Showing 57001 words to 60000 words out of 108894 words

Chapter 20 - NOOR ALBI COMPLETE

Start ads

08 Aug 2025

45

Middle Ads

ita Kan cinyarsa tareda kallon kirjinta daya hadu da nasa kirjin ya lumshe ido a natse Yana cigaba da wayar...

Jin wayar na neman gagararsa yasashi sakinta ta miqe ta fita.

Kai tsaye kitchen ta nufa tafara kokarin hada breakfast.

French toast tayi sai fries da green tea sai cereals da Madara datafi so.

Tana gamawa bedroom dinta ta nufa tayo wanka ta fito ta duba kayanta suka Babu masu irin girman Nan dazaisa yau dai tayi shigar matan aure a gida,
Kayanta duka qananun kayane
Gashi ko kananun kayan mum Na'ima ta sabar Mata da Sanya irin kayan da yawanci celebrities ke sawa sbd koyaushe cikin gayun tsadaddun designers Kaya take.

Doguwar chiffon half gown tasaka kalar red Mai fadin wuya ta wuce cinyarta ta sauka zuwa gwiwanta kadan sai qaramin red silky scarf data daura akanta ta fito tana waya da Sofia Dake sanar da ita tazo jiyan Amma dai....

Bata qarasaba tahau dariya tana cewa"

Sai bayan weekends dai zamu hadu Mrs Abba Turaki.

Kashe wayarta tayi ta qarasa palon tana kokarin tattara kayansu Dake yashe palon na jiyan sai yanzu ta lura dashi tana kokarin kaiwa daki ta fito daka bedroom dinsa sanye cikin black
Calvin Klein set dasuka fidda haskensa Sosai ya da Kuma nutsuwarsa da kamewarsa.

Kayan hannunta ya kalla tareda qasarowa fuskarsa na bayyanarda sanyayyan murmushin dabai fito duka ba yace"

Can I have my breakfast now??

Waiwayowa tayi tabi bayansa daya nufa dining da kallo fuskarta daukeda murmushi kafin ta aje kayan hannunta da sauri tabi bayansa tana kallon qafafuwansa dakeda haske sosai cikin black Gucci slippers.

Yanda take Shan cereals da sauran abincin ahankali kamar batason ci yaketa qara daukan hankalinsa akanta,komai nata fizgar hankalinsa yake,
Dayake hakan ya dauke kallonsa daga kanta yafara cin abincinsa a natse har suka kammala ta tattare gurin tana kaiwa kitchen saiga Rosalie tazo,saita bar Mata ayyukan ta fito Palo ko zama bataiba ta nufi bedroom dinsa ta gyara tas tareda mixing turaruka daban daban ta zuba a humidifier
Take tafara hayaqin wasu irin qamshi masu Dadi
Dayake baya dakin ya fita Yana waje.
Har toilet dinsa ta wanke ta fasa sabbin towels biyu ta qara akan ukun dake toilet din ta tana fitowa Yana shigowa riqeda waya Yana amsawa baice Mata komaiba ya Jaya jikinsa ya zauna tana Kan jikinsa ta dauka wayarta Dake blinking haske alamar shigowar sako ta bude tana karanta saqon Sofia da murmushi Kan fuskarta sbd abinda yake rubuce cikin sakon.

A dakinsa tayi baccin ranarta sai kusan yamma ta farka tayi sallar la'asar ta fito taci abinci tazauna Palo tana kallo da chatting har akai magriba Takoma dakinta tayi
Saidata Gama sallar ishai tayi wanka tareda saka cotton Riga da gajeran wando na bacci.

Fitowa tayi Shan madararta kamar yanda ta Saba duk dare kafin ta kwanta sbd batajin yunwama kwata kwata.
Tana shiga kitchen yadawo ya wuce dakinsa direct Dan samun damar wanka da hutawa.

Palon ta zauna tana kallo sama sama dakuma chatting sai gashi yafito
Bata dagoba sbd nauyin kayan Dake jikinta hakama tanajin idanuwansa na yawo ajikinta Dan hakan taqi dagowa tafara kokarin cigaba da chatting dinta Amma hankalinta yaqi komawa akai har daida yazo ya ranqwafa a hankali ya shafa fuskarta suka lumshe idanuwa atare
Ya zauna a nutse Yana cewa"

Ina buqatan ruwa,
Mara sanyi.

Aje wayarta tayi tareda miqewa taje ta dauko Masa ruwan takawo Masa ta tadda Yana waya Dan Haka da kanta ta bude Masa ta zauna ahankali tareda miqa Masa Dan tabbas tasan da mum Na'ima yake waya,
Zucuyartace ta buga da qarfi tana tsananta bugu sbd tunanin mum din daya fado mata.

Barin gurin take kokarin Yi ya hanata ta hanyar riqeta Kuma Bai daina wayarsa da Ms Na'ima dinba wadda keta jeho Masa maganganun batsa na yanda ta Matsu tadawo su hadu.

Batajin Mai mum din ke fada Amma yanayin yanda yake amsawar yasa ta fahimci baya buqatan taji abinda mum din ke fada
Duk sai taji wani iri tasake miqewa daga jikinsa zata bar gurin ya dago manyan idanuwansa ya zuba Mata Dole ta zauna jikin nasa Amma fuskarta a wani irin yanayi na kamar Mai Jin bacci.

Yanda take lumshe idanuwanta tana budewa ne yasa zancen dayake a wayar yafara subuce Masa dan Dole yacewa Ms Na'ima din zai kirata sbd zata iya gane wani Halin dayake Shirin Shiga zakuma ta dauka Dan zantukan tane suke rikitasa Dan Haka gwara ya kashe zai kirata idan Laylah Bata kusa Dan dama bayajin ya kamata yayi zance irin wannan agaban da mum din Laylahn a gabanta.

Cikin sanyi ahankali ta furta"

Bacci nakeji.

Sai daya qarewa yanayinta kallo tsaf kafin ya saki wani gajeran murmushi Yana rungumeta ta baya cikin wani Irin sautin daya tada dukkanin tsikar jikinta ya furta"

Qawarki tace tanason wani baby,
Zaki Bata.....?

Batasan lokacinda ta rintse idanuwanta da qarfi ba sbd tabbas kenan dazu yaga massage din Sofia datake karantawa tana jikinsa.

Hannu ya zira ahankali cikin rigarta tana Jin hakan tasan sunan kayan baccin sorry Dan kuwa farkasu zaiyi,
Ya shafo cikinta ahankali Yana shinshina wuyanta zuwa kirjinta daya zuba idonsa akai sbd Yana iya gani qarara bata sanyeda bra Dan Haka ya zura hannunsa daya cikin rigar dayan ya kamo kanta ya hade fuskarsu suna sauke numfashi atare.

Da safe daqyar ta iya tashi ta fito jikinta koina na Mata ciwo ko breakfast din daqyar ta hada take tayi wanka suna Gama breakfast Suka koma bacci sbd shi kansa yanajin gajiyar Dan Haka ko Rosalie cewa yayi A Abdoul ya sanar da ita karta zo baya buqatan hayaniya a gidan zai huta yau.

Yini guda sukai a gidan zur ko kofar fita baije ba daga bedroom dinsa sai nata sai Palo da kitchen
Tayi bacci isashshe yau din ajikinsa sbd taji jiki iya Jin jiki wayarsa ma ranar a kashe ta yini sai dare ya kunna ta.

Washe gari asibiti Suka tafi gurin wani Dr Matt ya dubata akan ciwon jikin datake after sex
Ya tabbatar musu ba komai bane rashin sabo ne dakuma qarfi da Turakin yafita sosai
Duk sai taji kunyarsa tadawo Mata sabuwa
Suna dawowa gida ya sanar da ita washe gari zai koma Atlanta sbd Ms Na'ima na hanyar dawowa itama.

Sukuku ta qarasa wuninta sai dare data yamutsu tasake tana wanka baccin gajiya yayi gaba da ita.

Washe gari jirgin safe zaibi Dan Haka ko breakfast baiyiba green tea kwai data dafa Masa yasha yafito suka tafi da A Abdoul Dake jiransa a qasan building din da mota suka fito tareda ita Suka fara ajeta school.

Kallonta yayi bayan A Abdoul yayi parking ya zari wayarsa ya bude motar Yana cewa"

Zan amsa waya a waje.

Ahankali ya matsi hannunta Dan ta dago ta kallesa Amma Bata dagon ba.
Kamo fuskarta yayi da hannunsa daya ya Kai bakinsa yayiwa bakinta kyakkyawar Sha kafin ya sakeya Kai tsaye ahankali ya furta"

Take care,
A Abdoul yasaka Miki kudi a account naki,
Banda yawo ok??

Gyada Kai tayi tareda cewa" thank you" ahankali.

Suna barin gurin kafin ta qarasa ciki sofia ta sauka a mota suka qarasa ciki tare tana Mata iskanci kala kala itadai Bata wani tankaba sbd batada abinda zata Kare kanta dashi akan iskancin sofian.

Bayan tafiyarsa kullum zai Mata txt wani lokacinma yakan Kira Amma dayake baicika zamaba sai Kiran Yana wuya saidai txt din duk da idan Kuma ya Kiran suna dadewa suna wayar wadda duk Rabi lalace Masa takeyi da wata irin shagwabar da batamasan tanayi ba Dan kuwa a kwanaki kadan dasukai atare ba qaramin lalatata yayiba da komai daya dangancesa,
Ahaka har suka kammala program dinsu cikin Saida aka qara musu sati biyu Dan Haka ita sai dama taqara sati daya akan biyun sunata shiririta gidan Aunt siya kafin sukai Shirin dawowa itada Sofia suka biyo jirgin yamma na ranar alhamis suka dawo.
##MAMUH#
[6/21, 10:20 AM] MG💋: *_Mamuhgee 32_*
Tana shigowa dining room din Yana shigowa tareda mum Na'ima a gafensa tayi ado sosai harda kwalliya da lipstick a bakinta sai qamshi takeyi hannunta riqe dana Turakin tana maqale dashi sosai sai walwala da nishadi takeyi fuskarta yalwace da murmushi..

Zubawa hannunsu dake hade idanuwa tayi har Saida Suka qaraso zasu zauna Turakin ya janye hannunsa ta dago ta kalli mum din tana sake murmushi dayazo Mata take da murya Mai nutsuwa tace"

Barka da fitowa Abba,
Good morning mum.

Kallon fuskarta da Bata dagoba yayi tareda amsawa Kai tsaye Yana sake kallon gefenta a hankali.
Ms Na'ima kuwa murmushi tasake tana cewa"

Good morning to you too my princess,
Kin tashi lfy?

Lafia kalau mum.

Shiru sukai babuwa Wanda ya sake magana suna breakfast din.

Ita tafara gamawa sbd Bata wani ci abincin ba ta tashi ta fice tareda cewa"

Zanje na huta kafin lokacin girkin lunsh yayi.

A natse yabi bayanta da kallo harta fice kafin ya Dan rufe ido ahankali ya bude tareda daukan Green tea din dayasan itace ta dafo Masa sbd sanin Yana sonsa ya Kai bakinsa yaqarasa shanye sauran Wanda yake ciki ya dauki tissue ya goge bakinsa tareda miqewa tsaye ya kalli Ms Na'ima Dake kallonsa cikin nutsuwa da wani son Jan ha kalinsa yace"

Zan fita sai na dawo.

Wucewa yayi yanufa kofa ya fice,
Yana Isa Palo ya nufi hanyar kofan fita sai gata ta fito daga kitchen gurin Cindy tana ganinsa ta Dan dauke kai tana kokarin nufar hanyar bedroom dinta harta Isa kofar bedroom din zata shige ba zato taji anriqo hannunta tareda dawo da ita baya ahankali.

Qamshinsa da Taushin hannuwansa yasata Dan rufe idanuwanta batareda ta juyoba sanin shi kadaine Mai ikon kamota hakan.

A tsakiyar bayan wuyanta taji saukar kiss dinsa daya sanyata saurin daga kofar dakinta dake rufe sbd yanda taji saukar lips dinsa ba tsammani.

Ahankali ta juyo saidai tuni ya juya kamar bashine yayi abinda yayinba harya Isa kofa yana kokarin ficewa ya juyo ahankali Suka hada Ido ya juya ya fice yabarta daqyar ta iya qarasawa cikin dakinta sbd jikinta daya mutu.

Kwantawa taso yi ta huta Amma kasa baccin tayi sbd Haka kawai taji komai baya Mata Dadi a ranta breakfast dinma dama daurewa kawai tayi tayisa taredasu sbd yanda mum ke cikin nishadi da alama sbd kallon datake jifansa dashi cikin yanayi na nuna soyayyarta.

Juye juyenta tagama Yi qarfe goma Sha daya ta fito ta nufi kitchen tuni su siddika Suka fara aikin abincin Dan Haka ta saka musu hannu tareda Basu umarnin sauran abincin da za'ai.
Suna gama girkin Takoma dakinta tayi wanka tayi sallah tasaka kayan Shan iska tayi kwanciyarta tana chatting Dan Bata buqatan fita cin abuncin duk da tasan baya gidan yawanci lunch dama daga ita sai mum din itama so dama tana school mum dince kawai.

Da daddare ma Bata fito cin abincin ba Biscuits da milk tea tasa Cindy takawo Mata daki taci tayi brush ta kwanta.
Washe gari ma Haka ta wuni a gida bataje koinaba hakama dining dinma ta qaurace zuwa tace batajin Dadi kawai.
Tana cika kwana hudu da dawowa daga Florida Tafara fita school sbd tuni tafara matsuwa data fara fitan sbd duk kwanakin Abban na gari
Idanuwanta sunkusa makancewa da ganin salon soyayyar mum datake nuna Masa.

Gidansu sofia tafara biyawa acan ta tsaya sukai breakfast tareda Sofia da mum dinta Suka fito suka wuce makaranta sofia nata zuba Mata tambayar Yaya mum tagane wani Abu kuwa?
Girgiza Kai kawai tayi sbd bazata iya magana akan al'amarin ba.

A school din ta wuni cur Bata dawoba sai Yamma Kuma agajiye take Dan Haka tana shigowa gida ko gurin mum Bata tsayaba gaidata kawai tayi ta wuci daki ta tube tafada toilet ta sakarwa kanta ruwan zafi.
Bayan tayo wankan jikinta ya sake da Yar gajiyar datakeji sallar magriba tayi tana idarwa ta saka kayan bacci dogon Wando da singlet saita saka qaramar hula ta fito ta nufi kitchen ta tadda angama Kai duka abincin dining gashi yunwa takeji so Dole taredasu zataci abincin bare taci anan kitchen ko dakinta.

Fitowa tayi ta nufi dakinta zata sanyo wata rigar Akan singlet dinta saiga mum tafito cikin Riga da wandon black jeans da purple Riga Mai Dan Fadi da tsayi kadan fuskarta ba wani kwalliya saidai lip balm Dake Kan lips dinta.
Dan dauke Kai Laylan tayi tareda sakin murmushi tana cewa"

Mum Zaki fita ne?

Dariya mum Na'iman Tai tana cewa"

Ina zanje a Daren Nan Abbanki na gari¿Kwalliyan Abbanki ce wannan.

Kai tsaye ta furta"

Abba red and white kala yafi so wannan da Kika saka ba.......

Shiru tayi gabanta yayi mugun faduwa tayi saurin dagowa sbd Jin abinda take Shirin fasawa kanta na fadar maganar...

Mum Na'ima kuwa da qaramin mamaki tace"

Hakane Kuma fa na manta duka
Kinyi kokarin sanin abinda Abbanki yafi so baby muaahh, ko ba yanzuba idan namanta da irin wannan abubuwan dasuka danganci Abbanki ki ringa tunan ok??

Gyada Kai tayi Ahankali batareda tasake kallon mum dinba tana kokarin wucewa mum takama hannunta ta jata zuwa dining tana cewa"

Kin kwana biyu bakici abinci tareda muba zo muje yau kici tareda mu kinji baby.

Janta tayi batareda damuwa da kayan Dake jikin Laylan ba har cikin dakin abincin suna kokarin zama sai gashi ya qaraso yashigo dakin a natse sanyeda fararen kayan zaman gida na DG Sai daya kusa qarasowa inda suke qamshinta ya tabbar Masa da tana gurin Dan Haka ya dago ahankali cikin basarwa ya kallesu su biyun saidai Kuma zuciyarsa ta rinjayesa takasa barin idanuwansa janyewa saga kallon wadda yayi kusan kwana ukun Bai Sanya a idanuwaba.

Irin kallon dayake sauke Mata a natse ba magana ba komai yasata hadiye sauke wani boyayyan numfashi ahankali kafin ta dago ta kalli saci kallon mum Na'ima wadda sai alokacin ta dago ganin baya kallonta hankalinsa na Kan Cindy data shigo da green tea dinsa da Laylah tasaka aringa dafo Masa sbd yanasha sosai.

Rigar jikinta ta maida kallonta taga dai maganar Laylan ce ba kalar yakesoba dan Haka ba lallai ya Bata dukkanin hankalinsa ba Wanda yanzu a duniya Kam bayan duqufa ga yin duk wani abun daukan hankalinsa akanta batada wani sauran aiki anan yanzu bayan hakan sbd yanzune tasake tabbatarda irin mijin datake aure Dan kuwa ya jiyar da ita Dadi da nishadin da Bata taba samuba.
Juyowa tayi ta kalli Laylah dake tsaye har lokacin a hankali tace"

Kuci abincin kawai zanje nayi wanka na sauya wannan kayan anjima naci idan naji yunwa yanzuma ba wani yunwa nakejiba.
Juyawa tayi tabar dining room din ta fice Cindy tabi bayanta bayan ta aje tea din Takoma dauko madarar Laylan datai Mata heating itama.

Suna ficewa dukkanin hakurinsa akanta ya qare ya kamo hannunta tareda janyota jikinsa ya rungume ahankali suka saki boyayyan Ajiyar zuciya atare Yana sake shigar da ita jikinsa tana shaqar qamshinsa dake kashe jikinta da kyau
Ahankali ta dago hannayenta ta zura bayansa ta qanqamesa sai alokacin tasaki bayyanannar ajiyan zuciya Haka kawai idanuwanta na Dan cikowa da hawaye.

Dagota yayi daga jikin nasa Yana yiwa fuskarta wani irin kallo kafin ya gangara da idanuwansa zuwa wuyanta da jikinta da kayan datake sanye dasu ya tsaida idanuwansa Kan singlet dinta Yana iya hango farar padded bra din dake jikinta kalar datafi komai naukan hankalinsa itama shi take kallon ganin irin yanda yake sakar Mata mayen kallo ta lumshe fararen idanuwanta ahankali tana kokarin janye hannunta daga jikinsa ya Kuma janyota ahankali yakai bakinsa kunnenta ya sakar Mata wani masifaffen numfashi Mai dumi kafin ahankali ya furta"

Karki tafi,I want to keep staring at you while eating...

Tashi duka tsigan jikinta sukayi ta dago cikin mutuwar jiki ta kallesa da idanuwanta cikin nasa idon tana kokarin dauke idanuwanta ya cirata sama lokaci daya tareda dorata akan dining din ya kamo fuskarta ya hade bakinsa da nata Yana Bata wani irin deep kiss daya sata qanqame qugunsa tana rufe idanuwanta wahalarce sbd jikinta daya Gama daukan dumi lokaci daya.

Yanda yake kissing nata yasata fara maida Masa hakan yasake dumama yanayin nasu tuni plates da cups din Dake Kan dining din suka watsosu qasa suna wani irin gigitaccen romancing,
Rigar jikinta ya fincike ya wurgar yayiwa farar bra dinta wani mayen kallo...ganin irin kallon dayake Mata Yana Kai hannu Kan bra dinta yasata riqe hannunsa ahankali jiki amace ta dago ta kallesa tana maida hannuwansa bayanta Dan ya rungumeta ahankali ta bude Baki tace"

Mum zata iya dawowa any moment.

Bakinta ya kalla dake maganar cikin yanayi na tsananin kewarta batareda yace komaiba ya dauketa Kai tsaye ya fito da ita gabanta na faduwa da sauri ta kallesa tana tsoron mum tagansu ahaka Amma ko ajikinsa Dan kuwa baya cikin mazan Dake shakka bare tsoron macen da itace a qarqashinsa bashine a qarqashinta ba.
Sama ya Haye da ita tareda shigewa palonsa ya rufo kofar tun a palon ya fincike bra dinta data Gama tsole idonsa yayi wurgi da ita anan Suka shige bedroom dinsa cikin tsananin kewar juna yafara juyata son ransa tana sakar Masa koina ajikinta musamman dayake sun Saba da wani irin gigitaccen romance Mai shegen zafi Dan Haka sai dasuka Gama haukata dakin kafin suka fada gado Dan sauran aikin.

Cindy da koina jikinta ke rawa da abinda idanuwanta sukazo Suka ganar Mata data dawo kawo madarar Laylan da sauri ta qarasa dining room din bayan taga fitarsu tafara tattara kayanda duk sukai watsi dasu daga kan dining din ta sbd Kar Ms Na'ima tafito tagani sbd ko yayane batason Laylan tashiga matsala.

Fes ta kwashe kayan dasuka farfashe na cups da plates takai kitchen ta zuba shara tadawo tasake jere wasu ta gyara gurin kamar Babu abun daya faru tadauke rigar jikin Laylan dake qasa a yaqe tayi dakinta takai Mata tadawo ta sidade Takoma dakinta mamaki da tsoron al'amarin na kamata hakama wasu tunanin abubuwan dasuka faru tun kwanaki da dadewa na dawo Mata na yanda Sir din yake shiga dakin Laylan lokacinda tayi rashin lafiya dakuma ciwonsa Laylah ta taba Yi har akai Mata dinki lokacin kenan......

Sbd yanda Suka kwana biyu Basu haduba yasa ba qaramar gurzuwa tayi ba Dan Haka jikinta ba wani qwari tayi wanka tafito daureta babban towel dinsa Yana zaune Yana kallonta cikin towel dinsa gashinta na tsiyayar ruwa suna gangarowa daga kanta suna bi wuyanta zuwa Kan kirjinta da haskensa ke sake daukan hankalinsa musamman ganin kaman ba sun sake cikowa.
Gyara dakin tayi sbd yanda ya hargitse tana gamawa ta fito Palo ta dauki bra dinta tasaka tadawo dakinsa da kansa ya Sanya Mata farar longsleeve dinsa ta fito gabanta na faduwa hannunsa na riqe da nata harsuka Gama saukowa bakowa a palon ta zare hannunta ta nufi dakinta ta zare rigarsa dake jikinta ta aje cikin closet ta sako wasu

End Ads

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login