Showing 24001 words to 27000 words out of 46126 words

Chapter 9 - TAIMIYYAH

Start ads

15 Aug 2025

310

Middle Ads

/>
Ya ƙare maganan da janyota ya miƙar har ta sa

uka daga kan Bed

ɗ

in,bata damu sam data nemi wani abu ba haka ta wucesa tik

ɗ

inta ta nufi Toilet,ya bi bayanta da kallo yana wani lumshe idanunsa sabon feeling na fisgansa,sanin bazai samu abinda yake so ba har sai ta samu tsarki yasa shi danne komi,har ta

fito bai sake yadda idanunsa sun sauka akanta ba,har sai da ya tabbar ta maida kaya a jikinta duk da dai babu maraba da babu wannan rigan nata,ficewa tayi tana faman zum

ɓ

ure baki sam bata son takura,lokacin da ta kawo masa shayin sai ya dube ta yana fa

ɗ

in

"Sorry na manta bance miki i need some lemon aciki ba,jeki

ɗ

akko min in matsa ka

ɗ

an."

Yayi maganan ne idanunsa fes akan face

ɗ

inta,don haka akan idanunsa ta saki ƙaramin tsaki tana juyawa tai waje,ya girgiza kai ransa yana sosuwa,shi dama yasan da wuya S

uhailah ta koma masa yadda yake so,duk rawan ƙafan da takeyi na yaudara ne da

ɓ

acin ran da ta gani a wajen Hajiya,har ta kawo lemon sai faman cika take yai kaman baisan tana yi ba,yana gama shan shayinsa ya wanko baki yazo yai kwanciyansa ba tare da ya sak

e bi takan Suhailan ba,har bacci ya fara

ɗ

aukansa ya jita cikin jikinsa,hakan yasa shi gyara kwanciyansa yana shigar da ita jikinsa sosai ya sake jan Duvet ya rufe su.

________

Ƙ

arfe 9am na safe TAIMIYYAH ta fito cikin shirin zuwa makarantan Hadda,sanye

take da dogon Hijab da ya sauka ƙasa sai dai baya sharan ƙasa sabida laluran ƙafanta,sosai kalan Hijab

ɗ

in da yake dark Brown yai mata kyau,hannunta Qur'ani ne Izu Sittin ta aje sa daga saman kujera ta nufi

ɗ

akin Iya,a bakin gado ta samu Iya tana ƙarisa sh

iryawa alamun wanka ta fito,ta durƙusa ƙasa tana gaida Iyan,Iya ta amsa da fara'a tana fa

ɗ

in "Har kin kintsa zaki wuce

ɗ

in TAIMIYYAH,to maza dai ki karya kafin ki tafi,ki kuma shiga ki gaida Baban ku Sani tunda jiya ya shigo kinyi bacci,idan su wa

ɗ

ancen su

n shirya sai ku wuce tare ma kawai."

Da "Tuh." Kawai TAIMIYYAH ta amsawa Iya,tana juyowa ta fito zuwa falon ta nufi wajen cin abincin su inda Ladi ta gama shirya komi,Kunun tsamiya ta zuba a Cup ta saka Sugar tana juyawa,kafin ta aje ta bu

ɗ

e kulan da aka

zuba soyayyan Doya me egg ajiki,ta

ɗ

ibi guda 4 ta zuba a plate ta fara ci ahankali tana shan kunun,lokacin da ta kammala sai ta goge baki bayan ta

ɗ

an sha ruwa,ta

ɗ

auki Qur'aninta ta fito ta nufi Part

ɗ

in Baba Sani,tana shirin shiga shima Yah Sadeeq da ya

taho daga

ɓ

angarensa yana isowa don

shiga Sashin nasu,tunda TAIMIYYAH ta jiyo qamshinsa ta waiwayo tana sauke manyan idanunta akansa,ta saki murmushi ka

ɗ

an lokacin da ya ƙariso inda take,suna jerawa da juna zuwa cikin gidan,bayan ya amsa gaisuwanta ne ya a

mshi Qur'anin hannunta ya riƙe mata,a haka suka ƙarisa zuwa cikin falon gidan,su Zuhura da Basmah ne da alamun tashin su kenan,ko wanka basuyi ba TAIMIYYAH ta dube su tana fa

ɗ

in "Sannun ku dafatan mun tashi lafiya,Basmah baku shirya ba ashe da har ina cewa

zamu wuce tare."

TAIMIYYAH ta ƙare maganan tana

ɗ

auke kai daga dubansu,ganin kallon da Zuhura tai mata wai don ma Yayan su na tsaye a wajen ne,Basmah ta ta

ɓ

e baki tana fa

ɗ

in "Ai kinsan mu Malamin mu bai cika zuwa akan time ba zaki iya wucewanki,ma biyo b

ayanki."

Daga haka suka ha

ɗ

a baki wajen gaida Yah Sadeeq

ɗ

in

,wanda

hankalinsa na kan danna waya sai dai yana jin duk abinda suke fa

ɗ

i,

ɗ

ago idanunsa yayi lokacin da yake amsa gaisuwan nasu,ya sauke idanun akan Zuhura yana fa

ɗ

in "Oya ku tashi kuje ku sanyo

Hijab ko bakuyi wanka ba ku tafi haka,tunda ku ƴan banzan yara ne da bakwa son zuwa makaranta,na baku mintuna goma kowacce ta fito cikin shiri shashashai kawai."

Yadda ya ƙare maganan da tsawa yasa su miƙewa

,suka

wuce fuu zuwa

ɗ

akinsu don cika umurninsa,s

hi kuma ya maida dubansa kan TAIMIYYAH yana fa

ɗ

in "Mu je Baby mu gaida Baban kafin su kintsa."

TAIMIYYAH bata ce komi ba ta fara takawa zuwa hanyan da zai sada su da falon Baba Sanin,a tare suka shiga bakinsu

ɗ

auke da sallama,Umma da ke zaune tana facing

ƙ

ofar shigowa falon,ta

ɗ

ago idanunta ta sauke akan su,xuciyanta na bugawa da wani irin

ɓ

acin rai,amma sai ta danne ta amsa sallaman nasu,TAIMIYYAH ta zube tana gaida Umman,Umma ta jefa mata harara tana amsa gaisuwan a wulaƙance,Sadeeq ma ya gaidata ta amsa

tana jifansa da wani kallo da shi ka

ɗ

ai yasan ma'anansa,Baba Sani ne ya fito daga

ɗ

aki ganin TAIMIYYAH yasa shi sakin murmushi yana fa

ɗ

in "Zainab idon ki kenan na dawo jiya ke ka

ɗ

aice baki min sannu da zuwa ba,lokacin da na shiga wajen Iya kuma kinyi bacc

i."

Ya ƙare maganan yana zama kusa da Umma

,TAIMIYYAH

ta saki murmushi tana fa

ɗ

in "Baba kayi haƙury bacci ne ya

ɗ

auke ni da wuri,ina kwana ka dawo lafiya."

"Lafiya lau Zainab

,har

anyi shirin Haddan ba sannu da ƙoƙari,ina fata su ƴan uwan naki sun shirya

sarakan shiririta."

Cewan Baba Sani yana maida dubansa kan Sadeeq da ke gaida sa

,TAIMIYYAH

ta furta "Yanzu dai zasu shirya Baba."

"Okey! To Allah yayi albarka ya bada ilimi me anfani

,zuwa

dare zan tara ku akwai maganan da zanyi da ku don haka kar ki

yadda ki bacci da wuri kinji Zainab." Baba Sani ya ƙare maganan da raha,hakan yasa TAIMIYYAH sakin murmushinta me fa

ɗ

i tana bashi tabbacin zata jira,daga haka ta miƙe ta baro falon nasa ta bar Sadeeq

ɗ

in aciki,saman kujera ta

ɗ

osana mazaunanta tana kallon

agogo,ganin lokacin na tafiya yasa ta saki ƙaramin tsaki,Yah Sadeeq da ya fito yana miƙa mata Qur'aninta,ganin har time

ɗ

in su Zuhura basu fito ba yasa shi nufan

ɗ

akinsu,ko mintu biyu baiyi da shiga ba sai gasu sun fito kowacce fuska a ha

ɗ

e suna jefawa TAI

MIYYAH mugun kallo,kaman yasan zasu iya mata wani iskancin a hanya,sai yace su jira shi ya

ɗ

akko mukullin mota zai sauke su daga bakin hanya su ƙarisa cikin makarantan,tunda makarantan babu nisa yana da daga farkon shigowa layin su ne,aiko sam basu ji da

ɗ

i

ba so sukai ya barsu su taka da ƙafafunsu,don su samu daman cin zarafin TAIMIYYAN akan hanya,amma sai Yah Sadeeq

ɗ

in ya toshe wannan kafan,a bakin gate

ɗ

in shiga ma ya sauke su yai tafiyansa,suka shige ciki kowacce ta nufi ajinsu,don TAIMIYYAH ta riga tai

musu nisa sosai duka saura Izu hu

ɗ

u ya rafe su ha

ɗ

a a yaye su..........✍

🏻

#Ɗansabo

ce

#

[7/24, 11:03 AM] Ayshat Dansabo

😘

: *TAIMIYYAH*❤



©



Ayshat Ɗansabo Lemu ✍

🏻

*Page10*

Ba'a

ɗ

auki wani dogon lokaci ba aka sanya ranan auren Sani da

Zuwaira,kwanaki suka cigaba da shu

ɗ

awa har zuwa lokacin da aka

ɗ

aura aure aka

ɗ

akko Amarya daga Yobe aka kawo masa ita Zaria,Iya da ƴan uwanta sun sha hidima TAIMIYYAH ma ba'a barta abaya ba wajen hidima da baƙi,har zuwa lokacin da taro ya watse aka bar Am

arya da Angonta,Amarya Zuwaira bata wani jima ba ta fara bayyana halayyanta tsaf,irin matannan ne masu hassada da baƙin hali,tunda ta fahimci matar wan mijinta wato Zainab TAIMIYYAH ta fita hutawa,mijinta yafi na ta wadata shikenan ta

ɗ

auki karan tsanan d

a nuna kishinta afili akan TAIMIYYAN,kai kace sun ha

ɗ

a miji

ɗ

aya ne,Iya tun ba ta kula da yadda Zuwairan ta fara nunawa Zainab munanan halaye har ta karanci inda Zuwairan tasa gaba,hakan yasa ta zaunar da Zainab tai mata nasiha akan cewa sam ko da wasa kad

a ta biye ta Zuwairan har wataran aji kansu,ta kama girmanta a matsayin ta na babba kuma mijinta shine gaba dana Zuwairan,Zainab TAIMIYYAH ta

ɗ

auki nasihan Iya da girma sosai,kuma sai akai sa'a ita

ɗ

in me tsananin takatsantsan da kauda kaine,sam bata shiga

shirgin Zuwairan tunda ta gane inda tasa gaba,ta maida hankali da kula da karatunta da Mijinta idan yana gari,a hankali watanni suka fara shu

ɗ

awa cikin da Zuwaira ke

ɗ

auke da shi ya fara turowa,wanda sam babu wanda yasan da samuwansa daga Iya har Zainab

ɗ

in,domin sam Zuwairan bata shiga shirginsu ko Iya bata damu da zuwa Sasanta ta gaida ta ba,sai ta busa iska wanda sam Baba Sanin bai san da hakan ba,Sosai Iya har ma da TAIMIYYAH sukai murnan samuwan cikin,Iya ta dage da yiwa TAIMIYYAH addu'an itama Allah

ya kawo mata nata rabon,amma shiru kake ji har zuwa lokacin da cikin Zuwaira ya isa haihuwa,ta haifo

ɗ

anta Namiji ƙato wanda bai baro komi ba a kamannin ubansa,Kyakykyawan gaske duk wanda ya zo barka sai yayi santin yaron kaman a

ɗ

auke a gudu,tunda Zainab

TAIMIYYAH ta

ɗ

aura ido akan yaron taji duk wani soyayyanta akan yara da take dannewa don kada a fahimci rashin samun haihuwan su na damunta,sai ya taso gaba

ɗ

aya ta ji wani irin son yaron ya dira a zuciyanta,duk wani motsin Zainab TAIMIYYAH akan yaron ashe

Zuwaira na ankare da ita,aiko ana gama shan shagalin suna aka watse aka bar Zuwairan da wata Innar ta da zatai mata zaman Jego,sai ya zama duk lokacin da Zainab zata shiga don duba jaririn da yaci suna Abubakar Sadeeq sai Zuwaira ta tsiri

ɗ

aukansa ta riƙe

,ko ta ƙirƙiri ba shi Nono sam bata bari yaje hannun TAIMIYYAH sai idan ta shigo yana hannun Inna shine Innan zata bata ta

ɗ

auka,tun TAIMIYYAH bata fahimci Zuwaira ba ta son ta da

ɗ

anta ba har ta gane,hakan kuma ya ta

ɓ

a zuciyanta matuƙa,har da ta koma sash

inta sai da ta zubda hawaye,karon farko da taji tana tsananin son haihuwa,Iya ma ta da

ɗ

e da gane cewa Zainab

ɗ

in tunda Zuwaira ta haihu ta fito da son haihuwanta a fili,hakan yasa watarana ta zaunar da ita tana mata nasiha da kwantar mata da hankali akan c

ewa komi na Duniya rabo ne kuma yana da lokaci,kada ta saka damuwa a ranta suma nasu rabon nanan zuwa,TAIMIYYAH taji kunya sosai a lokacin amma daga baya kaman yadda Iyan tace ta dagene da addu'a hakan ya kasance,duk idan tasa goshinta a ƙasa sai ta roƙi U

bangiji ya basu rabo me anfani,amma fa soyayyan da takewa Sadeeq yaƙi barin zuciyanta sai dai taja baya sosai da kai kanta Sasan Zuwairan da sunan taje

ɗ

aukan mata yaro tunda ta nuna bata so,don tana da matuƙar gudun zuciya,takan gansa ta

ɗ

auke shi idan In

na takaiwa Iya shi,a haka rayuwa ta cigaba da gangara musu sam Sameer bai ta

ɓ

a nuna damuwansa akan rashin haihuwan su ba,kuma sosai Allah ke ƙara masa bu

ɗ

i yana matuƙar samu da kasuwancinsa da yake,ga kuma ƙarin promotion da yake samu a wajen aiki,lokacin

da

Sadeeq ya samu shekaru biyu da watanni a lokacin Zuwaira ta sake samun ciki,a kuma lokacin ne Allah yai ikonsa akan su Zainab itama ya bata rabo,murna a wajen Iya da ita kanta Zainab

ɗ

in ba'a magana,hatta da uban gayyan Alhaji Sameer wanda zuwa lokacin

yaje Hajji,murnan ba'a magana,sai dai murnan nasu ya katsene a wani dare da Allah ya

ɗ

auki rayuwan Alhaji Amadu mahaifin su Sameer

ɗ

in,wanda yai mutuwan farat

ɗ

aya domin sun kwanta da Iya lafiya-lafiya,cikin dare ciwan kai na ajali ya samesa kafin gari ya

waye yace ga garinku nan,mutuwa ne da ya jijjiga duka Familyn sa,tare da gigita iyalansa domin Iya sai da akai uku ta fara gane kanta,hatta da TAIMIYYAH mutuwan surukin nasu ya ta

ɓ

a ta matuƙa,haka aka share zaman makoki har kowa ya watse,aka bar Iya da tak

aba wacce cikin ƙanƙanin lokaci duk ta fita hayyacinta,amma cikin hukuncin Allah tana addu'a kuma ana bata rubutun dangana tana sha,har ta kwantar da hankalinta zuwa lokacin fitanta takaba,ta gama sarewa da kuma sadaukar da cewa Amadun ya tafi inda babu da

wowa kuma dole rayuwa tacigaba,don haka sai ta sake miƙa wuya ta cigaba da yi masa addu'a,Alhaji Amadun na da watanni shida da rasuwa,Zuwaira ta haifo ƴar ta Zuhrah yayinda Zainab ita a lokacin cikinta ya shiga watanni shida,amma girmansa kai kace yakai w

atanni takwas,Zuhrah na da watanni hu

ɗ

u har ta fara koyan zama,wata ranan Juma'a Allah ya sauki Zainab ta haifo ƴar ta mace ƙatuwan gaske,kyakykywan jinjiran da ta tafi da zuciyoyin mutane da yawa,ciki har da Iya wacce tunda ta

ɗ

auki yarinyan taji wani iri

n ƙaunarta me zafi yana bin jininta,a ranan ne kuma Alahji Sameer ya dawo Weekend ya riski wannan farin cikin na samun ƙaruwa,lokacin da ya

ɗ

aura ido akan yarinyan sai yaji wani irin soyayyanta na ratsa ilahirin jinin jikinsa,babu inda ta baro kamannin uwa

r ta sai manyan idanun ne kawai irin na Sameer

ɗ

in,wanda suma suka gado wajen Iya,sai dai abin tausayi tunda Zainab ta haihu sai kuma ciwo sam babu lafiya,aka kwasa aka nufi asibiti da ita nan take aka basu gado,domin tana kuka da ciwan kai me tsananin gas

ke,wanda ake tunanin ko hawan jini ne ya sameta,amma bayan gwaje-gwaje aka gano babu wani hawan jini a tare da ita,kwananta biyar a asibitin Allah ya

ɗ

auki a barsa,wani irin mutuwa da ya gigita ahalin Alhaji Amadu baki

ɗ

aya,har fiye da yadda suka ji mutuwa

nsa,Iya tayi wani irin gigicewa da wannan mutuwa da yazo musu a bazata,cikin kuma lokacin da suke tsananin buƙata da fatan Zainab ta rayu ta raini Kyakykyawan

ɗ

iyar ta,sai dai shi Allah baya barin wani don wani,da zaran yayi kira dole a amsa kiransa,to hak

an ne ta kasance aka

ɗ

auke Zainab aka bar jinjiran ta,Alhaji Sameer wanwar aka kai shi asibiti baisan wanda ke kansa ba sabida tsaban gigita da fita hayyaci,jininsa yai wani irin hawa cikin ƙanƙani lokaci,don ko sallan janazanta bai samu ba yana asibiti ak

a kaita gidanta na gaskiya,duk wanda ya shiga gidan ta'aziyan Zainab dole ya fito da kuka sabida tausayin Iyayenta da danginta,da kuma baiwar Allah jaririyan da ta bari,wacce Iya ta ke riƙe da ita gam ta kankane ta hana kowa,ita ke bata madara idan tai kuk

a tai mata komi,Yayar Zainab

ɗ

in ko Anty Mardiyyah ko magana bata iyawa sai kuka,har akai bakwai suna cikin wani irin yanayi na alhini me ta

ɓ

a zukatan masu tsoran Allah,a kuma ranan bakwai

ɗ

inne akai zama da ƴan uwan Zainab

ɗ

in akan son abasu jinjiran su r

iƙe,amma Iya ta daka tsalle tace bata san wannan zancen ba,babu me raba ta da jikanta indai tana raye wacce tunda tai kwanaki bakwai aka sanya mata sunan Mahaifiyanta wato Zainab,kuma nan take aka cigaba da kiranta da TAIMIYYAH kaman yadda ake kiran Mariga

yiyan,duk yadda Anty Mardiyyah ta so abata riƙon Little TAIMIYYAH amma Iya ta ƙeƙashe ƙasa tace bata san zancen ba,shi ma kuma uban yarinya Alhaji Sameer ya nuna yafi son ƴarsa a wajen Mahaifiyansa,haka suka haƙura aka bar yarinya a wajen Iya,wanda ya zama

sila da kuma tushen tasowan TAIMIYYAH a wajen kakarta Iya,wacce ta maye mata gurbin uwa ta kuma bata nagartacciyar tarbiyan da uwa tagari zata baiwa ƴar ta,Zuwaira tun TAIMIYYAH tana ƙarama ta tsane ta sabida irin yadda Iya ta

ɗ

auki son Duniya ta

ɗ

aura ak

an TAIMIYYAN,sam bata bi takan Zuhrah da suka taso kusan kai

ɗ

aya da

TAIMIYYAN,sai dai shi ma Sadeeq da zuwa lokacin ya da

ɗ

e da shiga makaranta yayi wayo yana da shekaru hu

ɗ

u,duk inda yaje ya dawo zaka same sa a Sashin Iya yana nane da ita yana shafa kan T

AIMIYYAH,a hankali rayuwa ya cigaba da garawa yaran suna wayo,soyayyan da Iya ke wa TAIMIYYAH na sake fitowa fili,lokacin da su TAIMIYYAH ke da shekaru biyu suna gudunsu ko'ina ita da Zuhurah wacce ta bata watanni hu

ɗ

u,tare suke wasa da Zuhurah da Sadeeq m

a baki

ɗ

aya,tun Iya bata barin TAIMIYYAH zuwa Sasan Zuwairah don kada ta cutar da ita,har ta haƙura sabida yadda TAIMIYYAN kullum ke nane da su Sadeeq da Zuhurah,Alhaji Sameer da tun mutuwan matarsa yaji gaba

ɗ

aya Zaria tai masa zafi,sai ya zamana ya

ɗ

auke

ƙafansa daga zuwa sosai,sai a ha

ɗ

a sati biyu bai shigo garin ba,duk da cewa soyayyan ƴar sa nanan danƙare a zuciyansa irin soyayyan da baki bazai iya misaltawa ba,amma zuwan shi Zarian na masa wani irin fami ne idan har yazo ya bu

ɗ

e Part

ɗ

insu ya ga babu

Zainab,shi yasa duk son sa da zuwa ya ga ƴar sa da ayanzu soyayyan da yake wa uwarta ya gama komawa kanta yake dannewa,sai dai duk wani siyayya na abin buƙata ana jibgewa Iya su,har abin na zarta ƙa'ida sai dai Iya tai ta kwasan rabi tana turawa Zuwairah t

aiwa Zuhrah anfani dashi,hakan ya sake janyo wani irin kishi da tsanan TAIMIYYAH a zuciyan Zuwairan,tana tsananin adawa da yadda yarinyan ta taso da wani

End Ads

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login