Showing 165001 words to 165653 words out of 165653 words

Chapter 56 - DATTIJON ARZIKI

Start ads

Rahma   

15 Aug 2025

874

Middle Ads

haye samansa zatayi magana wayansa da take hannunsa ta d'auki ringing.
Ganin Abie2 ne ya d'aga tare da sallama.
Abie2 daga can yana washe baki ya ce.â€
“Alhmdllh Meerah ta sauka yanzu Yara maza biyu.â€

Abie ya ce“Masha Allah bark barka Abdulmajid na tayaka murna amman ya akayi kuka tafi asibiti bamu saniba ko Jaddatu bata Sani?â€
Abie2 ya ce.
“Wlh na rud'ene kuyi hkr ina Rahma?â€
Abie y bata wayan ta cika masa kunnen da ihun murana ta ce.
“Ganina zuwa yanzu Abie.â€
Wayan ya kashe ya Kira Jaddatu ya gaya mata.
Rahma ta ce“Abie muje don Allah naga k'annena Allah wani irin farin ciki nakeyi.â€
Sumbatar labb'anta yay ya ce.
“Ok My Baby muje ki shiryani.â€
Maqalqaleshi tai tana dariya ta ce.

“Ok muje Abieh abin sona Allah kullun k'aramin sonka da 'kaunarka akeyi, kai kuma su Dady duk sun amshemin Rabin sona azuciyarka.â€
Ta fad'a tana shafa lips d'insa fana cinno baki gaba.â€
Abie ya ce.
“Hummm! My baby rigima bari mu dawo na gayamiki matsayinki a zuciyata duk da kin Sani.â€
Ya qarashe mgnar yana cirata sama tana dariya suka nufi bedroom domin ta shiyarsa sutafi asibiti....

Toh Alhamdulillahi Jama'a anan zan ajiye wannan labarin ba dan ya gundireni ba sai dai duk labarin da ya cika tsayi sai ka rasa me zakace zaka shiga shirme kuma maau bibiya zai fita akansu, amman Allah ya sani ina son labarin Abie da Rahma, amman Iya nan ya dace a tsayar da shi.😂😂


Whtspp number😊
_*+22796515805*_

_*🤲ðŸ¼Ya Allah ka jiÆ™anmu kayi mana rahama badan halinmu ba.ðŸ™ðŸ¼*_
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT

This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels

End Ads

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login