Showing 15001 words to 18000 words out of 161239 words

Chapter 6 - KWARATA

Start ads

28 Aug 2025

581

Middle Ads

motar muka tafi.

Ni kuma tunanin abinda Babana yayi masa kawai nakeyi wanda har yasa zaiyi ma Baba ramuwar gayya, ina tunani naji yana dariya tare da cewa an fad'a maka ni sakarai ne ? Ai kaima kasan baiyi cacar ba dan ubanshi dasai yaci, mugu ya saki baki ya lashe kud'i mu kuma muka lashe "yar sa, dariya ya k'arayi sosai tare da kaiwa sitiyari duka yace kud'i na biya malamai suka sa banza wasi wasi....... Amma ai kasan Aliyu maye ne da yayi wasan caca da gaske dasai ya lashe kudin nan kamar yadda karuwa ke lashe sabon harka..........

Ya kuma sabon harka ? Su sai suyi ta magana juyayya wanda sai su "yan bariki kad'ai suka isa su fassara yaren, ina ne nan kuma ? Na tambayi kaina yayin da muka tsaya gaban wani k'aton get, ga jami'an tsaro masu yawan gaske kowa ya kame da bindiga takai tsawo na, za'a fara magana wani daga cikin mota yace barsu su shiga tare muke,

K'arfe ne aka d'age mana muka shige saida mukayi tafiya mai d'an nisa sannan muka tsaya, daidai da daidai kowa yana zaune cikin mota wanda ya shigo damu yace, Bello bana so nayi maka gardama ne kaga kamar wani abu amma na rantse maka da girman Allah Dikko baya neman mata,

Wani irin tashin hankali naji yayin da naji an kira sunan Dikko sai yanzu na tuna da Dikkon da zaici uwata, hankalina na mayar a wurin Bello dake cewa kai ai sakaran banza ne idan zai nemi mata shawara zai maka ? Ai ba'a shedar namiji akan mace, murmushi mutumin yayi tare da cewa Bello na rantse maka da girman Allah har al-qur'ani zan iya dafawa Dikko bai harka mata,

Tsoki Bello yayi tare da cewa muje idan zaka raka mu dare nayi, jinjina kai yayi tare da cewa muje, yana gaba muna biye dashi saida muka wuce get ukku kafin mu isa, kuma duk inda mukaje jami'an tsaro ne har muka isa bakin wata k'ofa, dukkannin mu anan mukayi parking, kulle min ido da hannu Bello yayi bayan mun tsaya.

Rufe motar yayi da makulli sannan suka shiga ciki, wurin zama aka basu tare da cewa su jirashi yana zuwa, sunyi zaman daya wuce mintuna talatin sannan Dikko ya fito cikin tsananin b'acin rai dan har yanzu maganganun Sultana caccakar masa zuciya sukeyi, kuma ma koba komai dama shi Dikko ba ma'aboci sakin fuska bane,

Gaishe shi sukayi, da kanshi kawai ya ansa gaisuwar tare da tsare su da ido, mutumin daya kawomu shine ya d'urkusa gaban Dikko yayi masa magana k'asa k'asa wanda babu wanda yake iya jiyo abinda yake fad'a,

Kallo su Bello Dikko yayi tare da cewa da Allah kuyi hak'uri ita rayuwa sannu ake binta, babu wanda yasan abinda anjima zatayi bare kuma gobe, kar kace zakayi ramuwa akan duk abinda akayi maka wannan ba d'abi'a bace mai kyau, halin mutunan kirki sukan manta da duk wani abu mara kyau da akayi musu, ka zama mai yafiya akan ko wane irin mutum idan yayi maka laifi, kaima sai Allah ya gafarta maka, miliyan nawa ne ka kud'in ? Dikko ya karasa maganar tare da tambaya,

Cikin kwantar da murya Bello yace miliyan biyar ne na zuba, Dikko yace tou kai Sani kuje dashi ka bashi miliyan goma, a rik'a hak'uri kaji bawan Allah, gyara zama Bello yayi tare da cewa kayi hak'uri gaskiya ni ko miliyan d'ari zaka bani wallahi basu ne gabana ba a yanzu kawai so nakeyi ka ramamin abinda ubanta yayi min.

'Daure fuska Dikko yayi domin duk cikin k'arfin hili yake magana, shi duk duniya babu abinda ya tsana irin mutum yace ya wulakanta shi, danne zuciyarshi ya sakeyi tare da cewa kayi hakuri gaskiya Dikko baya neman mata,

Kayi hak'uri ranka ya dad'e ka ganta ko so d'aya ne nasan zatayi maka, kai jeka taho da ita da sauri, duk Bello ya fad'a ba tare daya bari Dikko ya sake cewa komai ba danshi Dikkon ma harya gaji da magana yayi shiru.

Kamar wata b'arauniya haka ya jawoni har yanzu idona a rufe yake, lallausar kafet in dana taka da wani sanyi mai shiga jiki sai wani irin daddad'an k'amshi mai dad'in shak'a naji, hakan ya tabbatar min an kawoni inda za'aci mutunci na, har yanzu banyi magana ba amma idona ya cika da hawaye dan da ba'a rufemin idona ba babu abinda zai hana na cika d'akin da kuka.....

A gaban Dikko aka durk'usar dani, amma shi ya kauda kanshi gefe d'aya bamu yake kallo ba, hankalin shi yana kan T V danma baya so ya kalli ko wace ce aka kawo dan babu zuciyar wanda shed'an bazaiyi wasa da ita ba,

Bud'e min fuska akayi da sauri na bud'e duk girman idanuwana na fara kalle kalle, innalillahi na fad'a a fili a lokacin da idonuwa na sukaci karo da *Dikko* tare da fara k'ok'arin mik'ewa,

Har yanzu Dikko bai juyo ba, dan haka nayi shiru dan karyaji magana ta, hijabin jikina suka ciremin da hular da na saka saman kaina, sannan aka turani saitin inda Dikko ke kallo, gaba d'aya kunya ta kamani dan haka na duk'ar da kaina k'asa,

Dikko bai kalleni ba, kuma baiyi magana ba, inaa tsaye a wurin kaina na kallon k'asa hannuwana kuma suna d'aure ta baya na, ina tsaye a wurin shima Dikko bai dainaa kallon T V ba dan har yanzu bai kalleni ba bare na tabbatar daya ganeni ko bai ganeni ba,

Shiru kowa yayi babu wanda ya sake magana har kusan tsawon awa d'aya, Bello ya gaji yace ranka ya dad'e zamu koma, yanzu ma kai ya jinjina ma Bello , matsowa Bello yayi a kusa da Dikko ya ajiye ledar daya zo da ita sannan yayi magana banji abinda yace ba, amma wannan karon Dikko bai ko motsa kanshi ba, fita sukayi suka tafi, shima wanda yayo mana jagora bin bayan su Bello yayi Dikko yace idan ka fita kaja man k'ofar,

Cikin girmamawa yace tou, yana fita yaja k'ofar gam wanda rufeta yasa naji wani irin tashin hankali na saki baki na fara kuka da dan Allah kayi hak'uri kar muyi haka dakai, mugu kenan yaji mugunta dan haka ya fara murmushi, ashe ma yafi kyau idan yana murmushi,

'Dan wasa yayi da idanuwan shi sannan yad'anyi motsi da kanshi kamar yaji kid'a, saida ya k'ara k'ayataccen murmushi sannan ya d'aure fuskarshi kamar baisan miye dariya ba, ya tsareni da idanuwanshi masu sa mutum yaji yanajin fitsari, da sauri na mayar da kaina k'asa gabana yana ci gaba da bugawa.

Wayarshi ya d'auka yayi danne danne sannan ya k'ura mata ido, d'an tab'e bakinsa yayi a daidai lokacin daya kara wayar a kunnen shi yana cewa duk duniya me mace "yar matshi ya ta tsana ayi mata ? Kallona yayi sosai sannan yace 16 zuwa 17, mai maganar a waya ya dad'e yanawa Dikko bayani, murmushi Dikko yayi har saida kyawawan hak'oransa suka fito sannan yace yayi tare da ajiye wayar,

Mik'ewa yayi bayan ya gama wayar ya kulle k'ofar da makulli ya tafi dashi ciki ya barni anan falo tsaye kamar wata gunkiya,

Bayan kamar wani lokaci mai tsayi ya dawo, inda ya zauna da farko a wurin ya sake zama sannaan yace min zo nan, babu musu naje gabanshi na durkusa kamar yanda naga anayi mishi,

Ya sunanki ? Suna na Sultana, da Allah me kike so nayi miki wanda zai tabbatar miki dani d'an Babana ne, shiru nayi bance komai ba, gyara zamanshi yayi tare da mik'e k'afarshi ya taka saman kafad'a ta, yace ina saurarenki.

Kayi hak'uri don Allah sharrin zuciya ne, to kinga kin kasa ba zuciyarki hak'uri a lokacin dana b'ata miki , ni yanzu waye zai ba tawa zuciyar hak'uri ?

Kayi hak'uri don Allah insha Allah hakan ba zata sake faruwa ba, kayi hakuri don Allah, kwantar da kanshi yayi jikin kujera yana nazari har yanzu k'afarshi tana kan kafad'ata, ba tare daya taso ba yace gaskiya kamar zan hak'ura amma na fasa,

Dan Allah kayi hak'uri, tasowa yayi tare da cewa wallahi bazanyi hak'uri ba yau zan nuna miki cewa ni d'an Babana ne, kuma da kanki zaki sheda ya iya haihu a daren nan zuwa safiya zaki anshi hukunci mafi munin hukunci, zan baki mamaki kuma zan nuna miki Dikko ba sa'an wasan yara bane, zan biga tambarina a zuciyarki za kiyi ta kuka daga yau har zuwa ranar mutuwar ki, yanayin farin ciki ko damuwa duk wanda kika shiga wallahi baza ki manta da Dikko ba a rayuwarki, dani dake kinga saiki fad'amin waye ciwon zuciya zai kama.....

Ka rufamin asiri, ke yarinya ya fad'a tare da takamin bakina da k'afarshi, da sauri na janye fuskata gefe guda tare da goge bakina da kafad'ata, kam balasti kafatace kike gogewa baki ? Tou bari kiji in fad'a miki wannan k'afar tafi ubanki tsafta, tafi uwarki ni kuma nafiki banza kazamiya d'iyar d'an caca, saboda san duniyar da bata da tabbas ubanki ya anshi kud'i ya bada ke, mutunci da ko wace "yar mutunci da iyayen mutunci suke tattalawa amma ke ya siyar dan biyan buk'atarshi,

Da sauri na kalli Dikko raina amatuk'ar b'ace nace gaka babban d'an iska da zakayi fasik'anci dani a cikin gidanku, ni ba fasik'i bane yarinya ki tambaya kiji ni babu mata a tsarin rayuwata shi yasa bana sabgarsu, amma kedai yau sai nayi miki kaca kaca wallahi yanda ko sunan Dikko kikaji sai kinyi fitsari, ya kara sa maganar tare da sake maida k'afarshi ya takamin baki,

Sake janye k'afar nayi daga bakina na k'ara juya kaina gefe, dariya Dikko yayi tare da sauko kafarshi saitin k'irjina ya taka tare da tura babban d'an yatsan shi cikin riga ta sannan yaja da k'arfi, b'earr k'arar yagewar rigata, cika idona yayi da hawaye kuma ga hannu na d'aure ta baya, dan girman Allah kayi hakuri karka ciremin kayana,

Sai k'ara tattakani yakeyi, gajiya nayi da iskancin shi nace sakaran banza kwance min hannuna na kaga yanda zanci k'aniyar ka a daren nan,





03/08/2019

⚜ *BRILLIANT WRITERS ASSO* 🖊
_-{{Pen of freedom, home of exceptional and magnificent writers}}-_



*KWARATA*
_{{Kalu bale gareku matan aure}}_



*JAMILA MUSA* _{ meelat musa }_


_Sadaukar wa gareku,_ 👇🏻

*ASMA'U ZAYYAN* _{{ Asmeenat }}_

&

*RABI'ATU AMINU MAMMAN DEE*



🅿 ------ 6

Idan na kunce ki zaki iyamin wani abu kenan ko ? Eh na fad'a cikin kwarin guiwa,

Murmushi yayi kad'an da gefen bakinshi sannan ya kuncemin hannu na, mik'ewa nayi da sauri na d'auka hijabina na saka, sannan nayi hanyar fita da gudu,

Dukan k'ofar d'akin na farayi tare da kwarara ihu a kawomin d'auki, Dikko bai sake bi takaina ba ya tashi ya shige ciki, dan yasan inda nake ihuna banza ne kururuwata wofi...

Alwallah yayi bayan ya shiga yai kwanciyar shi, duk abinda Dikko zaiyi bayayin shi kai tsaye zai dad'e yana tunani idan yayi abun bayan wani lokaci me zai haifar mishi ? Yana duba duk abinda zaije ya dawo kafin ya aikata.....

Ni kuma gajiya nayi da doke doken k'ofa na zauna a wurin saboda har muryata ta shak'e tama daina fita sosai, a wurin na zauna har asuba banyi bacci ba ina zaune,

Koda asuba a gabana Dikko ya fito da jallabiya brown a jikinshi da hula fara wacce ake cema tashi da kwakwa hannun shi d'aya a aljihu d'ayan kuma rik'e da makulli, bud'e k'ofar yayi da makullin ya fita, kuma yana fita yasa makulli ya rufe ta waje,

Nima tashi nayi na shiga ta hanyar dana ga Dikko yake bi yana tafiya, hanyace doguwa sosai ta tafi d'od'arar tasha tayils sai kyalli yakeyi mai d'aukar ido, sai tukwanen shukoki da suka sakani tsakiya, wato wasu a gefen damata wasu a haggu na,

Ina zuwa k'arshe naga hanya ta rabu biyu, daidai bangon da hanyoyin suka rabu kuma anyi rubutu wanda bansan abinda aka rubuta ba, saidai zuciyata ta gargad'eni da na tsaya karna fad'a inda zan kashe kaina.

Dole naja na tsaya daga nan, zama nayi a wurin, ban wani dad'e da zama ba Dikko ya dawo, a daidai inda nake zaune yace taso muje ya fad'i maganar ba tare daya tsaya ba,

Da sauri na tashi nabi bayanshi dan zuwa wannan lokacin zuciyata ta tabbatar min babu abinda Dikko zaimin, yanayin shi abinda na lura yanayin abu na mutuntaka, yana da ruwan mutanen kirki kila zai tausaya min.

Allah ka azurtamu shine abinda na fad'a a zuciyata yayin da na shiga d'akin Dikko, banda cikakkiyar natsuwa a wannan lokaci shi yasa ban wani damu da abinda d'akin yake ciki ba, saman kujera ya zauna tare da cewa ga wurin wanka can ya nunamin da hannunshi,

Ki fara wanka sannan kiyi alwalla, zaki ga ruwa yana nan na zuba miki dan karki je kiyiwa mutane kauyanci, a inda ruwan yake anan akeyin wanka kuma karki sake kimin fitsari a ciki,

Banza nayi na kyale d'an iska na shige, saida nayi fitsari na a inda yace baya so sannan nayi wanka nayo alwallah na fito, wurin da zanyi sallah ya nunamin ina kabbara sallah ya shiga toilet in,

Jinjina kanshi yayi sannan ya fito ranshi a matuk'ar b'ace , ko ya akayi ya gane nayi fitsarin oho ! Rashin sani ashe ya gwada ni ne yaga idan ya kyaleni bazan sake mishi rashin kunya ba, idan ya tabbatar banyi fitsarin ba zai fitar dani na tafi gida,

A fili yace shawar dare zan d'auka kawai, ledar da Bello ya ajiye mishi jiya itace ya d'auka ya fita, ashe maganin maza ne a ciki, Bello yace masa duk wanda yayi masa a ciko tou shi zaisha guda d'aya, shi kuma a nashi tunanin ko wanne zaisha guda d'aya a ciki,

Duka magungunan nan babu wanda Dikko baisha ba, bayan ya gama sha ya shigo, a lokacin na gama sallah ina zaune wurin da nayi sallah, gyara labuleye ya farayi lokaci guda duhu ya fara bayyana a d'akin, kashe hasken fitilar dakin yayi lokaci guda yanayin d'akin ya koma kamar dare,

Bansan ya taho ba saidai naji an rik'oni cikin duhu, saida ya rik'eni sannan ya mik'ar dani tsaye amma baiyi magana ba, fitilar wayarsa ya kunna sannan ya sakata a aljihun gabar rigarshi,

Kamo fuskata yayi a bakina ya cuccusa min wani abu sannan ya nad'e bakin da salitaf, hijabina da zanin jikina ya cire ya zubar awurin, ganin da gaske yake yasa naji wani irin k'arfi yazo min na kwace na fara kai duka ba tare da nasan inda yake ba saboda duhun da d'akin yayi,

So d'aya na sameshi kawai ya rik'e hannuwana duka yace ni kika daka ? Waye yace miki ana dukana ? Murd'e min hannu yayi saida yayi k'ara sannan yace ko a gidanmu ba'a tab'a dukana ba kuma babu mai min kallon banza kowa so yake ya kyautata min dan insan dashi. Ke kuma kimma samu Dikko a arha har wani kai mishi duka kike ? Zanyi maganin rashin kunyarki yanzu nan.

Hannun daya murd'e shine ya jani dashi har zuwa bakin gado, jefani yayi saman gadon zuwa wannan lokacin ko motsin kirki bana iyawa saboda murd'ewar da yayi ma hannu na, shima jallabiyar shi ya cire tare da hawowa saman gadon.

Gaba d'aya Dikko ya zare hankalinshi da tunaninshi ya fita daga jikinshi, babu wani sauk'i bare tausayi ya nufi hanyar masar ba tare da tunanin komai ba,

Wata irin gumza nayi a lokacin da Dikko ya shigeni, jikina yana kyarma saboda azaba nasa hannu na mai lafiya na kware abinda ya rufemin baki, nace kaji tsoron Allah karka b'atamin rayuwa ka rufamin asiri dan girman Allah, ko

End Ads

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login