Showing 15001 words to 18000 words out of 221707 words

Chapter 6 - UWA KO UBA COMLT

Start ads
Middle Ads

on him right from school days but kowacce saidai ta hakura cus kokinmai magana bazai amsaba shi ko maza baya kulawa balle mata baida magana saita kama ko nan nan in this hospital week din da he was admitted saida wata nurse tazo ta samai ta gayamai wlh tana bala’in son kanninshi dan Allah yagayamai ahaka kawai ya amsata dazaran yafadanma Hamad maganan nan baya kara takowa this hospital ma. Fitowa yayi ganin yawuce yashiga mazaunin driver yaja motan har zuwa gida Hamad yarigashi kaiwa yana compund yana jiranshi yana parking yatafi booth yabude yadauki kwalin sannan yakalli Yayanshi ahankali yace “Jazakallah Yaya” murmushi Mustapa yayi yace “go and set it up” wucewa yayi yana biyeda shi har sama.


BAUCHI
Mom na saukowa kasa daidai Munir na shigowa falon ta tsareshi da ido, tahowa yayi inda take kanshi akasa ahankali yace “Mom ina wuni” babu wasa kan fuskanta tace “professor ka called me about performance naka lately” iya maganan datayi kenan tana kallonshi sai bakinshi yahau rawa yace “ahhm Mom d….da…dam” tasss! Mom ta dauramai mari daidai Ammi na shigowa falon takalli Mom hakama yara kowa yajuyo dan duk suna falon, Hamad kawai yaduka da sauri jikinshi na rawa yace “Mom I missed class dinshi couple of time ne sabida late coming kuma bai sanar zai mana test ba” azafafe Mom tace “and so wat? Is that an escuse kafadi a course nashi? Wat happened to daily reading danai mandating akanka with your sister na kai revising anything da aka koya muku and learn it kafin kai bacci? Sabida nadan daga maka kafa kwana biyu is that the reason why you’re misbehaving? Do you want me to trash you?” Dasauri yace “Mom kiyakuri I will not fail again” azafafe Mom tace “good!” Tawuce ko kallon mutanen falon batayiba saida Munir yaji bude kofan side nata tashiga sannan yatashi tsaye ahankali, Ammi duk zuciyanta yamata ba dadi yayi wani corridor anan kasa yabude kofa yashiga cus anan dakinshi yake Ammi tawuce sama dakinta, ahankali Asmeey tashiga saukowa kasa tawuce dakin Munir tabude kofan, daga ita sai Munir, sune the only yara da Mom tai gwaranni akansu, Munir is 20 ita 21, Munir na zauna kan gadonshi yadauki paper test din yabude yana kallo 12 over 20 yaci ga hawaye na gangarowa daga idanunshi jin an bude kofan yasa yadago yana ganin Asmeey ne cikeda masifa yace “leave my room” kaman bada ita yake magana ba tazo gaban gadon ta zauna saikuma ta matso dab dashi tasa hannu ta karbi paper test din tana kallo kafin ahankali tasa hannunta tadaura kan kafadanshi ta rungumoshi ta side daura kanshi yayi kan kafadanta kawai saiya fashe da kuka mai ciwo cikin kuka yace “Wlh I will tell Baba ni hostel zan koma I don’t want to leave here, idan Mom na dukanki ke anyhow gaban kowa kaman jaka ni I am a Man bai kamata tana marina agaban kannina ba, i deserve some respect” saida Asmeey tadan dago kanta takalli Munir jin maganan dayayi gabanta har faduwa yayi, cikin whispering na bala’in tsoro tace “Munir stop talking like that akan Mom is not good, I know Mom can be annoying but she loves us so much, she did alot of things for us batare datama jira Baba ba, kaga she bought that power bike for you rannan u were so happy, akan zancen school take takura mana ai but if you look at it very well is still for our own good nan gaba mune zamu ci moriyan karatun mu not her” cikeda rigima irin na yaron da ranshi yabaci yace “tell me menene point na takuramana akan school can’t she just let us be? Look at Ammi bata takurama Ya Ramla ba and still Ya Ramla graduated with a good grade second class upper, I hate wat Mom is doing to us kinsan how many times kike bani tausayi? Kinsan how many times nake shigowa this room and cry because of you? Allah sa kisami mijima that will take you far away from her ni wlh sometimes I wish Ammi ne ma Mamana not Mom!” Daidai lokacin aka bugo kofan dakinsu Mom suka gani atsorace dukansu biyun suka mike tsaye Mom tashigo dakin tareda maida kofan tarufe tasaka key takalli Munir dake kallonta dudda jikinshi na rawa but yaturo baki sosai yadauke kai yaki magana itakuma Asmeey kawai saita boye abayan Munir, Mom ta kalli Munir dake kallonta tace “you feel ka girma you can talk back at me ko Munir? Okay I’m here repeat everything daka fadi just now inba hakaba yau saidai ubanka ya haifi wani wallahi tallahi”.
💫UWA KO UKUBA 💫



✍🏻M SHAKUR


https://chat.whatsapp.com/HOfjHAh3gw5502DZ5uJTWn


EPISODE 6️⃣
Yanda muryan Mom ke amsawa a dakin har cikin y’ayan hanjin cikin Asmeey takeji, duk yanda takai ga tsorota saidataji no she have to help kaninta, daurewa tayi tafito daga bayan Munir ta shiga gabanshi tana maidashi bayanta ta boyeshi tama kasa kallon Mom sabida tsoro da fargaba, muryanta kaman na mai koyan magana tace “Mm….Mom baice komiba game dake, kawai firanmu muke ko Munir” Munir yaki magana kaman da gunki take magana, arude Asmeey tadan kalli Mom dake huci tace “Mom Allah baice komiba maganan mu muk…..” Tassss! Mom ta dauramata mari da saida tayi baya baya kaman zata fadi Mom ta matsar da ita gefe tana hankadata tana kalle kalle a dakin taga igiyan chajin lantern tazaroshi tazo dab da Munir dake tsaye kikam cus kawai yaji zuciyanshi yabushe yagaji da abubuwan Mom, Mom tace “I said repeat everything daka fadi”kasa magana yayi jikinshi still rawa yake but yaki kallonta, Mom tadakamai tsawa tace “you called me annoying? Kana cewa Allah sa sister ka ta sami miji that will take her away from me? You wished inama wanchan matan ne maman ka? Gani nan say everything to my face talk” tadaga wayan wutan zata zugamai da gudu Asmeey tashiga in between them kawai ta rungume Munir bulalan sai ajikinshi, tafashe da kuka sosai tace “Mom kiyakuri Munir is a small boy he doesn’t know wat he is saying, he said it amman he didn’t mean it is just anger” ran Mom abace sosai tace “wallahi idan baki saki yaron nan ba zan miki jina jina zan halakaki Asma’u! I know kece ke koyamai mugun halin nan, saki yaron nan nace” sosai Asmeey ke kuka ta kankame Munir cus tasan Mom duk sanda tayi fushi haka zata iya sumar dakai ita tasaba but not Munir, she knows yanda Munir keda jin kunya Mom tamai duka zai dingajin kunyan su Yusra da Amina, cikin muryan kuka da tausayi tace “Mom kiyakuri please, Munir tell Mommy sorry” kaman bada Munir take magana ba yaki cewa uppan, Mom tawani kama rigan Asmeey tajawota Asmeey taki sakin Munir tana kuka sosai bata tabama Mom gardama hakaba sai yau kawai zuciya yakwashi Mom tashiga kaimata duka tako’ina da wayan tace “zan kasheki kuwa dan ubanki Munir ko zan kasheki kuma sainaci ubansa” shi kanshi Munir kokarin ture Asmeey yake dukan ya sauka akanshi taki sakinsa, Mom ta zagaya danta sami Munir Asmeey tasake zagayawa tana kareshi muryanta so weak tace “Mommy don’t beat my brother please” Ammi tashiga knocking kofan tana jijigawa daga waje. “Maman Aya! Maman Aya Dan Allah kiyakuri kidena dukan yaran nan da magriban nan dan Allah kekam” Asmeey da muryanta ba karfi tace “apologize to Mom Munir” cikin kunkuni yana nishi kaman zai fashe sabida zuciya yadaga murya yace “fisabilillahi Annabi yadaki yaranshi ne? Malam bai taba karanta mana a seera Annabi Muhammad SAW yadaki yaransa su Nana Fatima da wayan wutaba or always slapping yaransa ba, anything Mom tace muyi we do it, we obey Mom all the time why will she be beating us kullum especially you? Ke jaka ce? Are you animal dazata dinga duka all the time? We are children we make mistakes is her duty to correct us why will she be beating u and me? Why will Mom be beating me a parlor in front of su Yusra how will my younger ones respect me? I am an adult Mom saita dinga dukana, kuma ni hostel zan koma nabar mata gidan since she’s an abusive mother!”Lahaula wala quwata illabillahi aliyul azeem yanda maganganun Munir suka daki zuciyan Mom batasan sanda tayo kanshi ba tace “yau saina hallaka ka dan ubanka Munir cikashi Asmeey” awani irin zuciye ta fizge Asmeey ta jefar saida Asmeey ta buge da bango sosai ta zube akasa Mom tadaga wayan zata kaima Munir duka yarike wayan gam cikeda zuciya hawaye na fitowa daga idanunshi sosai yana huci yana kallon Mom kaman zai rama Mom tace “au dambe zakai dani Munir?Dambe zakai dani? Fine ga bulalan zaneni” tasakinmai wayan dasauri yasaki wayan akasa yana huci Mom tace “nadauka kakai matsayi yanzu since u talk back at me u can beat me eh pick that cane and beat me” yaki motsi, Mom ta zubamai mari da saida yayi baya zai fadi tsabagen yanda ya shigeshi, Mom tace “wlh yau idan bakasa hannu ka dakeni ba Munir take out all this anger on me I will not leave here, baka tsaneni this much har kana cewa inama banine na haifeka ba oya beat me” kokarin tashi Asmeey take tana kuka sosai tama kasa danta bugu, ganin Munir yaki komi sai huci yake yasa Mom ta fizgoshi da karfi tace “look into my eyes and beat me kaji adult Mr Munir adult, grown up saurayi” Munir yaki kallon Mom, mari Mom tasake dauramai tace “fight me, daki mahaifiyarka kaji!” Yunkurawa Asmeey tayi da kyar ta taso tazo wajen takama hannun Mom dake wuyan Munir tana wani irin kuka tace “Mom you’re hurting his neck please kiyakuri Mommy dan Allah” yanda ran Mommy ke baci batasan sanda tasaki Munir ta yankama Asmeey mari a fuska dayasa jini ya barke daga hancinta ba tace “yaushe kikai girman ki kama hannuna kirike waye ke Asma’u kaskantacciya dake” baya Asmeey tayi zata fadi dasauri Munir yariketa yana daga riganshi yasa asaman hancinta sai alokacin yafashe da kuka yana kallonta yace “stop involving kanki nina mata laifi not you takashe ni is not your business eh, she hates you the most so ke zatafi duka not me just like now, stay out of this Asmeeey” girgizamai kai Asmeey tayi tace “I will always protect you” zuciyan Mom na tafarfasa tace “au Allah okay then” kawai ta tsugunna tadauki wayan Asmeey zata yunkuro abunka danamiji Munir kawai yariketa gam ya kareta ya kankameta Mom dukansu take tako’ina, ta finciko Asmeey daga jikinsa tashiga jibgarta bana wasaba Ammi kaman zata karya kofan yaran na kuka sosai, wani mahaukacin buga kofan akayi. “Salima!” Chak Mom ta tsaya, cikin kakkausan murya Baba yace “kika kashemin yara wlh wlh sai anjimu dake aduniyan nan gabaki daya ba garin nan ba!” Yarda wayan Mom tayi takallesu dukansu biyun sun galabaita sosai takalli Munir tace “I’m not done with you” tawuce kofa tabude Baba ne tsaye gaban kofan sai Ammi ga yaran suna ganin Mom dukansu harda Ramla suka boye abayan Ammi, Baba yama Mom wani kallo taki kallonshi tawuce fuuuu Baba yashiga dakin Ammi biye dashi, ganin Asmeey da Munir kawai Baba yaji kanshi yadauki zafi, ranshi yabaci sosai, Munir yakama kawai yasa ajikinshi daya fashe da kuka sosai Ammi taja Asmeey da jini kebin hancinta tace “Subhanallahi, Subhanallahi, bani ruwa Ramla abayin nan yi maza, kira Dr Alhaji”Baba na rike da da Munir dashi ma ya daku amman namiji namiji ne huci kawai yake ba kuka yana kallon Asmeey dakaman numfashi na neman kufce mata, Ammi na share mata fuska Baba yamike yana daga Munir yaron yama kasa tashi da kyau Baba yarikeshi yafitar dashi yakaishi mota ya ijiye yazo shida Ammi suka dauki Asmeey suka fito da ita sukasa a mota muryanshi har baya fita sabida bacin rai yace “ki zauna da sauran yaran lemme take them to nearby hospital” gyadamai kai Ammi tayi tawuce yabude baya ya zauna baya kusada Asmeey ya daura kanta kan cinyanshi driver shi ya shiga gaba aka jasu sai asibiti.

Mom na zaune akan daddumanta rikeda charbi wuraren 8:30 akai knocking tareda sallama aka bude dakin juyowa tayi wani magidanci ne dazaikai Baba manyanta yayanta ne Uwa daya uba daya dasauri ta mike dagakan dadduma tace “ah’ah Yaya kaine haka bismillah zauna zauna” tanunamai kujera, hannu yadaga mata yace “ba zama yakawoni ba daga asibiti nake both Munir da Asma’u na admission a emergency Asmeey har drip ake samata saita gama da drip din za’a sallamesu, Salima da kinsan bakison yaran nan da tun randa kika haifesu kin kashesu baki bari suyi girman nan ba su shiga ran kowaba” sauke kai Mom tayi akasa, anatse Mom tace “Yaya bahaka bane nasan Baban su ne yakiraka bai tsaya yaji meya hadamu ba, Munir ne yamin rashin kunya har yana gayamin dama kishiyata ce ta haifosa bani ba, maganganu dai dayawa marasa dadi” Cikin zafin rai Yaya yace “sai aka gayamiki kuma haka ake hukunta yaro? Salima Allah na jarabtan mu da yara daban daban wasu yara har tsinewa iyayensu suke idan ransu yabaci suce Allah ya isa menene menene, yaro wa’axi akemai ba duka ba azamanin nan kace zaka dinga dukan d’a ai zai gujemaka ne! Kinyi babban kuskure wlh kinga jikin Asmeey? Salima ko makiyinka bazaima yaranka irin dukan nan ba balle ke mahaifiyarsu eh”? Dan lumshe ido tayi tace “Yaya Asmeey ja da ni tayi na tsani na gayama yaro ga abinda nakeso ya nuna a’a, kap dinsu tundaga kan yayyinsu sun sanni I hate nonsense, banson rashin d’a da rashin biyayya, waye Asma’u? Wacece ita dahar ta isa tacemin bazata bari na daki kanninta ba waye ita? Kaskantacciya da ita, itadin banza itadin wofi, saisa na bata kashi sabida ta shiga taitayinta next time she won’t try it again” shiru Yaya yayi yana kallonta tun akan Aya da Aisha Salima nada dukan yara yawanci abinda ke hadata fada da Babansu kenan, but akwai wani kalan feeling dayake kokarin yagane game da ita akan Asma’u dayakasa ganewa, dan ijiyan zuciya ya sauke saikuma ya sassauta murya yace “Salima zafi da tsorata yaro bashi kesa yaro yamaka biyayya ba, wannan shawara zan baki kodai kidena takurama yaran nan kokuma ki takura musu su kangare miki ki kasa lankwasa su nan gaba” dan murmushi Mom tayi tace “hmmm Yaya kenan, bawai zanja dakaiba ne Yaya amman wallahi tallahi ban haifi d’a ko y’a data isa takijin maganan ta ba kaf dinsu, yau idan nadauki waya nacema ko Aya ko Aisha subar mazajensu wlh wlh Yaya saisun bari! Wai ina maka misali ne harshi Munir din dake takama da taurin kai bai isa inja layi nace kar a tsallaka ya tsallaka shi ba, balle kuma wata Asma’u wacce da idanu kawai zanyi magana tasan menake nufi, Yaya na tsaya tsayin daka akan yarana su sun sanni na sansu, su gwammace dukan nan dana musu da fushina wlh, itakuma Asmeey will learn not to ever interfere nace no is no! Nace yes is yes! Na nuna banason abu dole itama taki abun! Na nuna inason abu dole tasoshi ki da ko bataso, na nuna ina fushi da Munir dole itama ta nuna tayi fushi da yaron bata nunamin kaman tafini kaunarsa ba, I will so deal with them according to laifinsu dukansu biyun!” Yaya kawai ya kada kai yace “kin dauka yaran yanzu kaman na da ne?” Mom tai murmushi tace “Yaya yarana kap dinsu are in my palm, a tafin hannuna suke” tanuna hannunta cikeda girman kai da fadinrai tana kada kafafu tace “I control yarana however I want! Babansu Babansu ne amman su sunsan ni kaman God dinsu ne! Billahillazi zasu iya tsallake umarnin mahaifinsu amman banda tawa” Yaya yace “nazo ina miki fada kinamin wayan nan maganganun Salima” anatse Mom tace “Yaya I know nadakesu dayawa, raina yabaci ne, kasanni banson raini, kayakuri amman Asmeey da Munir sai sunyi dana sanin abinda sukamin yau wlh wlh! Munir will regrets everything daya gaya akaina yau, Asmeey will learn not to ever yi fito na fito dani”
Tashi Yaya yayi yace “shikenan nina tafi Allah ya shiramana yaran gabaki daya” “Yaya ka tsaya kaci abinci” “banci” yabata amsa kai tsaye yawuce yatafi abinshi takoma kan dadduma ta zauna tacigaba da zikiri abinta ko dar babu atattare da ita.
Wuraren 10 suka dawo gidan Munir da kanshi yafito anmai allurai an bashi magani, Baba yafito da Asmeey da bata da karfi ko kadan gobe ma ance yadawo da ita asibitin yana rike da ita sukai ciki zaunar da su yayi a falo Ammi ta sauko Baba yace “kawo musu abinci suci” ahankali Asmeey tace “Baba banjin yunwa” Munir yace “nima haka Baba” Ammi tai turus tana kallonsu wlh sun bata tausayi Baba yakalli Ammi yace “kawo musu yoghurt toh su sha babu wanda zai kwanta cikinsu ba komi acikinsu” dasauri Ammi tawuce yoghurt takawo Baba ya karba yabude yabama Asmeey daya Munir daya duk suka karba kawai duk sun rike yoghurt din sun kasasha, Baba yace “nace kusha” da kyar sukasha ita Asmeey just 2 sip ta iya tayi, Munir ne ya iyashan rabi Baba yakalli Ammi yace “kaita dakinsu ta chanza kayan nan ta kwanta” Ammi tace “toh” yadaga Munir yace “muje” wucewa yayi dashi har zuwa dakin yazaunar dashi kan gado ya zauna gefenshi yace “tell me what happened?” Baima Babanshi karya ba yafadi everything that happened, Baba yahade fuska yace “yaushe kadawo mara kunya Munir ban sani ba? Look at the pain kasa sister ka aciki all because of you? Mesa datana cema ka bawa Mamanka hakuri kaki?” Fashewa da kuka yayi yadaura kanshi akafadan Baba, jikin Baba yayi sanyi Munir is still a child abinda yayi is just an honest mistake, yara always makes this kind of mistake, kadaki yaro zakaga yaro har azuciyanshi zai dinga cema Maman Allah ya isa, so anything da Munir yafadi bawai he meant it bane is just anger besides ba agaban Mom yafadi ba is just coincidence dataji sanda yake gayama sister maganan, kamata yayi dataji datamayi tafiyanta no need ta

End Ads

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login