Showing 99001 words to 102000 words out of 116763 words

Chapter 34 - SHAHAAB COMPLT

Start ads

10 Aug 2025

817

Middle Ads

yawa, haka suka gama a lokacin tahada gumi jirgif ajikinta, rungume ta yayi yana goge mata gumin fuskarta, tareda kalamai masu dadi, saida ya huta sannan ya dauketa sukai cikin dakinsa, akan gadon ma sabon round yayi, saboda acikin kwana ukun Nan da baiyi ba, shiyasan meya Tara ajikinsa, sosai yake ihu najin dadi duk Yacika falon da Dakin nasa da ihu, Aisha taji ajikinta, danma yariga yasaba mata ne Amma duk da haka taji ajikinta, yana gamawa kuwa taji amai yataso mata, cikin sauri tatureshi daga kanta tayi toilet tana kwarara amai, kokadan babu qarfi ajikinsa, numfashi kawai yake maidawa Idonsa a Lumshe, yana jin yanda take zuba amai Amma yakasa tashi, saida tagama aman tas, sannan tadawo kan gadon tahaye ruwan cikinsa ta kwanta, babu musu yad'ora hannunsa abayanta yana Dan bubbuga mata Bayan alamun lallashi.


Saida suka nutsu sosai sannan yace"sannu maaamah, Allah yayi miki Albarka, maaamah meyasa kika qara dadi kwana biyun Nan?bazaki San yanda nake jiba ne, Amma inajin dadinki sosai kamar nayi hauka wallahi,kiyi hakuri dazu nasaki kuka kinji, kiyafemin"

Daga masa kanta tayi, yasaka hannu ya shafa kanta sannan yace"muyi wanka mutafi Asbiti ko, Naga tun dazu kina amai, muje a dubamin ke sosai"

Cikin shagwa6a tace"uhm nifa kalau nake Uncle, banajin ciwon komai"

Wuyanta yashafa yace"but jikinki da zafi maaamah"

Cikin sauri tace"lafiyata kalau fa"

Cikin sigar tsokana yace"kenan naci gaba daga inda na tsaya ko?"

Cikin shagwa6a tafara birgima ajikinsa, cikin sauri ya riqeta yace"Maamah Zaki tada min tarzoma kibari Dan Allah"

Murmushi tasaki sannan tasake rungume shi, saida suka gama firarsu sannan suka shige toilet sukai wanka, suna futowa Hajja takira wayar Aisha, dauka tayi cikin murna tace"Hajja"

Hajja tace"mutanan qasar waje,bamuzo sannu da zuwa ba shiyasa muma baki kawo mana tsarabar yawon amarcin ba"

Dariya tayi tace"yauwa Ashede kin gane, idan kikazo min saina baki"

"to ai Gani a gidan, nazo tun dazu"

Cikin sauri tace"to Gani nan zuwa"

Kayanta tanema ta zura, bata shafa turare ba kawai humra ta shafa itama yar d'is, duk abinda take Shahaab yana kallon ta, tad'auki bra zata saka yayi saurin cewa "nahanaki saka abun Nan Amma bakyaji"

Cikin shagwa6a tace"to Uncle Kuma yanzu Sai indinga yawo haka abu yanamin rawa?"

Yace"ba hijabi kike sakawa ba?"

Tace"ni banajin dadi wallahi,Nina Rasa meyasa ma yanzu Sai qaruwa suke"
Yace"toba gashinan nanba,inda kina sakawa Kuma may be su ragu,saboda haka nide karki saka wata brezia kibarmin kayana Ahaka suyita qaruwa,"
Tace"to yanzu haka zan fita Uncle?"
Yace"kokin saka saina biki nazauna aqarqashinki nacire miki ita Allah

Bakinta ta turo gaba, tasan zai iya aikata wa, haka tacire brar tasaka rigarta doguwa, sannan ta saka hijab tafice daga d'akin, Shima shirya wa yayi cikin wata suit din, yabude jikinsa da turare yabi bayanta part din mama.


Mama da Hajja suna zaune Aisha tashigo tafada jikin Hajja cikin murna, mama tana ganin Aisha ta sauya Kaya tasaki ajiyar zuciya a6oye, tana fatan ace yaran sun shirya, bata gama tunanin taba taga Shahaab din shima yashigo ya sauya shiga Sai wani farinciki yake, Nan da Nan ta fahimci komai, Sai Alokacin hankalin ta ya kwanta, yana zuwa ya qaraso kusa da Hajja Shima yana gaida ta, Aisha tana jin qamshin turaren tatureshi, cikin gudu tafada Dakin mama tana kwara amai.

Shahaab ya runtse Idonsa yana fadin" innalillahi wa inna ilaihirraji'un wallahi na manta"

Hajja tace"meka manta?"

Cikin tashin hankali yabi Bayan Aisha yana fadin" Wai batason qamshin turare na"

Bai jira amsar Hajja ba yashige d'akin mama,sosai yaga tana amai ta riqe cikinta da hannunta, yana Zuwa kuwa aman ya qaru sakamakon sake jin qamshin datayi, mama d Hajja suka shigo Dakin, mama tace"tunda batason qamshin kafita mana to"

Cikin tsananin damuwa yajuyo yadawo falo Sai haushin Kansa yakeji, saida tagama aman sannan mama ta kamota suka dawo falon, zama tayi nesa da Shahaab Hajja tana mata sannu, mama ta kalleta tace"bakici abinci bafa yau, Amma sai amai kike kode duk alalen ne yasa?"

Hajja tace"Aisha da batacin alale itace yau taci?"

Mama tace"au bataci Dama?aikuwa tun ranar dasuka dawo take tambaya ta Wai ko zata samu alale? Nace mata wallahi babu, shine yau nasa suka mata, Kuma tanaci Sai amai, yanzu Kuma kinji Wai qamshin turaren sane bataso"

Shahaab daya dorawa Kansa alhakin yin aman na Aisha, ya d'ago Kansa cikin damuwa yace"acan ma damuka je tayi wani aman"

Mama ta kalli Hajja tace"kinji ai ko?"

Sannan ta juya tasake kallon Aisha, wadda zazza6i yarufe ta jirgif tace"takwara Bari kici abinci muje Asbiti naji jikin naki ma da zafi sosai,mekikeso kici?me za'a kawo miki?"

Mama ta jero mata wannan tambayar, Kai tsaye Aisha tace" d'ata zanci mama"

Cikin sauri Shahaab da Hajja da'ita kanta maman, suka kalli Aisha, Hajja ta Girgiza kanta tace"kai, Anya yarinyar Nan kuwa ba ciki ne da'ita ba?"

Gaban Shahaab yayi wata irin faduwa, cikin sauri ya kalli Hajja, mama ta kalleta da mamaki Tace"A a, to kode cikinne yasa ta take wannan za6en Abincin?"

Hajja tace"haba kekuwa Aysha,yarinya tace batason qamshin turare Kuma ta kama tsirfa akan cin abinci ai dole ki lura sosai, Kuma uwa uba ga wannan aman datake, kiduba fa kigani yanda duk ta d'ashe tayi wani irin fari, ai daga Gani wannan ba farin Hankali bane,Kuma Aisha batacin alale,ciki ne yasa ta nema, dama Kuma ciki shikesa mace ta nemi abinda bata ta6a cibama arayuwarta,aini bangantaba tunda suka dawo Sai yau, Amma kana ganin yanayin ta aikaga na me ciki"


Shahaab Kam qamewa yayi awajan a zaune, jiyake kamar a mafarki,Aisha da ciki? Ciki de Wanda yake Fata da burin samu?Kuma da gaske ne cikin ne?

Mama tace"ai bamuga ta zama ba, Bari nakira Dr. Tazo ta dubata yanzu yanzu"
Tafadi hakan tana Dialing number Dr.
Shahaab de kallonsu yake yana ganin abun kamar almara, wata zuciyar tana gaskata maganar Hajja wata Kuma tana qarya tawa

Dr.bata dauki lokaci ba tazo gidan, ta dudduba Aisha sannan ta dauki fitsarinta tatafi,Bayan tatafi gaba dayansu shiru sukai kowa da abunda yake saqawa a ransa, ita Kam Aisha tuni baccin data saba harya dauketa, Shahaab kam baisan Ina yakeba, ruwan Kansa yaqare yagaza yin tunanin komai, Dr. Tana dawowa gaba dayansu suka miqe tsaye kowa yana jira yaji abinda zata fada, cikin farinciki tabawa Shahaab wata takarda tana cewa"yalla6ai congrats, madam tana d'aukeda juna biyu na tsawon wata biyu"






Mutara zuwa gobe=?O?

SHAHAAB littafin kudi ne, nera 300 ne kacal, idan kika karanta baki biyaba nabarki keda MAHALICCINKI

0164549488
Amina muhammad
GTbank

Kokuma katin MTN tareda shedar biya ta wannan number 08033300034







Amnah El Yaqoub



Cikin tantama Shahaab yace"serious Dr.? But Haka ake fad'awa munirat daga baya Kuma a dawo acemin babu cikin, kin tabbatar da abinda kike fad'a Kuwa?"

Cikin tsananin murna tace"sosai kuwa yalla6ai, haka bincike ya nuna"

Hajja tace"Alhamdulillahi, Bari inje in fadawa Hadiza da mamuda"(=??)

Mama tace"ina tunanin Gara suje India asake dubata dakyau, saboda anyi haka da munirat yakai sau nawa,tana fara jinya zatace ciki ne, Amma duk wajan likitocin da mukaje Sai suce babu komai,Ina tsoro itama Aishan kar daga baya su sake cewa ba cikin bane, shiyasa tun daga
lokacin nadena yarda da maganar Doctors dinnan"

Dr. Tayi murmushi tace"Hajiya mama inde kunje Indian Kuma binciken ku yayi iri daya da nawa, to zan dawo na kar6i Goron albishir dina"

Shahaab yayi murmushi yace"nima nafi yarda da maganar mama,abaya Ansha Sakamin rai akan haihuwa Amma Kuma daga baya a dawo ace babu cikin,Nima Hankali na zaifi kwanciya akan muje Indian,idan kuwa abinda muke tunani yazama gaskiya to saiki fara shirin tafiya Umara"

Hajja tasaki baki da hanci tana Kallan su d'aya bayan daya,duk saboda maganar cikin ake maganar fita qasar waje, ga Kuma Goron albishir na tafiya Umara,duk wannan budurin saboda ciki, sukam wanne irin haihuwa suke so haka?to wacce tace Aisha tanada ciki ma anbata kujerar Umara ita Kuma me cikin me ake tunanin bata?(>??)

Kallan Shahaab tayi ido cikin ido tace"dakata Shahaabu,Yaya Ina zaune nida ganowa Aisha tanada ciki likita da samun kujerar Umara?Hajjan Kuma fa?"

Murmushi yasaki dimples dinsa suka futo yace"karki damu Hajja aike kyautar ki ta dabance, Babban matsayi zan baki na renon jikanki"(=??)

Yana fadar haka babu kunya ya sunkuci Aisha dake bacci ya manna mata kiss a kumatu sannan yafice daga part din.

Hajja da mama dakuma Dr. suka kwashe da dariya, Hajja tace"shaqiyin kawai, karfi da yaji ya maidani kakarsa"

Dr. Tayi musu sallama tatafi, mama ta daga hannunta sama tana fadin"ya Allah, Allah na roqeka, Allah kasa wannan bincike yazama gaskiya, ya Allah ka nunamin 'ya'yan Shahaab kafin ka dauki raina"

Tausayin ta yakama Hajja, cikin sanyin jiki Hajja tace"kiyi haquri mana Aysha,in Allah ya yarda saikin gaji da daukar ya ransa da hannun Nan naki, saide muyi musu fatan Allah yaqara hade kansu ya basu Zaman lafiya"

Mama tace"Amin ya Allah"

Haka sukaci gaba da zancen su cikin tsananin farinciki.

Suna zuwa part dinsu ya kwantar da'ita akan gadon sa, ya sunkuya yazuba mata ido yana Kallan kyakykyawar fuskarta, ahankali yasaka hannunsa akan goshinta yafara shafawa har zuwa kan dogon hancinta, sannan yad'ora hannunsa akan lips dinta Wanda yagama shansu dazu yanda ya kamata, murmushi yasaki, yana fatan ace wannan aman datake cikinne yasa, hijabin yacire mata sannan yaja mata Bargo yarufe ta, shikuma ya zauna tareda daukar wayarsa yana dubawa anan yaci Karo da missed call din mutane bila adadin.

Cikin nutsuwa yatashi yafice daga d'akin zuwa falo yana amsa waya, dayawa daga cikin wayar akan rashin zuwansa office ne kowa yana jiran zuwansa, shi Kuma Sai uzuri yake basu akan suyi hakuri saboda matarsa ce babu lafiya.

Dakin yakoma ya zauna yana aikin gadinta, Amma duk yanda yaso tatashi akan lokaci hakan bai samu ba, dole Sai haquri yayi, yatashi yad'auki passport dinta da nasa yafita daga gida saboda yi musu shirin tafiya India.

Sosai Tasha baccinta babu kama hannun yaro, ahankali take bude idonta harta gama bude shi duka, tayi miqa tareda dora hannunta akan cikinta jin yanda yake qugin yunwa, shafa cikin tasake yi yanzu ahakan ne Hajja da Dr. zasuce tanada ciki? Toshi cikin idan mace tana dashi ba girma yake yi ba? Girgiza kanta tayi alamun ba gaskiya bane, sannan tatashi tayi sallah, tashiga wanka da ruwa med'an d'umi, tafuto tabud'e bedside drower tad'auki paracetamol tad'auko madara cikin fridge dinsa Tasha maganin, sannan ta nufi part din mama.

Mama tana ganin ta tace"sannu Aisha, kin tashi?"

Kwanciya tayi akan cinyar Hajja sannan tace"natashi mama, ansiyo min d'atar?"

Cikin sauri mama yace"Eh ansiyo"

Ta qwalawa me aikinsu kira, Nan da Nan aka kawowa Aisha d'atar, tana ganin ta kuwa tatashi tafara ci kamar mayunwaciya,Hajja tace"bazaki nemi abinci ba Sai d'ata mesunan qawa?"

Cikin jin dad'i tace"ai idan naci wannan dinma ya'isa,kinji dad'inta kuwa Hajja?"

Hajja tace"ina zanji dad'inta nida baci nake ba?"

Dariya suka saki Adede lokacin Shahaab yashigo falon,Bayan su mama sunyi masa sannu Aisha ma ta kalleshi tace"Uncle sannu da zuwa"

Kallonta yayi yasaki murmushi yace"sarkin bacci Harkin tashi?"

Murmushi tayi tace"natashi, dama inajin zazzabi ne yasani baccin, gashi yanzu banajin zazza6in sosai,Kuma mama ta siyomin d'atar kagani?"
Ta qarasa maganar tana nuna masa d'atar hannunta

Cikin jin dadi yakawo hannunsa zai dauki guda daya tareda fadin"ni ban'iya cin wannan abunba, Bari inci inji"

Cikin sauri ta kaiwa plate din wawura tareda fadin"kaje mama tabaka mana,wannan dinfa Nima yamin kad'an"

Zaro Idonsa yayi ya kalleta yace"yamiki kadan?"

Hankalinta kwance tace"emana"

Kallonsu mama yayi, yaga su dinma sun zuba mata ido ita suke kallo, Kallonsa ya maida Kan Aisha, suna hada ido da'ita yadan juya Kansa alamun tatashi su tafi, karaf akan idon Hajja, cikin sauri ta kawar da kanta Gefe, Aisha kuwa babu musu tad'auki plate dinta na d'ata ta cewa su mama "muntafi"
Ta kalli Shahaab tace"Uncle tashi mutafi"

Babu musu yamiqe yabi bayanta, Hajja tasaki salati tace"shikkenan, ya Koya mata, yanzu Aysha saboda rashin kunya kina zaune suruka take cewa mijin tashi mutafi? Kuma babu kunya ta kalli tsabar idonmu tace mana sun tafi? Lalle Aysha kinga rayuwa lokacin da Bana nan"(>?-?=??)

Mama tayi murmushi tace"ai ina kan Gani ma,jiya da matar taqi yarda har dakina yabiyota,bansan wacce irin fitina Yaron Nan yake wa yarinyar nanba, daga Gani ubansa yabiyo"=?2?=?J?

Hajja tace"ikon Allah, Amma baki musu tatas ba dagashi har ita?,kika zuba ido kina kallonsu? Kamata yayi kuyi futo na futo dasu saboda gaba"

Mama tace"mezan musu? Nadaiyi musu fada da safe,idan na daure mata gindi nace karta bashi nasan Ina fita tsaf zai nemeta adakin nawa, Kuma Nima haihuwar nakeso yaushe zan hanashi yayi?, shiyasa nabata haquri nace taje su daidaita kansu, Kuma kingani yanzu itace take cewa yatashi su tafi"

Hajja tace"bakinsu daya fa,Ina Kallonsa shine yafara mata sign tatashi, shine ita Kuma data fishi rashin kunya bata wuce ba saida ta kalli tsabar idon surukar ta sannan tace yatashi su tafi, wato ita me Miji, wannan rashin kunya har Ina?"

Mama tace"barsu suyi, lokacin sune, ke wayasan me kikai danaki angon"

Nan da Nan Kuma Sai fuskar Hajja ta sauya zuwa farinciki(=??)
Daga Nan Kuma saita daina fadan rashin kunyar Aisha tafara Bawa mama labarin soyaiyar ta da mahaifin Abbansu Aisha.



Suna zuwa part din tafara cire masa kayan jikinsa takai shi yayi wanka, sannan yafuto ta shirya shi, tashiga kitchen dinsu tahada masa pancake tazuba masa Nutella akai, sannan takai masa tafara bashi, cikin jin dadi yace"maamah gobe fa zamu tafi India"

Kallan sa tayi tace"Uncle nifa banda komai, kaima Naga ka yarda da maganar hajja da wannan likitan"

Murmushi yayi yace"inaso Hankali na ya kwanta ne,maama idan ciki ne dake nikam Yaya zanyi da rayuwa ta?"=?"?

Tausayin sa ne ya kamata, cikin farinciki ta ajiye plate din hannunta, sannan ta rungume shi tana shafa bayansa ahankali, hannunsa yazura tagaban rigarta ya cafki nashanunta guda daya yafara matsawa tareda fadin"ina sonki maamah"

Cikin jin dadi itama tasake rungume shi tace"ina sonka Uncle"

Haka suka zauna tana rungume dashi shikuma yana mata aiki taciki, yayinda ita Kuma ta Lumshe idonta tana kar6ar saqon aikin nasa.(=?H?)

Washe gari suka tafi India, acikin jirgin ma tana kwance ajikinsa bacci takeyi, saida suka sauka sannan yayi qasa da Kansa yaja dogon hancinta yace"maamah munzo fa"

Ahankali tatashi tana ajiyar zuciya irinna Wanda yasha bacci, ta kalleshi tace"har munzo Uncle"

Yace"emana,wannan baccin fa yafara damuna, gaba daya ya hanani jin dadi tareda matata"

Murmushi tayi ta lakuce masa hanci sannan ta matsa ta sakar masa kiss a kumatu tace"bagashi na tashi ba?"

Murmushi yayi Shima sannan yakamo hannunta suka futo dayan hannunsa d'aukeda wata yar qaramar jaka dasuka taho da'ita.

Kasancewar saukar dare sukayi basu fita ko'inaba, wanka sukai sukaci abinci sukai sallah, sannan suka kwanta, harta fara baccin Nata taji shi yana lalubeta, haka tayi haquri tabarshi yayi abunsa, Amma ta tabbatar yanda yake wannan kururuwar jin dadin dole Dakin dake kusa dasu zasu jiyo su.=?2?=?J?

Suna gamawa zazza6i Sabo ya rufeta Sai karkarwar Sanyi take,ya dauketa suka shiga toilet yana fara yimata wanka tafara kwara amai Mai ban mamaki, so Sai take amai duk ta fita a hayyacinta har hakan ya tsorata Shahaab, daqyar suka gama wankan, suka dawo d'akin har zuwa lokacin karkarwa jikinta yake har idonta yayi jajir,jikinta yafara goge mata da ruwa har zazza6in yafara sauka, can Kuma bacci ya dauketa, Sai Alokacin yasaki ajiyar zuciya sannan yazuba mata ido yana Kallonta, a wannan dare Shahaab bai runtsa ba, yana zaune yana gadinta Sai gyangyadi dayake yana daga zaunan.

Sassafe suka nufi Asbiti Bayan angama yimata gwaje gwajen komai suka bata gado aka daura mata ruwa, shikuma Dr. Yakira Shahaab zuwa office dinsa, Bayan sun zauna cikin farinciki yake sanar dashi matarsa tana d'aukeda cikin wata biyu.

Cikin farinciki Shahaab yad'ora hannunsa akansa, ya hargitsa sumar Kansa tareda fadin"wayyo Allah na"=??

Sai yayi qasa yayi sujjada yana qara godewa Allah, sannan yadawo kan kujera ya zauna, Dr ya kalleshi da mamaki yana tambayar sa bai ta6a haihuwa bane? Kai tsaye yabashi labarin tsawon shekarun daya dauka yana neman haihuwar, daga qarshe yake fada masa yasake duba Aisha dakyau kode cikinne yasa kwata kwata batason sex, ga yawan bacci, sannan Kuma idan sunyi sex din tana amai.

Murmushi Dr yayi yana yimasa qarin bayani akan duk alamomin cikin ne,duk lokacin datake baccin abarta tayi baccin ta, amai Kuma bazata daina ba saide in cikin ne ya danyi qwari, Amma zata rage yi idan sukayi kokari wajan bata magungunan dazai rubuta musu, maganar sex Kuma cikin ne bayaso, dole zai daga mata qafa zuwa Nan gaba kadan.

Cikin farinciki Shahaab yabashi hannu suka sake gaisawa sannan yatashi yakoma Dakin da Aisha take, agefen gadon ya zauna yasaka hannunsa cikin Nata, tareda dora dayan hannun akan cikinta yana shafawa, kallon ta yake sosai kamar yau yafara ganin ta, yanzu shine yayiwa Aisha ciki? Kenan lafiyarsa kalau kamar yanda likitoci suka fada? Hawaye ne yazubo daga Idonsa, kamar zararre yafara magana shi kadai "zan zama uba, Aisha zata haifamin Dana na kaina, ya Allah na gode Maka"

Sosai yake hawaye, yasake shafa cikin Nata sannan yace"kai,in namiji ne kasani, In mace ce kisani zamu fara fada daku, tunda kunzo min da bidi'ah bakwaso Daddynku yaji dumin mommy ko? To sainayi, rigimamman ciki kawai "

Duk wannan maganganun dayake hawaye ne suke zuba daga Idonsa, cikin sauri yad'auki wayarsa yakira mama, Alokacin suna tareda Hajja, cikin rawar jiki ta dauki Kiran nasa Dama jira suke suji sakamako, yana jin ta d'auka yace"mama"

Gaban mama yayanke yafadi tace"nashiga uku Shahaab meyafaru naji kana kuka? Meyasamu Aisha?"

Cikin hawaye yace"mama Aisha tanada ciki, da gaske ne mama, mama yanzu shikkenan Nima lafiya ta kalau ko?ankusa adenamin Gorin haihuwa ko mama?"

Itama kukan farinciki tasaki, tafara fadin"Alhamdulillah, Allah abun Godia Ina Aishan?"

Kallan Aisha yayi datake bacci hannunta cikin nasa yace"gata Nan bacci take mama,mama na damu Aisha dayawa ashe cikinne baiso, Sai yanzu da Dr. Yake fadamin Nima na tabbatar dahakan"
Mama data gane inda maganar tashi tasa gaba cikin farinciki tace"baiwar Allah kenan,ashe shiyasa take tahowa Nan,kanaji na ko Shahaab, kakula da'ita sosai karka bar wani abu yasamu yarinyar Nan, kakula sosai idan angama dubata saiku shirya kutaho"

Murmushi yayi sannan ya goge Hawayen Idonsa yace"mama ko quda bazan Bari yata6a Aisha ba, babu abinda zai samu cikin Nan insha Allah"

Yana fadar haka yakashe wayar, yakira Ramadan ya sanar dashi Aisha tasamu ciki, cikin wata irin qara Ramadan yace"what? Wai Dan Allah da gaske kake?"

Cikin farinciki yace"da gaske Ramadan, yanzu haka muna India, munzo Asbiti,Ramadan ashe da Rabon Nima zanga gudan jini na kafin na mutu?"

Ramadan yace"yanzu kagane matarka tada itace bata haihuwa kenan kokuma har yanzu kaida munirat Sai Allah?">??

Cikin 6acin rai Shahaab yace"ni Ina cikin farinciki karka 6ata min raina malam"

Ramadan yayi murmushi yace"tuba nake oga,gaskiya duk lokacin da akai haihuwar Nan muna da Babban taro,Allah de yakaimu

End Ads

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login