Showing 123001 words to 126000 words out of 165653 words

Chapter 42 - DATTIJON ARZIKI

Start ads

Rahma   

15 Aug 2025

872

Middle Ads

cijeta ka'dan, ta saki qara tana qamqameshi ashagwa'be ta ce“Abie Rabin raina zafi.â€
akunne ya ra'da mata, “Sorry my baby ko za ki ramane?â€
Ya tambayeta yana cizon fatar kunneta ahankali.
Qara ta saki tana fa'din“Wayyo Abie zafi fa!â€

Yanayin yadda tai masa mgnar ya saka shi shiga wani yanayi na shauki.
“Baby muyi bacci pls, rugumeni gam musha bacci, pls ki cire kunyata don Allah muzama kamar baya OK my baby?â€
Rahma rungume Abie tai bata basa amsaba ta lumshe idanunta.
“Uhmmm! My baby toh kiyi addu'a.â€
Ya 'karashe mgnar yana sake shigar da ita jikinsa, suka dun'kule waje 'daya kowane na karanto addu'ar bacci.
Ba jimawa bacci ya sacesu. Asuba tagari.

Washegari.
*Gabon*
Murtala A jiya bai rumtsaba sai da ya gana da Ma'aruf, abinda ya faru kuwa ajiya shine...
Misalin qarfe tara na dare, zaune yake acikin falonsa, yana sanye da kayan shan iska.
Tv ya qurama idanu amman azahirin gaskiya, tunanin duniya yake da irin abubuwan da shuka, sai da ya tuba 'kaddara zina ta ha'dashi da k'awar matarsa.
Kansa ya dafe yana fa'din.
“Astagfirullah wa'atubu ilaik, ban ta'ba aikata zina ba duk da kuwa yadda mata suke min tallar Kansu, sai ga shi nayita ta idan ban zataba na tafka abin kunyar da ba zai goguba...â€
Knocking 'din 'kofar falon akayi ne ya sanya, ya miqe yaje ya bu'de 'kofar.
Kallon Murtala yay kallon rashin Sani.
Sallama Murtala yay masa ya beqa masa hannu.
Ma'aruf ya amsa sallamar yana beqa masa hannu, sukayi musabaha.
Murtala ya ce“Nasan baka saniba? Wata muhimmiyar mgana ta kawoni wajanka.â€
Ma'aruf ya ce“Ok bismillah.â€
Ciki suka shiga ya nuna masa wajan zama, Ma'aruf ya ce“ina saurarenka.â€

Murtala ya ce “Mgna ce akan 'kawar matarka...â€
Nan Murtala ya zayyane masa komai da ake ciki.
Ma'aruf yana zaune sai ga shi atsaye yana Kama sunan Allah ajere² har baisan adadin ba, dakyar ya iya fa'din.
“Hasbunallahu wa ni'imal wakeel lahaula wala quwwata Inna billah.â€
Zaune ya yi aqasa yana dafe goshinsa wasu zafafan hawaye suna sauka saman fuskarsa yana kiran sunan Allah, idan dai kwanakin da aka fa'da kwanakin cikin ranan suka aikata alfasharsu da Rabi'ah.
Kuka me ciwo ya Saki yana fa'din.
“Rabi'ah kin cuceni wace irin masifa ce wannan cikin shege nine nawa wata.
Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un! don Allah tashi kaje naji.â€
Murtala yanayin da yaga Ma'aruf ya basa tausayi amman kuma tuna zina sukayi Allah ya basu goranta.

Murtala yana fita Ma'aruf ya Kira Aishatu.
Har ta katse bata 'daga ba, a Kira na Tara ta 'dauka cikin masifa ta ce“Malam lafiya waâ€
Kukan Ma'aruf taji yana fa'din.
“Aishatuna haqiqa abubuwan da na aikata sune suke bibiyata duk da na tuba na watsar, bazan 'boye miki ba nayi zaman babban 'dan kidnapping da safara acikin matan da ake safarasu akwai yarinya d'aya wacce tayi ciki alokacin tana kuka ta ce min idan har da haqqinta Allah ya nuna mata 'karshena ya hukuntani da irin hukincin da zanji kunya aduniya Allah yasa na samu tabon da zai bini har lahira wanda za'a nunashi agareni.
Alokacin duniya na gayamin 'karya nayi dariya ban damuba na saka mayar da ita wajan iyayanta na samu labarin cikin ya zube har ta auri babban mutum, tabbas mummunan kalamanta gareni sunyi tasiri, Aishatu sabida son da nake miki da tsoron makomata wajan Allah yasa na watsar da koma amman Rabi'ah ta jefani halaka, yanzu yayanta ya fita wai ciki gareta Iya kwanakin na ranan da kika kamamune ya zanyi da raina? Don Allah ki temaka min da mafita baki 'daya rayuwar ta isheni nafi buqarta mutuwa, akan rayuwa Aishatu ki temaka min.â€
Aishatu na zaune sai da ta miqe tsaye, zufa ta karyomata jikinta rawa kawai yake, bata ta'ba shiga tashin hankali irin wannan ba, ko randa ta gansu turmi da ta'barya bataji wannan tashin hankalin ba, iya la'bbanta ta ce“Ciki?!â€
Komawa tai ta zauna da'bas hawaye ya wanke mata fuska, ahankali ta ce“Ma'aruf ka gama tozartamana families baki 'daya. Ina zuwa daina kukan.â€
Wayar ta kashe ta miqe hijab ta saka ta 'dauki ku'din taxi ta fito falon, mahaifiyarta ta kalla ta ce“momy zanje na dubo Ma'aruf baida lafiya.â€
Kai ta girgiza ta ce“Ku dai kuka Sani sai kin dawo.â€
Tana fita ta samu taxi ta hau.

Zaune ta iskoshi yana kuka har yanzu sbd baki 'daya baisan me zaiyi idan ba kukan ba.
Jikinsa ta fa'da tana kuka ta ce“Kaga abinda ka jayomana ko? Me zamucewa duniya? Wai tin yaushe kuke alfasha?â€
Riqeta ya ce“Wlh Randa kika ganmune kuma bana hayyacina.â€
Kai ta jinjina.
“Don Allah zan baki maquddan ku'di ki kai mata ta zubar da cikin.â€
A'a ba ruwana bazaka 'doramin alhakin kashe raiba, ai zunubin sai ya muku yawa dole zata haifeshi idan Allah yace...â€
Zaiyi mgna ta ce“Wlh idan ka zubar da cikin nan bani ba kai, abun kunya kunyi ai shikenan kawai. Ni zan koma zanje har gidan gobe na mata kashedi itama.â€
Tana gama mgna ta zame jikinta ta tafiyarta.
Dukkansu ba wanda yay bacci kowa damuwace aransa ba ya Rabi'ah da Ma'aruf...

Acan kuwa Chad Rahma Abie na tafiya masallaci ta gudu 'bangaranta tai wanka ta yi sallah, ta kwanta tana tunanin rayuwar Abie da ita, haka bacci ya saceta.
Abie yana dawowa ya isko bata nan.
Sai kawai ya tafi 'bangaran Abie 2.
Abie na zaune yana karatun Qur'ani.
Abie ya zauna yana latsa waya har ya 'kare suka gaisa, Abie 2 ya ce“Yau hira safe na samu?â€
Abie ya kalleshi ya murmusa ya ce.
“Eh don Allah me sunana kasan wata mata Aminatu da 'yarta Ummul Aymana? Akwai 'kanninta da yayunta amman duk an kashesu.â€
Abie 2 ya miqe tsaye jikinsa na rawa ya ce“Sun kashemun kowa ance Aymana ita ta tsira na nemeta aduniya na rasa daga baya akace sun koma Iran ankashesu da mijinta da 'danta. Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un!â€
Ya qarashe yana fashewa da kuka, ya zauna zaman raqumma yana kuka.
Abie ya ce“Don Allah kayi shiru kana ina alokacin?â€

Abie ya ce“Nine babba mu 7 ne Ummul Aymana itace mace acikin maza mu shiddane, mun samu karatun boko da addini me zurfi duk da muna talakawa, 'kasarmu Iran ta kasance 'kasar da ba kwanciyar hankali, kullun mutanan 'kasar cikin zullumi suke barin mu 'yan 'kauyen anfi kashemu.
Ina karatu acan babbar birninmu sbd qoqarina na kammala.na samu aiki na saya mana gida a can birni na kwashe iyayena da qannina, ashe hutun da nazo na tafi asatin masifar ta sauka a 'kauyenmu basubar kowaba sai masu kwana gaba.
Na shiga tashin hankali kusan mahaukaci nazama banma San 'kashashen da na shiga Neman Aymana ba, har Sudan naje har Nigeria naje na watsar da karatun Abu wasa tin ina saurayi nake yawon duniya inada shekaru arba'in da 5 nazo 'kasar nan banda yawon bara babu abinda nake banda wajan kwanciya sai kango idan ruwan sama yazo haka yake kusan qarewa akaina sabida 'dakin zana ne gareni shekaruna 4 anan ayanzu inada shekaru 49 aduniya wlh ban ta'ba sha'awar aureba sbd nasan ba mai aurena, sbd talaucina na zama tsohon 'karfi Rana tsaka Allah ya ha'dani da Rahma yarinyar albarka ta temakamin tamkar ta sanni.â€
Ya 'karashe mgnar yana kuka.
Abie ya rungumeshi yana buga bayansa ya ce“Alhmdllh! Haqiqa Allah shine sarki gagara misali wanda baida abokin taraiya, 'kudurar ubamgiji yawa gareta Allah qarawa Annabi daraja. Abdulmajid! Rahma da kake ganinta 'diyar Ummu Aymana ce.â€
Wani irin juyi Abie2 yay yana kallon Abie cike da mamaki, Abie ya ce“Wallahi nine wanda ya ceto Ummu Aymana daga Iran na.kawota Morocco.â€
Wani irin kuka Abie ya fashe da shi ya rungume Abie yana fa'din.
“Don Allah kirawota na rungumeta naji gumin 'diyata jinina dangina families na da ta ragemin aduniya, Abdulmajid Allah ya biyaka da gidan Aljannatul Firdausi, wlh zan iya rantauwa irinka Baku kai gomaba a duniya ba, ba banza nakwjin yawan fa'duwar gaba akan 'diyar albarka da farko na 'dauka da sonta na kamu, amman ashe ba haka bane son da nake mata naji ya babanta da son aure ashe jini nace.â€

Abie ya ce“Please kabar kukan godiya zakama Allah, ba kuka ba barci take bari naje na tadota.â€
Abie ya 'karashe mgnar yana sakinsa ya miqe ya fice.
Sosai ya yi mamakin 'kofar falo a bu'de kai ya girgiza ya wuce bedroom.
Kwance take ta k'udundune cikin blanket tana shara baccinta.
Blanket 'din ya janye ya sanya hannunsa ya cicci'beta sama yana juyi da ita, yana sumbatar ta a wuyanta yana fa'din.
“Oya my baby bu'de idanunki yau ba baccin safe, bu'de na baki labari.â€
Rahma tai miqa ajikin Abie tana bu'de kyawawan 'kananun idanunta, wa'danda suke cike da bacci ta kalleshi ta kwa'be fuska ta ce“Wayyo Abie bacci pls.â€
Ta 'karashe mgnar cikin jin kunyar miqar da tai, ta kauda kanta sbd kallon da Abie yay mata ya kashemata jiki.
“Uhmm! Babyna ki daina min wannan miqar wlh zanyi wani abun. Albishirnki?â€
Rahma ba tare da ta kalleshi ba ta ce“Goro.â€
Kiss me na fa'da miki.â€
Ashagwa'be ta ce“Abie kunya nakeji wlh.â€
Sauketa yay ya zaunar da ita saman bed, ya rankwafo ya tallabo fuskarta ahankali yana qara kusanto da fuskarshi dab da tata yana mata wani irin kallo, wanda yasa taji duk gashin jikinta na tashi atsorace ta ce“Abienah me zakayi.â€
Dai dai lokacin ya kawo bakinsa dab da nata cikin kasalalliyar murya ya shagwa'be ya ce“Babyna bakinki zan Sha pls.â€
Zatayi mgna taji har ya tura mata la'bbansa duka cikin bakinta ya kamo 'kungunta da hannun 'daya.
La'bbansa kawai yake goga mata acikin bakinta yana sauke mata hucin numfashinsa yana hura mata iskar bakinsa.
Sai taji ya kamo harshenta yana tsotsa anotse yana murza 'kugunta.
Idanunta alumshe Sam batayi yunqurin hanasa ba, tanajin yadda yake wasa da harshenta yana bata yawunsa had'iya kawai take tanajin kissing 'din kamar zata makance dan da'di, amman kunya ta hanata Kama masa.
Hannunsa taji acikin rigarta ya kamo mutumin yana shafawa.
Idanu ta bu'de tana son zare bakinta yaqi, kallo 'daya ta masa tai saurin runtse idanunta tana sauke numfashi.
Dole ta barsa yay wasansa son ransa ya barta.
Dariya taji yana mata lokacin da ya saketa ya zauna kusanta kamo kanta ya yi ya 'Dora bakinsa saman kunnenta ya mata ra'da yana shafa wuyanta zuwa kanta.
“My heart ke 'dince special mugun sonki nake kina burgeni komai naki na daban ki dinga hkr da Rabin ranki haka fa zamu rayuwa cikin so da kauna ki Saba da fitina ta zan koya miki ba maganar kunya, oya canza kaya muje wajan Abie 2 na nuna miki wani Abu.â€
Ya 'karashe mgnar yana tsotsar 'kasan wuyanta.
“Wayyo Abie ka bari wlh nauyinka nakeji.â€
Dariya yay ya ce“Uhmm! Da zaran na baje kulina an wuce wajan idanu zan bu'de miki My Babyna.â€
Da kansa ya canza mata kaya, jallabiya ya saka mata ya yane mata kanta da mayafi ya sunkuceta ya goyata bayansa.
Kanta ta tsinta da 'yar dariya ta maqaleshi.
Tafiya yake yana mata hira amman ta kasa basa amsa sumar kansa take shafawa idanunta arufe ta ce“Abie baka tsoron Ammi ta ganmu?â€
Ashe Rayyana na la'be duk tsotsar da Abie yama.Rahma akan idanunta, lokacin da ya haura saman ta bu'de 'kofarta da niyar zuwa wajansa ta gaishesa ganin ya nufi 'dakin Rahma ta bisa dan taga lafiyar Rahma ganin jiya kamar batada lafiya.
Abinda ta ga Abie yanama Rahma ne ya girgizata taji duniyar na juya mata ta toshe bakinta tana tsaye tana kallonsu kamar dole sai da suka gama yana shiryata ta fito ta sauko ta la'be 'kofar 'dakinta tana kuka tana tunanin me zatama Rahma ta huce.
Daidai 'kofar falonsa taga ya ajiye Rahma ya ce“My Baby tsaya na 'dauko laptop. â€
Rahma ta 'daga masa kai ya bu'de falon ya shiga.
Raham murmushi tai tana binsa da kallo har ya shige.
“Rahma!â€
Rayyana ta kirata da 'karfi.
Juyowa tai ta Saki fuska tana amsawa da “Na'am ammi ina kwana? Kedawa kike kuka?â€
Rayyana ta ce“Nida ubanki Yar kutumar uba shegiya munafuka tsohuwar karuwa, ashe iskanci kuke keda uban naki shiyasa kikaqi karatu kika dawo kuka tare kuna zina shikuma shiyasa yaqi sauke nauyina ashe 'diyarsa yake ci yan buro uba shego yan iska.â€
Rahma ta zaro 'kananun kyawawan idanunta waje wanda sukayi ja tsabar b'acin rai tana fa'din.
“Innalillahi wa'inna ilahir raji'un!...â€
Bata rufee baki ba Rayyana ta yi kukan kura ta damqo wuya Rahma ta shaqeta sosai tana kishinta ta ce“Na rantse da Allah sai na kasheki dan ubanki karuwa kwartuwa me bin mazan mutane.â€
Rahma tsoro ya cikata abinka da 'yar hutu bata Saba fa'daba ita yadda zata 'kwaci wuyanta ahannun Rayyana take qoqari ta kasa ga shi bata Iya ihu sbd shaqar da ta mata bata wasa bace.
Abie na fitowa ya yi mugun gani ya Saki laptop aguje ya isa yana fa'din.
“Innalillahi wa'inna ilahiri raji'un, shi kenan ta kashemin ita.â€
Wani irin mari ya gaurama Rayyana wanda take taga wuta na gilmawa ta Saki Rahma tana 'kurma ihu.
Rahma wacce take neman sumewa sabida azaba ta tafi luuuu zata fa'di Abie ya tareta ta fa'do jikinsa ya 'dauketa sama ya jefata bayansa ta qamqameshi tana sakin kuka Mara sauti ta ce“Abie mutafi ka 'boyeni kasheni zatayi dan Allah kaini wajan Jaddatu.â€
Abie ya ce“No! Babyna bari naci ubanta tukun ashe ita 'din ba 'yar arziqi bace.
Ke kin isa ki ta'bamin matata mafi daraja, kinsan wacece Rahmata gareni? Duk tuggun da kika shirya baya bai isheki ba yanzu rayuwarta kike nema? Ashe tuban muzuru kikayi? Ai dama hali ajikin rai, Toh jeki na sakeki saki uku bani ba ke wlh na fasa miki duk abinda zan miki, yanzu nakeso kibar min gidana kafin nasaka amiki korar kare. Baku iska kun rabani da Ruhina ba, abadant ita 'din tawace.
Azzaluma da ni kika buga kin tsira amman Baby tafi 'karfinki wallahi.â€
Yana gama maganar yasa ya tafi.
Rayyana wani irin ihun kuka take tana fa'din.
“Wlh baka isaba zama daram agidan mijina akan kwartuwa zaka korani...â€
Wani irin baya² ya yi ya dawo ya harbi bakinta da 'kafa sai ga jini.
Rahma ta qamqameshi tana kuka.

Tafiya yay yana kiran waya.
Rahma ta warce wayar ta kashe.
“My baby bani wayata.â€
Kuka ta sanya amsa ta ce“Ka barta na yafemata Abienah, don Allah karka 'bata ranka ina lafiya Abie.â€
Shiru yay yana taka steps.
Sai da yaje dab da Inda za'a yi hangosu daga falon ya saukota ya rungumeta yana dubata ya shafi fuskarta ya ce“Ina yake miki ciwo babyna?â€
Rahma ta tsura masa idanu sonsa kawai yake 'dawauniya da ita.
“Babu Abie dan Allah tinda dai ba abinda ya sameni ka rabu da ita ta tafiyarta kar akamata pls Baby.â€
“Ok naji Babyna oya muje wajan Abie 2.â€
Hannunsu maqale cikin na juna suka sauko ba kowa a falon daman kuma yasan sai wajan 9 ko Jaddatu ta fito. ummun Adnan da Latifa ya 'kwalama Kira.
Sai gasu daga kitchen suna shirya abinci breakfast.
Zubewa sukayi suna gaishesa ya amsa.
“Ku shiga Ku sanya Raiyana gaba ta fito umarni na Baku idan taqi Ku Kira Meerah na can sama hawa na 2 ta temaka muku Ku fito da ita har harabar gida.â€
Cikin girmamawa suka amsa suka nufi sama,Abie yaja hannun Rahma suka fice zuwa wajan Abie 2.........


_Rahmerh ladingo😉_


_*🤲ðŸ¼Ya Allah ka jiÆ™anmu kayi mana rahama badan halinmu ba.ðŸ™ðŸ¼*_
3/30/22, 21:21 - Buhainat: *Yauwa lokaci ya qore akwai sauran labari, bazai yiba na kammalashi a page biyu ko uku dan haka mu ha'du bayan sallah insha Allahu, wlh aikin gyara gidana zanyi gobe da jibi, Ngd kuyi hkr dan Allah.*


```D A```

```89&90```


Aslm please wlh ba Editing ina uzuri sosai idan kukan typing errors afuwan.ðŸ‘ðŸ½


Rayyana kuwa tinda su Abie suka barta, ta zube wajan bakinta na fitar da jini, sai biegima take, tana bori sai sambatu take tana fa'din.
“Wallahi Abdulmajid ban sakuba, shin wai ya akayi naji yana cewa matarsa? Agidan uban wa uba ya ta'ba auren 'yarsa..? Kan buro uba wallahi ba'a isa ba, duk duniya ba mai rabani da mijina, wlh ban sakuba, Saki uku lokaci guda azaman Saki guda yake, dolene ka maidani 'dakina naci uwar shegiyar munafukar yarinyar nan, daman can shiyasa bana sonta sabida ina kallon idanunta naga tana ruwan karuwai munafukai, wayyo Allah na!! Jama'ah kuzo an sakeni Saki uku wlh bazan bar gidan nan ba akan karuwa...â€
Meerah ce taji ihun da kukan daga can ta bu'de 'kofa ta fito, ta sauko gudu sauri² ta iso wajan Rayyana tana fa'din.
“Subahanallahi! Auntie me ya faru?â€
Tana qoqarin Kama Rayyana.
Cikin zafin nama ta miqe ta wanke Meerah da mari ta ce“Uban babanki ya faru shegiya munafuka, sai naci uwarku keda munafukar karuwan uwar gidanki...â€
Latifa da Ummun Adnan ne suka iso suna fa'din.
Haba! Auntie me kikeyi hakan?â€
Takalmin 'kafarta ta cire ta jefa musu tana kuka ta ce“Karku ta'bani ni wallahi duk na tsaneku ace duk kuna gidan nan bakusan me akeba? Abie da Rahma suna iskanci bakuda labari dan na kamasu ya sakeni Saki uku wlh ban sakuba ina sonsa...â€
Latifa ta ce“Au sharrin da za ki k'ulla musu sbd ya sakeki? Ai wlh yamun daidai dan nasan ba kin tuba dan Allah bane...â€
Rayyana ta ce“Ke! 'Yar aiki zanci ubanki ki tsaya a matsayanki na 'yar aiki nan ba huruminki bane.â€
Bugo ta kaima Latifa, Latifa ta tare ta 'dauketa da mari ta hanka'data ta ce“Ai tinda Yalla'bai ya cika aiki alqur'an ba sassauci Ummun Adnan kuka mata mufitar da alqaqai wa za ki buga? Tab ni wlh sai muyi damben mutuwa ban tsoronki, Meerah shiga 'dakinta na da 'dauko hijabi mu cika aikin oga sbd nasan bazata fita da 'kafarta ba.â€
Aikuwa Rayyana na ihu Latifa ta riqe 'kafafunta sabida shegen 'karfine da ita.
Ummun Adnan da Meerah suka Kama hannayenta tana ihu suka 'dagata sama suka nufo 'kasa da ita.
Jaddatu da Hanan tsaye suna kallon hanyar bene.
Jaddatu ganin su Latifa da Rayyana kamar sun 'dauko kayan wanki, Jaddatu ta ce“Lah! Me nake gani ni Rahmatu? Latifa meyake faruwa?â€
Latifa suna tafiya ta ce“Oga ya ce“Muje mu fito da ita mu rakata har filin gidan, wai ya koreta taqi tafiya.â€
Jaddatu ta ce“Kai Masha Allah Abu ya yi kyau, wani mugun abun ta shuka musu asaman ko?
Rayyana kan atafi bari kiji Rahma matar Abdul ce ba 'yarsa ba ayau zan saka ranan tarewansu, muguwa azzaluma kinso 'bullo mana ruwa Allah ya jiqanmu, Aqara gaba abarmin yarana su hutu yanzu lokacin hutunsu ne ya 'dauki abarsa su tafi yawon bu'de idanu, agaishemin da dandab'asa duk da ita ba irinki bace.â€

Rayyana ihu take tana kuka ta ce“Allah ya isana kun ha'inceni ban yafeba...â€
Latifa ta buge mata baki suka jata suka fice da ita tana ihu.
Hanan ta girgiza kanta ta ce“Allah kyauta wane wulaqanci yafi wannan? Rayyana banso kukayi rabuwar rashin arziqi da Ya Abdul ba.â€
Jaddatu ta ce“Yo ai ba 'diyar arziqin bace, dole anuna 'dan hali muje muyi kwanciyarmu kan abin kari ya kammala.â€

Komawarsu 'daki daman ihun ya tashe su.
Duk nisan gate sai da suka kaita har bakin gate suka ajiyeta suka juyawarsu.
Rayyana irin kallon

End Ads

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login