Showing 147001 words to 150000 words out of 165653 words

Chapter 50 - DATTIJON ARZIKI

Start ads

Rahma   

15 Aug 2025

871

Middle Ads

gama addu'ar ya nemi hanyar shiga cikin jikinta.
Wani irin qara Raham tayi da sakin wani irin fitinannen kuka alokaci guda, cikin sauri ya maida bakinsa cikin nata, kuka take sosai tana me qoqarin k'awce jikinta daga nashi amma sam yakasa bata daman hakan, wani irin razanannen qara ta saki alokacin da taji wani irin rad'ad'i da azaba taji ta ratsa gaba d'aya jikinta da qwaqwaluwarta, wanda tunda take aduniya bata taɓa jin irinsa ba, wani qaran ta kuma saki sai dai ayanzu ba ita kadaice tayi qaran ba har Abie kansa wanda nasa qaran ma yafi nata amsa amo, cikin tsananin azabar da takeji ta damƙq hannuwansa tare da soma yaqushin fatarsa, sosai takejin zafin lamarin Wanda hakan ya tsayar da sun wani ihunta, sbd zafin kamar ranta zai fita, hannu bibbiyu haka tasa take dukan k'irjinsa.
Abie baisan awace duniya yake ba, baisan taya zai fara fassara halin da yake ciki ba, shikansa baisan tayaya hakan tafaru ba, tunda yake aduniya bai tab'a jin koda makamancin abun da yakeji ayanzu ba, duk da cewa ba auransa na farko bane, cikin tsananin azabtuwa da kuma irin shid'ewar da yayi ya d'aura bakinsa akan labb'anta. Azauce yakai bakinsa daidai saitin kunnenta, sosai yake sucking d'inta yana fitar da wani irin breath mai d'auke da wani sauti, sam bakinsa ya kasa rufewa wasu irin maganganu yake fad'a wanda shikansa bai san me yake cewa ba balle kuma Rahma wacce azaba ta isheta.
danshin cikin jikinta ke azabtar dashi, wani irin horo yake basa na musamman, haka kuma wannan d'umin shiya kaisa ga wata duniya wanda bai san akwaita ba kwata-kwata, wani irin abu yakeji acikin jikinta wanda ke qara zautar da shi yana kuma fitar dashi hayyacinsa, da qarfi sosai yayi hugging d'inta yana me qara shigewa can cikin jikinta, zuwa yanzu kam sam bata iya motsawa bare harma ta sarrafa gangar jikinta, hatta numfashi ta baki take iya fitarwa, hawaye kuwa sai ambaliya suke suna gangara ta gefen kuncinta, rad'ad'i da zafi kuwa har cikin qwaqwalwarta takeji, tun tana iya bud'e idanunta har takai ga sun rufe ruf, ko ina dake jikinta haka ya saki, tuni ta cire rai da rayuwa don ko da wasa bata ga alamar cewa Abienta zai barta ta rayu aduniya ba.

Ahankali Abie yake sakin wani irin nishi mai qarfi, alokacin da yakejin wani irin abu na musamman na game gaba d'ayan jikinsa, ajiye faffad'an k'irjinsa yay akan k'irjita, tare da lumshe idanunsa, bakinsa yakai daidai saitin kunnenta, cikin muryarsa dake rawa alaman kuka nason cin qarfinsa ya ce."Am sorry my sweet baby my honey am really sorry.â€
Ya qarashe mgnar muryarsa tayi rauni, sosai hawaye ke fita daga cikin idanunsa, cikin tsananin zazzab'in daya rufesa ya qara hugging d'inta sosai ajikinsa, kansa ya d'ora bisa wuyanta, ahankali hawayen dake cikin idanunsa ke sauka akan fatar wuyanta, zafin zazzab'in da yake jikinsa, da kuma yadda hawayensa ke sauka akan wuyanta ya sanyata d'an bud'e gajiyayyun kyawawan k'ananun idanunta, wanda suka rine sukai jajur dasu, tsabar kukan da tayi ya sanya suka qanqance kana kuma suka kumbura, fuskarta kuwa sai da tayi jajur saboda kuka da kuma azabar daya jiyar da ita, jin yadda yake qara shigewa jikinta ya sanyata maida idanunta ta rufe ahankali, sosai itama jikinta ya d'auki zafin ga wani ciwon kai me tsanani da ya rufeta, har tanajin bazata iya d'aga kanta ba, d'ago da kansa yayi ya kalleta, wani irin masifaffen tausayinta ne ya cika zuciyarsa, take yaji wasu sabin hawaye sun cika idanunsa, ta zama ta musamman agareshi, itace mace ta farko aduniyarsa, duk da cewa ba ita bace matarsa ta farko ba amma ta jiyar da shi abinda bai tab'a ji ba, sai yau yake jin kasan yayi aure, itace mace ta farko wacce dad'in jikinta ya zautar dashi yakuma fitar dashi daga hayyacinsa, ita ce mace ta farko da ta jiyar dashi wani dad'i wanda baisan da irinsa ba aduniya, itace mace ta musamman agareshi, tabbas ya yarda cewa an rubuta k'addaran kowannensu acikin zuciyoyinsu, ahankali ya qara matso da fuskarsa daf da tata, cikin wani irin yanayi ya kama lips d'inta na qasa ya shiga tsotsa kamar ya samu sweet, akuma likacin ya cika mata mara tab.
Awahalce ta bud'e idanunta wanda suke cike tab da qwalla ta kalleshi, shid'inma kallonta yayi atare suka lumshe idanunsu dake cike da qwalla, cikin wata irin zazzafan soyayyarta dake neman fasa masa zuciya ya had'e bakinsu waje d'aya.
Sannu ahankali hawayen dake silalowa daga cikin idanunta, ke sauka akan hannunsa wanda ke tallafe da gefen quncinta, yana bata wani kiss akan lips d'inta na musanman, d'an zame jikinsa daga nata yayi, cike da tsananin tausayinta ya d'ago kansa inda ya kalli beauty face É—inta, tabbas yasan bai aikata daidai agareta ba, musamman yadda yasan yaune had'uwarsu ta farko, sosai ya hango tsananin wahalar da ya bata akan fuskarta, d'agata yayi tare da mirginawa gefenta ya kwanta irin kwanciyar nan ta rub da ciki, ahankali yake sauke wata irin nannuyar ajiyar zuciya, yayinda numfashinsa ke fita cikin sanyi, lumshe idanunsa yayi wani irin zazzafan zazzab'ine yake taunar qashinsa.
Ahankali cikin dashashiyar muryata dakyar ta iya furta.
“Abie ruwa zan Sha, sanyi nakeji.â€
Abie yay saurin miqewa zaune ya ce.
“Ok Sorry my baby sweet.â€
Ya qarashe mgnar yana shafo hawayen fuskarta ya sanya Riga ya daure yaja jikinsa ya sauka akan bed d'in....

_Pls kuyita_ _haquri dani dan Allah, mu had'e gobe insha Allahu💃._



Whtspp number😊
_*+22796515805*_

_*🤲ðŸ¼Ya Allah ka jiÆ™anmu kayi mana rahama badan halinmu ba.ðŸ™ðŸ¼*_
5/18/22, 10:58 - Buhainat: ```D A```

```98```

_Rahmerh Ladingo😉_


Ja'afar ya 'karashe mgnar, yana sanya hannayensa, zai 'dauki Ibtisam can ya ji an wurgasa gefe, ya yin da wata irin baqar guguwar ta sake turniqe wajan, baqi-qi-qirin Ja'afar baya ganin komai gabansa, ya yinqura domin ya miqe, yana kiran Ibtisam, amman ya kasa tashi, ya ji duk an d'auresa tamm.
Cikin kakkausar murya ya ji ana fad'in.
“Wato sbd ku bakuda imani, shine aka had'a baki da ku domin cutar da bani adama wanda basu kasance azzalumai ba ko? Kai abinda ya faru da 'dan uwanku ajiya agidan balaraben attajiran nan, bai isheku Ishara ba koh? Shine kai kazo ka lallab'o ka kasa shiga jikin Ja'afar ka shiga jikin matarsa, sbd idan yazo temaka Mata, tanan ne zaka samu damar cutar da shi koh?â€
Ya qarashe mgnar yana doka masa wata sanda mai ruwan ta silver.
Ihu aljani ya saki cikin rad'd'in azaba ya ce“Wallahi bansan kana alaqala da su ba, Ya Hussain da mun sani bazamu tab'a yarda mu tab'a irin zuri'arsu ba, natabu yanzu zan barsu bari na har abdan.â€
Hussain ya ce“Nayi alqawalin duk lokacin da Ja'afar yake buqatar taimako, matuqar Allah yaban ikon taimaka masa, zanzo na taimaka masa, duk inda yake afad'in duniya, dan haka bakai ba zuri'arsa, kai kowama idan na sake samun labarin ka cutar zan sanya amaka azaba mafi muni.â€
Sai lokacin Ja'afar ya gane wanda yazo cetonsa, take ya ji wani sanyin dad'i sai ya ji ya samu nutauwa, yasan Ibtisam d'insa yanzu ta dawo daidai.
Cike da tsoron Hussain aljanin ya ce“Natafi tafiyan ta har abadan.â€
Wani irin haske ya bayyana, awajan tamkar ba'ayi duhun ba, Wanda daidai lokacin aljanin ya b'ata b'at.
Hussain ya beqa hannunsa sai ga Ja'afar agabansa tsaye da qafafunsa ya ce.
“Ja'afar Ku dage da addu'a ka matsa mata tana zikirin safiya da marece.â€
Ya qareshe mgnar ya zuba mata wani farin ruwa daidai idan ta qone, ya beqa hannunsa dab da kanta ya kirata.
“Ibtisam!â€
Zabura tai ta miqe zaune jikinta na rawa, take fad'in.
Innalillahi wa'inna ilahir raji'un!!â€
Hussain ya ce“Ja'afar ka kamata ka rarrasheta, insha Allah yanzu batada wata matsala, sai razana da tai, na barka lfy ka dage da addu'a mutananku basuda kirki kamar yadda namu basuda.â€
Ja'afar ya bud'e baki zai masa godiya ya b'ata 'bat.
Da sauri ya matsa wajan Ibtisam wacce tai mutuwar zaune tsabar tsoro ganin mutum gabanta ya b'ata.
Sunkuyawa yay ya d'auketa cad'ak ya fito da ita yana Mata sannu.

Rungumeshi tai gam tana tambayarsa.
“Mon amour wai waye wannan?â€
Ja'afar ya ce“Ki bar abun aranki Beby taimakomu yay wlh, sannu yanzu gwadamin Inda yake miki ciwo?â€
Sake lab'ewa tai ajikinsa ta ce.
“Babu kawai atsorace nake sai naga kamar d'agani sama an bugani da k'asa.â€
“Sannu koma meye ya wuce muje mukwanta, zan miki addu'a.â€
Bata musaba ya kamata suka shiga bedroom. Safiyar alkahiri.
★★★
Washegari
Yau fa take sallah wajan Abie da Rahma, yau biki, biki na 'yan gata, abin ba'a cewa komai, dangi na nesa da na kusa sun hallara,tin kwana uku da suka wuce, Masha Allah duk da baza'ayi wasu shagul-gula ba, amman hakan bai hana sanya Abie ya saka aka yanke wani k'aton Sa da raguna uku.
Ya bada sanarwar gayyata ba gidan Tv da radio, kakaf garin Chad labarin auren ya gamu kowa na mamakin cewar ba 'diyarsa bace matarsa ce, jama'a sai tururuwar dafifin zuwa gidan suke dan sunsan zasu ci me kyau su Sha me kyau.
Rahma tin da sassafe aka watsa Mata wata irin kwalliya ta kece raini, duk Wanda ya kalleta sai ya kuma kallonta.

Zazzaune suka tsakiyar falonsu, suna breakfast, Rayyana kwana biyu ta 'dan saki jiknta ta fawwalama Allah lamarinta, tana ta istigfari.
Auntie Saro ta ce“Rayyana! Anjima zanje kasuwa ko zaki ne?â€
Tea ta kurba ta ce.
“Eh sai muje mna auntie...â€
Bakinta ne ya tsaya ganin labarin da ake nunawa Tv sanarwa gayyatar kowa da kowa wajan wunin bikin Abie da Rahma.
Wani makirin hotonsu ne ya bayya saman screen 'din Tv suna kallon junansu, murmushi d'auke akan kyawawan fuskokinsu, fuskarshi dab da ita.
Rayyana ta k'ware tare da sakin cup 'din shayin, tana fad'in.
“Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un!â€
Auntie Saro ta kalli Tv ta ce.
“Ikon Allah! Toh me ruwanki
da aurensu? Wlh ki dawo hayyacinki, na kusa cire hannuna daga lamarinki tinda ke mahaukaciya ce, so ba hauka bane fa! Mutumin nan tin farko ba sonki yake ba, jarabarki ta sanya kika shige masa hardasu mahaifiyarsa ya amince ya aureki, kikaje kika tsiro bak'ar halayyar da ba taki ba! Shin ke aganinki a dalce idan kece Abien shine ke zaki zauna da shi?â€
Rayyana ta miqe tana sakin kuka ta shige bedroom.
Auntie Saro ta tab'e baki ta ce“Bazan tab'a Goya miki baya ba, idan za ki tsaya ki samu miji daidai ke tom idan kuma son maso wani kikeyi ai gake g wajan shashasha kawai! Ko ba saki uku tsakaninku na tabbata bazai sake zaman aure dake ba.â€

Misalin 11 Ja'afar ya gama shirinsa yana jiran Ibtisam.
Agogon da yake 'daure a tsintsiyar hannunsa ya kalla ya ce.
“Mon cÅ“ur, ki hanzarta mna.â€
Sanye ta fito da shadda green colour irinta Ja'afar dinkin doguwar riga tayi kyau matuqa.
Miqewa yay ya d'auki makullin mota ya ce“ y'an matana kinyi kyau abunki oya muje.â€
'Dan murmushi tai tana rungumeshi ta ce“Mon Amour ka fini kyau.â€
Fuskarta ya riqe ya sumbaci goshinta ya ce“Uhmm! Beby wane ni? Oya muje.â€
Dariya ta yi batace komai ba hannunsu sarqafe da na juna suka fito.

Abie sosai manya-manyan jama'ar da yake alaqa dasu Kama daga ka gwamnoni da ministroro 'yan kasuwa masu fad'a aji sun bayyana agidansa babban b'angaran bak'i ya saukesu tinda ya sanar dasu yau zasu bar k'asan, suna Chan anata hira cikin nishad'i sai murna suke tayashi anata masa kyaututuka daban-daban, yana karb'a yana godiya dan bai tab'a qin kyauta ba! Ko ya take na karramata.
Ibtisam Ja'afar na sauketa ta shiga kallon irin jama'ar da suke qaton gidan Abie ta jinjina kanta,ta shige ciki.

Mutuwar tsaye tai ganin yadda falon take cike da zallar larabawa, kowace taci ubansu kwalliya, an kunna waqa tasu ta larabawa an zagaye Rahma sai takawa suke sannu ahankali wasu na fesa turare wasu na watsa flowers kalar pink and Green.
Jaddatu Ana gefe dasu Zainabu baki yaqi rufuwa, abin Masha Allah bakina bazai Iya zayyano muku ba.
Ibtisam ta qarasa wajan su Jaddatu ta gaisheta.
Jaddatu ta ce“Ibtisam sai yanzu?
Duk da batajin larabci kai ta d'aga tana murmushi.
Jaddatu ta Kira Latifa ta ce.
“Ga Ibtisam kinsa ba jin Arabic take ba, ni banajin hausarku, kaita su gaisa da Rahma.â€
Latifa ta ce.
“Tom Jaddatu, Ibtisma muje.â€
Kai Ibtisam ta jinjina suka nufi wajan Rahma.
Ibtisam ta gaishe da Rahma da yaren French, ta 'dora cewa.
“Barka Rahma Allah ya baku zaman lafiya me 'dorewa.â€

Rahma tai murmushi ta ce“Ameen ya Rabb Shukran Habibty, ya oga da kowa?â€
Ibtisam ta ce“Komai lafiya Auntie. â€
“Haleesa ta Kama hannun Rahma ta ce“Muje za'a sake wanka turaren tsumi, jirginku k'arfe 5 na yamma zai tashi.â€
Rahma ta kalleta jikinta asanyaye idanunt sun tara ruwa ta langwab'ar da kanta ta ce“Toh amman ko Ummiterh ce zamuje da ita ko?â€
Haleesa ta bushe da dariya ta ce“Uhm ba shakka Babyn Abie ai harni ma.â€
Hanan ta ce“Ai kam tinda Abien na mahaukata ne, ai duk zamuje kuje dai agyaraki.â€
Rahma hawaye suka taru a idanunta ta sadda kanta qasa ta miqe Haleesa ta kamata suka nufi hanyar bedroom.
Ibtisam da kallon tausayi ta bita, batasan daliliba.

Idan nace zan tsaya na zayyane muku irin yadda wajan gidan Abie ya cika da filin gidan maza da Mata 'yan tayasu murna aure, toh zan kwana ina Baku labarin, awaje 'daya, Masha Allah almajirai ma sunyi son barka da wannan aure, sbd sunci sun Sha an musu rabon takalma wasu riguna mai d'uake da hoton Abie da Rahma, 'yan jaradu sunyi d'aukar rahoto sosai, sun samu Abie Wanda shine ya bada umarnin abarsu idan sun buqaci ganinsa ya basu had'inkai sosai, wajan basu taqaitaccan tarihinsu shi da Rahma Wanda ya tsakuro musu abubjwan da suka kacen baya, Wanda jin labarin ya girgiza 'yan jaridan sosai suka masa fatan alkahairi.
Abie2 Uban amarya shima sai da Abie ya saka yama 'yan jarida 'yan bayanai.
Misalin 'k'arfe 4 aka gama shirya Rahma, irin kyawun da tai bakina bazai fad'u dan k'amshinta kawai ya isa mutum yasan wannan amaryar fa ta musamman ce.
Wata irin doguwar riga ce golden mai shegen kyau taji adon stones aka saka mata haka mayafin kalar rigar takalmi jaka sarqa awarwaro komai na jikinta golden ne, dole idan ka kalleta ka sake kallonta, mai gyaran gashi ta mata wani irin coiffure, da dogon gashinta, abun ba'a mgna.

Tinda Abie ya gama shirinsa aka shigar da musu kayansu mota, yama Jaddatu da 'yan uwansa sallama ya koma wajan Abokanansa sukayi sallama duk suka tafi yaje wajan Abie2 yana jiran lokacin tafiyarsu.

Rungume take jikin Jaddatu, tana kuka Jaddatu ma kujan take kamar bazasu sake ha'duwaba.
Zainabu tace“Rahmatu ki saketa don Allah akaita wajan babanta ya Mata nasiha, kukan ya isa haka ba fa rabuwa kukayi, gida d'aya zaku rayu, matiqar suna qasar.â€
Jaddatu ta jinjina kanta tana faice majina, ta ce“Takwara don Allah ki zauna da 'dan uwanki lafiya kiyi masa biyayya kunsan halin junanku ke rainonsa ce dan haka ni bazan gayamiki halinsa ba, kinsani Ku riqe juna amana don Allah.â€
Rahma ta sadda kanta tana shasheqar kuka, sosai taji kewar iyayyanta Wanda bata sansu ba sai a hoto.
Zainabu ma nsihar ta ma Rahma.
dinga binsu d'aya bayan d'aya tana rungumesu tana kuka.
Ibtisam kallunsu kawai take tana qara jinjinawa soyayyar larabawa tafi tasu qarfi nesa ba kusaba.
Bata ankareba taji Rahma ta rungumeta ta ce“Na barki lafiya Ibtisam saduwar alkahairi.â€
Tana gama mgnar ta sake ta rungume Meerah tana kuka ta ce“Don Allah Meerah ki kulamin da Abie2 karki barsa yayi kewar rashina.â€
Meerah ma kuka take ta ce“Insha Allahu na miki alqawali Allah ya kaiku lafiya.â€
Rahma ta jinjina kanta, ta beqawa Ummu Adnan hannun da Latifa ta ce“Saduwar alkahir.â€

Kai tsaye wajan Abie 2 aka kaita.
Jikinsa ta fad'a tana kuka.
Abie2 yay gyara murya yana buga bayanta, ya ce“Haba 'diyar albarka! Kiyi hkr toh meyw na rigimar? Abienki ne fa! Yanzu dai kiyi hkr karki tayarmin da hankali, ko kinason nima nayi kuka baby? â€
Rahma ta had'iye kukan ta girgiza kanta.
Hawayen fuskarta ya goge mata ya ce“Yawwa d'iyar albarka, abinda nakeso dake kiyiwa mijinki biyayyar ki bisa sau da qafa, shi 'din duk duniya yafi kowa sonki, dan haka bakida kamarsa, fatana Allah ya Baku zaman lafiya, bana jin Abdulmajid akanki tabbas idan wata fitina ta fito toh daga gareki ne, dan haka kije kibi mijinki aljannarki na qarqashin qafafunsa, Allah ya saukeku lafiya sai munyi waya.â€
Abie2 Ya qarashe mgnar yana b'oye hawayen da yake neman zubo masa, tuna iyayansa da 'yan uwansa yanzu ace duk duniya Rahma kawai ta ragemasa.
Rahma cikin kuka ta ce“Abie2 muje toh airport idan mun tafi sai ka dawo.â€
Murmushi yay ya ce“Oh! Baby rigima toh shikenan muje Hanan kuje mota ganinan zan sauya kaya.â€

Hanan tai dariya suka kamata suka fice.

Abie na hakimce bayan motar cikin wata irin rantsatsiyar shiga ta kece raini, kayan jikinsa ban ma San kayan wata qasa zan kirasaba tsabar kyau d'insu suma kalar golden ne.
Wani fitinannan k'amshi take.
Bai ankareba yaji an bu'de motar Ana shigar da Rahma.
Tsabar masifar k'amshinta da ya shaqa yasa ya lumshe idanunsa kansa qasa yana danna casbin da yake maqale a yatsarsa.
Haleesa da Ummiterh and Hanan sukace “Toh sauka lafiya ubangiji yasa adawo mana da guzurin k'asashen da bamusan Inda za'a bada ajiyar ba.â€
Suka sheqe da dariya suna rufe motar basu jira me Abie zai d'ago ya ce ba.
Rahma tai saurin kallon Abie ta ce“Abie kar a tafi Abie2 na zuwa rakiya airport. â€
Sai da ta kai qarshen mgnar Abie ya 'dago da kansa ya zuba mata manyan idanunsa, yana Mata wani irin kallon so and k'auna mai tsanani ji yake kamar ya ha'diyeta.
Dakyar ya samu kuzarin gyara zamansa yana sauke ajiyar zuciya, ya kamo hannunta mai 'kunshi ya ce“Allah ko? Baby?â€
Kai ta 'daga tana kukan.
“Ok..Ok! Yi shiru zai iskomu Abraham Oya tada motar muje lokaci ya qure.â€
Ya qarashe mgnar ya shigar da ita jikinsa, Wanda suka sauke wata irin ajiyar zuciya atare.
Bayanta yake bugawa ahankali ya kasa mgna, idanunsa a lumshe, yanajin yadda zuciyar Rahma ke bugawa, wani k'ayataccan murmushi yake Saki.
Motoci guda ukune suka fice daga gidan zuwa rakiya airport.

Suna isa airport ba'a wuce 17 minutes ba jirginsu ya cira sama, ya lula sai fatan sauka lafiya.

Tafiya ce me dogon zango Abie da Babynsa sukayi acikin jirgi, sbd jirgin ya ratsa wata qasar kafin wuce k'asar Turkey,Abie yana maqale da abarsa qwaqwaran motsi tai ya ce mata “Sannu me kike so Babyna?“
Sai wajejan Asubah jirginsu ya diro airport d'insu me sunan, (Atatürk Internationaux) Wanda yake
k'asar Turkey cikin garin (Istanbul.)
Rahma tsabar gajiyar zama qafafunta sun fara kumbura.
Jirgin na tsayawa Abie ya sanyawa Rahma jibgegiyar rigar sanyi sanin sanyin Istanbul.
Anotse suke saukewa daga cikin jirgin Rahma

End Ads

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login