Showing 45001 words to 48000 words out of 221707 words
lecturer ce a university nasu akuma department dinta even when bata da lectures she’s going to office na Mom sannan Mom checks her phone, ko wani be it Malam’ı ko student na nuna mata alamun so banata basu chance cus she knows wacece mahaifiyarta so bata taba saurayi ba saidai taga na yayinta dana Ya Ramla not her so balle ma ayi maganan ta shiga motan wani har suna fita to God knows where, abinda ke karasa gabanta na faduwa is also yanda yakama mata hannu yana tabawa agaban Mom baiji tsoro ba and Mom tagani she said nothing har anasa tana zama kusa dashi ana ciremata gyale, she wished Baba will appear and stop this outing rawa kawai hannayenta keyi tana wani irin numfarfashi kaman yana shirin daukewa tafara fidgeting fingers nata hannayen na rawa tajuyar da kanta tana kallon glass na mota, saukan hannunshi taji kan hannayenta data dunkule waje daya tana fidgeting akan cinyanta hakan yasa da sauri tajuyo ta kalli hannunshi daya daura kan nata sannan ta kalleshi wani murmushi yasakin mata sannan ya maida idanunshi kan hanya yace “relax you look tense you are with mijinki not dodo I’m your husband” zare hannunta tayi dasauri hakan yasa hannunshi yafadi kan cinyanta sai kawai yawani kama cinyanta ya matse yace “damn! Jikinki kaman cushion bala’in taushi” ture hannunshi tayi daga jikinta kaman zata fashe da kuka tace “stop touching me” juyoda uskanshi yayi ya kalleta jin tone nata kaman zatai kuka ta dauke kai yace “Wifey kuka zakimin dan na taba ki niba mijinki bane? Kawai daurawa yarage ko yau nagayama Mom I want it zata Iyayi idan naji bazan iya jira har sai bayan law school ba so relax banson rigima da gardama please” yakarasa maganan sounding serious dayasa Asmeey tasake tsorata yadan juyo yakalleta yayi murmushi yace “I love this clothes especially dinkin da akamiki I love yanda your things ke showing sosai ta sama” yanuna boobs dinta hakan yasa Asmeey tawani matse kanta jikin kujera taja gyalenta tana wuyanta da kirjinta da kyau bakinta yafara rawa sai kawai tafashe da kuka ahankali tace “ni dai ka maidani gida I don’t feel well” waigowa yayi ya kalleta ganin yanda take wani irin kuka kaman marainiya lips nata na rawa ta kankame gyalenta ajikinta gamgam ta shake wuyanta dukta tsorace yasa yace “what is this? Are you seriously crying kaman na satoki bayan da consent din mahaifiyarki nafito dake? I know yarinya ce ke har yanzu but what is this? Kina tareda mijinki kinamai kuka amaidake gida sai kace wata little baby” yasake kallonta ganin da gasken gaske kuka take yasa ya gangara gefen hanya ya kalleta ahankali yace “Wifey ni mijinki ne, iyaye sunsan da maganan aurenmu, sabida Mom tace bataso ina damunki sosai cus of school yaune rana na farko danake zuwa wajenki harma na daukeki mu fita amman shine kikemin kuka okay bari na kira Mom na sanar da ita” dasauri Asmeey ta kalleshi tace “dan Allah kada ka kirata” dakatawa yayi yakalleta ranshi adan bace yace “then ki share hawayen nan kidenamin kukan banza ba satoki nayi ba and kinji Mom kafin 7 magrib an maidake gida this is just some minutes after 2” gyadamai kai tayi ahankali takai hannu tana share fuskanta murmushi yayi yace “good job Wifey, my beautiful Matar sunna yauwa muyi sauri muje” ya kunna motan yaja motar gaban Asmeey sai bugawa yake.
Almost 12mins suka bata sukakai wani hotel mai suna Bigboyz hotel, parking yayi yana murmushi yace “this is my hotel ban dade da budewa ba last month, akwai hadaden dinning services, muje muci abinci” ahankali kanta akasa tace “banajin yunwa” jiyayi ranshi yabaci cikin kakkausan murya Fawaz yace “yanzu naga dalilin dayasa uwarki ke cemiki dakikiya jaka!” Dago kanta ahankali Asmeey tayi ta kalleshi, rufeta da fada yayi kaman ubanta yace “ni mijinki ne har gidanku ke har dakin Mamanki nazo na daukeki muka fita yes of course nasan kinacin abinci agidanku nakawo ki restaurant ko bakijin yunwa zuwa ake my dear, don’t be a fool tashi muje kona kira Mom and tell her everything you’re doing tunda muka fito” sosai Asmeey ke kallonshi bayan hannu tasa ta goge hawayen daya zubo mata da sauri hakan yasa yadafe kai yace “ohh no is this how hard dating small girls is? Cus menene yarinyar nan takemin haka har kaina yafara ciwo? Ya kikeso na lallasheki okay idan na rungumeki will it suffice?” Ganin Asmeey taki kallonshi bayan hannu tasa tana goge idanu yasa yabude kofa yafito yarufe yazagayo ta kofan da Asmeey take yabude kofan dasauri tajuyo shigowa yayi kai tsaye zai rungumeta baya takoma dagudu tace “wayyooo Allah na” tsayawa yayi yace “toh taso muje” Gyadamai kai tayi ya matsa gefe saukowa tayi ahankali ta kankame gyalenta maida kofan yayi yarufe yakalleta yanda tajuya sai kawai yasa hannu yakama hannunta dasauri takalleshi tashiga kokarin fizge hannunta takasa sai kawai yashiga tafiya da ita hakanan tabishi, Reception din suka shiga da akwai few people aciki yawuce da ita elevator wajen da sauri suka shiga ciki yarufe kofan fizge hannunta tashigayi yakalleta yahade fuska cus ranshi yasoma baci yace “banson gardama banson gardama Asma’u last warning” sosai taji yabata tsoro cus sai fuskanshi yawani juya kaman ba nashi ba kaman na wani mugu kaman ba Fawaz din dataga yanata murmushi dazu a falo kaman bawan Allah ba, tsorata tayi ta fizge hannunta daidai kofan na budewa sunkai 3rd floor din ta dake da karfin hali tace “bazan bikaba ni gida zani” takoma baya gabanta na faduwa yahade rai kawai ya fizge hannunta ya fincikota tafito kawai ta kurma ihu. “Wayyyoooo somebo……” duka Fawaz yakaima bakinta sai jini a lips dinta ta tsaya tana kallonshi jikinta na rawa cikeda karfin hali tasake bude baki zatai ihu tana komawa baya zata gudu ya fizgota yasa hannunshi ya danne bakinta yashiga tafiya da ita tana tirjewa zuwa dakin Room 414 yasa hannu daya yaciro key yabude kawai yawani kalan jefata ciki ta fadi akasa.
WAYYYOOOO!
SEE YOU MONDAY😎
💫UWA KO UKUBA?💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 1️⃣4️⃣
Da bala’in gudu Asmeey ta juyo tana daukan gyalenta dayayi kasa sabida turota dayayi ta yafa da sauri tana kokarin tashi daidai Fawaz yajuyo yawani fado kanta daga kasan yana kallonta kaman maye Asmeey da zuciyanta kaman zai fashe jinshi akanta ta kankame gyalenta da hannuwanta babu ma hannun tureshi she’s just trying to cover jikinta ko’ina sabida taga kallan kallon dayake mata, hannunshi Fawaz yakai yace “bani gyalen muhau gado mudan huta Wifey stop pissing me off” kuka Asmeey take bana wasaba ta rirrike gyalen tace “dan Allah ka dagani ka kyaleni zanje gida wlh ni ba matarka bace, kaiba mijina bane babu wanda ya daura mana aure, Babana baima sanka ba” ranshi abace yakai hannu zai kaimata mari kawai maganan Ya Hamad yafado ranta da sauri ta tare da hannu dukan ya sauka hannunta jitayi kaman ya karya mata hannu, Fawaz yace “kika kara cewa ni ba mijinki bane ranki zai baci! I don’t need Babanki cus mamanki rule the house and ur life I’m your husband and yazama hakan now give me that veil muhau gado” yakai hannu zaija gyalen taki kawai yawani fizge gyalen da mugun karfi saida taji gyalen kaman ya tsaga mata fatan hannuwa sabida yanda jikinta yayi azaba yakai hannunshi daya ya zare dankwalinta duka atare ya jefar, ihu Asmeey tayi but wuyanta ma ya shake sabida wahala zai dauketa taki hakan yasa ya kama wajen shukunta gashin wajen yawani mike yajata kaman zai ciremata gashi daga jijiya ta fashe da kuka yajata da karfi yadaga ya jefa agado kai nan Asmeey taga tashin hankali kawai saita fara karanto addu’o’i “Ya Allah kada kabashi ikon lalatamin rayuwa Auzubillahi Mina shaidani rajim, La’ilaha illa anta subhanaka inni kuntu mina zalime…….” Wani kalan kwantowa kanta yayi yakai fuskanshi gefen fuskanta yashiga mata kiss tako’ina ya mugun rude yace “you smell good wifey” tureshi tayi da mugun karfi wani karfi yazo mata bamatasan ya akayi ba jikake tass ta dauramai mari! Ahaukace tace “karka karasa kazamin bakinka ajikina wani irin monster ne kai? I am your sister yayarka kawan sister na ne, our mothers are friends wat are you trying to do to me? Sabida kaganni shiru shiru kadauka bansan menake bane? Ta ina nazama matarka? Indai haka kake Ya Allah ya nisan tanida zama matarka ko zama Matar wani mai irin halinka cus kai bunsuru ne” tana maganan tai baya ganin ya tsaya yana kallonta chak yana shafa inda ta mareshi yana kallon kirjinta sauka Asmeey tayi daga gadon jikinta na kyarma sai shima kawai ya sauko a tsorace ta tsaya tana kallonsa gabanta na faduwa drawer wajen yabude yajawo yaciro wani katon dorina daga wajen mai baki uku zaro idanu Asmeey tayi tana kallonshi tace “dukana zakayi?”Murmushi yamata idanunshi na kadawa yace “it seems baki sanni ba! Try asking Aya waye Fawaz da kyar ta kubuta a hannuna dudda haka saida na murje mata nonuwa kuma na sha tunda ku Allah yamuku nono and I like it!” Wani kalan runtse idanu Asmeey tayi tana ji kaman wani magana dabai kamata takeji ba tace “you are lying karka kara magana akan sister na haka, she’s married” wani kwashewa da dariya Fawaz yayi yace “you know dazu ina ganinta nonuwan nafara kallo yanzu duk sun zube ma mace ta haifa ko? Yarinyar dukta shanye” yadan tabe baki yace “but lokacin kam na moresu nima I sucked nonuwanta so good da nina fara fito da kan nonuwanta sai kuka take tana bankareminsu not until dana farakai hannayena wandonta tahaukace tafaramin kuka stupid girl” taushe kunnuwanta Asmeey tayi tace “dan Allah ka budemin kofa Fawaz natafi wlh bazan fadama kowa agidan mu ba” mtswwww Fawaz yaja tsaki yace “ahhh I need a drink” yawuce wajen fridge na dakin saikuma kafin yabude yajuyo ya kalleta yace “kin dauka inajin tsoro ko shakkan wani yasani? Har gidanku fa nazo na daukeki kowa ya san da hakan, see as long as Mamanki tabani ke and gama ni Mijinki ne cus an bani ko kudin dana ijiyema Mamanki 2000 Dollars sadakinki na biya agarin yarbawa kin zama matata a musulunci ma haka shedu kawai suka rage ai Mom dina was there munada sheda, now undress kihau gado please let’s relax ance na maidaki gida before magrib” yana maganan ya juya ijiye dorinar yayi akasa yabude fridge din dataga kwalaben wine aciki dasauri ta shiga kalle kallen dakin inda take tsaye akwai wani water heater kettle awajen ahankali gabanta na faduwa na hauka ta shiga daukan kettle din tana kallonsa yana ciro wine yana kokarin budewa dagewa ta taka bayanshi batai wata wata ba ta bugamai kettle din akai jikake “guummm!” Fawaz ya saki kwalban yadafe kanshi dayaji ya juya dawani irin sauri Asmeey ta yarda kettle din tayi wajen kofa tana daukan key kofan data gani kan kujeran gefen kofan tana kokarin sawa Fawaz yawani tashi tana dafe kanshi dake jini kaman zaki yace “ni kika buga nawa” tako daya yayi yakai inda take kafanta yaja ta zamiye tana buge kanta yace “you hit me” kawai yashiga dukanta tako’ina yace “you hit me bitch” dunkule hannu yayi yakai mata duka abaki sai jini, kawai yatashi akanta ya tattake hannuwanta on both side da kafafunshi ita tana OC kawai yadaga riganshi sama yakai hannu kan mazarin wando yashiga budewa Asmeey na kallonshi da idanunta dake juyawa danta daku sauke wandon kasa da boxer dawani irin sauri ta kulle idanunta tana kiran sunan Allah, daga hanneyenta yayi yakoma kanta ya kwanta yakai bakinshi gefen wuyanta yana ware mata kafafu yakai hannunshi cikin skirt nata da dan karfin daya rage mata tashiga kokawa dashi murde hannuta yayi taji hannun yayi kara gawani sharp azaba datakeji tama kasa motsi da hannun da kanshi yazaro hannun nata yawani ya yasar kawai kai tsaye ya daura hannunsa saman pant dinta ya yaga ya kakkatsa yana fito dashi ya yar, jikin Asmeey har wani tsirewa yake jin namiji nakai hannunsa gabanta yana yaga mata pant, ya dago kanshi ya kalleta yanda take kallon gefe fuskanta ya kumbura ga jini abakinta yace “good gurl kokefa” yasa hannunshi yanajan riganta kasa dan boobs dinta su fitomai da kyau wani irin juyawa idanunta suke jin yana fama da riganta da kirjinta yasa tadaga hannunta me lafiya tana mikawa ahankali danta dauki bottle daya ciro daga fridge din daidai yayi nasaran yagamata gaban riganta daidai tana daura hannunta saman bottle din da duka karfin da Allah yamata tadaga tawani rafkamai aka saida bottle din ya fashe wine din ya zube akansu Fawaz yayi wani wahalallen ihu zai kai hannunshi wuyanta kawai ta dauki piece na kwalban karami ta chakamai a kirji saiga jini yazaro idanu wani irin turashi tayi yafadi gefe kwance zube awajen yana kallonta yanaso yayi magana yakasa itama tashiga jan jiki ta tashi zaune jikinta ko’ina narawa hannunta daya yaki motsi wajen bayin datagani na dakin tayi tana kallon Fawaz din dake kokarin tashi ganin wayanshi akan gado ta dauka da hannu daya tayi bayi
Ta ijiye wayan kan cinyanta tasa hannun tabude bayin ta dauki wayan ta shiga tanajan jiki ta maida bayin tarufe tasaka key tasaka sakata tawuce chan lungun bayin ta lakure jikinta na rawa ko’ina wayan ta kalla ta danna tana addu’a Allah sa ba password babu dasauri tashiga saka number Baba data haddace hannayenta na rawa…
Shigowansu gidan kenan around 3:15 na rana ganin Hamadi zaune gaban masallacinsu nan kusa da gate fuskanshi bazaka iya tantance mene ke damunshi yaşa Abba yace “ina zuwa yi parking Kawu, kaman Hamadi baida lpy meyakeyi shi kadai anan bawai lokacin salla yayi bane face nashi looks somehow” parking Kawu yayi Abba yabude mota yafita Baba ma yabiyoshi shikuma Kawu yakarasa dan parking motan awajen parking ganinsu Abba yasa ahankali yamike tsaye kai tsaye Abba yakai hannunshi saman kansa yace “bakada lafiya ne you look somehow are you okay”? Baba shima zai tambayesa saiga wayan Baba yahau ringing dasauri yasa hannu yazaro wayan daga aljihun gaban rigansa yana kallon number yace “waye kuma banda number nan” yadanna yasa wayan a kunne while Abba na magana da Hamad.
Baba yace “Assalamu Alaykum” cikin wani irin murya data galabaita Asmeey tace “Babaaa!” Mummunan faduwa gaban Baba yayi dayasa yace “Asmeey! Asma’u” gently Hamad yazare idanunwansa daga na Abba yadaurasu kan Baba dayaji yakira sunan Asmeey, hankalin Baba atashe yace “Asmeey kina ina? Wani number ne wannan saikuma yadago kai yana kallo gidansu yace “ba kina gidan nan ba”? Fashewa da kuka mai tsanani tama Baba tace “Baba bansan inane nan ba” arude Baba cus hankalinsa yatashi yace “inane ina? Wani waje? Ina meke faruwa? Kina ina” yayi maganan yafara tafiya zai wuce ciki dan ya dubata ahankali Hamad yace “bata gida Baba” dasauri Baba yajuyo yakalli Hamad daidai Kawu na zuwa wajen sai kawai Baba yasa wayan a speaker yace “Asmeey kina ina”? Daidai lokacin sukaji ana bubbuga abu Asmeey tai ihu tace “Baba save me zai kasheni” dasauri Abba yasa hannu yakarbi wayan yace “Husna kina ina?….” Dip sukaji kawai Hamad saiya wuce da gudu gudu Baba da Abba Kawu an biye dasu sukai flat dinsu suna shiga daga Hameed Munir da Gwaggo da sauran yaran duk suna falo suna hira Baba yace “ina Asmeey?” Daidai Ya Aya tafito daga kitchen dinsu rike da plate na nama da yaji ta tsaya chak Ramla tace “bata nan” hankali tashe Baba yace “ina taje?” Ramla tace “bamu sani ba” Munir yace “tafita tareda bakin da Mom tayi Hajiya Ramatu da danta Fawaz” cikin tsananin bacin rai Baba yahau kwalama Mom kira daga nan kasa kaman zai tsaya gidan. “Salima Salima Salima!”
Ba mom kadai ba har Ammi dasu Mamie da Mama duk saida kowa yashiga fitowa jin yanda Baba ke kiran Mom, Mom tabude dakinta tafito sanye da kaya na alfarma ta leko daga bene ganin yanda aka tsaya charko charko a falon ga Baba da idanunshi ba Rahama yasa tashiga shigowa saukowa, Hamad yashigo dakin da laptop dinshi daya kunna yazo wajen Baba yace “give me your phone Baba” bashi Baba yayi yawuce ya zauna da sauri Hameed da Munir duk suka taso hankali tashi suka tsaya gefensa Mom ta sauko takaraso gaban Baba ta hade fuska sabida yanda taga mutane a dakin Baba yace “Ina kika aika Asmeey?” Wani kallonshi Mom ta tsaya tanayi Gwaggo ta gyara zani kaman mai shirin dambe tace “ina akace kika aika Asmeey” ran Abba abace yace “Gwaggo kimana shiru” ran Baba abace yace “nace ina kika aikamin y’a where is Asmeey” ba yabo ba fallasa tace “sun fita da kawata Hajiya Ramatu” Baba yace “da ita da wane?” Mom na kallonshi cikin idanu tace “Fawaz danta!” Wani kallo Baba yamata yace “yaron nan dayayi suna agarin mara tarbiya Salima kika aikamin karaman yarinya tabisu” rai abace Mom tace “me kake nufi Muhammad? Bazan iyasa yata tabi kawata gidansu ba” da hannu Baba ya nuna Mom idanunshi sun kada sosai yace “idan wani abu yasami daughter na! Salima if anything happens to Asmeey I’m ending aur….” “Muhammad!” Abba yakirashi azafaffe yana juyoda shi Baba yace “Yaya ka kyaleni nagaji enough! Me Asmeey tamata! Na rantse maka Yaya dudda bawai zama nacikayi agidan ba ina zuwa kasuwa amman banda y’a kap cikin y’ay’ana dakeda tarbiya ga hakuri ga jin magana irin Asma’u ba! Banda ita kap yarana su goma shadaya banda kalan Asmeey, mesa ta matsama yarinyar eh? Eh” daidai lokacin Hamad yatashi da sauri yace “Baba muje tana Bigboys hotel”
Hameed ma yabisu harda Munir, su Baba suka shiga mota daya Hamad da Hameed da Munir suka shiga mota daya Gwaggo da duka mutanen gidan suka taho waje kowa yayi zuru zuru banda Mom data koma sama abinda ahankali Aya ta sulale ta zauna akasa Fawaz almost raped her and Mom tasan komi tundaga nan tadena zuwa gidansu friendship nata da Miemie yaja baya yanzu ma hardly suke waya da Miemie cus a London tayi aure, agidansu fa akuma dakin Miemie sabida Miemie Mamansu tasata aiki haka yashigo yarufe kofa dudda Allah yasani itama harda yarinta then but he sucked her boobs