Showing 105001 words to 108000 words out of 113608 words
tak'i ci banza ya mata sannan ya ci abinshi son ranshi ya kwanta, zaune take anan tana gyangyad'i, har a cikin ranshi da zuciyar sa baya so yayi wani abu irin na dabbobi da Hafsa amma ya fahimci ta wannan hanyar kad'ai ze ladabtar da ita. Had'a fuska yayi ya ce yana kallon ta "Kizo ki kwanta" Yamutsa fuska tayi kafin tace "In kwanta a ina? Kai dai ka kwanta na yafe gadon" Murmushi yayi "kodai ki hau gadon nan salun alun kokuma in hanka d'aki a parlor kije cen keda Magen nan kuyita zarya acikin daren nan" Idan ta nan da nan ya kawo ruwa "Mesa baka k'aunar ganin farin ciki na ne wai? Mena maka? Yanzu kuma meya kawo maganae kule anan? "Zaki hau gadon ko kuwa?" Tana k'unk'uni tazo ta hau gadon batare data cire hijabin ta ba. "Malama me haka? Nida matata, Ina sanadi na biya? Akan me zaki makomun hijabi akan shinfi d'ata kinsan Allah yauma hakk'ina zan k'arb'a" Idon ta ta zaro danta fahimci me yake nufi amma batace komai ba, a ranta tace "Wannan ranshin kunyar a yau bazata fitar dani ba, mutin cina d'aya in dena masa musu in bashi abinda yaketa yiwa wannan zagayen a huta" Zare hijabin tayi ta kwanta a tak'ure k'irjin ta se dokawa yake, shikuwa batare daya damu da yanayin taba ya kashe fitilar d'akin ya soma lalubar ta cikeda zumud'i, gaba d'aya abinda yake dannewa tsawon lokacin nan yakeso ya amayar dashi a yau ba se gobe ba. Tanajin sanda yakai hannun sa akan kuncin ta, da hanzari ta rik'o hannunsa inda ya sauke kuncin sa a hannun data d'aura a nasa ya waigo ya sumbace sa, sannan ya shiga shinshinar fuskar ta zuwa wuyanta, runtse idanta tayi ta soma karanta "Allahumma ajirni fi musiba ti" Murmushi yayi acikin duhun duk da bashida niyyan sassauta mata, haka ya lashe ilahirin wuyanta zuwa k'irjin ta, numfarfashi yake a hankali dake nuni da cewan tabbas yana samun wata nutsuwa me tsanani amma gaba d'aya ita hankalin ta baya wurin a tsorace take, banda addu'a ba abinda take yi, gangan rawa yayi har zuwa gadon bayan ta yana binta da shinshi na amma se kuka take da addu'a. Haka ya jagalgaleta harshen sa a wannan daren babu inda beje ba ajikin ta, gaba d'aya k'amshin jikinta ya gama ratsa shi yana neman zautar dashi, daidai da farjin ta launin k'amshin sa daban, iya fita hayyaci gaba d'aya ya fita hayyacin sa! Haka ya shirya shiga wurin kwamishinan jin dad'i na jiha nan take Hafsa ta rikice masa, amma ina gogan yayi nisa baya jin kira sam!!! Sanda Joy stick d'insa ta doshi wannan hanyar gadan gadan Hafsa taji azaba tayi azaba ta ce "Allahumma inni a'uzu bika minal khubsi wal khaba is, hasbullahu, Astagfirullah ya Allah, Allahumma yassir wala tu'assir, innalillahi wa inna ilaihiraji'un" Gaba d'aya babu wata addu'a da Hafsa bata harhad'a ba da daidai daba daidai ba seda ta mabata a wannan daren. Taci kuka addu'ar shiga ban d'aki kuwa tayi yafi so dubu goma. Gaba d'aya a dare d'aya seda Hammood ya mayar da Hafsa cikakkiyar mace. Har tayi bacci a wannan daren addu'a takeyi tana sambatu, dazeje sallan asubahi be tashe taba sabida gaba d'aya tana buk'atar taimako ya bari akan yaje yayi iya sallah ya dawo amma me ga mamakin sa Hafsat bata nan ba alamun ta, babu inda be nema taba agidan amma bata nan.
Ko ina hafsa taje oho????
*Mom Nu'aiym*
*TSINTAR AYA* FREE BOOK
*BILLY GALADANCHI*
*SHAFI NA TALATIN DA TAKWAS*
*ASSALAMU ALAIKUM ALL. FAN'S HOPE DIK KUNA LAFIYA, INASO ZAN SANAR DAKU CEWA AKWAI LITTAFI NA DAKE KAN HANYA ME SUNA SAMA DA FAƊI! LITTAFIN YA SHIRYA SANYA NISHAƊI A ZUKATAN KU AKAN KUƊI ƘALILAN,MASOYA NA MAKARANTA LITATTAFAI NA KUNSAN YA RUBUTU NA YAKE SO I DNT NEED TO BRAG HAHHHH. INSHAA ALLAH SECOND WEEK OF SEPTEMBER ZE FARA ZUWA MUKU,KU SHIRYA AKWAI ALƘAWARIN YIN POST AKAN LOKACI KU TASHI TSAYE KU BIYA 300 KAR A BAKU LABARI.ZAKU IYA FARA BIYA YANXU TA WANNAN ACC NUMBER 0026971316 GTƁNK BALKISU MUSA GALADANCHI.*
38.
Waje ya fita yana mamakin inda taje da wannan uwar safiyar, anya Hafsa kanta ɗaya kuwa? Shiri take ta tona masa asiri a wannan fadar kowa ya gama sanin sirrin sa? Kanshi ne ya harba masa Bahar! Nan take ya juya zuwa part ɗinta zuciyar sa tana harba wa, da sallama ya shiga ciki amma salallamin da Bahar keyi ya hana aji sallamar tasa,ta ko ina kake ji kake tashin salallamin ta, a hanzarce ya kutsa cikin parlor inda ya tarar Hafsa tana kwance akan doguwar kujera Bahar tanata aikinta na La'ana, ganin da Hafsa tayi masa ne ya sanya cikin tsoro ta janyo bahar "Wa innahu min sulaimanu, nari kunu bardan wa salaman ala ibrshima, hasbunallahu Bahar ɗi ta ki ɓoƴe ni, wlh mugu ne" Waigowa Bahar tayi tana ganin shi yayi turus amma ya haɗe fuskar nan tamau tamkar be taɓa dariya ba ta ce "Lallai sarakan rashin kunya, me kazo kuma ka mata, dan rashin imani gardi kamar kai ka kama yarinyar mutane ka matse ka nuna mata fin ƙarfi sannan yanzu ka biyo ta anan, ai kuma kayi wa kanka" Hafsa dske ta ruƙunƙune ido ya kalla yace cikin tsawa
"Ke Sakaryar wane ƙauye ne wai? Me kikazo kuma kika gayawa Bahar din? Daƙuwa Bahar tayi masa "Uwar ka da Uban ka ta gayamun, harma seta faɗa? Irin cin mutunci da zalincin da kayiwa yarinyar nan duk wanda ya ganta ai seya mata kuka, ita waccen matar taka me yasa ba ka yi mata haka ba? Sassauta murya yayi ya matso kusa da Bahar yace "kiyi haƙuri Bahar kuskure fa aka samu wlh" Ya mutsa fuska ta yi sannan ta kyaɓe baki tace tana hararar sa "Ka gayan kuskure mana tunda kaciyar ka tayi ƙwari, Allah dai yasa nice nayi jiyyar kaciyar harta zama abar ƙwarai, shine kayi amfani da wannan damar ka cutar mun da yarinya ta yoto bagaruwar danake maka tsarki dashi badan ka zama namiji bane, amma ni ba namijin zalinci nace ka zama ba, kuma ba cuta bane danna maka gashin bagaruwa, wato duk abinda na maka a lokacin Jiyyar kaciya shine ka sauke akan abinda nafiso kai da Allah" Wani mugun takaici Bahar ta baiwa Hammood da wannan tonon asirin Bayin dake wurin ya dakawa tsawa seda suka watse, tsawar da Hafsa taji ne ya ƙara tsoratar da ita ta ƙara ruƙunƙune Bahar tana kuka, shikuwa a ƙufule yace,
"Haba mana Bahar? Meye haka dan Allah? Yaya zaki yarfani agaban yaran nan, irin wannan maganar na girmi a gayamun ita fa, mata na biyu fa yanzu" trow pillow ta ɗauka ta kwaɗa masa "Kasan Allah kabar nan ɓarin, maza barmun gidana tunda ba gidan ka bane, ƴata kuma bazan baka ba ta fasa auren" Bece komai ba ya fi ta ransa a ɓace sosai gaba ɗaya Hafsa wayonta ya zama na banza ta rasa inda zataje se wurin Bahar wannan abun kunyar dame yayi kama? Wayar sa ya zaro daga aljihu ya kira Momy tana ɗagawa suka gaisa yace yana sosa kai tamkar tana gaban sa "Momy dan Allah nace ko zaki samu kizo wurin Bahar Hafsa tana bukatar kulawar ki sosai a yanzu" Bata wani saurare shi ba ta kamo hanya tazo a rikice. Da sallama ta isa ɓangaren inda ta tarar Hafsah da bahar sun fito daga ɓan ɗaki se tagwayen sannu Bahar ke jerewa Hafsa, Zama tayi suka gaisa sosai sannan tace,
"Bahar Lafiya kuwa? Naga Hafsatun duk a rikice tamkar wacce ta shekara a kwance? kyafe baki tayi
"Inafa lafiya? Yaron nan yayi wa Hafsa Mummunan rauni, ƴarinya shekaru sha takwas ka hayyake mata seka ce me haihuwa biyar, gaba ɗaya ya gama nuna mata shi Namijin duniya ne, seda nida Barratu muka gaggasa mata jiki yanzu" Nisawa Momy tayi kafin ta ce,
"Shine ya ɗebo ta ya kawo miki?
"Waye ai da kanta tabi duhun asuba ta gudo yaje masallaci yanzu haka tsoron sa take" Harara Momy ts kaiwa Hafsa a fakai ce hadda ƙwafa sannan tace
"Fisabilillah Bahar yarinyar nan ranar daren farkon tama seta yaya tawa duniya kuma a haka goyon bayan ta kike? Meye na wani ebo ƙafa tazo nan, tasan idan mutane, wannan ɗan raunin ina duk mace kafin ta girma seta taka wannan matakin, magana ta gaskia Hafsa ta rainawa mutane wayau" Barra ce ta karɓe zancen da cewa,
"Haka fa take, komai seta sako iskanci idan taga Bahar, banda shirme muma ai haka aka mana amma wayaji, se ita sarakan rashin kunya nina mammaka mata mari ai ɗazu" Juyawa Bahar tayi akan Barra,
"Da kika daketa wata kikai? Zalunci kun taru kun mata kuma bata yafe ba" Momy cikin rarrashi tace
"Bahar, asirin mu a rufe a mayar da yarinyar nan ɗakin ta, mijinta ze kula da ita ai shi ba yaro bane ba" Tsaki taja ts miƙe
"Ɗauke ta ki kai masa, amma wlh mikin ta yafi haka zuwa safiya na rantse da Allah se kunga fushi na" Nan suka hau ban baki da ƙƴar ta sakko tukunna aka ɗauƙi Hafsa tana kuka aka kaita, momy tamkar zata cinyeta ɗanya akan rashin hankalin datayi.
****************
*Bayan kwan uku*
Wasan ɓuya ake da Hafsa da Mood har aka kwana uku, Barratu keta kulawa da ita har mikin ya warke dama fa ba wani abun azo agani bane, abu ne dame shekaru irin nata dai ze iya kulawa da kansa. Yau dai tun ƙarfe biyar na yamma Mood ya tare a ɗakin Hafsa ya kasa ya tsare akan lallai seya kwana, wani irin tsoron sa aka saka mata ko kallon gefensa bata son yi. Bayan Magrib tazo ta buɗa wardrob yana zaune ta zari wasu kaya zata fita, gyaran murya kawai yayi ta rikice ta soma rero addu'ar dikda tazo bakin ta a hankali, tana taku tamkar wacce ƙwai ya fashewa a ciki. Seda takai ƙofa yace,
"Hafsa zo nan" Diriri ce wa tayi ta rasa inda zata je, a hanzarce ta zo ta duƙa a kusa da shi, amma batayi magana addu'a take
"Ina zaki je? Ɗagowa tayi idan su ya sarƙu cikin ruɗu tace,
"Wanka zanyi" Gyaran zaman sa yayi sannan ya ce
"Nima wanka zanyi kawo towels sena tayaki" Da sauri ta kalle shi
"Na'am?"
"Zamuyi wankan a tare, ni zan miki" Ƙwallan idon ta ne ya nemi zubowa ta ce murƴan ta yana rawa
"Gabaki ɗaya tun inada shekaru biyar nake yin wanka da kaina ks rufamun asiri" Miƙewa yaƴi,
"Shiyasa duk ki kayi baƙi, daga yanzu nine zan riƙa yi miki wanka kinji My love" Kalmar daya furta ƙarshe ba ƙaramin dukan ƙirjin ta yayi ba dan haka ta ƙura masa ido kawai batayi magana ba, hannayen sa ya saka ya miƙar da ita tsaye zare mata hijabin jikinta yayi sannan ya soma ƙoƙarin cire mata zip na doguwar rigar material dake jikin ta, hawayen idan ta ya kwaranya ba shiri a hankali tace "Bazan ƙara zuwa gun Bahar ba na rantse, zan maka wanki da guga da shara zan maka komai ma amma dan Allah karka ce zaka ƙara yimun" Daidai Lokacin rigar ta ta zube a ƙasa rungumar ta gaba ɗaya yayi sannan yakai hannu ya ɓalle maɓallan rigar maman ta ya zare shi, bakin ta be mutu ba har lokacin addu'a take, ya mayar daga ita se Inner wear me santsi, hannun sa duka biyu yakai akan mazau nan ta lokaci ɗaya santsin Inner skirt ɗin ta ya ƙarawa laushin mazaunan ta daɗi, lumshe idan sa yaƴi yakai gashin gemun sa ya sosa gefen wuyan ta atske tsigar jikinta duk ya mik'e, soft lips nashi ya saka ya sumbaci wuyan tare da sake goga mata wannan gashin na gemun sa, daga tsayen da suke batare da yaƴi magana seda ya tabbatar addu'ar datake furtawa ta dawo numfarfashi, dan kuwa be saurara ba da gashin gemunsa babu inda be zaga ba ajikin ta, lokaci ɗaya hannayen sa suna kan mazaunan ta yana shafawa a hankali. Ƙafanta gaba ɗaya seya gaza ɗaukan ta gashi ita kanta batasan a wacce duniyar gajima ren take ba, a hankali ya ɗagata zuwa kan gado yana meci gaba da aika mata daƙonnin da gaba ɗaya ƙwalwar ta ta gagara ɗauka! Murya a sarƙe ta ce,
"Yaa Mood wanka fa zanyi" Bakinsa yakai a saitin kunnen ta "Wanka danke so kiyi me dalili Damsel! Banaso ki ƙara kai ƙara na akan ina cutar dake, wannan dalilin ya sanya zan sakaki wankan gaske" Runtse idanta ta yi sabida yanayin yanda hucin zafin bakin sa ya tasiri agare ta, a hankali tace
"Ka dena mun magana a kunne na, zaka zautar dani" be janye daga kunnen nata ba yace,
"Me kike jine Damsel? Ya ƙarashe maganar yana yawo da hannun sa a tsakanin cinyoyin ta, hannu takai ta riƙe hannun sa,
"Dik waɗannan abubuwan dakake mun tsoro nakeji, yaa Mood ji nake tamkar ina mafarki, kamar ina yawoo akan gajimare, dan Allah ka bari" Wannan maganar dats faɗa ya sanya gaba ɗays yaji wani shauƙi ya ɗebe sa ya ƙara ƙaimi wurin rikita mata lissafi da wasannin sa, gaba ɗaya seda ta shiga duniyar al'ajabi sannan ya nemi yaɗa manufar sa, taso tayi masa gaddama amma gaba ɗaya bakinta kaɗai yake furta kalmar yayi haƙuri da zafi gaɓoɓin ta sun miƙa wuya,
"Kayi mun rai yaa Mood, abin nan akwai zafi sosai" Gogan gaba ɗaya ysnayi ruwan daya tsinke ajikin ta ya ruɗar dashi, 'Dausayi' ya faɗa a zuciyar sa, kwanciyar rub da ciki yayi asaman jikin ta bayan ya raba jikin sa da tufafin sa, kafin a hankali yace,
"Damsel trust me i will be gentle this time around (Wannan karon) Na miki alƙawarin baza kiji zafi ba" Batace komai ba dan harga Allah yanda batasan me take faɗa ba haka batasan me yake cewa ba, haryayi nasarar yin ƙutse acikin ramin nagartar ta, Yanayin yanda wurin yake da santsi ya sanya ya samu wucewa suluf in a gentle manner, ƙutsawar farko abinda ya furta is Hasbunallah! Shida kanshi yasan wannan ne karon farko daya rasa duniyar dayake yawo a kanta. Hafsa taji zafi ko yau amma bata isa ta ce bataji daɗi ba na gaske kuwa, musamman wasanin sa, shiru tana sauraren bidirin sa har zuwa lokacin da sautin ihun sa na Ahhhsssss ya daki kunnen ta, zuwa cen ya ƙanƙameta tare dayi masa surutan da takeda yaƙinin besan yanayin su ba, kisses kuwa tako ina zuba mata yake, ita kanta bawai ta farfaɗo bane gaba ɗaƴa amma tasani tabbas wannan tubali ne dayake shirin ɗaga darajar Mood a wurin ta.
Bayan shuɗewar wasu mintuna suna shiru manne da juna, dukkan su sun dawo normal senses nasu yace yana shafa sumar kanta
"Damsel yau ma da zafi? A hankali ta girgiza zanka alamar A'a,yana murmushi yace "Tunka kika hau gajimare a mafarki na tabbatar baze miki zafi ba" kyafe baki tayi, a shagwaɓe ta ce "Ni yaushe?" Yana siririyar dariya yace
"ki tashi muje gun Bahar in rakaki ki ƙara gaya mata namiki abin rannan" Kawar da kanta tayi gefe "Ni wlh danaje ba abinda nace mata, data ganni tana alawala shine fa tace tafiya na ya canja zata dubani, data tambayeni ban mata ƙarya ba" cikin haske akayi komai basu samu daman kashe fitila ba, kallon ta yayi "Mesa kikaje cen to?" Seda ta kalle shi itama sannan tace
"Tsoron ka nakeji" Murmushi yayi "Damsel am so sorry for that day, namiki alƙawari gajimare kawai zan riƙa ɗaukar ki muje tunda naga shi akwai daɗi" Rufe fuskar ta taƴi da tafukan hannayen ta
"Yaa Mood bakada kunya" Ta furta har lokacin fuskar ta a rufe, yana dariya yace...
"Suuuuuu yaa mood na gaji da tsayuwa" Tunawa da tayi tabbas ta furta hakan kawai seta ɓare masa baki ta fara kuka seda ya dawo rarrashi, gaba ɗaya Hafsa ta tsani a tsoka ne ta shikuwa Mood yafi tsokana nan gaba kaɗan setayi tekun hawaye indai Mood ne. Seda ta dena kuka loƙacin ys rufe mata jikinta sannan yace bayan ya rufe nasa jikin
"Maza tashi na miki wanka, gwara muje in gayawa Bahar ina tattalinki kuma in gaya mata yau har duniyar gajima re na kaiki, dama inason in ƙara aure, kinga idan taji na iya tattali, ƙawar nan taki Ameena, wannan baiwar ita zats auramun inason fararen mata" Filo ta ɗauka ta wurga masa ta kuma fashewa da kukan daya rasa dalilin sa...
Jama'a na tafi hawan gajimare lollxx...
*Mom Nu'aiym.*
*TSINTAR AYA* FREE BOOK
*BILLY GALADANCHI*
*SHAFI NA TALATIN DA TARA*
39.
Daƙyar ya yi aikin rarrashi, sannan yau Hafsa ta tabbatar wa kanta wannan rayuwar itace zaɓin ta, meyafi daɗin ayi maka wanka, a san ya maka tufafi bayan an lafce ka da man shafawa.
*SAFIYA*
Ƙarfe takwas na safiyar rananr agidan tayiwa Bahar, tazo ta tarar Hafsa tana bacci, Mood dake falo ta harara kafin tave tana taɓe baki "Kai ina Jikata kums ƴata" Girgiza kanshi yayi kafin yace "Ohh matata wai? Bacci take meye? Dundu ta ɗaka masa a baya
"Ja'irin yaro ni zaka gayawa sanabe? Matarka ma kake gayamun, zakamun bayani ko kuwa, yau inaga ka ɓalla mata ƙafa ɗaya ko? Murmushi yaƴi sannan ya gyara zaman sa
"Dama wurinki zanje yanzu, maganar Hafsa. Jiya Momyn ta tamun waya akan maganar mahaifiyar ta, nasha mamaki sosai wannan ya sanya nake cewa zanje nayi ƙwaƙwaran bincike akan hakan, ban gama aminta ba" Kallon sa tayi cikin mamaki sannan tace tana kaiwa zaune
"Meta sanar mata ne? Gaba ɗaya ni bata sanar dani akan komai ba" Murmushi yaƴi sannan yace
"Idan aka motsa kice Jikar ki ƴarki, gashinan dai kinga nafiki matsayi a gunta" kallon takaici tayi masa kafin tace,
"kaga zaka gayan ne ko kuwa?
"Bahar kinsan meta sanar dani? Tsaki taja cikin masifa tace "Dole in sani mana tunda abun saukar wahayi ne" Dafa kanshi yayi yana dariya kafin yace
"Cewa tayi ƴar sarkin fulanin wuro ce taya haka zata kasan ? Magana take akan Masarautar Sarki Me Fura, Malam Arzika Djoro" Shiru Bahar tayi kafin tace "Tunani na bawai akan gaskiya ko ƙaryar abin bane ba, tsananin kamannin Hafsa da kuma Surbajo nake hasashe