Showing 144001 words to 147000 words out of 221707 words

Chapter 49 - UWA KO UBA COMLT

Start ads
Middle Ads

mic dake gabansa daban daban yace “and my wife!” Yayi shiru hall akai tsit jin ya ambato mata yace “she’s is my sunshine that made my life brighter and colorful! And she’s my lucky charm, my better half!” su Hameed suka kalli Asmeey sukace “awwwwwwwnnnnn Asmeeeyyyyyyy” boye fuska Asmeey tayi akunyace zuciyanta na mata kaman an watsa wani sugar mai sanyi tana wani kara crushing on Hamad tanajin mahaukacin sonsa aranta hawaye na fitomata daga idanu, anatse Hamad yace “this win is not for me alone, is for my family! For my state! For my country Nigeria and for African in whole!” Aka fara tafi sannan sai ya shiga bayanin soft AI yana nuna musu a screen da yanda yake aiki, ba yan hall din kadaiba harsu dasuke kallo daga tv knows Hamad was made for this! He’s the definition of a talented genius, this is his thing he killed it, he ate and left no crumble, gaban Asmeey sai bugawa yake yanda ake nuno yan hall din na kallonsa, abubuwa na mata yawo a zuciya Ya Hamadi zai sota again? Idan wata ta kwacesa fa? Look at yanda maza ke sonsa ballema mata, kowafa yasan mijinta kenan ko? Tai shiru tana tunani daban daban gabanta na faduwa tsoro na shiganta, deep deep down she prefers Hamad dinta dasuke tare koda yaushe adaki daga ita sai shi, karya shagala yaga matan dasuka fita komi ya manta da ita, har aka gama ta tashi ta sulale sama ganin su Ya Hameed na tsokananta, yace “gobe yace na kaiki saloon daganan zamuje gidansu Zee” Munir yace “Yaya nima zani saina dawo dakai” Hameed yace “okay tom”.
EPISODE 7️⃣3️⃣





Saida aka gama program din tsaf a falo Baba dake kallo da Ammi da Ramla dan sauran yaran na school yayi murmushi yataso dan yazo yaga fuskan Mom, bude kofan yayi da sallama ganin Mom sandare kan kujera tarike kirjinta bata numfashi yasa yayi wajenta da gudu yace “Salimah! Salimah!” Ina Mom bata motsi kokarin dagata yayi yakasa ya kwalama Ammi kira sai gata yace “tayani mu kaita mota” zuwa tayi tace “Subhanallahi meya sameta”? Baba yace “I don’t know” kaita mota sukayi Ramla takawo hijabi da slippers na Mom, Baba yaja motan da kansa suna kaiwa asibiti aka karbi Mom Baba yasami waje yazauna yana dafa kansa saikuma yaciro wayansa yakira Yayanta ya sanar dashi ya katse wayan yayi shiru

Chan saiga Dr yace “come with me” binsa Baba yayi, suna shiga Dr yace “ya akayi BP Madam yayi raising haka? And tanada Cardiomegally which happens due to hypertension” Baba yace “mekenan likita?” Dr yace “zuciyanta ya kumbura sabida hawan jini, yanzu I will put her on heart drugs dazata sha for a month tadawo, dudda haka I will still refer her to see a cardiologist, please please Madam tai avoiding damuwa dawani tashin hankali da sauransu, zuciya muke magana anan is dangerous is not something to be taken likely” Baba yayi shiruuu yau daya ganta tabbas yaga ta rame sosai me Salima keso ne? Kin tsani yarinyar sannan kuma an aurar da ita an cireta daga gabanki kince a’a baki yardaba, wani kalan concoction kalan damuwa ne wannan da fitina da bala’i dahar tana samin kumburin zuciya sabida damuwan? Yadawo mata da Asmeey and watch her kill yarinyar dabata mata komi ba? Shine abinda zai kori BP da ciwon zuciyan ko me? This life is funny fa, like wani kalan irony ne wannan, baki sami daman cin zali ba damuwan hakan kuma haryakai gayasa miki hawan jini da kumburin zuciya? Ikon Allah! Yadai lallaba yace “to ya take yanzu?” Dr yace “we’ve given her all the necessary help we will wait ta tashi mugani” Baba yasauke ijiyan zuciya yace “tom nagode” yatashi yafito yazauna awajen yayi shiru yana kallon gaban dakin datake ciki saiga Alhaji Mahmoud yana zuwa suka gaisa da Baba yace “tana ina”? Baba ya nuna dakin yace “ba’a ce nashigo ba tukunna” ganin yanda Baba ke magana ba karfi a murya da yasa yazauna gefensa yace “meke faruwa?”

Shiru Baba yayi saichan yace “enlargement of the heart sabida hawan jini, damuwa yamata yawa” Baba yadanyi shiru dan son Mom Allah yasani yanayi, ahankali yace “Alhaji narasa yanda zanyi da lamarin Salima bantaba ganin mata mai bakin naci da kwallafa rai akan abu kaman Salima ba, yarinyar nan ta tsaneta bata kaunar ganin Asma’u na aurar da ita nacireta agabanta shima ban huta ba, tace ba’a kyauta mata ba ita bata yardaba saita dauko diyarta” Baba yadanyi shiru yace “nakiraka ai na sanar dakai abinda taje tayi a kano takusan kashema yaran nan mahaifiyarsu, Asama’u kuma ta barbadeta da burkono, wani kalan maita ne wannan? Sabida burinki bai cika ba kashe kanki zakiyi hawan jini haryakai ga zuciya na kumbura yazanyi Alhaji” Cikeda bacinrai Alhaji Mahmoud yace “wace kalan tambaya ne wannan yazakayi? Yako zakayi? Idan mutuwa ta zaba ai shikenan Allah ya jikanta yarinyar zaka dauko kabata takashe tunda ita batada lafiya akai? Da ace haka iyayenmu suka mana danace okay gado halin mahaifiyarmu tayi amman wlh mun taso cikin kauna, iyayenmu na sonmu kafin Allah ya dauki ransu, mahaifiyarmu da mahaifinmu basuda zafin Salima bansan a ina tadauko nata ba bansani ba, tun wuri gwara ta sassautama zuciyanta tsana da ki data saka aciki ko ta mutu abanza a wofi” Baba yayi shiru duk suna wajen akace zasu iya shiga suka shiga Mom ta farfado bata da karfi amann tana ganin Baba da Yaya ta hade fuska tamau duk suka kalleta suna mamakin Salima.

Takalli Baba kur kaman wacce ba yanzu ta farfado ba zuciyanta na radadi idan ta tuna kudin da Hamad yayi tace “ina wayata?” Anatse Baba yace “bansani ba ke kawai na dauko maybe yana gida meke miki ciwo yanzu?” Dan murmushi tayi tana cizan yatsa takalli Baba ko gaida wanta batayi ba tace “Ina y’ata”? Shima yana kallonta yace “tana kasan waje tareda mijinta dayaci abun kampanin nan Microsoft” Alhaji Mahmoud yace “ohh right rashin lafiyan Salima yasa nama manta nace maka Allah ya sanya akheri nagani a news wlh congratulations ai yaron nan kana ganinsa kasan kwanyansa fire ne, kwaro ne yaron Allah yasa albarka” Mom na kallonsu tace “Yaya kagayama mutumin nan inaso ayi agabanka kasheda kada kuga banda lafiya ku dauka ko karshen kenan, Billlahillazi La’ilaha illahuwa idan bai dawomin da diyata ba kome nayi nan gaba kada ya kuskure ya kuka dani ya kuka da kansa” Mom ta nunasa da yatsa tace “Muhammadu Sani saina gwadamaka cewa ba Uba kadai ya haiho yarinya ba dan haka kai kadai bakada iko da ita! Me and you have equal right akan Asama’u, bakada wata uwar hujja ko dalili dazaisa ka dauki y’ata ka aurar batare dana sani ba dan haka I don’t accept auren, kuma kome nayi ka kuka da kanka Muhammadu Sani ka kuka da kank……” Takasa karasa maganan sabida kirjinta dataji yarike Alhaji Mahmoud yace “zaki kashe kanki abanza a wofi sabida tsana da bakar zuciya shashasha, ki mutu ayar, abin kunya ki rasa wacce zaki tsana haka sai yarki, wlh ko kishiyoyi basama junansu wannan tsannan, balle ke Uwa ki daurama yar cikinki kalansa, Allah kara sauki ni sai anjima Alhaji” Alhaji Mahmood yawuce yafita yana takaicin halin sister sa.

Har dare suna asibiti sai kawai out of good will Baba yakira Aya ya sanar da ita but yace mata karta gayama sauran yaran Aya da mijinta sukazo tsaf Mom tai magana da mijin, ai dama ita tahada auren but taki kula Aya saida yabama Mom hakuri Aya sai kallon Mom take imagine tana gadon asibiti zuciya na kumbura but Mom is still holding on to grudges Baba ma abinda kawai yake kallo Kenna but sirikinsa na wajen baice komiba da kyar Mom tahakura hakan yasa yatashi yafita dan Aya tayi magana da Mamanta zama Aya tayi takama hannun Mom tarike gam tana kallonta wlh tausayin Mom take she prays to Allah ya yayema Mom koma menene ke damunta ahankali tace “Mom I’m sorry dan girman Allah Mom kinji, Mom Wallahi Wallahi I will never betray you Mom dan darajan Allah kiyafemin” shiru Mom tayi tana kallonta sai kawai ta gyadamata kai tace “naji yawuce” dasauri Aya ta taso tadan rungumeta tureta Mom tayi but still Aya bata damuba tace “Mom I cooked for you Baba yace you refuse to eat” Aya tafito da warmer tadebo rice ta dago gadon Mom ta zauna Aya tashiga bata abaki Baba na kallonsu shima tausayin Mom din yake but iya bata tausayin kanta babu komi a kumburareen zuciyan nan nata banda bala’i da fitina da tsanan mutane, kowa da jarabawan sa she just pray Allah yabama mahaifiyarta ikon ci cus Mom is lost!
EPISODE 7️⃣4️⃣






Around 8 Asmeey ta shirya cikin wani black abaya after dress ne tasaka wani black inner ciki tasaka botura mai kyau da stones tai rolling gyalenta tadauki handbag tarike, Ya Hameed yace dawuri zasu sabida agama yakaita gidansu Zee, bini bini tana kallon wayanta Ya Hamad bai kiraba, wayan tasaka a jaka tafito Mamie tace “ke kadaine baki breakfast ba zokiyi sai kuje” gaida Ya Hameed dake falo tayi ya amsa tawuce taci sannan ta tashi tace “nagode Mamie” Ya Hameed yatashi da Munir suka fito Mamie har mota tarakasu tace “Hameed kamin gudu da yara ahankali kana jina” dariya Munir yayi yashiga gaba Asmeey tashiga baya, Hameed yace “ni ba yaronki bane”? Mamie tace “ahh ka girma ai saikun dawo Allah kiyaye, kadawomin da yarinya na gida kafin shidda yamma nagayamaka” Asmeey tadanyi murmushi Mamie tace “idan kin gaji da gidansu ki kirani kinji” gyadama Mamie kai tayi tana murmushi suka wuce saida Mamie taga fitansu sannan tadawo ciki.

Saloon sukaje wanke kan tayi aka mata kitso mai kyau marasa yawa to miji bayanan Ya Hameed yabita kudi suka fito sai kawai yakaisu shopping yace “daukan ma keda sister ki abu” Munir yace “nifa Yaya” Hameed yadan hararesa yace “kasai abinda yafi 10k dakanka zaka biya” Munir yayi dariya yawuce yawanci abubuwan ciye ciye suka saya yabiya suka dawo mota around 11 sai gidansu Zee simple gida ne a simple anguwa dan daidai matsakaici ga gate dinsu parking yayi yadaga waya yakai kunne yace “gamu awaje Madam” juyowa Munir yayi yakallo Asmeey suka kashe ido yakallesu yace “gulmana kuke” ahankali Asmeey tace “a’a Yaya” suna ahaka saiga wata yar budurwa tafito daga gidan tana sanye da hijab kana ganinta kasan zata dan girmi Asmeey she’s 23yrs tafi Asmeey tsayi but tanada kyau gata black beauty sai wani kunya takeji taki kallon Ya Hameed tazo baya kawai tabude kofa tace “Sis Asmeeyyyy” tawani rungume Asmeey, akunyace Asmeey tai hugging nata back tace “ina yini Anty Zee” hoto Hameed yamusu a sace yaturama Hamadi see my wife hugging your wife, takama hannun Asmeey tana karban jakanta tace “muje kinji” dasauri Munir yace “ni ba’a sona” tsayawa Zee tayi da sauri takallesa saikuma ta kalli Ya Hameed akunyace dan bata lurama da Munir ba, Hameed yace “baruwana don’t look me” akunyace tace “Sorry Ya Munir ai bansan kazo ba” cus Hameed yabata Munir sun gaisa awaya, Munir yace “toh shikenan na yarda” dasauri tace “dan Allah jirani ina zuwa” takalli Asmeey tace “muje” suka wuce gidan, suna shiga gidan tanada kanni biyu mata uku maza sai gaida Asmeey take suka shiga falo Umma na falo tace “yau ga Asmeey ga Asmeey” akunyace Asmeey ta duka tace “ina kwana Mama” Zee ta wuce kitchen tahado ma Munir everything datama Asmeey dambun nama da cake da shawarma saita sama Ya Hameed shawarma kadai a leda daban tafito tabama Munir ya karba yana godiya tadan kalli Hameed akunyace tasa hannu ya ijiye mai shawarma kan cinya takoma gida yayi murmushi kawai yatada motansa.

Tana zuwa falo Umma tace “kuje ciki abinku kunga ni kallo zanyi kabarina nake jira” hannun Asmeey takama tace “muje” tashi Asmeey tayi tana bata ledan şu sweet data kawo Zee ta karba tace “nagode Allah ampana” suka tafi dakinsu, dakinta very simple katifa yar daidai akasa but a gyare ko’ina na kamshi, hijabinta cire ta ijiye tana sanye da atampa mai kyau tawuce kitchen takawo ma Asmeey ruwa da komi datayi Asmeey tazaro idanu takasa magana Zee tace “saikin cinye kuma” akunyace Asmeey tace “nagode” tai shiru batasan mezatace ba banda Ramla sister ta no any girl in her life, ahankali Zee tace “congratulations Ya Hamad, Allah ya taimaka, Allah ya barku tare” akunyace tace “Ameen” Zee tace “to ci abinci tunda baki iya hira ba” Dan murmushi Asmeey tayi tadauki shawarma tabude tafara ci, itama Zee ta dauka tafara ci, tace “Baba yau yakira Abba wai wata uku za’asa January zai kama ko?” Murmushi Asmeey tayi ta gyadamata kai, Zee tace “I am very happy Ya Hameed yace tare za’a hada bikinmu ko”? Gyadamata kai Asmeey tayi, Zee tace “Asmeey kinada yau yaranku keda Ya Hamadi zasuyi kama da larabawa” murmushi Asmeey tayi tace “kema haka kinada kyau sosai” Zee tayi murmushi ahankali Asmeey tace “a ina kuka hadu da Ya Hameed”? Zee na murmushi tace “a bank dinsu access bank” tayi dariya tace “ana tara kudin ankon kawata makotanmu ne, anjima muka fita zan nuna miki gidansu shikenan bansan ya akayi ba scammers suka kirani nabada BVN haka aka kwashe kudin naje bank dinsu inata kuka shi kadai ya lallasheni yabani hakuri harda ruwa yagayamin yanda zanyi yabani number sa kan nakirasa” tayi shiru tace “nayi duka abubuwan dayace nayi na bank da court but kudin bai dawoba nafada masa kinsan meyayi sai kawai yabani kudin har 60k kyauta fa” Asmeey tace “wow” murmushi Zee tayi tace “haka na kaimusu kudin nace na fasa tara kudi gashi gashi, shine mukan gaisa kinsan haryau har gobe yatashi tsokanata mai anko yake cemin” dan dariya Asmeey tayi bata tabajin labarin soyayya ba sai yau, Zee tace “kefa an ina kuka hadu? Though ku cousins ne but ya kuka fara soyayya?” Shiru Asmeey tayi tarasa mezata ce saikuma tai wani cute smile tace “hadamu akayi Ya Hameed bai fadamiki ba?” Girgiza mata kai Zee tayi tace “yagayamin twin nasa yayi aure dakukaje hutun salla shikenan” dan shiru Asmeey tayi takalli Zee sai kawai taji she likes the girl ahankali tace “yanzu inason Ya….Hamad….” Awani irin hankali kaman munafuka tace “so….sai” wani irin murmushi Zee tayi saitaji Asmeey ta burgeta zatai magana sai wayan Asmeey yahau ringing Snapchat video call cus koda yaushe datanta a kunne faduwa gabanta yayi ganin Ya Hamad ne sai taji tana kunyan tadauki video call din harya katse takasa dauka Zee tace “ki dauki wayanki bari kiga nama fita na dubo abinda nasaka a wuta” Zee ta tashi tafita daidai Ya Hamad na kara kira bata ganinshi a screen din sai saman dakin da POP keda bala’in kyau gently tasa hannu ta dauka tadan kara fuskanta kadan daidai shima Hamadi na karo fuskansa kadan from the way yayi position na face dinsa kasan baitaba video call a rayuwansa ba wani irin washe baki Asmeey tayi ganin fuskansa tadan sauke idanunta kasa ganin kallonta yake sosai yasauke ijiyan zuciya gently yace “muga kitson” gyadamai kai tayi tashiga kokarin zare dankwalinta tana bending yana kallonta sauka idanunsa sukayi a boobs nata dasukai flashing dan bata daidaita wayan ba daidai ta nunamai kitso, da kyar yace “yayi kyau lemme switch to normal call” kawai taga yacire video call din wani iri taji cus she wanted to see him, saitai shiru jin shima yayi shiru yasa ahankali tace “ina kwana” jitayi muryansa yayi kasa sosai yace “how are you? Kunzo gidansu Zee?” Gyadamai kai tayi tace “eh” ahankali yace “is she nice to you?” Gyadamai kai tayi tace “yes I like her” dan shiru yayi yace “okay, we will talk idan kin koma gida” ahankali tace “okay bye” shima ahankali yace “bye” ya katse wayan.
EPISODE 7️⃣5️⃣



Partially edited episode!
Wani kuka ne yatasoma Asmeey daurewa tayi dan tana gidan mutane tahana kanta yi Zee tadawo suka cigaba da hira.
**


Mom kwananta biyu a hospital aka sallameta Aya spoke to Baba tabashi hakuri for everything hakan yasa yacema Mom yadawo da ita duk uban taurin kanta saitaji a portion from her worries is gone, let her focus tasami lafiya and take her drugs and just stay peaceful da Baba shima Fawaz bari ta daure ta mance dashi zuwa taji sauki cus health is wealth, but what she’s cooking on her mind har tittle tama abin da YAKIN KARSHE! Baridai taji sauki, har yau kuma taki tambaya ina Munir dudda she miss yaronta cus tasan suna hutu a school, ina yaje? But bakin hali yahana ta tambaya gani take kaman taci baya.


5 dot Ya Hameed yayi parking a kofar gidan tareda Munir suka kirasu fitowa Zee tayi tareda Asmeey sukai hugging juna sukai sallama bayan tabata yaji me dadi data dakawa Mamie Hameed yadanyi waving nata agabansu akunyace takoma ciki suka tafi gida, suna shiga gidansu taga wasu jerin sababbin motoci guda hudu agidan batasan mesaba hakanan mai jan fentin duk sai yafi mata kyau saukowa sukayi tanata kallon motocin daidai Mamie na fitowa tana murmushi Asmeey tai wajen Mamie da gudu Mamie tace “baki nan zazzabi zai kamani banda surutu babu uban abinda Hameed da Munir ke sani sun cikamin gida da ihu wai kwallo suke kallo, zokiga abinda Hamadi ya siyamana”

Mami ta taba ash color motan wajen tace “ga tawa” Asmeey tazaro idanu cikeda murna kafin tai magana Mamie ta taba baka tace “gata Abban ku” Asmeey tabude baki, Mamie ta taba gray tace “gata Hameed” zatai magana Mamie ta taba jan tace “ga taki inji mijinki!” Chak Asmeey ta tsaya saita kara kallon Mamie, saita kalli Munir saikuma ta kalli Ya Jameed kafin takara kallon Mamie da so much confusion tace “t……t…..ta….wa?” Cus kaman bataji Mamie da kyau ba, Mamie ta kalli Hameed dake murmushi tace “bata makullin motan ta Hameed” Hameed yaciro hadadden key motanta yamika mata yace “take ur car key from your husband” chak Asmeey ta sankare like kodai mafarki take itane mai mota karban key Munir yayi yakama hannunta yace “ga makullin motan ki nan” kallon makullin tayi hawaye ya sauka sai kawai tasaki jakanta akasa tayi wajen Mamie da gudu ta rungume Mamie tafashe da

End Ads

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login