Showing 9001 words to 12000 words out of 116763 words
zuwa nayi infada ma na sallami me kula Dani, saboda batada kunya, Kuma bata iya aikinta ba"
Murmushi yayi, idan bai manta ba wannan me kula da maman itace ta kusan Tara, kowa yakawo mata to akwai irin complain din datake masa, Kuma Sai Bayan ta sallamesu ne take fada masa, yanzu idan yayi mata magana to zata fara yimasa mita ne, shiyasa yasaki murmushi ya nuna mata Shima hakan yamasa, ahankali yace "hakan yayi mama, duk wadda bazata miki yanda kike soba, kawai ki sallameta, insha Allah zansa a duba miki wata"
Kansa ta shafa tace "Allah yayi Maka Albarka"
Sannna ta zauna akujerar gefensa tad'auki coffee din tafara bashi da kanta.
Sai wajan shadaya nadare Sannan yabar wajan mama yatafi part dinsu, yana zuwa ya ganta taci wata arniyar rigar bacci, kasa d'auke Idonsa yayi akanta, tana ganinsa ta gefen idonta, cikin ranta tace "tarko na zaiyi aiki da alama"
Perfume tad'auka tafara fesawa, ko Kallan inda yake batayi ba, ahankali yatako yaqara so wajan ta, ta bayanta ya rungume ta tareda dora kansa akan kafadarta, wani irin kiss yasakar mata awuyanta, duk da saqon nasa yashige ta, hakan baisa tayi masa magana ba
Laushin jikinta, dakuma yanda hannunsa yake yawo akan abubuwan dayake so a jikin Nata, shine yasake saka shi tafiya wata irin duniya, cikin shaqaqqiyar murya yace "waye ya ta6amin ke?"
Meza tace masa? Taje wajan mama ne taji suna maganar yimata kishiya? Hakan yana nufin la6e take musu kenan?batare data bashi amsa ba, tajuya ta fuskance shi, zaiyi magana tahade bakinsu waje daya, yana qaunar kiss, shiyasa baiyi mata musu ba yabada Kai, saida sukai Nisa, hankalin sa yagama tashi, tasaki wani irin kukan kissa tajanye jikinta, Takoma Kan gado ta kwanta tana wani irin kuka, cikin tashin Hankali ya kalleta da lumsassun Idonsa,ahankali yataka ya zaune a gefenta tareda janyota jikinsa, can Qasan maqoshinsa yace "meyafaru Kuma? Kiyi hakuri Dan Allah, keda waye Wai? Nine ko?"
Yanda ya rikice yake zuba mata tambayoyi kadai ya'isa kagane cewa acikin tsananin buqata yake, cikin kuka tace "ni inada abubuwan danake son yi da wasu kud'ad'e ne, Kuma account dina yayi qasa sosai saboda nayi wa wasu Yara a family dinmu hidima da kudin"
Hannu yasa ya fuzgota jikinsa har saida qashinta yayi qara, yayi mata rumfa da faffadan qirjinsa, yace "naji, zanbaki duk abinda kike so, Kidena kuka saboda wannan, nawa kike ganin zai isheki?"
Cikin shagwa6a tace "ko ten million ne"
"zan baki"
Shine abinda yafada, daga Nan yaci gaba da abinda yake, tasan cewa ko samada haka tanema awajansa to zai batan, danhaka cikin farinciki tasakar masa jiki yayi yanda yaga Dama da'ita, saide duk yanda yake abu daya, Bai ji yasamu gamsuwa yanda yakamata ba, but duk da hakan yafi ace yana cikin wannan halin na masifar sha'awa, Bayan komai ya lafa tayi tunanin zaiyi mata magana akan kud'ad'en data nema, saitaji yayi shiru, shi kuwa ko ajikinsa, asalima baiga laifin taba ko kadan, menene aciki danta tambayeshi kudi? Haka kuma sigar yanda take neman kudin awajansa yayinda yake cikin tsananin sha'awa Shima bai taba damunsa ba, yaso de ya tambaye ta ko tana amfani da wasu magungunan ne yanzu, yana jinta tana sauya wa a wasu lokutan, shikuma hakan cutar dashi yakeyi, baya samun gamsuwa yanda ya kamata.
******
Gaba dayansu suna zaune acikin rumfar gidan suna shan iska kamar yanda suka saba, Yara ne guda uku suka shigo gidan hannun su d'aukeda doya, manja, dakuma sabulu Dan kamaru.
Bayan sun gaida su Daya acikinsu yace "Wai gashi, daga gidan Alhaji Audu ne"
Godia Ummah da Abba sukayi wa yaran, Hajja ta basu Dari biyu kudin tukwici
Zama tayi tana jujjuya jarkar manjan tana cewa "wannan bawan Allah yanada kirki wallahi, duk zuwa saiya kawo mana abun Arziqi, duk unguwar Nan kowa Alkhairin sa yake fada"
Aisha tafuto daga daki jikinta Sanye da hijabi Dan qarami Amma yarufe mata qirjinta, jarabar son jin radio ne da ita, yanzu ma redio ce a hannunta tana kokarin kunnawa, Hajja tace "mesunan qawa zoki dauke kayan Nan"
Radion ta ajiye ta dauke kayan, Hajja ta qarasa kunna mata, Adede lokacin kuwa kamar ansan Aisha ce take son jin radion adede lokacin ta tsinci muryar me bada labarin yana cewa "ma'aikatan hukumar efcc sun cafke wani sanata, suna tuhumarsa akan cinye kudaden wasu ma'aikata kimanin nera billion ashirin, inda shugaban hukumar MAHMUD WAKILI, ya basu umarni suci gaba da tsare shi harsai sun gama tabbatar da abun da suke zargi"
Ahankali tasaki wani siririn tsaki, Takoma cikin d'aki, tana jiyo Abban ta yana yabonsa "ai yana kokari sosai wannnan bawan Allah , Kuma yaro ne matashi bazai fimu shekaru ba, duk wasu 6arayin Gwamnatin qasar ahankali yake zaqulo su"
Sotake taje ta kashe radion, to Amma Abba yana wajan, Kuma duk suna jin labaran, batasan Yaya zatayi ba, wata dabara ce tafado mata, Ahankali tace "Hajja Dan Allah Zaki Bani kudi insiyo sabon battery? Nacikin radion yayi Sanyi wallahi"
Hajja tace "mekikace mesunan qawa? Ban fada miki ba, da nice na saki jarabar son Jin redion? Zoki dauki abarki"
Takashe radion tana miqo mata abarta, cikin farinciki Aisha ta kar6e radionta, cikin ranta tana fadin "yau son kudin Hajja Nima y a m i n a m f a n i " ( =??)
* * * * * *
Y a u b a b u i n d a y a f i t a , m a m a t a c e b a t a s o y a y i n e s a d a ' i t a , t a g a j i d a r a s h i n g a n i n s a , h a k a n y a s a y a z a u n a a f a l o y a d ' a u k i s y s t e m y a n a c h a t t i n g , k a s a n c e w a r b a b u i n d a z a i f i t a , s a i y a y i z a m a n s a d a w a t a R i g a m a r a r h a n n u , g a b a n r i g a r a n rubuta Adidas, Sai wando three quarter Dayayi masifar yimasa kyau, mama tana daga Gefe tana kallo hannunta d'aukeda Inab tanaci, munirat tana Gefe a zaune tana fadawa qawayenta yau gasu surukar su tasaka su agaba, bataso danta yafita, Kuma taqi yarda yaje part dinsa barema Tasha soyaiyarta da mijinta, wata acikinsu Mai suna zuly ce ta turo mata emogi na dariya, tace mata akwai wasu magungunan da tagani Ana siyarwa na mallaka ne, idan ta siya Sai yanda tayi dashi, mama bata Isa tayi mata katanga tsakaninta da mijinta ba
Nan da Nan tanemi account number, suka turo mata, kudin tatura musu, Nan da Nan sunga ruwan kudi, suka bata tabbacin zasu aiko mata dashi har gida
Dayan group dinsu dasuka bude suka koma, kudin data turo suka raba a junansu, inda daya daga c i k i n s u t a d ' a u k i n a u y i n t u r o m a t a a r a r r a 6 i d a k u m a t a z a r g a d e , a m a t s a y i n m a g a n i n m a l l a k a r . ( :&?)
D a y a d a g a c i k i n Y a n s a n d a n d a k e g a d i n g i d a n n e y a s h i g o y a k a l l i m a m a y a c e " H a j i y a y a l l a 6 a i y a n a d a b a q i a w a j e "
K a f i n m a m a t a y i m a g a n a
B a t a r e d a d a y a d ' a g o K a n s a ba yace "akaisu falon baqi"
Mama ta zubawa munirat data qanqame waya a hannu idanu,ta6e baki tayi cikin ranta tace "ko uban me take da wayar?" tayi tunanin zataji tayi magana akaiwa baqin mijinta ruwa, Amma sai taji shiru, ahankali ta watsa mata harara qa s a q a s a t a c e " B a b u T a r b i y y a a g i d a " ( =??)
I t a K u m a m u n i r a t t s o r o t a k e k a r t a s a a k a i m u s u l e m u k a m a m a t a c e t a n a b a d a u m a r n i t u n d a r a n t a , s h i y a s a t a m a n n a m a t a ( >?7???
@&?)
M a m a t a d a g a m u r y a t a k i r a m e g i r k i n t a , d a s a u r i t a q a r a s o t a t s u g u n n a a g a b a n t a , c i k i n I s a da Kuma tsantsar iko tace "akaiwa baqi ruwa, suna falon baqi"
Aqalla saida yad'auki kusan minti goma Sha biyar, Sannna yatashi yatafi wajan baqin
Wani Babban falo ne Mai d'aukeda manyan kujeru masu launin ash dakuma dark blue, Kala biyu ne kujerun haka akai adon falon dasu, manyan mutane yagani su uku, kowanne yana Sanye da Babbar Riga, suna shan lemukan da aka kawo musu
Yana shigowa suka zuba masa ido cikin mamaki, jisuke zasuga wani Babban mutum ne qaton tumbi, Sai sukaga yaro matashi, shi Kansa saida yaga baqin nasa sun manyan ta, Sai yaji kunyar yanayin shigar dayazo wajan su da'ita, sumar Kansa yashafa, cikin kunya ya zauna a kujera yana fuskantar su, Bayan sun gaisa daya daga cikin su yace "Nasan baka ganemu ba, baqi nemu daga yobe state muke, akwai Wanda yaturo mu wajan ka ne yace akwai gidaje dakake bayarwa haya anan Abuja, shine mukeso zamu za6i Mai kyau dan qarami guda daya"
Cikin girmamawa yace "eh hakane, akwai gidaje, qananun gidaje muna bada hayarsu a million daya da dubu Dari biyu da hamsin, saikuma manyan, ya danganta de da yanayin irin Wanda mutum yakeso"
Daya daga cikin su yace "ato mezai Hana mugansu, inda yiyuwar mu sauya ai saimu za6i Wanda yamana"
"ok babu damuwa, ga wannan katin, kunemi me number dakuka Gani ajiki, duk zai nuna muku komai, har kudin ma duk shi zaku Bawa"
Katin suka kar6a, tareda yimasa godia, daga Nan suka tafi
Shima tashi yayi, yana amsa wayar Ramadan, dayake sake sanar dashi gobe de yana hanya insha Allah
******
Washe gari dawuri ya shirya yafita wajan aikinsa, Bai dade da zuwa office dinba, aka sanar dashi anyi approved latter sa, yau yanada ganawa da shugaban qasa, muhimman abubuwa yad'auka, sannan yabar office din nasu, security suna take masa baya, Kai tsaye suka nufi fadar shugaban qasa, sun tattauna dashi akan manya manyan cases da'ake Fama dasu a qasar, daga Nan suka dudduba wasu muhimman takardu, akayi musu photuna Sannna yayi shirin tafiya, inda yasamu kyakykyawar Jinjina dakuma yabo daga shugaban qasa, yana futowa Yan jarida sukai masa caaaaa, kowa so yake ya amsa tambayoyin sa, gaba dayansu amsa daya ya basu wadatacciya, yayi gaba, security Sai kare shi suke kamar suna tsoron wani mutum zai iya cutar dashi
Kai tsaye office din nasu yakoma, inda yaci Karo da wani file daya girgiza tunanin sa, Ana zargi mutum biyu daga cikin hukumar tasu, suna kar6ar cin hanci da rashawa awajan qananun ma'aikatan dasuke shirin fitar da list din sunayen su wannan watan Mai kamawa, Jiyayi Kansa yasara, baisan lokacin daya dauki wayarsa yakira Ramadan ba, yana dauka ya tabbatar masa da cewa yanzu yanzu jirginsu ya sauka, zai wuce gida ya huta, zuwa gobe zai futo bakin aiki insha Allah
Sai yanzu ne yaji dadi, ko banza Wanda suke warware matsalolinsu tare ya dawo
******
Tafe suke a hanyarsu ta dawowa daga makaranta, Aisha ta kalli qawar Tata tace "Walida, wallahi naji dadin hutun Nan a wannan lokacin, nafarko ankusa azumi, zamuyi hutunmu cikin azumi, sannan Kuma abun yazo mana a qarshan wata, kinga wannan dubu biyun tawa, wallahi asusu zan siya nasaka aciki"
Walida tasaki ajiyar tace "hmm Aysha kenan, nikam Dama da mamana muke shawarar abinda zanyi da kudina, to itama Hankalinta atashe yake yanzu, tun jiya Abbanah bai dawo ba yana Abuja, Wai EFCC tasaka abokinsa acikin jerin mutanan da ake zargi, Kuma wallahi mutumin kirki ne, bakiga yanda yake yiwa Abbanmu hidima ba"
Aisha tace "Walida kenan, nifa kinga ko sunan mutumin Nan banaso naji, kinga de irin sunan mahaifina gareshi, to wallahi Bana ma son jin sunan, saboda na lura bashida Imani ko kadan, kullum labarinsa ne yake yawo yakama wannan, yakama wancen, jiyama inajin Abbana Sai yabonsa yake, kenifa saboda jin labarinsa ma nadena kunna radio na, ba zanje inyi asarar battery na akan wannan marar mutuncin ba "
Walida tace"A a Aisha, kidena ce masa marar mutunci, Shimafa baban wasu ne, Kuma muma idan wani ya cewa babanmu marar mutunci ba zamuji dadi ba"
Cikin 6acin rai ta kalli Walida tace "to tunda ke yanada mutunci a'idonki, Sai kije mutuncin nasa yasa yasaki abokin Abban ki" daga Nan tayi gaba ta qyale ta, wajan masu saida asusu ta wuce, tasiyo na nera hamsin, ta basu dubu dayan suka dauki hamsin din aciki, sannan tasaka dubu daya da Dari Tara da hamsin din aciki
Tana zuwa gida taga Hajja da jummai a tsaye acan gefen katangar gidan dede tiken dabobi, tanajin Jummai tana cewa "lalle Hajja A'i Jari yanata hauhawa, yanzu kece da tinkiya, Nan gaba kadan wannan tinkiyar Taki tsaf zatayi dubu ashirin"
Hajja tace "kemafa jummai Zaki ki iya siyan tinkiyar Nan, jarabar son kudinki ne bazata barki kisiya ba, Dan Allah Jummai kirage son kudi"
Jummai tace "Hajja A'i ai Ina kokari ma hakan, kullum fa Sai munyi miya da man nera hamsin, kashe kudin yayi yawa"
Baqin ciki ne yasa Hajja takasa magana, ganin shigowa Aisha yasa tace "Wannan akuyar Kuma me kaman kifi ta Mesunan qawa ce " ( =??)
A i s h a t a k a l l i H a j j a b a t a c e m a t a k o m a i b a , g a n i n t a q i t a n k a w a y a s a H a j j a t a s a k e c e w a " j u m m a i k i n g a n t a a i , w a n n a n m e k a m a r k i f i n d e , i t a c e t a M e s u n a n q a w a "
G i r g i z a K a i A i s h a t a y i t a w u c e D a k i n U m m a h , t a g a a l a m a H a j j a n e m a n m a g a n a t a k e j i d a s h i
U m manta tabawa Asusun Nata ajiya, takuma fada mata kudin albashin ta na wanna watan yana ciki, idan zatayi amfani dashi tafasa Asusun ta d'auka, Sai asiyo Sabo amaida canjin ciki
Godia umman tayi mata, tareda samata Albarka, Sannna tatura Asusun Qasan gadonta.
S H A H A A B l i t t a f i n k u d i n e , n a i r a 3 0 0 n e k a c a l =?L???, y a r ' u w a s i y a n n a g a r i m a i d a k u d i g i d a , k i b i y a k i k i r a n t a a b i n k i c i k i n s a l a m a
Z a k i t u r a 3 0 0 t a w a n n a n a c c o u n t d i n
0 1 6 4 5 4 9 4 8 8
A m i n a m u h a m m a d
G T b a n k
Z a k i t u r o s h e d a r b i y a t a w a n n a n n u m b e r
0 8 0 3 3 3 0 0 0 3 4
M r s U s m a n c e
'??
[ 1 3 / 0 9 , 2 0 : 5 1 ] + 2 3 4 8 0 3 6 9 7 8 5 1 1 : 8?S H A H A A B 8?
( R o m a n c e )
W r i t i n g B y A m n a h E l Y a q o u b
D e d i c a t e d t o A i s h a ' s N a m e
L i k e m y P a g e O n F a c e b o o k =?G???
h t t p s : / / w w w . f a c e b o o k . c o m / a m n a h e l
9 &