Showing 75001 words to 78000 words out of 103547 words

Chapter 26 - YAR TALLAH complete

Start ads

Unknown   

24 Aug 2025

416

Middle Ads

karatu
Dadl ya cika Saudat yadda ta ga manyan mutane
sun nuna mata kulawa da soyayya, har kukan
dadi tayi a boye, don rashin Yaya Rabi’u kusa; da
ita da ta ga irin tasa murnar da farin cikin, shi da
ya san Momyn taSu ya zauna da ita, yazo ya ga
cikin daular da ta ke
Saudat, ta qara juyawa da kwanciyarta saman'
lallausan gadon da ya sha shimlidun alfarma, ta
kalli gefrnta inda Nabila ke kwance tana sharar
baccinta don kuka ta sa ita wurin ' Aunty yau za
ta kwana ta bar Nabil tare da Mairo Yau Saudat
ta yi bacci mai dad'i da nutsuwa, duk da Dr.
Ahmad ya yi wa zuciyarta kane-kane amma
hakan bai hana ta bacci mai dadi ba.
Washcgari tunda ta yi sallar asuba ta koma ta
kwanta, sai da Mairo ta kwankwaso‘ qofa ta
dauki Nabila za a yi mata shirin makaranta, tana
daukar Nabilar kuma ta maida qofar: ta rufe ta
koma ta.yi kwanciyarta. Ba ita. ta farka ba sai
qarfe tara daidai na safiya, tana tashi ta nufi
bandaki ta watso ruwa ta fito ta maida doguwar
rigarta ta yi ‘yar sassaukar kwalliyarta sannan ta
zura takalminta ta fito falon gidan. ‘ ‘. Babu
kowa a falon sai Mairo da keta faman goge-
gogenta, Saudat ta dan duqa ta gaishe ta, Mairo
ta amsa cike da girmamawa, Saudat ta zauna
gefen kujera muryarta a sanyaye. ta ce
“Momy fa?”
Mairo ta cc “Tana kicin tana. hada wa Alhaji abin
karyawa, jiya ya dawo garin cikin
Dare Saudat ta kada mata kai tana saurarenta. ‘ .
" Mairo ta ce .“Me za a kawo miki Saudat?
Akwai kunun tsamiya da soyayyar doya da kwai,
kuma akwai ,farfesun kifi, akwai ruwan tea idan
kuma da akwai akin da ki ke so sai ki fada a
kawo miki”. ‘ ’Saudat ta 'girgiza kai' kafin ta ce
“‘A kawo min doya da kunun‘ tsamiyar
Mairo ta amsa da, “An gama”. Sannan ta juya ta
nufi kicin, Saudat ta gyara zama ta jingina
bayanta da makarin kujerar tana kallon qatuwar
talabijin da ke makale a bango tana ta qaraji ita '
kadai.
Dr. Mariya ta fito daga kicin ta nufo Saudat tana
fad'ar. ‘ ’
“Wai har kin tashi kenan?"
Saudat ta yi saurin yunkumwa tana gaishe da
mahaiflyar tata, Dr. Mariya ta amsa tana fadar
“Jiya da daddare Alhaji ya shigo gari ina kicin ina
hada masa abin karyawa, na hada ' muku tare,
nasan ai za ki so kici abincin momynki k0?“
‘ Saudat ta yi dariya tana fadar. “Ina so mana". *
‘ _ Dr Manya ta ce, ““Okey, give me just five
minute only” , ‘ '”
, Ta juya da. hanZarinta ta bar Saudat na
maimaita yaren da mahaifiyar tata ta yi, wanda in
za a hadata da wuqa bata San abinda take nufi
ba. ta maida hankalinta wurin '
kallonta.
. Kamshin sanyayyen turare ne ya daki ‘
hancinta, ta yi saurin daga kai tana kallon mai
shigowar, babban mutum ne wanda a kalla
shekarunsa za su haura hamsin da biyar baKi ne
mai haske, dogo mai kyakkyawar fuska da dan
siririn sajensa iya kunne, doguwar jallabiya ce a
jikinsa milk colour sabuwa dal mai hade da
hularta. ,Suna. hada ido da ,Saudat ya sakar
mata ,wani lafiyayyen murmushi, Saudat ta ja jiki
tana gaishe shi Ya amsa lokacin da yake zama
saman kujerar da ke fuskantarta muryarsa a sake
ya ce.
“Saudat k0?”
Ta daga masa kai alamar eh. , Ya ce “Masha
Allahu, matso nan my Saudat, taso matso kusa
da ni ‘yata”.
Saudat ta ja Kafafuwanta ta matsa inda
yake, ya sa hannu ya dafa kanta yana fadar ’ ‘
“Nayi farin cikin ganinki sosai don da ma
na yi wa Hajiya magana zamu samu lokaci muje
dubo' «ku to ashe ma Allah zai yi ikonSa Allah
Alhaji Ashiru yace “Da dai yafi”; . ka ji ‘yan boko
ba a maganar islamiyya sai boko, boko, shin ko a
gobe qiyama wace irin rawa bokonnan zatataka?
‘ Dr Mariya ta ce, “Mu je ga abin karyawa can
saman tebur”. Alhaji Ashiru ya mike yana kallon
Saudat,” yace’ “Taso mu je ‘yata mu karya”. Ba
musu ta mike saboda yadda Dr Mariya .ta zuba
mata. idanuwa, kai tsaye saman kujerun dinning
table suka hau suka zauna, Dr Mariya ta zuzzuba
musu komai a faranti, ta turawa kowa a gabansa.
ne da kwai sai kwallon doya tare da soyayyen
dankali, da soyayyar plaintain, ta ‘ hada wa kowa
ruwan tea mai kauri ta tura masa, sai qamshin ’
citta yake ‘* » Saudat ta saki ciki tana cin abincin
kamar yadda ta ga kowa na yi, jefi jefl har suka
kammala Alhaji Ashiru ya mike yana fadar “Bari in
shiga daga ciki na dan kwanta na
. huta, around 12 saiki tayar dani” .
Dr Mariya ta amsa da, “To”
Sannan ya juya ya shige ciki
~. Can Dr Mariya ta dago tana kallon Saudat
“Wai ya maganar Dr. Ahmad ne Saudat bana
ji kin ce ya aiko miki dawata takarda ba a lokacin
da ki ka fada masa an daura miki aure ba?” ‘
Saudat ta amsa da, “Eh” .
Dr. Mariya ta ce“T0 ina ta ke?"
. Saudat ta ce“Tana cikin haBar rigata na kulle a
kayan dana cire jiya”. . .
Dr. Mariya ta ce “Okay, tashi ki dauko min.
Saudat ta mike ta d'auko mata takardar wadda
taji dauri duk tayiyaushi Dr.Mariya ta karba. tana
dubawa babu komai a saman takardar sai lumbar
waya da suna. Dr. Mariya ta dauki wayarta
wadda ke ajiye a saman tebur ta lallatsa lambar
ta kara a kunne ta kira yakai sau uku amman
ba,a daukaba ta tuno aimanya irinsa basa amsa
kiran bakuwar number don haka tayi masa
rubutacccn sako ta tura K0 minti biyar batayi da
tura sakonba akakira Dr. Mariya ta danna'
amsakiran sannan tasa a kunnenta tare da fadar.
’ “Assalamu alaikum,‘ barka da wannan lokaci”.
Cike da girmamawa Dr. Ahmad ya hau
gaisheta tamkar yana gabanta, Dr. Mariya ta
amsa
ita ma cike da kulawa ta
’ " ‘ “Sunana Dr. Mariya Sani, nice mahaifiyar
Saudat nasab za ka yi mamakin kiranka da nayi
. Dr Ahmad ya amsa. da, “Haka ne Momy, amma
Allah ya sa Saudat din lafiya?”
Ta dan yi murmushi kafin ta ce
“Sai godiya ga Allah,nakirane dama in maka
godiya akan abin alkhairin da kayima Saudat, na
gode kwarai Allah ya saka da alkhairi".
Dr. Ahmad ya sauke ajiyar zuciya yana fadar
“Amin Momy, na gode kwarai wallahi, na kuma ji
dadi da ya kasance Saudat ta hadu da
mahaifiyarta, wannan yana daga cikin burina a
rayuwa, na gode wa Allah".
Momy ta ce, “Babu komai ni ke da godiya, ga
Saudat din”.
Ta miqa wa Saudat kan wayar ta ta mike ta yi
gaba abinta.
Saudat ta kara wayar a kunnenta, tare da
sallama, lokacin da muryarta ta dira kunnen Dr.
Ahmad sai da ya zabura ya tashi zaune daga
kwanciyar da yake yana fadar.
“Saudat kece amin wa 'alaikus salam, daman zan
Kara Jin muryarki Saudat harna cire rai, .ya ki ke
ya maigidan?”
~' Saudat ta dan ja numfashi kafin ta soma ba
Shi labarin duk abubuwan da suka faru, Dr
Ahmad ya sauke wani gwauron numfashi kafin
yace
“Da ma nasan hakan za ta kasance Saudat
saboda dama can anyikine donni kadai ketawa
cce Saudat ni naki ne insha Allahu, knma zan
tabbatar miki da hakan duk abinda. Nake yau sai
nazo Katsina, kisaurare ni nanda qarfe biyar na
yamma za ki gan ni gidanku. Ba wa Momy wayar
ta bani adreshin gidan”. '
Saudat ta amsa da, “To”.
Sanan ta mike ta nufi falon da ta ga ta shiga,
qaton falo ne mai dauke da kayan alatu na jin
dadin rayuwar duniya.
Tana zaunc kan kujera da system a
Gabanta tana. danne-dannenta,‘ Saudat ta mika
wa .
Momy wayar ta karBa ya sanar da ita zuwansa
ta ba shi adireshin gidan da lambar gidan, saunan
ta mike ta nufi Bangaren Alhaji Ashiru ta sanar da
shi .
Da kanta ta dauki mota ita da Saudat suka shiga
kasuwa ta yi siye-siye masu yawa na tsadaddun
dogayen riguna, arebiyan dres Indiyan dires riga
da siket masu tsadar gaske, sai ' data sai mata
kusan kala shida *da tsadaddun ‘ takalma masu
kyan gaske, sai kayan shafa da
turarruka masu kyau
, Daga nan suka wuce gidansu Shukura suka taho
da ita saboda gobe zasu tafi qauye a tare, ta
‘dauko dan qaramin akwatinta suka taho. Ba
qaramin dadi Saudat tajiba dasuka tahoda
Shukura. ‘ Karfe biyar saura Momy ta ga Saudat
zaune
itada Shukura afalo anata hirar makarata momy
ta ‘
zuba mata idanuwa kafin tace “Waike ba bako
zakiyibane,bazaki tashi ki shirya ba?” Saudat ta
ce, “Shiri kuma Momy? Ai a shirye nake Momy
tace“Lallai,to mazaki tashi ki canza wani shirin
yanzu ki je ki watso ruwa, ke kuma Shukura ki
zaba mata kayan da zata sanya, bari inje
kicin'inga idansun kammala aikindana saka su”.
Duka suka amsa da, “To Momy”. ~ Ta juya ta
fita, Shukura ta dubi Saudat tana fadar.
“Kebakicewa bako zaki kika wani tule a ‘nan?Ai
wallahi danasani yauda harwurin gyaranjiki
zamuda acanza ayimiki makeup Saudat ta waro
ido tana fadar “Kai Shukura, me ya kai har da
wani
Gyaran jiki?“
Shukuratace, “Aukebaki da labarike nan? Saudat
yadda hadaddun maza wayayyu masu ajike tsada
ai doletun kina agida saikinbi matakan mallake
naki saurayin; ‘
‘ Tun daga kwalliya, daurin kallabi, sa kaya masu
kyau, fesa turare mai kamshi, fesa mouth freshner
saboda wurin magana. Kashe murya da yin
lafuzza masu ma’ana da burgewa, iya jera
kalaman soyayya cikin sassanyar murya, iya
lallausan kallo cikin kwarewa da kissa, ‘yar
zolaya ki zolaye shi cikin sigar wasada dan ba
shi dariya kadan a cikin hira da‘ yar shagwaBa
cikin sigar jan hankali, da kuma kamun kai a
matsayinki na yar
mutunci. Wannan sone kadan daga cikin
abubuwan dake sawa budurwa ta mallake
saurayi, wallahi Saudat da soyayya nake da an
sha kallo".
Saudat ta yi murmushi kafin tace“To me , yasa
ba kiyi?” ’
Shukura ta tabe baki, ta ce
“Wallahi Abba ne bai bari ba, amma duk da haka
ina dan taBa wa sai dai a waya ne kawai, shi ‘
ma Ummi ba ta sani ba, nasan da ta ci ubana
don , har: yanzu ban kammala digiri dina ba fa” .
Saudat ta nufi kewaye tana fadar
~ . :‘Ke kima gode wa Allah kin samu an tsaya
miki kinyi karatun"
-. Ta tuna ita nata ubanda kansa ya hana ta ‘
karatu, yasa‘yar uwarta makaranta tun daga"
firamare har sakandire, amma ita bai saka ta ba.
‘ .Ta lumshe idanuwanta a daidai lokacin da ta
sakar
wa kanta shawer
‘ » Bayan tagamo wankan tafito tasamu har
Shukura ta gama fldda mata kayan da za ta
saka, *
wata hadaddiyar’ doguwar riga ce wadda aka yi
wa adon jajayen fulawowi sannan aka jejjera
ararcn duwarwatsu a ciki, rigar ta yi masifar kyau
irin mai kama mutum ce daga sama daga qasa ta
bude sosai tana da dogayen hannuwa irin masu
tsukewa daga qasa su ma an qawata su da adon
rigar, sai kallabin rigar, Shukura ta hada mata da
wani takalmi fari mai dan tsinin dunduniya kadan.
Saudat ta zauna tana fadar.
“Ke kuma wannan ce ta burge ki?”
Shukura ta ce, “Ai ki sa ki gani ba qammin kyau
za ta yi miki ba
' Saudat ta zauna bakin madubi tana murza mai
a jikinta. . Shukura ta mike tana fadar. ‘ '
“Tsaya ki gani Saudat in miki makeup ” Ba musu
Saudat ta zuba mata idanuwa kawai tana
kallonta, kwalliya sosai ta yi mata da
hodoji da air pencil, air liner, jan baki mascara da
' sauran kayan kwalliya.
Ita kanta Saudat tsaye ta yi tana kallon kanta a
madubi, ta waigo da fara a a fuskarta tana '
kallon Shukura ta ce
“Kai k0 dai kin je makarantari koyon
kwalliya ne? ai wannan k0 shago ba za su nuna
miki komai ba”. ‘
Shukura ta yi dan'dariya kafin ta ce_
“Ke kuma kin hadu kamar sarauniyar qasar waje
Duka suka sa dan'ya, Saudat ta janyo kayan ' za
ta sa, Shukura ta ce
“Ke tsaya-tsaya".
Ta dauko wani sabon turare irin mai laushinnan
mai suna soft ta gogamata a dukkanin gabobin
jikinta har: zuwa bayan kunne wuya, mara da
qirji, sannan ta ce
“Sanya kayan".
Tana sanyawa ta kawo turaren the warior body
Spray ta ba ta ta fesa a can cikin jikinta,
sannan ta mika mata turaren x5 ta fesa wa
,kayanta, ta ba ta qananan ‘yan kunne ta makala’
a kunnenta, sannan ta gwada mata irin nadin da
za ta yi wa gyalen rigar irin na ‘yan matan
jami’a, ita kanta Saudat din ta san ta yi kyau na
ban mamaki, don haka ba ta da bukatar wani ya
Kara fada mata
Shukura ta janyo jakartata ciro mouth freshner
mai qamshin water milon ta feffesa mata a baki
don Kamshi da dauke datti, ita kanta yau Saudat
ba za ta ce ga kalar Kamshin da ta ke ba, tana
cikin sa takalmin Dr‘ Mariya ta leko tana fadar.
‘ “KarBi ga waya ana kiranki”. ‘ Saude ta karba
ita kuma ta juya ta yi gaba abinta, Dr Ahmad ya
ce
“Ga ni a qofar gidanku”.
Saudat ta cr, “To minti biyu”, ‘
Ta kashe wayar tana kallon Shukura ta ce
Yar uwa ga shi a waje”.
Shukura ta mike, “Bari in je in shigo miki da shi".
Saudat ta ce “Yauwa”.
Shukura ta ja qaramin mayafinta ta dora saman
kanta, sannan ta fice, tunda Dr. Ahmad ya. hango
ta zuciyarsa ta ba shi ‘yar uwarta ce saboda
yanayin jilkinsu iri daya ne dogaye duka, amma
basu da kwari sosai, suna da doguwar fuska mai
dauke da dogon hanci da dan siririn baki, don ita
Shukura ma manyan' idanuwa gare ta sosai
masu kalar kyau, farare tas~ tas da su, don dai
ita baqa ce amma irin bakinnan mai haske wato
black beauty kenan, sabanin Saudat dake jajawur
kamar a taBa jini ya' fito.
Shukura ta hango wata tsadaddiyar mota
' mai kyan gaske, sabuwa dal mai kala da
yanayin jirgin sama. Shukura ta ja. ta tsaya don
ba ta taBa
"ganin irin motar ba tunda ta ke a duniya, ga shi
farar motar mai bakin gilashi ce, baka iya ganin *
Wanda ke ciki
Da hanzari ta ga an bude qofar motar kujera mai
zaman banza, wasu mutane su biyu suka fito da
hanzarinsu suka bude gidan baya na motar. " ‘
. A hankali yasA qafarsa guda ta fito
Qasa sosai, sannan ya sauko da gudar ya fito
gaba daya. Shukura ta zuba masa idanuwanta
kyakkyawa ne na qarshe, abin da zuciyarta ta
fada ke nan, ta nufe shi da nutsuwarta tana
fadar. “Sannu da zuwa, ba zaka shigo daga ciki
ba?” ’ . Dr. Ahmad ya girgiza mata kai kafin ya
ce. “Mata: tana da girma ne sosai motar, ba
kowace haraba ba ce za ta isa a yi kwana da ita
a ciki ba, muje kawai”.
Shukura ta yi gaba, ya rufa mata baya har cikin
qawataccen falon, ta yi masa masauki sannan ta
wuce kicin ta yi wa Momy magana ta nufi daki ta
kirawo Saudat wadda ta yi zaune gaban madubi
ta zuba tagumi da hannuwa bibbiyu tana kallon
kanta, amma a zahiri zuciyarta ta lula duniyar Dr.
Ahmad wai yau gani ta ke abubuwan ‘ suna
faruwane kama a cikin mafarki, wai yau ita ce za
su hadu da Dr. Ahmad a matsayin masoya to ke
bata san lokaCin da tayi wani murmuShi ba,
Shukura ta tsaya daga gefenta tana fadar ‘ ‘ ’ “To
saiki tashi yana falo”.
Saudat ta ji wani irin yarr a jikinta, ta ta miqeta
nufi kofa har: za ta fita ta juyo tana kallon
Shukura ta ce
“Don Allah ki zo ku gaisa".
Shukura ta ce, “Ki fara zuwa ina tafe
Ba ta sake magana ba ta juya tafice ta same shi
a hakince saman daya daga cikin kujerun dake
falon, yana latse~latse a wayarsa. Tana shigowa
kamshin turarenta ya daki hancinsa, ya dage da
sauri yana kallon mai tahowar, suka yi ido hudu.
‘ Saudat ta yi wani murmushi ta juya da sauri
ta nufl falou Momy ta fada mata tana nada
kallabin jallabiya a kanta, Saudat ta ce
“Momy ga shi yazo
Tace“Kije yanzu zamu fito da Alhaji sai mu
gaisa”. *_
Saudat ta juya ta yi gaba
A tsaye ta iske shi a yanzu, ya zuba ‘_ hannaye
cikin aljihunsa, Saudat ta Karasa har inda ' yake
ta zube saman gwiwoyinta tana fadar. " "
‘ “Sannu da zuwa Yallabai, barka da ina wuni
Dr Ahmad ya zuba mata kyawawan » idonsa
masu kamar an diga gold yace.
Shi ne ki fito kika koma don kija min 'rai saboda
kin sani sarai ina cikin qishirwar son ganinki k0?
Allah yadda na mike din nan na rantse da sai dai
ki gan ni bayanki”
Ya bude hannayensa
“Taho gareni don Allah Saudat’
; Saudat ta yi saurin rufe bakinta tana dariya, Dr.
Ahmad ya zauna ya tattara nutsuwarsa a kanta,
kafin ya ce
“Saudat kin qara kyau wallahi kamar ba keba,irin
wannan kamshi haka aisaikija intare a nan” .
Murmushi kawai ta yi, Dr. Ahmad ya gyara zama
kafin ya ce
“Wallahi Saudat farin cikina a yau ba zai misaltu
ba, duk yadda zan kwatanta miki ba zaki gane ba,
don Allah ina Momy dinmu in sa ta cikin
idanuwana ko na ji sanyi, wallahi ba kiji da na ji
muryartaba sai na ji kamar da Mom dina nake
magana, wallahi na ji ina qaunarta ni ma”.
Saudat ta yi murmushi tana amsa sallamar
Momy wadda suka shigo cikin falon, Alhaji Ashiru
ya amsa.
“A‘a wa nake gani yau a gidan namu, wai.
Ahmad kai ne da kanka?" Dr Ahmad ya zabura ya
miqe tare da washe bakiyana fadar ‘
Lah wai Daddy da ma nan ne gidanka na
Katsinan ashe?” Alhaji Ashiru ya ce“Ai k0 dai nan
ne ai shi Alhajinka ya sani, don har ya ya taBa
zuwa Dr Ahmad ya ce, “Ikon Allah ashe gidan
Daddyna nazo . ~ Ya durqusa yana gaishe su,
duka dadi ya
cika su don haka cikin fara‘ a suke amsawa.
Alhaji Ashiru ya juya yana kallon Dr Mariya ya ce
“To ai ke wannan tuwona maina ke nan, wannan
dan Yaya Alhaji ne babban wanmu wanda , aka yi
wa aure tun last four years, bai taBa zuwa‘ gidan
nan ba tunda muka yi aure, kullum in nayi
magana sai ya ce kishi yake taya Hajiya, to yau
ga
' shi har cikin falonki tasa ta kawo shi, don haka
kema sai ki Juya kambunki". ‘ Dr. Ahmad yana
murmushi ya ce.
“Lah wallahi kawu ba haka bane kasan abubuwan
ne sai a hankali, amma dai tuba nake ai yanzu
zan rinqa zuwa” . .
Dr Mariya ta ce “Ai dama :zaka rinka . zuwa
mana tunda yanzu taka ta kawo ka” .
' Duka suka sa dariya ban da Saudat wadda
tunda ta sunkuyar da kanta ba ta kara dagowa
ba,
. sai ta koma ita ce sarakuwar. su kuwa hira ce
sosai “suka Barke har Shukura ta shigo aka dasa
da ita, sai
lokacin ne Saudat ke dan sa baki kadan~kadan
har
sai da aka kira sallah, sannan suka fice suka tafi
. don sauke farali. Suna dawowa Momy tasa
Mairo
ta kawo abinci aka da dasa wata hirar a nan
suka"
tsaida ranar zuwa qauye sati mai zuwa don
tsaida , maganar auren.
Dr. Ahmad bai bar gidan ba, sai qarfe goma na
dare, Saudat ta yo masa rakiya har bakin gate,
’ya tsaya yana kallonta muryarsa a sanyaye ya
ce
“Yau zan yi bacci har da munshari Saudat na
tabbatar a wannan karon zan mallaki abin da
zuciyata keso, lallai na yarda babu abin daya fi
qarfin Ubangiji k0 ba haka ba my dear"; ,
Saudat da ke faman wasa da ‘yan yatsun
hannunta ta yi murmushi kawai ba tare da ta
tanka masa ba, Dr. Ahmad ya bi ta da kallo
gabadaya idanuwanta na saman yatsun hannu
nata, ya miqa hannunsa ya riko duka hannayen
ya janyo ‘ ta gabansa.
Da sauri ta waro idanuwa tana kallonsa, ya sakar
mata murmushi tare da hure mata idanuwa' da
sauri ta idanuwanta tana murmushi qasa-qasa “ ‘
ya ce. * . “Ki bari sai kin koma gida kin kwanta
sannan ki bude kin ji? Alkawari?”
’' Ta daga masa kai alamar ta yarda sannan . ya.
sakar mata wani siririn murmushi kafin yace
'Sida safe, ki kular min da
kanki, bacci mai

End Ads

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login