Showing 153001 words to 156000 words out of 221707 words

Chapter 52 - UWA KO UBA COMLT

Start ads
Middle Ads

kai tayi daga kallonsa, da kyar Hamad dayakeji kaman zai mutu yace “na barki agida baki tambayeni ba kifito kizo wani biki God knows where har maza na miki magana calling u pretty Asma’u!”
Itama Asmeey cikin fushi tace “na mutu acikin gida kakeso? Ka kamani ka kulle banda saloon bana zuwa ko’ina kiran mutum bakayi how many times nake kiranka baya zuwa? The ones that I’m lucky wayan ya shiga kuma dauka kakeyi? Ai kaima u are there Allah kadai yasan how many women surround you tunda kazama crush din kowa why would you complain dan wani yamin magana kai mijin nawa kamin ne!”?
EPISODE 8️⃣0️⃣




Asmeey tai maganan cikeda tsiwa zuciyanta na tafarfasa tace “kuma duk wanda yamin magana saina amsa dan kaji, ai kaima kana amsawa har shaking hannun mata kanayi yanzu! Kuma nima I will shake duk wanda yabani hannuns……” “Asma’u!” Hamad ya daka mata tsawan da saida ta firgita yace “nabaki one minutes kiwuce ki koma gida ko ranki yabaci!” Dudda ta firgita da yanayin data gansa amman ta daure tace “ni biki nazo ba yanzu zan koma ba” wani iri sosai Hamadi yaji yace “shikenan ki koma ki cigaba da hira dashi a wajen bikin” cikeda tsiwa tace “eh zan koma mucigaba at least yafi wanda baya kirana tunda yaje wani gari, kuma karka kara kirana” ta katse wayan jikinta har rawa yake sabida masifa da bacin rai ta kifa kanta akan kujera sai kuma taji ranta yabaci kawai tafashe da kuka ta tada motan tana reverse tajuya tawuce gida tai horn aka budemata, shiga gidan tayi tai parking takashe motan ta kifa kanta a sitari tafashe da kuka sosai kaman zata kama da wuta takeji.

Hameed na zaune tareda su Ya Mustapa a estate dinsu wanda anyi like 60% of work done yahadu wayansa ya shiga ringing ganin Hamad ne yasa yadauka yace “what happened 2days kennan ina kiranka baya shiga are you okay? Duk mun damu” ahankali yace “I was in the hospital please don’t tell Mamie and Asmeey” dasauri Haneed yace “hospital meya sameka?” Tasowa yayinsa sukai da sauri hakan yasa Hameed yasa wayan a speaker, dan shiru Hamad yayi ahankali yace “I had one food I got food poisoning dakuma allergic reaction ance banso habanero pepper and I have cold also” sanyi jikin Hameed yayi yace “ya jikin yanzu?” Ahankali yace “I am good this morning nadawo gida don’t worry” gyadamai kai Hameed yayi duk yayi wani iri, murya chan kasa Hamad yace “kana ina?” Ahankali yace “ina site tareda Ya Abdullahi da Ya Faisal bakaga gidanmu ba sai kyau yake” gyadamai kai yayi ahankali yace “kasan wani wedding Asmeey taje?” Dasauri yace “wedding Asmeey! Wata sani? Wani wedding zataje kodai wasa take?” Girgiza kai yayi muryanshi na breaking yace “no she went to a wedding but I think da Gwaggo take tare” dasauri Hameed tace “ohh right gidansu Aliyu ne fa Neigbours dinmu” ahankali Hamad yace “one…one….guy is calling her pr…..etty…..” saikuma yakasa karasa maganan sabida yanda zuciyansa keyi, anatse Hameed yace “okay bari naje but common Hamadi don’t get worked up like this mana, probably is just a random guy daya ganta wajen biki, kace mata takoma gida” ijiyan zuciya ya fuzar muryansa na dan shaking yace “she’s not listening to me! She’s angry with me!” Hameed yace “Hamad please don’t cry I know how it feels….” Murya chan kasa Hamad yace “tace she will talk to duk wanda zai mata magana since ni bana mata…” voice dinsa na cracking dayasa anatse Hameed yace “Hamadi nasan bani yakamata na sanar dakai this ba daman ance saika dawo but kasan Asmeey has been in and out of he hospital kuwa!”? Wani irin faduwa gaban Hanad yayi, Hameed yace “2days da tafiyan ka she got seriously sick Ya Musty managed her, and yau duka duka yaushe ma aka sallameta Ya Faisal?” Faisal yace “3days ago” ahankali Hameed yace “baka kiranta bata da friends bata fita is not easy plus she’s pregnant kuma” wani irin bugawa kirjin Hamad yayi bakinsa yashiga rawa yace “she……she…..she’s w….at?” Karban wayan Faisal yayi yace “toh dan iska ance she’s pregnant, ciki ne da ita, ashe kunyi coitus Hamad? So ka iya komi harka durama yar mutane ciki before kabar kasan”? Dip Hamad ya katse wayan feeling extremely happy yana kokarin kiran Asmeey kiran Ya Mustafa na shigowa wayansa dasauri yadaga yace “Yaya! Dama Asmeey is uhnnnnnn”? Yakasa maganan sai wani murmushi dayake mai sauti da Ya Mustapa yaji yace “she was unconscious 3days ago da aka kaita asibiti aka ga she’s pregnant 8weeks but tanada Malaria she was there for a day” wani irin murmushi Hamad yayi yaji ya warke daga duk ciwon dayake ji, kawai ya ijiye wayan ya sauka yayi sujjada just now fa he was angry but this news flushes out the entire anger daga jikinsa yadauki wayansa yasa a kunne Ya Mustapa yace “Mamie called me and complained about you not calling matarka Hamadi why?” Shiru yayi ko kafin yayi rashin lafiya baya kira sosai saikuma ciwo yahadunmai ahankali yace “Yaya zan chanza dagayau I promise you I was sick ne” Ya Mustapa yace “meya sameka?” Ahankali yace “is just allergies sai cold” anatse Ya Mustafa yace “mekaci” ahankali yace “pasta awani ittalina restaurant” Murna yasa yace “Yaya can I call u back?” Gyadamai kai Yaya yayi yace “okay” wayan Asmeey yakira but baya shiga yakira normal call but wayan akashe saiya kira Mamie, Mamie na shirin fita tadauki wayan tace “Hamadi” murmushi yamata yace “Mamie ina Asmeey wayanta baya shiga?” Mamie tace “yanzu taje ta kwanta da fita zanyi bari na bata wayan saina tafi kawai” ijiyan zuciya yasauke jin tadawo Mamie takoma sama tabude kofa takalli Asmeey data kwanta tana kokarin tashi tace “basai kin tashi ba mijinki ne yakira gashi” hannu Asmeey tasa takalli karbi wayan, Mamie tajuya tace “natafi” ahankali tace “saikin dawo Mamie” shiruuu Hamad yayi yanajin muryanta kafin ahankali yace “Husnahhhhh!” Lumshe idanu Asmeey tayi taki magana, murya chan kasa cikeda lallashi Hamad yace “I am sorry!” Wani abu taji yazo mata wuya, tarikeshi, asanyaye cikeda matsanancin so Hamad yace “I’ve not been a good husband to you dudda nasan bakida kowa dakike waya dashi sai ni, apart from Munir kowa believe we are together here so u are not in contact with your sisters and here i am bana kiranki, that’s so mean of me to hurt my baby this much, I am very very sorry kinji” kuka Asmeey taji yazo mata kawai saita saki kukan data dade tana rikewa ba kakkautawa she’s crying with all her heart, Hamad felt really really bad, murya chan kasa yace “I have no idea my actions would hurt you this much, it wasn’t intentional believe me, Asmeey I’m this type of person da kiran mutane or calls is like workload akaina I didn’t realize now that I’m married kobazan chanza dabi’an ga kowa ba I should’ve made an exception for matana! I’m really sorry kinji” cikin wani irin voice Asmeey tace “baka sona yanzu sabida kaga wasu!” Dasauri Hamad yace “no wallahi, you’re the only girl in my life and it’s you I see and I will always see for the rest of my life Husnahh! I was made for just you! Believe me… ke kadai idanuna ke gani” wani irin kuka take tama kasa magana, cikin sassanyan murya yace “please forgive me for not being there for you I promise I will do better daga yanzu we will always talk and I will tell you everything arayuwana same with u, I will do same dake, I love you Husnahhh I love you alot!” Melting zuciyanta yayi, ahankali yace “forgive me for the sake of our baby damukai making with so much love” boye fuskanta tayi akunyace a pillow tanakai hannunta saman cikinta shauki na kamata, cikeda so yace “kinsan rannan dakika dauki ciki?” Kin magana Asmeey tayi, murya chan kasa yace “the night of tafiyana! Rannan nan danakusan cinyeki!” Wani yirrrr jikinta yayi tsigan jikinta na tashi sosai, awani irin hankali yace “thank you Mrs Hamad for having my baby! I love you so much wallahi and I love my baby too sosai” dan turo baki Asmeey tayi kukan na tsayawa tace “wakafi so?” Kunga Asmeey akwai baki da iya jefo tambaya trap ne fa yanzu yana cewa Baby tace itafa yace ita tace ohh bayason baby, ahankali yace “son danake miki yazama gimshikin jikina, I breathe, bath and live with your love, you’re my entire life Asmeey, and my enter life is carrying product da me and she makes with so much love, Asmeey I love abinda ke cikinki wallahi I love Babyn mu sama da yanda nakeson komi da kowa except for you that is my entire life, I love my child, Allah ya saukeki lpy, Allah ya nuna mana danmu ko yarmu lafiya, can’t wait to hold our baby in my arms, I can’t wait to see the both of you! Asmeey you’ve made me the happiest man today, Allah yamiki albarka kinji” murmushi tayi murya kasa kasa tace “Ameen” sai shafa cikin takeyi, ahankali Hamad yace “ance akwai cravings na pregnancy ko? Me kikeci yanzu me baki ci?” Ahankali tace “yanzu inason fura da bana sha! Kuma banson kamshin abinci, Mamie cewa take naje sama na zauna” murmushi yayi hiran namai dadi, ahankali tace “kullum sai nayi amai da safe is so bitter and so yellowish Yaya” murya chan kasa yace “I wish I was there to take care of you I want to experience everything, I want us to do the pregnancy together” wani dadi ne yakamata this is abinda takeso, ahankali yace “kinaso nadawo?” She don’t know what happened, ita that has been dying to see him but tambayan made her feel kaman tace eh zai iya yagudo daga aiki and she will not want that, ahankali tace “eh, amma kabari sai gab da biki” kaman zaiyi kuka yace “why? Inaso nazo mu raini cikinmu tare, I don’t want to miss anything in this journey” murmushi tayi tace “kaga yau 24th December, kabari irin January 15th ko 16th saika dawo” shiru yayi yace “anya zan iya? Kinsan yanda nakosa nazo na ganki da our little one” murmushi tayi ta shafa cikinta tace “Baby Abee should work ko”?
Wani dadi ne yawani lullube Hamad yace “Abee kikeso Babynmu yadinga cemin?” Ahankali Asmeey tace “eh” murya chan kasa yace “nikuma I want our Baby yadinga cemiki Momma, Airah go to Momma” murmushi Asmeey tayi sosai tace “Baby girl kakeso”? Ahankali yace “I want any gender da Allah yabani”ahankali yace “idan she’s a girl sunanta Airah idan kuma namiji ne sunansa Amam, kinason sunayen”? Murmushi tayi sosai tace “I love the names” deep down she wants a girl maybe Ya Hamadi baisani ba but shima he wants a girl, Mamie ma haka, she knows Abba ma hakane da kowa na gidanma Allah yabata mace, Hamad yace “I am very happy happy with this pregnancy mezan siyamiki as gift tell me kome kikeso?” Murmushi tayi tace “uhmmmmnnmm” dariya yayi yace “yess tell me” dasauri tace “the only gift danakeso shima kamin alkawari bazaka kara tafiya ka barni ba I want to be aduk inda kake” wlh magananta saida yaji ya tabasa, tabasa tausayi yace “okay I will promise you this inhar tafiya ne da inada choice da option da kuma iko akan tafiyan bazan tabayi without you ba duk inda nake kema kina nan, kinji” gyadamai kai tayi tace “tohhh” tai hamma yace “kinajin bacci?” Gyadamai kai tayi tace “bacci danakeyi yayi yawa har tsoro nakeji” murmushi yayi yace “okay zan barki kiyi, tell me who is that man na dazu?” Shiru tayi sai chan tace “are you J?” Dan cute smile yasaki yace “I hate seeing any man inda kike inada kishi Asmeey! Please avoid magana da maza banda yan uwana banso! And this should be the last time zaki kara fita without izinina, na yafe miki this time but don’t di it again okay!” Gyadamai kai tayi tace “nima ban sanshi ha kawai yacemin Gwaggo na nemana ne, I am sorry about everything I said to you” dan ijiyan zuciya yasauke yace “okay, idan kin tashi let me know, take care of yourself and my Baby kinji” gyadamai kai tayi tace “okay” ahankali yace “I love you so much Husnahhh mai ciki!” Kunyane yakamata ta katse wayan da gudu tace “Ya Hamadi is naughty now wai Husnah mai ciki!“.
EPISODE 8️⃣1️⃣





Sai wajajen magrib Asmeey ta tashi shima Mamie ta tayar da ita, ahankali ta tashi zaune Mamie tace “jeki dauro alwala kiyi salla” gyadama Mamie kai tayi tamike tsaye ahankali tawuce bayi, alwala ta dauro tafito tazo tai salloli sannan tamike wayanta tasa hannu ta dauka saitaga Ya Hamad yamata two recent miss calls wani dadi taji tana kokarin kiransa kiranshi ya shigo dauka tayi tana mikewa tsaye tace “Hello” from muryanta Hamad yace “yanzu kika tashi?” Gydamai kai tayi tace “eh” koda yaji tabude yace “ina zaki?” Ahankali tace “wajen Mamie yunwa nakeji” ahankali yace “okay how are you” murya chan kasa tace “fine how are you?” Ahankali yace “gani nan acikin office dina” murmushi tayi tashiga sauka kasa tawuce dinning Mamie na wajen tace “yauwa kin fito ga abincin nan kici” gyadama Mamie kai tayi tace “thank you Mamie” anatse Hamad yace “me aka dafa”?

Ahankali tace “tuwon shinkafa da miyan wake da yaji da man shanu danama dayawa sai juice” murmushi yayi yace “Babyna duk ke kadai ko harda our little Baby” shafa cikinta tayi cikeda dan yarinta tace “ai be faracin abinci yanzu ba ko”? Murya chan kasa yace “yafara but abincin jikina, my sperm” wani kunya ne ya lullube Asmeey ta kifakai a table tana wani dariya kasa kasa Mamie tadan leko tana kallonta kawai ta kadakai tana murmushi tace “ohh jama’a kome dannan yake gayamata oho look at how Asmeey is miji ba wasa ba” sosai suke hira haka ta cinye abincin ta tashi takai plate kitchen still waya take tace “Yaya zanje nai salla” yace “okay I will call you idan naje gida idan baki bacci ba Maman Babyna” turobaki tayi tadan kalli gefe ganin Mamie ta shiga store yasa ahankali tace “I love you Baban Baby” ta katse wayan da gudu ta ijiye tashiga washing few plates na wajen Mamie tafito tayi kaman bata jisu ba tace “waya saki wanke wanke” murmushi tayi zuciyanta cikeda farinciki tace “Mamie zan iya wlh kingani” ta wanke tass ta wanke sink din tace “natafi salla Mamie” Mamie tace “tom” dakinsu takoma taje tai sallan Isha’i tahau kan system tacigaba da rubutu bayan tayi editing na sama wuraren 11 tafara jin bacci ta tashi tawuce gado Ya Hamad yakirata suka shiga hira ba wasa sai wajajen 2nadare da kansa yace taje tai bacci taje ta kwanta ranta fesss.
****



Yau 15 of January na sabon shekara.
Bauchi
Tunda Baba yakomar da Mom she has been calm and good, dudda bawai tadawo masa da papers na gidan bane but tana zaman lpy dashi baya wani takura mata da zancen girki randa tayi he will eat randa batayiba zaici abincin da Ammi take dafawa domin yaranta she no dey for Mom’s wahala.
Yau Baba agidanta yake bayan sallan asubahi yashigo gidan tunda tadawo sai yaune ya nemeta a shimfida tabasa hadin kai cus tahanasa shiru tayi tana jinsa babu abinda takeji bawai kuma baya kokari bane kawai sabon jini Fawaz daban ne cinta yake kaman jaka yana kaimata duka, lamarin Baba kuma harda haushinsa datakeji na abubuwan daya mata yima Asmeey aure da marinta da sakinta bainar jama’a yasa duk ya hadu batajin komi haka yayi yagama kaman zai zauce yana mugun jin dadin Mom kullum kaman tana yarinya haka jikinta yake ga kamshi ga gyaran fata da jiki, gamawa yayi ya rungumeta murya chan kasa cikeda soyayya yace “Salameme na nagode” ijiyan zuciya Mom tasauke tace “akwai abinda zan gayamaka tafiya takamani” dasauri yadan saketa yace “tafiya?” Gyadamai kai tayi ta yunkura tasa hannu tadauko handbag dinta taciro wani file da yar takarda tabasa karba yayi yana kallo saikuma yakalleta yace “me akace anan?” Ahankali tace “za’amaida Chief Judge na Bauchi State gabaki daya” Murmushi lullube fuskan Baba yayi yace “woww Masha Allah! Chief Judge kai kai kai wannan good news haka” dan murmushi Mom tayi tana danne kirjinta tace “dole naje Abuja nai wani workshop haka tareda wasu documentation na sati guda wanda zan kawo daganan za’a rantsar dani anan as Chief Judge” murmushi Baba yayi yace “congratulations Allah sa albarka” yadanyi shiru yanaso yagayamata bikin Asmeey yau saura kwana biyar koba komi itane mahaifiyar yarinyar ahankali yace “nima akwai abinda nakeso nagaya miki” Mom takoma da jakanta ta ijiye tace “okay menene” dan tasowa Baba yayi dukdan kartai fushi yace “zo Salima” ahankali yaja Mom yasata a jikinsa ya rungume yana shafa bayanta Mom tai lamooo, murya chan kasa Baba yace “banso ni da ke mukara fada ina tsananin sonki Salima kema kinsan haka amman rayuwan nan yarana sune rayuwata inason yarana, nasan deep down ban miki adalci ba dana kama, na aurar da Asma’u batare dana sanar dake ba amatsayinki na mahaifiyarta mun tattauna akai amman nai hakan ne sabida na kawo karshen rashin jituwanku kiyakuri Salima” Shiru Mom tayi jikinta na radadi amman ta daure, Baba yadan kara sassauta muryansa yace “za’ayi taron bikin Asma’u nan da kwana. Biyar ashirin ga watan nan, shima Hameed zaiyi aure so tare za’a hada bikinsu, daman naso kema kiyi naki taron anan ki gayyaci yan uwa da kawaye azo miki, asa albarka konawa kikeso wlh zan baki kiyi bikin nan, bazaki iya daga tafiyan sai bayan waliman bikin ba? Eh Salima”? Me
EPISODE 8️⃣2️⃣




Yanda Baba ke magana da Mom zaka dauka yarinya ce cikeda lallabawa, daurewa Mom tayi ta danne komi ahankali tace “nasan abubuwan danayi yasa kama Asmeey aure bakomi yawuce daman abinda yasa fushina yakaru harda yaron baida sana’a amman yanzu kam komi yawuce saidai gaskiya bazan iya wani taron biki ba, natarasu wace Amarya zan nuna musu yarinyar da bata hannuna? Kasan kalan burin danaci akan bikin Asma’u? Anyways bakomi yariga yawuce haka Allah ya kaddara kawai

End Ads

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login