Showing 39001 words to 42000 words out of 46126 words

Chapter 14 - TAIMIYYAH

Start ads

15 Aug 2025

311

Middle Ads

/>
i bayansa da kallo wani zazzafan son sa na sake keta ilahirin jinin jikinta,ta maida idanunta ta lumshe qamshinsa da ya barwa falon na ratsa kafofin hancinta.

________

"Zuhurah

ni

kam ina Sister

ɗ

innan taku me matsalan ƙafa?"

Laurat da take autan Ummma

n su Zuhurah ta tambaya

,idanunta

akan Zuhuran da rabin hankalinta ke kan chart

ɗ

in da take yi da sabon saurayinta Ameeru,ta

ɗ

ago idanunta ta mayar kan Laurat

ɗ

in tare da ta

ɓ

e baki tana fa

ɗ

in "Wai TAIMIYYAH,tana can Sasan Iya mana."

Laurat ta jinjina kai t

ana fa

ɗ

in "Allah sarki

,wallahi

tausayi take bani gashi dai Allah yai mata baiwan halitta amma an rageta ta

ɓ

angaren laluran ƙafa,yanzu bata shigo muku hira kenan,na ga tun jiya dana zo har yau ban ga ta shi go ba." Laurat tayi maganan tana kallon Zuhurah

,k

afin

Zuhurah ta bata amsa Basmah da ke zaune tana sauraransu tayi zaraf tana fa

ɗ

in "Ta

ɓ

! Tun wani zamanin ai Iya ta hanata shigowa

,hakama

Umma kinsan Umma ta tsaneta muma haushinta muke ji,komi ace ita don anga ta fimu kyau."

Basmah tayi maganan tana wani

ta

ɓ

e baki

,hakan

yasa Laurat sakin baki tana kallonta,kafin ta furta "Kai! Basmah to miye abin haushi don ta fiku kyau

,kuma

banda abin Anty Zuwaira miye aibun yarinyar don ta kasance gurguwa har da za'a tsaneta?"

Wannan karon Zuhurah ce ta dubi Antyn nasu

Laurat,wacce auta ce a wajen su Umman da ita ka

ɗ

ai ta rage batai aure ba,ta girmi Zuhurah sosai a ƙallah zatai shekaru ashirin da takwas don dai Allah bai kawo lokacin aure bane ake zaune har yanzu ba'ayi ba,cikin ta

ɓ

e baki Zuhuran ke fa

ɗ

in "Hmm! Anty ken

an don baki san yadda tsowuwar can ke nuna bambamci tsakanin mu da TAIMIYAH bane,don kawai anga Abie

ɗ

insu yafi Baban mu ku

ɗ

i,sannan ƙarin abin haushi wai da ita Yah Sadeeq yake so har yana iƙirarin ita zai aura,sai da Umma tace zata tsine masa idan bai ja

nye maganam ba shine fa ya haƙura,don Allah kamar Yah Sadeeq me zaici da gurguwa ko min kyanta? Mitsuww...!"

Zuhurah ta ƙare maganan tana jan wani mugun tsaki,ita ko Laurat tai ƙuri da ido tana duban Zuhuran cike da mamakin yadda duk

ɗ

abi'unsu suka canza,

domin ta da

ɗ

e bata kawowa Anty Zuwairan ziyara ba,ta bu

ɗ

e baki tana fa

ɗ

in "Zuhurah ku bi ahankali,wallahi shi Allah ba'a masa haka domin shi yaso maida ta hakan,tunda ke shaida ce tare kuka taso tana tafiyanta qalau dare

ɗ

aya Allah ya aiko da laluran dayai

silar komawarta gurguwan,miye laifinta aciki?Kuma miye aibun kasancewanta a hakan da har zakuce ba ku son ta da Sadeeq,ni banga wani aibu ba domin shi soyayyah Allah ke jarabtan bawa dashi kuma babu ruwansa da duba tsarin halitta ko nakasan mutum,amma ina

baku shawara ku bi ahankali domin in mutum yasan farkon sa baisan ƙarshe ba,yanzu na gane abinda ya sanya ta daina shigowa,kenan kuna mata gori da cin fuska kenan?"

Yadda Anty Laurat

ɗ

in tai maganan cike da jin zafinsu,yasa daga Basmah har Zuhurah tashi

tsam suka bata waje,don sun san ita bata

ɗ

aukan raini yanzu zata ci mutuncinsu,ta girgiza kai kawai tana bin su da kallo har suka shige

ɗ

akinsu,sai itama ta isa Bedroom

ɗ

in Umma wacce tun safe ta fita wai zata

ɗ

akko kayanta da suka iso na sayarwa daga park

,sabida ta fara business

ɗ

in sai da kayayyaki irin su atamfofi da kayan yara,ana turo mata daga Lagos shine tunda ta fita har yanzu bata dawo ba,Laurat

ɗ

in ta zari mayafinta ta yafa,tana fitowa daga Sasan nasu Zuhurah kai tsaye ta nufo Sasan Iya,don ita da

i tunda da

ɗ

ewa TAIMIYYAH tana mata kyau tana kuma bata tausayi tunda laluran ƙafanta ya sameta,wayanta riƙe a hannunta take ratso Compound

ɗ

in gidan har ta iso Sasan Iyan.......✍

🏻

Littafin TAIMIYYAH paid book ne da zai zo akan 500 naira only,ga masu buƙatan yin payment zakui min magana ta wannan number

ɗ

in 08167768704, ko kuma ku turo ku

ɗ

in ku kai tsaye ta wannan account

ɗ

in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*

*Sai ku tura

shaidan biyanku ta wannan line

ɗ

in 08167768704.*

_Masu account da Arewa books

,zaku

dinga siyan sabbin shafuka dalla-dalla akan farashi me sauƙi,ga yadda zaku siya pages a arewa books kamar haka_

👇🏻

https://arewabooks.com/chapter?id=62d29e11aa5f8f19b

c9621cb

*DANNA LINK DIN NAN KASHA KARATU

👆🏽👆🏽👆🏽

*

*_YADDA ZAKA SIYA LITTAFI A AREWABOOKS_*

👇🏾👇🏾👇🏾👇🏾👇🏾

*Recharge* - inda ake shiga domin saka kudi cikin account.

*Balance* - Zai nuna kudin account dinku da zaku iya sayayyan littafai cikin

kasuwar ArewaBooks.

*Credit/Debit Card* - Hanyar farko kuma mai dadi wajan Recharge din account dinku.

A

inda (Enter your amount) za'a saka kudin da akeson Recharge din sai a taba "Proceed". Zaibude muku inda zaku saka bayanan katin banki, kuna gamawa ku

dinku zaishiga account dinku kaitsaye (instant).

--------

Akwai wasu hanyoyin saka kudi

a

ArewaBooks account kamar:

*Bank Transfer*

*Airtime Transfer*

Saidai su ba kaitsaye bane (instantly) sai ArewaBooks ta tabbatar da Transfer din,

amman

bayakai

1hour za'a gansa a Balance.

#Ɗansabo

ce

#

[7/27, 10:22 AM] Ayshat Dansabo

😘

: *TAIMIYYAH*❤



©



Ayshat Ɗansabo Lemu ✍

🏻

*Page 18 to19*

_______Da sallama Anty Laurat ta shiga Sasan Iya

,wacce

suke zaune daga waje saman lallausan Carpet da takan shinfi

ɗ

a t

a zauna tana bitan karatun Qur'ani duk kusan yamma,daga gefen Iyan Ladi ce zaune itama tana gyaran farce daga gefe guda,Iya da Ladin kusan a tare suka amsa sallaman Laurat

ɗ

in,wacce ta ƙariso ta zube gaban Iya tana kwasan gaisuwa,Iya ta amsa da fara'a tana

fa

ɗ

in "Maraba da Lauratu saukan yaushe,ya mutanan can Yoben ina fata duk iyayen na ku nanan lafiya ko?"

Laurat tayi murmushi tana fa

ɗ

in "Lafiya Iya duk sunce a gaida ku,wallahi jiya na zo naso shigowa sai dare yayi ga gajiyan zaman mota,shine sai yanzu n

ace bari in shigo in miƙo gaisuwa,ya TAIMIYYAH hala bata nan ne ?" Laurat ta ƙare maganan da tambayan Iya

,Iya

ta murmusa tana gyara zaman glass

ɗ

in da take anfani dashi idan zatai karatu sabida ƙara ƙarfin gani,ta amsa da fa

ɗ

in "Tana nan ta ƙule a

ɗ

aki tan

a karatu hala ko ana faman danne-dannen waya da bakwa gajiya ku yara." Laurat ta saki murmushi tana fa

ɗ

in "Allah sarki to bari in shiga daga ciki mu gaisa ankwana biyu ba'a ha

ɗ

u ba."

"Hakane kam ƴarnan shiga ku gaisa ai kin kyauta da kika taho zumunci."

Cewan Iya tana bin bayan Laurat

ɗ

in da kallo,wacce ta nufi ƙofan shiga falo,Iya na yaba nutsuwan Laurat

ɗ

in da hankalinta,wacce har Iyan ke ji Laurat

ɗ

in tafi kwanta mata arai ma akan Surukan nata Umma,da sallama Laurat ta shigo falon Iya tana sake

ɗ

aga mu

rya da kiran sunan TAIMIYYAH,ita ko TAIMIYYAH na can daga cikin

ɗ

akinta tayi

ɗ

ai-

ɗ

ai suna kwasan Vid call da qanninta su Nahar,tana ta biye musu suna bata labarin Lagos da irin wajajen da ake kaisu na shaƙatawa duk Weekend,can sama-sama take ji kaman ana k

iran sunanta hakan yasa tai sallama da su Nahar tana cewa zata kira su later,ta aje wayan tana miƙewa ta sauko daga Bed

ɗ

in,tana sanye ne da wani gown me kyau na Material da akaima

ɗ

inkin da ya amshi jikinta sosai,ta dafa ƙafanta tana takowa zuwa falo,idan

unta ya sauka akan Laurat da ke

zaune daga hannun kujera,ai da hanzari TAIMIYYAH ta ƙariso cikin falon,tana fa

ɗ

in "Laaah! Anty Laurat ce yau a gari

,sannu

da zuwa saukan yaushe Anty?"

Laurat ta saki murmushi ta kasa

ɗ

auke idanunta daga kan TAIMIYYAH

,tana

g

anin yadda TAIMIYYAN tai wani girma kyawunta ya ninka na da,domin a ƙallah zai kai shekaru uku rabonta da ganinta,har TAIMIYYAH ta ƙariso kusa da ita idanunta na kanta,tana jinjina baiwa da ƙudiran ubangiji wanda ya ƙagi wannan kyakykyawan halitta,hannu ta

miƙawa TAIMIYYAN suka cafke Laurat

ɗ

in na fa

ɗ

in "Wow! TAIMIYYAH haka kika koma wata Big Gal

,kinga

yadda kika sake zama wata ha

ɗ

a

ɗɗ

iya ta musamman gaskiya ke

ɗ

in matan manyace,Allah ka

ɗ

ai yasan meyasa ya

ɗ

an tauyeki ka

ɗ

an."

TAIMIYYAH ta saki murmushi tana

fa

ɗ

in "Anty kenan

ina

yini kin zo lafiya?"

Laurat ta amsa da "Lafiya lau Zaynab ya bayan rabuwa."

"Alhamdulillah! Anty sannu da zuwa

,bari

a kawo miki ruwa ko."

Cewan TAIMIYYAH tana yinƙurin miƙewa tsaye

,Laurat

tayi saurin dakatar da ita da fa

ɗ

in "Walla

hi zauna abinki bana jin ƙishi,tun jiya fa na shigo garin nanne bansamu shigowa ba sai yanzu,ya karatu ana ta strike kuma Allah dai ya kawo ƙarshensa,ko da yike Zuhurah tace duk kun gama sai jiran a koma ku

ɗ

aura daga inda kuka tsaya,tuh Allah ya taimaka i

n kuma Allah ya kawo miji sai mu sha biki kawai ba."

Yadda Laurat

ɗ

in ta kai ƙarshen maganan yasa TAIMIYYAH sakin dariya kawai,ba tare da tace komi ba Laurat

ɗ

in da yake gwanar iya hirace,ita ke ta janyo zance har TAIMIYYAH ta sake suna ta hira,sai kusan

biyar ta bar Sasan Iyan tana cewa TAIMIYYAH zuwa anjima don Allah ta shiga can Sasan ayi hira,domin ita har ga Allah ƙaunar TAIMIYYAN take ji da zuciya

ɗ

aya,dariya kawai TAIMIYYAH tayi don tasan Iya ma bazata bari ba,uwa uba ita kanta ma bazata shigan ba,d

on tasan ƙarshenta da

ɓ

acin rai zata fito Sasan,ita ko a yanzu babu abinda take tattali irin farin cikinta,shiyasa gaba

ɗ

aya ta

ɗ

auki duk wata soyayya da takewa su Zuhuran da qawazucin su ta adana shi can ƙasan zuciyanta,babu abinda take so da ƙauna da bas

hi muhimmanci a yanzu irin karatu,ga kuma wayanta da ke

ɗ

ebe mata kewa tana karance-karancenta masu muhimmanci da take ƙaruwa dasu,ga groups na karatuttukan manyan malamai da ake turowa suna sake wayar da kanta da samun tarin ilimi,shiyasa ko ka

ɗ

an yanzu z

aman ka

ɗ

aici baya damunta,ko da Anty Laurat

ɗ

in ta tafi ma

ɗ

aki ta koma ta kunna karatun Qur'ani cikin suran da zata kai hadda sati me zuwa,tana saurara har akai kiran sallan magriba,sannan ta kashe karatun da yike tana period ba sallan zatai ba kawai sai

ta fito zuwa Kitchen,tana jin sha'awan cin wainan fulawa ko

Pancakes,don ita idan tana al'adah komawa take kaman wata me yaron ciki,bata iya cin abinci sosai sai kwa

ɗ

ayi kala-kala, bu

ɗ

e can rufe can tana tunanin me xata ƙaƙala tayi,har dai zuciyanta ya tsa

yu akan yin wainan fulawan,hakan yasa ta

ɗ

ebo fulawan ta tanka

ɗ

e ta jajjaga tarugu da albasa ka

ɗ

an,ha

ɗ

i da yanka albasa me dama ta zuba a kwa

ɓ

in,ta fasa egg guda biyu ta zuba spices da maggi ta motsa sosai,sannan ta

ɗ

aura nonstick pan

ɗ

inta a wuta,manja ta

zuba me bala'in kyau irin wanda ake kawowa Iya daga Lagos,nan da nan qamshi ya fara tashi na suyan wainan fulawan,already tana da dakakken yajin da take dakawa da kanta tana ajewa,don ita Iya bata cin yaji sam TAIMIYYAN ma da take so kullum cikin yi mata

fa

ɗ

a Iya take,qamshi ne ya ishi Iya da ke zaune a falo ta

ɗ

aga murya tana fa

ɗ

in "Wai ni kam me kike soyawa ne haka TAIMIYYAH?"

TAIMIYYAH da ta gama arranging wainan fulawan cikin plate ta wani zubo yaji daga gefe

,sai

qamshi ke tashi ta fito hannunta riƙe

da plate

ɗ

in,

ɗ

aya hannun na dafe da ƙafatan tana takowa har zuwa cikin falon,sai lokacin ta saki murmushi tana duban Iya take fa

ɗ

in "Iya wainar fulawa ce fa kawai na

ɗ

an soya,in matso mu ci ne tare na ga cewa kike ke bata dame ki."

TAIMIYYAH tayi maganan

tana sakin dariya

,ganin

irin hararan da Iya ke aiko mata,kafin Iyan ta furta "To sai dai naci wannan irin qamshi haka,wallahi raina ya biya maza matso da shi ince ko

ɗ

aya ne,ai da ne dai nake cewa bata dameni ba,amma banda yanzu da kika

ɗ

an

ɗ

ana min irin wa

nnan ha

ɗ

in da

ɗ

in da kike masa." TAIMIYYAH tana dariya ta ƙarisa gaban Iya suka fara ci tare,Iya me cewa zata ci

ɗ

aya sai ga shi ta tada guda uku tana faman santi,me TAIMIYYAH xatayi inba dariya ba,Ladi aka rage ma guda biyu TAIMIYYAN ta fita kai mata

ɗ

akin

ta,ita kuma Iya ta shige

ɗ

aki don gabatar da Sallan isha'i,TAIMIYYAH

ɗ

aki itama ta shige bayan ta dawo kaima Ladi wainan fulawan,ta

ɗ

auki wayanta tana turawa Abie saƙon Text Message akan tana son ya siya mata sabuwan Laptop,amma samfurin Apple take so,can

zuwa anjima ka

ɗ

an kawai taji alert ya shigo wayanta na ku

ɗ

i masu kauri,sai kawai ta shiga kiran line

ɗ

insa,buga biyu ya

ɗ

aga da yake vedio call ta kira,yana

ɗ

agawa idanunsa suka sauka akan ƴar nasa da yake matuƙar jinta cikin zuciyansa,domin duk idan ya

ɗ

aura idanunsa akanta Zaynab

ɗ

insa yake gani,wata ƙwayan mace guda

ɗ

aya da bazai ta

ɓ

a iya ha

ɗ

a soyayyanta dana kowace

ɗ

iya mace ba "I miss u Abie ka rabu da shigowa Zaria." Muryan TAIMIYYAH ya shiga kunnuwansa

,ya

sauke numfashi me sanyi yana duban

ɗ

an ƙaram

in bakinta da ya iya shagwa

ɓ

a,ya saki murmushi sosai yana fa

ɗ

in "Miss u too Zayab,na ga saƙon ki ina fata kinji alert?"

Yayi maganan idanunsa akanta

,ta

sake narke masa da shagwa

ɓ

a tana fa

ɗ

in "Eh Abie naji nagode,Allah ƙara bu

ɗ

i yasa kafi haka, idan Yah Sa

deeq ya dawo shi kawai zan baiwa ku

ɗ

in ya siyo min."

"Hakan yayi Daughter ina Iyan taki take

,hope

duk kuna lafiya zan shigo garin zuwa next week insha Allah,har kin fara zuwa Cimputer skull

ɗ

in kenan?"

TAIMIYYAH da ke sauraran Abie

ɗ

in amma bata kalli fa

ce

ɗ

insa ba ta furta "Lafiya lau Abie Iya tana sallah ne

,skull

kuma sai monday xa'a fara ina so ne kafin afara na mallaki Computern yadda duk abinda aka koya mana zan zo in sake gwadawa a nawa."

"Gud gal!

to

Allah ya taimaka ki gaida Iya ai munyi waya

ɗ

az

u bye zan amsa wani call."

Daga haka yai cuting call

ɗ

in,TAIMIYYAH ta sauke ajiyan zuciya tana jin ƙaunar Abie

ɗ

in me girma a cikin xuciyanta,duk da basu da shaƙuwa me zurfi tsakaninta da shi,amma ita da kanta ta san yana son ta sosai domin idanunsa basa

iya

ɓ

oye hakan,wanda Iya tasha gaya mata cewa Soyayyar da yakewa Mamanta dole ya shafeta don yayi mata wani irin so me wuyan misaltawa,ashe rayuwansu bazai yi tsayi tare da juna ba,ta lumshe idanunta tana jin inama ta taso tare da wannan uwa nata,sai dai k

o ka

ɗ

an bata maraici don bata ma san da

ɗ

inta ba tunda bata rayu da ita ba,Iya itace ta taso ta gani a matsayin uwarta,sai dai har kullum Iya ta kwaso pic

ɗ

in Maman nata tana jimawa riƙe da shi,tana kallon tsantsan kaman da suke da juna,hatta a wayanta tayi

snaping copys

ɗ

in hotunan marigayiyan da yawa,ta adana lokaci zuwa lokaci takan shiga folder

ɗ

in tai ta kallon kyakykyawan fuskan mahaifiyan nata,to a yanzu ma da son ganin pic

ɗ

in ya motsa take ta shiga ta danno pics

ɗ

in tana gani

ɗ

aya bayan

ɗ

aya.

______

___

*9:40pm*

A.Maleek Ado ne zaune daga cikin falon da ke upstairs,yayi zaman dirshan don cin tuwan Semo da ya sanar da Suhailah yana so,daga gefensa Suhailan ce zaune sanye da wani pencil skat da Riga me siririn hannu,sosai kayan sukai mata kyau ƙirjin

ta ya fito sosai ta saman rigan,idanunta har lokacin basu gama wartsakewa daga uban kukan da ta sha a yau

ɗ

in ba,loman farko da ya kai bakinsa ya tauna ya ha

ɗ

iye,ya aje spoon

ɗ

in manyan idanunsa ya sauke akan Suhailah,yana fa

ɗ

in "Ɗauke min wannan abincin d

aga gabana please!"

Yadda yai maganan muryansa na bayyana

ɓ

acin ransa a fili

,yasa

Suhailah dubansa a razane,ya cigaba da furta "Mena fa

ɗ

i Suhailah tun a gidan Hajjah game da yin wannan abincin? Amma sabida ban isa ba sai da kika baiwa bayinki suka yi sabi

da ki nuna min iyakata ko?"

Yayi maganan a mugun fusace yana miƙewa ya nufi

ɗ

akinsa,ya bar Suhailah da baki sake gaba

ɗ

aya ta rasama abin cewa,bata san meyasa yake iya bambamce girkin da tayi dana masu aiki ba,duk da cewa Ameena da take gani ƙwararriyace

ita ta saka tayi masa,amma gashi sai da ya gane

ɗ

in,ta lumshe idanunta tana jin babu da

ɗ

i,dama ya lafiyan giwa ita me laifi ce gashi ta sake

ɗ

End Ads

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login