Showing 51001 words to 54000 words out of 108894 words
ne sai Palo dasu toilet
Komai na gidan yagama tsaruwa yanda zataji dadin zaman garin fiyema da yanda tayi tunani dan kuwa dagani gidan ba qaramin kudi aka biyaba aka Kama matashi da dukkanin kayan cikin da aka zuba Mata sabbi.
Bayan tafiyar wanda yakawosu kayanta Sofia ta jera Mata a closet ita tana kwance tana waya da Anty Sa'adah har Lokacin dai ba wani qarfi ajikinta..
Sofia tayi musu order na wasu abubuwan abinci ba jimawa aka kawo musu ta gasa musu bread sukaci da kwai da hot milk sallar ishai kawai Laylan tayi ta kwanta bacci yayi gaba da ita.
Saida Suka kwana biyu a floridan tana fama da zazzabin datazo dashi kafin tasamu warwarewa bayan magungunan data samu gurin Aunt siya tasha Suka fara fita zuwa abinda yakawosu Wanda kullum da qarfe 10 suke shiga su fito 12 daganan saisu koma gidanta kokuma gidan Aunt siya danma bata cika zamaba gida tana asibiti koyaushe,
Hakan yasa Suka fara yawon shoppings da guraren bude ido a garin tunda basuda wani abin Yi dasun fito class din program nasu.
Kwanansu goma a garin suka Saba da garin sosai musamman dayake cikin abokan tafiyarsu akawi Yar garin Kuma suna Shiri sosai da Laylan gashi tanada mota Nan suka ringa yawo kala kala.
Yau pleasure beach sukaje Suka shiga water Ride daqyar ta iya shiga sbd tsoronta da ruwa Amma su Sofia suka tilasta Dan Haka tana shiga Bata jimaba a ta fito kanta na juyawa ta nema guri ta zausa Saida Suka Gama Suka fito suka nufa Cinema acan Suka qarasa wunin Suka kamo hanyar dawowa gida.
Gidan Aunt siya Suka nufa suna shiga ko tsakiyar palonta Bata Gama kaiwaba ta tsaya cak jirin datake ji tun fitowarta water Ride tana daurewa ya dibeta tayi gefe ta zube idanuwanta na rufewa.
Kiran sunanta Sofia tayi tareda yowa kanta da sauri tana qwala Kiran Aunt siya Dake Shirin fita zuwa asibiti...
Da mamakin Kiran Aunt siya ta fito tana ganin Laylah akwance da sauri ta taho tana cewa"
Meya sameta?
I dnt know....she just fainted....
Ruwa Aunt siya ta nufa fridge ta dauko da sauri tadawo tana kokarin bude robar ruwan idanuwanta ya sauka Kan jinin Dake biyo gefen Laylan ta qarqashinta Yana gangarowa ta saki robar hannunta da sauri tareda fadar"
is she pregnant Sofia????? Da mamaki Mai tsanani girma Kan fuskarta qarasa tambayar Sofia hakan.
Sai alokacin Sofia ta lurada jinin ta kalli Laylan da sauri wadda idanuwanta ke rufe da alama ta some
Tace"
She can't be pregnant Aunt,batada ko saurayi fa bare,
Wani abun ne daban just do something Aunt siya....
Da sauri taje ta daga wayarta takira motar asibiti tareda dawowa ta Kama hannun Laylan tana Jin pulse dinta tasake kallon fuskan Laylan ta bude tafukan hannunta ta duba cikeda mamaki ta miqe tana sintirin jiran motar asibitin sbd ta tabbata Inshallah Laylah is having a miscarriage...
Koda motar asibitin tazo hankali tashe suka kwasheta zuwa asibiti
Lokacin Sofia takira wayar mum Na'ima yafi so nawa baya shiga sbd ranar ta wuce Nigeria....
Shiga tashin hankali Sofia tayi sbd batasan waye zata kiraba Kuma ta sanar bayan mum Na'iman sai Abban Laylan Wanda take Jin shakkar kiransa sbd tsoron idan cikin ne da gaske karyazo yaji tajawa Laylan fitina a gida Dan Haka ta daure Bata kirasaba tafara kaida kawon jiran ganin laylan tafara samuwa tukuna.
Aunt siya tayi mamaki miscarriage a jikin Laylah saidai sbd yanda yazo Mata da matsala yasa Bata tsaya wannan ba aka duqafa ganin bata galabaita sosaiba sbd cikin duka suka baifi sati ukuba suke saka gani Dan Haka Dole Sofia takira Abban ganin jikin yazowa da Laylah da wuya.
A Abdoul takira ta sanar Masa suna asibiti Laylah batada lafiya.
Shiru yayi bayan yagama Jin abinda tafara ta dago ya saci kallon Turaki dake zaune cikin navy blue Ralph Lauren Kaftan suit fuskarsa sai sheqi yakeyi da alama Yana cikin nutsuwa.
Dan gyara necktie din wuyansa yayi tareda aje iPad Dake hannunsa
Turakin ya kallesa ganin magana yakeson fada ya dauke ido akansa alamar yanajinsa.
Ms Laylah na asibiti batada lafiya
Da alama kamar sosai ne sbd qawarta data Kira akwai sautin kuka s tareda ita.....
Dakatawa yayi iya Nan sbd Ganin cak Turakin ya tsaya daga signing dayake a takardu batareda ya dagoba ya kallesa.
Shiru ya ratsa office din kafin ya dago ya kalli A Abdoul Dake jiran umarnin abinyi.
Kallon da yayi Masa yasashi gyada Kai Yana cewa"
Zanyi booking tickets yanzu.
Juyawa yayi ya fice da sauri Yana fidda wayarsa take yayi musu booking tickets din zuwa Florida
Yakoma ya tattara sauran ayyukan Dake desk na office din Turakin yayi clearing schedules dinsa na ranar gabaki daya dama na gobe ya dawo ya sanarwa Turakin jirginsu Nan da 3 hours zai tashi.
Sai cikin dare ta farka idanuwanta jajir sun Mata nauyi hakama jikinta ba qarfi ko kadan
Ta waiwaya gefenta ahankali taga Sofia zaune tana riqeda hannunta daya idanuwa sun Dan sauya alamar harda kuka tayi
Ta lumshe ido hawayen dake ciki Suka gangaro gefen fuskarta tanaji ahankali Sofia tace"
Laylah you had a miscarriage...
Wani irin kukan da bataso zuwansa bane ya taho Mata cikin qaramin sauti da rashin kuzarin jiki na tsoro da damuwar da batasan ta halinda take ciki ko kunyar kanta datasu Sofia din.
##MAMUH#
NOOR ALBI
PAY AT +234 903 234 5899
Masu buqatan complete su duba Arewabooks.
[6/16, 10:16 AM] MG💋: *_Mamuhgee 28_*
Rarrashinta Sofia tahau Yi har Aunt siya tashigo dakin riqeda result na scanning din da akai Mata na tabbatarda cikin yafice gabaki daya ba wata matsala,
Kallon Laylan tayi tareda aje folder da scan din yake ciki tana hada Mata sauran allurar dazatai Mata ta kalli Sofia tana cewa ta zubawa laylan ruwan zafi tasha.
Allura Tai Mata tareda Bata magani bayan Tasha ruwan zafi.
Kamata Aunt din takaita toilet din Dake dakin tayo wankan ruwan zafi sosai ta gaso jikinta sai taji tadan ji jikin ya Dan saki kadan ta fito da Taimakon Sofia ta Sanya Riga da wando masu kauri Sosai da hular sanyi Takoma ta kwanta Suka lullubeta take bacci ya dauketa Tana sauke Ajiyar zuciyan kukan datasha.
Daga Aunt siya har Sofia Babu Wanda yayi Mata maganar cikin da abinda ya danganci waye uban cikin sbd bawai Jin cikin ajikintane abunda ya Basu mamaki ba illa sanin Laylan Batada saurayi ko daya,duk samarin Dake bibiyarta Babu Wanda ta taba kulawa bare tabasa damar soyayya da ita har wani abun yashiga tsakani..tunda su din duka tashin turaine Basu damu da wani samun cikiba ga mace rashin sanin saurayin Laylan shine yafi bawa Sofia mamaki itada sukeda kusanci Sosai.
Washe garin fayau ta farka guraren 11 na safe
Jikinta ba qwari sosai har Lokacin sai Idanuwanta dasuka sake kumbura sbd kuka dakuma bacci,
Brush tayo tareda sake shiga ruwan zafi kafin ta fito Tasha tea da liver sauce aka Bata magani takuma Sha saitaji ta sake warwarewa
Saidata Bari abincin dataci ya zauna acikinta bayan mintuna sosai kafin ta miqe tashiga wanka sbd gida zasu koma anyi discharging nata..
Ruwa masu tsananin zafi tayo wanka acikinsu kafin ta sako bathrobe da aka dauko Mata tareda Kaya a gida ta fito Rabin gaban kanta duk ya jiqe da ruwan wanka sbd qarantar hular Dake kanta...
Qafa kawai ta sako cikin dakin hancinta ya shaqa qamshin Bois elite
sai kawai jikinta yayi Sanyi ta dago ahankali idanuwanta dake kumbure har lokacin ta kalli inda yake zaune Kan kujera A Abdoul na tsaye a gefensa gabaki daya qamshinsa yagama cike lungu da saqo na dakin
Ta tsayar da idanuwanta Kan kyakkyawar farar fuskarsa Dake wani irin sheqin kwarjini da cika ido
Batasan lokacinda idanuwanta suka ciko da hawayen cikin daya bare ba Dan kuwa can qarqashin qasan ranta tanajin kamar tana qaunar cikinta saidai Kuma wanzuwarsa babban qalubale ne da tashe tashen hankulan dazasu biyo baya ta bangare daya tayaya zata iya kallon kowa da cikin Aminin Mahaifinta ajikinta bayan duniyarma ba kowane yasan itadin matarsa bace,
Hakama ta isar bulluwar ciki ajikinta na Turakin Zai iya saka wasu daga cikin dangin Momy shiga wani Halin Dan kuwa za'a kirata da irin sunan dasuke Kiran mahaifiyarta..
Shigowar Aunt siya tareda Dr Erica yasanyashi dagowa sai alokacin ya lura da tsayuwarta tana sanye da bathrobe din dukkanin Hasken fatarta yakuma bayyana tayi fari
Ya sauke idanuwansa Kan wuyanta da rigar Bata gama rufewa
Ya juyo ya kalla inda A Abdoul yake yaga baya gurin
Tuni ya Dade da fita tana fitowa sbd Ganin halinda take ciki tafito batasan dasuba Dan Haka ko dago Kai baiyiba ya fice.
Yanda ya zuba Mata mayun idanuwansa yasa jikin qarasa sakewa tana neman faduwa ya miqa hannunsa daya ya kamota tareda miqewa tsaye ya qarasa riqota dakyau da hannunsa daya tashiga gefen jikinsa har bakin gado ya zaunar da ita idanuwansa na Mata wani irin kallon mamakin ganin cikar data qara...
Kallo daya Aunt siya Taiwa Turakin da Laylah ta dauke Kai tana mamakin irin kallon Dake fita daga idanuwansu yafi sabawa uba da 'ya Dan Haka take tasan ba lallai Turaki shine ya Haifa Laylah ba
Tana cikin tunani kafin tayi yunqurin Hana Dr Erica fadar sakamakon ciwon Laylan sai Jin tayi Dr Erican na cewa Laylan had a miscarriage due to Shan magani anyhow batareda sanin cewan she was pregnant ba.........
Akaron farko tun shigowarsa daya dago gabaki daya ya zubawa Dr Erica manyan idanuwansa dasuka sata Jin fadawa sonsa lokaci daya Yana cika Mata ido....
Da muryarsa Mai shegiyar kamewa da bayyanarda mamaki yace"
Did you just said she had a miscarriage?
Kallon yanayinsa daya bayyanarda wani irin da bama zasu iya fassara meyeba Dr Erica tayi kafin ta maida kallonta Kan A Abdoul daya shigo tana cewa"
Yes,
she was pregnant and she lost th.....
Kukan da Laylah tasake ahankali yasa Dr Erica kasa qarasawa ganin wata irin kyakkyawar rungumar da yayi Mata Yana lumshe fararen idanuwansa dasuka sauya take duk da baice komaiba dukkaninsu zasu iya fadar zancen ya dokesa.
A Abdoul kallon Dr Erica da Aunt siya yayi da ido yace musu"
Can we talk outside please?
Fitowa sukai batareda kowannensu ya waiwayoba sai Dr Erica Dake Dan sake waiwayowa tana kallon yanda Laylan ke cikin tsakiyar kirjinsa a rufe ya zagayeta gabaki dayanta tamkar wata babynsa da bazai iya rayuwa bata ba.
Bayan fitarsu sunjima ahakan tana tsiyayar hawaye ahankali harsaida tayi shiru kafin ya dago da ita ahankali daga jikin nasa ya kalla fuskarta data qi dagowa ta kallesa idanuwanta a qasa.
Hannu yakai batareda yasaniba ya Dora Kan fuskarta ya shafa hawayenta Yana kallon yanda suke sauka ba zato taji muryarsa dake cunkushe da nasa yanayin ya furta"
Are you sad sbd kin Rasa babyn????
Wani irin yanayi Mai tsananin girma da daukewar wuta ya sanyata da tambayarsa da shima Bai Gama tantance shine yayi tambayarba bayan dukkaninsu suna daukan abinda ya farun har aka samu cikin a matsayin kuskure da qaddara,
Saidai fitar cikinda baimasan da Allah yayi Masa arzikin samunsaba ya tabasa Amma ba zai iya nuna hakanba tunda abune da babuma Wanda ya San s ga Kuma yanayinta da alamar ita bazata iya riqe nata radadin Rasa cikinba.
Hannunta ya Kama zuwa bakin gado da kayanda zata Sanya suke Kai ya
Kalla farar _la Perla_ bra dinta Dake gefen kayan ya dago ya kalleta ta rufe idanuwanta dake da hawaye har Lokacin sbd taga abinda idonsa ya sauka akai kafin ya kalleta.
A hannu ya saka bra din kafin yakoma kujera ya zauna a hankali yace"
Ki shirya zamu tafi gida.
Kasa motsawa tayi kamar yanda takasa dagowa ta kallesa harsaida ya miqe ya fita daga dakin zuwa ganawa da Dr Erica.
Bayan fitarsa Sofia tashigo dakin tana kallonta a mamakinta a bayyane Kan fuskarta Dan takasa munafurcin boyewa
Laylah dataga hakan jikin amace tana Sanya bra murya ba Dadi Kai tsaye tace"
He is the father basai kin tambayaba.
Wani mamakin ne yakuma rufe Sofia Mai girma saidai Kuma Bata buqatan sake wata tambayar yanzu sbd yanayin Laylan
Tadai tabbata cewan Sir Turaki bashine asalin dadyn Laylan ba tunda hakan ta faru.
Riga da wandon Gucci brown ta Sanya sai cardigan akai da qaramin scarf Suka fito qafafunta sanye da slippers,
Aunt siya ce tazo ta dauki qaramar jakar kayan Laylan Sukabi Bayan A Abdoul Dake kofar dakin Yana jiransu zuwa motar Turakin Lexus.
Bude Mata bayan motar A Abdoul yayi tashiga ta zauna ahankali kafin ya kalli Sofia Dake gyarawa Laylan scarf dinta cikin kulawa
Yace"
Are you with us Ms Sofia??
Kallon inda Laylah take kalla tayi taga Turaki tafe cikin wata Irin nutsuwa da kamewa komai na jikinsa na nuni da shi din Wanda Allah yayiwa Arziki ne da sauri ta juyo ta kalli A Abdoul din tace"
No, no I will wait for Aunt siya
Allah yakaiku lfya.
Rufewa Laylah kofa tayi tareda matsawa ta juya tabar gurin gabaki daya
Yana zuwa A Abdoul ya bude Masa dayan bangaren yashige ya rufe ya zagaya yashiga gaba ya tada motar suka bar asibitin.
Suna Isa gidan ga mamakinta saitaga har ankira home cleaner tagama gyare koina a gidan sai sanyin Air-con da qamshin hayaqin humidifier Dake fita.
Daga Palo A Abdoul ya tsaya tareda kallon Mai aikin data Gama komai har abinci yace zata iya tafiya akan sai gobe idan tadawo sbd ta kamfanin da aka daukota ake payment din kudin hidimar dazatai na tsawon sati uku da aka biya.
Bayan fitar A Abdoul da Rosalie bedroom dinta ta nufa
Shima dayan bedroom din ya nufa Wanda dama Bata taba shigaba Dan jikinta ya Bata nasa ne sbd tunda sukazo dakin a refe yake bai taba buduwaba.
Zama tayi bakin gadon dakinta tareda Ciro wayarta ahankali ta kunna massages din anty Sa'adah da Anne Suka fara shigowa hardana Mum Na'ima da Cindy.
Daya bayan daya taringa Binsu tana Kira suna jimawa suna magana kafin tagama da kowannensu ta aje wayar Bayan ta sanyata silent Babu kuma Wanda yasanda tayi gangancin fadawa tayi rashin lafiya bare asalin maye rashin lafiyar.
Ta bangaren A Abdoul duniyace tadawo Masa sabuwa ranar sbd duk da cikin Ms Laylah ya bare garesa wani babban farin cikine tunda alamu ya nuna Sir turakinsa nada Rabon samun haihuwa da magaji sbd har cikin ransa yanajin duk wani radadin damuwar Turaki Kamar yanda yake Jin farin cikinsa har cikin tsakiyar ransa Dan Haka wani irin farin ciki yake ciki ayau din Dan Haka ya Kira Anne yaso fesa Mata labarin saidai akai rashin sa'ar Anty Sa'adah ta dauka wayar saiya kasa sanar Mata Dan kuwa komai daya danganci Turaki da Laylah abin kiyayewane sbd Abune na sirri kuskure daya akai wani yaji Wanda Bai kamata yaji ba za'a iya samun matsala Dan kuwa Ms Na'ima a yanda yasan wasu halayenta da Turaki da kowama Bai saniba zata iya kisan Laylan kokuma abinda yake kwatancin kisan,
Yasan alaqar Laylah da Sa'adah Mai tsananin girma ce saidai bayan Anne bazai iya fadawa kowa hakan ba Dan Haka tunda ta dauka annenma yafasa fada Mata saiya waske ya bige da fira ahankali da Sa'adahn wadda mamakinsa yasata biye Masa har suka dauka lokaci Mai tsayi sosai suna wayar batareda sun sani ba.
Bacci takwanta tayi sai yamma sosai ta farka lokacin taji saukin jikin nata sosai ta sauko gadon ta nufa toilet tayo wanka tana fitowa body oil kawai ta shafa ta sako guntun wando da singlet fara ta zuro slippers ta fito tana qamshin Valentino.
Gabaki daya ta manta da waye a gidan bayan ita ta nufi kitchen ta dauki qaramin kwalin Madara tayi heating dinta Tai zafi sosai ta dauka ta bude ta zuba a cup tafara Sha ahankali sbd zafinta sosai ta fito Palo tana kokarin Isa kujera ta zauna taga mutum yafito sanye cikin fararen Paul Smith T-shirt da farin wando sumar kansa data fuskarsa ta kwanta sai sheqi takeyi duk da alamar Babu abinda ya shafa wanka kawai yayi..
Tsabar rudewa data kamata da faduwar gaban ta manta da Yana gidan cup din hannunta kufce Mata yayi tayi saurin riqewa tareda sakin qaramar qara sbd zubewar da madarar Mai zafi a kirjinta...
Kallon inda madarar ta zube Mata yayi da mamakin rashin kulawarta tayi yawa.
Aje cup tayi akan dining datake kusa tareda daukan tissue Dake gurin hannunta na Dan rawa sbd Jin takunsa na kusantato alamar Nan yayo
Dak saita sake rikicewa Tama Rasa ta Yaya zatai amfani da tissue din ta aje da sauri ta juyo zata bar gurin tajita kirjinsa ya tokare ta sbd tsayuwarsa daf da ita
Ta sauke Kai tareda Dan qanqame dining din data dafa daga bayanta sbd sun matse sosai har sai data dafa dining din ta baya.
Ahankali yakai fararen hannunsa datake bi da kallon Ina Suka nufa ya zaro tissue Mai yawa ahankali ya nufi kirjinta inda madarar ta zuba sosai gashi ba bra ajikinta
Singlet din jikintama farace da Dan transparent Dan Haka madarar na zuba ta lafe a jikinta tana bayyanarda siffar kirjin nata..
Yana Dora tissue din da hannunsa akai tayi saurin rintse ido tana Jan wani irin Numfashi Mara sauti...
Idanuwansa ya zubawa gurin Yana sake gogawa ahankali kamar Wanda ke gudun yaga fatar jikinta Idan ya goga da qarfi....
Yana sake zura hannu cikin rigar Dan gogawa wani shock yasata kasa riqe dining din dasuke jingine ta saki sukai baya ya tarota tareda dafe dining din shi Yana kallon idanuwanta dake rintse kirjinta na bugawa da wani irin qarfi Yana sama da qasa ahankali...
##MAMUH#
[6/17, 10:38 AM] MG💋: *_Mamuhgee 29_*
Kallon dayake bin hannuwansa masu goge Mata madarar yasata kasa motsawa jikinta na sake sakewa Musamman da hannunsa yakuma shiga rigarta taja wani sabon numfashin tareda qanqame qugunsa batareda ta saniba...
Ahankali ya Dan rintse idanuwansa tsawon seconds hudu kafin ya bude ya saukesu akan bakinta dake fidda numfashi ahankali...
Kokarin sakinsa take Jin shiru ya dakata da goge Mata jikin ta bude idanuwanta tareda Dan motsawa zata zame batareda ta dago ta kalli fuskarsa ba
Dagata yayi cak ya Dora Kan dining din suna fuskantar juna Amma takasa dagowa har lokacin saima bugun zuciyarta Dake qara tsananta Jin irin kallon dayake Mata,
Tsit gurin yadauka ba motsin komai hakama bataji ya motsaba Dan Haka ta dago ahankali ta kalla fuskarsa idanuwanta suka shiga cikin nata yana tsayen ya zuba Mata su Yana kallo cikin wani Irin yanayi data kasa iya tsayawa fahimtar na meye tana kokarin dauke idanuwanta ya Kama fuskarta yakai tasa ahankali yayi kissing cikin tsakiyar bakinta kafin ya saketa Yana kallon reaction dinta
Tayi saurin sake dauke kanta.
Saukar da ita yayi qasa Suka nufi tsakiyar palon ya saketa tareda zama Kan kujera Yana jinginawa a natse da ya kalleta yace"
Kije ki