yanzu zan

ɗ

aura ki akan wasu magunguna,da zaki anfani da su har tsayin wata biyu ko uku,daga nan kuma sai a jira a ga abinda Allah z

aiyi."

Ya ƙare maganan yana kallon yadda idanun Suhailah tuni suka fara zubar da hawaye,a matsayinsa na babban likita a kuma fannin da ya shafi mata,ya sani dole sai yayi aikin lallashi da kwantar da hankalin Suhailan,yayi mata fa

ɗ

a da farko ne sabida ta

gane kuskuren da tayi abaya me girma ne,a hankali ya fara kwantar mata da hankali da kalamai masu kyau,yana nuna mata su likitoci ba Allah bane,da idan suka yanke kaza dole hakan zai faru,a'a Ubangiji na iya nuna ikonsa a duk sanda yaga dama,duk wani bayan

insa da kalaman da yaita anfani dasu wajen kwantar da hankalin Suhailah,kusan zan iya cewa baiyi wani tasiri ba domin zuciyanta gaba

ɗ

aya a razane take,tana hango yadda zasu kwashe da Maleek da kuma Hajja idan har hasashen likitan ya tabbata

End Ads

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login