Showing 63001 words to 66000 words out of 116763 words
s o n k a h a r q a r s h e n r a y u w a t a "
c i k i n j i n d a d i y a c e " k i n y i a l q a w a r i ? "
C i k i n s a u r i t a c e " e h "
A g o g o n h a n n u n s a y a k a l l a y a c e " n a g o d e , m u j e n a r a k a k i , l o k a c i n t a s h i n k u y a y i "
M u t a r a z u w a g o b e i n s h a A l l a h =?O???
S H A H A A B , littafin kudi ne, idan kika karanta batareda Kin biyani haqqi naba, to ban yafe ba, nabarki keda mahaliccinki
Nera 300 kacal, zaki turo ta account dina kokuma katin MTN ta wannan number
0164549488
Amina muhammad
GTbank
Number 08033300034
Mrs U s m a n c e
'??
B a t a s a k e t a b b a t a r d a c e w a M a h m u d W a k i l i B a b b a n m u t u m b a n e s a i d a y a r i q o h a n n u n t a s u k a q a r a s a c i k i n A i r p o r t d i n , m u t a n a n d a s u k e b a s h i g i r m a a w a j a n k a d a i y a ' i s a y a t a b b a t a r M a k a d a c e w a s h i d i n M a i f a d a a j i n e a c i k i n q a s a r , y a n d a y a k e r i q e d a h a n n un Nata hakanne zaisa kagane cewa kode budurwarsa ce, kokuma masoyiyar 'yarsa da yakeji da'ita, mayafin kanta ne yadan zame kadan, gashin gaban goshin ta yadan futo, Dakatawa yayi da tafiya ya fuskanceta ya tsaya ya danja mata mayafin abayar har kan goshinta, yanda gashin zai rufu, sannan sukaci gaba da tafiya, Hauwi dake Gefe itada ikee suka saki wani irin murmushin kissa, cikin sauri batareda Shahaab yasani ba, suka dauki photonsa shida Aisha,ko minti biyar baiyi ba ma'aikatan wajan suka qwace Aisha daga h a n n u n s a a c e w a r s u t u n d a s u n a N a n a i b a b u a m f a n i n z u w a n s a w a j a n d a K a n s a , =??
h a n n u y a b a s u s u k a i m u s a b a h a d a g a N a n y a j u y a c i k i n s a u r i d a w a n n a n t a k u n n a s a n a j a r u m a i K u m a j a j u r t a t t u n m a z a j e .
W a n i k e 6 a n t a t t a c e n w a j e a k a k a i t a , t a n a z a u n e t a n a t u n a n i k o d e takira Hajja da wayar mama su gaisa dasu Ummah kafin tabawa mama wayarta?
Wata zuciyar tace meyakaiki? Kina yar aiki meyasa bazaki karbi wayar masu aiki yan'uwanki ba? Saita sake tunanin cewa tana gama wayar Kuma ai zata goge number, cikin sauri tad'auki shawarar zuciyar ta, ta danna number Hajja aikuwa waya tashiga, saide harta katse, Hajja bata dauka ba, tsaki tasaki, tana kewar Yan gidansu sosai, tunda tazo saudaya sukai waya, jitake kamar tayi tsuntsu taganta acikin gidansu.
Sake Kiran tayi, Shima harta gama ba'a dauka ba, wasa wasa har saida takira Hajja sau hudu, bata dauka ba, daga qarshe Sai hakura tayi tadena Kiran, tayi saurin goge number Hajja din, d'ago kanta tayi tana kallon ma'aikatan wajan yanda kowa yake abun gabansa, wani irin haske tagani kamar na camera anyi mata photo, tajujjuya taga bataga komai ba, saita daga kafadunta alamun shikkenan, Adede lokacin Kuma wani ma'aikacin yazo yace tatashi suje, jirginsu zai tashi.
Hauwi ta kalli ikee tace"kinga abinda muke fada ko? Wannan yarinyar ba itace munirat tace mana baquwar mama ceba?"
Ikee tace"ai gashinan tana zaune yarinya qarama zata qwace mata mijin, Dan Allah kiga yanda yawani riqo ta harda gyara mata mayafi saikace wata matarsa, waya San ma daga Ina suke? Idan kika bincika ma may be yarinyar tasaba zuwa suna sheqe ayarsu anan, inba hakaba Ina baquwa ina Hawa jirgi?"
Hauwi tace"nima tunanin danayi kenan, yariqe hannunta qam yaki saki ko kunyar mutane bayaji, ai daga Gani ma Dama can kinsan tasaba dashi, aini tundaga lokacin da munirat tacemin mahaifiyar sa tariqe yarinyar shikuma yana ta6a mata nono, nasan da walakin Goro amiya, ai uwarsa ce ta daure masa gindi"
Ikee tace"bakiga suma ma'aikatan wajan yanda jikinsu yake rawa ba? Suna wani bata girma saikace yar gwamna, basusan baquwa ce tazo cin Arziqi ba, kiduba kigafa ko kayan hannunta basu dubaba suka Barta tashige dashi"
Hauwi tasaki ajiyar zuciya tace"yanzu Yaya zamuyi da wannan pictures din? Muturawa munirat kawai, taga abinda mijinta yakeyi da baquwar datake cewa tasan mijinta baya kula mata Dan haka bazai kula wannan yarinyar ba"
Ikee tasaki dariya tace"bakida Hankali, tunda kikaga yana rawar jiki yana Bawa yarinyar Nan kulawa daga qarshe aure ta zaiyi mu muna zaune, uwarsa bazata hanashi ba tunda Dama so take yayi auren, ga shawara, mezai Hana muyi amfani da fuskokin su, mudora fuskar akan wani vedio din kawai sai mu turawa uwarsa da Kuma munirat din, suna Gani kinga mun tada fitina, daga qarshe mu ziga munirat yanda zata daga Hankalinta hartasa yasake ta, shikuma uwarsa ta hanashi mu'amula da wannan yarinyar, kinga daga qarshe mu saimuyi wuf dashi"
Dariya suka saka harda tafi, suna wannan dariyar sukaji sanarwar jirgin rivers zai tashi, cikin zumudi suka tashi, dama kowacce ta gaqu ta ganta awajan Nata Alhajin.
Suna sauka taga driver daya kawo ta yana jiranta, da alama Shahaab yafada musu sun taso ne,wajan sa ta nufa tashiga motar suka tafi gida, suna zuwa gida ta wuce part din mama, cikin murna mama ta kalleta tace"um um kaga yanmata, yau anhau jirgi Sai Fara'ah kike kamar gonar auduga"
Cikin murna ta zauna aqasan kujerar da mama take zaune tace"wallahi mama naji tsoro sosai,amma daga baya sainaga abun ma babu wahala Kuma Nan da Nan Naga har munje"
Mama tace"to Alhamdulillah, ya hanya?, nasan halinsa,inji de baiyi miki fada ba?"
"A a mama, baimin komai ba, yayimin magana de akan mayafin dana yafa, Wai meyasa bansaka hijab ba,? sainace masa aikece kika Bani kayan, shikkenan Sai yayi shiru, kinga ma abunda yasiyamin"
Tafadi hakan tana miqawa mama ledar hannun ta, mama ta kar6i ledar ta bude, turarukan data ganine yasa gabanta yafadi, idan bata manta ba akwai lokacin dasuka fita yawo ita dashi zuwa Cairo, tata6a ganin irin wannan turaren tace masa ya siyawa munirat shi, Amma firr yaqi siya yace turaren yayi kudi dayawa, Amma abun mamaki gashi ya siyawa Aisha, tasake duban kayan kwalliyar taga kayan kwalliya ne masu mutuqar tsada Wanda ita kanta Aishan ma tana da tabbacin batasan Yaya ake amfani dasu ba, kafin tagama tunani taji Aisha tace"harda wannan agogon na hannu na ma mama, shi n e d u k y a s i y a m i n , k i y i m a s a g o d i a m a m a "
M a m a t a k a l l i A i s h a d a s a u r i , t a s a k e K a l l a n a g o g o n h a n n u n t a W a n d a k a l l o d a y a t a m a s a t a t a b b a t a r d a n a g o l d n e , l o k a c i d a y a K a n m a m a y a d ' a u r e ( =??)
C i k i n m a m a k i T a c e " A a , W a i d u k S h a h a a b d i n n e y a b a k i w a n n a n k a y a n ? "
Aisha da bata gane yanayin fuskar mama ba tace"shine mama"
Mama ta kalleta tace"toki adana agogon ki dakyau kinji? Karki Bari wata tayi miki wayo ta qwace miki, yanada tsada sosai"
Cikin sauri ta d'ago ta Kalle mama tace"mama toki Kar6a kisaka a hannun ki, nabaki duka"
Ta qarasa maganar tana murmushi tana qoqorin ciro agogon, mama tayi murmushi ta Girgiza kanta tace"haba Aisha, meyasa wani lokacin bakida wayo ne? Yanzun Nan ince karki Bawa kowa Amma Zaki ciro kice kinbani?"
Murmushi tayi tace"mama aike kakata ce, nafada miki Ina ganinki kamar kakata Hajja, danna baki ai babu komai, Nima ai bansan zan samu ba saida kika aikeni"
Mama tace"toki riqe, Nima Ina dasu Aisha, Allah yamiki Albarka yahuci gajiya, tashi kije kiyi sallah kici abinci kihuta"
Cikin ladabi ta amsa mata, sannan tad'auki kayanta tayi dakinta, mama tabi Bayan Aisha da kallo, Aisha yarinya ce qarama, Kuma tana zaune dasu tsakani da Allah, sannan da alama yarinyar batada 6oye 6oye, uwa uba abun duniya bai rufe mata ido ba, to Amma abun tambayar menene yasa Mahmud yayi mata wannan siyaiyar? Gashi yarinyar tana cewa yayi mata fada akan saka mayafi, gaban mama yayanke yafadi, hakan na nufin kishin yarinyar yake kenan? Tatuna lokacin daya bude sabon company yayi maganganu dayawa harda zai iya sadaukar da rayuwar sa saboda Aisha, to wacce Aisha yabawa Company kenan?tasake tunawa da lokacin da Aisha take bata labarin saurayinta, taga kishi qarara a'idon Shahaab.
Idan Aishan daya Bawa company daban, to meyasa zai Bawa Wannan Aishan kulawa haka? Abunda baka siyawa matarka ba ka siyawa yarinya?
Zataso ace Shahaab ya auri Aisha,Kodan hankalin yarinyar, gashi tana bata kulawa yanda ya kamata, tun farko irin Aisha taso Shahaab ya aura, to Amma abunda take tsoro shine karfa ace Shahaab yana kula wata yarinyar daban, Nan Kuma yazo yana yaudarar yarinya, yarinya ce qarama bai kamata ace wata alaqa marar kyau tashiga tsakanin ta da Shahaab Bayan alaqa ta gaskiya da Kuma Amana ba, wadannan tunanin Nata babu me amsa mata su Sai Shahaab, Dan haka ta kawar da k o m a i G e f e , t a n a j i r a n l o k a c i n d a z a i d a w o g i d a . =?3?
W a y a r t a c e t a y i r i n g i n g , c i k i n s a u r i t a d u b a t a g a n u m b e r c e , c i k i n m a m a k i t a d ' a u k a t a r e d a s a l l a m a , s a i d e q a r a k a w a i t a k e j i a l a m u n b a b u n e t w o r k , t s a k i t a s a k i t a k a s h e w a y a r , d a g a d a y a n b a n g a r e n k u w a H a j j a tasake kira Akaro na biyu, mama ta d'auka tareda sallama, Nan ma qaran taji, Dan dole takashe wayar ta zubawa TV ido, Amma Kuma tarasa dalilin dayasa gabanta yake faduwa tun shigowar Kiran na farko....
Acan gida jigawa Kuwa.
Hajja tasaki tsaki tace"oho, qila wani qaton arnen ne yadameni da kira, dazu nabar wayar naje gidan Jummai Dana dawo Kuma na riski kira har kusan hudu, inajin arne ne ya kirani dan Naga number special ce"
Ummah dake Gefe Tace"A a Hajja kikira de kiji"
Hajja tace"Aina kira, banaji, rabu dashi kawai"
Ummah bata sake magana ba, Hajja ta zauna a kujera tayi tagumi tana kallon Ummah, sannan tayi ajiyar zuciya tace"nikam Hadiza keko 'Dan tunanin 'yar Nan Taki ma bakya yi?"
Ummah tayi murmushin qarfin Hali, Dan zuwa wannan lokacin ita kanta tana so taga yar Tata, Amma Yaya zatayi?
Hajja tace"kyayi murmushi Kam,tunda har dake aka d'aure gindi aka tura yarinyar uwa duniya, nide nagama yanke shawara, nagama hada kudi na jibi zan hau mota inje abujan dakaina a nuna min gidan me sunan mamuda inje in taho da jikata"
Murmushi Ummah tayi, domin kuwa ita kanta tayi na'am da shawarar Hajjan, ajiyar zuciya tasaki tace"to Hajja Allah yakaimu jibin"
Washe gari Aisha tatashi sassafe, ta gyara dakinta tayi wanka, daya daga cikin rigunan da mama ta siya mata tad'auki wata tasaka, tana gyara fuskarta agaban mirror aka turo qofar d'akin aka shigo, wata me kula da ayyukan kitchen ce tashigo jikinta Sai rawa yake tace"Aisha kizo yanzu yanzu inji Hajiya Mama"
Mamaki yakama Aisha, lafiya mama harta tashi yanzu Bayan lokacin futowar ta baima qarasa ba?
Ajiyar powder hannunta tayi, sannan tafuto daga d'akin, saide batasan dalili ba haka Nan take jin gabanta yana faduwa, tun kafin ta qarasa wajan mama, ta hango munirat tsugunne agaban mama tana ruskar kuka, ga wayarta ayashe aqasa, mama kuwa rigar bacci ne ajikinta me kauri da yar qaramar hula tana tsaye wayarta na hannunta idan ranta yayi dubu to duk sun 6aci, qarasa wa tayi wajan ta tsugunna sannan tace"gani mama"
Munirat ta zuba mata wani irin kallon banza sannan tace"munafuka, yar'iska, wadda tagama watsewa take neman lalata min mijina, wallahi tallahi hukuma ce zata rabani dake, Shima Kuma yazo saide ya za6a ni koke, kokuma yasakeni...."
Gaban Aisha yafadi, ta kalli munirat cikin ranta tace tasan Ina soyaiya da mijinta kenan,cikin 6acin rai tace"karki sake cemin zan lalata miki Miji, shi banyi masa wannan furucin ba Sai kece Zaki min?"
Mama da ranta yagama 6aci tace"Aisha acikin furucin ki kinaso kicemin idan ke baki lalata Shahaab ba, shi yana lalata ki kenan, ashe abinda munirat ta fadamin gaskiya ne? Yanzu wannan aikin kuke aikata wa keda Mahmud Amma kikayi shiru baki sanar Dani ba Aisha? Wallahi kin Bani mamaki"
Cikin sauri ta d'ago ta kalli abinda mama take nuna mata,vedio ne nasu itada Shahaab tsirara haihuwar uwarsu suna aikata sa6on Allah, ko kadan Hankalinsu ma baya tare dasu, gabanta ne yayi wata irin faduwa, kanta yasara, duhu duhu yanemi rufe mata ido, numfashinta yafara dauke wa Amma haka tayi qarfin halin janyo shi, lokaci daya ta Fashe da Kuka tace"mama...wallahi.... Tallahi bansan wannan vedion ba, ban aikata ba, bantaba aikata hakan da kowanne namiji ba, mama ki yarda Dani, wallahi Bani bace"
Tafadi hakan tana sake rushewa da Kuka,munirat tace"idan bake bace, waye zaiyi miki qarya? Mijina baya hulda da kowacce yarinya Amma kina zuwa gidan Nan kika maida shi yazama mazinaci"
Kuka ne ya taru yayiwa Aisha yawa, bata iya Bawa munirat amsa ba Sai kuka datake tana Girgiza kanta, mama tace"Aisha kifadamin gaskiya, yaushe irin wannan alaqar tashiga tsakanin ki da Mahmud?"
Cikin kuka ta kalli mama da jajayen idonta, sannan ta Girgiza mata Kai, kwata kwata takasa magana, daqyar ta'iya cewa"bani bace mama"
Mama tasake Kallan idonta tace"to waye ce?"
Wani irin kuka ne yazo mata, tsananin nadamar sakin jikinta ga mama yarufe ta, tayi tunanin idan akwai wacce zata fara shedar ta acikin gidan to Bayan mama ne, hakan ne yasa ta Girgiza kanta, cikin kuka tatashi tayi dakinta da gudu, tana zuwa daki tafada kan gado tana kuka mecin rai, Sai yau tayi takaicin rashin waya a hannunta, data kira shi yazo ya wanke ta a'idon mama, babu Wanda zaibi bayanta awannan lokacin sai shi, wani hawaye ne me zafi yazubo daga idanuwanta, tasaka hannu ta share, Zaman me zatayi Kuma? Wacce take zaune saboda ita bata yarda da'ita ba, asali ma tuhumar ta take tana lalata da danta, wannan tashin hankalin ya'isa, bata ta6a kokarin yin abinda bai kamata ba da Shahaab asali ma shine yake Koya mata wasu abubuwan Wanda bata ta6a aikata hakan akan kowanne namiji ba,da daddare yabiyo ta daki, safe, rana, yadinga Binta da wannan shegen kallon nasa, duk da haka ita ake tuhuma bashi ba, Zaman me zata zauna tayi? Me zaisa taci gaba da zama dasu? Gara tatafi gida Dama tayi kewar Hajja, idan tanada amfani ma, Bayan tatafi zasu Gani.
Tana gama wannan tunanin tatashi tashige toilet, alwala ta dauro, tazo tayi sallah raka'ah biyu, tasake yiwa Allah godia da Shahaab yabata kudi jiya, sannan tayi addu'ah Allah yakare ta akan duk wani sharrin abun qi dazata hadu dashi a hanya, tana kuka tad'auki handbag dinta guda daya, tasaka kudin da Shahaab yabata aciki, sannan ta juya zata bar Dakin hawaye yana fita daga idonta, idonta ne ya sauka akan takardun daya bata na company, har zata fita, saita dawo ta dauke takardun, ko banza bai kamata tabar masa takardun sa ahakan ba, wani zai iya shigowa Dakin ya dauke su, ahankali Tajuya ta dauke takardun, har zata fita, kawai saita sauya shawara ta dawo ta ajiye masa takardun sa akan gado, tafice daga d'akin cikin sauri, tana futowa falo bataga kowa ba, itama bata nemi kowa ba tafice zuwa compound, kasancewar sojojin sun San a gidan take, tana cemusu an aiketa ne, suka bude mata get tafice.
Mama na zaune abakin gadonta hawaye take sharewa,idan ya kasance wannan vedion na Shahaab da Aisha gaskiya ne, Yaya zatayi da wannan yarinyar? Anbata amanar yarinya Amma danta na cikinta yadinga lalata da'ita, Ina tarbiyar data Bawa Mahmud? Ina yayi watsi da aikinsa dahar yafara irin wannan mu'amular Bayan yasan cewa shi din mashahurin mutum ne acikin qasar,?tanajin Aisha a ranta kamar jikar ta, bazata lamunci wani ya lalata mata rayuwa ba tun tana yar qarama,bare Kuma Shahaab,koba komai ita Amana ce awajanta, gashi yarinyar taqi fad'a mata gaskiya bare tasan yanda zata 6ullowa lamarin, abinda tasani shine tunda har yagama lalata yarinya to babu fashi saiya aure ta, idonta cikeda hawaye tafuto falo domin daukar wayarta ta kirashi.
(Shahaab littafin kudi ne, idan kika karanta baki biyaba, nabarki da Allah, Allah ya qwato min haqqi na)
******
"Ramadan aure nakeso,zan fadawa mama gaskiya tamin aure"
Ramadan ya kwashe da dariya yace"ikon Allah, Shahaab yau kaine da kanka kake cewa aure kakeso? To munirat dinfa?"
Dan qaramin tsaki yasaki yace"Ramadan banason wulaqanci, nide nafadama aure nakeso, karkaji ansaka rana kaitsaye kace ban fadama ba"
Cikin mamaki Ramadan yace"a a, Wai to har angama magana da iyayen yarinyar ne? Naji kana batun saka rana"
Idonsa ya Lumshe yace"no, nayi mata magana tayi tunani taga yaushe yadace naje nasamu mahaifin ta"
Ramadan yace"Saitayi tunani? Kawai ka shirya kaje ka sameshi, inde tana so kanaso menene abun tunani Kuma?"
Kafin yabashi amsa wayarsa dake ajiye agefen sa tad'auki qara, excuse ya nema awajan Ramadan sannan yad'auki daya wayar yace"Malam Auwali yakake ya kwanan iyali"
Daga d'ayan bangaren Wanda aka kira da Auwali yace"Alhamdulillah yalla6ai, nace wannan filayen Naka danake gadinsu Naga ka turo anfara gini har katanga tayi nisa Amma nikuma baka fadamin za'a ginaba shine nace Bari na kiraka naji Allah yasa de ba laifi mukai ba, kayi hakuri wannan aikin dashi nadogara Kuma dashi nake ciyar da ahlina"
Kan Shahaab ya daure, shide yasan baida wani fili da malam Auwali yake gadinsa Bayan filayen mama guda goma daya siya ya ajiye mata, baida fili ko daya a unguwar saide na wajan mama daya siya mata, shikuma yasan cewa Bayan yagama duba takardun Nan da hannunsa yasaka su acikin ma'adanar sirrin sa ya 6oye mata su, Kuma shide baisa kowa ya Gina suba, cikin mamaki yace"wai wanne filaye kake magana akai malam Auwali?"
Cikin girmama wa da ladabi malam Auwali yace"wannan filayen de daka siyesu kwanaki, to Ana gina manya manya aciki, guda biyu, Kuma gini har yayi Nisa"
Cikin sauri Shahaab yace"bansan da wannan maganar ba malam Auwali, menene amfanin ka awajan za'a fara aikin gini baka kirani kafadamin ba?"
Cikin sauri yace"wallahi tallahi yalla6ai jinake kaine ka turo ayi, shiyasa yanzu ma nakira inji ko laifi nayi"
Shahaab yace"kaje ka samesu kuyi magana, kayi musu bayani saisu fadama Wanda yaturo suyi aikin"
Yana fad'ar haka yakashe wayar, fada yafara yana sababi shi kadai, har wani Kiran yasake shigowa ya d'auka, malam Auwali yace"yalla6ai, sun fadamin wani Alhaji ne ya basu kwangilar aikin, yanzu haka yana cikin Abuja, nace su dakatar da aikin sunqi yarda sunce saka su akayi bazai iyu su daina ba, nace su Bani number Alhajin daya saka su sunce bazasu Bani ba"
Cikin 6acin rai yace"okay haka sukace? Rabu dasu kakoma wajan ka ka zauna, Alhajin zaizo da Kansa ya sameka har wajan gadinka, bazan sake nemansa ba saide shi ya nemeni "
Wayar yakashe, malam Auwali kuwa waje yasamu ya zauna cikin ransa yana fadin to fadan nasu na manya ne, yana kallon yanda masu aiki suke ta kwa6a cement suna aiki, shide ya zauna daga Gefe yana kallon ikon Allah, baifi minti goma Sha biyar da zama ba Sai ganin manyan motoci yayi sun nufo wajan gadan gadan, koda suka qaraso wajan basu saurari mutanan dasuke aiki asaman katanga ba suka nufi ginin suka fara zubar dashi, Nan da Nan masu aiki kowa yake ta ransa, nasama sukayi gaggawar saukowa qasa,anata ihu Ana hayaniya Amma masu motocin Nan kamar wanda suka saka Bluetooth akunne, ko kallon mutane basayi saida suka rushe ginin Nan gaba daya, malam Auwali dayake Gefe yana kallon ikon Allah ya tuntsire da dariya yace"shegiya nera..."
Kamar wanda akai ruwa aka dauke, suna gama baje ginin suka kada kan motocinsu sukayi gaba, masu aiki cikin sauri suka nufi malam Auwali suka bashi waya, yana sallama Wanda yasa ayi masa aikin filin yadinga roqonsa akan yafada masa waye uban gidansa,