Showing 54001 words to 57000 words out of 108894 words

Chapter 19 - NOOR ALBI COMPLETE

Start ads

08 Aug 2025

25

Middle Ads

gyara.

Sai data kallesa kafin ta juya ta nufi dakinta tana gaf da shigewa yakuma cewa"

Idan kin gyara ki dawo zakisha magani da abinci.

Batareda ta waiwayoba ta gyada Kai tareda shigewa bedroom din jiki amatuqar mace.

Rigarta ta cire ta nufi toilet ta goge jikinta sosai da ruwa da towel kafin ta fito
Harta Sanya wata rigar batareda ta Sanya bra ba ta nufi kofa ta tuno
Dan Haka ta dawo ta cire rigar ta Sanya bra ta fito.

Waya yake amsawa ko data fito Dan Haka dining ta nufa Kai tsaye taga abincin da komai a jere Rosalie ta jere kafin ta tafi Dan Haka ta nufa kitchen ta dauko ruwa da orange juice ta kawo dining din takoma ta dauko Madara Mai sanyi tana dawowa ta tararda Yana dining din zaune batai maganaba ta qaraso gabansa zatai serving nasa ya riqe hannunta ya kalleta cikin yanayi na nutsuwa yace"

Barshi ki zauna kawai.

Da kansa ya zubawa kansa macaroni salad din da fries.

Ita Kuma Naman kazar da aka gasa tareda potatoes da veggies takeci ahankali.

Tana gamawa da kansa ya nuna Mata maganin daya aje gabanta yace"

Bismillah ko.

Karba tayi bayan ta saci kallonsa Tasha da madara kafin suka baro dining din hannunsa na riqe da nata saidai takasa kallonsa ya zauna kejera tareda zaunar da ita gefensa ya dauka remote ya kunna TV.

Ita kadai ke kallon duk da zamanta a kusa dashi sosai yasa Bata wani Gane kallon shi hankalinsa nakan wayoyin da yaketayi ahakan har lokaci yaja sosai gashi sai yamma Sosai tatashi Dan Haka batajin wani bacci ta Dan kalla agogo taga karfe kusan goma Sha daya na dare Dan Haka ta zare jikinta daga nashi tareda kokarin miqewa
Ya Dan waigo daga aikin dayake dubawa a iPad ya kalleta a natse ya furta"

Zakiyi bacci?

Gyada Kai tayi tareda miqewa tsaye ahankali ta furta"

Saida safe.

Dakinta ta nufa tashige tareda nufar toilet brush tafara Yi tayo wanka da ruwan zafi tana fitowa rigar bacci dasu pant kawai tasaka ta kwanta take bacci ya dauketa.

Washe gari sai 10 ta fito Bayan tayi wanka sanyeda Free gown tana qamshin Valentino ta kalli koina a palon bataga alamarsa saidai qamshinsa daya Kama gidan Kuma daga zuwansa jiya zuwa yau Dan Haka sai ta nufa kitchen ta bude fridge ta dauka Madara tazo tayi heating dinta ta zuba a cup ta tsaya Nan kitchen ta shanye tareda Biscuits  tana kokarin barin kitchen din door alerm dinta yayi qara ta nufa kofar ta bude Kai tsaye sai taga Rosalie ta janye daga kofar tana komawa ciki ta zauna palon tareda daukan wayarta takira Sofia Dan Jin Yaya program dinsu tunda kwana biyu bataje ba.

Tana zaune palon tana kallo tana amsa waya jefi jefi tareda sanar kallon kofar bedroom dinsa Jin ba alamar Yana gidan Dole ta sakewarta har Rosalie tagama gyara koina abin mamaki tana zaune Kuma Rosalie din tashiga dakinsa ta gyaro
Harta wuceta saitaga bazata iya shiruba ta kalli Rosalie din tace daga yanzu iya Palo da bedroom dinta saisu kitchen zata gyara tabar dakin Sir AB TURAKI kamar yanda taji tana kiransa.

Abinci ta miqe taje taci a dining Tasha magani Takoma daki ta kwanta tanajin duk ba Dadi
Kadaici takeji na zama guri daya tasaba da yawo koina suna tareda Sofia gashi sofian tace baza tazo gidanba yanzu.

Batajin komai yanzu lafiya kalau take Jin kanta Dan Haka saita shirya da maraicen taso fita kenan sai gashi ya dawo da alama Kuma kamar wani guri Mai Dan nisa yaje ya dawo Dan Haka saita fasa fitar ta zauna gida.

Tare sukai dinner da daddare yauma shi yabata magani Tasha duk da taji sauki shima da kansa yaga alamar hakan
Dayake akwai gajiya tare dashi bai zauna palon ba suna gamawa ya shige bayan ya rakata har dakinta.

Washe gari ma ko data fito ya fita sbd tayi lattin tashi Kuma Rosalie ma tuni ta iso har tayi aikinta tagama Dan Haka breakfast kawai tayi ta shirya cikin pencil skirt blue da sky blue open neck blouse ta saka blazer akai ta fito rataye da handbag din Lv dayake tayi booking mota tana fitowa motar na isowa ta fada Suka nufi gurin karatunsu.

Ko data Isa Sofia na waje tana amsa waya da sauri ta katse wayar tayo gurinta tana washe dukkanin bakinta tana cewa"

Heyyy...look who's here,

Murmushi Laylah tasaki tana dauke kallonta daga kan sofian ganin irin kallon datake Mata na gulma tace"

Meyene kike mun wannan kallon?

Dariya sofian tasaki ahankali tana qasa da murya tace"

Hmmmn baby banajin wannan Laylan Dana Saba gani ce
Dan wannan gabaki daya qamshin Wata rayuwar takeyi dabam...

Wani banzan kallo Laylah tasake Mata tana wucewa tace"

Bayan rabuwarmu kwana biyun Nan Kika iya gulma ko?

Ciki suka qarasa suna cigaba da magana
Sofia nason Jin gulma Laylan taqi tsayawa suyi mgn Dole ta hakura har su fito.

Sai 12:30 suka fito ta duba wayarta taga saqo kawai ya rubutu mata

"something urgent came up,will be back soon Inshallah..take care."

Sake karanta saqon tayi tareda sakin Ajiyar zuciya jikinta na mutuwa ahankali ta kalli sofia Dake kallonta tana jiran taji menene tace"

Ya tafi.

Cikin rashin Jin Dadi sofia tace"

Meyesa ya tafi yanzu munason sabon baby fa....

Wani mugun kallo Laylah ta sakar Mata tana cewa"

Muje gidan Aunt siya yau acan Zan kwana ma.

Motar da Suka tsayar Suka shige Sofia na cewa"

Yes eh gwara muje gurin Aunt siya tana buqatan Baki gyara Mai kyau Dan Bata rabo da irin wainnan kayan tana kawosu daga nijar muje ayiwa Abba gyara.

Banza Laylah tayi Mata har suka Isa gidan
Dayake yau Aunt din tana gida sai Suka baje a gidan sukaita ciye ciyensu
Aunt siya dinma data Gama sanin dai matsayin Sir Turakin akan Laylah ba kunya taringa dura Mata magunguna masu tsananin kyau da inganci duk da Laylan taqi Shan wasu Sam Dan ita kunyar hakan ma taji Wai Tasha wani abin Dan bada gamsarwa ga Wanda takewa kallon uba mijin mum dinta.

Da daddare Haka takuma ganin text dinsa na cewan karta manta ta rufe koina.

Ahankali wani boyayyan sanyi ya sauka a zuciyarta ta aje wayar tareda fitowa Tasha Madara Takoma daki ta kwanta zuciyarta na yalwatuwa da farin ciki Wanda take Hana zuciyarta ta yarda na ganin sakonsa ne.

Washe gari suna dawowa daga karatunsu Suka sake bajewa sukaci ciye ciyen Aunt siya
Anan dai suka wuni suna Abu daya sai dare tayi wanka ta kwanta Bayan tagama waya da Anty Sa'adah dake sanar da ita wani labarin na yawan kiran da A Abdoul ke Mata yanzu.

washe gari dayake batada Kaya a gidan yanzu Dole tayi shirin komawa gida Dan Haka daga school Bata dawo gidanba gidanta ta wuce suka rabu da Sofia akan zataje gida ta hado Yan kayanta kadan tadawo anan zatai Mata weekend.

Tana dawowa gidan dayake Rosalie tasan Bata Nan kwana biyu Bata zo ba da kanta ta gyara gidan koina yayi fes yadauki qamshi da sanyin Air-con
Dayake har bedroom dinsa ta gyara dukda bayanan takuma Yi mamakin Jin dakin bude tunda tasan duk zamanta gidan kafin yafara zuwa dakin rufe yake,so yanzu dinma batai tunanin samun dakin a abudeba
Haka ta gyara dakin da komai na cikinsa yake white sai wasu abubuwan dasuke golden ta fito Takoma dakinta ta tube tayo wanka,
Tana fitowa ta Sanya wata qaramar singlet Mai Dan tsayi zuwa cinyoyinta ta daure kanta tafito qamshin body mist na tashi ajikinta kadan kadan ta nufi kitchen ta debo mango juice a fridge tanasha Dan batajin yunwa sbd Kafin tayi aikin saidataci noodles data dafa.

Ahankali qamshin da Bata kuskuren shaqarsa yashiga hancinta ta aje cup din hannunta zata waiwayo da sauri sai taji an rungumota ta bayanta Tareda zuro hannayensa ahankali zuwa cikinta dake shafe.

Take dukkaninsu suka saki Ajiyar zuciya, tata a bayyane tasa a sirrance,

Sun Dan Yi mintuna a hakan kafin ya saketa Yana juyowa da ita Suka fuskanci juna mayun idanuwansa akanta Yanawa rigar jikinta wani irin kallo daya sanyata bude Baki a hankali tana neman rikicewa tace"

Sannu da zuwa....

Cup din data aje ya kalla kafin ya bude Baki ahankali yace"

Na sameki lafiya??
Ja jikinki?

Cup din juice daya dauka take kalla tana amsawa a natse,
Ganin ya nufi bakinsa da cup din tayi saurin riqewa batareda Tama San tamayi hakan ba da sauti Mai sanyi tace"

Zan zuba maka a cup Mai kyau...

Akaro na farko daya sakar Mata wani irin qayataccen murmushin daya kusan rabata da bugun zuciyarta na seconds ta ware dukkanin idanuwanta Kan bakinsa Dake murmushi tana kallo ya daga Tumblr din ya shanye juice din duka ya aje tareda janyota jikinsa yayi kissing lips dinta Kai tsaye kafin ya sake kallonta yace"

Me Mike kallo?

Dauke Kai tayi da sauri tana kokarin Hana murmushinta bayyana saidai yariga yaga saukan murmushin a fuskarta hakan ya kashesa Bai tsaya komaiba yakuma janyo fuskarta ya hade bakinsa da nata wannan karon wani irin deep French kiss Suka fara Dan kuwa Yana jefe Mata bakinsa ta Kama batareda tasan tana hakan ba.
##MAMUH#
[6/20, 11:39 AM] MG💋: *_Mamuhgee 31_*
Bata sanarwa kowa dawowar tata yau na Dan Haka suna sauka taxi Suka dauka zuwa gida,
Gidansu Sofia suka fara biyawa aka sauke Sofia din kafin aka wuce da ita gida.,
Su Cindy dasuka ganta sunfi kowa farin cikin dawowarta suka hau farin ciki da murna,

Mum Na'ima dake main hall(babban palon gidan) zaune tana amsa waya ta aje tareda miqewa tsaye ta ware hannuwanta fuskarta daukeda farin ciki tace"

My baby is back,Masha Allah, Masha Allah.

Qarasowa Laylan tayi tana sake lallausan murmushi itama ta rungumeta a natse Yana cewe"

I missed you mum.

I missed you too Honey,
Yaya hanya?

Lfy kalau mum,na sameku lfy?
Ya Nigeria?

Wata Yar dariya tayi tana cewa"

Nigeria kalau,zanma sake komawa Inshallah Nan bada dadewa sosai ba.

Okay mum Bari naje nayi wanka da sallah.

Bedroom dinta ta nufa tareda siddika dake Jan suitcases dinta cikin murnar dawowarta, Cindy Kuma tuni ta Isa dakin Dan gyarasa kafin tashigo.

Dayake ba wani aiki bane gyaran dakin sbd komai nata na Nan fes zaune a inda yake kamar tananan gashi dama duk bayan kwana daya sai Cindy tayi gyran dakin idan tana aikin gidan Dan Haka ko data shigo Cindyn tagama komai sai qamshi da sanyin Air-con tana toilet tana wankewa.

Saida Siddika tagama cire duka kayan akwatinan data dawo dasu ta jere Mata su tsaf a closet ta fidda masu datti da zata fita dasu,
Handbags da shoes dinta data dawo dasu duka harsu sai data jera komai a gurin zamansa kafin suka fice Suka bar Mata dakin ta tube tafada toilet tayo wanka da alwala.

Data fito sai data fara sallar magriba kafin ta shirya cikin A line frowy dress red kala,ta daure kanta da qaramin silky scarf ta zuro slippers ta fito qamshin posses da volentino na tashi jikinta ta ahankali,
Kitchen ta nufa tana zuwa ta tadda sun Gama komai tuni aka shirya dining Dan Haka Madara ta saka Cindy dimama Mata Takoma gefe ta tsaya suna fira,
ALLAH ya hada jininta sosai da Cindy akwai shaquwa a tsakaninsu Dan sosai suke sakewa suhi firarsu,

Labarin gidan Cindy keta Bata tana saurarenta daukeda murmushi Kan fuskarta,
So take ta tambaya Cindyn ko Abban na gari Amma Bata buqatan hada damar da wani tunani ko kafa akan sanin alaqarta dashi ko kadan sai Bata tambaya din ba sukaci gaba da zancensu har tagama ta zuba Mata a cup ta dauko ta fito zuwa dining sbd lokacin cin Daren yayi tasan mum tana dining din yanzu.

Tun daga kofar dining room data sako Kai ciki qamshin Bois elite yashiga hancinta ahankali,
Lumshe ido tayin ahankali tareda sauke boyayyan numfashi kafin ta qaraso dining din,

Kallo daya yayi Masa da idanuwanta sbd Jin alamar idanuwansa dake yawo akanta,
Ahankali ta dauke Kai tareda zaunawa cikin murya Mai siririn sauti tace"

Barka da fitowa Abba.

Sai daya Mata wani kallon seconds shiga kafin ya dauke nasa idanun akanta ya amsa a natse cikin wata irin kamewa da cewa,

Kindawo lfy?
How was the trip?

Alhmdlh" ta furta tana maida kallonta Kan mum Na'ima data serving dinsa tayi nata tafara ci,
Laylah ta kalleta bsywb ta zuba nata abincin kadan tafara ci kenan mum Na'ima ta dago ta kalleta fuska a sake Sosai tace"

Laylah munyi kewanki a dining kafin ki dawo dinnan,
Gskia next time bazan Bari ki sake tafiya Mai tsawo irin wannan ba, infact ma tafiyan daya wuce sati dayama bazan Bari ba sai aure kawai idan anmiki Zaki tafi gidan wani ki......

Tari ne Mara sauti sosai ya Kama Turakin ba tsammani,
Ya dauki ruwa Mara sanyi dake gabansa yasha ahankali tareda daukan tissues yagoge bakinsa batareda ya dago ya kalla kowaccensuba yaci gaba dacin Abincin nasa a kame.

Satar kallon gefen dayake Laylah kafin ta kalli mum din tana sake murmushi tace"

Mum ba yanzu zanyi aurebafa..

Wata qaramar dariya Ms Na'ima tayi Jin dadin zancen Laylan Dan kuwa har qasan ranta Bata son Laylah tayi aure ko kadan yanzu batareda dukiyan Anne da Turakin tazo hannunta ba ta hanyar Laylan sbd tana Gama karatu tasan dole wasu dukiyan zasu Shiga hannunta sbd ilimin iya kula da huldodin dukiyan data yalwatu dashi Dan Haka tasan tana aure mijinda Laylan zata aura zai iya finta samun dukiyar ita data raineta ta qarfafa Mata gwiwar samun ilimin shiyasa kwata kwata Bata qaunar ko saurayi taga laylah tayi yanzu, idanma shekarunta da lafiyarta sunkai tafara buqatuwa da namiji tayi watsewarta da mazan yafi komai sauki ita Bai dameta ba Amma dai bazata taba barin Laylan tayi aure yanzuba,

Fuskarta cikeda farin cikin zancen Laylah tace"

Hakane my princess,
To Ina fatan kinji dadin Florida sosai?
Baku takura kanku duka da karatuba keda Sofia Kun shaqata kunji dadin garin?

Shiru Laylah tayi tareda Dan dakatawa daga tauna abincin Dake bakinta ta dauki ruwa tana kaiwa bakinta,

Ganin reaction dinta yasa mum Na'ima tunanin wani abun ta aikata a Florida Kuma tunaninta baije Kan komaiba sai Kan saurayi kokuma abin dayafi tsayawa a iya saurayi kawai sai abun yai Mata Dan Dadi kadan ta murmushi Kan fuskarta tana kallon Laylan wani iri tace"

Wani Al'amari Mai Dadi yafaru acan kena.......

Ruwan datashane Suka dawo Mata da sauri tana tari ta dauki tissue da sauri tana goge jikinta ta kalli inda Abban yake zaune taga ya zuba Mata mayun idanuwansa ko a jikinsa saima Kamar dadin tambayar da akai matan yaji ganin yanayin data shiga yasashi miqewa yabar dining din tabisa da ido a sirrance harya fice
Ta waiwayo ta kalli mum har lokacin tarinta Bai tsayaba tace"

Mum please...

Dariya Ms Na'ima tayi tana cewa"

Ok ok am just kidding kinji,
Nadauka nasamu siriki ne acan har kunyi nisa shiyasa.

Kai tsaye tace"

No mum,banda ko wane saurayi haryanzu.

Tare suka fito da mum din daga dining room tana ganin mum ta nufi hanyar Hawa sama ta dauke Kai tareda nufar dakinta tashige tana daukan wayarta dataga alamar shigowan sako ko Kira.

Massage ne yashigo wayar ta zauna tana budewa..

"You look great today, sleep well"

Numfashi ta sauke ahankali murmushi na saukar Mata saidai zuciyarta nashiga wani yanayi na sanyin jiki Dan haka kiss emoji kawai ta tura Masa tareda miqewa ta sauya kayanta zuwa na bacci tazo ta kwanta Dan bacci ma taji tanaji kawai.

Washe gari ba school sbd saisun kwana biyu da dawowa kafin su fara zuwa Dan Haka da wuri tayi wanka ta nufi kitchen da ita sukai aikin breakfast,
Bayan angama komai ankai dining sai data dafa green tea ta hada daban takai dining din kafin takoma dakinta ta sauya pink gown din dake jikinta zuwa Riga Da pencil skirt na Burberry red ta dawo dining din.
##MAMUH#

KUYI HAKURI INADA UZURI PAGE DIN BA TSAYI..🙏🙏
[6/20, 11:44 AM] MG💋: *_Mamuhgee 30_*
Daukarta yayi cak ya bakinsu na hade ya nufi Palo da ita ya zaunar Kan dining suna cigaba da wani irin kiss
Hannayent na sakale da wuyansa
Nasa hannuwan Kuma suna Kan singlet dinta daya fincike batareda Bata lokaciba yabarta da white lace padded push up bra data Kuma daukan hankalinsa tareda yamutsa kansa gabaki daya,
Ya shafo wuyanta tareda saukar Mata da wasu kisses ajere dasuka sata dauke numfashi tana bude idanuwanta daqyar ta kallesa...

Qwayar idanuwanta suka sake haukatar da hakurin dayake kokarin bawa kansa ya barta
Ya Kuma kamo fuskarta Yana cusa kansa cikin wuyanta ya shaqa qamshinta dayafi komai barazana ga hakurinsa koda yaushe...
Wata irin yamutsa yake mata Yana kokarin zare bra dinta kawai sukaji Ana kokarin bude kofar palon da sauri ta dago jajayen idanuwanta ta kalla kofar tana Shirin zame jikinta yaqi sakinta saima daukanta da yayi bayan yagama wurgi da bra dinta palon suka nufi dakinsa Yana rufo kofar da qafafunsa Sofia na shigowa palon Kuma idanuwanta akan bra din laylan yafara sauka Dan taji lokacinda kofar dakinsa ta rufe
Da sauri ta qarasa gurin bra din ta kalla tana kallon koina a palon fuskarta daukeda murmushi dakuma fargaba ta qarasa gurinda akai jifa da singlet din ta Layla takuma sake murmushin farin ciki tareda miqewa da sauri Takoma ta fice tareda rufe kofar Dan dama abinda yasa ta iya shigowama tasan pins na bude kofar ne.


Acikin bedroom din Sir Turaki kuwa komai yadauka zafi Dan kuwa wani irin hot romance yake Bata daya kusa zauta qaramar qwaqwalwarta musamman kisses dinsa dake sauka koina jikinta...

Tun tana iya daurewa Dole ta fara janyewa tana hawaye harda rokonsa wannan karon akan yabarta Dan haryanzu saitajin kamar lokacin farko daya fara zuwa gareta Dan Haka ko ayau din ba qaramar gurzuwa tayi a hannunsa shiyasa da kansa yayi Mata wanka yakaita har daki ta saka wasu kayan baccin yakuma daukota ya dawo da ita ya kwantar a dakinsa
Tana kwantawa kuwa sai bacci.

Washe gari ko data farka baya gadon Yana zaune Kan sofa Yana amsa waya a natse Kamar ba wayar yakeyiba
Tashinta zaune yasashi maida fararen idanuwansa Dake wani sheqi akanta gabaki daya harma da hankalinsa duk ya koma kanta Amma dai Bai daina wayarba.

Yaye lallausan duvet cover Dake jikinta tayi tareda zuro qafafuwanta qasa ta miqe tsaye gashin kanta dake daure ya Dan yamutse ta kalli irin kallon dayakewa rigar baccin jikinta da batada tsayi ko kadan duk da Mai kauri ce Amma fararen siraran cinyoyinta dake bayyane sunfi komai Jan hankalinsa Yana kallo ta shige toilet batareda tayi magana ba ganin Yana amsa waya musamman da kamar ta lura da mum Na'ima ce Amma Bata tabbarba.

Brush sabo ta fasa a toilet din tayo brush dayake sunyi sallah da asuba tana fitowa ahankali ta furta"

Good morning Abba" da sauti Mara fita.

Hannu ya miqa Mata alamar ta Kama tazo
Ba musu Kamar wata baby ta qarasa gabansa batareda ta Kama hannunba
Ya zaunar da

End Ads

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login