Showing 156001 words to 159000 words out of 165653 words
bakinsu yana kissing d'inta cikin wani irin yanayi mai tsayawa azuciya.
Shiru tai tana sauke ajiyar zuciya.
Wata irin miqa ta yi lokacin da taji bakinsa saman k'irjinta yana kissing d'insu yadda take so, har komai ya kankama.
Ai fa luf mutuniyar tai tana karb'ar saqonnin Abie, sai shagwab'a take zuba masa, tana masa kukan shagwab'a Wanda yake zautar shi.
shi kuma ya nutse yana kwasar gara, duk ya susuce sai wani irin nishi yake tare da sauke numfashi, ya k'amk'ameta k'am acikin jikinsa yana sarrafata cikin wani irin salo mai zautar da mace, yana kiranta, cikin murya da dad'i ya kaisa k'ololuwa.
“My Honey! My baby I love you Allah ya miki albarka.â€
Ire-iren zantuttukan nan yake mata, ita kuma sai kukan zallar shagwab'a take masa. Sun jima sosai kafin su gamsar da junansu suyi wankan tsarki su kwanta, zuciyoyunsu cike da farin cikin yanayin da suka kasance atare.
★★★
Yau take sallah ga baki d'ayan al'ummah musulman duniya.
Ibtisam ansha kwalliyar zuwa idi, wata irin ratsantsar shadda Green colour doguwar riga daga sama ta tsuke sai ta baje daga k'asa,Masha Allah ta mata kyau sabida yadda ta ciko tai k'iba, sai ta matseta daga saman abun har mamaki yake bata.
Ja'afar zaune yana jiranta sanye yake da irin shaddarta.
Tin daga nesa yake kallonta yana danne dariyansa.
Tana isowa ta shiga diddira qafafunta tana fad'in.
“Mon amour ni dai wlh nagaji muje asibiti, ya za'ayi duk kayan da nasaka sai su matseni daga ciki kalli sabon d'inkin nan ga shi ya matseni, jamun zip d'in, kalli fa yadda cikina yake kumburu.â€
Ta k'arashe mgnar kamar zatayi kuka ta haye saman cinyarsa.
Cikin danne dariyarsa ya ce.
“Allah nima abun na damuna qibar cikin naki tayi yawa, kalli Masha Allah sai kace me ciki fa!â€
Ya qarashe mgnar yana shafa cikinta Wanda ya taso sosai Masha Allah.
Ibtisam ta ce“Haba! Ai da cikine ba ina nan kwance ba, ciki fa rashin lfy akeyi sosai ayita amai ba'a cin abunci sai zazzab'i ciwon kai ciwon ciki zubar da yawu, ni kuma ai kaga banyin komai sai ma qaran lfy daci.â€
Ja'afar ya ce.
“Eh ai shiyasa nace lafiyarki lau bakida ciki nine na iya kiwo, oya muje lokaci na qurewa, muga zip d'in.â€
Ya qarashe mgnar yana jamata zip d'in rigan, ya sumbaci bayanta ya miqar da ita ta sanya hijab ya Kama hannunta suka fito.
Gidan Abie.
Can ma Jaddatu dasu Latifa da Abie2 antafi sallar Idi.
Rayyana anci kwalliyar sallar idi ba laifi, sanye take cikin wani baqi lace me kyau ta sanya farin hijab baqin takalmi, tayi kyau ba laifi.
Bayan gama sallar kowa yana kokowar tafiya gida, cikinsu harda Rayyana da auntie Saro.
Alhaji Nafi'u tinda yaga gilmawarsu Rayyana yaji matar ta kwanta masa sai dai sam baisan ya abun yake ba, ga shi yana tsoron iyalinsa su gansa, da gudun kar aje matar aure ce, hakan yasa yay dubara wajan tafiya ganin taxi suka shiga yasa akabi bayansu abinci ka masa.
Ja'afar daga masallaci sai da suka biyo suka gaishe da Jaddatu da Abie2 daga can suka wuce gidan Baba Tsalha.
Acan Gabon ma haka take Aishatu ansha kwalliya Masha Allah sunje sallar idi itada da Ma'aruf.
Daga can ta takurasa sai sunje ganin Rabi'ah yaqi fafur yaqi ya fatattaketa da fad'a, dole ta hkr.
B'angaran Rabi'ah ma haka ta daure ta cije taje sallar idi.
Acan Saudiya kuwa Rahma tinda suka dawo daga sallar idi take bacci abinta ko waya batayi dasu Jaddatu ba!
Abie yana zuwa daga masallaci ya zuba musu daddad'an girkin sallar da aka kawo musu daga Abdallah abokinsa da yake cikin garin makkan.
K'ananun kayane na shan iska ya saka yana baza k'amshi ya zauna bakin bed, yana kallonta, daga ita sai wata 'yar k'aramar riga kad'an ta wuce cinyarta, cikinta ya fito Masha Allah.
Cikin ya shafa ya sunkuya ya sumbace shi, ya janye rigan ya kifa fuskarshi kan cikin yana fad'in.
Yaron kirki ko yarinyar kirki barkanmu da sallah hope kuna lfy? Kunata Sanya Mamy bacci da rigima.â€
Ya qarashe mgnar yana sumbatar cikin, cikin dubara da siyasa yadda bazata masa rigima ba, ya tasheta ya d'auketa cad'ak ya shige toilet da ita.
Miqa tai cikin ruwan tana lumshe kyawawan k'ananun idanunta. Ta turo baki gaba ashagwab'e ta ce.
“Wayyo Darling Abieh baccin bai isheni ba.â€
Kiss ya manna mata a lips ya ce.
“No! My Baby ya isa ayi abinci oya mufita.â€
Murmushi tai, tana jan dogon hancinsa.
Da kansa yay mata wanka suka fito ya shiryata tsaff suka baje falo sukayi abinci suna idarwa ya kira Jaddatu.
Bugu d'aya ta d'aga tare da sallama.
Abie ya sake matse Rahma jikinsa yana amsa sallamarta tare da gaisheta ya d'ora da cewa.
“Ummi barka da sallah fatan kunyi sallah lfy? Ayimana aikin gafara kuskuren da muka San munyi da wad'anda bamu saniba.â€
Jaddatu tana murmushi ta ce.
“Wlh ni bana ce ga ranan da ka b'atamin ba Abdulmajid koda ka b'atamin na yafe maka duniya da lahira, Allah ya maka albarka. Ina takwarata?â€
Abie ya amsa da.
“Ameen Ummi Allah ya qara miki lfy da nisan kwana, gata Ummi.â€
Ya k'arashe mgnar ya manna Rahma wayan akunnenta.
Cike da jin kunya kamar tana gaban Jaddatu ta gaisheta, had'i da neman gafara.
Jaddatu ta ce“Kinga fa bana son kunyar nan taki, baki b'atamin na yafe miki Allah ya miki albarka, ya muran da sauqi sosai koh?â€
Rahma ta ce“Eh Jaddatu naji dama sosai muryan ta saki sosai sai abinda ba'a rasaba.â€
Jaddatu tai murmushi ta ce.
“Masha Allah naji dad'i sosai Allah ya qara lfy yasa ibadar da mukayi karb'abb'iyace...â€
Sun jima suna hira kafin suyi sallama Abie ya Kira Abie2 yajisa busy.
Rahma ta qamqame Abie.
“My Abieh wai har yanzu ba'a samun Abienah?â€
Dogon gashinta ya shafa ya ce.
“Yi hkr yana amsa wayane kinji Babytah?â€
Kai ta d'aga tana shafa k'irjinsa ta ce.
“Koda Meerah yake waya ba!â€
Gira ya d'aga mata ya ce.
“Oya muje mu dawo zakuyi waya sai kin gaji zuwa anjima OK Babyn Abientah, wai kinsan me...?â€
Rahma ta girgiza kanta qaran wayan Abie ya katse ma Rahma mgnar da ta so yi.
Abie ya ce.
“Masha Allah My baby ga Abienki ya Kira.â€
Ya k'arashe mgnar yana d'aukan kiran.
Sallama yay masa yana fad'in.
“Har na gaji da Kira kaina busy, hope kayi sallah lafiya?â€
Abie2 daga can yay murmushi ya ce.
“Lafiya lau Hamdan eh wlh ina amsa wayane, da had'inka, had'in Allah, yanzu dai fatan duk kuna lafiya kunyi sallah lafiya? Ina d'iyar albarka ya muran nata?â€
Abie ya ce“ Lafiya lau Alhmdllh! Eh taji sauqi gata nan.â€
Ya qarashe mgnar gana manna mata wayan akunnenta, ya ce“Oya magana.â€
Rahma cikin farin ciki tayi sallama had'i da gaishesa.
“I miss u Abiena yau kwana biyu bamu gaisa ba, fatan kunyi sallah lafiya ina mamana Meerah?â€
Abie2 daga can ya murmusa ya ce.
“Lafiya lau d'iyar albarka nima inata kewanku wata biyar kun tare k'asashen duniya, farin cikina kuna cikin k'oshin lfy ya muran naki? Naji muryanki ta fito Masha Allah. â€
Rahma ta ce“Naji sauqi Abie ai muna tafe cikin satin nan, Abienah me zan kawo maka?â€
Abie daga Chan yay dariya ya ce“Bana buk'anta komai d'iyata fatana Allah ya kawoki lafiya.â€
Dariya tai tana kallon Abie yana shafa cikinta Wanda yake motsi.
“Toh Abie2 Ameen Allah ya amsa agaishemun da Mamy Meerah.â€
Sallama sukayi tana turoma Abie bakinta ta ce.
“Abie Muje mudawo Allah bacci inaji ni dai.â€
Lips d'inta ya ciza cikin sigar soyayya yana shafa cikin ya mata rad'a akunnenta, ko me have mata oho ta zaro kyawawan k'ananun idanunta.
Kai ta d'aga masa tana sakin murmushi tana damqe hannunsa cikin nata. Shiryawa sukayi suka fita.
★★★
Bayan sallah da kwana 3
Tchad
Misalin k'arfe 8 na dare
Rayyana suna zaune a waje sabida ancire wuta falon akwai zafi, abinci sukeci yaro yay sallama.
Auntie Saro ta amsa tana kallonsa yana fad'in.
“Daman wani yake sallama da Rayyana.â€
Rayyana ta ce.
“Na shiga uku na!...â€
Auntie Saro ta ce“Ok kaje tana zuwa.â€
Yana fita Rayyana ta ce“Auntie Saratu wlh na tsani malamin nan nifa na gaji da rufesa zanje na gayamasa gaji da nacinsa wlh yajima baiyi abinda ya ce ba! Haba wannan musiba ina rananta...â€
Auntie Saro ta ce.
“Don Allah kiyi hkr ki tashi kije qilan ma ba shi ba.â€
Miqewa Rayyana tai ta wanko hannunta ta shiga d'aki ta haska wayanta ta d'auko hijab ta saka ta fice.
Wata farar mota tai zoli da ita, dab da gate wani mutum tsaye baqine amman daga takalmin k'afarsa zaka San ya Tara.
Cikin fad'uwan gaba ta d'ago dara-daran idanunta ta sauke akan fuskar mutumin.
Whtspp number😊
_*+22796515805*_
_*🤲ðŸ¼Ya Allah ka jiÆ™anmu kayi mana rahama badan halinmu ba.ðŸ™ðŸ¼*_
6/5/22, 07:16 - Buhainat: ```D A```
```105```
_Rahmerh Ladingo😉_
Rayyana cikin fad'uwar gaban da ya ziyarceta, take kallon mutumin da yake tsaye jikin motarsa, aqalla zaikai shekaru 45 zuwa da 47.
Masha Allah ba laifi ya had'u ta ko ina cikakken namiji ne.
Nutsuwa ta sanyawa kanta ta isa wajansa da sallama d'auke abakinta.
Cikin sakin fuska ya amsa mata tare da cewa“Fatan na sameki lafiya hajiya Rayyanatu?â€
D'an murmushi tai tana amsawa Alhmdllh!â€
Alhaji Nafi'u ya ce.
“Masha Allah, idan ba damuwa ina son mgna dake ne?â€
Rayyana ta ce“Ok ba damuwa Bismillah mushiga daga ciki.â€
Jagora tai masa har cikin gidan.
Cike da girmamawa suka gaisa da auntie Saro, kafin su keb'e Rayyana ta kawo masa kujera ta roba suke keb'e can kusan gida ta kawo masa ruwa.
Bayan ya kurb'i ruwan yay gyran murya.
“Rayyanatu ranan sallah na ganki a wajan sallar idi bayan a tashi ana fafutukar tafiya gida, lokaci ba daman na miki ina tare da iyalina na saka yarona yabi bayanku kuna cikin taxi.
Masha nayi bincike akanki bakida aure, dan haka ina sonki da aure idan kin amince, inada mata biyu da yara 8 idan kinga na miki ba wani dogon lokaci za'a jaba, zan turo magabata na cikin satin nan me kika ce?â€
Rayyanatu kad'an ya rage bata fasa ihun dad'i ayadda take matse da aure ace ga miji agabanta.
Ajiyar zuciya ta sauke tana b'oye murnarta ta ce.
“Ok duk naji bayananka nagode sosai da kauna amman dan Allah ka ban kwana biyu kawai zanyi shawara sai kaji abunda na yanke.â€
Alhaji Nafi'u ya ce.
“An gama ranki shi dad'e na baki sati kiyi nazari sosai hakan yayi ko?â€
Rayyanatu ta ce.
“Eh yayi ngd sosai.â€
Sallaam yay mata bayan sunyi musayar number domin ya Kira yaji me ta yanke ya tafi.
Jikin Saro ta fad'o tana sakin kukan farin ciki, ta samu mijin da bata tab'a zaton Allah zai dubeta ya bata ba.
Auntie Saro ta ce.
“Kinga ba kuka zakiyi ba, gayamun ya akayi me ake ciki?â€
Rayyana ta zayyane mata komai tana fad'in.
“Wallahi Auntie na cire rai sai ga alkhairi daga sama.â€
Auntie Saro ta ce.
“Bakida hankali wa yake cire rai da rahamar ubangiji, Alhmdllh naji dad'i sosai Allah ya tabbatar da alkhairi.â€
★★★
Bayan sati
Yau jirginsu Abie yake tasowa daga k'asa mai tsarki, Masha Allah an gyara b'angaran Abie an zuba komai sabbi abin sai Wanda yagani, kowa yau kagani agidan murnar zuwansu yakeyi Abie2 baki yaqi ruwa.
Jaddatu kuwa tasa an musu kalar girki sama da uku anti musu lemuka na 'ya'yan itatuwa, gidan banda qamshi ba abinda yake, jiran zuwansu kawai akeyi.
Yau Rayyantu sukayi waya da Alhj Nafi'u akan ta amince da aurensa, yayi murna sosai yace cikin satin nan insha Allahu zai turo magabatansa.
Rayyanatu murna harda zuba ruwa aqasa akasha, ana godiyar Allah, dan ta matsu tayi aure ko shaidanin malamin nan zai bata lafiya.
Misalin k'arfe biyar na yamma jirginsu Abie ya sauka k'asar Tchad, Abie da Abraham suka je tarbosu.
Kallo d'aya zaka musu lokacin da suke saukowa daga jirgin su burgeka shigarsu kawai ta isa kasan Abie fa ba qaramin hamshaqin attajiri ba ne ba, ga wani irin cikowa da sukayi fata ta qara fresh barin Rahma.
Hannunsu manne da juna, Rahma ta turo baki gaba ta ce.
“Abieh Rabin Raina Jaddatu dasu Abie2 zasu ga cikin nan ba ya zanyi?â€
Ta k'arashe mgnar tana zumb'uro baki gaba kamar zatayi kuka.
Abie murmushi yay ya ce.
“Uhmm! My baby toh ya zanyi kam, hkr kawai zamuyi su ganin.â€
Mintsininsa tai a tafin hannunsa, tana fad'in.
“Ni dai ba ruwana dakai.â€
Bayan sun kammala duk abinda ya dace, Abie na tura kayansu suka nufi wajan da ake tarbar baqi.
Rahma na hango Abie2 ta kwasa aguje, Abie1 cikin tashin hankali ya ce.
“Baby Ummi! Kinada lfy zakiyi gudu?â€
Cak ta tsaya tana marerece fuska tana kallon Abie.
Isowa yay ya dunguri goshinta ya ce.
“Nasake ganin kinyi gudu, oya muje.â€
Asangarce ta ce“Ni koh Sweet kenan baka sona yanzu 'danka kakeso?â€
Abie ya ce“Oh! Hakane Baby koh? Ai sonki ya janyo ma babynmu matsanaiciyar k'aunarsa.â€
Abie2 da Abraham suna tsaye suna kallon ta Inda zasu b'illo sai gasu dab dasu.
Da sassarfa Rahma ta qarasa wajan Abie ta rungumeshi tana jin wani irin farin ciki na ratsa zuciyarta.
“Abie2 I miss you so much, wlh kewarku kamar zata haukatani.â€
Abie dariyar farin cikin ganin tilon 'yarsa yay yana sake rungumeta yana buga bayanta, yana me ciki da mamakin ganinta da ciki Wanda gashi nan ya bayya azahiri, sai murnarsa ta linku yana kallon Abie yana jinjina kansa.
Abie ya beqawa Abraham hannu sukayi musabaha, yana masa sannu da zuwa.
Abie ya amsa cikin sakin fuska ya beqawa Abie2 hannu suka gaisa Abie2 yana fad'in.
“Wallahi bakina yayi kad'an wajan furtama irin matsanaicin farin cikin da nake ciki ayau,Allah ya qara albarkar aurenku ya Baku zaman lafiya mai d'orewa.â€
Abie ya amsa da.
“Allahumma Ameen kaima ya albarkaci bikinka da za'ayi.â€
Abraham yakai kayansu mota ya dawo suka dunguma motar sai gida.
Suna isowa gida Rahma ba'a gama parkiw ba, ta fara qoqarin b'alle mota Abie ya rungumota yana tallabo fuskarta yana mata wani irin kallo ya ce.
“My baby wai kina son sakani damuwa ne?â€
Fuska ta kwab'e ta ce.
“Har Abadan Abieh nah yi hak'uri karma Abie2 yajimu.â€
Ta k'arashe mgnar tana shafa fatar saman idanunsa tai masa rad'a akunnensa.
“Wallahi My Abieh sonka nakeyi dayawa-dayawa kamar nahad'iyeka na huta abuna kawaiâ€
Murmushi yay ganin idan ya biye mata su Abie2 zasu jisu yay saurin sakinta yana sanya hannunsa ta jikinta ya bud'e k'ofar, ya ce“Oya kitafi ahankali banda gudu.â€
Sumba ta kai masa ta ce“Badai ni ka qyaleba ba amsa ba!â€
Sumarsa ya shafa yana mamakin Rahma ba ruwanta ayanzu agaban kowa so take nuna masa.
Cikin sassarfa take tafiya ma'aikatan gida na mata sannu da zuwa tana amsawa cikin sakin fuska.
Jaddatu na zaune ansha wanka sai k'amshi take zubawa, taji an danna doorbell, kafin ta Kira Latifa ta hangota ta tafi bud'ewa.
Rahma tagani tsaye ta zama babbar yarinya Masha Allah, ga wani irin kyau da tayi.
Latifa bata San lokacin da ta rungumeta ba tana ihun murna.
Rahma ta ce“Latifa zaki kadani ai.â€
Sakinta tai tana mata sannu da zuwa sai ga Ummin Adnan tana fad'in.
“Masha Allah uwar d'akainmu barka dazuwa sannu sannu.â€
Rahma ta amsa tana maijin kunyar kallon da suke mata tsaf tasan sunga cikin.
Amsawa tai tana fad'in.
“Ina Jaddatuna?â€
Latifa ta ce tana falo.â€
Da sassarfa ta nufi falon ta danne muguwar kunyar da take taso mata.
Jikin Jaddatu ta zube tana sakin kukan da batasan na meye ba.
Jaddatu Rahamu ta ce.
“Alhmdllh! Allah ina qara godiya agareka da ka dawomin da yarana lafiya, haba! Ummin Abienta kukan me toh ko duk na murnan ganin Jaddatun ne? wata biyar ba wasa bane.â€
Ta qarashe mgnar tana kallon Rahma tsaff tagano cikin jikinta, sabida abayyane yake nan wani irin farin ciki ya kamata Wanda ya sanyata sakin kukan farin ciki, tana sake rungume Rahma tana fad'in.
“Wallahi jikina yajima yana bani hakan Abie b'iye mun yay sabida kunya, haqiqa k'udirar Allah nada yawa rabo sai mai shi, ya Allah albaraci abinda yake cikin yarinyar nan.â€
Rahma kunya ta sanya ta tsayar da kukan ta b'oye kanta k'irjin Jaddatu.
Abie nashigowa ya tardasu ahaka ya iso ya rungume Jaddatu yana fad'in.
“Ummi na sameku lafiya? Nayi kewarki sosai da sosai.â€
Jaddatu ta kai masa duka tana fad'in.
“Abdul bakajin magana, yanzu dai kuje kuyi wanka kuzo Ku cika cikinku da girke-girken da aka muku. Takwarata me kikeson ci gayamun kinji?â€
Rahma kamar ta nutse ta ce.
“Ummina komai ma idan kin ban zanci.â€
Jaddatu ta sumbaceta tace maza kuje an gyara komai sama.â€
Rahma kamar k'wai ya fashe mata aciki ta miqe ta fara takawa cike da kunyar Jaddatu taga cikinta.
Da kallo suka bita lokacin da take hayewa saman.
Jaddatu ta ce“Wlh wani irin farin ciki nake ji ganin Rahma haka, ubangijj ya sauketa lafiya.â€
Abie kunyar Jaddatu yakeji ya kasa mgna sai azuciya ya amsa da Amin.
Ya miqe ya ce.
“Bari watsa ruwa.â€
Rahma makullin da Jaddatu ta bata ta sanya ta bud'e b'angaran Abie ta shiga.
Sanyi k'amshin dad'i ya daki hancinta, ta lumshe idanunta, tana sauke ajiyar zuciya, ta d'ora hannunta saman cikinta Wanda yake motsi sannu ahankali.
Bedroom ta shige ta rage kayan jikinta tashige toilet.
Bathtub ta cika da ruwan d'umi ta zuba turaruka da sabulun ruwa masu qamshi ta tub'e ta shige ta kwanta lub abinta.
Abie sosai tsarin d'akin yadda aka masa ya burgeshi, kayansa ya cire ya d'aura towel ya nufi bathroom d'in.
Kwance ya hangota luf cikin ruwan.
Ba b'ata lokaci ya shige ciki tare da rungumeta yana murmushi.
Rahma ta shiga tureshi ta ce.
“Ni ai ba ruwana mun b'ata...â€
“No! My baby har abdan bazamu ba'ata ba sam, my baby ina sonki ina k'aunarki fiye da kaina da kowa da komai idan aka cire Ummina kinsan ba ta gaba dake yi hkr, oya zo muyi wanka.â€
Qamqame sa tai tana murmushi tana kallon kyakkyawan fuskarshi ta ce.
“Abieh na na nidaya kowa Rabin raina?â€
Bakinsa ya tura cikin nata ya kamo harshenta ya tsotsa ya Saki ya tsotsi lips d'inta ya Saki yana fad'in.
“Insha Allahu my ruhina.â€
Wanka sukayi atare suna tab'e-tab'ensu.
Bayan sun rama sallalolinsu suka shirya suka sauko k'asa, suka kwashi girke² masu dad'i.
Ja'afar sai zuwa dare yazo yama Abie sannu da zuwa, Wanda ya basa tsarabarsa shi da Ibtiaam.
A Cikin kwana biyar dasu Abie sukayi da zauwa har yanzu bai fara fita yana gida hutawa abinsa, ta waya yake business d'insa ga baqi masu sannu da zuwa ake da masu kira awaya.
Jaddatu sai nan nan take da Rahma sosai take kulawa da ita da abinda yake cikinta kamar k'wai haka suke jin Rahma agidan.
Soyayya ita da Abie idan nace na dinga Baku labarin irin soyayyar da suke zubawa da kulawa da junansa wlh bazan k'are labarin nan ba sabida soyayyar tasu akwai wuyar samun irinta, akullun son junansu da kulawar junansu qaruwa yake azuciyarsu.
Alhj Nafi'u ya turo masu neman auren sa gidansh Rayyana an tsayar da magana sati mai zuwa za'a d'aura har tarewar insha Allahu, Rayyana tana cikin farin cikin lamarin ga shi kowace da b'agarnata wata batasan me wata take ba.
★★★
Ibtisam zaune kusan Falmata tana amsa waya, sai murmushi take.
Yanzu aka gama mata k'unshi.
“Kai Anna wlh lfyta lau wai kinga irin k'ibar da nayi kuma fa ciki wlh duk kayana sunhi min kad'an. Ina Taslim wai? Kwana biyu Baba baya ban ita muna gaisawa.â€
Falmata kallon