Showing 111001 words to 114000 words out of 165653 words

Chapter 38 - DATTIJON ARZIKI

Start ads

Rahma   

15 Aug 2025

865

Middle Ads

ce“Banda masaniya ammi.â€
Jaddatu ta ce“Oh! Kina son Sani ne? Ki bita can Inda za ki fi gane yaren ga shi kuwa wajan ciyayine ko mutum ya suma sanyin wajan da kukan tsintsaye zai tashe sa ba sai an zuba masa ruwa ba.â€
Jaddatu ta 'karasa mganr tana dariya.
Rayyana ta ce“Ikon Allah! Ummi me zai sumar Dani abun alheri sai dai suman da'di ko?â€
Hanan ta ce“Auntie Rayyana rabu da Ummi.â€
“Ba shakka arabu dani ganin idonta gobe idan su Yaya Mustapah sun shigo Tchad. â€
Rayyana zatayi mgna wayar Rahma ta 'dauki ringing, ganin sunan Abienta ne
Cikin murna ta 'daga da sallama.
“Abie I miss you tin jiya shiru sirikinka zaizo baka gari, inata kewarka baka ko tausayina?â€
Daga can yay murmushi yana cin fruit salad cikin taushin murya ya ce“Babyna abar kaunata oya taho wajan mijinki ya iso, kina son 'dan rakiya ko ke 'daya za ki?â€
Rahma tai narai² da idanu ta ce“Inda ma kana nan sai ka rakani bari naja Meerah tana part 'din Abie2 tana masa gyara, bari na biya mu wuce, amman Baby Abienah ai da ya biyo cikin gida ya gaishe dasu Jaddatu da Abie 2 ko?â€
Murmushi yay ya ce“Zai shigo dake ai dan tabbas sai an sume masa ya sani.â€
Rahma ta 'kyal'kyale da dariya ta ce“Kai Baby Abie sai kace naga dodo?â€
“My Baby fito yamma ta yi sosai fa! Sannan kin sanya dogon hijib ban yarda ki ratso 'katon compound 'din gidan nan ahaka ba, 'karti su kallemin Babyna.â€
'Kitt ya yanke kiran.
Rahma ta sauke ajiyae zuciya ita kam Abienta take so ba waninsa ba amman ba yanda ta iya.
Rayyana galala ta saki baki tana kallon Rahma, Baby wai.
“Tabb ikon Allah!â€
Rayyana take fa'da aranta, azahiri ta ce“Ummi baqon ya iso ba?â€
“Eh ammiâ€
Ta fad'a tana miqewa ta sanya hijab 'din hannunta, har 'kasa ba'a ganin komai nata sai 'kafarta da fuskarta.
“Jaddatu na tafi yazo.â€
Jaddatu baki har kunne ta ce“Masha Allah sai kin dawo.â€
Rahma tai murmushi ta nufi hanyar falo.
Anutse take tafiya cikin takunta mai cike da nagarta, tamkar batason taka 'kasa, duk ya kasance gidan babu 'kasa sai wajan lambu.
'Kofar Abie2 t kalla har zata shiga sai ta wuce kawai ta tafi abinta.
Zaune Abie ya ke cikin 'kawataccan lambu, iska na ka'dawa sanyi qarai ga 'kamshin franni kukan tsintsaye na tashi, saman wani tattausan kilishi tamkar wani basarake.
Fuirt salad yake ci har yanzu anutse, yana sakin tattausan murmushi, sanye yake da kayan da ya fa'dama Rahma, wani irin fitinannan 'kamshi yake tashi ajikinsa wani irin mugun kyau yay kayan ba qaramin fito masa da asalin kyawunsa yay ba.
Rahma tinda ta shigo lambun takejin matsanecin fad'uwar gaba.
Wajan ta nufa tana hangosa zaune, ya juya baya.
“Ya Allah!â€
Rahma ta furta tana qara sauri sbd idan ba gizo idanunta suke mata bayan irin na Abienta ta gani sbd ko cikin dubun maza Abienta na daban ne tana ganesa ta bayansa ba lallai sai ta gaba ba.
Nesa da shi ta tsaya tana sake kallon bayan da sumar kansa tabbas Abientah idanunta suke mata gizo.
Tsuki taja ta ce“Sharrin sabone ina ba Baby bane kawai mararin ganinsa nake rabona da shi tin jiya da asuba. Toh me yasa nakejin 'kamshinsa ahancina?â€
Idanunta taji hawaye tai saurin gogewa. Nutsuwa ta sanya ma kanta ta 'karaso cikin nutsuwarta tai masa sallama, ta cire takalmin 'kafarta ta hau saman kilishin mai taushin gaske ta zauna can 'karshen kilishin kanta 'kasa tana jin gabanta na matsanaicin fad'uwa ta gaishesa“Barka da zuwa ina yini.â€
Tana jin 'kamshin Abienta na shigar kowace gab'a ta jikinta.
Sai lokacin Abie yay gyaran murya ya amsa “Wa'alaiki salam barka my baby matata...â€
Rahma ta 'dago kanta 'kirjinta na dukan uku².
Tsaye ta miqe jikin na rawa tana nunasa da yatsa bakinta na rawa ta ce“A...bie...nah!....Kai....ne..mi...ji...na..!?â€
Ta tafi luuuu zata zube 'kasa tuni idanunta sun lumshe.
Cikin zafin nama ya miqe ya tarota yana murmushi ta fa'do saman 'kirjinsa......

_Rahmerh ladingo😉_


_*🤲ðŸ¼Ya Allah ka jiÆ™anmu kayi mana rahama badan halinmu ba.ðŸ™ðŸ¼*_
3/30/22, 21:20 - Buhainat: ```D A```

```81&82```

_*My Sisters Don Allah Don Darajar Annabi Karki Karanta Idan Baki Biya Ba, Na Ku'dine Idan Kinga Yana Yawo Na Satane Ga Hanyar Da Za Ki Samu Naki Akan.😟👉ðŸ¼300N +22796515805*_

Sama ya cirata kamar 'yar baby yana sakin wani irin shegen murmushi, wanda yake bayyana ma'anoni da dama.
Kwantar da ita yay saman kilishin ya zauna ya miqe 'kafafunsa, ya 'dora kanta saman cinyarsa ya 'dauki bottle 'din Faro me sanyi, ya bu'de ya zubo ka'dan acikin hannunsa, ya shafa mata afuska.
Wata irin ajiyar zuciya ta sauke ha'di da fashewa da matsanecin kuka, tana fad'in.
“Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un! Shi kenan, ta faru ta qare wayyo Allah na!....â€
Ta 'kurma ihu tana son fizge jikinta.
Abie yay saurin rungumeta 'kam ya rufe mata baki, da tafin hannunsa ya ce“Baby bakya farin ciki da na kasance mijinki.â€
Cikin kuka ta ce“Don Allah Abie ka daina tsokanata wlh nayi qarama da 'daukar irin wannan lamarin zuciyata tarwatsewa zatayi.
Nasan wasa kakemin Abie ina mijina don Allah?â€
Ta 'karashe mgnar tana ha'de hannayenta cikin wani irin kuka.
Abie ya tallabo fuskarta atafin hannunsa, ya zuba mata idanunsa, cikin wata irin sansanyar murya ya ce. “
My Baby 'dago kanki ki kalli cikin idanuwa za ki iya ganin gaskiya ko 'karya za ki karanta.â€
Rahma tana gunjin kuka ta 'dago ta jefa idanunta cikin na Abie, ta masa 'kurr da 'kananun kyawawan idanunta wanda tsabar tashin hankali ya saka suka 'kara 'kan'kancewa, sukayi jajir.
Abie ya hura mata iskar bakinsa me fitar da 'kamshin fuirt salad 'din da ya ci.
'Kiftawa tai tana sake tsaresa da ido gaskiya ta gani cikin idanunsa babu alamar wasa ko 'karya acikin idanunsa.
Tsintar kanta tai da jin muguwar kunyarsa, ashe duk ta'bara da take zuba masa ba ubanta bane?
Zuciyarta ta ce“Idan ubanki ne ya zai kwana gado d'aya dake har ki dinga kissing 'dinsa yana naki? Sannan ya za'ayi 'ya taso ubanta irin son da kike masa?
Akunnen ya ra'da mata.
“My Baby kin yarda ni mijinki ne?â€
Kasa motsi tai ta runtse idanunta, tana sakin kuka ta ce“Abie toh suwaye iyayena? Don Allah tsintata kayi ko ya akayi?â€
Abie ya mannata a 'kirjinsa ya ce“Bari kukan ki nutsu zan miki bayani, 'kanwata matata kuma 'yata, duk ke'daya gaskiya my heart kinada gata dayawa.
Ke 'kanwa ce gareni Uncle Aliyu 'kanin Ummi ne duk na girmesa amman uba yake gareni shine 'karamin su, su ukune wajan iyayansu, Abby shine babbba yanada shekara 5 a haifi Ummina,daga nan Allah bai sake basu haihuwa ba, har sun cire rai sun zata basuda rabon haihuwa dayawa, dan lokacin kakarmu nada shekaru arba'in da 'daya kakanmu nada shekaru hamsin da bakwai lokacin Abby da Ummi duk sunyi aure har an haifeni lokacin aka haifi uncle Aliyu wanda kakan ninmu sun fitar da ran sake haihuwa, duk da ba shekarunsu ya wuce ba ganin an kwashe shekaru dayawa.
Randa aka haifi mahaifinki ranan kakarmu Zahra ta rasu wajan haihuwa ko jaririn bata ganiba, raino Aliyu ahannun Abby da Ummi amman ammi Zainabu take shayar da shi sbd yaqi kama nonon ummina, sai na Zainabu sbd maganin da likitoci suka bata na kawo ruwan nono har yau ba kowa yasan uncle Aliyu 'kanin Ummi da Abby bane kowa kallon 'dansu yake musu kakanmu kafin ya rasu ya ce ma Abby ya riqeshi tamkar shine mahaifinsa ya basa kyauta, shiyasa Abby suke masa kallon 'da sbd yadda suka basa kulawa da tarbiya fiye da Saleeha da Ummiterh duk da sai da ya girma ya yi wayo sosai aka haifi Saleeha kafin ummiter, na tsakuro miki labarin ne dan ki nutsu kisan ke 'din jinina ce sannan....â€
Rahma ta katse Abie cikin kuka ta ce“Abie daman su Abby Morocco ba iyayan Ummita bane? Toh suwaye dangin mamata tinda kaima dingin Baba nane?â€
Yatsarsa ya 'dora saman bakinta ya ce“Shiiiiiiiit! My babyna kinmin alqawali za ki ajiye hankalinki idan na baki labarin OK? â€
Kukanta ta ha'diye ta sadda kanta ta ce.
“Abie nayi insha Allahu, amman inajin kunyar Jaddatu Ashe ba kakata bace uwace gareni kuma surukata, amman nake ta zuba mata shagwa'ba inata tsokanarta, da wani ido zan kalleta?â€
Abie 'Yar dariya yay zaiyi magana yaji kiran sallar Maghreb, ya riqo fuskarta yana share mata hawayenta 'kasa-'kasa ya ce“My Babyna dan Allah idan mun shiga karki sauya daga yadda kike OK?
Shiru tai ta kasa amsa masa.
Akunne ya ra'da mata.
“ Yau zamu kwana tare zan baki tarihinmu baki 'daya Ok?â€
Tsintar kanta tai da 'daga kanta tana wasa da yatsun hannunta.
Tausayi ta basa yasan yanzu dole sai ya yi fama kafin ta dawo kamar da.
Miqewa yay tsaye ya kamota ta miqe ya rungumeta tsam.
Akunnenta ya ra'da mata “Please My Baby hugging me.â€
Kasawa tai ta runtse idanunta.
Kamar zai mata kuka yana sauke mata numfashi cikin kunnenta ya ce“Please My Baby.â€
Hannayenta ta sanya bayansa ta rungumesa gam ta fashe da kuka.
“Oh! My God! Ummina! Yi shiru ko kinaso nima nayi kukan um?â€
Kai ta girgiza, ya ce“Toh yi shiru pls karki rufemin 'kofa zan shigo 'karfe tara.â€
Shiru tai tana tura kanta cikin 'kirjinsa tana sauke ajiyar zuciya.
Robar ruwan faron ya 'dauko ya bu'de ya tallabo fuskarta ya kafa mata abakinta.
Ahankali ta dinga shan ruwan sanyi na ratsa zuciyarsa.
Ta Sha sosai ya janye daga bakinta ya cirata sama ya rungume abarsa ya fara tafiya yana kallonta.
Rahma ta lumshe idanunta ta saqala hannayenta wuyansa, har suna shaqar hucin junansu.
Wata keb'antacciyar hanya Abie ya bi wacce take kusa da wannan 'kofar glass 'din blue.
Lambobin ya sanya da yatsarsa 'kofar ta bu'de ya shige ta rufe kanta.
Rahma idanunta ruf arufe, har ya fita daga wannan 'bangaran ya shigo 'bangaransu.
'Karan makulli taji ya bu'de 'kofar falonsa ya shige, ya rufo 'kofar.
Saman sofa ya zaunar da ita, ya sumbaci kumatunta, ya cire mata hijib.
“Ya Rabbi! Babyna kinyi kyau, zan biya kwalliyar nan yau, ka'dan zan biya,pls karki amsar kyautar.â€
Rahma kamar zata nitse 'kasa takeji, wasa yake da yatsun hannunta sunsha Jan 'kunshi.
ya ce“My baby kinji an tayar da sallah, bari na hanzarta.â€
Bedroom ya nufa ya yi alwala ya ce.
“Oya shiga kiyi sallah.â€
Asanyaye ta ce“Abie zanyi a qasa wajan Jaddatu.â€
'Yar dariya yay ya ce“Ok taso muje, amman kinsan zamuyi mgna zuwa can dare OK?â€
Kai ta jinjina ba tare da ta kalleshi ba.â€
“Ok good my baby kwalliya ta yi kyau pls karki cire rigan. â€
Hijabinta ya sanya mata Yakama hannunta suka fito.
Falon 'kasa ba kowa ya ce taje wajan Jaddatu, ya wuce masallaci.

*Niger*
Shagalin biki ake ba qaqqautawa, Ibtisam sai gyaran jiki ake mata, ta yi wani irin kyau sai dai rame, Laraba da gaske gyaran 'yarta take, wanda Karime ce ta zo da me gyaran amarya tin daga Cameron.
Ja'afar har yau bai ta'ba zuwa wajan Ibtisam ba, ya basu Sadiya sun ha'du lefe ba laifi, akwai 6 lace da atamfa da abaya dukkansu guda arab'in jaka da takalma jaka man shafawa turare pant bra mayafai hijab kayan makeup kai Masha Allah Ja'afar ya yi qoqari, sosai 'yan uwa suke son barka da kayan.
Yau da safe aka kai kayan, gidansu Laraba sai da ya cika tabb Karime sun masu tarba mai kyau.
Laraba da ta ga kayan ta jinjinawa Ja'afar.
Misalin 'karfe 8 na dare Ja'afar ya fito da part 'dinsu sanye da 'kananun kaya, wanda suka masa kyau, sai baza 'kamshi yake.
Da sallama ya shiga gidan nasu.
Mal Adamu na zaune yau girkin innah Hansatu ne, yana cin abin a 'kofar 'dakinsa tana masa fifita sbd yau zafi ake sosai yafi na kullun, Ja'afar ya gaji da yin wanka, akwai alamun hadari.
Sallamar suka amsa.
Ja'afar ya zauna kusan Mal Adamu ya gaishesu, ya 'dora da cewa “Ga ni Baaba.â€
Mal Adamu ya ce“Ja'afar ban sanka da mugun haliba, Ashe duk zaman nan da muka dawo wajan kwana goma baka ta'ba zuwa gidan su yarinyar nan ba? Ni ka 'dauka dattijon banza?â€
Ja'afar ya ce“Baaba kuyi hkr na tuba hakan bazata sake faruwaba, ina bata wajene tasha iskaâ€
Innah tace“Kamar ya tasha iska? Ko rashin kunya take maka?â€
Ja'afar ya ce“A'a Innataâ€
Mal Adamu ya ce“Tashi kaje ka cire 'kananun kayan ka saka manyan kaya kaje ka dubata ka gaishe da iyayan nata ka shiga har cikin gidan kaji na gayama.â€
Ja'afar ya amsa da“Toh Baaba an gama.â€
Sallama yay musu ya fita.
Wani yadi ya saka kalar ruwan zuma ya masa kyau sosai ya 'dauki ku'din keke napep ya fita.

Ibtisam zaune sai ciccin magani take, tama k'i kllon kayan tin safe har yau, sanye take da riga da skirt na atamafa sun 'dan mata yawa sbd uwar ramar da tayi.
Karime ta kalleta ta ce“Wai ke kam kashe kanki zakiyi ko me? Ta shi dan ubanki kije ki bu'de kayan ki kalla wallahi ni ba ruwana da rashin lafiyar 'karya ki sai naci ubanki, wane irin mugun haline kika 'dorama kanki?“
Laraba ta ce“Wlh tin abunta na burgeni har ya fita araina sam Ibtisam yanzu ta daina burgeni na tsani mutum mai taurin kai.â€
Miqewa Ibtisam tai ta nufi 'dakin tana matsalar 'kwalla.
Karime ta ce“Humm! Laraba daga baya kenan, nayi imani da Allah irin turbar da kika 'dora 'yarki ne tahau kai ta zauna.â€
Laraba ta ce“Wlh atsakaninta da Ja'afar sai dai asha jini na, ban ta'ba zugata ba, yaron da bana sonsa ta nace nan, harda guduwa wajansa, taje ta gamu da hauka.â€
Karime ta ce“Eh naji hakane amman kece sila, sbd kece kikayi asirin da Tanko da Dadda suka amince za'a aura mata Alhj Jamilu, sanadin haka ta gudu. Kyarr nake kallonki wlh ba yadda za'ayi Dadda da Tanko suna cikin hayyacinsu su amince auren Jamilu da Ibtisam.â€
Laraba tai wuri² da idanu.
Sallamar Ja'afar ta kar'de filin gidan.
Karime ta amsa cikin sakin fuska tana fa'din.
“Bismillah shigo.â€
'Karaso yay ya tsugunna ya gaishesu suka amsa suna tambayarsa mutan gida.
Karime ta ce“Munga abin arziqi Allah yasa ayi damu. Taslim kawo masa ruwa.â€
Yaran duk suka gaishesa Taslim na tsokanarsa “Ya Ja'afar ango.â€
Murmushi yay, ya musu sallama ya ta tafi wajan da suke hira da Ibtisam can hanyar waje ya tsaya.
Ibtisam najinsa batada niyar fitowa.
Taslim ta zo kiranta.
“Aunty anata jiranki fa!â€
Miqewa tai sbd bata son hayaniya ta yafa 'dan mayafi ta fito ranta a'bace, ta nufi hanyar wajan.
Tsaye ta isko shi yana latsa waya.
Can 'kasa tai sallama, ya amsa ta gaishesa a daqile, tana kallonsa.
Sallamar ya amsa gaisuwar kuwa ko kallonta baiba.
Tabarma ta kawo ta shimfi'da yaqi zama.
“Ka zauna mana.â€
“Ban buqatar hakan, yanzu ma badan cika umarni mahaifina ba, kinyi ka'dan ki ganni anan.â€
Baki ta murgu'da masa ta riqe 'kugunta ta ce“Sai akace ina buqatarka ko? Ni wlh da zaka sakeni sai nafi kowa murna...â€
Wata irin fizga ya mata ya matseta jikin bango ya riqe kanta, game bakinsu ya yi ya kamo la'bbanta ya shiga tsotsar mugunta ya zura hannunsa cikin rigarta ya damqo breast 'dinta guda yana murzawa cike da mugunta kamar zai ciremata su.
Ibtisam jikinta rawa yake tsabar azaba wani irin fitsari taji yana bin cinyarta sabida yadda yake tsotsar lebenta kamar zai ciresu da zafi² yana yi yana cizawa,yana murza nipples 'dinta, ya kamo harshenta yana cizawa ha'di da tsotsar mugunta 'karshe ya 'dure mata yawunsa ya toshe mata hanci ta ha'diye, ya ingijeta ta fa'di 'kasa ya ce“Aduk lokacin da 'kazamin bakinki yay yun'kurin min rashin kunya ko furta Kalmar saki wlh sai na linka wannan azabar da na miki ki kiyaye ni ba 'dan iska namiji bane nafi 'karfin wulaqancinki, kinci darajar mahaifa da na sakekin na samo wacce tafi hankali tarbiya nutsuwa addini sanin ciwon kai.â€
Yana idar da mgnar ya sa kai ya fice yana takunsa normal cikin nutsuwarsa waya ma ya 'daga yana tafiyarsa.
Ibtisam wani irin kuka ta saki tana riqe breast 'dinta bakinta na mata zogi la'bban sun kumburo, wani irin tsoron Ja'afar ya shigeta lokaci 'daya.
Cinyarta ta shafo taji harda fitsari ta yi.
Miqewa tai tana kuka bata bi takan tabarmar ba ta ta nufi cikin gida ta 'dauki buta ta shiga toilet tai tsarki ta fito bakinta kamar zai fa'di dan azaba haka 'kirjinta.
Karime da Laraba na tambayarta.
“Lafiya meye kike riqe 'kirjinki?â€
Cikin kuka ta ce“Kasheni yazo yi Allah ya isa ban yafe masa ba.â€
Ta idar da mgnar cikin kuka ta ta nufi 'daki, ta cire kayan jikinta ta canza wasu,tana jama Ja'afar Allah ya isa...

*Gabon*
Rabi'ah lokacin da ta farfa'do ta ganta kwance a falonu sanyi takeji ta yunqura ta miqe.
Mama ta ce“Wlh idan baki fa'damin uban da ya miki ciki ba zan tsine miki albarka ayau.â€
Rabi'ah tana kuka ta ce“Tirrr da halina kaicona kaicon rayuwata, son zuciya 'bacinta, wlh mama nayi nadama sosai, don Allah idan kinji wanda yay min karki tsinemin. Ba kowa bane sai Ma'aruf mijin Aishatu 'kawata amman shima bada son ransa bane abin ya faru....â€
Wasu tagwayen Mari mamar ta sauke mata tana fa'din.
“Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un! Rabi'ah ashe karya na Haifa ban saniba? Ke yanzu ki rasa mutumin da za ki watse da shi sai mijin Aishatu yarinyar da ta 'daukeki tamkar ciki 'daya kuka fito? Wlh gwara na kasheki na huta.â€
Dukanta ta shiga baji ba gani, Murtala ne ya shigo kamar daga sama ya riqe Mamar yana tambayarta, nan ta zayyane masa komai, tana kuka ta ce“Tinda mahaifinku ya rasu ya barmin Ku Allah ne shedata na Baku tarbiya daidai gwargwado kaida kake namiji ma baka lalace ba sai ita 'kaninta ma Alhmdllh amman ita ta zamemin annoba ta zubar da darajarta akan titi.â€
Murtala ya ce“Kiyi hkr mama haqiqa ta zubar mana da martaba da daraja ta gidanmu Allah shedane ko hannun 'Yar wani ban ta'ba riqewaba bare ta kaini ga lalata bare aya ta sauka akan Ƙanwata. Ni da kaina zan samu mijin na Aishatu tinda abun ya zama dole ya Sani ba yanda muka iya....â€

Aishatu kuwa tin bayan tafiyar Rabi'ah ta watsar da batunta agefe ta shiga sabgoginta, ba yadda Ma'aruf bai ba ta bu'de masa qofa taqi, dan yau da ta gansu waje 'daya sai taji abun ya dawo mata sabo.

Acan kuwa Tchad
Rahma kamar wacce 'kwai ya fashewa aciki haka ta shige bedroom 'din Jaddatu, ta isko suna sallah.
Alwala ta shiga ta 'dauro ta fito ta shimfi'da darduma kasancewar Jaddatu akwai yawan siyan darduma.
Salla ta tayar jiki ba 'kwari.
Jaddatu tana lazimi tana kallon Rahma tana sallah, murmushi tai tasan za'a rina idan Rahma ta gane Uwa take mata kuma surukartar.
Rahma na azkhar Hanan ta ce“Ummi ina mijin naki ko rowar kansa yake mana? â€
Rahma ta sadda kanta kunya takeji sosai abin yamata girma sosai.
Jaddatu ta matso ta rungumeta tana murmushi ta ce“Na roqeki daughter karki sauya min bazanji da'di ba ni ba surukarki bace uwace sannan abarta akakar banson surukunta takuramin zaiyi don Allah. â€
Rahma ta tsinci kanta

End Ads

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login