Showing 111001 words to 113608 words out of 113608 words

Chapter 38 - TSINTAR_AYA

Start ads

09 Aug 2025

712

Middle Ads

"Haka Allah yaso ya tsara ba damuwa" Nisawa Barratu tayi

"Ya tsara mana kwana bibbiyu, to muna dirowa a gidan ta muka sauka mukaci abinci dake tasan zamu dawo, daga nan semuka rabu, zeyi mata kwanakin ta biyu yau ze dawomun" Jinjina kai Hafsa tayi "Haka ya tsara ko haka musulunci ys tsara? Barra ta gano akwai matsala tanada labarin dawowar Mood cikin damuwa tace "Hafsa wani abinne? Haka tsarin yake a musulun ce" Wani gauron Numfashi Hafsa taje "Dama shine kawai zan tambaya, ba wata damuwa na tambaya ne kawai" Haka sukaƴi sallama Hafsa ta kwanta kanta asama tana tunanin irin son datasan Mood yana yiwa Khsiriyya tun farkon ganin sa da ita, dama tasan bazatayi fada ba, amma ba komai bazata tilasta masa komai ba. Haka gaba ɗaya ranar ta wuni baci ba sha, ko ƙwallayen dabinon tarasa dalili ɗaci suke mata, shi kuwa gaba ɗaya be kuma waiwayar ta ba.

Mom Nu'aiym.


*TSINTAR AYA*  FREE BOOƘ

    *BILLY GALADANCHI*

        41.

Gaba ɗaya a wannan daren Hafsa kasa bacci ta yi, haka nan ko madarar  shanun dake bata kuzari bata nema ba, tuwon Dawar ma batako bi ta kansa ba, daga ɓangaren Bahar aka kawo mata kuwa. Wayewar gari seta tashi da azababben ciwon kai, da ƙyar ta yi sallan asubahi anan ta kwanta wani nannauyan bacci ya kwashe ta.

   Gaba ɗaya daga kammala cin abinsa baƙi yaƴi a part ɗinsa, bashi ya samu zama ba se bayan isha, ya gincira a saman sopa ɗinsa take agun bacci me nauyi yayi awon gaba dashi, bashi ya farka ba se 7 na ssfe, a gaggauce yayi sallah sannan yayi wanka da jallabiya ya buɗa a guje dama gudu ba wani wahala yake masa ba, kai tsaye part ɗin Hafsa ya nufa. Zazzafan kishi dabatama san tana dashi ba ya haddasa mata zazzafan zazzaɓi, shigar sa ɗakin da sallamar sa be tsaya komai ba inda take kwance akan carpet ya nufs ya ɗago kafaɗun ta sabida tun daga ƙofa kana jiyo sautin numfashin ta sannan se rawar ɗari takeyi, jin jikinta da zafi sosai ya sanya da hanzari ya rabata da hijab ya shiga jere mata sannu, amma se baccin wahala take da yunwar masifa data addabe ta, kan gado ya kaita sannan da sauri ya fita wurin hadiman ɓan gare, kitchen ya nufa dan acen yake tsammaninn ganin su. Yana isa suka zube suna kwasar gaisuwa, be amsa su ba yace,

"Tun Yaushe ne Hafsa batada lafiya kuma me tace yana damun ta? Kallon juna sukayi sannan da ƙyar ɗayar tace, "Sanda kuka shigo a tare jiya shine ƙarshen ganinmu da ita, tuwon ma da aka saka mata bata fito taci bs har yau, dabinon ma mun ɓare ƙwallayen amma bats fito ba" Cakuɗa fuskar sa yayi tamau cikin masifa yace

"Ita Sarauniya Hafsa, itace kuke jiran ta setazo tace ga abinda takeso? Rabon daku ganta tun jiya wuraren la'asar and baku neme ta ba, gayamun ma kuke cewar bats nemi tuwo ba kuma ku kun kammala amma baku kai mata ba. Yaushe gidan sarauta ya zama haka? Hafsa saraki ce fa! Jikinsu ne ya ɗauki rawa yayinda shi gaba jikinsa yafi nasu rawa tsabar ɓacin rai "ku fita daga part ɗin nan kuje waje ku jirani, badai da yunwa kuka barmun itaba ba wata kulawa, ƙarshen wata a biyaku sannan a ciyar daku ga wurin kwana me kyau. Haƙuri zasu bashi ya daka musu tsawa sannan ya buɗa fridge ba komai se fresh milk da yghurt. Su ɗauka ya nufi ɗakin, kanta ya ɗago ya tace ta, gaba ɗaya yunwa ce asalin ciwon ta seko kishi, batayi musun shan yoghurt ɗinba tuleliyar roɓa ɗata ta shanye tatas sannan ta lafe a jikin sa. Sai dai me wani amai ne ya taso mata dik yanda taso ta hanawa aman nan zuwa seda yaci ƙarfin ta, gaba ɗaya seda ta wanke jikin sa da nata da aman yoghurt ɗin da yanda ya shiga haka ya fito kawai zafine ya ƙara a maimakon sanyi, a galabaice taje ragwaf, cike da tausayi yace

"Damsel meke damun ki? Menene damuwarki baki gaya mun ba, mesa bakya cin abinci? Nashiga uku ni Hammood" Wani aman ne ya taso mata tasoma yunƙuri ba ƙaƙƙautawa amma ba komai acikin ta, toilet ya kaita atare ya musu wanka sannan ya dawo da ita, doguwar riga kawai ya zura mata shima ya duba kayansa a ɓangaren ya samo shirt ya saka ds jeans. Kwanciya tayi har lokacin yunƙurin amai take amma ba komai acikin ta, gaba ɗaya ruɗu ya shiga ya zauna ya rasa me zai yi se sannu yake jere mata. Da ƙyar ta buɗi baki tace,
"ka kaini wurin momy na ko Bahar, mutuwa zanyi" Hankalin sane ya kuma tashi ya tallafeta gaba ɗaya,

"Damsel muje asibiti kawai, mesa kike wannan maganar wai? Bata bashi amsa ba, se numfarfashi take sama sama tamkar zata sheƙa lahira. Beko tsaya saka hijab ko ɗankwali ajikinta ba, haka ya kwasheta da gudun da har lokacin yana nan ajikin sa, se ɓangaren Bahar. Fadawa da kuyangi se kallon sa suke, Bahar se ganin su tayi tamkar anjeho su akanta ya zube Hafsa akan kujera,
"Bahar ki taimake ni, Hafsa cewa take zata mutu tana yunƙurin amai ba komai acikin ta, ance bataci komai ba tun jiya kuma bata fito ba se yanzu danaje na tarar batada lapia" kallon takaici Bahar tayi masa kafin tace "Ban gane ba? A gidan uban wa ka kwana kai ka barta ita kaɗai? Sanda bakanan anan take kwana, inacen ina murna kana kulawa da ita dik dare wahale take kwana ashe kai kana cen wurin waccen tsuntsuwar ka bar yarinya acikin sababin ciwo! Miƙewa yaƴi tsaye,

"Bahar babu wanda ya sanar dani Hafsa batada lafiya, har ita kullum sena mata waya sau yafi goma arana da bana nan, bata sanar dani batada lafiya ba" Dundu ta ɗaka masa a baya

"Saboda rashin daraja dan bakasan batada lafiya ba seka ɗauki kwanan ta ka kaiwa wata? Kai dai anyi siddiƙin ƙaton banza wlh, kuma kwananta dakai bayar seka biyata" Sororo ya tsaya yana kallon Bahar, fuuu ta wuce shi taje ta ɗakko jiƙaƙƙen kanun fari a roba tazo ta tashi Hafsa ta bata, sannan da sauri ta ciro goro ta saka abakin ta bayan ta ɓalla, "Maza ki tauna goron nan aman ze faɗa miki" Ba musu ta tauna tana yamutsa fuska. Shidai ya miƙe ƙafa ya zuba tagumi yana tunanin abinda Bahar ke masifa akai, Hafsa kusan 30mns sannannta tashi zaune da kanta se jere mata sannu yake amma bata kula saba, ta ce tana kallon Bahar

"Bahar dan Allah zanci goba ko masara" Cikin mamaki bahar tace,
"Hafsa wai kanki ɗaya ne kuwa? Yanxu ba lokacin goba bane ba har gwara masarar" Shagwaɓe fuska tayi ts taɓe baki sannan ta saki kuka,

"Akaini wurin momy, bame ƙauna ta a gidan nan, ni gobar nakeso kuma me taurin nan green" Mangare kanta Bahar tayi "Wannan cikin dake jikinki komai akayi ubansa ya ɗakko da kafiyar tsiya, tayaya za'aje ba abu ya dage" Ta nuna cikin.da hannun ta "Dan ubanka tun kafin ka fito duniya gwara ka san wannan idan akace babu to babu" Matsawa Hammood yayi kusa da Bahar yana mata kallon Mamaki

"Waye yakeda cikin wai? Harara ta wurga masa "Nice nakeda ciki Hammude! Nace nice da ciki ɗan kurma, ka aikatawa yarinya tu'annati yanzu kazo kana gayan iya hege" Hafsa ma kallon Bahar tayi cikin mamaki, "Bahar wai wane kalan ciki kike magana, nifa rashin bacci ne ya sakani ciwon kai kuma shine ya sakani amai" Gajeran tsaki taje,

"Shine ma ya sakaki cin ƙwallayen dabino da hsnkaɗar tuwon dawa miyan ƙaton icce dan jaraba, idan ba manshanu ki nemi tashin gari, danla cen sakarya banda wowta me kika sani" Ɓare baki Hafsa tayi zata soma kuka Hammood ya ɗagata sama gaba ɗaya yana dariyar tsantsar Farin ciki fuskar da a washe ya direta yace da Bahar,

"Idan tuwon dawa tske so a bata mana, koma meye idan tanaso lallai abata, kai wannan yarinyar ina sonki da yawa, Papa ni Hammude gaba ɗaya shiyasa kike kama dani ƴar baiwa" Dukan sa bahar,

"Aggwalumi, ka zalinci yarinya yanxu kazo kace kana sonta, soso ne ba so ba, naci uwar son da uban sa bar nan ɓarin" Dariya yayi

"kawai Bahar kishine dake na jaraba wlh a part ɗina na kwana ki tambayi kowa ma, baƙi nayi se bayan isha suka wuce, daga inɗan gincira se bacci Allah kuwa dakinsan yanda nake ɗokin ganin ƴar nan taki ko ince jika Allah da maka zaki kaini da ƙafa" Kallon ƙasa ƙasa ta masa "Ka rantse da Allah haka akayi? Yana murmushi yace "Haba Bahar, tayaya zan miki ƙarya wlh kinji na rantse haka akayi, asuba na farka salla kawai nayi na nufe ta, kuyangi da hadiman ɓangaren ta basu ma san batada lafiya duk a koresu basuda amfani" Sauke ajiyar zuciya tayi sannan ta jashi cikin ɗakin ta tace suna kallon juna,

"Hammude dama inaso zanyi magana da kai akan yarinyar nan, da farko naso ince tunda baka sonta ka sake ta, amma sega ɓullar yaron ciki ajikin ta, idan mukayi mata haka bamu mata adalci ba, shisa nace zan kiraka in roƙeka alfarmar dan Allah ka koyi so dakuma ƙaunar yarinyar nan, kadai ga a wahale ta tashi dan Allah" Kallon Bahar yake hartakai ƙarshen maganar ta sannan yace a nutse,

"Bahar zan ajiye nauyinki danake ji in gaya miki gaskiya, Wallahi summa tallahi, Billahi Bahar banaji inawa kaina soyayyar danake wa Hafsa, zan iya sadaukar da rayuwa ta inhar zata rayu a farin ciki, aduk cikin ababen halitta bayan Annabi (SAW) da iyaye na babu abinda nake ƙauna sama da Hafsa, Bahar har tsoro nake yanda zanyi adalci a tsakanin ta da khairiyya, kafin nasan wacece Hafsa nake sonta, tun tana zama ƙasan bishiyar bayan layin nan nake mata so na dukan ƙirji, ni bansan yazan nuna mata bane ta gane ina ƙaunar ta! Gaba ɗaya bugun zuciya ta yana tafiya ne da tunanin Hafsa, da ƙyar na haɗa wata ɗaya ban ganta ba a wahale, dazaki tbaye ta har isanta nake da kiran waya takance wai yaa mood ba yanzu muka gama waya ba, itace bata sona amma ni ko wuƙa zaki ɗauramun a wuya bazan taɓa iya sakin Hafsa ba har abada" Wata nannauyan ajiyan zuciya Bahar ta sauke,

"To Alhamdulilah, zata soka ne kuma tana ma sonka, a tsakanin ta da khairiyya kuma kaji tsoron Allah ka zama me yawan adalci da riƙon gaskiya da amana, ciki kuma na tabbatar shine zefi sati huɗu yanzu kodai ace satin sa huɗu, tanata laulayi amma batasan tanada ciki ba se yanzu dana faɗa, na mata banza ne sabida nasan rigimar Hafsa" Murmushi yaketa zubawa kafin yace,

"Bahar inshaa Allahu Hajjin Bana zaki koms akan wannan albishir, kuma ki kawo mutane biyu kkoki sanar dakoma su waye kinbiya musu hajji akan wannan albishiri, Allah ya saka da alkhairi Bahar" Ihuuu ta rangaɗa kafin tace,

"Surbajo zaka biyawa tare da Momyn Hafsa" Russunawa yaƴi yana godiya sannan yazo kawai ƴa ɗaga Hafsa suka bar parlon zuwa cikin gidan su, ƙamshin jikin sa take so wannan yasa tayi lamo, gashi kuma duk maganar su da Bahar a kunnen ta wannan ya sanya taji wani sanyi yana ratsa ta. A kan gadon baccin su yabi ya kwantar da ita sannan ya shiga shishinar ta tako ina, wannan abune datake tsananin buƙata dan haka bata hanashi ba, sema biye mata datayi dukda zazzaɓin dake jikin ta, gajimaren dasuka hau yau harda hazo suka keta, dan gaba ɗaya seta suka amayar da missing ɗin juna dasuka yi, yasha mamakin yanda take ambaliya, nan kuwa besan tasha Haɗin Maliya ba harta gode Allah.

***********************
*Bayan shekaru bakwai*

Ishashiya kuma ƙosashiƴar mace ce tashigo cikin wani katafaren gida tana takun ƙasaita, adaidai ƙofar dazata sadaka da cikin gidan tayi karo da Hammood, kallon ƙuri sukaƴi wa juna sannan ya sumbaci kuncin ta bayan ya rungume ta "I missed you Damsel" Tana ƙanƙameshi tace "Same here Boo" Ɗagata yaƴi zuwa cikin gidan kai tsaye bed room ya zubeta akan gado, dariya tayi "Boo yanzu fa na dawo ko ruwa ban watsa ba, bakinsu ya manne ya shiga tsotso harshen ta, yana bata wani passionate kiss dake shirin zautar da ita, a hankali ya zare duk wasu kaya dake jikin ta, sannan ya shiga shinshinar ta tako ina, ita ɗinma binsa take da lasa, tsabar sunyi missing juna har basusan inda kansu yake ba! Wata huɗu rabonsa da ita kenan, jikinsa har rawa yake sanda yayi kutse a dausayin ta, yanayin ruwa me santsin dake wurin daya baiwa abar damar shiga ba wani kuskure ya sanyashi furta "Auucchhh shhhhhh batare daya shirya ba, zallo yashigayi tsakanin ramin dausayinta da waje cikeda kewa har sukayi nasarar gamsar da juna. Rungume ta yayi yana bata kisses,

"Babu ranar da bakya ƙara daɗi Damsel, gaba ɗaya sunannki Daɗi ma" Sumbatar wuyan sa tayi "Boo Nayi kewar ka, kana mun daɗi fiye da tunanin ka" Dariya yayi sannan yace

" Yaranki suna buƙatarki Hafsa, munyi kewarki ki dawo ya isa haka kiyiwa ƙassrki hidima" Murmushi tayi "Boo.nima na gaji,narigada na cika burina na zama me cikakken ilimi akan computer,inada hanyar kama ɓarayi tafi dubu ya dace mu juya hakanan.

****************
*Nigeria*
Yusrah da yumnah da babban yayansu Tahir da ake kira Waleed gaba ɗaya sun zagaye mommyn su suna mata hirar yaushe gamo, khairiyya cikin farko datayi ya zube bata ƙara samun wani ba, se yanzu watannin sa 4, ita taketa wa hafsa reno harta kammala karatu a America ta dawo ta musu aikin shekaru 2, yanzu haka tanada tulin dukiya, kuma ta fara aiki da Nigerian internal security, a ƙarƙashin intelligence agency. Zaman lafiya ake, masarauta ta zauna lafiya, Barratu ma ta haifi yara biyu ita da Data dakuma Laurah zaman amana ake. Bahar an ƙara tsufa yauma da sabuwar rigima aka tashi


"Ina Hammude kana ina" Yana jin murƴarta seda gabansa ya faɗi, ta shigo parlon ta rungume Hafsa,

"Yata na gode da kika dawo yau shekarata guda banga nama bare na cishi, kai ko tuwo na shekara ba'a bani da, La'ana suke so amma ban musu ba, rashin daraja na ganshi da bakya nan" Dariya gaba ɗaya suka saka, yanzu Bahar setace dakai shekarar ta biyu ko ɗaya bataci abu kaza ba...



Tammat bi Hamdillah. Abinda muka faɗa daidai Allah ya bamu ladansa, wanda mukayi kuskure Allah ya yafe mana.Allah ya bamu ikon da darussan dake ciki. Mom Nu'aiym tana muku fatan alkhairi.

*✨TAURARI✨*

*WOOOHOHOOO* A inda ba ƙasa anan gaddamar kokawa🤼‍♀️🤺🤺, Akace Malam yazo salla tazo👩‍🚀. Ina gwanayen ku niga nawa Taurari masu haskawa, marubuta masu alƙalamin lu'u lu'u🖌️🖌️. Haziƙai na masu Fikrah, Shalele na masu amfani da Basira wurin sanya nishaɗi a zukatan makaran ta litattafan su, ina magana akan shahararriyar marubuciyar da akeji da ita me basira kuma fikirarriya wato SADNAF💃🏻💃🏻. Da kuma Tauraruwar ku datake baku nishaɗi wato BILLY GALADANCHI💃🏻💃🏻. Sunce a sanar daku cewa wannan karon sunyi tattaki zuwa wani sabon salo domin faɗakarwa da ni'imantar daku, sun ɗaura ɗamarar yaƙi domin nisha ɗantar daku kamar yadda sukayi a litattafan su da sukayi fice suka kumayi zarra a wannan shekarar *NAGA TA KAINA DA KUMA TSINTAR AYA💃🏻💃🏻.

Wannan karon ma sun shirya tsaf domin faranta muku da sababbin litattafai, Inda shahararriya kuma gwanata tace zata baku tukuicin littafin HUDA💃🏻💃🏻💃🏻 carkwai mazaƙwai. Yayinda Haziƙa BILLY GALADANCHI tace zata baku tukuicin littafin GAMO Dik akan farashin naira Ɗari biyar a duka biyun💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻.

Sukace a baku wannan sassaukan lissafi.

2 books: 500
1 book: 300
VIP 2 books: 800
VIP 1 book: 500

Oya shake body💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻.

Domin samun damar yin wuf da waɗannan litattafan ku tura kuɗin ku ta wannan lambar Acc ɗin.
2029764071.
First Bank
Nafisa Nuhu.
Shaidar biya ta wannan lambar
08033719070.
Idan kuma katin waya zaki tura,seki tura katin mtn ts wannan lambar wayar.
07084161619
Shaidar biya ta
07084161619

Muna maraba daku.
Mungode💃🏻💃🏻💃🏻


   

End Ads

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login