Showing 111001 words to 114000 words out of 139381 words

Chapter 38 - IMAAN

Start ads

20 Aug 2025

694

Middle Ads

laifi... ni dai nace Allah ya sanya albarka ai dai ya fi babu wai d'an agwai da bak'in da" Sadeeq ya kasa daina murmushi nan ko dariya ne kawai ke cin sa, Takaici yasa Mama Hadiza ta mike tana kallonsa tace "Toh Sadeeq nagode da gaisuwa Allah yayi albarka bari in shiga can cikin gida" Yace "Toh Ameen mama, nagode" fita tayi daga parlon, Inna tace "Toh ki ce ma Aisha don Allah tayi miyar shuwaka yau, naji raina na so" Mama Hadiza dai bata ce komai ba, Inna tace "Don Allah Imaan ki rufa min asiri ku fito ku gaisa, wannan ai kauyanci ne daga ganin saurayi ki shige daki, ni ko lokacinmu ba a haka" Sadeeq yace "Ki kyaleta kaka" Inna tace "In kyaleta d'an nan?" bata jira cewarsa ba ta mike xata shiga dakin, Imaan na ganin haka ta maxa ta sa hijab dinta ta fito, Inna tace "Ki daina haka don Allah sai ayi tunanin goyon kauye ce ke, nan ko a Habuja aka haife ki" Dariya Sadeeq ya fara yi imaan ta daure fuska ta xauna saman kujera a hankali tace "Ina yini?" Yace "Lafiya lau, ya gida?" Inna ta xauna tana murmushi tace "Gida Alhmdllh" kallonta Imaan tayi da sauri ta wani daure fuska, can ta kallesa tace "Let me see you off, since you've accomplished ur mission here today" Yana murmushi yace "I see why you don't want the 3 of us together..." Inna dai sai washe baki take tana kallonsu tace "Ae ita ma babban makaranta tayi, babu irin turancin da bata iya ba wllh" Mikewa Imaan tayi tana kallon Sadeeq tace "Let go" Mikewa yayi trying hard not to laugh yace "Toh kaka na gaishe da Mama da ke, ni xan koma" Inna tace "Ai mun gode da gaisuwa Bukar Allah maka albarka...." Dubu goma ya ajiye mata tayi tagumi tace "Ni dai na shiga uku Bukar baka gajiya??" kofa ya nufa yace "Ai ba yawa kaka, ayi hakuri" daga haka ya fita don tuni Imaan ta fice daga parlon, sai da suka bar part din Inna Sadeeq ya tsaya ya dinga dariyar da bai samu damar yi a parlor ba non stop, Imaan ta dinga kallonsa kamar xata yi kuka, ganin yanda yake dariya seriously ta jingina da flower tana ci gaba da kallonsa don bata taba ganin dariyarsa haka ba sai this very moment, he looks more cute laughing, bata san lkcn da tayi murmushi ba her eyes still on him, don kansa ya gaji ya dakatar da dariyar haka, a hankali tace "You look cute while laughing" da sauri ta rufe fuskarta bayan ta fadi haka, ya kafeta da manyan idanuwansa, kamar ta sani kuwa ta juya masa baya tana xaro ido, and he felt like hugging her tightly to himself, ya dai yi murmushi ya sauke kansa kasa praying in his mind Allah yasa xuwa wajensu Abba da xai yi tare da uncles dinsa in few days time won't be a futile effort... Takun da suka ji a bayansu yasa duk suka juya a tare, Mujaheed ne ke tahowa tare da Maryam, Sosai gaban Imaan ya fadi tayi still inda take, tunda ya kallesu sau daya ya dauke kai, Murya can kasa Sadeeq yace "Is she the Maryam?" Imaan ta gyada kai a hankali tace "Sure" Suna isowa inda suke Sadeeq ya mika ma Mujaheed hannu, Mujaheed na kallonsa ya mika masa nasa, Sadeeq yace "Ya aiki?" Mujaheed yace "Alhmdllh" daga haka ya wuce, Maryam ta gaida Sadeeq, Yana murmushi yace "It's nice meeting you Maryam, hope babu gajiyan hanya yanxu" Tace "Ba gajiya kam, kun fa dace da sis dita, Allah ya bar ku tare" ya wara ido yace "Ameen, I love those last words of urs... Kuma dole sai na biya words din, you say what ever you want ko menene idan kuma kin bar min xabi shikenan" ita dai Maryam dariya kawai take tace "Toh nagode Sadeeq" daga haka ta bi bayan Mujaheed da sauri, tana iskesa murya can kasa tace "Wllh he is just too cute Ya M.A, Imaan is very lucky..." Mujaheed bai tanka ta ba ya bude kofar parlon Inna ya shiga ta bi bayansa, tana cewa "Nama san me xan ce Imaan ta basa for his birthday...." Kallonta yayi yace "Me xaki ce mata.." ta kashe masa ido tace "That's our secret big Bro" Xaunawa yyi saman kujera yana kallon Inna, Inna tace "Yanxu wannan yaron dake neman Imaan ya fita, baka ga yanda ya dinga fada imaan bata gaya masa bikin ka ranan Juma'ah bane, gaba daya bai ji dadi ba, Allah kadai yasan me Bulasawan da kansa xai baka, mutum miloniya meye kuma baxai bada ba" a fusace Mujaheed yace "Sai dai ya baki ke da kike bukata, amma ni bana bukata, kuma don Allah kiyi hakuri ki daina maganata a gaban mutane bana so, ni abinda nake da shi ya isheni xaman duniya ba sai na hangi na wani ba" Yana fadin haka ya fice daga parlon, Inna ta tabe baki tace "Uwarka Rukayya ka gaggatsa ma magana ka fita ba ni ba wllh, ba abinda ya hada ni da kai dama, kawai Ahmadu ne ya haifeka ni kuma na haifesa, Ni ban yi mamaki ba tunda goyon Rukayya ce kai din ai, xaka yi fiye da haka" Maryam na dariya ta mike ta fita a parlon ita ma, da daddare Imaan na fitowa daga wanka daure da towel tace "Wai ina kuka je daxu da yaya tun safe" Maryam dake operating laptop tace "Wato kina wanka hankalin ki na wajen ki fito kiyi tambaya" Dariya Imaan tayi tace "Eh mana" Maryam ta ajiye laptop din a gefe tace "Ae babu inda ba mu je ba..." Imaan tace "Kamar Ina da Ina?" Maryam tace "Ya fa ce kada in gaya ma kowa har ke" Imaan ta xauna kusa da ita tace "Don Allah ki gaya min, ai ba gaya masa xan yi ba" Maryam tayi dariya tace "Anya xan iya gaya maki kuwa, ce min fa yayi amana, kuma sbda ke muka je wajen...." Imaan kamar xata yi kuka tace "Don Allah ki gaya min, wllh baxai sani ba, abinda ma ba shiri muke da shi ba yanxu"


*Imaan isn't for free* it's 300 via


Fcmb 3276052019 Hauwa Bello Jiddah

Then u show ur evidence of payment via my WhatsApp number
07087865788
[7/19, 5:15 PM] +234 803 603 7561: Mujaheed na dinning a xaune Maryam ta sakko downstairs tare da Maimoon, yana kallonta yace "Maryam" ta kalli direction din sannan ta tafi tace "Sai yanxu kake breakfast?" Yace "Ehh... xauna" ba musu ta ja kujera ta xauna, ya ajiye cup din coffee dake hannunsa yace "When did she tell you is the birthday?" Maryam ta langwabar da kai tace "She told me nothing about it again, tun ranan bata gaya min komai ba" Yana kallonta da kyau yace "Karya kike Maryam" ta xaro ido tace "Karya kuma ya M.A, bana ma tunanin Birthday din na nan don bata ce min komai ba, kuma kaga gashi ana ta hidiman biki, kila ma ta manta idan ma Birthday din na nan" yace "Make me a promise Maryam" tace "What promise" yace "You will watch her movement keenly" dariya tayi tace "Ohk then, amma kuma abun mamaki ina ma xata je ana biki" Yace "Just do what I say" tace "Toh na ji" yace "Good tashi ki tafi" Mikewa tayi ta bar dinning din, ya dau coffee dinsa ya ci gaba da sha a hankali. A bedroom Maryam ta tadda Imaan dake ta shiryawa slowly wai don a tafi a mance da ita, Maryam tace "Naga alamar baki son xuwa saloon din nan imaan" kamar xata yi kuka tace "That's just it, ni scalp dina ma ciwo yake min, aje ayi ta ja min gashi kaina ya fara min ciwo, ni dai kawai ku tafi kice masu baki gan ni ba" Maryam tayi dariya tace "Kai Imaan, da ni ke da irin gashin ki ai duk sati sai naje saloon" ita dai Imaan bata ce komai ba, Sadeeq ne ya fado mata ta tuna wata rana da daddare suna waya yake ce mata shi dai yana son dogon gashi, haka kawai taji tana ma son xuwa saloon din, Maryam ta gama yafa karamin veil din abayar jikinta tace "Ohk then xan ce masu ni ban gan ki ba" Imaan tace "Ko kuma ma dai kawai bari mu je, idan ya so ana gama mana sai mu tafi mu siya abinda xa mu siya a shopping mall, koh?" Maryam ta wara ido kamar baxata ce komai ba sai kuma tace "Ehh haka ne kuma" Imaan tace "Kinsan fa gobe ne birthday din kuma I have to give him the gift this night" Maryam tace "Au haba, same day da bikin Ya Mujaheed kenan?" Imaan tace "Sure" Maryam tace "Tabdi, Toh yanxu ya xa ki yi? Ga biki ga birthday" Imaan tayi yar dariya tace "Ni ina ruwana da biki, Ai na riga na ce ma Daddy xan je gidan Gwaggwon Ammina gobe da safe" Maryam ta marairaice tace "Tafiya xa kiyi ki bar ni yanxu?" Imaan tace "Of course no, tare xa mu ai" Maryam ta langwabar da kai tace "Yanxu haka xa mu yi missing bikin ya MA, gashi ma anjima da daddare xa ayi dinner fa" Imaan tace "Aa idan kinga xaki tsaya ki tsaya ni dai ba ruwana" Maryam tayi murmushi tace "Aa mu je gidan grandma din dai..." Imaan tace "Better" a tare suka fita dakin, Ammi dake parlor ta nuna ma Imaan kan kujera tace "Ga kayan ku nan ki shiga da shi ciki yanxu aka kawo" Imaan ta dauko ta kai daki sannan ta fito, sosai gaban Imaan ya fadi ganin Mujaheed parking space a tsaye, tun da ya kalleta sau daya ya ci gaba da danna wayarsa, ta dauke kai ta isa gun motar da ake kai su makaranta tana kallon Maimoon, Maryam kuma ta tafi gun Mujaheed tana murmushi tace "Our handsome groom..." Imaan ta tabe baki tana kallon Maimoon tace "Ina Drivern da xai kai mu Saloon din?" Maimoon tace "Ya Mujaheed yace xai ajiye mu shima fita xai yi yanxu" Xaro ido imaan tayi tana kallonta, ta hade rai bata dai ce komai ba, Ummi ta fito bangarensu tana kallon Mujaheed tace "Rahma xata taho daga baya, wai xa su fita tare da Umma yanxu" bude driver seat Mujaheed yyi ya shiga yana kallon Maryam yace "Har da ke xa aje gyaran gashin?" Ta xaro ido tace "Eh mana" murmushi yayi yace "Toh shiga..." imaan ta bi bayan Maimoon tana cika tana batsewa ta shiga back seat, Ummi ma ta shiga. Suna isa saloon din yyi parking yana kallon Maimoon ta madubi yace "Since babu mutane sosai a saloon din xan jira ku gama" Maimoon ta washe baki tace "Tohh mun gode Ya Mujaheed" a fusace imaan ta fice a motar ta bar door din a bude cikin tsawa yace "Keee" juyowa tayi da sauri, fuska daure yace "Xo ki rufe min mota kada in sauka in xane ki yanxu" Ganin babu wasa tattare da shi ta dawo kamar xata yi kuka ta rufe motar ta juya ta shiga saloon din, Maryam tayi murmushi tace "Ya M.A kai dai kawai kayi tafiyarka ko motorcycle din nan mai kafa uku sai mu hau ya dawo da mu gida" Mujaheed yace "Sauka kije kiyi abinda ya kawo ki nan" Yar dariyar yake tayi ta bude motar ta fita, ita kanta bata ji dadin jiransu da yace xai yi ba, shikenan ya ruguje masu plan. gyara ma Imaan gashi ake amma gaba daya hankalinta na gun lekan waje don ganin ko Mujaheed ya canxa mind dinsa ya tafi, amma duk ta leka sai taga yana nan, ta ji kamar ta kurma ihu, a haka har aka gama masu gyaran gashin aka fara masu lalle a hannu, Maimoon ce ta fara fita bayan an gama masu, Ummi ma ta fita, Maryam na kallon Imaan a hankali tace "Kinga yayi spoiling plan dinmu ko, yanxu how are we going to get the gift?" Imaan ta rasa abinda xata ce mata, can Maryam tace "You know what, kawai mu koma gida, dama akwai few abubuwan da nace ma mum xan siya a Nigeria, muna isa gida yanxu xan amshi card dinta mu fita daga can ma sai in siya abubuwan da nace" Sosai hankalin imaan ya kwanta, ta d'an yi murmushi tace "Toh shikenan, har naji dadi" tashi Imaan tayi suka fita saloon din din Maimoon ta bada kudin kafin su fita, tun da suka fito Mujaheed ke kallonsu ta madubi har suka iso gun motar, ganin Ummi xaune a gaba Maryam ta shiga back seat tare da Imaan, tada motar yayi ya dau hanyar gida. Suna isa gida Mujaheed yayi parking ya kashe motar, Imaan ta fita ta dau hanyar apartment dinsu, ya gyada kai yana bin ta da ido ta madubi... Maryam tace "Mun gode ya M.A" bai amsa ta ba tayi wucewarta tana murmushi. Maryam na gaya ma mama Hadiza xata fita shopping ta hanata wai bayan biki sai su je, ba ynda Maryam ta iya ta koma dakin Imaan a sanyaye ta sanar mata abinda mamarta tace, imaan ta rasa yanda xata yi, Maryam tace "Toh ko mu bari kawai gobe da safe idan mun fita xa mu gidan grandma dinki sai mu shiga mu siya" a hankali Imaan tace "Noo yau ya kamata in basa, yau nake son in basa" Shiru Maryam tayi, can tace "Ba xa mu je dinner ba anjima, kawai mu jira sai mutane sun cika wajen sai in sulale da makullin motar Yaya Yusuf mu je mu dawo" Imaan ta xaro ido Tace "Ni fa ban yi niyyar xuwa dinner din ba wllh" Maryam tace "Ae ko gwara ki daura niyyar xuwa yanxu, don that's the only way out" Imaan tace "Toh shikenan" Ana idar da Magrib duk aka gama shirin tafiya wajen dinner, duk wannan abun Mujaheed na lura da su keenly, kuma yaki tafiya duk da yanda abokansa suka dinga takurasa su wuce saboda amarya har ta iso wajen, Maryam dai ta dinga bin Yusuf wai ya bata makullinsa tayi driving din, daga karshe dai babu yanda ya iya ya bata, da kyar imaan ta saka gyale a kan ankon su na Dinner da Daddy yayi masu gaba daya gidan, tayi kyau har ta gaji amma sai wani nonnokewa take abunka da ba sabon ba, Maryam ce tayi driving din nasu xuwa hall din da xa ayi dinner din.... Waje ya cika makil da masu kudi sai ruwan naira ake tun kan a fara komai, Fara'a gun umma ba a cewa komai, Inna na xaune tare da ta rasulu a table guda duk sun sha atamfar England an yafa gyale sun tsuke fuska suna kallon ikon Allah, Imaan na shigowa hall din tare da su Maryam ganin Inna da ta rasulu ta rufe fuskarta gyalen jikinta ta dinga ba66aka dariya, suka nemi waje suka xauna, kallon inda amarya da ango ke xaune tayi, taga Safeenah da tayi wani kyau irin na aljanu sai sheki gwalgwalan jikinta suke, kayan jikinta kam dama ba acewa komai, ta kalli Mujaheed da ya sa lafiyayyen farin gezna sai walkiya yake, hada ido suka yi da shi tayi saurin kauda kai, Imaan ta kalli Maryam tace "Ni dai xan koma gun su Inna kafin mu fita" bata jira cewar Maryam ba ta mike ta tafi gun su Inna Mujaheed ya bi ta da ido.


*Imaan isn't for free* it's 300 via


Fcmb 3276052019 Hauwa Bello Jiddah

Then u show ur evidence of payment via my WhatsApp number
07087865788
[7/19, 5:15 PM] +234 803 603 7561: Inna na kallon Imaan da ta xauna kusa da ita cike da damuwa tace "Toh ba gashi kin fito sak mutum ba yau kin sa gyale, amma da kullum da hijabi xulum xulum kamar matar ladani..." Ta rasulu dake ta bin jama'ah da kallo tace "Toh wai ni abinda na kasa ganewa a nan shine... uwar amaryar da danginta basu san kin xo nan bane ban ga an xo gaishe ki ba har yanxu, dubi fa yanda muke xaune kamar gantalallu marasu makabuli babu wanda ya bi ta kan mu, an san ke kika raini Mujaheed tun yana tsumma kuwa, Kai duniya dai ta lalace ni ta rasulu" Inna ta tabe baki tace "Shine nake ta kallon ikon Allah, sai yawo suke mana da gwalagwalai kamar barayi babu wanda ya xo ya durkusa nan yace Sannu Inna... ya taro? To Allah ya sanya alkhairi ya nuna mana na 'yan baya, shi kuma Mujaheed din dubi yanda ya wani yi tsamo tsamo da shi kusa da amaryar babu walwala kamar dai wanda aka tilasta ya xo casun..." Imaan tayi murmushi ta kalli Mujaheed sannan ta kalli Inna tace "Toh ke ina ruwanki..." Inna tace "A'a da ruwana mana, ni ba karamin aikina bane in tashi inje samesa yanxu in ji ko lafiya..." Ta rasulu tace "Maxa je ki, nima naga rashin walwalan yayi yawa sai yake kawai yake, kamar wanda aka ma dole, anya ma auren soyayya xai yi kuwa" Inna ta tabe baki ta mike tace "Toh wani ya rainan min shi da baxan sani ba idan yana cikin damuwa ko akasin haka, sarai nasan sa ciki da bai, da abinda ke damunsa a xuciyarsa xaman da yayi a nan" Kutsawa ta dinga yi cikin mutane wanda yaki matsawa dama hankadesa take tana cewa "Yau naga bala'i mutane an xo cin shinkafa da yar kaza kamar mayu, an ki bani hanya..." Kallonta aka dinga yi ana bata hanya tace "Banda jaraba ko wacce ta fiddo kayanta na karkashin akwati ta saka ta xo mana nan tana jiran shinkafa da salaq da kaza, ohh yunwa ta yi yawa a duniya" A haka har ta isa inda amarya da ango ke xaune, wata kawar amarya ce tsaye tana bada history din amarya sai wani yauki take tana jujjuya idanuwanta, cool music sai tashi yake mutane na mata tafi... sake baki Inna tayi tana kallon yarinyar, can dai ta karasa inda take tsaye ta

End Ads

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login