Showing 90001 words to 93000 words out of 116763 words
kan boobs dinta yafara tsotsa ahankali, yanda taji dadi ne yasa ta kama Kansa ta riqe sosai,idonta a Lumshe suke tanajin wani irin dadi yana shiga jikinta,hakan datayi masa yayi masa dadi sosai,Sai yake jinsa kamar jariri Wanda mamansa ta riqe Kansa take bashi nono yake Sha,sosai yake shan guda daya, dayan Kuma yana hannunsa yana wasa da nipple din, yadade yana abu daya, sannan yasaka hannunsa yabude qafafunta, yafara dosar hanyar sa yana karanta addu'ar saduwa, tanajin abinda yake karanta wa tadawo hayyacinta, tariga tasan wannan addu'ar tun tana zuwa islamiya, shida yace babu abinda zaiyi meyasa zai karanta ta?
Hannunsa tafara kokarin janyewa daga kan cinyarta, cikin tsananin tashin Hankali tafara buge buge tana kokarin qwatar kanta, cikin rawar jiki yasake riqeta, gaba daya karkarwa jikinsa yake, itama a rude take, tanajin yanda yake sake mannewa a jikinta ko Kaya babu ajikinsa tarasa yaushe yacire dan gajeren wandon nasa, yanda ya liqe mata yasa taji yana 6ata mata jikinta da wani irin ruwa, cikin karkarwa yaja hannunta yad'ora shi akan abunsa,tareda fadin "please maaamah,natara dayawa, kibarni inyi Dan Allah...." yana qarasa fadar hakan yafashe mata dawani irin kuka.
Jin hannunta akan abinda bata ta6a tsammani ba yasa cikin sauri ta janye hannunta tareda dunquleshi danma karya sake bata abun, dama haka auren yake? Take tambayar kanta, itama hawaye tafara tace"Dan girman Allah kabarni, ni wallahi bansaniba...,bansan haka bane"
Kansa ya Girgiza cikin hawaye yace"zan mutu inde baki Bani ba maaamah"
Batare daya jira mezata ce ba, yaci gaba da abunda yake, kuka take tana qoqari tureshi Amma takasa, wata irin azaba tajii tashin farko a rayuwar ta dataji wani irin zafi ya keta ta qasanta, cikin tsananin tashin Hankali da azaba tasaki wata irin qara, daga Nan bata sake yin wani qaran ba sakamakon rufe mata baki da yayi da nasa bakin.
Wannan ihun Nata har part din mama,tana cikin bacci taji kamar acikin kunnan ta aka saki wannan ihu, cikin sauri ta bude idonta, tajuya ta kalli Hajja taga bacci take ita bata farkaba, ko tantama batayi wannan ihun na Aisha ne, agogon Dakin ta kalla karfe uku saura, ahankali ta zuro qafafunta qasa, ta sakko daga gadon tafuto falo, zagaye falon takeyi ita bata nufi part din Shahaab ba, ita bata koma daki ta kwanta ba, tausayin yarinyar ne yake cinta Arai, Aisha yarinya ce qarama wadda ita kanta tasan cewa kafin ta goge ta'iya dauke nauyin Shahaab, Sai an dade, ganin de batada mafita yasa Takoma dakinta, ta wuce toilet ta dauro alwala tafara nafila tana sake roqon Allah, Allah yasa wanna n a l ' a m a r i n a A i s h a d a S h a h a a b d a y a f a r u y a s a y a r i n y a r t a s a m u c i k i a D a r e n y a u ( >?2???)
K o k a d a n S h a h a a b y a m a n t a d a A i s h a y a k e t a r e , a i k i y a k e y a n d a y a k a m a t a , y a n a y i n d a y a k e j i y a w u c e y a n d a y a k e z a t o , z a i i y a r a n t s u w a b a i t a 6 a j i n d a d i i r i n W a n d a y a k e j i b a yanzu, shide yasan kuka da ihu ba al'adar sa bace, baiga dadin da mace zata jiyar dashi harya sashi yin ihu da Kuka ba, Amma gashi tashin farko qanqanuwar yarinya kamar Aisha tasa yana kuka wiwi da Idonsa,Sai surutai yake barkatai banda tarin kyaututtuka dayake mata cikin fitar hayyaci, Amma duk wannan abun dayake Aisha ko motsi batayi, asalima tariga ta suma, batasan inda kanta yake ba, lokacin dazai samu nutsuwa rirriqeta yayi kamar zai 6allata, fuskar Nan tasa tacika da hawaye, yasaki wani irin ihu Wanda yasa part din ya amsa, sannan yasake rirriqeta yakawo, lokaci daya yaji Kansa ya Sara, zazza6i me zafi yarufe shi,ahankali yasa hannu yasake rungume ta, kanta yake shafawa sababbin hawaye suna fita daga Idonsa, cikin sanyin murya Yace"Allah yayi miki Albarka Aisha, Allah Yacika miki burinki, Allah yasaki a aljanna,kinmin komai, kingama min komai a rayuwa, you're so so so sweet....bantaba jin gamsuwa irin tayau ba,daga yau sunanki me abun dadi, nagode nagode nagode"
Yana jiran yaji tabashi amsa Sai yaji shiru, cikin sauri yaduba fuskarta, yana tatta6a jikinta yaji shiru babu motsi kamar matacciya, gabansa ne yayi wata irin faduwa, Kansa yasake sarawa akan ciwon dayake masa, duk da shidin likita ne kasa gane wa yayi shin mutuwa tayi ko suma,?
Cikin sauri yatashi, yamaida gajeren wandonsa jikinsa, yadauko gorar ruwa yazuba mata, Amma shiru bata farkaba, tsoro ne ya kamashi kode mutuwar tayi?
Cikin rawar jiki yasake zuba mata ruwan Amma ko motsi bata sake ba, gabansa yayi wata irin mummunar faduwa, yajanyota jikinsa yana magana kamar zararre, Adede lokacin aka kira sallar asuba, cikin sauri yad'auki wayarsa yakira mama, tana ganin kiransa tad'auki wayar, cikin tashin hankali yace"mama"
Tace"na'am, yanaji muryarka wani iri kamar kana kuka"
Saida yaja zuciya sannan yace"mama Aisha ce...."
Cikin sauri tace"me tayi?"
Hawaye ne yafuto daga Idonsa yace"tamutu mama,Nima kaina ciwo yake, zazza6i ya rufeni,inajin Nima mutuwa zanyi mama"
Gaban mama yayanke yafadi, da qarfi tace"tamutu?"
Hajja tayi firgigit tatashi daga bacci gabanta yana faduwa tana tunani waye yamutu?
Cikin sauri mama tace"gani Nan Zuwa" sannan ta kashe wayar
Hajja tace"Aysha lafiya?"
Mama tace"inafa lafiya? Yakirani yana kuka Wai Aisha tamutu, Shima mutuwa zaiyi"
Hajja tasaki salati Tace"A a,t o t a s h i m u j e , k a r m u d a u k i z a n c e n s a d a w a s a , t u n d a k i k a c e y a n a k u k a , i n a j i n t a c i k a , l o k a c i n t a y a r i g a y a y i " ( =?-?)
J i k i n m a m a y a y i S a n y i k a l a u , t a t a s h i s u k a n u f i p a r t y d i n S h a h a a b , k o t a k a n r u w a n z a f i n b a t a b i b a , s u n a z u w a k o n o c k i n g b a s u y i b a s u k a s h i g a D a k in, ganinsa sukai zaune, ga Aisha akan cinyarsa, cikin sauri mama ta qarasa tafara tatta6a jikinta, Hajja ta tsaya daga Gefe gabanta banda faduwa babu abinda yake, mama ta kalli Hajja tace"inajin Asbiti zamu tafi"
Cikin sauri Hajja tace"bari mugani"
Jikinta ta tatta6a taji zafi sosai, ta kalli Mama tace"nafi tunanin doguwar suma tayi, ai zuciyarta tana bugawa kadan, muje dakinta Sai azuba mata ruwa"
Mama ta kalli Shahaab tace"toka Dena kukan mana,ni ban ta6a ganin likita haka ba, daukota muje dakinta"
Cikin sauri ya goge Hawayen Idonsa ya dauke ta Kai tsaye d'akin ta suka nufa, toilet mama ta wuce ta kunna ruwan zafi, ta karbeta sannan tace masa yaje yayi wanka Shima, badan yaso ba, haka yafita zuwa dakinsa.
Saida ruwan yataru dayawa suka Sakata aciki, Hajja tafara yimata wasu Yan dabaru, nanda Nan kuwa tafarka, wani irin kuka tasaki idonta a rufe Sai surutu take.
"nacema banaso.... Zaka kashe ni, Hajja nashiga uku zan mutu, Ummah kizo, zai kasheni"
Mama ta Girgiza kanta cikin tausayi, ta kalli Hajja tace"bata hayyacinta fa, Bari nakira doctor Sai tazo ta dubata"
Hajja tace"to ba damuwa "ta qarasa wajan ta tafara yimata magana, ahankali ta bude idonta, ganin Hajja atare da'ita yasa tasake fashewa da Kuka, Hajja ta gasa mata jikin Nata, sannan ta kamota suka futo Sai bubbuda qafa take tana runtse idonta, agefen gadon ta zauna Hajja tadauko mata Kaya tasaka, tace"to tashi kiyi sallah mesunan qawa, Nima Bari inshiga bayin naki inyi Alwala ko sallah banyi ba gashi gari harya fara haske, Kidena kukan ya'isa haka, Aysha tatafi tad'auki waya takira miki likita"
Cikin sauri tarirriqe Hajja, ta Fashe da Kuka tace"Hajja nide mutafi, Dan Allah ki daukeni mubar gidannan, Allah idan kika barni zai kasheni,ni tsoransa nakeji, bazan zauna ba"
Hajja tace"ikon Allah, yau naji yarinya..., to waye yafada miki da Daren farkon sauqi gareshi? Haka zakiyi haquri kidinga bashi haqqin sa harki saba"
Tanajin abinda Hajja tafada tasake rushewa da kuka
Adede lokacin mama tadawo d'akin, zama tayi akan gadon tafara lallashin Aisha, Hajja Kuma tashige toilet ta dauro alwala tafara gabatar da sallah, saida ta idar ta kalli Mama tace"batayi sallah bafa,tatashi tayi sallah saita kwanta kafin likitar tazo"
Mama ta dagata tsaye tace"hau sallaya kiyi sallah "
Daqyar tatashi ta zauna akan sallayar tayi sallar a zaune, tana idarwa taji bazata iya tafiya ba, da rarrafe tafara tahowa wajan gadon, cikin tausayi sukayi saurin riqeta, mama tana kallon sallayar taga ta6aci da jini, runtse idonta tayi, wanne irin aiki Yaron Nan yayiwa Aisha ne ? ( >??)
S a l l a y a r t a d a u k e , t a s a k e d u b o m a t a w a n i k a y a n t a s a u y a m a t a , A d e d e l o k a c i n D r . T a s h i g o D a k i n t a r e d a S h a h a a b , b a b b a r m a c e c e s o s a i k a n a g a n i n t a k a s a n i t a m a u w a c e , y a n a S a n y e c i k i n f a r a q a l d i n j a l l a b i y a , f u s k a r s a S a i w a n i s h i n n i n g t a k e y a s a k e y i n w a n i i r i n f r e s h , A i s h a t a n a k a l l o n s a t a y i g a g g a w a r r u n t s e i d o n t a , t a s a k e k a m a h a n n u n m a m a t a r i q e g a m ( =?2?=??)
D r . T a c e " h a j i y a m a m a k u d a n b a m u w a j e B a r i i n d u b a t a "
C i k i n s a u r i m a m a t a c e " t o D r . "
T a t a s h i z a t a f i t a t a j i A i s h a t a r i q e t a g a m , d a q y a r t a q w a c e hannunta suka futo daga d'akin, falon suka koma suka zauna, Shima futowa yayi daga d'akin yaja musu qofar, wajan su mama yanufa saide kafin ya qarasa jiri ya debeshi, Kansa ya Sara, yana dora hannunsa akansa yayi baya zai fadi, cikin sauri Hajja da mama sukai Kansa suna fadin"subhanallahi...."
Adede lokacin Dr. Ta bude kofar Dakin tafuto, tana ganin su a wannan hali tace"Dama bashida lafiya ne Shima?"
Mama tace"eh yana zazza6i da ciwon kai"
Cikin sauri tace"tokushigo dashi Dakin Sai nayi masa allura"
Babu musu suka kamoshi, suka shigo Dakin, kan gadon suka kwantar dashi, Aisha Kuma tana Gefe tana share hawaye domin tuno bayanin da likitan tayi mata, allurai ta had'a tayi wa Shahaab a hannu, sannan tabawa mama magani tace"gashi abashi yasha kafin bacci yadaukeshi, nayi masa da allurar bacci, insha Allah idan yatashi daga baccin zaiji relief"
Mama ta Kar6a tace"to ita Kuma Aishan fa?"
Dr. Tace"dinki za'ayi mata Hajiya,zanje in Dauko kayaiya ki in dawo yanzu"
H a j j a t a z a r o i d o =?3? T a c e " d i n k i l i k i t a ? w a l l a h i h a r k i n s a n a t u n o d a j i k a r j u m m a i i t a K u m a a h a i h u w a s a i d a a k a y i m a t a d i n k i h a r g u d a h u d u , a s h e n i a b u n y a n a N a n z u w a k a n j i k a t a "
T a j u y a t a k a l l i A i s h a t a c e " m e s u n a n q a w a k e k u m a t u n a D a r e n f a r k o z a ' a m i k i d i n k i , i d a n k i k a h a i h u K u m a i n a j i n S a i a b u n d a H a l i y a y i " ( =??)
L i t a f i n k u d i n e , i d a n k i k a k a r a n t a b a k i b i y a b a n a b a r k i k e d a A L L A H
0 1 6 4 5 4 9 4 8 8
A m i n a m u h a m m a d
G T b a n k
3 0 0 t a r e d a s h e d a r b i y a t a w a n n a n n u m b e r 0 8 0 3 3 3 0 0 0 3 4
A m n a h E l Y a q o u b
'??
P a g e 5 0
I t a k a d ' a i t a c i g a b a d a c e w a " s h i y a s a b a ' a s o k a y i w a m u t u m s u r u t u i d a n w a n i a b u y a s a m e s h i , k a w a i k a y i m a s a a d d u ' a h , N a n m u k a z a u n a n i d a H a d i z a m u n a z a n c e n w a n n a n j i k a t a j u m m a i , a s h e a s h e m u m a a b u y a n a N a n t a f e a w a j a n m u m u b a m a a h a i h u w a r b a n e K a r o n f a r k o n e " ( =??)
D r . T a y i m u r m u s h i t a j u y a t a f i c e d a g a d ' a k i n , m a m a t a k a l l e t a t a c e " A l l a h y a s h i r y e k i A y s h a , D a n A l l a h K i d e n a t s o r a t a m i n t a k w a r a t a "
T a j u y a t a k a l l i A i s h a d a k a n t a k e q a s a t a n a s h a r e h a w a y e t a c e " k i d e n a k u k a A i s h a , d a k a i n a z a n s a m o b u l a l a s a i n a Z a ne Shahaab tunda yasaki kuka, dinkin Kuma babu zafi yanzu zata miki tunda wajan bai dade sosai ba, kiyi shiru kinji?"
Ta qarasa zancen cikin sigar lallashi, sannan tafice zuwa kitchen din part din, tea tahado musu Mai kauri, tabawa Aisha Nata, sannan Tajuya ta kalli Shahaab da Idonsa yake rufe kunya ta hanashi budewa, ga zazza6in dayake ji sosai, ajiye cup din tayi ta kamashi yatashi zaune, sannan tabashi maganin yasha, tasa shi ya shanye sauran tea din ya kwanta, Nan da Nan kuwa Idonsa yafara rufewa, ahankali yake kallon Aisha wadda taqi Kallonsa kokadan, tausayinta ya kamashi, yanaso yajata jikinsa ya lallashe ta Amma Kuma babu damar hakan, ahankali ahankali yafara ganin dishi dishi, itama yafara ganin ta haka harde baccin yayi nasarar daukar sa.
Sosai taji dadin tea din,bata dade da gama shaba Dr. Tadawo tayi mata allura sannan tafara yimata dinkin, su Hajja suna zaune afalon har Dr. Tagama tafuto tayi musu bayanin yanda zasu bata Yan kulawa, sannan tayi musu sallama tatafi, Dakin suka wuce mama ta dora ka n A i s h a n a k a n c i n y a r t a t a n a m a t a s a n n u , H a j j a k u w a S h a h a a b t a k a l l a d a k e b a c c i t a c e " A n g a m a a i k i S a i b a c c i k u m a " ( =??>?-?)
M a m a d a d a r i y a t a k a m a t a t a k a l l i A i s h a t a g a h a r t a y i b a c c i s a k a m a k o n a l l u r a r d a a k a m a t a , t a k w a n t a r d a i t a a k a n g a d o n s a n n a n t a j a h a n n un Hajja suka futo suka rufe musu d'akin.
Kai tsaye part din mama suka wuce, zama sukai a kujera suna firar duniya, mama takira masu aikinta tasasu su dafawa su Aisha farfesu da Dan girki medan ruwa ruwa, cikin ladabi suka juya.
Mama tayi ajiyar zuciya tace"natausayawa wannan yarinya"
Hajja tace"toya zatayi,? Girman kenan ai, kowa da haka yafara"
Sai wajan karfe daya da rabi sannan suka kawowa mama abincin, tashi tayi da kanta tad'auki abincin nasu Takoma part din nasu, tana zuwa Dakin taga har lokacin bacci suke gaba d'ayansu, abincin ta ajiye musu sannan taja Bargo ta rufesu, ta juya tafice daga d'akin
(na kudi ne, idan kika karanta baki biyaba nabarki keda ALLAH)
******
Abba ya kalli jabir dayake kwance cikin daya daga cikin kujerun dasuka mamaye Babban falon nasu yana daddanna waya "jabir kagama shirya komai da komai deko? Naga tun dazu bakada aikin komai Sai danna waya"
Kallan Abbansu yayi "Abba nagama hada komai, anjima ma zanje gidan, yacemin muhadu yau, Kuma Dama inaso inyi wa su Hajja sallama da takwarar mama"
Ummah tace"idan katashi tafiya akwai leda tana nan agefen gado na ka dauka katafi mata dashi"
Kansa yadaga mata, sannan yaci gaba da danna wayarsa.
******
Sun dauki tsawon lokaci suna bacci, Sai Bayan sallar azahar Shahaab yafarka, ahankali yake bude Idonsa harya bude shi gaba daya,kokadan bayajin ciwon komai yanzu, kalau yake jin shi kamar yanda yake Ada,wata irin miqa yayi tajin dadi, sannan yafara murza idanunsa da hannunsa, Idonsa yabude ras akanta,fuskarta tayi mutuqar kyau yayinda take baccin, Amma tad'an kumbura kadan Kuma taqara fari, Idonsa ne ya sauka akan lips dinta Wanda sukayi jajir saboda tsabar tsotsar su Dayayi, Daren su na jiya yafado masa, ahankali ya Lumshe Idonsa, wani irin farinciki yana sake wanzuwa akan fuskar sa, bude Idonsa yayi, yasake kallon ta tareda f u r t a s u n a n " m e a b u n d a d i " a k a n l i p s d i n s a ( =?H?>?-?)
T a s h i y a y i , y a m a t s a k u s a d a i t a s a n n a n y a d ' o r a h a n n u n s a a k a n f u s k a r t a y a n a s h a f a w a a h a n k a l i , s a i d e k o k a d a n A i s h a b a t a f a r k a b a , m u r m u s h i y a s a k i y a d a u k e t a c i m a k y a d ' o r a t a a k a n q i r j i n s a , s a n n a n y a s a k e J a n b argon yarufesu, gashinta daya Dan sakko jikinsa yasa hannu ya tattare mata shi waje daya,sannan cikin jin dadi yafara yimata kitso guda daya da gashin, saiyayi Sai yaga bai iyaba, ya warware shi yasake yin wani, daqyar yayi wani guda daya, Amma ko jimawa bai yiba dakansa yafara kuncewa kasancewar gashin da tsantsi, cikin baccin ta taji kamar Ana ta6a mata gashi, ahankali tayi wata ajiyar zuciya, sannan tafara yunkurin tashi, gabanta ne yayi wata irin muguwar faduwa jinta a jikin mutum Wanda tasan ba kowa bane face Shahaab, lokaci daya ta qame ko numfashin kirki takasa, kallon ta yayi cikin sigar rad'a yace"me abun dadi kin tashi?"
Wata irin kunya ce ta kamata sakamakon jin wani irin suna daya kirata dashi,agefe daya Kuma wani irin tsoransa takeji kamar wanda zai yankata, kokadan batayi yunkurin hada ido dashi ba, ta d'aga masa Kai alamun eh tatashi, sannan tafara kokarin sauka daga Kansa, cikin sauri yasaka hannayensa yaqara rungume ta tsam tsam, sannan ya mirgina da'ita Takoma kan katifar yanda zaiji dadin ganin ta, ido yazuba mata kamar yau ne Karon farko daya fara ganin ta, sannan ya janye gashinta daya Dan rufe mata ido yafara kawo fuskarsa dab da Tata zaiyi kissing dinta, ganin abinda yake shirin yi ne yasa tafara Girgiza masa Kai, lokaci daya hawaye yazubo daga idonta, cikin tashin hankali yace"subhanallah, menene yafaru?kohar yanzu ciwon ne?"
Kamar Dama jira take, lokaci daya ta Fashe masa da wani irin kuka,harda shashsheka, cikin kuka tace"karkayi,wallahi idan kasake yi mutuwa zanyi, ni wallahi nagaji da auren,da nasan haka akeji ma wallahi nida bazanyi auren ba har abada"
Wata irin dariya ce take son qwace masa, Amma saiya danne, yasake janta jikinsa yace"kiyi haquri, bazan sake ba,Nima kaina banyi niyar yimiki komai ba,Kinsan da inada mata, Kuma dole zan dinga rage zafi awajanta,to yanzu kinga tun kafin aurenmu dake matar tawa tafice, Kuma tun kafin murabu nida ita,mun samu Sa6ani harta Kai ga bata Bani haqqi na,maaamah ni mabuqaci ne, nasan kaina, bazan iya barin mata ta ban nemeta ba har tsawon kwana uku, idan hakan ta kasance kuwa to ninasan wahalar danake Sha,abunnan najima banyi ba, Kuma yanzu nasame ki,kwata kwata Rasa control din komai nayi,dadin kine yayi miki yawa maaamah, shiyasa ban saurara miki ba, nayi tunanin ma mutuwa kikai, shiyasa nakira mama nafada mata,saboda arikice nake Alokacin bazan iya dubaki sosai ba, Amma da nasan ba mutuwa kikai ba, Toda dakaina zan gyara ki, in dinkeki, sannan Kuma mudora daga inda muka tsaya"
Yaqare maganar cikin sigar tsokana, Aisha kuwa tanajin furucin sa tasake sakin wani irin kuka tace"wallahi gida zan tafi,bazan zauna ka kasheni ba"
Tana fadar haka tafara qoqarin tashi, cikin sauri yaruqota tafara fizge fizge, daqyar ya matse ta ajikinsa, bargon yasake rufa musu sannan yafara yimata rad'a akunne"wasafa nake miki,bazan sake ba, ki kwantar da Hankalinki Nima bazan sake yimiki wannan abun ba,idan kika mutu ainima mutuwar zanyi, kisaki jikinki bazan miki komai ba kinji?"
Cikin sauri tace"kayi alqawari?"
C i k i n r a n s a y a c e " y a r i n y a m e w a y o " ( =??)
M u r m u s h i y a s a k i a f i l i , s a n n a n y a c e " b a k i y a r d a d a m a g a n a r D a n a f a d a m i k i b a ? "
H a w a y e t a g o g e s a n n a n t a c e " j i y a m a h a k a k a c e b a z a k a m i n k o m a i b a "
Y s c e " j i y a a i t a R i g a t a w u c e , y a n z u m u k e m a g a n a , k i k w a n t a r d a H a n k a l i n k i , bazanyi miki komai ba, maaamah Kin gamamin komai a rayuwa, kin kawomin budurcin ki lafiya,Allah yabar min ke a matsayin mata ta har abada duniya da lahira,Dame kike so na saka miki?mekikeso a rayuwar Nan fadamin kinji?"
Shiru tayi bata bashi amsa ba,menene Kuma abun kyauta abunda yariga yabada sadaki? Jin tayi shiru yasa yace"kiyi magana mana, kinji me abun dadi nahhh"
Yaqare maganar cikin wani irin Salo Wanda saida hakan yasa taji wani irin yanayi ya shigeta, cikin shagwa6a tace"nide kadena fadamin sunan Nan, banaso"
Murmushi yayi yace"aikinada abun dadin ne,dole in fada,daga yanzu Sai abinda kikace za'ayi, Sai abinda kike so Nima zanyi,hakan yamiki?"
Ahankali ta daga masa kanta alamun eh, murmushi yasake yi sannan yace"ina lura dakefa bakya kallo na, meyasa bazaki kalleni ba?"
Tunowa da Daren jiya tayi, yanda yazage babu Kaya yana mata kuka, saita sake jin wata kunyar tasake kamata, tayaya zata Iya hada ido dashi? Murmushi tayi sannan takai masa duka kan faffadan qirjinsa, cikin dariya yariqe hannunta sannan yace"maamah kina sona?"
Cikin sauri ta daga masa kanta, ajiyar zuciya yasauke sannan yace"zaki iya zama da Wanda baya haihuwa?"
Jikinta ne yayi Sanyi,taji wani irin tausayin sa ya kamata, batayi kuskuren hada ido dashi ba,cikin sanyin jiki tace"haihuwa aita Allah ce,Wanda ya basu haihuwar bawai yafi sonsu a kanka bane,idan kaduba rayuwar ka kaima yayi ma ni'imomi dayawa Wanda acikin mutane bila'adadin ba kowa yayiwa wannan ni'imomi ba, idan Allah yabawa wasu haihuwa kaikuma bai baka ba, ai kaima yabaka kudi, Kuma ba wayonka ne yasa yabaka kudin ba,akwai Kuma Wanda Allah yake hada musu gaba daya biyun, kaima Kuma insha Allah watarana