Showing 114001 words to 117000 words out of 165653 words
da wata irin kunya ta rungume Jaddatu tana sakin kuka.
Hanan tai dariya ta ce“Ai fa kuma.â€
Dakyar Jaddatu ta samu ta lallasheta tai shiru har sukayi sallar isha, suka fito falon wanda dakyar Jaddatu ta fito da ita.
Suna zama Rayyana ta fito bakinta yaqi rufuwa ta zauna kusan Rahma ta ce“Wai ina sirikin namu?â€
Rahma ta kalleta idanunta na kawo 'kwalla ta girgiza kanta.
Rayyana ta ce“Subahanallahi me ya faru?â€
Jaddatu ta ce“Wallahi ke kam kin Iya tone² sai kin tone wuqar yankan ki, haba kiba yarinya lafiya dole ne sai ya shigo nan? Ya tafiyarsa.â€
Rayyana ta ce“Allah bada hkr Ummi nayi shiru.â€
Rahma ta kalli Meerah ta ce“Meerah don Allah ki Kira Latifa kuje lambu Ku kwaso kayan da kuka kai...â€
Abie ne yay sallama ya shigo falon.
Suka amsa sallamar.
Rayyana ta Saki baki galala tana kallonsa ta ce“Abie Ummi yaushe ka shigo gari?â€
Kusanta ya zauna da gangan yana sakar mata tattausan murmushi wanda ya kusa sumar da ita.
Rahma tana satar kallonsa ta kawar da kanta tana wasa da yatsun hannunta.
“Baby ba sannu da zuwa ma?â€
Rahma duk sai ta rikice kanta a'kasa ta ce“Abie sannu da zuwa.â€
Jaddatu ta bu'de baki zatayi magana Abie ya tari numfashinta.
“Don Allah Ummi yi shiru.
Rayyana me aka girka ne yunwa nakeji?â€
Rayyana akayi fari da idanu ta ce“akwai couscous da jar miyar kaji sai Shawarma akwai jalof 'din macaroni, sai dambun naman rago.â€
“Ok muje naci ayau banci komai ba.â€
Rahma tai saurin d'ago da kanta.
Karaf idanunsu suka shige na juna.
Gira ya 'daga mata ta sadda kanta.
“Baby zo muje kici abinci pls.â€
Jaddatu ta ce“A'a jeka kaci kai zamuje anutse muci namu, mu girkin surukinmu zamuci.â€
Abie ya nufi hanyar da zata kaisa kan dining area, Rayyana na biye da shi.
Aikuwa girkin da aka Abie wanda aka kai masa lambu bai Ciba shi sukaci abinsu a falo, wanda sai da Jaddatu tama Rahma Jan ido kafin ta ci.
Abie zaune a falon yana waya ya ce“Eh Abby insha Allahu sai kunzo ba, Allah ya kaimu goben, ai ummiterh akwai 'kwawa ta nace sai ta biyoku, da Saleeha naso azo da ita, amman ba halin zuwa, OK bye sai da safe.â€
Kallon Rahma yake wacce ta miqe ta nufi hanyar bedroom 'din Jaddatu.
“Yauwa Baby ummina zo hau sama amshi key 'daukomi wata leda mai kaya aciki.â€
Rahma ta juyo da sauri tana matsar 'kwalla, ta gane wayo zai mata.
Dole ta dawo ta amsa ta haura saman.
Jaddatu ta ce“Kawai dan kaba yarinya wahala ga matarka nan.â€
Rayyana haushinsu duka takeji dan Rahma ta zame mata annoba, komai ita kamar matarsa.
Rayyana ta ce“Uhmmm! Ummi ai ba komai.â€
Hanan ta miqe ta kama hannun 'yarta tace“Ni kam sai da safenku.â€
Abie ya miqe ya ce“Shi kenan Ummi bari na amso abuna sai ta dawo.â€
Jaddatu ta ce“A'a kace taje ta kwanta nima shigewa zanyi goma fa ta wuci zaman tsegumin me zanyi.â€
Abue ya 'kyal'kyale da dariya yana tafiya dan ya gano da Rayyana take.
Rahma tana shiga falon tana shiga dube² bataga Leda ba, ta shiga bedroom nan ma bataga ledaba.
Fitowa tai da niyar tafiya.
A 'kofar falon sukaci Karo.
Abie ya ri'kota ya kamo 'kugunta ya ha'deta 'kofar yana kallonta.
Cikin wata irin murya wacce ta sake nutsa Rahma a kogin sonsa ya ce.
“Sorry My heart bi sannu ki nutsu muga kan naki ban jimiki ciwoba.â€
Yadda yay magnar ga shi kusan kunnenta ne sai taji dukkan jikinta ya Saki ajiyar zuciya ta sauke tana son kwacewa ya matseta gam.
Hijab 'din ya cire ya tsura mata idanu kamar yau ya ta'ba ganinta.
Rahma ta ce“Banga ledarba sakeni na tafi.â€
Sama ya cirata ya murzawa qofar key, ya nufi bedroom.
Rahma kasa mgna tai da idanu take binsa, ya zaunar da ita saman cinyarsa yana 'kare mata kallo yana riqe da 'kugunta.
Kanta a'kasa cikin sanyin jiki ta ce“Abie zanje wajan Jaddatu na kwanta.â€
Fuskarta ya riqe ya kamo hannunta yana murzawa yana shafa 'kunshin Jan lallen.
“Kalleni My Baby.â€
Kasa kallonsa tai kanta qasa.
Iska ya zuqa ya duqo dab da fuskarta fesar mata da iskar.
“Yau bazaki kwan da Abien ki ba?â€
Kallonsa tai da sauri idanunta na tara ruwa ta 'daga masa kai tana lumshe idanunta.
“Ya Salam! Ni wai me kike haka Baby? Duk 'dan guntin bayanin da na miki baki gamsuba?â€
Cikin kuka ta ce“Na gamsu Abie kawai dai ni ka barni naje na kwana wajan Jaddatu.â€
“Ok bakya son sanin asalainmu da yadda akayi kika zama mallakina, um my baby?â€
Shiru tai tana wasa da yataun hanunta.
Yatsarta ya sanya bakinsa yana tsotsa .
Kallonsa tai ta sauke ajiyar zuciya tai 'kasa da kanta, cikin sanyin murya ta ce“Don Allah Abie zanje wajan Jaddatu.â€
Ta 'karashe mgnar muryata na rawa tana son sakin kuka.
Hancinta ya lakata ya ce“Jaddatu dai kakar 'ya'yana da za ki haifamin ce ah toh kice za ki je wajan umminki kuma surukar ki.â€
Kunya sosai taji, ta sinne kanta.
Zaunar da ita yay saman bed ya miqe ya shiga bathroom.
Sai da taji qaran ruwa alamar ya fara wanka, ta miqewa tai sa'daf_sa'daf ta bu'de 'kofar bedroom ta fice aguje.
Jikin 'kofar falon ta tsaya tana maida numfashi, ta Kama key zata bu'de 'kofar taji Ana bugawa Rayyana na fa'din.
Don Allah Habibyna ka bu'de ni wlh wajanka zan kwana pls, wlh ina buqatar ka sakani bacci irin na rana.â€
Rahma gabanta taji ya fa'di tai saurin zare key 'din daga jikin 'kofar tana hararen 'kofar, ta yi tsaye ta kasa motsawa daga wajan, hakan Rayyana bata fasa knocking 'din qofar ba tana kiran Abie.
Rahma taku taji abayanta, sai taji Abie na fa'din.
“Ok my Rayyanat ganinan zauwa sorry wanka nake.â€
Da sauri Rahma ta juyo tana 'boye hannunta me key.
'Daure yake da towel iya 'kugunsa, mur'dadd'an jikinsa, abayyane faffa'dan 'kirjinsa mai yalwar gargasa sai 'digar da ruwa yake.
Rahma wani yammm zirrr taji ajikinta, tai saurin kauda kanta tana sadda kanta ta sake matsawa da baya-da-baya tana mannewa da 'kofar.
Abie kamar bai gantaba yay ya tsaya gabanta har jikinsu na ha'dewa ya zura hannunsa ta 'kugunta yana lalubar key jikin 'kofar babu.
Matsar da ita yay yana fa'din.
“My love Rayyanat kin fiye gajan hkr key nake nema na bu'de miki.â€
Rungume Rahma yay, ya 'dauketa cak ya matsar da ita daga bakin 'kofar.
ya mananta da qofar bedroom ya manna bakinsa saman kunnenta, can 'kasa ya furta.
“My Baby ina key zan bu'de ma matata 'kofa?â€
Tsikar jikinta ta tashi tai kicin² da fuska ta ce“Nima ban ganiba shi nake nema zan fita najita tana buga maka 'kofar kamar zata ballata, kawai kace baka ga key 'din ba.â€
Wani irin murmushi yay me 'kayatarwa ya sumbaci kunnenta ya riqo ha'barta yana mata wani irin shu'umin kallo, ya ce“No! Tana buqatata bari na 'dauko wani akwai, ke sai ki fita ita ta shigo.â€
Ya 'karashe mgnar kamar gaske yana qoqarin sakinta.
Ai Rahma jin Abie na qoqarin sakinta ta qamqameshi ta fashe da kuka tana fa'din.
“Abie cikina ciwo wayyo marata zata 'balle kaina ciwo bana gani sosai, kaini 'daki ka dubamin idona wayyo bana gani!â€
_Rahmerh ladingo😉_
_*🤲ðŸ¼Ya Allah ka jiÆ™anmu kayi mana rahama badan halinmu ba.ðŸ™ðŸ¼*_
3/30/22, 21:20 - Buhainat: ```D A```
```83&84```
Wata irin dariya ta kamashi amman ya daure ya ha'diyeta, ganin zallar kishinsa qarara wajan Babyn tashi.
Ya rufe mata baki da tafin hannunsa ya na mata mgna 'kasa² dab da kunnenta ya ce“Subanallahi my Baby duk ciwon wannan ke 'daya? Na shiga uku! Muje na dubaki, kin fasa tafiya wajan Ummin?â€
Kai ta 'daga.
Murmushi ya yi ya 'dauketa ya nufi 'kofar falon yana mata ra'da.
“Toh my baby kiyi shiru kar kiyi motsi Rayyana tajiki ba ruwana, zance mata banga key 'din ba.â€
Ya 'karashe mgnar ya zura hannunsa cikin tafin hannunta yana murza key 'din hannunta yana murmushi.
Rahma Kanta 'kasa idanunta rufe ta kasa ko motsin kirki, tsabar kunya Abie ya Kama key hannunta.
Cike da borin kunya murya can 'kasa ta ce“Abie kayi hkr saukeni na tafi wajan Jaddatu..."
Bakinsa kawai taji anata yana jujjuya mata harshensa, ha'di da hura mata iska.
Idanuwa ta zaro waje tai saurin rufewa tana girgiza kanta, tana son janyewa amman ina ya hanya dan ya kame harshen yana tsotsa cikin wani irin yanayi.
Kuka ta sakar masa, ya zare yana rufe mata baki.
Cikin janyo numfashi ya tsaya a 'kofar ya ce“Please Rayyana kije banga makulliba, kaina ciwo yake bana son hayaniya.â€
Bai jira me zata ceba ya juya bedroom.
Rayyana kuwa tin 'dazu ta kasa kunnen sai takejin kamar tare da mace yake, jin abinda ya ce ya sanya ta du'ke wajan ta saki kuka tana fa'din.
“Wai yaushe zanji da'din aure ne? Yaushe Abdulmajid zai 'yanta na zamo kamar kowace mace mai 'yanci?â€
Miqewa tai ta nufi 'bangaranta tana kuka tana qara nadamar baqin halinta ya janyo mata komai.
Bathroom ya direta ya ce“Oya wanka kizo mu kwanta.â€
Kanta qasa har ya fita ya rufo mata 'kofar.
Shiri yay cikin kayan bacci milk Kala ya fesa turare ya haye gado.
Rahma ganin ba sarki sai Allah tai wanka ta goge jikinta ta maida rigar jikinta yanzu kunyar Abie takeji bazata iya ta'bara da take masa da ba.
Koda ta fito kanta aqasa sum-sum, ta tsaya nesa da bed 'din.
Da wutsiyar idanu yake kallonta.
Miqewa yay ya sauko ya iso wajanta ya kamo hannun ya mannata jikinsa ya zuge zip 'din rigar zai fitar ta riqe hannunsa tana girgiza kanta.
“No! Baby rigar ta yi nauyi takuramin ke zatayi.â€
Ba yadda ta iya tanaji tana gani ya cire dogowar rigar ya sanya mata rigar bacci wata fitinanniyar rigar bacci iya guiwa wacce ya siyomata sunfi guda ashirin irinsu, komai nata abayyane.
Da kansa ya kwantar da ita ya kashe 'kwan wutar 'dakin ya hauro saman bed 'din.
Rungumeta yay ya ce“Daga yau na miki alqawali bazan sake kwana dake ba sai bayan bikin, yauma dan na baki labarin asalinmu ne.â€
Ya 'karashe mganr yana sumbatar 'kasan wuyanta, ya shafi gefen fuskarta, ya ra'da mata.
“My Baby pls ki barni zanyi wasa dake ka'dan ko na nutsu na baki labarin kinji Baby please. â€
Rahma yadda yake mata mgna akunne yana Goga mata sajansa a'kasan wuyanta yana sauke mata numfashi duk sai taji wani irin shaukinsa na kamata, ta dai basar ne bata tankasa ba.
Bakinta ya kamo yana Sha anutse ya tura mata harshensa ta kasa tsotsa.
Hannunsa taji saman 'kirjinta yana janye rigarta, ba zato taji yana lasar nipples 'dinta, sai taji yana tsotsa cikin wani fitinannan salo, ya 'dora hannunsa saman 'dayan, sai kawai jikinsa ya 'dauki rawa yana tsotsa yana kiranta.
“My Baby Ummi my heart pls pls pls my baby barni nasha.â€
Wata irin gigicewa Rahma tai tsoro ya kamata jikinta ya 'dauki 'bari, ta dinga ture kansa tana girgiza masa kai dukkansu rawa jikinsu yake cikin fizgo numfashi tana sakin kuka ta ce“Abie bari don Allah kaji zaka ciremin kan...â€
'Kam'kameta yay yana tsotsa ahankali yana rawa jiki, ji yake idan ya saki mutuwa zaiyi.
Rahma kukan ta daina tana sauke numfashi jin yau Abienta na shan breast 'din kamar yaro ya kwana ya wuni bai Sha nonon uwarsa ba.
Zafi takeji amman ganin baki 'daya ya bada rayuwarsa wajan kamar yanajin da'din abun ya sanya ta hkr tana sauke numfashi tanajinsa har sautin qara yake Saki kamar jariri.
Bakinsa ya zare yana qamqameta yana sauke numfashi ya ce“I love you My Baby na hkr badan na 'koshi ba,daga yau bazan sake ba sai mun tafi honeymoon, pls kicemin Babynki.â€
Raham kanta ta 'boye cikin 'kirjinsa, bata iya cewa komai ba.
Murmushi yay ya ce“Ki temakeni ki cire kunyar nan, mu gini rayuwa me da'di.â€
Sake shigar da ita yay cikin jikinsa yana shafa bayanta, yay gyaran murya, ya ce“My Baby kina jini?â€
Kai ta 'daga.
“Kamar yadda kika sani sunana Abdulmajid nine babban 'dansu wanda bayana an haifi 'kannena sama da biyar suna mutuwa daga bayane aka haifi Hanan.
Mu biyune Allah ya ba iyayanmu, kowa yasan mahaifinmu a 'kasar morocco Abdulwahab shahararran me ku'dine.
Tinda na taso banda buri sai na son zama sojan qasa da qasa.
Cikin hukuncin Allah kuwa mahaifina ya tsayamin nayi karatu me nisa har na cimma burina na zama cikakken babban soja, wanda alokacin mata suka addabi rayuwata sbd kyawun da Allah ya min ga Ku'di ga zubina irin wanda kowace mace take son mijinta ya kasance.
Sai dai kashhh! Anyi rashin sa'a ni mata basa gabana, aikina kawai nake burina na kare k'asata.
Ana cikin haka aka turamu kwantar da wata tarzoma da ta tashi a iran wanda an kashema 'kasashe dayawa sojojinsu.
Mahaifina yaso hanani gani yake idan na tafi na tafi kenan.
Amman haka kawai naji ina buqatar zuwa 'kasar cike da 'kwarin haka muka tafi.
Kwananmu shidda ana bata wuta wanda Allah ya bamu nasara sosai duk an kashe mana mutane mutum ashirin da biyar, muna murna ranar da zamu tafi, sai ga Kira daga sama, an turama wani 'kasurgumin 'kauye ance an addabi mazauna wajan, alokacin ance an kashe sama da rabin garin an kashe sojojin saura ka'dan.
Haka muka 'dunguma zuwa 'kasurgumin 'kauyen nan.
Abinda muka iske ya yi mugun girgizamu, 'kwarorin jama'a muka iske, anyi ma jama'ar garin kisan gilla.â€
Ajiyar zuciya ya sauke tuna halin da ya tsinto Ummul Aymana alokacin tana cikin mutane da suka samu damar ceta ita ce ta uku ka'de wanda suka tsira, ahannunsu.
Rahma jin Abie ya yi shiru ta 'dago kanta cikin guntun hasken ta kalleshi.
Idanu suka ha'da yana mata 'kur da idanu.
Idanunta ta lumshi zuciyarta na tsanaita bugawa, ta ce“Abie pls kaji?â€
Face 'dinsu ya ha'de yana 'dora hannunsa saman 'kirjinta.
Riqe hannunsa tai, ya girgiza kansa, cikin wata irin murya ya ce“Pls my baby, bar Abienki kinji?â€
Rahma ajiyar zuciya ta sauke ta janye hannunta daga saman nashi.
Hannunsa na damar duka taji ya zura arigar yana shafar 'kirjinta anutse yana sumbatar dukkan fuskarta.
Ajiyar zuciya ta sauke tana jin yadda yake shafar breast 'dinta anutse.
Dakyar ta iya jarumtar kiransa.
“Abie pls labarin cigaba.â€
Ahaka yaci gaba da bata labarin hankalinsa yaji ya kwanta, a yanayin bai ta'ba zaton dukiyar fulanin babynsa sunka haka girmaba ga taushi.
Muryasa kanaji kasan yana cikin wani yanayi da yake masa da'di yay gyaran murya ya ce“My Babyna kina jina?â€
Kai ta 'daga tanajin yadda yake shafar mutanan nasa, ahankali, yana sauke numfashi, idan ta ce batajin da'din yadda yake shafasu ta yi 'karya, kawai dai nauyinsa takeji bazata nuna masa yanayin tanajin da'din ba.
Abie ya sake gyaran murya hannunsa na ririta mutanen nasa.
“Kina ji My Baby?â€
Rahma ta 'daga kanta,tana sauke ajiyar zuciya.
“A 'kauyen *Abyaneh*
Mun shiga tashin hankali 'bangaran da aka turamu mutum uku kawai muka ceta, biyun basu kwana ba suka mutu 'dayan na cemin mutafi da ita duk an kashe danginsu karmu barta don allah mutafi da ita, matashiyar budurwa 'Yar kimanin shekaru 20 wacce muka taho da ita ahaukace sakammakon ganin anyima iyayanta da yayunta da kanninta kisan gilla.
Ataqaice ni aka damqawa amanarta muna zuwa Morocco na kaita asibitin mahauka, Ana bata kulawa Ana magani sai da ta shafe shekara 'daya kafin ta samu lafiya.
Nan ta sake bani labarin Iran da 'kauyansu tabbas duk wani danginsu da ta Sani take taqama an kashe mata su.
Ummi da Abbuna sune suka amsheta da hannu biyu cike da tausaya mata suka maidata tamkar 'yarsu.
Ummul Aymana kyakkyawace tanada 'kananun idanu tamkar naki sai da farinta baika namuba...â€
Rahma ta rushe da kuka ta qamqame Abie ta ce.
“Wayyo Allah Abie mamanace shi kenan yanzu ba inda zaka nemomin dangin mamana Abie?â€
Shiiiii! My baby bari na gama baki labarin zan nemo miki mgnar gaskiya ina zargin Abie 2 'dan uwan mamanki ne, sabida idan kin lura duk a hotone kika santa akwai kama shi da ita, abinda yasa nake zargin ko shine, sbd na koma 'kasar sau uku an tabbatar min akwai yayan ummul aymana ana zargin baya gari aka kawo harin sbd tsabar kamar da yake da mamarki idanu kawai yafita shiyasa na k'yalesa sai ta fashe na tambayesa tarihinsa.
Kafin shekara ta rufe soyayya muke me tsafta nida Ummul Aymana kowa ya Sani cikin danginmu har an saka auremu, ban ta'ba son wata 'diya mace ba sai ita, ina mata son so, haka itama tana sona tana gudun duk wani abun da zai 'batamin rai....
Sai dai kashhh! Ashe 'kanin Ummi anmu Aliyu ya mutu akan sonta bamu saniba.
Ana sati 'daurin auremu aka kwantar da shi hospital ya kamu da ciwon zuciya me tsanani, wanda ance idan ba'a basa abinda yakeso ba zai iya rasa ransa.
“Babu yadda bamuyi ya fa'damana damuwarsa ba, ya ce babu komai, kawai ciwone.
Nine nama Dr mgnar akan cewar ya masa dubara ya gayamasa ko meye insha Allah zai temaka masa.
Ai kuwa ya gayama likita wata yarinya yakeso kamar ya mutu, amman 'dan yayarsa ne zai aureta bikin ya kusa dan haka ya riqe masa amana ya yi alqawalin zai cireta aransa.
Lokacin da Dr ya sanar dani na shiga tashin hankali, matuqa sbd son da nake mata ba na wasa bane, amman tuna ceton rai zanyi wa 'kanin mahaifiyata kawai sai naji 'kwarin guiwar zan iya barmasa ita.
Shirye² ake tayi na biki ba wanda na gayama 'kudirina, sai Ana kwana uku biki na samu Ummul Aymana na mata bayanin kome na roqi alfarma akan ta maida duk wani so da take min akan Aliyu mu ceto rayuwarsa, a 'daura auren da shi.
Kuka dai ba wani abuba ta Sha, ta rungumeni cikin kuka tana fa'din.
“Sojana bazan qi duk abinda yake jininka ba, na amince amman bazan ta'ba daina 'kaunarka ba, sbd sonka ajinina yake tin kafin ka shigo rayuwata nake ganinka a barcina, sai dai don Allah inaso kamun alqawali idan Allah ya bamu haihuwa da Aliyu muka samu mace lokacin nasan ka fara manyanta amman zamu baka ita bakada mata sama da ita, tin tana tsummanta zamu baka ita pls kace ka yarda ina kwa'dayin jinina ya 'hada zuri'a dakai Soja.â€
Ajiyar zuciya nayi na janyeta ajikina na riqe hannayenta na ce.
“Wlh Aymana tin baki Haifa ba har naji son abin na ratsa jinin jikina, na amince Allah ya tabbatar da alkahirinsa.â€
Ta amsa da “Ameen Soja.“
Haka kuwa akayi ranar 'daurin aure Aliyu na can kwance harda su aman jini kawai sai shelar 'daurin auren akaji tsakanin Ummul Aymana da Aliyu kowa yasha mamaki banda Abbuna da Abby dan na musu bayani sun kuma gamsu.
Aliyu labarin da ya zomasa gabaki 'daya komai NASA daina aiki yayi harda suma sai muka kwasa muka nufi asibiti dan dama ya 'buya agida ya dinga aman jini bamuda labari,sai lokacin da akazo masa da labari muka riakeshi ahalin mutuwa ko rayuwa.
Aliyu kunya ta hanashi sakewa da Aymana sai bayan sati da aurensu shima dan ta sameshi ta masa bayanin duk yadda muka tattauna dan da kanta ta kirani tana gayamin kunyarta yakeji baya ko iya magana da ita, nan nine nake sakawa ta janyosa