Showing 1 words to 3000 words out of 221707 words
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
💫 UWA KO UKUBA?💫
✍🏻M SHAKUR
DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAIJIN KAI!
MADAM DA ANTY ABAR GULMA AZO A KOYI YANDA AKE BUGA ODAFARE DA YANDA AKE WAWATSULA AGADO🥳🥳
WACCE TA IYA BALAJA’U A GADO ITACE MAMMALLAKIYAN ZUCIYAN MIJI 🎊🎊🎊
AZO ASHIGA INTIMACY CLASS DA 5k RAK AKOYI HARKA OGA YA ZUZUCE🔥
CHAT ME UP NOW AND JOIN
wa.me/+2347012181461
EPISODE 1️⃣
Office dinshi da aka rubuta Dr Musty ajikin kofan yabude yashiga daidai wayanshi na ringing ta hanyar flashlight dake motsi yana kunna kanshi da kashewa dan wayan na silent, wucewa gaban desk nashi yayi inda wayan take a kwance yakalli wayan hannunshi yasa dasauri yadauki wayan ganin Mamie ajiki yakai wayan kunnenshi, cikin muryanshi dake nuna natsuwa da girmamawa anatse yace “Mamie” daga tachan bangaren muryan wata yar dattijuwan mace kamilalla mai tarin natsuwa tace “Assalamu Alaykum Mustapa kaga Hamadi ke zazzabi jikinshi zafi kaman wuta kuma yaki tashi mutaho asibitin ku, yaki gayamin meke damunshi, banmasan baida lafiya ba wlh kaji jikin kuwa” anatse Mustapa yazaga yazauna kan kujeran wajen cus maganan Mamie captures attention nashi sosai batare daya nuna damuwa ba yace “zai iya magana”? Mamie da hankalinta yatashi tace “koni bayama maganan balle yamaka, koda yake zai iya maka” anatse Dr yace “Hameed fa?” Mami tace “yatafi wajen aikinshi tun kafin 8 kuma bai gayamin Hamadi bayida lafiya ba shima na tabbata bai sani ba” dan ijiyan zuciya yasauke anatse yace “ganinan zuwa, kisa towel a ruwa ki goggogemai jiki, don’t worry Mamie he will be fine” anatse Mamie ta sauke ijiyan zuciya dayaji daga wayan tace “toh Allah yasa saikazo” ta katse wayan.
Ijiye wayan yayi yamike tsaye yadauki key motanshi da wayanshi magidanci ne dan he looks like 43/42yrs old guy din nan, phamarcy hospital dinsu ya shiga da kanshi ya debi magungunan da drip da allurai ya ijiye komi gaban accountant nasu yabiya da kati aka samai a leda yafito yashiga wata mota mai kyau fara benz yaja motan zuwa gidansu.
Babban gida ne anan jan bulo but tsohon gida irin gidan masu kudin da din nan, babban gidane sosai ga maroon gate ajiki, horn yayi wani dan matashin mai gadi daya fara washe baki ya budemai kofa shiga cikin gidan yayi, babban dankareren flat ne babban gaske guda daya a compound din, ta gefe kuma kaman lambu ga bishiyoyin guava mangwaro da cashew gakuma flowers, akwai fili sosai da space a compound din, sauka yayi daga motan yafito yanabin ko’ina da kallo, motoci biyune parke wajen parking din sai wata machine fara lipan irin wayyo kudina din nan kal kal dashi, wucewa yayi flat din tun kafin yabude kofa kamshin turare kemai sallama, ahankali yabude falon babu kowa a falo sai Lami dake goge goge dasauri tace “Ina kwana Baban Akram” “lafiya lau” ya amsata, falon nada kyau ga carpet zagaye ko’ina da katuwar tv a bango, falon nada fadi gawani katon picture frame da wata dattijuwan mace da namiji dattijo shima ke zaune suna sanye da manyan kaya sai yara maza biyar tsaye abayansu dukansu fuskansu ya nuna banda mutum daya daya juya kaman zai gudu ne sai Mahaifiyar takama hannunshi tarike ahaka akai hoton sai hoton bayanshi babu na fuskanshi. Staircase yawuce yayi sama direct wani daki dashine first room anan saman yayi.
Hannu yasa yabude kofan dakin, dakin nada girma shima ko’ina a gyare tsaf, gadaje biyu ne adakin dsame size kowanne tareda desk da chair a gefe, ga wata yar dattijuwa da zatakai maybe 57yrs haka zaune bakin gadon kusa dawani dogon matashi fari sol dake kwance akan gadon da akalla zaiyi 33yrs ko 34yrs yana sanye dawani black joggers ba riga ajikinshi sai singlet fari kal, yanada very huge chest da muscles masu girma, idanunshi a rufe ruf Mamie ta daura karamin towel asaman goshinsa, yanada dogon hanci ga lips very pinkish and so meaty, ga gashi akanshi sosai sunyi coils sun nannade kaman bature, dukansu basuji motsin Ya Mustapa ba saida yakaraso wajen gadon Mamie tajuyo dasauri takalleshi tace “Doctor ka iso” anatse yazo gaban gadon yasa hannunshi yadauki towel din daga goshinsa sannan ya karbi na hannun Mamie yaduka gaban gadon ahankali yana kallon matashin yace “Hamad! Hamadi!” Kadan kadan matashin yake bude idanunshi kafin yabude idanunshi duka da suka kankance sukai ja sabida rashin lafiya Ya Allah wasu irin wild black eyes yakeda shi da black eyelid ka kalleshi zaka rantse kasake rantsewa yasaka kwalli kuma baitaba sa kwalli ba haka Mamie ta haifeshi da idanu ahaka, anatse Mustapha dake kallonshi yace “meke damunka”? Shiru yayi kaman ba shi akema magana ba, shima Dr ya tsaya yana nazarinsa kafin ya yajuyo yakalli Mamie yace “Mamie yaci abinci?” Girgiza kai Mamie tayi tace “banjin ko abincin dare yaci ba, Hameed yahada ya cinye I’m sure” ahankali yace “kawomin breakfast dinshi Mamie he needs to eat” tashi Mami tayi tace “toh Allah gamu gareka bari naje nakawo” Mamie tai maganan tana tashi ta wuce kofa tafita tarufo musu, juyodakai Dr yayi yakalleshi tareda zama abakin gadon babu alamun wasa kan fuskanshi strictly yace “meke maka ciwo”? Dan kallon yayanshi yayi saikuma gently yanunamai wajen maranshi da hannunshi tareda dan lumshe idanu yadan fuzar da iska kadan, ahankali Dr yakai hannayenshi yadaga singlet nashi sama six packs dinshi suka bayyana hannu yakai yadanja wandonshi kasa kadan white CK boxer nashi ya bayyana fari kal, hannunshi Dr yasa yasauke boxer kasa kadan dasauri yace “yaushe wajen da akamaka aiki yafara rash din nan? Why didn’t you tell me?” Daidai lokacin aka bude kofan tareda shigowa dawani sauri yaja labcoat din yayanshi yarufe maranshi da cikinshi da bala’in sauri, chak itama Mamie ta tsaya cus taga abinda suke, Dr ya kalleshi da yanda yarufe kanshi da labcoat dinshi kawai sai yajuyo yakalli Mamie ahankali yace “Mamie” dasauri Mamie tace “ai bansan abu kukeyi ba, bari naje inkun gama ku kirani” tajuya tafita da tray abincin tareda rufo musu kofa, Dr Mustapa yajuyo yakalleshi yace “you have infection awajen i will dress it now sainaje nataho maka da antibiotics probably abinda ya sakinma zazzabi kenan” yayi maganan yana karban labcoat dinsa daga hannunshi ya tashi yace “bari na dauko dressing kit” tashi yayi zai wuce, dudda zazzabi na cinsa amman saida yakai hannu ya rike lab coat dinshi hakan yasa Dr yakalleshi, dauke kanshi yayi cus baiso suyi having eye contact ahankali murya ciki ciki dakeda bala’in dadi da zaki gata yar kankanuwa yace “don’t tell Mamie Yaya” tsayawa Mustapa yayi yana kallonshi sai kawai ya girgiza kai ya karbe riganshi yawuce yafita daga dakin yafito yashiga sauka kasa Mamie dake zaune afalo tana ganinshi tamike da sauri tace “meya sameshi Doctor? Gabana sai faduwa yake wlh, kuma yaki fadamin abinda ke damunshi, nasan kai kadai zai iya gayamawa, halin Hamadi sai shi” dan murmushi kadan Ya Mustapa yayi yace “kinsan Hamadi da kunya, but nothing to worry, is just wajen da akamai aiki ne yasami infection is minor matsala, he’s probably shy to tell you maybe bayaso ki attempting dubawa ne, ina zuwa Mamie bari na dauko abubuwan dressing daga mota” yawuce yafita Mamie tabishi da kallo sai kawai ta girgiza kai, yanzu abinda kema yaron nan ciwo kenan yaki fadamata? Lallai lamarin Hamadi sai addu’a.
Bai wani jima ba yashigo dawani hospital bag yayi sama yashiga dakin, yana kwance yanda ya barshi but yasake sauke singlet ya maida komi na jikinshi daidai, jakan ya ijiye yabude yazare handglove yasake sannan yadauko auduga yataso yasake daga rigan this time ya sauke boxer nashi kasa sosai sabida ya gyara wajen har fine smooth wall nashi na showing dakeda wani scanty black hair haka, yadaura audugan yafara sharewa, gently yasauke ijiyan zuciya yanadan yatsine fuska yana motsi da kafa, Dr yace “sorry it’s painful I have to clean it yazama ciwo” ya sauke ijiyan zuciya yana cleaning wajen hakan yasa yadan fuzar da iska hawaye na azaba suka gangaro daga idanunshi dasuke arufe, kallonshi Dr yayi saiyadan dakata yace “dazafi sosai”? Batare daya bude idanunshi ba murya kasa kasa wacce ke fita da kyar yace “no” murmushi Doc kawai yayi yacigaba da gogewa hannayenshi rawa suka shigayi baimasan ya akayi ba kama hannun yayanshi yayi yarike cikinshi na motsi dasauri dasauri na numfashin jin zafi yadan yunkuro da kanshi, Dr yasake kallonshi hawaye fita suke daga idanunshi, murya chan kasa yace “nakira Mamie tarikeka maybe you will feel stronger, nakirata?” Girgiza mai kai yayi alamun a’a yana sakin hannunshi, cigaba sukayi kusan 10mins sannan yagama yamai dressing wajen, yamai fixing drip yahada allura yamai, yace “kadena bari ruwa natabashi or any soap and also kadena sa wando kana rufe wajen” gyadamai kai yayi da kyar Dr yace “bari na karbo maka abinci kaci saina baka magani” yawuce yafita chan yashigo tareda tray na abinci tea akamai dayasha kayan kamshi sai chips da egg sai kuma tuwon shinkafa da miyan taushe ijiye tray yayi gently yadagoshi yasamai filo abaya ya zauna bakin gadon kusada shi yadauki tray ya ijiye kan cinyanshi yamikamai tea yace “gashi sha” dan yatsine fuska yayi hakan yasa Dr yace “I will not say it again” gently yamika hannu ya karba yakai bakinshi ya kurbi kadan Dr yasa fork yadebi chips yakai bakinshi ahankali yabude bakinshi yakarba daidai Mamie tashigo danta kasa daurewa tace “ai nasan idan kaine Doctor bazai maka gardama ba niko nayi kadan saiyamin gardama zaici, bantaba ganin makiyin abinci irin Hamadi ba” daidai lokacin aka bude kofan wata tsohuwa da zatakai 80 tashigo dakin tace “yanzu da Lami bata gayamin Hamadi ba lafiya ba da bazaki sanar dani ba eh Batulaa wlh kinci amanata, kai Mijina meya sameka?” Tayi maganan tana karasowa gaban gadon kaman zatai kuka takai hannu zata tabashi da sauri ya matsa baya shifa Mamie kadai yake yarda ta tabashi, Dr yayi dan murmushi yace “Gwaggo baiso atabashi sanyi yakeji” zama Gwaggo tayi akasan wajen tana kallon Hamadi kawai tafashe da kuka tace “ohh ni, Hamadi tausayi kake bani yaro sai laulayi kaman mace mai danyen ciki, yau kwana bakwai dududu da yimai aiki amman jibe harya fara wani cutan, nace ku banni naje kauye na hadomai y’ayan itatu amman kun maidani yar iska barinma kai likita” dan dariya Dr yayi yace “nikuma Gwaggo ke dai da Abba” wankamai harara Gwaggo tayi tace “wlh kai, kaike munafunci ka turence ubanku ahanani, kaine ke karantamai karatun magungunan hausa basu da kyau, kalli Hamadi kullum ciwo idan yau baya mura gobe ciwon kai, jibi malaria, gata wuya, yaro gashi bayacin abinci, banda Allah dake hurasa ai ina ganin da tsumagiya yafi Hamadi kiba, dayake shi girman jiki na Allah ne saisa yake gabjeje, yanzu da wanne zanji? Narasa mijina, kaida karagemin kaima so kake narasaka eh Hamadi na” tafashe dawani sabon kukan tana kallonsa sosai, da idanu Mustapa yamai magana hakan yasa Hamadi yadan kalli Gwaggo for the first time yayi magana murya chan kasa yace “Gwaggo” muryanshi is so husky and sweet and so dominating and captivating, gashi very calming dasauri Gwaggo takalleshi tana kwalalo idanu dasuka jike da hawaye, sake kallon Dr Hamadi yayi kaman mai karanta sako kan fuskansa, saikuma ya kalleta kasa kasa yace “ni lafiya na kalau” murya ciki ciki yace “banson kuka” murmushi Gwaggo tayi tana washe baki tace “oh jibeshi ko maganan bai iyaba sai Mustapha ya koyama,i ohh Allah kadubi jikan nan nawa shi kadaine matsala a aduniya wlh tallahi kabashi lafiya kasamai son abinci, da magana, kaga kullum cin zalunsa yan uwansa suke amman Hamadi ba uhm ba uhn uhm, kodan haka kabasa lpy, Allah baka lafiya kaji” Mamie tace “Ameen” lumshe idanu yayi yana kauda kai daga cips din da Mustapa ke bashi Gwaggo tace “barshi hakanan Likita wlh nadade rabon danaga yaci abinci haka ma ni, hakan ma mungode Allah” tashi Dr yayi yace “Gwaggo muje namai allura bacci zaiyi yanzu” dasauri Gwaggo tace “a’a zan zauna dashi kudai kuje” kaman zaiyi kuka Hamadi yace “Gwaggo kije” Mamie tace “Gwaggo kinsan shi idan muna nan bazaiyi baccin nan ba” Gwaggo tace “hakane bari ina nan gaban daki kome kakeso ka kwalamin kira kaji” gyadamata kai yayi suka wuce Dr yakalleshi yace “I will come anjima do you want anything?” Girgixamai kai yayi alamun a’a yana gyara kwanciya Dr yajuya yafita shima.
Yana fitowa daga dakin yaga Gwaggo agaban dakin zaune ta ware kafafu tana bude idanu da kyar tana kallon yar Nokia phone dinta, jin an bude kofa da sauri ta dago kanta tace “yauwa likita kaga kiramin Abubakar” cikeda lallabawa Dr yace “Gwaggo dan Allah basai kin kira Abba ba kada ki dagamai hankali yana kasuwa” “Lamiiii” Gwaggo ta kwalama yar aikinsu kira cikeda fada tace “daman kadadeda nunamin ban isa in aikeka ba ko nasaka abu kayiba nagode ma Allah Lami ta iya karatu tafi dan jakan uba” ya kalleta sai kawai ya kadakai yawuce abinsa, Lami ta hauro sama Gwaggo tabata wayan danta kiramata Abba.
Bayan kusan 1hr Mamie na tsaye kitchen tana gwadama masu girkinsu guda biyu abinda za’ayi taji sallaman Abba dasauri tafito daga kitchen din amman haryahau kan staircase yana gyara babban rigan jikinshi ya manyanta dan akalla zaikai 65yrs, irin dattawan arzikin nan ne yana sanye da hula mai kyau, tajuya tace “ku cigaba ina zuwa” tafito tayi sama daidai Abba da Gwaggo sun shiga dakin Abba yayi wajen gadon dasauri yana kallon Hamadi dake bacci peacefully mai nauyi hannunshi daya saman cikinshi cikin whispering da anaji Gwaggo tace “Mustapa yamai allurai yabashi magani yasamai ruwan asibitin nan shine yasami bacci” daidai lokacin Mamie tashigo dakin, dukawa Abba yayi yakai hannunshi ahankali yadaura saman kan Hamadi yadan sauke ijiyan zuciya saikuma yadago yace “muje Gwaggo” Mamie itama ta juya suka wuce falon sama Abba yace “mesa babu wanda ya sanar dani Hamad baida lafiya” Gwaggo tace “nima awajen Lami naji bata sanar dani ba” anatse Mamie tace “koni ban sani ba wlh, nashiga dakin naga baida lafiya and Hameed bai gayamin ba shima maybe bai sani ba kasan halin Hamad da boye abu” dan shiru Abba yayi yace “Mustapa yabashi magani?” Gyadamai kai Mamie tayi tace “eh yaci abinci kuma Alhamdulillah” dan ijiyan zuciya Abba yayi yace “okay bari nakoma za’a kawo fruits anjima” yakalli Gwaggo yace “Gwaggo bari nakoma aiki kema kije ki kwanta kihuta” dasauri tace “ina naga hutu jikana baida lafiya kaje ina nan harya tashi, idan dawani abu zan kiraka tunda naga kaima bakada mai kiranka” Abba yawuce Mamie tabishi har wajen kofa murya chan kasa yace “me Al Mustapa yace? Meke damunsa”? Ahankali Mami tace “wajen aikin da akamai ne yasami infection but kasan Hamadi bazai taba nunamin ba, but Doctor yayi dressing yamai allura yatafi karka damu abinda yasamai zazzabi kenan zai karamai dressing anjima” gyadamata kai Abba yayi yace “bari nakoma” yawuce yatafi har zuwa motanshi yabude baya yashiga wani dreba yajashi dan yanzu baya iya tuki da kanshi.
Bai wani dade da shigowa hospital ba he’s changing dan yanada operation wayanshi yashiga ringing kallon wayan yayi ganin Abdallah yasa yakai hannu yadauki wayan daga ta dayan bangaren wata nutsassiyan murya yace “meya sami Hamadi Ya Musty?” Zare wayan yayi yasa a speaker ya ijiye kan table yana chanza riga yace “waya gayama”? Da dan damuwa kan muryanshi yace “Gwaggo just called me tafadamin” dan murmushi Dr yayi yace “don’t mind Gwaggo, is not serious abu, yama koma bacci nikuma I’m back at work, nasan yanzun nan