Showing 42001 words to 45000 words out of 221707 words

Chapter 15 - UWA KO UBA COMLT

Start ads
Middle Ads

kirji da karfin gaske tace “Asam’u dangin Babanki da kikasan basa sona da akwai yanda zasuyi tundaga kan makiran tsohuwar dayake kira da uwarsa da yayinsa Abubakar da shi dayan Kawu da munafukar matarsa maman doctor da tuni sun fitar da ni, mutum daya ke sona kap dangin su itace Maman su Nana amman shine kikaje cikinsu aka rikeki ana kula da ke ana baki magani an saki cikinsu ana gulma dake, opportunity da basu samu jikin yarana na amana Aya da Aysha shine yanzu ke sun samu ajikinki, ubanki ma ya jonasu yau rana na biyu bai kulani ba baikuma shigo dakina ba hmmmm” tasake murmushi tana kada kafafu tace “wallahi wallahi kome zakuyi saidai kuyi kinga gidan nan zama daram banga uban daya isa ya fitar dani ba wlh nasha karfinku gabaki daya ai ba tun yau akeso a kadani ba tun kafin ahaifeki to nasha karfinku kinganni nan nan gani nan bari, dake da su kuma karo wasu su jona jam’iyyan ku baku isa kuja dani ba, na taka inda kaf dinsu babu wanda ya take ke kin sani! Kinsan the kind of people I deal with, me suke da shi? Shi Abubakar din dayake fama da kasuwancinsa na kayan hatsi dayake surviving da kyar jari yakare? Koshi dansa Mustapa da ke aikin likita surgeon? Nawane salary nashi? Cus naga shine ai abin alfaharinsu agidan abin tunkahonsu kenan, koko shi Abdullahi dayake aiki a wani NGO yana fama ana turasu kauyuka koyama yara ABCD? Ko shi Faisal dake kirari yazama lawyer yana fama har yau baitaba cin case daya ba, ko shi Hameed dake fama da bank dinsa da ake biyansa baikai 150k salary ba, koko shi Hamad din da har yau ba aiki? Sis baida shi sai abinda Yayinsa da ubansa suka tsammai? Yana saida data online” tama Asmeey dake girgiza kai tana goge hawaye da hijabinta wani kallo, Mom tace “shi Kawun naki ma ba’a sashi a lissafi saisa nakeba matarsa kudi nasaka su Aya suna matarsa zakka cus she’s loyal to me to tell me saisa takejin dadi, me zasu nunamin? Me sukeda shi? Waye su kap dinsu? Ke I handle case na vise president I won! Da na yarda na karbi appointment na Abuja da tuni Allah kadai yasan mena zaba but bansan Babanki na nan ni ina wani waje, bar ganina haka Babanki dakikaga ina zama dashi sabida mijinane danakeso amman ubanki baida kudin dazai nunamin Asmeey, inada mazan dasuka fisa, so fara tundaga kansa da dangin nasa Billahillazi ni Salima nafi karfinsu, nasha karfinsu, kuma babu abinda wani shege ko shegiya ya isa yamin ke kin sani!” Mom tayi maganan tana dukan kujeran datake kai a zaune saida yayi kara Asmeey ta manne da kujera tana kuka Mom namata wani kallo tace “the only reason dayasa bazanci ubanki da durun uwar ubanki ba sabida mijinki zaizo yau da mamarsa ne amman wlh wlh saina gwada miki ke karaman yar iska ce Asama’u, zan kuma nunamiki ke yar kiyashi ce agaban Giwa, zan takeki na wuce batare danasan nayi ba, Shegiya wulakantacciya, kaskantacciya, Allah yahanaki farin ciki arayuwanki!”Dasauri Asmeey ta kalleta, Mom tace “Wlh bazaki tabajin farin ciki ba har abada yar bura’uba sainaci ubanki wlh jaka kawai karuwa!”?Wani irin kuka Asmeey tafashe dashi tana kallon Mom duka zagin nan da addu’o’in nan babu wanda Mom bata saba mata ba, she keeps saying this prayers, goge idanunta tayi gwanin ban tausayi hawaye still na zubowa tace “dan Allah kiyakuri Momy kiyafe mini kinji Mom” haukacewa Mom tayi tadauki journal na gefenta tawani wurgo mata amman bai sameta ba Mom ta zabura ta mike tana dunkulle hannu tace “ke zan kasheki fa na huta Asmeey na tsaneki, na ganki jinake kaman na halakaki, karatu yau kwana nawa bakiyi ba? Kuma bazance kiyi ba ki koma wajen yan uwan ubanki zaki sha mamakin abinda zan miki wuce kifita ki shirya karfe daya mijinki zaizo gidahuma kawai jaka” kasa tashi tayi sabida yanda Mom take a tsaye rarrafe tayi tawuce saida takai wajen kofa ta iya mikewa ta tashi tabude kofan tafita tana share fuskanta tawuce dakinsu Munir daya labe abayan wani kujera awajen yataso dan yaji komi cus yazo ya gaida Mom ne shima yaji magananta.
💫UWA KO UKUBA?💫


✍🏻M SHAKUR




EPISODE 1️⃣3️⃣
KINSAN YANDA AKE JIYAR DA MIJI DADI? KINSAN YANDA AKE SA ME GIDA KUKA AGADO? KINSAN SIRRIN SARRAFA TANTAKWASHIN DADI? KIN IYA HATSABIBIN KUKA? MAKIRIN KUKA? SHEDANIN KUKA DA AKEMA MIJI? KIN IYA STYLES? KIN IYA KISSA???

JOIN INTIMACY CLASS DINA WITH JUST 5K KI KOYA🔥

GROUP DIN TSAWON SHEKARA DAYA NE KIKA BIYA 5K BAKI KARA BIYAN WANI KUDI SAI BAYAN 1YEAR JUST TODAY AND BE A BADDIE FOR OGA🙈

CHAT ME UP DON SHIGA
wa.me/+2347012181461

EPISODE 1️⃣3️⃣




Dakinsu Asmeey ta shiga ta kwanta akan gadosu tai shiru hawaye na gangarowa daga cikin idanunta yana sauka kan pillow, ahankali tashiga fito da hannunta daga cikin hijabin taciro handky din Ya Hamad tana kallo fashewa da kuka tayi sosai ahankali tace “I am not happy, I can’t remember da last time dana wayi gari yamma tayi inajin farin ciki araina tunda nai hankali I don’t have this day, I just want nayi bacci karna tashi is only asleep nake manta komi, what have I done? Mom bata taba cewa nayi abu nakiyi ba tunda nayi wayo, bata taba cewa karnayi nayi ba, as long as nasani babu wani abu da Mom ta taba cewa karnayi danake yi but yet kullum batama Mom rai nake why? I am confused yazanyi? Mezanyi? I want to be happy nima naje dakin Mamana na zauna muna kallo muna murna kaman su Ya Ramla, I want to hug Mom nima kaman yanda su Amina Yusra and Ya Ramla does all the time with Ammi, nima I want to go to room din Mamana na kwanta akan gadonta kaman yanda naga Ya Hamad yayi, menakeyi that makes Mom to hate me? Ya Allah kanunamin na gyara” ahankali takama Handky ta dinkule a hannunta tarike sannan takai kirjinta ta rungume sosai tana sauke ijiyan zuciya ahankali ahankali ahakali kamshin is giving her peace tanajin natsuwa, breakfast ma taji bataso haka tana wajen har 12:30 na rana hakan yasa ta mike tsaye ahankali daga gadon tafada bayi fuskanta ta kalla ya sabe wanka tayi tafito lace din da Mom tamata taciro HKG sky blue dakeda dark blue red and gold little little flowers da stones taciro dark blue gyalen sallanta tazauna gaban madubin su ta shafa mai tadauki kwalli tasaka, hoda ta kalla dake wajen sai kawai ta dauka ta shafa just to make Mom happy ta gyara gira tadauki lipstick ta shafa pink dayama lips nata kyau ta kara da lipgloss sabida lips dinta yayi kyalli kawai saita chanza kaman ba itaba gold sarka da dan kunne da warwaro Mom tamata na salla cirosu tayi tasaka daidai ana kiran dalla dadduma ta shimfida ta saka wani gown tayi salla.

Tana idarwa tasaka bra and pant da skirt tadauki skirt na lace din tasaka telan Mom designers ne ya iya dinkin yan gayu rigan tadauka tasaka yanda kayan suka zauna ajikinta zaka dauka gown ne yamata bala’in kyau rigan yadan kamata ta sama so boobs nata sunyi pushing up kana ganinsu ta saman wuya tsaki tayi, kaman ta cire kayan, dankwalin ta dauka ta zauna tai parking kitsonta da ribbon sannan tayi dauri mai bala’in kyau tayi kyau sosai tana kokarin gyara dan kwali Munir ya shigo dakin da sauri ta dago kanta tsayawa yayi yana kallonta yakama baki yace “ke yau bikinki akeyi ne? Bantaba ganin kinyi gayu haka ba” maida kanta tayi bata amsashi ba tacigaba da gyara dan kwalin saikuma yataho wajen da sauri yace “Mom na kiranki, yauwa kintuna that Ya Aya friend Anty Maryam da ake kira ya Miemie?” Kallonshi Asmeey tayi tace “eh” dasauri Munir yace “his Mom is here with her son Ya Miemie brother shine mijin da Mom tamiki?” Kallonsa tayi kaman bazata amsaba sai kawai ta gyadamai kai, dan ijiyan zuciya ya sauke yace “yaushe har kuka hadu yafara sonki bansani ba a ina ya ganki” mikewa tayi tadauki veil din tayafa yarufe kirjinta da kyau ta duka tana ciro takalminta na zara shima dark blue tace “ka tambayi Mom” shiru Munir yayi tadan juyo ta kalleshi ganin yanda yayi tace “don’t worry kaji kowa Mom takeso shizan aura, bari naje” gyadamata kai yayi ya zauna wajen yabita da kallo tafito daga dakin daidai Ya Hameed da Ya Hamad nafitowa suma daga dakin Baba, faduwa gabanta yayi da sauri ta tsaya dan su wuce ta maida kanta kasa kallo daya Hamad yamata yadauke kai kaman baisan da wata wajen ba yawuce abinsa staircase yashiga sauka, Hameed ya tsaya yahade fuska yace “why did u leave our side baki gayama kowa ba?” Kanta na kasa tace “nazo gaida su Baba ne” kallonta yayi sai kawai yatura hannu a aljihu yan 1k sababbi yaciro guda 5 yamikamata yace “ga goron sallan ki and if you like allow yourself to get beaten up again” hannu tasa ta karba ahankali yace “nagode Yaya” wucewa yayi abinsa ya sauka shima sannan tadago kanta tabishi da kallo sannan tabude kofa ta watsama Munir kudin tace “ijiyemin Muni” tawuce side din Mom ahankali tabude kofa da sallama wata hamshakiyan mata ce zaune taci arnen lace kalanta kalan Mom ga Fawaz yasa wani jumper na gizna fara mai kyau da hula akansa ya daura Rolex a hannunshi yana danna iphone 16 pro max dinshi comfortably, ga kayan abinci nama cincin cake duka agabansu kallo daya Mom tamata tadauke kai in disgust Hajiya Ramatu ta tashi tace “wait wat! Asmeey ne ta girma haka Salima?” Akunyace Asmeey ta sauke kanta kasa ta maida kofan tarufe ta shigo dakin Fawaz na dago kanshi daga wayan dayake dannawa yabi Asmeey da kallo kokarin dukawa Asmeey take Hajiya Ramatu takamata tawani rungumeta tace “come here Asmeey Masha Allah Masha Allah wai mamanku ta killace ku kullum school kullum school I think the last time I saw you was tun lokacin da Aya ke kama hannunki suzo gidanmu dake but look at you wat a beautiful fine lady” tadan saki Asmeey dakejin kunya tajuyo takalli Mom datai crossing legs tana chewing cincin tana danna phone tace “welldone ke Salima this is a beautiful girl wlh wlh tafi Aya da Ayasha kyau, ke tafi duka yaranki kyau har Munir wat look at Asmeey” tasake juyowa takalli Asmeey dake sunnar dakai takai hannunta ta shafa kuncinta tace “smile for me eh daughter na” dan murmushi Asmeey tayi kadan but she looks damn beautiful, Mom batare data kallesu ba tace “cikata Hajjaju” batare data kalli Asmeey ba Mom tace “mijinki baici komi ba serve him yadanci abu kafin kufita” gyadama Mom kai tayi da sauri cikeda bala’in ladabi, Hajiya Ramatu tasa hannu ta yaye gyalen jikinta tace “cire gyale na kalleki da kyau” tazare gyalen takama tarike a hannun tana kallon Asmeey dataji bala’in kunya cus ana ganin jikinta tadan kai hannunta tana shafa gefen wuyanta Hajiya Ramatu tawuce ta zauna gefen Mom tace “mijinki baici komi ba tun safe yakosa ya ganki wlh bashi abinci” gyalenta na hannun Hajiya Ramatu tawuce kalla kaman tace tabata bataso taje gaban namiji ahaka saikuma ta hada ido da Mom data mata wani kallo kaman zata halakata hakan yasa tawuce ahankali gaban Fawaz dake kallonta kaman maye kin kallonshi tayi tace “ina yini” saikuma ta duka ahankali gabansa da sauri takai hannunta saman gaban riganta ta danne tasa hannu daya tana kokarin bude warmer Fawaz nawani mata kallon maita yace “you have to use ur 2hands Wifey” gyadamai kai tayi tazare hannunta tasa habanta ta danne gaban riganta but dudda haka he could see boobs nata farare, harde kafafunshi yayi dasauri but still yakasa cire idanunsa, zubamai party jellof rice da akayi tayi da nama dayawa da salad daganan tsugunne ta daga hannuwanta biyu tabashi plate din da hannunta da plate din yakama duka tare da sauri ta kalleshi for the first time ko kunyan su Mom baijiba murmushi yamata yace “stand up Wifey and seat close to me” wlh idanunshi tsoro suke bata d way yake kallonta yake kiranta da wifey, dan juyowa Asmeey tayi takalli Mom hada idanu sukayi ran Mom abace tace “sai mijinki yayi magana sau biyu zakiyi abinda yace” wani iri Asmeey taji tamike tsaye ahankali yawani jawota ya zaunar kusada shi sannan yasaki hannuwanta Hajiya Ramatu tayi murmushi tace “kinsan basu sababa nidai kidenama diyata fada bagashi nan ta zauna kusa da shi ba” tabe baki Mom tayi tace “Asmeey dakikiyar yarinya ce da sai kana haka, idan tamaka Fawaz ka lallasata wawiya kawai wulakantatta” gently Asmeey tasauke kanta kasa tana wasa da kumbunanta dawannan lallin da duk ya chabe a hannunta, Hajiya Ramatu tana murmushi tace “wai har yau baki rage zafi ba Salima? Dole yaranki su dinga shakkan ki, ai wlh Fawaz kayi dacen mata kwarai datasha tarbiya a hannun mahaifiyarta ga natsuwa” murmushi Fawaz yayi yana cin abincin da duk yakosa yagama sufita, Hajiya Ramatu tace “Baban su fa”? Ahankali Mom tace “yafita da yan uwansa sunje wani ziyara haka”Hajiya Ramatu tace “ayyah” sosai yakecin abincin gabaki idanunshi nakan Asmeey da kanta ke kasa tana wasa da yatsunta yadade baiga yarinya dakeda kyau ga kyan diri irinta ba jikinta kaman tayi surgery ijiye plate din yayi yadauki bottle water yabude yasha yana murmushi mahaifiyarshi na kallonshi tace “tom bari muje Salima zan wuce ni tareda driver nake shi daman da motarsa yazo” hannu Fawaz yasa a aljihu yaciro bundle na dollars yan 100 guda biyu ya ijiye kan table yace “Mommy thank you for feeding me” Mom tace “kwashe kudin nan ko naci mutuncinka Fawaz” murmushi yayi yakalli Asmeey da kanta ke kasa yace “kisameni a mota Wifey” yayi waje daidai yana bude kofa Ya Aya na shigowa tana sanye da hadaden lace itama tana murmushi ga yaran gidansu biyeda ita abaya but suna hango Mom ta kallosu afalo suka watse, hada ido Aya tayi da Fawaz daya daga mata gira daya yace “Anty Aya oyoyooo” murmushi tayi ahankali tace “laaa Ya Fawaz, Anty” tabi gefensa ta shigo wajen Hajiya Ramatu shikuma Fawaz yafice abinshi tace “ina yini” suka rungume juna Hajiya Ramatu tace “Masha Allah yaranki are looking good Salima” wajen Mom Aya tawuce ta rungume Mom dake mata murmushi sosai Asmeey tadan saci kallon Mom yanda take murmushi ta shafa bayan Aya tace “how are you? Ina zuwa bari na sallami Hajiya” gyadamata kai Aya tayi ta saketa ta taho wajen Asmeey da kafin takai tawani rungumeta da gudu tana murmushi Aya tace “kin rame but kin kara haske sai kace baturiya eh” “saketa fita zasuyi” Mom tafadi ba wasa hakan yasa Aya ta saketa ahankali tajuyo takalli Mom
Hajiya Ramatu ta bata gyalen tace “muje” karba tayi ta warware ta yafa Aya na kallonsu duk saita biyosu sun fito tayi hanyar dakinsu Mom tace “ina zaki?” Ahankali tace “wayana zan dauko da handbag” wani kallo Mom tamata dayasa ta taho ahankali Mom da Hajiya Ramatu sukai gaba hakan yasa dasauri Aya tace “ina zaku”? Ahankali tace “nima ban sani ba” ahankali Aya tace “da Fawaz zaki fita ko gidansu zasuje dake?” Ahankali tace “shi” dan jim Aya tayi zatai magana Mom tajuya strictly tace “don’t try me this afternoon Aya, baki gani fita zasuyi kin tsare yarinya” dasauri Aya ta tsaya daga wajen fuskanta yayi wani iri tace “tafi” itama wani iri idanun Asmeey yayi ta gyadamata kai tawuce Aya tabisu da kallo wat is Mom trying to do hada Asmeey da Fawaz?
Fawaz fa ba yaro bane yaki aure tun zamanin dasuke yara she remember case of yatabama yar aikinsu ciki haka dai aka rufe maganan suka maida yar aikin kauyensu, ko ita nan lokacin nan Fawaz tried to touch her daganan ne tadena zuwa gidansu and Mom knows everything, then why is Mom trying tahada shi da Asmeey? Har tana barinsu sufita? Fawaz dai data sani ya chanza ne?
Fitowa compound sukayi su Mom na gaba ita nabinsu Mom abaya Fawaz na tsaye gaban GLk daya zo da ita baka tinted gefenshi kuma Benz ne sai kallon Asmeey yake dake tafiya ahankali tayi kyau har suka kawo wajen Mom tai sallama da Mamanshi sannan takalleshi strictly tace “bring her back kafin magrib” gyadamata kai yayi yace “yes Mom” Mom tama Asmeey dake tsaye wani kallo tace “ke dakikiya ce da bakisan mezaki yi ba” abu Asmeey ta hadiye tawuce motan Fawaz yabude mata motan, zata shiga ciki ta hango tadan waigo Ya Hamad na fitowa daga masallacinsu ko kallon inda suke bayayi ahankali ta shiga Fawaz ya maida kofan yarufe yazaga ya shiga sannan yatada motan yabi bayan motan Mamanshi Mom na waving dinsu Hamad yazo yawuceta ko kallonta baiyiba ta gefen idanu Mom ta kalleshi itama ta zubar.

Juyowa Mom tayi taga Ammi da Mamie na magana tareda su Mama wanda akan girkin dasuke yi ne tawuce su abinta tashige bata ko kula any of them ba dudda Mamie was trying to talk to her.
Side dinta tawuce tana bude kofa Aya tace “Mom wat is Fawaz doing da Asmeey? Mom kin manta all his history ne? What if yabata ta”? Karasawa tayi tasami waje ta zauna tace “idan ta baci daman chan tanada niyyan baci ne, lokacin da Fawaz yayi kudirin miki wani abu ai hakan bai faru ba sabida baki da niyyan bacci” dasauri Aya tace “but Mom Faw……” “Ke!” Mom ta daka mata tsawa dayasa Aya tayi shiru, Mom tace “ki kama kinki kiyi abinda yakawo ki nan else that’s the door kibarmin gida” Mom ta nuna mata kofa shiruu Aya tayi ahankali tace “yakuri Mom ya salla ya kowa?” Ahankali tace “lafiya lau” Aya tayi shiru tadai daure tana jefoma Mom hira daya daya tana bata amsa har daga baya Mom tasaki jiki.
**
Tunda ta shiga motar kawai wani tsoro ya shigeta from kamshin da motan keyi na room freshener ko na menene was giving her anxiety suna fitowa saitaji gabanta na fadi, number 1 bata taba kula maza ba ita mata isa? With Mom akanta and

End Ads

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login