Showing 48001 words to 51000 words out of 108894 words
nutsuwa da kamewa
Ahankali ta dauke idanuwansa daga kansa bugun zuciyarta na neman sauyawa ta waiwaya gefen Ms Na'ima dake zaune tana kokarin fara cin abincin cikin wata Kuwait gown Brown sai shining na stones ke tashi fuskar fes da kwalliya alamar tasan da dawowar Turakin yau ta sauke idanuwanta qasa ahankali batada damar juyawa Dan Haka taqarasa zaunawa a natse cikin girmamawa tace"
Ina barka da dawowa Abba.
Ruwa yadauka yafara Sha kafin ya aje ya dago cikin nutsuwa da kamewa yayi Mata kallo daya da idanuwansa dasuka kusa sanyata zuba macaroni din data debo a serving spoon cikin cup din juice,
Yauwa barka ya school?
Alhmdlh ta furta batareda ta dagoba.
Cin abincin sukeyi kowa cikin nutsuwa da Sanyi
Itace tafara gamawa tana kokarin tashi tsaye ta saci kallonsa taga gabaki daya hankalinsa Yana Kan abinci dayake ci a natse ba wani garaje.
Tana barin dakin cin abincin ya dago fararen idanuwansa ya kalli kofar data fice kafin yaci gaba da cin nasa abincin,
Bayan Gama cin abincinsu sama ya Haye Kai tsaye Ms Na'ima kuwa dakinta Takoma sbd bacci takeji yau bazata Kai Masa firaba gashi Daman idan yayi tafiya ba'a damunsa sbd Yana buqatan hutawanda gajiya.
Itama tana komawa dakinta ta aje wayarta bakin gado tareda zaunawa Kan kujera tana rintse ido tahau sauke ajiyar zuciya da sauke numfashi ajere tana sake tunatar da kanta Babu wani abun,shi din abbantane uban riqonta,mijin mum dinta Dan gashinan shima bataga alamarma ya tuna wani abin daya faruba ya manta komai tas,
Da Haka ta sake bawa kanta damar manta komai ta tashi tayo brush tadawo tayi cleansing fuskarta ta kwanta tareda daukan wayarta tafara chatting hankalinta kwance.
Washe gari qarfe goma ta shirya ta fito zuwa school sanyeda Riga da wandon Armani's na Mata black ta Sanya wasu wedges takarmi masu tudu na Versace bayan wani irin qamshi Mai dadin gaske Babu abinda take ga fuskarta Dake glowing tana sanyeda sun glasses na Vincent Chase daya qarawa fuskarta kyau.
Kai tsaye kitchen ta nufa ta dauko fresh milk Tasha da cake ta fito riqeda Apple daya a hannunta ta nufi dakin Mum Na'ima Dake bacci har lokacin tayi Mata Ina Good morning ta fito...
A harabar gidan tana fitowa ta nufi motarta tana kokarin Shiga saiga A Abdoul yashigo da motar Turakin
Da alama Kuma Turakin n ciki sun dawo wani guri dasuka tafi tunda uwar Safiya.
Kallonta yayi daga Samanta zuwa qasa ya tsaida kallonsa kan bakinta dake sanyeda wani nude colour lipstick
Ya dauke Kai a natse tareda cigaba da wayar dayake amsa itama fadawa motarta tayi tada taja tabar gidan.
Tana sane tayi zamanta gidansu Sofia saidataci abincin dare kafin tadawo Kuma mum Na'ima Bata wani damu da saka ido ko takurawaba shiyasa duk abinda Laylah tayi ita agurinta ba matsalarta bane idanma lalacewa tayi matuqar bazatai shaye shaye ba komaima daidaine.
Wanka tayi tasaka kayan bacci tayi kwanciyarta sbd gobene kawai ba ranar tafiyarsu ba gashi Dole zata fadawa Abban Dan ita mum Na'ima tuni ta sanar da ita tafiyar tasan komai shine Bata saniba ko mum din ta sanar Masa Dan Anama buqatar signing dinsa a takardun tafiyarta sune takeson sanar Masa takuma basa ya Sanya hannu.
Washe gari ba zuwa school sbd shirye shiyen tafiyarta kimono ta Dora Kan silky kayan baccin Dake jikinta ta fito da takardun a hannunta ta tafi dining cin breakfast dasu Dan fadawa Abban.
Tana shigowa room din ko zama bataiba sai gashi yashigo sanyeda black Laurent rugby polo
Manyan Idanuwansa akanta yayi Mata kallo daya ya dauke Kai Yana qarasawa kujerarsa ya zauna,
Zama tayi itama tareda ajiye takardun gefe tana bude Baki a natse tace"
Good morning Abba.
Wani kallon Mai shegen rikitarwa ya dago yayi mata,
Gashi kimono dinta a bude take ga kayan baccinta Matsu tsantsi ne ga qarin Babu bra ajikinta.
Ahankali ta juya ta saci kallon mum Na'ima wadda hankalinta na Kan wayarta ko gaisuwar Laylan Bata amsa ba sbd hankalinta gabaki daya dayake Kan wayar.
Sauke kanta tayi tareda fara cin abinci Rabin hankalinta nakan kallon mum Na'iman kadan kadan.
Suna gamawa Saida ya fita ya koma palonsa kafin suka fito tana bin bayan Ms Na'ima tabisa palonsa na sama mum Na'ima kuwa sbd yau duk batada kamai gabanta bayan lissafin waya dasuke dasu Haj Zinat Dan Haka bedroom dinta Takoma.
Ajiyar zuciya da numfashi tafara saukewa data Isa bakin kofar shiga palon nasa kafin tashiga da siririyar sallamarta idanuwanta sauka kansa Yana zaune da iPad ahannunsa da alamar aiki zaiyi ta Dan sauke ido daga kallonsa bugun zuciyarta na sauya ta hadiye yawu tana kokarin daidaita kanta duk da ba qaramin bugawa zuciyarta ta sauya ba.
Kallo daya yayi Mata daga samanta zuwa qasanta ya dauke idanuwansa Yana maidawa kan iPad din hannunsa cikin kamewa batareda yakuma kallontaba yace"
Komai lafiya dai ko?
Ahankali tana matso gabansa ta ajiye Masa takardar hannunta tana cewa"
I need your signature on ths,maganan tafiyanmu Florida ne program na school nafadawa mum tuni nace tafada maka.
Qamshin libre Yves saint Laurent ne Dake jikinta ya shiga hancinsa sbd matsowar datai sosai ta aje Masa takardar ya Dan sauke numfashi Yana dauke kansa kadan sbd gujewa Fitina.
Ya dauki takardar Yana budewa yace"
Tsawon wata daya Zaki iya?
Dan dagowa tayi ta kallesa kadan daidai ya dago Yana kallonta jiran amsarta idanuwanta suka shiga cikin fararen idanuwansa dasuka sace qafafunta tayi saurin daga kejerar dayake Kai
hakan yasake bawa qamshinta damar shiga hancinsa sosai ya zubawa wuyanta Dake bayyane ido kafin yayi kalleta Yana cewa"
Idan kinjie A Abdoul will arrange inda Zaki zauna gashinan arubuce anan no accommodation kowa zai zauna inda yakeda.
Gyada Kai tayi Ahankali tareda juyawa ta fice batareda ta tsaya ta amsa takardarba tace" thank you Abba" ta juya ta fice da Dan sauri sbd tsayuwar takusa gagararta.
Barin fitarta ko kofar Bai dago yabi da kallo ba ya dauki iPad dinsa Yana cigaba da abinda yakeyi.
Bedroom dinta Takoma ta hada dukkanin kayan tafiyarta cikin suitcases na Louis Vuitton ta fito tayi wanka tasaka Kaya ta nufi kitchen inda Suka hau aikin abinci dasu Cindy suna firar kewarta da zasuyi.
Da daddare taso karban takardarta Dake hannun abban sbd tafiyar sassafe zasuyi gashi Bai fito cin abinci ba daga ita sai Ms Na'ima sukai dinner Dan Haka ta sanarwa mum din tana buqatan takardar.
Bayan Takoma daki wanka tayi ta Sanya kayan bacci da turare ta kame gashinta ta nufi dakin mum Na'ima ta zauna Kan sofa tareda janyo wayarta tana chatting tana jiran Mum din tagama abinda take idan taje gurinsa ta anso Mata takardar.
Wata dagowar silky rigar bacci ce take jikin mum Na'iman sai wani irin qamshi take zubawa fuskarta har lokacin kame da lipstick tana sake gyara gashinta duk dan zata gurin Turakin Kai Masa fira.
Ido Laylah ya zuba Mata hankalinta na rabuwa biyu daga chatting datakeyi adon na mum yawa takeji aranta saidai Kuma ba huruminta bane Dan Haka saita dauke Kai daga kallon mum din gaba daya tana kokarin tattara hankalinta Kan wayarta saidai hakan na neman gagara ta miqe ta nufi kofa tana cewa"
Mum Bari naje palo na jiraki akwai program ma dazan kalla a tv.
Tana fitowa kitchen tafara zuwa ta Dan Sha ruwa a fridge kafin tadawo palon ta zauna lokacin mum din ta fito ta Haye sama.
Acan sama bayan zuwan Ms Na'ima ta tararda mamakin duniya alokacinda yau akaron farko da Turaki da kansa ya janyota jikinsa ya rungume da kyau Yana shaqar qamshin jikinta idanuwanta dasuke sauye a rufe Yana matseta ahankali cikin jikinsa.....
Mummunan faduwa gabanta yayi cikin yanayi na mamaki Mai girma da tsoro ta janye jikinta tana kallonsa da idanuwa a bude..
Idanuwansa Dake cikeda wani irin yanayinda zai iya raba mace da nutsuwarta sbd buqatuwa dashi da wannan idanuwan,.
Maida kallonta tayi Kan kayan baccin dake jikinsa riga da wando masu tsananin taushi farare tas taga yanayin jikinsa gabanta yakuma faduwa da sauri ta dago ta kallesa tanaja da baya cikin dimauta da mamakin yaushe yasamu lafiya????
Janyota yakuma Yi jikinsa Yana kokarin zura hannayensa cikin rigarta a kunnenta ya Dora bakinsa ya sauke wani irin Numfashi zaiyi Mata magana ta janye da sauri cikin shiga mummunan yanayin firgici Dan bazata yarda Turaki yafara haduwa da itaba ayanda take yanzu ba shiri,
Batasan yasamu lafiya ba da Babu abinda zaisa Bata shiryaba,
Ta Yaya zata Bari wani Abu yashiga tsakaninsu a karon farko yajita ayanda take,
Bazata yardaba Kota Yaya zatayi gyaran gaske kafin wani abun yafaru Dan kuwa a burinta da buqatarta Turakin na saninta mace bazata Bari yakuma sanin wata macen ba...
Juyawa tayi tana gyara rigarta da tuni yafara warware daurin ta saman tana Dan sake murmushin yaqe tace"
Umm..ammn.. I'm off....
Baice komaiba kallo daya yayi Mata da kyau kafin ya dauke idanuwansa Yana gyada Mata Kai tareda wucewa bedroom dinsa yashige..
Ajiyar zuciya tahau jerowa cikin tsananin firgici da samun kubutar dabai yimata zuwan gaba dayaba
Hakama ta Dan Dole tayi saurin kwace kanta sbd batajin idan hannuwansa suka sauka cikin jikinta zata iya kwace kanta sbd tsananin baqatarta ta haduwa dashi
Hakan na faruwa za'a iya samun matsala Dan kuwa ba lallai ya iya tsayawa akanta ita dayaba tunda ba lallai yasamu gamsuwa akaron farkonba....
Da sauri ta juya ta fito ta sauko tana kokarin Isa daki takira Zinat Koda bala'i ta Aiko Mata da sakon abubuwan dazata buqata Dan hade kanta tsaf cikin gaggawa sbd komai zai iya faruwa yanzu tunda yasamu lafiya zai iya qara aure...
Yanda ta saukowa a rikice ko gabanta Bata gani Sosai yasa ko takan Laylah dake jiranta bataiba ta nufi hanyar bedroom dinta
Laylah dake jiranta taga yanda ta sauko saida gabanta yayi mummunan faduwa ganin yanayinta ga rigarta ta saman a Dan bude...dauke kallonta tayi da sauri tana cewa"
Mum takardan fa?
Bata tsayaba tana shigewa bedroom dinta sbd nutsuwarta da gabaki daya Bata Nan tana Kan wayar datake tsananin buqatan Yi da Zinat tace"
Kije ki dauko tanan palon saman.
Rufe dakinta tayi da karfi tana shigewa
Laylan ma yanda zuciyarta ke bugawa yasa batai tunanin tsayawaba ta nufi palon saman da zuciyarta ke ingizata ga zuwa dauko takardarta duk da tana Jin fagarbar zuwa Dan kada tasamu abinda zai Hana zuciyarta daina bugawa da qarfi saidai hakanan ta tafi tana Shiga palon ba kowa saidai kafar bedroom dinsa a bude take
Ta dauke kallonta daga kallon gurin ta nufi inda taga takardar takai hannu zata dauka taji tsayuwar mutum a bayanta..
Bata juyoba sbd qamshinsa yasata kasa waiwayowa ta kallesa hakanan zuciyarta ke Hana waiwayowa sbd kada taga wani abun daban kamar yanda tagani a jikin mum Na'ima.....
Ba tsammani hannuwansa masu taushi taji sun zuro ta bayanta zuwa Kan shafaffen cikinta dake cikin kayan baccinta ta rintse idanuwanta tana hadiye wani yawun daya tsaya Mata a makoshi tun dazu batareda tayi wani qwaqwaran motsiba...
Bayanta ya hade da kirjinsa Yana zura kansa cikin wuyanta inda yayiwa qamshin jikinta kyakkyawar shaqa Yana rufe ido cikin wani mawuyacin yanayin daya sanyashi birkitota gaba daya ya kalli fuskarta da jajayen idanuwansa yana kamo wuyata da hannayensa ya janyo fuskarta garesa a haukace ya hade bakinsu tareda cirata sama ya manna jikin bango.
##MAMUH#
Noor Albi
Pay@+234 903 234 5899
[6/15, 9:26 AM] MG💋: *_Mamuhgee 27_*
Duk yanda take tunanin zata iya Hana abinda ke Shirin sake faruwa ya faru batajin zata iya din Dan Babu inda baya yamutsawa ajikinta cikin wani Irin salon daya girmi tunaninta
Kanta gabaki daya yakasa dauka ta bude idanuwanta dasuke a matuqar tsorace da firgici ta kalli fuskarsa Dake bayyanarda zallan buqatuwa....
Dauketa yayi cak suka nufi bedroom dinsa bayan yayi watsi da duk suturar datazo da ita ajikinta palon ya shige da ita ko kofar dakin ba'a samu damar rufewaba....
Yanda komai ke gudana yasake gigita qaramar qwaqwalwarta Dan kuwa wani rough romance ne yake faruwa a dakin musamman a gadon hadda pillows Dake Kan gadon Saida ya watsosu qasa duka yazama duk Fadi da girman gadon dagashi sai itane akai Yana cakuda kwanyar kanta dake Dan da juyewa da tsananin azaba da wani Halin dayake sanyata najinsa koina a gangar jiki da jinin Dake gudana a jikinta......
Wanka yafito daureda towel a qugunsa farar fatarsa na sheqi cikin Hasken Dake dakin Dake kunne....
Idanuwansa da Basu Gama komawa yanda sukeba ya zubawa farar fatar wuyanta zuwa fuskarta dasuke bude daga farin duvet din datake rufe acikinsa idanuwanta a lumshe tanajin idanuwansa akanta Amma takasa iya bude idanuwanta saima motsawa tayi ahankali tareda sake Jan duvet tana rufe kirjinta dayayi jajir sbd cakudar datasha....
Ba zato taji ya zauna bakin gadon tareda Kai hannuwansa biyu duka ya janyota ya zaunar da ita saidai bazata iya zamanba sbd radadin datake ciki ta bude idanuwanta da Dan sauri cikin azaba batareda ta saniba ta kallesa shima itan yake kalla wani abun nakuma fizgarsa komawa gareta saidai Yana controlling kansa ta hanyar dannewa
Ta zame tana kokarin saukowa ya miqe tsaye da ita a jikinsa baice komaiba sai toilet daya koma da ita tanajin lokacinda ya sakar musu ruwa Yana riqe da ita sbd ya lura last time da tanada matsalar tsoron ruwa shiyasa ya tsaya shower din da ita tana jikinsa har Saida jikinsu duk yayi dumi da ruwan dake zuba akansu yasan tasamu Dan qarfi Lokacin saiya saketa tareda kallon hannuwanta Dake rufe da kirjinta ya dauke ido akai tareda bude Baki cikin wani Irin sautin daya Kuma kashe kuzarinta yace"
Zaki iya da kanki??
Kasa magana tayi sai dagowa tayi Ahankali ta zuba Masa manyan idanuwanta Dan kallon bakin dayayi maganar Dan kuwa sautin muryar Sam wani sautin ne dabam...
Shima zuba Mata nasa idanuwan yayi tsananin kunya ta rufeta ta sauke idanuwanta tana gyada Kai ahankali cikin qarfin hali,
tanaji yafice ta Tara ruwan zafi cikin bathtub tashige ciki tana rintse ido cikin wani Irin mummanan Hali na tsananin ciwon datake ji na ratsata.
Daureda towel dinsa fari qal ta fito kanta na tsiyayar ruwan dake sake nauyaya kunyarta da tsananta Mata azabar ciwon datake ciki
Tana fitowa takasa qarasowa tsakiyar dakin ganinsa tsaye gabaki daya qamshinsa ya qarasa birkita daki da sanyin AC yacika...
Qasan dakin ta kalla taga yanda komai na gadon kusan an watsoshi qasa da sauri ta dauke Kai tareda nufar kofa tana takawa a wahalce da qarfin hali
Tana Dora hannu Kan handle zata bude ya riqo hannunta daya sauka Kan handle din sai alokacin tafara Jin wani shock na haduwar jikinsu ta rintse ido batareda ta juyoba ko motsaba...
Bakinsa taji daidai kunnenta ahankali ya furta"
Zaki iya fita ahakan??
Tsikar jikinta ne Suka tashi gabaki daya sbd yanda yayi maganar ta sake rintse ido tana qanqame hannun kofar da hannunta Kai.
Bude kofar dakin yayi yaja hannunta a hankali ganin bata iya tafiya sosai har zuwa palon inda kayanta suke watse ya dauko rigarta ya Sanya Mata duk tana tsaye batareda ta iya motsawaba ko dagowa Saida yagama saka Mata rigar akan towel din ta dago ahankali ta kallesa idanuwansa na kanta....
Zame jikinta tayi daga nasa ta nufi kofa ta bude Yana tsaye gurin Yana kallonta ganin yanda take tafiya daqyar yasashi takowa ya dauketa cak fito da ita Batareda la'akarin wani zai iya ganinsu yakaita har Kan gadonta ya kwantar ya kalli fuskarta Dake Sunkuye taqi dagowa su hada ido yaja Mata bargo ya juya yabar dakin.
Bayan fitarsa zamewa tayi tashige bargo tareda zubawa kofar daya fita ido a Dan wahalce Dan take taji zazzabi Mai qarfi na taso Mata ta rufe idanuwa tana qarasa shigewa bargo.
Da asuba daqyar ta iya tashi ta lallaba ta shiga toilet tasake gasa kanta sosai da ruwan zafi kafin tayo wanka ta fito tayi sallah ta busar da kanta da hand dryer
Daqyar ta shirya kanta cikin Riga da wandon pencil jeans blue tasaka blazer akai da qaramin veil ta nada akanta ta fito su Cindy na janye da suitcase dinta hannunta handbag dintace kawai sai black fararen Balenciaga sneakers Dake qafarta...
Tea Mai zafi sosai kawai Tasha da cake biyu ta nufi dakin Ms Na'ima daketa waya tanajin kamarma Dole tana buqatan zuwa Nigeria a gaggauce taje tadawo Dan Haka har bankwanan tafiyar Mum din sukai Suka fito tare takawo Mata takardarta data baro saman ta kalleta lokacinda take kokarin Shiga mota da wani sanyin sauti tace"
Mum Zaki sanarwa abba mum wuce sbd kafin ya fito lokacin tashinmu ya wuce.
Gyada Mata Kai tayi cikin kulawa da Yar qaramar magana tace"
Daga can kisamo Min babbar tsarabar saurayi ko miji Dan Naga anan bakida alamar yin ko daya....
Murmushin rashin abin fada take kokarin saki idanuwanta suka sauka Kan Wanda ke fitowa kwarjininsa ya cika idonta da bakinta takasa fadar abinda zata fada ta dauke kanta tana maidawa Kan Ms Na'ima tace"
Good morning,
Barka da fitowa.
Kallonta yayi kafin ya kalli Ms Na'ima Data dawo gurinsa tareda riqo hannunsa cikin nata tana cewa"
Good morning Turaki.
Amsawa yayi Yana daga wayarsa da hannun daya ya Dora a kunne Yana amsa Kiran daya shigo wayarsa
Ya zare hannunsa a hankali tareda kallon Laylahn data dauke Kai tana kokarin shigewa mota Kai tsaye yace"
A Abdoul zai kira Wanda zai daukeki dakun isa....Harya gotasu ahankali ya furta"" ki kula...
Ita kadai ta iya Jin kalmar saidai Bata bi bayansa da kallonba harya shige mota suka fice da A Abdoul sbd mum Na'iman Dake gurin.
Juyawa tayi ta fada mota itama Dan tsayuwar ta isheta jiri jiri take kamar ji sbd zazzabin tun Daren jiyan datake tareda shi.
Suna Isa gidansu Sofia ta shirya ita kawai take jira Daman
suka dunguma zuwa airport dinsa sauran yan tafiyar suke can
Suna Isa ba jimawa Suka daga.
Koda suka Isa Florida zazzabine sosai a jikinta Haka ta lallaba Suka Isa gidan step sister din Sofia
Suna Isa ta kwanta Dan gabobin jikinta gabaki daya ciwo suke.
Bacci tayi Mai nauyi sai yamma sosai ta tashi lokacin zazzabin ya fada mata tayi wanka da ruwan dumi tayi sallah kafin ta shirya ta fito sanyeda half gown da doguwar socks har cinya da cardigan,
Tea Aunt siya ta hada Mata ta Bata tareda maganin zazzabin dayake Nurse ce
Saida tayi mintuna da Shan tea din suka nufi Dan dining din gidan mai kujeru hudu sukaci abinci sbd mijinta baya qasar yaje gida nijar ba yanzu zai dawoba..
Wanda zai dauketa yakirata kusan so uku tana bacci Bata dagaba Dole takirasa Dan kada yakira Abban ya fada Masa ta sanar dashi yabari sai gobe yazo ya dauketa sbd batajin Dadi yau din.
Anan ta kwana gidan, washe garin ma anan ta wuni sai yamma takirasa yazo ya dauketa tareda Sofia suka tafi zuwa apartment din da aka Kama Mata,
2bedroom