Showing 159001 words to 162000 words out of 221707 words
Mustapa yayi dayaga na dane har yanzu mesa bai chanza mota ba yadai shiga yayi shiru Faisal da Abdullahi suka shiga mota daya Hameed shima ya shiga motan Ya Mustapa, gida suka wuce sukai parking Hamadi yafito wani sanyin dadi da peace yaji jama’a home is just home kawai and home is where the heart belongs and no place like home, gidansu yafimai hadadden gidansa a DC sau miliyan, labule Mamie tadaga hangota Hamad yayi sai kawai yashiga sauri yawuce Mamie na bude kofa yana kaiwa wajen kaman wani dan yaro yace “Mamie” yawani hugging Mamie Mamie ta kankamesa sosai tace “Hamadi! Kainake gani haka? Kaine” ta kankamesa, Gwaggo ta taso tace “wai ke kadaine mai yaron nan” sakin Hamad Mamie tayi Gwaggo tazo zata rungumesa kaman matsoraci yadan koma baya Mamie ta girgizamai kai hakan yasa ya tsaya da kyar ta rungumesa tace “Hamadi yadawo yadawo” Hamad yadan koma baya ta sakesa Abba dake falo yace “kubarsa ya shigo mana” ahankali suka matsa ya shigo kansa akasa yaga Ammi da Mama yace “ina yini ku” atare sukace “sannu da zuwa Hamad yayi hanya” Mama sai kallonsa take to karya aka musu ne ance suna kasarwaje tareda Asmeey gasa shi kadai yadawo, tadai hadiye maganan ganin ko kallon inda take Mamie batayi, ahankali Hamadi yawuce wajen Abba daya mike yana masa murmushi zai duka ya gaida Abba abba kawia ya rungumesa cikeda so yace “ahlan wa sahlan marhaba dasu lale ya hanya Hamadi” sakinsa Abba yayi anatse yace “Alhamdulillah” suka zauna aka shigo aka zazzauna Mamie da Ammi da Mmaa suka shiga fito da abinci Hamad yadan saci kallon ko’ina a falon saikuma yakalli su Mamie dake fitowa daga kitchen harda dan kara lekawa kowa yana luradashi, Ijiye abincin sukayi Mamie tawuce sama dakinsu ta shiga wanda tasan Asmeey tai bacci yanda tasha uban aman nan kuma yau excitement yasa batai baccin rana ba kwata kwata allah sa ta iya tashi, tana kwance akan gado sanye da atampan jikinta ko wankan dare batayiba balle chanza kaya Mamie tadan bubbugata tace “Asmeey, Asmeey” amman ko gezau batayiba Mamie ta girgiza kai tace “Allah sarki ciki kenan, yammatana anyi ciki kalli yanda bacci ya shigeta” bargo kawai Mamie taja tarufa mata tabude kofa tafito tashiga saukowa Hamad yakalli benen da sauri kowa na lurada shi, Mamie tadan kalli Hamad daya maida kansa kasa da sauri tace “yau gabaki daya batai baccin rana ba, nayi nayi ta tashi taki” anatse Ya Mustapa yace “gwara dakika barta Mamie tashinsu a bacci is not good yana samusu migraine and other ciwo” dan boyayyen ijiyan zuciya Hamad yasauke yashigacin abincin da tsakura yake but yaci still cus yayi missing abincin Mamie, yanaso yatashi yatafi sama amman yasan yana tashi yayyinsa will eat him raw Abba yayi gyaran murya yace “Doctor sha biyu tayi a tashi kowa yaje gida wajen iyalinsa, Hamadi jekai wanka kahuta” mikewa yayyin sukayi Hamadi ma haka sukai sallama suka wuce Hamadi yawuce sama Hameed natayasa daukan jakansa har sama zuwa gaban dakinsa yawuce dakinsa ya shige shikuma Hamad ahankali yasa hannu yabude dakinsu gabansa kawai sai faduwa yake ya shiga ciki Asmeey yagani kwance agado maida kofan yayi yarufe without making a sound yasa key, yajuyo yakalleta tana sanye dawani brown atampa mai red pattern yamata kyau sosai kanta babu dankwali amman tayi kyau, kitsonta sunyi kyau sosai she’s deeply asleep tana sauke ijiyan zuciya ahankali, gently yashiga wucewa har zuwa gaban gadon ya tsaya yana kallonta kafin ahankali ya zauna yamika hannunsa daya yakama hannunta kafin gently yakai dayan hannunsa yadaura saman cikinta murya chan ciki yace “Assalamu Alaykum Habibty and my little one, why are u making Momma sleep too much? Momma couldn’t even wait for Abee because of you? Haka zamuyi? Uhm little baby”? Yayi shiru yana murmushi sai kawai yahau kallon fuskan Asmeey wani irin tausayi da sonta na shigansa duk namijin da bazai tausayama matarsa mai ciki ba baida imani, the way Asmeey was happy akan dawowansa to finds her sleeping yanzu just shows the journey na bringing human into this world is not easy, u have no control about rayuwanka from d day kayi ciki har zuwa haihuwa da sanda zaka aurar da yaro, murya chan kasa feeling very greatful to Allah daya basa ciki, and thankful to Asmeey for being the source of this blessing yace “thank you for doing this journey for me Husnahhh” ta rame sosai but he promise he will take care of her harsai tasami lafiya jikinta yadawo bazai kara bari tai komi ita kadai ba, he will show her this pregnancy banbancin kawai shine ajikinta ne but this journey is so for both of them, he will be her support and her strength, he will be he comfort and peace, he will gives her the entire world if needed sef, cus he extremely love matarsa and loves their child datake dauke dashi.
Har wajen biyun dare yana zaune awajen just watching her sleep and turns yana rike da hannunta still sannan yatashi ahankali yawuce bayi yana kallon basket nasu babu kayan wanki ko daya bayi yashiga yaga ta jika under wears nata guda uku a karamin bowl kafin yayi wanka ya wanke mata ya shanya mata a igiya sannan yayi wanka, yafito yaciro jallabiya yasa she told him about batason turare sai baisa ba yadawo ya shimfida dadduma yahau salla har asubahi yazo gadon yakara rufamata bargo da kyau sannan tawuce yafita yatafi mosque.
Wuraren 5:30 Asmeey ta tashi firgigit ta zauna tabi dakin da kallo akwati data gani kwance abude da bagpack din Ya Hamad da takalmin data siyamai na Nike a gefe, dakin smells him yasa ta tashi tsaye da gudu tawuce bayi tabude bashi ciki ko kula da panties din batayi ba tafito tai kasa ba kowa tayi Kitchen ba Mamie ta hayo sama dakin Mamie tayi da sauri tai knocking Mamie tace “shigo” dasauri tashiga Mamie na kallonta tasan ko salla batayiba ahankali tace “Mamie Yaya yadawo?” Murmushi Mamie tayi tace “eh anyi anyi kitashi kinki” wani murmushi Asmeey tayi tarufe fuskanta, Mamie tace “yana masallaci maza jeki wanka kici gayu kafin mijinki yadawo daga masallaci” gyadama Mamie kai tayi tana wani irin murmushi tajuya tafita she seems so excited Mamie tabita da murmushi sunason junansu sosai Alhamdulillah, dasauri ta shiga bayi murmushi tayi Allah sarki harya wanke mata pants bata ijiye pant but this days omo yanke mata fara suke saisa take jikawa saita nemo leda tasa a hannu take wankin, brush tayi as usual saida tayi lafiyayyen amai sannan tai wanka bata using sabulu sabida ta tsani kamshin but yau saida tayi tana rike numfashi tadauro alwala tafito salla tafarayi sannan ta shirya cikin wani riga da skirt na lace maroon and black ya zauna a jikinta sosai, light makeup tayi ta daura dan kwali takawo wani maroon veil ta yafa tayi bala’in kyau hadken fatanta yafito, ta gyara gadon tsaf sannan tabude kofa tafito ahankali Gwaggo na falo tace “ke gasan kyau zakije ne?” Hararan Gwaggo tayi tace “ina ruwanki dani mutum sai sa ido” Gwaggo tace “kaniyarki au sabida mijinki yadawo zamu fara fada ko yar adam ajiza” hanyar kitchentayi ba Mamie kadai ha har Ammi da Mama saida suka kalleta Mamie tace “wuce falo girki ake kafin kifara mana amai”akunyace tajuya tana murmushi Mamie tai murmushi wajen window Asmeey tawuce tadan daga labule takosa yadawo Gwaggo tace “wai me kike lekawa a window ne”? Dasauri Asmeey takalli Gwaggo kaman ta maketa ta tashi tabar wajen tadawo ta zauna bayan kusan 10min takara tashi taje wajen window tadaga Mamie na hangota daga kitchen daidai Hamad shi kadai yana bude gate yana shigowa dawani irin gudu Asmeey tasaki window tayi kofa tabude tafito ko kulle kofan batayiba ta tsaya chak tana kallon Hamad da shima ya tsaya chak yana kallonta cikeda wani mahaukacin so,
Asmeey gani tayi Hamad ya chanza mata gabaki daya kaman ba mijinta ba he looks too classy, expensive kaman yaran masu kudin da aka haifesu kasan wajen nan, kirjinta nawani irin racing yana bugawa kaman yau tafara ganinsa takasa motsi, ahankali Hamad yawani daga mata hannu yabude su alamun oyoyo, yanda kayan cikin Asmeey ke gudu tanajin wani super love for her man batasan sanda ta kwasa da gudun da bata tabayin kalansa arayuwanta ba, she just wants to hug her man, tawani fashe da emotional kuka dake dauke da murmushi da hawaye ko slippers bata saka ba, see tama manta tanada ciki gudu kawai take, batai wata wata ba tawani tsalleta ta fada jikinsa Hamad yawani kankameta shima tana kulle kafafunta abayansa daidai Baba na bude gate Hameed biyedashi abaya dawani irin sauri Abba yakoma waje har yana buge Hameed da ya hangosu shima yana kokarin rufe gate din kawai sukaga Hamad yawani daga Asmeey sama kaman yar yarinya yawaniyi juyi da ita Asmeey na washe all her 32teeth tana kallonsa tana dariya mai dauke da hawaye, Abba yarufe gate da gudu yakalli Hameed dake murmushi sosai kaman solobiyo yace “shi dan Uwanka baisan ciki gareta ba yake dagata sama haka yake juyi da ita”? Hameed nawani murmushi kaman lusarin Wawa yace “Abba wannan juyin shi ake kira da juyin love! Abba wlh inason soyayya Abba, Hamadi ya iya soyayya! Abba dan bude kofan nadan kara kallo!” Takalmi Abba yadaga kafa yacire zai kwadamai Hameed ya kwasa da gudu yana dariya sosai.
YAU INA HANGO KALAN CIN GINDIN DA ZA’AYI ASMEEY DA HAMADI 🙈
EPISODE 8️⃣5️⃣
Sosai Hamad yake wani juyi da ita tana dariya mai fitoda hawaye, yanaji kaman ya cinyeta kawai yahuta kafin yadan sauko da ita daidai fuskansa yana kallon kwayan idanunta zaiyi magana tawani rigasa kara rungumesa ta wuyansa ta kankamesa sosai, Hamad yayi lamo da fuskansa a kirjinta yanajin yanda boobs nata suka kara girma sosai, her hugs are communicating to his soul, telling him just how much matarsa missed him, murya chan kasa yace “I’ve missed you, it feels like nayi forever ban ganki ba” dan sakinsa tayi tadago da fuskanta ta kallesa irin mijinane da gaske ba gizo idanunta kemin ba yadawo, dawani irin sauri yakai bakinsa zai daura kan nata zaro idanu tayi tana kallon cikin compound din sai shima yadan saketa cus wlh he genuinely got carried away dabata kalli cikin gidan ba dayayi kissing nata, ahankali yace “let’s go inside” gently yasauketa kasa zata wuce taji yakama hannunta adan kunyace tajuyo murmushi yamata sai kawai yazo gabanta yaduka yadan juyo da kai yakalleta tana murmushin kunya yace “kinsha gudu kin gaji, hau baya” wani murmushi tayi tazo da sauri tahau bayansa kaman wata yar babygirl, yamike tareda ita tawani manna fuskanta a gefen wuyansa, tarikesa gam he smell so good for her dudda baisa turare ba.
Ahankali yake tafiya da ita har entrance na flat dinsu dasauri tashiga kiciniyan sauka murya kasa yace “ina zaki?” Ahankali kaman wata yar Baby tace “Gwaggo na falo” murya chan kasa yace “su Mamie fa?” Ahankali tace “suna kitchen” kawai Asmeey saitaga yabude kofan da hannunsa aiko tawani boye fuskanta cikeda kunya abayansa, Gwaggo ce kadai a falon tanajan charbi takalli Hamad daya goyo Asmeey data boye fuska abayansa zata bude baki tai magana Hamad yadaura hannunsa kan lips hakan yasa Gwaggo tahadiye maganan tana kallonsu Hamad yadan saci kallon kitchen da Mama kadai suka hada idanu yahade fuska yadauke kai yashiga tafiya da Asmeey abunsa data boye fuskanta suka shiga tafiya saida yazo wajen saitin Gwaggo cikin whispering dinta da akeji ako’ina tace “meya sameta naga ka goyata Hamadi”? Murya chan kasa yace “tagaji ne” Gwaggo tace “amman naga dabakanan babu inda bata tafiya da kafafun nan yanzu shine tawani fara salon gajiya danta karya maka kwankwaso” Hamadi daya fara hawa staircase yace “kota karya na mijinta ne ba naki ba” aiko Asmeey tawani dago ta juyo tama Gwaggo gwalo, Gwaggo tace “laaaa ni Asama ni kikema gwalo sabida mijin naki yadawo kin sami karfi ko” yanajin Asmeey na dariya kasa kasa tanama Gwaggo different gestures na tsokana Gwaggo na masifa sukai sama abinsu har zuwa gaban dakinsu bude kofa yayi ahankali yashiga cikin dakin da ita yana sauketa yana maida kofan duka atare kawai yawani manna Asmeey a kofa saida gabanta yafadi yashiga murza key yanamata wani irin kallo kaman yanda itama takemai inner organs dinta nawani irin kyarma tana kallonsa, wani irin matsota yayi hakanan kawai saitaji takasa jurewa dasauri tashiga closing eyes nata kunya yawani irin kamata, dukowa ahankali Hamad yayi wani kalan wutan son Asmeey dayakeji he just pray bazai cinye yar mutane gabaki daya this morning ba cus ba any act or form na control left in his body anymore, sauke fuskansa yayi agefen wuyanta ya manna mata kiss ahankali wani yirrrrr tsigan jikinta yatashi ahankali yadago ya manna mata kiss din akasan haba yasake manna mata a jaws nata ya manna mata another kiss a kunnenta ya manna mata a kumatu ya manna mata a forehead ya manna mata a nose ya manna mata a kasan nose kaman zai cinye mata hanci dan idanu kadan Asmeey tabude suka hada idanun, idanunsa sun kankance sosai sun chanza launi, hannunsa taji kan waist nata yana mata wani irin kallo yace “I’ve missed you, I’ve missed you, I’ve missed you I’ve missedddddds youuuuu Mrs Hamad” kawai yasauke bakinsa saman nata kai Ya Allah! The way yakeshan bakinta was damn deep it’s saying alot like is obvious kasan rabonsa dayayi kiss tun wanda yayi agian nan before leaving for airport
Itama Asmeey yanda jikinta kemata yanzu for the first time ever saitaga kaman ashe harda kiss dinnan da touch touch dinsa tai missing cus jikinta har kyarma yake yana mata no matter yanda taso ta daure kartai wani abu she couldn’t hold her self she felt kaman tunda tai cikin nan bakinta hasn’t tasted something as good as bakin Hamad so she just grabbed bakinsa shima tana kissing nashi right back in same gesture dayake mata with passion and intensity! Hakan completely run Hamad wild hannunsa dake waist yasa yaturata kirjinsa sosai yakai hannun da sauri saman zip na riganta yaja kasa yacire yawani maidata jikin kofa yazo ta gaba ya zare rigan ya wurga to God knows where yasake pushing nata to his body yakai hannunsa dake mahaukacin rawa yadaura kan zip ma skirt nata yaja kasa automatic fadi skirt din yayi sannan yakai hannunsa yadaura kan bra nata yayi unhooked yamaidata kofa yazare bra din ya yar jikinsu duka biyun rawa yake baiyi wata wata ba yawani dauketa sama yasa hannu yana kashe wutan dakin yawani raba bakinsa da nata yana daukanta sama ta yanda fuskansa sai sauka saitin boobs nata yawani chapke booby zuwa bakinsa yirrrrrrrrr jikin Asmeey yawani kara batasan sanda ta saki ihu ba. “Aaahhhhhsssh” da gudu ta kankame kansa kan nonon bataso yabari bata tabajin dadin shan nono irin na yau ba kai kaman zatai hauka tarike kansa gam tadaura kanta saman kansa ta kankamesa tanajin yanda yake zuko nipples dinta tace “Yayaaaa uhmmmmm……mmmmm……..asssshhhhhh” daidai yakai wajen gadon, sakin boobs din yayi ya kwantar da ita ahankali kan gadon Asmeey tawani biyoshi da gudu cus bataso yadena tarikesa.
EPISODE 8️⃣7️⃣
Wuraren 1 Hamad yatashi ahankali Asmeey na jikinsa gabaki daya baccin yamata dadi kaman yanda yamai, yayi murmushi ya gyara mata kwanciya yatashi ahankali ya lullubeta da kyau yawuce bayi wanka yayi yafito ya shirya cikin wani milk yadi mai bala’in kyau yadan kalleta sai ya wuce gaban desk dinsa yaga jotter ta yadauki pen yayi rubutu.
“Natafi masallaci daganan zamuje duba gidanmu sai dare zan dawo, zan ari motarki Mrs Hamad. I love you” yaga paper yayi yazo ya ijiye mata side drawer yawuce yadauki key motarta dake kan desk din sannan yawuce yabude kofa yafito ahankali yarufe yashiga sauka yanajin hayaniya a backyard nasu ana girke girke matan makota duk suna gidan da sauri yafice yawuce motan Asmeey yabude yashiga motan smells good yayi murmushi kawai ya kunna yafito mai gadi yabudemai gate yafito yana kallon two securities da akasa yawuce mosque yayi salla sannan yafito yakira Ya Abdullahi sukace ai duk gasu a site suka turamai location ya kunna motan zuwa wajen.
Tundaga nesa na GRA yake hango estate nasu ga gate budemai akayi ya shiga ga flat guda biyar a jere ga katon compound ga parking space ga flower garden actually flat nasa dana Hameed kawai aka gama fully sai compound nasu Yaya ba’a karasa ba sai daga baya nasu is the most important one ga masu aiki dayawa sai shigar da kaya ake an kawo kayan Zee dudda Hameed yamata abubuwa dayawa, shima Baba yama Asmeey kaya na gani a fada kudi was never a problem to Baba dudda Hamad yaso yayi Baba yace Sam shi Zaima yarsa komi tunda Mom don’t wanna be involve wata interior decor yabiya millions akama Asmeey kayan gida na gani na fada, parking yayi a compound din yana kallon Ya Mustapa daya fito yana waya
Yakashe mota ya sauko Ya Mustapa sai kallonsa yake yanda Hamad yayi bala’in kyau yakara girma yataho anatse daidai Hameed na fitowa yawani murmushi yana kadakai aransa yace “dan iska sai yanzu zaizo kai Hamad na tsorata dakai” ahankali Hamad yace “ina yini Yaya” anatse Ya Mustapa ya gyadamasa kai Hameed yace “muje kaga flat naka” wanda yake shine last 5th one din, na Hameed 4th one haka sukai ginin na Ya Mustapa ne farko shiga sukayi ana aiki har interior decor na nan itama duk suka gaisa duplex akayi kowani flat is a total of 5bedrooms an kowanni daki saida Baba yasama Asmeey kaya da komi na yan gayu anata makala abu ga curtains ana sawa komi yayi kyau Alhamdulillah ko ba uwa Asmeey kam nada tsayayyen mahaifi dan ko cup baibar Hamad ya saya ba.
Yafito suka shiga flat na Hameed nan ma aiki ake wlh komi yayi kyau iyayen Zee sunyi kokari Hameed shima yasa his all in it cus yanada kudin Hamad send him about 50M nasa kawai as gift na biki yama matarsa kayan daki, yanason good house fine furnitures kodan pictures suka zagaye ko’ina har bedroom Hameed yawani hau gadon yace “I can’t wait nima nafara kukan I’m coming kaman yanda kayi” dawani irin