Showing 75001 words to 78000 words out of 108894 words

Chapter 26 - NOOR ALBI COMPLETE

Start ads

08 Aug 2025

34

Middle Ads

Laylah tayi ya riqo hannunta tareda dawowa da ita baya Yana kallon shape dinta cikin rigar jikinta yakai hannunta bakinsa yayi kissing....
da sauri ta janye hannun tana satar kallon mum dake kokarin juyowa ta Isa kofa ta fice da sauri dayake kofar yake kallo tana fita ta waiwayo ta jeho Masa kisses tana murmushi....

Shima wani qayataccen murmushin ya sake ta juya da gudu ta bar gurin ganin mum na Shirin kallon kofar.

Dakinta Takoma ta miqe a gado tayi baccin Rana sai kusan maraice ta tashi tayi sallah kafin ta fito a main palon gidan ta zauna tana kallo taci abinci tasa Cindy tayata zama suna fira sbd batajin dadin kallo ita daya gashi mum Bata Nan da siddika ma ta fita da alama siyayya zata Kuma zata Dade tunda shiyasa ta fita da siddikan Dan Haka bakowa daga ita sai Cindy.

Sallar magriba tagamo ta dawo palon ta zauna suka cigaba da firarsu suna kallo tana Kuma chatting Sama sama tareda uban fruits din Dake gabanta tanaci sbd wani masifar cin fruits take fama da ita yanzu.

Qatuwar kofar palon akai taba
Cindy dake zaune ta tashi da sauri ta nufi kofar ta bude.

A Abdoul ne Yana hango Laylan zaune Palo ya miqawa Cindy qatuwar basket din fresh fruits din dayake daukeda ita yace ta shigarwa da Ms Laylah basket din ya juya yabar gurin.

Kitchen ta nufa da basket din sai gashi yashigo palon Yana amsa waya a natse sanyeda Giorgio Armani's suit black Mai duhu sosai sai haskensa ya fito sosai har takega kaman wani kyau aka qarowa Abban nata ta qarasa tura jajayen cherries Dake hannunta cikin bakinta tana kokarin miqewa tai Masa oyoyo ya rigata isowa inda taken ahankali ya zauna tareda rungumarta yace"

Bayan kinci abincin dare kike wannan ciye ciyen?

Grapes ta dauka takai bakinsa ta saka Masa kafin ta janyo fuskarsa ta qarasa tura Masa grapes din ciki da harshenta kafin ta dago tana kallon idonsa zuwa bakinsa Dake tauna grapes din cikin yanayinsa na Jan aji dayake cikin jininsa tana murmushi tace"

Sannu da dawowa abbahhhh.

Kama hannunta daya dauko Cherry yayi yakai bakinsa ya karbe Yana cewa"

Sweet cherry.

Dariya tasake Mara sauti tareda tashi tazauna jikinsa da kyau tana zare Masa rigarsa ta sama ta aje gefe tafara kallonsa tana balle maballan rigarsa tana cewa"

Harshenka zaiyi ja fa idan kanashan cherries dinnan shiyasa nabaka grapes.

Wani cherry din ya dauka jajir dashi ya Kai bakinsa ya saka tana dariya ta kai bakinta taqarasa tura Masa shi ciki da harshenta ya hada da Cherries din da harshenta ya riqe Yana tsotsa..

Ahaka suka cinye na bakinsa
Takuma dauko wani ta saka bakinta tana kallonsa da murmushi Kan fuskarta...

Murmushin yasake shima Yana Kai bakinsa yace"

Kinsan sakamakon wannan din ba???

Kafin tabasa amsa yakai bakinsa akai ya zura matashi tareda harshensa ta kame tana hadawa da Cherries din....

Kaca kaca sukaiwa farar rigarsa tas da kalar Jan cherries din har tata rigar ma Saida Suka Gama lalacewa a palon kafin suka kwasa sukai sama dakinsa acan suka qarasa babban aikin tayi wanka ta dauro towel dinsa suka fito ya rakata har dakinta ta shige ta kwanta kafin yakoma.

Bacci tayi sosai washe gari ko data tashi ko nutsuwar breakfast bataiba mum ta takurata akan takaita airport Dan Haka Tai Masa text ta sanar Masa Allah ya Taimaketa Bai hanaba sbd idan ya Hana batasan Mai zata cewa mum dinba dan Haka daga airport satar hanya tayi taje gidansu sofia ta daukota suka dawo gidan tare.

Da daddare Sofia gidan ta kwana Dan Haka da wuri Tai Masa goodnight text sukai wanka suka kwanta da sofia sunata surutunsu.

Washe gari Bai nemeta ba ya fice sanin tanada baquwa saidai ta waya sukai mgana har tasamu ta rokesa fita daqyar yabarta Dan Haka wanka sukai Suka shirya cikin dogayan pencil jeans da half ripped top gwara Laylan ita ta Dora blazer akai suka fice.

Daga can ya kwaso zazzabi Dan Haka suna dawowa magani sofia ta Bata ta wuce gida
Aikuwa daya dawo ta langwabe Masa Suka tare samansa qarshema sbd Allah yasa mum da siddika ta tafi.

Sabuwar duniya Suka bude a gidan Dan kuwa Cindy komawa tayi Bata iya fitowa koina gidan idan ta Gama aikinta ta shige Bata fitowa sbd Sir Turakin Dake gidan ba Wanda Suka sani bane
Shi kansa A Abdoul ya rungumi duka ayyukan Dake gabansu yabar Turakin ya huta a gida iyakacinsa kawo takardu a saka hannu ya koma office dasu.

Irin sabo da shaquwar dasukai yasa daqyar take iya fita school tadawo,
Idan tana waya da Anne kuwa barin dakinsa takeyi sbd ba ruwansa wani lokacin wayarsa yakeyi Annen Tasha ji Amma Bata dauka shine tunda tasan Babu shaquwa ko kusanci tsakaninsu ko kadan.

Satinsu uku suna zuba sabuwar rayuwa a gidan,
Babu inda basa soyewarsu idan Suka tashi Musamman a dining room daga cin abinci sunfi komai hargitsa dakin.

Tun Cindy na Jin tsoro da shakka harta daina sai itama gidan yafi Dadi daga ita saisu ba hayaniya ba tashin hankali,

Tareda Laylan koyaushe suke abincin Rana da dare banda na safe sbd Basa tashi da wuri.

Babban fargabar data fara kamata shine yanda cikinta yafara tasawa alamar fitowa ga Abban ya lura da tasawar cikinta Amma Bai taba tunanin ciki ajikinta ba Dan Bata Raina kanta ba Saida tafiya ta kamasa ya wuce Australia yabarta da kewa Allah yasa Cindy na Nan tana kulawa da ita sosai sbd itama tagano cikin jikin Laylan daya sakata cikin tashin hankali da tsoron ranarda Ms Na'ima zatasan cikin da uban cikin.


*********
Daga Ceddi Plaza anty Sa'adah ta fito gurin siyayyar tafiyar da zatai ganin gida Za'ayi bikin rantsar dasu Alhaji Qarami yayan Momy matsayin dasuka samu na siyasa,

Bataso zuwaba sbd tsoro da fargabar kada su Gane gaskia da aketa boye musu Dan kuwa suna ganowa tabbas batasan masifarsu ko ta Ms Na'ima wanne za'a fi Jin fargaba,

Su umma Jamila Babu abinda bazasu iya yiwa Laylah ba da dama Kawu saidun data daura auren ya wargaza dadadden burinsu,
Haryanzu alwashinsu na Kan takurawar momy dasukai tadawo Nigeria su samu su Shiga cikin arzikin Turaki da Anne tunda Sa'adah taqi bada dama umma Jamila ta tsine Mata yafi so dubu dari Akan yanda take cewan tana Amarica taqi dawowa su kutsa cikin dukiya,

Duk wasu manyan malamai da bokaye sungama shirinsu akan yanda zasu Dora Sa'adah a zuciyar Anne dashi kansa Turakin Dan samun abinda sukeso shiyasa batason zuwa Inda suken gashi yanzu Dole zata sbd ranar data dawo daga last tafiyar datai Suka hade airport da Haj Karima Dole ta sanar cewan dawowarta kenan yanzu tana Nigeria ta dawo shiyasa suka takura tazo wannan bikin da za'ai.


Motarta ta bude tasaka siyayyar datai bayan motar ta zagayo zata shiga.....

Haj Karima data Gama abinda take itama acikin gurin tana cikin motarta tana waya da Ms Na'ima da shigarta gida kenan ta koma Laylah dake fama da zazzabi Mai qarfi ta fito tana Mata sannu da dawowa....

Haj Karima ta zubawa Sa'adah Ido tana kallonta da kyau Dan ta tabbatarda ita din ce
Cikin tsananin tsana da baqin cikin ganin Sa'adahn tace"

Na'ima ga matsiyaciyar kishiyarki Nan gabana Kamar na taketa da mota...

Dakatawa Ms Na'ima tayi daga tafiyar datake zuwa daki ta miqawa Laylah handbag dinta zuciyarta na tsananin Kuna da zafi sbd da baqin cikin Turaki tadawo khairat Chiroma ta sanar Mata tagansa last month a LA da mace Kuma yarinyace,
Ayanda tace tagansu tamkar Mata da miji sbd yanda yake riqe da hannunta....
Sai data Bata rantsuwa ta tabbar Mata da abinda ta fadan shiyasa ba shiri ta baro yau din tadawo Dan kuwa saita Gane ko wacece Koda komai nata zai qare,
Tafasar da zuciyarta keyi yasa a qule tace"

Kibi kanta da mota Zinat narage masifar Dake gabana akan Turaki,
Kibi kanta da motar yanzu Nan nafada Miki Zinat Dan wlh zuciyata balbalin wuta takemun.

Tana daf da shigewa motarta Haj Zinat ta bawa motarta wuta tayi kanta da motar take kuwa Sa'adahn tayi sama ta Fado gurin ya dauki ihu da salatin jama'a akayo gurin..

Securities ne Suka taso da sauri duk Suka nufo gurin
Sai alokacin Haj Zinat ta fahimci zata iya samun matsala Dan Haka ta sauya shawara ta bude motarta ta fito da sauri ta nufi Sa'adahn tana cewa"

Innalillahi wainna ilaihirrajiun,
Ban luraba wlh,
Na Shiga uku,
Please ku taimaka min nakaita asibiti
Innalillahi....

Kama Sa'adah akai aka Sanya motar Haj Zinat tareda Mai aikin Haj Zinat din tunda tace ta santa sai securities guda biyu dasuka ja motar Sa'adah din itama Suka tafi..

Wani private hospital takaita aka karba Sa'adah din wadda taji rauni sosai take fidda jini akai ciki da ita.

Sun Jima agurin kafin aka gama dressing ciwukan Sa'adah da sauran Taimakon da aka Bata aka kaita wani lafiyayyan dakin hutawa.

Tsinuwar da Haj Zinat ta ringa sheqawa Sa'adah batada adadi Ms Na'ima kuwa acan gida daga hankalinta tayi tana Kira tana tambayar ko Sa'adahn ta mutu Dan buqatan ace ta mutu kawai takeyi.

Handbag din Sa'adah da Mai aikinta ta miqo Mata ta kalla Mai aikin cikin tsananin girmamawa tace"

Ma'am anata Kiran wayarta acikin jakarnan tun dazu.

Kallon wulaqanci Haj Zinat tayiwa jakar tareda cewa"

Bude ki dauka wayar ki sanar idan gidane suzo asibitin Dan Ni tafiyata zanyi Allah yasa
kafin suzo tagama Isa lahira.

Bude jakar nafisa Mai aikin tayi ta zura hannu ciki tana neman wayar cikin jakar Amma tayi qasa
Dan Haka saita fara Ciro takardar Dake sama ta riqe hannunta daya ta maida hannu zata dauko wayar idon Haj Zinat ya sauka Kan takardar hannun nafisar da sunan asibitin data sani a LA ke rubuce barobaro.

Hannu takai ta karbi takardar tareda budewa Kai tsaye idonta Bai fara sauka koina ba sai Kan 7weeks pregnancy.

Zare Ido tayi hannuwanta na rawa
A gigice takai idonta Kan date tagani....

Qafafunta wannan karon suka dauki rawa da sauri ta kalli sunan Wanda yake da cikin taga *_MRS AB TURAKI_* kawai aka saka kenan matar Turakin ce Mai ciki ita Sa'adahn harna sati 7,kenan yanzu yakai wata hudu cikin...
##MAMUH#

[6/26, 11:03 AM] MG💋: *_Mamuhgee 41_*
Girgiza Kai tayi cikin neman dawowa daidai Dan Bata Gama fahimtar takardar ba Dan Haka ta dunqule takardar tareda qarasawa kujerar Dake dakin ta zauna ta aje handbag dinta gefe kafin tasake ware takardar da kyau tafara karantowa tun daga sunan asibitin kalma bayan kalma harta Kai qarshe ta jinjina Kai tareda sauke numfashi a bayyane tana cewa"

Yaqi ga Mai yinka...

Kokarin daukan wayarta takeyi ta dauka hoton takardar Kiran Ms Na'ima yashigo wayar saidata sake sake numfashi Mai zafi Dan kuwa yanda takeji Kamar tayi Ido biyu da bomb ta latsa makunninsa asibitin gabaki daya ta buga
Bare Na'ima da zata fadawa zancen yanzu Dan Haka kallon Mai aikinta tayi tareda daukan Jakarta ta Ciro kudi masu yawa tace'

Kira securities din Dake waje maza.

Aje jakar Sa'adah nafisar tayi tareda nufar kofa ta fita da sauri.

Shigowa sukai ba jimawa
Dayan idonsa na Kan kudin Dake hannun Haj Zinat wadda a matse take da kowa ya watse abarta a dakin
Dan Haka ba Bata lokaci ta damqa musu kudin tace su tafiyarsu zata kula da sauran aikin kulawan Sa'adah din.

Dayake idonsu da zuciyarsu na Kan kudin Basu tsaya batawa kansu lokaciba Suma Suka karba Suka tafiyarsu.

Bayan tafiyarsu kallon nafisa tayi tace"

Fita waje kiban guri nayi mgn.

Ficewa tayi tareda Jan kofar.

Wayarta daketa faman vibrating na Kiran Ms Na'ima ta kalla tareda dagawa Kai tsaye tana gyara zama.

Cikin qaguwa da takaici Ms Na'ima tace"

Wai Zinat bazaki fadamun yanayinda yarinyar takebane?,
Idan batada alamar mutuwa ki biya ko nawane likitocin asibitin su Mata allurar qin tashi ta tabbata akwance na huta Dan jikina naban itace aka gani tareda Turaki L.A,
Zuciyata zafi take zancen Nan ya dagargaza hakurina wlh...

Na'ima ki nutsu ki saurara abinda yafi Wanda kikaji abakin khairat Chiroma,

Wannan yarinya dai ta tabbata itace atareda Turaki a L.A,
Gatanan a cikin Jakarta wlh nasamu sakamakon tana daukeda ciki harna wata hudu....

Dan shiru Ms Na'ima tayi na seconds kafin ta Dan gyara murya tace"

Ban fahimtaba,
Meye Kuma sakamon ciki ajikinta harda wasu wata hudu akai..
Kutumar ubanta zakicimun agurin na tafiyar datai da mijina tin kafin wannan maganar da kike ta tabbata Dan kuwa kasheta zanyi duk ta dauka cikin mijina.....

Na'ima maganar zahirin da gaske nake Miki akan abinda idona Suka ganemin Wanda tabbas takardar Babu qarya acikinta,
Wannan yarinyar cikine a jikinta
Na watanni hudu koma fiye...

Yawun da Ms Na'ima zata hadiye tayi numfashi ta nema ta Rasa abakinta
Gigice tafara taba wuyanta zuwa maqoshinta tana neman yawu Amma ya dauke qaf ta Rasa na hadiyewa....

Laylah data shigo dakinta idonta Suka sauka Kan yanayin momyn da sauri ta qaraso cikin firgici tana Kiran sunanta da Dan qarfi
Amma Ms Na'ima kokarin shaqurewa take sbd rashin yawun dazaibi maqoshinta yabi ta kirjinta kafin ya Isa cikinta ko zatai rage zafin wutar data taso cikin kirjinta...

Hankali tashe Laylah ta kamota duk da tafi karfinta sbd yanayin jikinta datake ba Mai qiba sosaiba Amma tanada nata jikin ba laifi musamman tunda tabaro Nigeria tana gaining weight ba laifi sbd ta daina dieting datake tuni.

Palo tayo da ita tana kwalawa siddika Kira tana cewa"

Yi sauri kawo ruwan sanyi ba sosaiba abawa mum, inaga tasamu attack ne
Yi sauri.....

Ruwan siddika taje da gudu takawo
Cindy ma da sauri tabiyota da wasu ruwan a qaramin bowl da towel qarami
Cikin sauri Laylah ke Bata ruwa abaki suna wucewa a wahale
Cindy ma cikin sauri take gogewa mum din qafafu da towel Mai sanyi hankalinsu duk a tashe.

Ruwan na bin kirjinta suka shiga cikinta ta dago idanuwanta cikin masifa ta tayi wurgi da robar ruwan gabanta tana miqewa Laylah tayi saurin riqota tana Kiran sunanta cikin tsoro tace"

Mum, mum lafiya kuwa?
Wani abun yafaru ne?
Please mum kina bamu tsoro.....

Wayarta take ware ido nema Dan Haka Bata iya cewa komaiba sai ture Laylan datai da qarfi tayi baya da qarfi tana sakin salati Mai qarfi Dan kuwa kife ta tafi zata Fadi
Da sauri Cindy ta tarota cikin tsananin firgici da tashin hankali...

Kallon juna sukai itada Cindyn lokacinda ta tsayu daidai suka kalli cikin tare jikinsu duka Yana Yar rawa
Take tsoron halin data tashi fadawa data fadin yasata shiga yanayi na tsoron ta dago idanuwanta da tuni Suka ciko da hawaye tabi bayan mum da kallo harta shige dakinta ta rufo...

Kasa tafiya tayi da kanta sbd ta firgita sosai itama Dan Haka hannun Cindy ta Kama suka Isa har cikin dakinta ta zauna bakin gado tareda cewa Cindy takawo Mata ruwa Mara sanyi.

Ruwa Cindy takawo Mata Tasha kadan ta Haye gadonta ta kwanta sai Alokacin tasake Ajiyar zuciya tana Dora hannunta Kan cikinta daya Dan taso.

Ms Na'ima na shiga daki ta dauki wayarta Dake yashe tsakiyar dakin ko gani Sosai batayi ta Danna Kiran Zinat.

Zinat data kasa barin asibitin sbd yanzu Kam aiki yadawo musu sabo,
Dan kuwa aikine gagarumi ya taso musu bayyanar wannan cikin.

Tana dauka tace"

Na'ima Shiga wannan halin na some some ba naki bane yanzu,
Menene abin Yi Dan Kiran da waccar tsohuwar najadun keyi yasa Dole ansanar da ita yarinyar na asibiti Dan Haka inaga.......

Zinat Ina hanyar zuwa,
Acikin Daren Nan zanyi booking ticket nadawo nayi maganin matsalar Nan kowa ya huta Dan idan bada hannuna nayi sanadin cikin yarinyar Nan ba bazan iya nutsuwaba,
Zinat kafin ki wuce Anne tazo inason kisa ai Mata allurar wata masifar koma wace iri ce Dan wlh zuciyata wuta takeci,

Turakin da akansa nake duk wani Abu danakeyi,
Yaushe Turakin ya samu lafiyar duka duka da har wata zata rigani daukan cikinsa¿
Shin yaushema har Suka sabane har Haka tafaru Banda labari?Tabbas nayi sake Amma wlh sai tayi Dana sanin kallonsama amatsyin Miji bare hada shimfida dashi.

Kashe wayarta tayi tareda .

neman numbern A Abdoul tace tana buqatan ticket na zuwa Nigeria cikin gaggawa.

Bai tsaya tambayar komaiba tunda ba huruminsa bane Dan Haka yace to tareda bincikawa ta waya ba Bata lokaci yayi Mata komai kwana biyu kafin tafiyar.

Kamar zata Ara hauka taji daya kirata ya sanar da ita sai Bayan kwana biyu Dan Haka duk saita qara Shiga bacin Rai Dan kuwa Bata taba Jin Dana sanin baro Nigeria ba sai lokacin.

Acan Nigeria a asibitin kafin Haj Zinat ta san abin Yi akan Sa'adah din Anne ta iso asibitin Dan Haka Dole ta fuske Akan itace takawo Sa'adahn asibitin harma ta biya komai tana jiran isowarsu ne dama.

Anne Bata nuna komaiba saima jinjina Mata tayi da kokarin datai na kulawa da Sa'adah kafin su zo duk da aranta tabbas tasan da wuya idan tsautsayin ne sbd tasan halayensu ita da Aminiyar tata na boye Dana bayyane.

Duk yanda taso samun ganin likita ko nurses din dake kulawa da Sa'adahn Bata samu dama ba Anne ta toshe koina ta hanyar dauke Sa'adah daga asibiti ta aka maida wata Dan Haka damarsu ta lalace saidai ta jira isowar Na'ima su San abin Yi tun kafin cikin yawuce lokacin illatawar.


*******
Laylah kwana biyu gidansu baya cikin kwanciyar hankali sbd gabaki daya sun Rasa gane Kan mum
Ta birkice gabaki daya laifi kadan fadan gaske take rufe mutum dashi har ita Laylan Yar gaban gashinta Bata ragawaba saima tsanarta datake ji ta wani bangaren tunda sun hada jini da Sa'adah duk ba komai yasa batama kawo alaqarsu araiba sanin irin muguwar qiayyar Dake tsakanin Momy da Laylah da uwar Laylah tasan ba lallai akwai qauna a tsakaninsu ba tunda Laylan bamai surutu bace Dan hakanema batasan irin kusanci da qauna Mai qarfi Dake tsakaninsu ba,ita koyaushe kallon ba wata alaqar a tsakaninsu sbd qiyayyar Momy akan Laylan.

Kama kanta tayi daga kusantar inda mum din take sbd fushinta a kusa yake yanzu,

Ba ita kadaiba har su siddika da Cindy a kame kowa yake da gudun bacin ranta.

Makaranta ma idan Laylah ta tafi dai kusan magrib take dawowa gidan Sam gidan ba Dadi koina kayi motsi masifar mum ce ke ci ga Abban Bai dawoba bare ya iya sanin matsalarta ko zata sauko dan Haka kowa ya kame kansa Ana kaucewa fushinta.

Sai datai kwana biyar kafin tasamu wuce Nigeria data matsu Bata isaba Dan har wani tsalle zuciyarta take na zaquwa sai dataga jirgi ya saukar da ita airport din Lagos tafara jinta daidai,
Bata kwana agarinba ta hau wani flight din ta isa Abuja kafin ta sauke ajiyar zuciya tareda Jin nutsuwa da kwanciyar hankali sun shigeta.


Asibiti anso sallamar Sa'adah bayan tayi kwana biyu taji sauki sosai saidai test din da akai Mata wasu suna nuni da wata matsalar Dan Haka ba Bata lokaci Suka sake diban jininta Dan yimata wasu test

End Ads

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login