Showing 99001 words to 102000 words out of 113608 words

Chapter 34 - TSINTAR_AYA

Start ads

09 Aug 2025

709

Middle Ads

kukan datake ita ko khairii lallab'awa tayi tabar part d'in d'auke sa nauyin zuciya abubuwa da dama suna mata yawo a zuciyar ta.

Kallon tausayi Momy tayiwa Hafsa gaba d'aya ita rayuwar ta a sadau karwa ta k'are, babu abinda take se faranta ran wasu koda na ta baze yi dad'i ba, cikin wani yanayi mara dad'i tace da ita "Hafsa Nayi bincike me zurfi akan dangin mahaifiyar ki kuma nagano wani babban al'amari a tattare dake, abba ba zan gaya miki komai ba zan jingine maganar zuwa nanda kwana biyu idan abubuwan sun tafi, amma dai ki sani keme daraja ce sosai Hafsat, sabida haka ki aikata aiki irin na masu daraja" batace komai ba se kuka datake ta fama dashi.

**************
Gaba d'aya wannan d'ure d'uren da momy ke mata ta gaza gane kanshi, duk anbi an rud'a mata cikin ta, Laura ma datazo mata bata kula taba acewarta da ita aka had'a kai akai sakin zalinci aka yaudare ta, tana yatsina fuska tana wannan tunanin sanda tazo zata wuce kitchen Laura ta rik'o hannun ta ta waigo fuskarta babu walwala, murmushi Laure tayi sannan tace

"Haba k'awata, munfi kusa fa nidake, menene abun fushi kuma dani? Dan Allah kiyi hak'uri" Tsayawa tayi gaba d'aya tana kallonta tare da shagwab'e fuska "kawai hadda ke sesu zalince ni" Janta tayi suka nufi kitchen d'in cikin dabara tace

"K'anwata tayaya zaki nemi saki, ko bayan tsinuwar Allah zakiga sakama ko, ta yiyu ma ki shekara arba'in wani mijin be kuma zuwa ba" kallon ta tayi da mamaki "Akan me? Murmushi Laura tayi "Hakk'in mijinki mana dana Allah, meya miki dazaki tilasta ya sakeki, duk rashin sonki da abu idan musulunci bayaso ki rabu da yinshi ki fahimce ni, shawarar da zan baki ki rik'e mijinki tsakani da Allah komai me wucewa ne, ingaya miki da farko mijina ya tsaneni amma yanzu a duk fad'in duniyar nan banaji akwai mijinta yakewa so irin wanda Sufyan yakemun, kiyi hak'uri irin nawa dannima na tab'a cewa seya sakeni, amma daga baya daba barwa Allah yanzu komai ya zama tarihi" Nisawa tayi sannan tace

"Shikenan Laurah tunda kince mu k'awayene naji shawar warin ki na d'auka kuma inshaa Allah zan kiyaye" Dariya tayi "Ba anty kenan? Tana murmushi tace

"Besty zanke ce miki" Tana dariya tace "Nifa ba 'yar boko bace" kallon tuhuma tabita dashi kafin ta ce "Ban gane ba?" Tana dariya tace

"Allah kuwan zan baki labari akan samun ilimina, amma ni sam banyi makarantar boko ba" Jinjina kai tayi sannan tace "Ba damuwa wata rana zamu tattauna akaina" Shigowar Hammod ne ya katse musu hirar su inda Laura ta gaisa dashi tanufi hanyar barin wurin ita kuwa tabi bayan Laura, bece mata komai ba se hannunta daya kama, cak ta staya amma bata waigo ba, dragginta nata yayi a gabanshi, sannan yakai hannun sa asaman kuncinta inda yayi alamun k'urji yayi ja, kallon ta yayi cikin ido kafin tace

"Meya sameki anan d'in? Zumburo baki tayi "Ina ruwanka" ta bashi amsa a shagwab'e. Murza wurin yayi yana murmushi sannan yace

"Amarya har yanzu fushin kike dani? Tana langwab'ar dakai tace "To meye na tab'ani kuma" ta k'arashe tana kamma hannunsa zata zare a fuskar ta, tace "Abun 'yan iska kakemun" yana murmushi yace "Nima ki cikamun hannuna abun 'yan iska kikemun" da sauri ta sakeshi tana gajeran tsaki "Allah ya kiyaye" ta fad'a a hasale. Kallonta yayi yace "zuwa nayi ince ki had'amun wannan Milk Shake d'in danaga kin had'a ranar a U.S banaji akwai abinda babu a nan part d'in" Kallon kama rainani ta masa "Akan me zan maka wannan d'in, gwanda ma ka rabu dani, ni akwai abinda nake yanzu" kafin yayi magana seya tsinkayo muryan Bahar da alama nan take tinka rowa, da sauri ya manne jikinsa da nata ya shiga laluban bakinta, tana kici kicin k'watar kanta ya rik'eta gagam,jin salatin Bahar ya sanyashi ya saketa ya soma muzuran k'arya

"Rashin darajar zaka nuna mana anan, duk laifin uwar kine, data biyewa ta tawa da tuni gidan cen b'angarenki ta tattaroki kukazomun nan b'angaren, rashin kunyarka ta balaga wlh Hammude, bazaku tonamun asiriba, yau yau zaka tattare matar ka ku tafi cen inyaso ka jik'ata a ruwa kasha" Sosa kanshi yayi sannan yace "Bahar bafa haka bane ba, abune ya fad'a mata a ido shine zan cire mata" kofin robar dake gefen fridge ta rarumo ta rotsa masa akai "K'aniyar kane ba abu bane ya fad'a mata a ido" Dariya ya shiga yi ita kuwa Hafsat tayi tsamo tsamo tamkar b'eran daya fad'a a ruwa, rik'o hannunta yayi "Nida Matata bazaki hanani zuwa inda take ba" Warce hannu ta tayi ta ruga wurin Bahar itako ta tureta "Ke tafi cen k'aryan rashin kunya kike ai" kuka ta saka Bahar tayi waje, kawai ta mik'e ta soma aika mai duka a k'irji tana kuka

"Mena maka ne ka tsaneni wai yanzu da Bahar kuma kazo haka kawai ka had'ani, mugun banza" Tsayawa yayi tayita dukanshi harta gaji sannan ta kwantar da kanta a k'irjin sa, dariya yake k'asa k'asa ya rungumeta gaba d'aya, kusa da kunnen ta yace a hankali "Wayace na tsaneki ne wai? Nifa kawai matata nakeso a bani kuma na samu" zare jikinta tayi a fusace sannan tace

"Allah kuwa sena tsere, guduwa zanyi inbar maka garin, mugu kawai" Tana kaiwa nan ta bar kitchen d'in da gudu, shima barin wurin yayi yana dariya aranshi babu abinda ake burgeshi kamar rigimar Hafsa, gaba d'aya idan tanayi burgeshi take, shisa yake k'ok'arin mayarda tsokanar ta abincin sa, tun kwana biyu daya wuce dabe sanyata a ido ba bashida walwala se yau, musammam akan Jay har gobe yanada damuwa akanshi.

Hafsat toilet taje ta sanya sabulu tayita dirzar bakinta daya manna da nashi, ilahirin jikinta ma k'amshin sa yake, tarasa dalilin son k'amshin na jikin sa, dan haka ta zare kayan tanata banbami tayi wanka amma a banza, shab'e shab'e tana kuka laura ta sameta, tana mamakin kukan ta. "Meke damunki kuma?" Ta tambayeta cikin kulawa" kwashe komai tayi ta gaya mata har wankan datayi akan k'amshin jikin Hammood data tsana, Laura tana kuka tace "Waike Hafsat dama wayon naki danake gani bawai ya balaga bane? Wannan ai wowta ce babba, yanzu meye abun kuka anan" Zumb'uro baki tayi sannan tace "To iskanci dai ba kyau" Dariya Laura take hadda rik'e ciki sanda wayar Hafsat tayi k'ara tana ganin Hammood ne tace bazata d'aga ba, ita kuwa Laura ta d'aga ta kara mata a kunne

"Kizo sashina ina son ganinki yanzun nan" Yana kaiwa nan ya kashe, ita kuwa ta k'ara turo baki "Bazan jeba tunda ba aniyeni kayi ba" Cikin mamaki Laura take kallon ta
"Wainace nikam Hafsa kinada hankali kuwa? Maza tashi indai kiranki yake kije kiji menene, wai meyasa kika rainashi ne? Ba kyau fa wlh, mijinka nakane koya yake" Batayi magana ba dai har zuwa sanda ta mik'e ta sanya hijab.

*************
Tunda Jay yashiga Cell yaketa faman bribing officers akan su barshi ya gudu, har dai yau yayi nasarar guduwa daga cell, be b'ata lokacin shirya sharrin saba kamar yanda ya saba, dan kuwa da kanshi ya adane kanshi a parr d'in Hammood da zummar dare yana rabawa ze kasheshi har lahira!! Kuma labari ya riski Hammood akan Jay ya gudu daga cell dan hakane yake neman Hafsa dan kuwa gaba d'aya hankalin sa ba'a kwance yake ba. Da wani attitude ta shigo masa ta nemi kujera ta zauna sannan tace "Gani" Gyaran zaman sa yayi cikin tsoro yace "Waya na samu daga station akan Jay yabar cell yagudu ma gaba d'aya, yamutsa fuska tayi sannan tace "Nasani ai" da sauri ya kalleta yana mamakin maganar ta

"Ya akai kika sani? Tana murmushi tace "Nasan dama ze gudu ai, ammq baka ganin mubar part d'innan shiyafi? Kallon tuhuma yake mata tamai alama akan yayi shiru da ido, haka ta mik'e ta rufe ko ina da key, sannan tace yau da dare a d'akinka zamu kwana shiyasa ma na rufwshi bayan na kunna AC inason sanyi sosai, yanzu rabu da Jay baze iya aikata mata komai ba inama yaganmu ze dawo ne da k'afar sa" Mamakin ta kawai yake har suka fito sannan tajashi zuwa part d'inta har cikin d'akin ta.

Mom Nu'aiym.


*TSINTAR AYA*  FREE BOOK

    *BILLY GALADANCHI*

*SHAFI NA TALATIN DA BIYAR*

Sister's duk wacce batayi anfani da sabulunnan ba anbarta abaya acan karshen bayama kuwa duk Mai tantama akan sabulai nagyaranjiki cewa basa Aiki toh yacire mg's domin kankat ne insha Allah babu Wanda yayi anfani dasabulunmu yace baiyi ba koyaushe mg's sai sanbarka amare da uwargidaye hardama yanmata kuhanzarta kusamu naku ba karya domin bama cika Baki kugwada kubada labari da bakunanku sabulu daya tamkar dubu wadandama basasan using cream sabulun mg's herbal whitening black soap yawadacemuku jikinku zaiyi kyau koyaushe kukasance clean cikin kamshi Kuna glowing koda bakusa turare ba🤗

Kayanmu bana bleaching bn organic ne sunagyarajiki fiye da tsammaninku  zaifiddomuku da ainihin natural beauty dinkine Wanda yagwada shi zaitabbar amare kuyi kokari kumallaki mg's domin baruwanku da zuwa adirjemuku jiki zakuga yanda fatarku zata dinga walwali
Ina masu pimples
Tabo(spot)
Sunburn
Black head
Kyasfi  dama dukwani matsalar fata kuyi kokari kunemi soap dinnan before 2weeks zaisharemuku hawaye kuzama abun kwatance
Sister's masu nankarwa kuma kunemi soap dinnan Yana rage nankarwa sosai🧖🏻‍♀️duk me shakku tayi kokari tagwada mg's insha Allah bazakiso rabuwa dashi ba

Akwai maisa haske Amma kayanmu nafada bana bleaching bn zaifiddomiki d ainihin halittarkine yagoge dukkan dattin jiki

Akwai Kuma Wanda zaimiki maintaining skin dinki yasaki fresh fatanki tazama kalar hutu

Pls bamacika Baki you HV to try it and see for yourself
100%tested nd trusted

Soap price:3k
Location:kaduna buh munaturawa ko Ina Amma delivery is not free

Maiso kindly message 08062991549
Call 08064532391

Note:Babu inda zakusami mg's herbal whitening black soap sai a number dinnan bairiga yakai market  b inyakai we will let you know buh as for now wnn numbern ne kawai🙏

Maiso yahanzarta before yaji sold out akwaisu available now insunkare you HV to wait akawo so maiso yahanzarta🙏adade anayi sai gsky🤭🤝

Mg's bakery🤤
Masu event ko wani sha'ani zaku iya order din small chops a mg's bakery Wanda dukwanda yaci sekunnanshi yamotsa munayin abubuwa kamar
Meatpie,shawarma,slice cake, cupcakes,samosa nd spring rolls at affordable prices meso yayi mgn 07067210195
08062991549

Mg's collections🥰
Sisters mg's fa yatanadarmuku kayan ado tundaga gyaranjikinku fatarku harzuwa tufafinku a mg's collection munada Kaya kamar haka
Kayan kitchen kala kala na zamani
Abaya,takalma da jaka,laces,atamfa,fabrics abundai saiwanda yagani masu bukata kindly chat  07068707979
08062991549
Call 07046881166
08064532391

Pls serious buyers only🙏.

35.

   Seda suka isa cikin d'aki sannan ta sake hannun sa ta kalle sa tana haki tace "Yaa Mood gaba d'aya kaso ka b'atamun shiri na, ai Ayatullahi da Yaa Data dik sun san da shirin sa, tun dama sanda aka kaishi munsan seya nemi guduwa, gaba d'aya ma nice nace su bashi k'afa ya gudun, duk abinda  yake ana biye dashi, ai a wowtar sa  bazamu ganeshi ba, yana cikin gidan ka fa, yana bedroom naka inda ya b'uya aciki ne ban saniba, amma cewa yayi ze kasheka a yau. Nice nace karsu yaa Data su gaya maka banaso ka k'ara shiga damuwa sabida yanayin ka, amma tas na shiryawa maganin sa" Sauke nannuyan ajiyan zuciya yayi kafin yace "Wai dan Allah Hafsah da gaske kike Uncle Jay nawane yazo har cikin gidana ya lab'e ze kasheni" Juyawa tayi cikeda gundura sannan tace "idan baka yarda ze iya kashe ka ba ka gwada zuwa ka kwanta mana, inka ganka a lahira zaka shaida ai" Rik'o hannun ta yayi ta juyo ta fuskance sa sosai, cikin raunin murya yace "Hafsah wannan wane irin magana ne kuma?ki tausaya mun mana, mahaifi fa uba, Jay tamkar ubana ne, na d'auki duk abubuwan da yayi matsayin kuskure mesa yanzu yakeso ya kasheni kuma?" K'wallan data gani a idansa ne ya sakar mata da gwiwa yanda yayi mata rumfa da k'irjin sa haka ta shiga bubbuga bayansa a hankali bata ture saba

"Be brave mana yaa Mood" muryan sa a sark'e alamun kuka yake yace "Dama kin gayamun i am nothing but a coward, kinada gaskiya i am a coward" K'ara d'aure hannayenta tayi a k'irjinsa sannan tace a hankali "Am sorry i dnt mean that, kawai a lokacin inaso ne kayi hanzarin gano waye Jay, kayi abu kamar namijin gaske ka dena sakarwa Jay akalar  rayuwar ka, ba inasone na sanya wannan kalmomin nawa su maka karan tsaye ba su hanaka sukuni" Yafi minti biyar yana kuka kamar wani k'aramin yaro ajikinta, be tsagaita ba seda ta soma kukan itama sannan yayi shiru ya soma rarrashin ta, seda suka nutsu tukunna suka zauna sannan ya ce a rauna ce "Yanxu me kika tsara" kallon sosai tayi masa sannan tace
"Na sanar idan har tabbas abinda yake fad'a yaxone ya kashe ka to police dasuke gidannan cikin farar hula su bada shoot @ sight akanshi" kallon ta yayi yana sharce gumi sannan yace

"Hafsa ki huta please, i will deal with him my self" Idanta ta k'ank'ance sannan tace "A kaina kawai kakeda zafin zuciya, bayan ni kowa sauk'in zuciya kake masa, Jay fa mugun gaske ne, jiya nakejin labarin dalilin dayasa kaketa faman gudu ko yaushe" Da hanzari ya matso kusa da ita kafin yace "Abun yana damuna Hafsa, wasu lokutan ko meeting muke idan abun ya tasomun sekiga sena ajiye koma meye nayita gudun nan, idan raina ya b'aci ma gudu nake, idan ina cikin damuwa gudu nake, naje asibitoci da dama sunce basuda tab'a jin irin wannan case nawa ba, har psychatric naje sunce babu irin lalurata" Nisawa tayi sannan tace

"Zulaiha da kanta ta gayamun cewa sanda Jay yakeso ace kai nakasha shene seya nemi boka ya haukata masa kai, babu yanda ba'ayiba seya zamana kana rikon addini dukda kai yarone,  dan haka se kawai aka nasarar sanyaka gudu a cewar bokan wai zakayita gudune harka bar gari, amma bokan be kammala aikin ba ya mutu wanda dalilin kenan daya sanya har yau kake aikin gudun, amma munyi nasarar samun wani bawan Allah yana maka addu'a musamman akan hakan" Sosa kansa yayi cikin takaici sannan yace

"Kinada tabbacin yana part d'ina yanzu?

Jinjina kanta tayi sannan tace"Yana nan kuwa, ai binsa na sanya akayi abaya, kuma yanxu haka masu bibiyar sa suna nan tare dashi sedai suna wajen part d'in, bayaga haka kuma ta baya data gaba akwai masu sauraren fitowar sa" Shafa sumar kansa yayi akaro na barka tai "yanzu ya za'ayi dashi?, bafa nason maganar kisan nan" Tsaki gajere tayi sannan tace

"Bashida imani Guy d'in, kawai a mik'a lamarin sa kotu, amma kamun favor d'aya mana" Kallonta kawai yayi beyi magana ba harta kammala bayanin ta, murmushi yayi sannan yace "Guru Hafsat" D'an dariya tayi daya bayyana hak'orinta gaba d'aya a waje sannan ta mik'e tace

"Sena shigo ko?" Shi d'inma mik'ewa yayi sannan yace "Idan kuma akayi rashin sa'a ya rigaku kuma to" Da sauri ta kalleshi ta dakata k'irjinta yana dokawa

"Mesa zaka kashemun gwiwa? Tayaya zanyi wasa da rayuwar ka irin haka? Bazan tab'a bashida damar daze kashe kaba sedai idan kwanan kane ya k'are wannan banida zab'i" Murmushi yayi

"Nima kaina da kayan aikina zan shiga bargon!! Juyawa tayi tabar part d'in gwiwar ta a sace, gaba d'aya tunanin zasu iya samun matsala ya sanya jikinta yayi matuk'ar sanyi.

******************
Daga lokacin da Jay yaji shigowar su Hafsa part d'in ya tabbatar da cewar dabarun da take tasan da zaman sa, dan haka kai tsaye seya sauya shawara ta hanyar zuwa ya kunce wata wayar sucket dake toilet ya jonata da wata charger ya sake a k'asan tile, sannan yayi amfani da dogon iccen mopping yana daga wajen toile d'in ya kunna sucket d'in ta hanyar da Hammood yana zuwa ya tura k'ofar toilet d'in ze taka wayar shock yajashi ya shek'a lahira. Dariya yayi sanda ya kammala komai sannan yabi hanyar windows dake zubin na baturw ne manya manya sannan babu buglary ya fita agidan gaba d'aya. Masu kulawa dashi sun tabbatar wa Hafsa cewar yabar cikin masarautar zuwa wani hotel inda anan tayita kiran wayar Hammod ta sanar masa yana gun sallan isha, yana dawowa kuma bebi kan wayar sa ya nufi toilet domin watsa ruwa, sabida bayaso gaba d'aya yak'iyin abu d'aya cikin abubuwan daya sabayi Jay ya fahimci ya gano cewar yasan da zaman sa, gaba d'aya ya shirya wa ci masa mutunci ayau, harya kama handle na k'ofar ze shiga kiran waya ya kuma shigowa a wayar tasa hakan ya tilasta masa dawowa ya d'aga kiran bayanin komai Hafsa ta masa na barin Jay gidan inda yace ta bashi mintuna uku zuwa biyar ya ze watsa ruwa, bayan ya juya aje wayar kuma Muhseen ya kuma kiransa dole ya tsaya ya dauki wayar sa. Sun dad'e sosai suna magana dan hana ya b'ata lokaci yana gama magana da Muhseen,kiran Hafsa yana kuma shigowa, tsammani yake zatace tana jiran sane wannan ya sanya ya ajiye wayar kawai ya nufi toilet d'in!!

A b'angaren Hafsat kuwa gaba d'aya tunda Ayatullahi ya kira wayarta ya sanar masa a jikin tracker dake jikin Jay tabbas yajiyoshi yana waya yana gayawa wani ga abinda ya shiryawa Hammood!!! Dan haka da gudunta ta ruga part d'in tana kiransa a waya!!!!!

Mom Nu'aiym.

*TSINTAR AYA*   FREE BOOK

     *BILLY GALADANCHI*

*SHAFI NA TALATIN DA SHIDA*

*Hiii everyone fatan duk kuna lafiya, sak'o daga malamar ku data muku wani VN daya matuk'ar ankarar daku akan sha'anin auren ku wanda tsawon sa yakai mintuna goma sha shida,tace a sanar daku ta shirya aji na musamman domin baku had'add'un lecture's dazasu amfaneku, bugu da k'ari kuma tace a sanar daku ajin bawai ya tsaya anan bane, domin zaki koyi yanda zaki had'a kayan mata masu inganci kina zaune daga gidan ki, abinda yafi burgeni befi datake gayamun tabbas akwai special consultation dazata keyi wa duk wata mace me matsala a sirrance ta kuma samo solution na matsalar ta inshaa Allah. Duk fa wannan romon N500 kawai zaki biya a sakaki, idan hakane me kike jira maza hanzarta ki tura naki ta wannan lambar akawunt d'in 0026971316,Balkisu Musa, Gtbnk. Sekiwa wannan lambar magana domin tabbatar da biyanki 07084161619.*

    36.

Isar hannun sa a

End Ads

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login