Showing 15001 words to 18000 words out of 165653 words
uwa d'akina hkr, wlh na gane kuskurena ayanzu, bazan sake ba, wlh bansan me naci ba ya rikita min ciki, har ya janyo yanzu zan rasa abincina.â€
Ummin Adnan ta kamata ta ce“'dauki shayin muje daga Rahma har Jaddatu sunada tausayi, insha Allahu zasu sauko.â€
Latifa ta amsa da “Toh Allah yasa.â€
Ta d'auki shayin suka tafi, Jaddatu na fad'in.
“Ummin Adnan ki dafomin shayi ita tafi ta jira.â€
Ummin Adnan ta amsa da “Toh Jaddatu yanzu kuwa.â€
Raiyana ta sauke ajiyar zuciya ta k'araso ta zauna dab da Rahma ta dafa cinyoyinta ta ce.
“Don Allah umminmu kuyi hkr keda ummi babba ku barta idan ta sake makamancin hakan sai akoreta.â€
Rahma ta kamo qaramin Jan lips d'inta na k'asa tana tsotsa tana yamutsa fuska, ta kalli Raiyana ta d'auke kanta, zatayi mgna taji daddad'an k'amshin turaren Abienta ya kawoma hancinta farmaki.
Qaran saukowa takalmin k'afafunsa na bada sauti, shi ya sanyata d'ago da k'ananun kyawawan idanunta, masu lumshewa, tana jin zuciyarta na tsananta bugu, sam bata son Abienta ya tafi ya barta.
Karaf idanuwansu suka shige cikin na juna. Baki ta turo gaba ta lumshe k'ananun idanunta masu tsananin haske da lumshewa, ta shige jikin Jaddatu, tana sauke wahalallan numfashi.
Tinda suka had'a ido bai janye nasaba ya kafeta da narkakkun idanunsa masu haske, sam CCTV bai lura da kayan jikinta ba.
Sanye take da riga da wando 'yan Pakistan, maroon color kanta sai shek'i yake yasha gyara ta ka meshi gida biyu da wasu irin ribbons k'ananu masu kyau, jelar gashin ta sauka har gadon bayanta. k'ananun labb'anta sun sha jambaki kalar bakinta, sai shek'i suke.
Jaddatu ta ce“Ah kaga matafiya an fito?â€
Abdul Majeed ya murmusa yana d'auke idanunsa daga kan 'yarsa ya qaraso ya zauna dab da Jaddatu ya ce“Ummina barka da yamma, eh na fito saura k'iris lokacin tashin jirgi bari na hanzarta tin d'asu securitys na jirana.
Baby ummina bazaki ma Abienki rakiya ba airport? â€
Ya k'arashe mgnar yana sanya tattausan hannayensa ya d'agota zuwa jikinsa, yana gyara mata gashin gaban goshinta.
Rahma ta saki kuka mai sauti tana k'ank'ame Abienta.
“Ya Rabbi! Yi shiru bakya zuwa ko?â€
Kai ta d'aga ya ce“Ok toh bar kukan kwana 10 kawai zanyi na dawo kinji?â€
Kai ta d'aga, tana tura fuskarta k'ark'ashin wuyansa.
Numfashi yaja da qarfi ya fesar da iskar waje, ya kalli Jaddatu ya ce“ Ummi naga abinda ya faru ku mata afuwa Latifa naga kamar ta d'aukeki kakarta wasa take miki, bana son ana wulaqanta mutum, sbd idan aka koreta akan ciwo bamu san mu wane irin musifar Allah zai iya d'ora manaba nan gaba, bari yanzu zan saka akaita hospital abata maguguna har ta warke sai taci gaba da aikinta koh Baby ummina?†ya d'ago kanta yana goge mata hawayen fuskarta ya sumbaci goshinta da tsakiyar kanta.
Rahma cikin sanyin murya ta ce“Eh Abiena duk abinda kace shine zab'in mu, na yarda ta ci gaba.â€
Rungumeta yay sosai acikin k'irjinsa yana sauke numfashi had'i da furta.
“Allah ya miki albarka. Toh ni zan tafi sai na dawo.â€
Rahma ta janye jikinta cikin sanyin jiki ta ce“Ameen Abiena Allah ya kaiku lfy bye, ni natafi lambu shan iska.â€
Bata jira amsar Abien nata ba ta nufi hanyar da zata sadata da k'ofar falon.
Raiyana da wani irin mugun kallo asace tabi Rahma da shi cike jin tsanarta.
Jaddatu ta masa addu'ar sauka lafiya.
Raiyana mik'e ta rakashi har k'ofar falo tana masa addu'ar sauka lafiya.
Tin daga nesa securities d'insa suka bud'e masa mota.
Sai da ya bada umarnin akai Latifa asibiti ya doshe wajan motar, yayin da ma'aikatan suka dinga gaishesa tare da masa addu'ar sauka lafiya.
Wata narkekiyar jibgegiyar mota bak'a ya shige baya, direba ya jaya motar yayin da securities d'insa suke d'ayar motar itama bak'a.
Direct airport suka nufa.
Suna isa ba jimawa jimawa jirgisun ya d'aga zuwa Gabon, shi da security biyu yayin da sauran suka dawo gida da motocin.
Misalin k'arfe 9 na dare motarsu Ja'afar ta shogo garin Tchad,babbar tashar mota, yayin da d'ai-d'ai jam'ar dake cikin motar suka fara fitowa cike da tsabar gajiya sabida wunin dajin da sukayi motorsa ta lalace ga yunwa da k'ishi.
Ja'afar cikin dauriyarsa da jarumtarsa yake d'aga doguwar k'afarsa yana lumshe manyan shanyayyun idanunsa sabida tsabar gajiya.
Kusan sune na k'arshe asaukowa, ya rayata jakarsa cikin miskilancinsa yace“Uhm yanzu inama muka dosa?â€
Yahuza da Harisu suka.
“Wallahi fa wajan zaman muyi tambaya inda zamu samu gidan haya mai sauqi.â€
Ja'afar ya yamutsa fuska ya ce“Ni fa banda sisi Iya kud'in mota kawai ne daman.â€
Harisu ya ce“Akwai saura ajkina zasu ishemu muba mai gidan kafin mu fara aiki.â€
Yahuza ya ce“Nima akwai saura zamuci abinci kwana biyu kafin musamu abin yi.“
Ja'afar ya ce“Ok muje muyi tambaya.â€
Wani me taxi ne cikin sa'a bahaushe ya ce “Samari ina zuwa kuzo ayi cinikiâ€
Yahuza ya ce“Baba ai bamusan kowaba, dan Allah zaka kaimu inda zamu samu haya?â€
Baki ya washe yace“K'warai kuwa yaro kuzo muje nima acan ungiwar hausawa nake, amman sallamata daban, kuma wlh kunci sa'a jiya-jiya wasu samari kusan shekaru uku anan sun tafi gida cike da nasarori zasuyi aure d'akin ba kowa muje.â€
Ja'afar yay hamdala azuciyarsa jin ansamu wajen zama, amman yana mamakin surutun mutumin.
Baya suka shige yaja motar ya tafi.......!
_*💃ðŸ»Yar Ajin Tubarkallah🥰*_
*DATTIJON ARZIK'I* N300 katin MTN ta wannan number *+22796515805*
SULTAN
mss flower
BAK'AR FATA
AUTAR MANYA
TSINTACCIYA
Nimcyluv
Gaba É—aya 800
Via 6850917335 Na'ima Shu'aibu Sulaiman Fidelity Bank, masu tura kati 08167888934 ga ƴan uwa na Niger +22796515805 za ku tuntuɓa. To show evidence of payment 08142105218
*Real Ladingo+22796515805* For more information😇
_*🤲ðŸ¼Ya Allah ka jiÆ™anmu kayi mana rahama badan halinmu ba.ðŸ™ðŸ¼*_
2/2/22, 09:19 - Buhainat: _*DATTIJON ARZIƘI*_
*BY*
_Rahma ladingo Ummu Fareesa😘_
*🔥FITATTU HUƊU🔥*
_*HOME OF QUALITIES WRITERS ASSOCIATION*_
_*BAKANDAMIYATA🥰*_
_💃ðŸ»ALHAMDULILLAH! NA KAMMALA UZURIN DA YAKE TSAYAR DANI, RASHIN BAKU UPDATE AKAN LOKACI. YANZU HAR NA GAMA FREE PAGE KULLUN ZA KU GA UPDATE.🥰_
*BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM*
_*cнapтer 13&14*_
Tinda jirgin su Ma'aruf ya diro k'asar Tchad, ya jisa tamkar acikin aljanna.
Cike da kuzarinsa yake taka matattakalar Benin, fuskar shi 'dauke da murmushi.
Wata motace mai shegen kyau bak'a wacce akazo tarbansa.
Cikin farin ciki mutum ya tarbesa, wanda ak'alla zai kusan haifarasa.
Musabaha sukayi.
Cikin harshen français yake mishi sannu da zuwa ya amsa, fuska asake ya shiga motar su ka tafi.
Rahma sanye da wata tsadaddiyar doguwar riga bak'a,wadda taci uban adon duwatsu jajaye, kallo d'aya zakama rigar kasan akwai tsada.
Sosai ta mata mugun kyau ta yane kanta da 'dankwalin riga, sai wani irin fitinannan k'amshi yake fita daga jikinta. cikin sassarfa take saukowa daga saman benin, fuskarta ba annuri ko kad'an.
Dai-dai 'kofar Raiyana sukaci karo da ita ta fito zata sauka k'asa.
Wucewarta tai tana jujjuya wayanta ahannunta. Rainaya ta ce“Ummi barka da dare, kunyi waya kuwa Abienki?â€
Rahma taja ta tsaya tana waigowa, tana kwa'be fuska kamar zatayi kuka ta shiga danna wayar hannunta hawaye ya shiga silalowa saman kyakyawar fuskar. Kai ta shiga girgizawa Raiyana had'i da cewa“A'a Ammi bamuyi ba, ba'a samunsa.â€
Ta k'arashe mgnar cikin sanyin murya wadda take rawa, ta juya ta fara tafiya.
Rainaya ta toshe bakinta sabida dariya da ta kamata, ta bita da harara aranta ta ce“Ke ya dama uwar me yake tsinana min, idan yana garin? Banda shan k'amshi mtswwww!â€
Amman azahiri ta biyo bayanta tana fad'in. “Ai zai kira k'ila ya gaji ne zuwa gobe zamuji shi.â€
Har su ka sauka Rahma batace uffan ba.
Jaddatu zaune tana kallon Tv.
Rahma ta shigo falon, Raiyana na biye da ita.
Tana tafiya ta ce“Jaddati zan fita shan iska gidan zafi yake min bye.â€
Jaddatu ta ce.
“Ke! Rahma! Ina zakije awannan lokacin dare ya soma yi? Dawo. Wato mu nan duk ba mutane bane, sbd mahaifinki baya gari shiyasa gidan ya 'dumame miki da zafi ko Rahma?â€
Rahma ta 'dan ciji jajayen labb'anta had'i da fad'in.
“Karki damu zan zagaya ba ni 'daya zan fita ba, tare da direba and security. â€
Ta 'karashe mgnar ta sanya kanta ta bi corridor d'in zai fitar da ita daga falon.
Jaddatu ta kalli Raiyana wadda take tsaye, tabi Rahma da kallo har ta 'bace mata.
Ke! Rayyanatu! amatsayin ki na uwa bakisan yadda za ki lallashi Rahma ki kwantar mata da hankali ba, ta zauna ko? Watobkwaliya ta biya kud'in sabulu, yanzu ba ruwanki da 'diyarsa? Ahaka kike son Abdal Majeed d'in? Bakya kulawa da tilon 'yarsa?â€
Ta 'karashe mgnar tana 'daukar wayanta tai kiran number Yahaya direba. Cikin sa'a ta sameshi. sallama ya mata had'i da gaisheta.
“Yauwa kanaji Yahaya karka tuk'a Rahma duk abinda zatayi. Da Khalifa da Abbas aka tafi Gabon ko sunanan?â€
Yahaya cikin girmamawa ya ce“A'a Ummi su na nan dan tsaron Ummi qarama.â€
Jaddatu ta ce“Yauwa! Ka ce nace karsu barta ta fita.â€
“Ok an gama.â€
Datse kiran tai tana kallon Raiyana wadda ta wani zube gaban Jaddatu, cikin kukan kiss a ta ce.
“Wlh Ummi na hanata amman bataji ba, ya zan mata? Banason 'bacin ranta.â€
Jaddatu ta ce “Shi kenan Raiyana.â€
Rahma kai tsaye wajan Yahaya ta nufa.
Ma'aikatan gidan sai gaisheta suke tana amsawa. Tare ta gansu dasu Khalifa.
Wajansu ta iso da sallama.
Atare su ka amsa.
“Zan fitane.â€
Ta fad'a cikin sanyinta.
Abbas ya ce“Hajiya dare ya yi kiyi hkr sai gobe.â€
Wani irin kallo tai masa bata ce komai ba, ta kalli Yahaya direba ta ce“Zakayi driving d'ina ne?â€
Kai ya Sosa ya ce“Ummi qarama ki bari sai gobe.â€
Batayi mgna ba ta juya ta nufi wata had'add'iyar rumfar shak'atawa, ta zauna ta had'e kai da guiwa ta saki kuka mai ciwo.
Ja'afar uffan bai ce ba yana jin yadda me taxi d'in ke basu labarin garin Tchad kamar sun tambaye shi.
Yahuza da Harisu suka biye masa sai hira suke, har suna tambayarsa yadda zasu samu aiki, ya ce zuwa gobe zasuyi maganar. Sai da suka tsaya hanya suka basa kud'i ya siyo mu su abinci.
Unguwar hausawa wani 'dan madedecin gidane irin ginin talakawa amman ba laifi shafe yake da siminti Baba Tsalha me taxi yay parking, ya bud'e k'ofar ya fito yana washe baki ya bud'e mu su ya na fad'in.
“Bismillah mu shiga ku kaga d'akin idan ya muku.â€
Firfitowa sukayi, rataye da jakukkunansu na matafiya, su ka nufi cikin gida.
Gidane me kewaye daban² wajan kashi biyar, akewayen farko su kaga ya ciro makulli daga cikin aljihunsa ya bud'e k'ofar.
Baki ya washe ya ce“Mushiga kuka idan ya muku.â€
Harisu ya ce“Ya ma yi baba.â€
Ja'afar bai ce komai ba har ya gama nuna masu komai na gidan,dakine 'daya 'kwal da toilet da filin tsakar gidan baida wani yawa, sai qaramar kitchen ko ina fas ashare na gidan.
Harisu ya ce“Nawa zamu bayar duk wata?â€
Baba Tsalha ya ce“Kud'inku jaka ashirin CFA, ai kunga d'aki mai kyaune, sai Ku kawo na wata uku yanzu.â€
Harisu ya fito da kud'in Aljihunsa duk basukai jaka talatin CFA ba, ya basa jak ishirin ya ce“Baba rik'e wannan kafin mu samu aiki, sauran abinci zamuci.â€
Baba Tsalha y'a amsa ya basu mukullan ya ce“ Akwai tabarma sai kuyi qoqarin siyan katifa, ni na koma wajan sana'ata, nima anan gidana yake gobe dai na muku sauran bayani.†ya mu su sallama ya tafi.
Ja'afar ya jinjina kansa ya nufi d'akin.
Wankakkun kaya ya ciro ya fito ganin jarkar ruwa da bukiti, cikin sa'a akwai ruwa, haka cikin uban sanyi Ja'afar yay wanka, sabida mugun 'kyan'kyamin sa Sam bazai iya bacci ba, ya kwana da kaya ya wuni ajikinsa.
Su Harisu sun ce su kam bazasu iya wanka ba da uban sanyin wannan. Bayan sunci abinci suka rufe d'akinsu kowa ya nemin makwancinsa, da abin rufarsa, jeruwa sukayi saman tabarma.
Lallausan bargonsa ya ciro sabo dal ya shimfid'a rabi ya rufa da rabi, yana jinsu suna surutu amman shi kam uffan bai cewa, agajiye yake ga tunanin iyayansa da Ibtisam.
Washegari.
*Gabon*
(Unguwan Alibandeng)
Wani narkeken gidane wanda yaji kayan more rayuwar duniya, gidan ya tsaru matuk'a, tin daga qofar zaka sheda hakan. bare cikin gidan, zuwa falon wanda yasha manyan kujeru masu laushi da tsari, ga carpet mai taushin gaske, malale atsakiyar falon.
Ba'ki ne a falon wajan mutum biyar an cikasu da kayan motsa baki da ruwa da lemo. wanda Abdul Majeed ya bada umarnin su zauna zai tattauna da su akan kasuwancin nasu, . Kusan 20 minutes amman bai fitoba sbd daman baison wulak'anta mutane ne shiyasa ya ce a barsu su shigo tinda sun san yana 'kasar.
Kwance yake saman tamfatsetsan gado ya nad'e cikin bargo yanzu zazza'bin ya sauka tinda qarin ruwan ya qare Dr Anwar ya cire masa ya koma.
tin jiya da yazo baida lfy qarin ruwa ake masa.
Wahalallan numfashi ya janyo fesar da iskar waje, ya bud'e gajiyayyun narkakkun idanunsa bakinsa na motsawa sannu ahankali alamun tasbihi yakewa ubangijinsa.
Bargon da ya lullu'be dukkan jikinsa ya janye, ya mik'e zaune ya janye wayarsa (iPhone 13 pro max).
Kunnata yay. Tana kunnuwa kai tsaye ya kira number Jaddatu Rahamu.
Tanata ringing ba'a daga ba.
Kira uku yay ba'a d'aga ba.
Cikin rauni da alamun nuna rashin lafiyarsa qarara, ya furta.
“Ya Rabbi! Ko lfy?â€
Daga can kuwa wayan tana bedroom yayin da Jaddatu take cikin falo, sai dai Rahma na d'akin tin d'azu ta shigo ta kwanta tana juyi wayan na silent, bata luraba.
Number Rahma ya kira, bugu d'aya ta d'aga kiran ta sanya masa kuka harda shashek'e. Ta kirasa “My Abie lafiya kuwa? Ka barmu cikin damuwa tin jiya ba'a samunka, nadamu sosai.â€
Idanunsa ya runtse da 'karfin gaske, ya dafe goshinsa wanda jijiyoyin kansa suka firfito sukayi ra'do-ra'do, sbd ciwon da kansa yake masa, ga kukan yana sukar har 'kahon zuciyarsa.
Ahakanli ya kirata.
“Baby ummina! Pls kiyi hkr tin jiya da nazo banda lfy, banson ku tashi hankalinku shiyasa na kashe wayoyina, amman yanzu naji sauqi.
Hope baby ummina tana lfy?â€
Rahma daga can ta sauke ajiyar zuciya ta ce“Wlh Abie jikina sai da ya ban kamar ba lfy ba kake be, yanzu don Allah ya jikin naka? Bari na kiraka video call na ganka kaji?â€
Abienta ya ce“Naji ummina na bari na kunna data.â€
Cikin murna ta kunna data ta shiga IMO ta kirasa video call ya d'aga.
Kyakyawar fuskarshi ya 'kawata da murmushi yana kallon ya 'daga mata hannu“Hi ummina.â€
Rahma ta langwa'be kanta ta marerece fuska, ta ce“Hi Abiena I miss u sannu ya jikin naka? Wlh har kayi 'yar fuska.â€
Murmushi yay ya shafi sumar kansa ya ce“A'a Baby ban rame ba, ina amminki da Jaddatu na kirata bata d'aga ba?â€
Fuska ta kwa'be ta ce“Tana falo Abie Allah baka lfy kasha magani kaji, jiya kamar zanyi hauka Jaddati ta hana in fita da dare.â€
Dariya yay ya bek'a hannun waya ya ce“Bari na cire kunnen rashin ji ai na hana fitar dare.â€
Ashagwa'be ta ce“Wayyo Abie zafi ka ciremin kunne zafi.â€
Kyawawan idanunsa ya waro yana murmushi ya ce“Uhmm! Ummina sai kuwa na ciresu da nadawo, karki manta cizo uku zan musu idan kin min kuka na musu sau6. Baby bye inada ba'ki afalo zan kiraku an jima ki gaishemin da su kafin na kira je t'aime muahhhhh!â€
Ya katse ta wajansa sabida yasan rigima zata masa sosai.
Saukowa yay jikinsa ba 'kwari ya shiga bathroom ya watsa ruwa, ya fito ya shirya cikin wata lafiyayyar shaddah fara 'kall qoqari kawai yake yi.
Da sallama ya shigo falon ya be'ka mu su hannu suna musabaha 'daya bayan 'daya.
Kafin ya zauna.
Hamid ya ce“Ashe zazza'bi ya rufeka? Wlh bamu saniba ai da zamu barka zuwa gobe, Allah ya qara sauqi.â€
Abdul Majeed ya amsa da “Ameen ba komai Ngd.â€
Daga nan ya basu dukkan lokacinsa suka fara tattaunawa akan abinda ya kawosu.
*Unguwar Haut de gué gué*
Aishatu zaune a falonta, ita da wasu mata uku sai hira suke suna dariya, kayan ciye² agabansu.
Aishatu ta ce“Humm Rabi'ah ki bari kawai, Ma'aruf 'karshene wlh ina son mijina yana jiyar da ni da'di ta kowane 'bangare, ashimfid'a sai dai ni nagaji ba shi ba. Wajan abinci ya wadatani da komai sutura haka, abin hawa matsalata da shi 'dayane, rashin zama sai ya zagaye 'kasa uku zuwa 4 kafin ya waiwayo gida, a'kalla za'a kwashe kusan wata biyu baya nan, kin sanni ni kuma da jaraba,duk da banda juriya dayawa.â€
Dariya sukayi suna tafa hannayensu.
Hudah da Kabeera su ka had'a baki wajan cewa“Ai kefa wlh kinyi dace miji ga gayu ga kud'i ga iya soyayya. Duk cikinmu babu tsaranki sai mijin da zai auri Rabi'ah kawai yafi mijinki kyau, soyayya ce bamu saniba.â€
Rabi'a ta yamutsa fuska ta ce“Shegen jiji da Kaine da shi l, kai ba wani kud'i ba, bari zai shigo hannu.â€
Aishatu ta daketa ta ce“Kama mijinki yarinya mata warce suke fa!â€
Dariya sukayi, Rabi'ah ta ce ina samun mai money wlh zan daina aurensa...â€
Hudah ta ce“Nadama zakiyi kuwa dan ubanki.â€
Dariya Rabi'ah tai.
Aishatu ta ga wulgin uwani, ta kirata.
“Uwani! Zo nan.â€
Cike da tsoro da farga ba uwani ta tura wayanta cikin bra, ta fito tana rarraba idanu.
Zubewa taigaban Aishatu ta ce“Ga ni hajiya.â€
Aishatu ta ce“Kutumar ubancan la'be kike mana ko me?â€
Uwani ta zaro idanu ta dafe 'kirji ta ce“Ni shegiya! Me zanji hajiya? Kufa duk matane 'yan uwana, wlh naji kamar kin kirani ne, sai nafito ganin kuna hira ya saka na juya na koma kiyi hkr.â€
Aishatu ta ce“Kinci sa'a tashi kije.â€
“Ngd hajiya Allah ya qara girma.â€
Ta mik'e ta tafi.
Rabi'ah ta tab'e baki ta ce“Wlh nifa banson 'yar aiki Tab.â€
Kabeera ta ce“Dallah ja can masu kyau ko? Amman yo irinsu uwani ko guda 'darine me ruwana.â€
Aishatu tai dariya ta ce“Yauwa 'kawata gayamata dai, nima da macan 'kwaraice ai bazan bari ba, Ma'aruf idon garine ba'a barinsa da mace mai aji.â€
Haka sukaci gaba da hirasu, yayin da uwani ta kashe kunne tana 'daukar ma ubangidanta rahoto.
*Tchad*
Baba Tsalha tinda safe ya bugama su Ja'afar 'kofa. Bayan sun bud'e ya shigo sun gaisa ya musu bayanin irin wururuwan da ake samun aiki na ginin gidaje company asibiti dako tura baro da tuk'i, idan akwai wanda yakeda parmi acikinsu.
Ja'afar ya ce“Baba inada parmi na iya mota sosai, amman kasan sha'anin masu kud'in nan sai a slow, wani motar tana 'baci ahannunka za'a sakaka ramuwa, wani kuma yasan asara. inda zan samu aikin ginin wanda akullun za'a dinga ba ni hakk'ina nafison hakan.â€
Baba Tsalha ya ce“Amman da ka samu tuk'in yafi 'dana kona company ne.â€
Ja'afar ya jinjina kansa ya ce“Ok Allah ya za'bamana abinda yafi alkhairi. Ku me kuka zab'a tinda na nace ku koyi mota kun k'i?â€
Dariya Yahuza da Harisu sukayi sukace.
“Muje dai duk inda zakayi aikin muna wajan.â€
Haka suka shirya Baba Tsalha ya kwashesu a taxi 'dinsa suka fita.
Wajan guri biyar sukaje cikin rashin sa'a an tsayar da d'aukan masu aiki.
Na shidda ne suka dace wani companyn turare, amman kud'in baida wani yawa, sannan Ja'afar bai samu tuk'in ba, hakan ma ya saka albarka.
Nan su ka