Showing 204001 words to 207000 words out of 221707 words

Chapter 69 - UWA KO UBA COMLT

Start ads
Middle Ads

gado yanaso idan sunzo suga tai kyau, cikin bacci kawai taji yadagata afirgice tabude idanu murmushi yamata yace “wake-up Mrs Hamad” bayi yawuce da ita Asmeey na lamo jikinsa yazare mata kaya yawuce shower da ita yana kallon boobs nata, wasa wasa saida ya matseta a bango ya soka ciki Asmeey kawai ta kankamesa tanajin wani irin dadi ga zafi, kallon fuskanta yayi ruwa na zuba kansu sannan yaduko da kansa yakama nippi dinta yafara sucking while screwing pussy nata slowly yet very sensational Asmeey tarasa inda zatasa kanta ganin abun ba sauki shower na sauka kansu, gabanta na ciwo na tsami da gajiya daga ciki chan kuma tanajin dadi yanda yakeyi har wajajen 11 baigamaba, kuka tasaki da kyar tace “Yayaaa nagajiiii” murmushi yayi kadan yacigaba da kyar yahakura baikawoba sukai wankan tsarki suka fito yashiga shiryawa a gurguje Asmeey na tsane kanta da towel Hamad nayi yana kallonta she looks very sexy yanda take tsane kanta da towel doorbell yaji an danna dasauri yakalleta yace “zaki iya shiryawa?” Gyadamai kai tayi ahankali, turare yadauka ya feffesa kan riga da wandon jikinsa nawani yadi milk mai kyau yawuce yafice Asmeey tadan bisa da kallo yayi wani irin kyau saitaga harya dan ciko yarufo mata kofa yawuce.

Tashi Asmeey tayi ta shirya tsaf ahankali take komi batada wani karfin kirki kawai kaman jagwalgwalan Hamadi ne ma gave her by fire by force energy, tai parking gashinta, batada wani kayan kwalliya ko su comb a gidan, dako kwalli ne tasa ta gyara gashinta da kyau, idanunta sunyi ciki ciki tsabagen yanda Ya Hamad yaci kaniyanta, lips dinta yayi pink sosai, nipples dinta na zugi sunci wahala, hayaniyansu taji a falo dasauri tadauki veil na abayan ta yana akai tayi kyau sosai tayi haske sosai, muryan Mamie taji na kiranta daga falo tace “Asmeey, Asmeey” dasauri tace “na….na’am” wani flop na Ya Hamad dake wajen ta zura kafanta ciki black that looks tiny, tafara tafiya ahankali sabida kar agane, tabude kofa tafito tazo falon kowa kallonta yake wani irin kunya taji dasauri tasauke kanta kasa, ga Ya Hamad kusada da Ya Mustapa yana danna wayan abinsa kaganza bazaka taba yarda he just finish having sex a falo ba sai wani kunya takeji kaman kowa yagane, Mamie dake kallon Asmeey sosai ta maida kanta tadan kalle Hamad dake danna wayan abinsa kaman baisan Asmeey tafito ba aranta tace “ohh ni Allah na, naga jaraba jibi yarinya har fadawa tayi sabida fitinan yaron nan! A fuska kaman baisan komi ba amman Hamadi ba hakuri ba daga kafa” tsaf yayyinsa suna ganin Asmeey suka gane taci kaniyanta a wurin Hamadi kaga yarinyar nan dukta tsure, Faisal yataba Hameed aboye cikeda munafunci, Hameed yataba Ya Abdullahi duk suka kalli Hamad dake danna wayansa kawai Ya Faisal yadauki pillow ya jefa masa na kujera, Hamad yadago fuskansa da sauri yakallesu, Faisal yamai wani hatsabibin kallo murya kasa kasa yace “munafuki daga tashin yarinya zai cinyeta” tsaf Hamad yayi reading lips nasa yagane aiko da maida kansa kasa da sauri, Hameed ya taushe bakin Faisal dake shirin jefo wata maganan gafa su Baba, Baba dake kallon Asmeey yace “Masha Allah kafa yayi sauki Asmeey na tafiya, Alhamdulillah” murmushi tayi tazo tsakiyan dakin zata duka tagaidasu takasa saita zauna ita kanta Ya Aya saida ta lura, Asmeey ta gaidasu kowa yamata yajiki ta amsa kawai kunyansu takeji tadan juyo ta kalli Munir murmushi yamata itama haka saita taso tazo wajensa tazauna ahankali ta tsungulesa just like yanda siblings keyi Munir yace “Baba kaga Ya Asmeey ko” dasauri Hamad ya kallesu, a kunyace Asmeey tace “ni menayi abu nacire maka fa” Munir yace “kika kara na rama” hira aka shigayi Asmeey bata iya magana saima hamma da tahau yi na gajiya, budan bakin Mamie tace “anya bazamu wuce da Asmeey Nigeria taje ta kara warkewa ba da kyau kuwa!”? Kowa na dakin kallon Mamie yayi hatta Hamadi dake danna wayansa saida yadakata yakalli Mamie zuciyansa na mummunan bugawa, ita kanta Asmeey saida ta kalli Mamie tasan tsakanin jiya da yau Ya Hamadi yakusan kasheta a gado but that doesn’t mean tanaso tarabu da mijinta, she remembered yanda rayuwa without him a Nigeria ba dadi, wat is Mamie suggesting again?.
EPISODE 1️⃣3️⃣2️⃣




Wallahi tallahi batason takara yin rayuwa without Ya Hamadi, shi karan kansa Baba bai yarda da maganan ba hakan yasa yace “Mamie abarsu dai zata warke anan” Mamie tace “tayaya? Naga zuwa aiki yake daga safe har 4 na yamma, yanzu gobe muntafi naija, shima zaije office wazai zauna da Asmeey da bata gamajin sauki ba”? Har cikin ran Mamie she’s saying this sabida yanda taga Hamad yama yarinyar hartai zuru zuru ne, Hamad wani kalan yaro ne da sai ahankali kaman yanda yayi choosing rayuwan alone abaya da rashin magana, yanda yanzu yayi choosing Asmeey nan saiya kusan halaka yarinyar nan da yawan bukata, yara irinsu Hamadi idan suka kama abu daya sun kama kenan sai wani ikon Allah, haba Fisabilillahi jibi Asmeey daga farkawanta baya tunanin komi sai biyan bukatansa, yarinya bata iya tafiya da kyau, kana ganin idanunta kasan ba bacci akai sai hamma take akan wani dalili? Asmeey is mentally not okay kalli dai kalan maganganun data dinga yi rannan da daddare yanzu kuma yaro yasata agaba da jaraba da wanne zataji idan tai shiru Asmeey will break down completely kwana biyu ana abu, ita daman tunda taga Mustapa yahana azo gidan tasan yayi hakane kaninsa ya more bayan yasan sarai Hamadi baisan ya isa ba akan abu, Mamie zata sake magana politely Ya Mustapa yace “Mamie bama gidan nan kafafunta sukaji sauki and it’s all thanks to Hamad! Karmu shiga hakkinsa Mamie sabida mun gansa shiru shiru baida magana” Hameed yace “wlh dan idan nine bazan yarda ba, 8 zuwa 4 she can manage, she’s a big gurl Mamie ai” dan ijiyan zuciya Munir ya sauke cus baison lamarin shima baiso sister sa takoma naija for now, Mamie zatai magana Abba yamata alamu da idanu tai shiru saita hakura ita kawai tanason Asmeey tana tausayinta, Hamad baisan hakuri da sararawa mace ba, he knows nothing akan irin abubuwan nan, mikewa Mamie tayi tawuce dakinsu tace “taho Asmeey inaso nai magana dake” gaban Hamadi faduwa yashigayi why is Mamie calling her? Tanaso ta tambayi Asmeey in private ko tanaso takoma Nigeria ne? Dago kansa ahankali yayi yakalli Ya Mustapa kallon da shi kadai yasan meaning kawai yadauke kansa, ahankali Asmeey tadanyi yunkurin mikewa tsaye gabanta sai bugawa yake duk yanda taso karta kalli Ya Hamadi kasawa tayi dan kallonsa tayi but kansa na wayan daba dannawa yakeba kowa na dakin na lurada ita but kowa yayi kaman baiga komiba, gently tajuya ta daure ta gyara tafiyanta tawuce dakin bude kofan tayi ahankali zaune taga Mamie kan kujeran gaban laptop table din Hamad tana kallon Asmeey da kawai saita kasa kallonta tayi sauke kanta kasa ta maida kofan tarufe Mamie tace “zonan” zuwa Asmeey tayi ta zauna kan gadon da Mamie ke nunamata tazauna ahankali kanta akasa ahankali tace “Mamie gani” dan shiru Mamie tayi chan tace “Asma’u nasan nice mahaifiyar Hamad, but at dsame time Asmeey nasan kalan relationship din dake tsakaninki da taki mahaifiyar, babu wata uwa ko mahaifiya arayuwanki that can stand and speak for you sai ni, you are my daughter Asmeey har zuciyana!” Mamie tadan sauke ijiyan zuciya chan tace “ina shigowa gidan nan kallo daya namiki nasan fitinan Hamad bai barki kin huta ba keda ke fama da rashin lafiya you just got back from dead” sosai Asmeey taji tana kunyan Mamie dudda kanta na kasa sake kama bakın gyalenta tayi tadaura kan fuskanta Mamie tanuna kanta tace “Asmeey kalleni nan ki gayamin gaskiya, natafi dake Nigeria ki kara hutawa ki warke gabaki daya namiki gyaran jiki tunda daman lokacin da za’ayi bikinku bamu samu mun miki sabida ciki, yanzu sai amiki gyara mai kyau sosai ki kara warkewa saiki dawo?” Wani irin kunyan Mamie Asmeey taji, for Mamie takirata daki dudda a falo kowa was against it but she still insisted tamata maganan idan tace no ai kaman tabama Mamie kunya ne ko, next time bazata kara tsayamata hakaba zataji tsoron tai standing up for Asmeey, Asmeey tabata kunya another thing is forget duk yanda Ya Hamadi yabata wahala she loves her husband yanzu arayuwanta babu wanda takeso kaman Ya Hamadi, daman Mom was number 1 mutum datakeso arayuwanta yanzu is Ya Hamadi followed by Munir saisu Aya batason anything dazaisa takara rabuwa da Ya Hamadi, banda haka wanchan yar office din datake ta shige masa she’s not a child to some extend tagane Ya Hamadi nason sex idan bai sameta ba fa yaje ya auri yar office din nasu? Yazatayi da rayuwanta? And her one final reason is Mom! Batason wani abu dazaisa idanuwan nan nata sukara ganin Mom arayuwanta cus zata iya daukan wuka ta chakamata kokuma ta shaketa and she don’t wanna ever raise hand nata on her mother cus Annabi yace kamatudini tudan duk abinda kayi sai anyi maka so batason yaranta su mata hak wata rana the best thing for her is not to ever set eyes on Mom but kuma how can she watsama Mamie that loves her this much har tana kirawota daki kasa a idanu? Saita kasa magana, Mamie dake kallonta tace “Asma’u me kikace? Bani amsa?” Cikeda jin nauyin Mamie da girmamata tace “Mamie ke mahaifiyata ce! Kome kika fadi akaina kin isa ne kuma yayi daidai!” Murmushi Mamie tayi tace “don’t worry kinada papers already zaki iya zuwa nan anytime kawai shiryaki nakeso nayi tsaf ki warke kuma completely ko?” Gyadama Mamie kai tayi, Mamie tace “Allah miki albarka ina zuwa bari naje na gansu” tashi Mamie tayi tafice bata wani dade da fita ba saiga Aya da Munir duk sun shigo dakin suka maida kofa suka rufe Ya Aya tace “me Mamie tace miki”? Ahankali Asmeey tace “tanaso nabita nakoma Nigeria sabida na idasa warkewa!.”
EPISODE 1️⃣3️⃣3️⃣



Atare Munir da Ya Aya sukace “and me kika fada”? Dan shiru Asmeey tayi ta kallesu saikuma tace “nace kome tace is okay by me” mtswww! Dan tsaki Munir yayi yace “common Ya Asmeey akanme bazaki ce no ba? U just woke up after watanni biyar spend time with your husband that has been by your side through this tough time akanme zakibi Mamie ki koma Nigeria? Wat is in the Nigeria for u anyways? When mijin ki na nan eh?” Murya chan kasa Asmeey da itama jikinta yayi sanyi tace “bazan iya gardama da Mamie ba” hararanta Aya tayi tace “Mamie ne mijinki ko Hamadi? Are you a fool Asmeey? Are you telling us Mamie ce keda iko akanki not Hamadi?” Dan shiru Asmeey tayi looking confuse, Ya Aya taja kujera ta zauna tace “Asmeey did u have any idea what Hamadi went through rannan da Mom ta saceki?” Zama shima Munir yayi suka shiga bama Asmeey labarin komi jikin Asmeey yayi sanyi tayi kuka ta gode Allah ko ita taga raman dayayi bayan yatashi saita karajin wani damuwa aranta takai bayan hannunta kan fuskanta ta goge hawaye tace “har cikin raina I don’t wanna go cus banmason something that will make me see Mom but then Mamie spoke to me in a way danaji it will be so rude nace mata no! Ai kaman na zama butulu mara kunya, Ya Hamadi ai is her Son too but bata kalli wannan ba she just want wats best for me kungani saisa” somehow duk sunyi understanding Asmeey kawai Mamie needs to understand cewa Hamadi ba yaro bane, she needs to stop looking at him like her last born mara wayau mai yawan shirme and just trust the boy with Asmeey, she’s feeling kaman he will make mistake da Asmeey duba da yanda yake babu kowa kuma agabansu to correct them and again yarinyar just got out of trauma so she just have to trust Hamadi and believe in him, knocking dakin akayi Baba yashigo cus he noticed Mamie wants to speak to her family and baison ganin yana wurin takasa maganan datake so tayi, bayaso Asmeey taje Nigeria but if Mamie insist zai yarda cus he trust Mamie, she’s a good woman wlh, kawai sai yazo wajen yaransa but harga Allah shima baya wani son Asmeey taje Nigeria .

Ganin su kawai suka rage a falon yasa Mamie takalli Abba strictly tace “Baban Doctor kasan iya zaman auren mu bantaba enforcing any decision akan wani ba, I’m this child’s mother idan I don’t stand for Asmeey who will? Please banso kamin gardama kai namiji ne kuma nayi magana da yarinyar nan yanzu dan haka zan tafi da ita Nigeria!” Bugawa sosai gaban Hamad yayi harsaida hannayensa sukai rawa ya sauke duka yayyin na kallon Mamie, Abba yakalli Mamie sosai he knows wife nasa sosai Mamie matace mai hikima da kirki he always respect decision na Mamie for her to be insisting on his something must have happened Hamad dansu ne yes but at dsame time they also have to be Asmeey’s parents, anatse yace “yarinyar tace tanaso tabiki?” Gyadamai kai Mamie tayi tace “tace nice mahaifiyarta kowani decision ma yanke daidai ne” adan kufule Faisal yace “common Mamie I don’t support this! Look at Hamadi mana, so kike yafara mana kuka why take his wife back to Nigeria again” Ya Abdullahi yace “besides ma taji sauki Mamie meya rage wat is 8-4, idanma bazata iyaba he can get a nurse for her dazata zauna da ita for those hours Mamie Hamadi nada money to do everything” Hameed yace “Mamie I don’t think no matter wat kinada right to make that decision gaskiya bayan ga mijinta anan mai iko da ita haba mana” wani kallo Mamie tama Hameed tace “kasan kai daman ba kunya gareka ba, mahaifinka ma kamai rashin kunya balle ni rasakunyan beran tanka!”
Magana Hameed zai sakeyi Ya Mustapa ya dakamai tsawa cus he won’t tolerate Hameed yayi disrespecting Mamie, Mamie has never done something like this tasan she must’ve her reason banda haka he will try and talk to her alone when she’s a bit calmer. “Hameed!” Sauke kansa Hameed yayi ransa adan bace he’s not happy at all for Hamadi, an raina Hamadi dayawa, Mamie tawani maida Hamadi yaro karami, haba mana sabida baya magana, Mamie tace “I said wat I said and it’s final!” Mikewa Hamadi yayi ransa amugun bace yakasa hiding bacin ran koya danne, car key nasa dake kan center table na falon yadauka yayi kofa zai fice Ya Mustapa yace “Hamad!” Mamie ta tare numfashinsa tace “kabarsa yadade baiyi zuciya ba fitinanne yaro kawai mara hakuri” Hamad yabude kofa fuuu yafice tare da banging kofan ransa yayi masifan baci.


TOOHHH EXCLUSIVE!

TAKE A LOOK AT MAMIE’S POINT OF VIEW SHE IS ACTING LIKE MOM NA ASMEEY!

ON A NORMS MATAR AURE TAI CIWO HAKA ANA DAN MAIDATA GIDAN IYAYENTA TAGAMA JIN SAUKI KO??

SHIMA HAMADI YAKI DAGAMA YARINYA KAFA ABINDA YA TSORATA MAMIE KENAN DONT FORGET MAMIE WITNESS HAUKAN ANXIETY DA ASMEEY TAYI A BACCI RANNAN IN THE NIGHT!

THIS BOOK I CANT FINISH IT GOBE IS THAT OKAY BY YOU ALL?

BUT I WILL FINISH IT BY NEXT WEEK ARE WE GOOD? KONA GAMA MUKU DIN GOBE????

YANZU DAI IS MAMIE RIGHT OR NOT RIGHT????
EPISODE 1️⃣3️⃣4️⃣



Hameed yatashi azuciye yabi Hamad same with Faisal shima,Ya Abdullahi yatashi yabisu, falon yarage daga Abba sai Mamie da Ya Mustapa, Abba yamike yace “lemme see if I can talk to the boys” yawuce yafice Ya Mustapa yakalli Mamie saikuma yataso ahankali yataho inda Mamie take zaune saiya bata side hug ahankali Mamie tadan sauke ijiyan zuciya, calmly yace “Mamie na why did you do this?” Dan shiru Mamie tayi saikuma takalli Ya Mustapa muryanta kasa kasa datai rauni tace “I know Hamadi will be hurt and will not like this but I have to do it, Doctor kaiba yaro bane I can tell you everything bakaga Asma’u ba, tamaka kama da wacce tasami good 3hours sleep tun dawowan mu daga hospital?” Girgiza mata kai Ya Mustapa yayi, anatse Mamie tace “Mustapa this girl is not well at all, before kazo gidan nan rannan ni kadai nasan mena gani, not just maganin boko har rubutu nakeso na karbo mata, sannan nasata agaba tasauke Qur’ani in period of a month, I promise bazan rikemai mata sama da haka ba, Asmeey needs care idan bukatarsa break her mu za’a bari da collateral damage, Hamadi is not like you da sauran kanninku yaron nan is different, brain nasa is wired daban da naku da duk sanda yasami abinda yakeso he don’t get tired, sannan bai iya hakuri yabi kyale ba muka barsa da Asmeey he will never let her breathe gwara taje gida tasami lafiya tadawo saita koyi yanda zata juremasa tunda taji sauki ta warke” ahankali Ya Mustapa yace “Mamie both of them basuso ki rabasu baki gani ba”? Ahankali tace “nagani!” Tai shiru sai chan ta kallesa tace “Mustapa kaiba yaro bane all those abubuwan aside a kalan abunda matarnan tama tama yarinyar nan ina bukatan nama Asmeey gyara irin namu na mata, tunda yanzu Hamad dai yasamu na good two days yahakura for this own good natafi da ita saita dawo, Mustapa kasan I’ve never ever done this to anyone this is the first time kawai you guys should support me, yarinyar nan batada uwa so kuke na barta haka kaman mara gata? Ai Hamad nawane is hurting me nagansa in pains but tunda nace zanyi this ku barni is final!” Shiru Ya Mustapa yayi yana kallonta ranta yadan baci, Mamie is afraid kar wani abu yasake samin Asmeey and Hamadi is not helping d matter tunda ta tashi takansa kawai yake, murya chan kasa yace “it’s okay Mamie calm down, I love you” dan kallonsa tayi idanunta na ciko da hawaye rungumeta yayi tadan fashe da kuka tace “kanninka duk haushina sukeji sabida zan tafi da matar kanninsu they think I’m a bad person ko basuga barnan da kanninsu ke shirin yi ba” murya chan kasa Ya Mustapa yace “shiiii ya isa Mamie is okay, none of us will ever look at u as the bad person Mamie,

End Ads

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login