Showing 186001 words to 189000 words out of 221707 words

Chapter 63 - UWA KO UBA COMLT

Start ads
Middle Ads

tashiga tafiya har zuwa junction kawai ta tsaya turus tana kallon ikon Allah, sosai motanta keci da wuta gabanta sai bugawa yake ita kadai Fawaz yarabu da ita, kare ya cijeta, an barmata gidan ita kadai, yanzu motarta yakama da wuta fushi Allah yake da ita? Amman ai ba ita ta kashe Asmeey ba kuma Allah yasani, tasan yes tai wishing yarinyar ta rasu but da ranta sukabar dakin ai, natural death tayi ai, alhaki ne yafara kamata? Kurmus tana tsaye tana kallo motanta ya cinye ana kashewa baya kasuwa saida ya rage langalangan mota kadai sannan ta mutu Mom kawai ta juya tana tafiya da kyar takoma gida ta shiga ta zauna she needs a car but tanadama kudin siya account nata tabude tanada 2.5 a current bank nata, tanada 1m a savings account nata, sai pension nata na stanbic ibtc bank tanada about 9M.


Ta kashe kudi zuwa kanon nan hotel da car rent da sauransu, she needs a car ga promotion za’a mata yanzu how is she going to get to work tommorow batajin bolt ko uber na aiki a Bauchi ba tashi tayi takoma daki tadebi ruwan zafi a water dispenser ta jefa Lipton tasha tashi tayi takoma watsa maganinta a baki tai salla ta zauna ahaka har 10 nadare, daga baya ta daure taje baya ta watso ruwa ta sa kayan bacci tazo ta kwanta akan gado for the first time in her life takasa kashe wuta tai shiru, mesa yaranta babu wanda yakirata and she know by now kowa yasan meya faru metayi? Aya bata kirata ba, Aysha haka, Munir haka, Yayanta Alhaji Mahmoud haka, koda su yaran suna tsoro da shakkan confronting nata Yaya fa? Mesa bai mata magana ba ai baya tsoronta shi duk ta damu yanda babu wanda ya kulata.
Ahaka bacci yayi awon gaba da ita……

Inyaaaaaaa! Inyaaaaa! Inyaaaaaa! Taji kukan jariri da muryansa da keda bala’in zaki kaman zai yaga mata kunne akanta, gently tashiga bude idanu, duhu tagani ko’ina yayi baki kirin chan saiga wata yar jaririya cikin farin kyalle asama hanging jaririyan tadago kanta idanunta jajir kaman jini takalleta tace “Inyaaaaaa……inyaaaaaaaa” tana kallonta sai taga jaririyan tabude baki harshenta yakoma kaman maciji yayi tsawo daga saman yazo wajenta zai kama wuyanta wani wawan ihu Mom tayi ta tashi zaune daga bacci ahaukace. “Innalillahi wayyo Allah na! Na shiga uku” tashiga tari sosai tana shafa wuyanta da fuskanta tana kallon dakin da ko’ina amman bakomi taji kafanta na zugi, dasauri takalli kafan saitaga bandage din ya futa wajen yazama ciwo sosai ga jini kaman an sosa hannunta ta kalla saitaga jini alamun ita ta sosa maybe cikin bacci dasauri tashiga sauka daga gado tawuce bayi ta kunna tap gaban wash hand basin ta wanke hannunta tadago kanta takalli madubi kawai saitaga Asmeey tsaye abayanta da fararen kaya tana kallonta ihuuuu Mom tayi ta runtse idanu. “Wayyoooo Allah na nashiga uku Innalillahi! Auzubillahi! Bismillahi Rahmani Raheem” tabude idanun ahankali a tsorace ta kalli madubin babu kowa dasauri tajuyo takalli bayanta babu kowa jikinta wani irin rawa yake mata tsoro har cikin zuciyanta, bude kofan tayi tafito tawuce saman kujera tadauki charbinta na wajen tadawo gado ta zauna tana jan charbin tana. “Astagfurullahi lazi! Astagfurullah wa’atubuilaika!” Sai juye juye take tana kallon dakin, baccin dabai kara daukanta kenan ba ahaka gari yawaye bayinma tsoron shiga taji abude tabar kofan tayi wanka tafito ta shirya tabude drawer tacire duka gold nata tanaso ta sayar ta hada kudi tasai mota.

EPISODE 1️⃣1️⃣2️⃣




Batason karamin mota akwai raini batasan yazatayi without a car ba cus is a necessity! Zuba gwalagwalan da akalla ta saida zasu iyakai 50M ajaka ta shirya tsaf tafito ga anguwansu ba’a samu keke ko machine tashiga takawa akasa sai kallonta ake she looks so posh to be walking akafanta kunya kaman zata nutse kasa Tawuce junction bamata ga body motarta ba kawai ta tare keke tashiga tace kotu. Court taje yau take especting official appointment letter na komawanta chief judge hartaga yan cases nata around 2 shiru babu wani letter karshe dai takasa daurewa tawuce office na wani superior haka datake mutunci dashi yace “Hajiya Mrs Turaki” murmushi tayi ta zauna tace “yanaji shiru har yanzu banga letter ba” kofansa ya kalla saikuma yatashi yawuce Mom yadan fita sannan yadawo yazo dab da ita yaduko wajen kunnenta cikin whispering yace “maybe because u are out of town saisa bakiji news ba Muntari Surbajo yabi ta karkshi fa” dasauri Mom ta kallesa ranta na mugun baci, ya gyadamata kai yace “the guy get people on top he work am shi za’a bawa I heard it from a trusted source zakiga email yau, tun rannan namiki kiran duniya sabida kema u should come do your thing but wayanki baya shiga na village u go wat happen to your line ne?” Kasa magana Mom tayi sabida bacinrai tace “ta ina yayi passing requirement na zama chief judge wannan ai yaudara ne da karya” mutumin yace “ahhh u know our work well forget that thing see an riga an basa saidai kiyakuri kawai check ur email sef”dasauri Mom tabude wayanta tashiga email aiko ga message an mata waita yakuri akwai wani basic requirement da sukeso da batada shi so sabida haka an bama a more befitting candidate than her the position of chief judge, Mom saida ta jefar da wayanta akasa tana wani huci kaman macijiya mutumin yace “ahhh calm down Mrs Saraki! Calm down I know it’s painful sunga mace ne ke” yadauki wayan yabata karba tayi kawai tamike tace “sai anjima” tafita bata tabaji ranta yabaci kaman haka ba kuma da an sameta waya datayi yan dabarunta da kyar ta tare keke ta shiga tafada inda zai kaita kasuwa zuwa tayi ta saida zinaren tafito tasake shiga wani keke ga ledan kudi a hannunta sai taka tsantsan take dashi, suna ahaka a keken wasu maza suka tare keken Mai keken na kokarin tsayawa Mom tace “drop na daukeka f……” tsayawa taga yayi batasan meya faruba tadaiga daya daga cikin passenger dasuka tare keken ya hura mata hoda a fuska taji daya yana cewa Oga yace “tasaka jan leshi da abaya wlh itac…..” daganan bata sake jin komiba.

Bude idanu tashigayi kwance taganta akaman police station bayan counter akasa da sauri ta zabura ta tashi macen dake wajen tace “ahh Mrs Saraki kin tashi” dasauri Mom tace “Meya sameni Matter?” Kallonta Matter tayi dan sunsan Mom tace “wasu yan Fulani suka kawoki wai an ganki wasu yan keke napep sun wurgoki a sume”? Arude Mom tace “ina wani bakin leda haka da handbag dina?” Dasauri matter tace “ke kadai ce har agogon da dankunne sun cire miki ke harda takalmi ma just ke kadai aka kawo but we are investigating it” faduwa gaban Mom yashiga yi tace “Innalillahi my gold money! Wayyyooo I need to go to the bank nai blocking account dina please matter bani takalmi da aron 1k”
Mom nabasu cin hanci so matter batai musu ba tabata wani slippers da 1k Mom ta karba tafito aguje mata na binta da kallon tausayi Mom tawuce tahau machine ta tafi gt kafin tai blocking account tace aduba mata wlh an cire duka kudin account dinta tass da atm card nata balance dinta 0 kuma tanada 2m, suma Mom takusan yi aka taru akanta da kyar ta ita bayani akace ta POs suka cire kudin menene menene da kyar Mom na layi ta tafi UBA shima an kwashe yar 1m dinta biyar bata magani yanzu, ba waya bakomi yan zobunan hannunta da agogo da takalmjnta mai tsada an kwashe ina zata fara samun wani kudi da zamatasai waya? “Innalillahi wa innailaihi raji’un!”

Daga jiya zuwa yau Allah is just stripper her off all her privileges one after another! Jama’a muji tsoron Allah! Billahillazi kome kikeda shi bazai hana Allah ya karbe komiba in a second dan shine yabaki! Leave life carefully and avoid cutar dawani, Allah na yafe laifin dakamai but baya yafe laifin dakama wani har sai wanin ya yafemaka.

Wait did u all see how Mom lost everything in matter of hours??? Muje zuwa!
EPISODE 1️⃣1️⃣3️⃣



Hamad yayi baccin daya dade baiyi kalansa ba bini bini Mamie na shigowa ta dubasa tasan harda jetlag, sai wajajen 2 na rana yatashi afirgice agogo ya kalla sannan ya mike da gudu yafada bayi yafito ya shirya cikin kananun kaya yasaka jacket da p-cap yafesa turare yafito zaune yaga Mamie afalo tahada komi dazasukai hospital tana kallon tv data kunna itama ta sanya katon jacket tayi kyau, sauke kansa kasa yayi da sauri tace “muje toh tunda ka shirya” gyadamata kai yayi yataho yadauki abubuwan suka wuce kofa suka fito driver yajasu sai hospital.

Ya Aya na zaune da ita adakin tayi wanka ta chanza kaya taci abinci dan she request for food an kawo mata ga Asmeey na ayanda suka kawota ba change ga Al Qur’ani na playing Mamie tace “kinci abinci?” Gyadama Mamie kai tayi tace “eh nace chicken soup” ijiye komi Hamad yayi yadan juyo ya kallesu ganin suna hiransu saiya zauna bakin gadon yasa hannunsa ta karkashin bargon da aka rufa mata yakama hannunta yarike yana kallon fuskanta yakai dayan hannun yana share mata lips yayi shiru yana kallonta bayako kyafta idanu daga Mamie har Ya Aya na kallonsa.
Yana ahaka aka bude kofa wata baturiyan Dr yace “Dr wanna see you Mr Hamad Hussain” gyadamata kai yayi yasaki hannun Asmeey yatashi daga gadon yaduko yasake share mata baki yadan tsaya yana kallonta kaman karya barta sannan yajuya yafice Ya Aya takalli Mamie, kasa daurewa tayi tace “Mamie wlh Ya Hamad yana son Asmeey, in all of this abubuwan dake faruwa soyayyan dayakema Asmeey kawai ke kwantar min da hankali” murmushin manya Mamie tayi tanuna Asmeey tace “kinga mara kunyan yarinyar nan nawa itama haka takeson mijinta” murmushi Ya Aya tayi saikuma hawaye suka cicciko idanunta Mamie tace “kin manta abinda aka fadi ko?” Dan huci Ya Aya tayi takai bayan hannunta ta goge fuskanta tass sannan ta rage murya tace “Mamie har abada wlh banjin zan iya yafewa Mom ba! Mamie na tsani Mom sosai! I hate her with passion, she did all of this to this girl sabida wani mahaukacin dakikin dan iskan yaro!” Tai shiru zuciyanta na tafarfasa cus Munir yagaya musu komi saikuma Aya tafashe da kuka tace “Mamie me Mom zatayi da mutumin dayaso batamin rayuwa? Dayaya nai escaping Allah ya kubutar dani? Mamie Fawaz nada bad history tundaga kan yimi yan aikinsu ciki, shi kawai iskanci yasa agaba kowa yasani, how could she have something with him and still tanason hadasa da Asmeey, kishi take da Asmeey yarta? Dahar tanason kashe yarinyar? Such type of woman is not worthy of being my mother!” Aya tai maganan ahankali murya chan kasa tace “growing up matar is always harsh batason yara na mata gum body, she’s strict tanaso muyi karatu, but during Asmeey tsanan was too much! Is just too much ashe is all because of that evil man! Ai gata gashi bazata kara ganina ba arayuwanta, saidai Aysha which itama nasan ta yafe Mom, Munir kam kawai tsoron Allah ne da yaron nan zai iya harbeta yasami dama” Aya tai huci zata kara magana kawai Mamie saita rungumeta tana patting bayanta cikeda so tace “ya isa Aya! Just forget everything! Let’s focus on Asmeey kinji”.
EPISODE 1️⃣1️⃣4️⃣




Office na Doctor Hamad ya shiga Dr ya nunamai kujera ya zauna, cikeda girmamawa Dr yatashi ya kunna wata yar TV na office din yatashi wasu hotuna haka kaman na xray ko scan suka bayyana a screen din Dr yace “this is your wife’s cervix, this are ovaries, this is her fallopian tube, and this is her vagina” yakalli Hamad dake kallon screen din sosai, anatse Dr yace “everything seems okay, all the organs are fine no any damage” ahankali Hamad yace “can she get pregnant again Dr?” Murmushi Doctor yama Hamad yace “absolutely yes! I must say whoever did the evacuation must be an experienced Doctor, and he was careful cus that’s the only explanation for not having any damage organs” dan ijiyan zuciya Hamad ya sauke ahankali yace “Alhamdulillah” saikuma yasake kallon Dr, Doctor yace “u can ask any question if you have” dan sunnar da kansa yayi saikuma yashafa kansa yadan dago kansa ya daure sosai yace “ahhhhmm how about interc…..” sai yakasa karasa maganan yasauke kansa kasa kalman namai nauyi, Dr yadanyi murmushi yace “you mean if she’s fit to have sexual inter course?” Gyadamai kai Hamad yayi, Dr yace “as her gynecologist the answer is absolutely yes! She’s okay! She’s healed! Everything is perfect fine and back to the way it use to be before! So she’s fit for sex once she’s back to normal” gyadamai kai Hamad yayi Dr yace “you will see her psychiatrist tommorow noon” gyadamai kai Hamad yayi yamike tsaye ahankali Dr yabasa hannu suka gaisa yace “don’t worry much! You wife is gonna be absolutely fine” dan murmushi kadan Hamad yayi yace “thank uuu” yawuce yafita daga office din yakoma room nasu Mamie tace “me akace Hamadi?” Ahankali yace “progress report nata aka fadamin saikuma gobe psychiatrist dinta zai gani by 12 na rana” Mamie ta gyadamai kai yawuce wajen gadon yazauna.
Sai 10 nadare Mamie takadashi yatashi su tafi shida Aya cus Aya tagaji tashi yayi suka wuce suka tafi dakin da Mamie tazaba musu yakai Aya adan kunyace kansa na kasa yace “if you need anything call me inachan dakin” murmushi Aya tayi tace “wanka kawai zanyi nai bacci nagode Ya Hamad nagode, Allah ba Asmeey lafiya” ahankali yace “Ameen” yawuce yafita daga dakin yarufe mata kofa.
Yawuce tasu dakin maida kofa yayi yarufe ya danna lock again kayan jikinsa yarage yawuce bayi yayi wanka yadauro alwala yafito shiryawa yayi cikin jallabiya ya shimfida dadduma yahau salla na addu’o’i dayakema Asmeey sai kusan 2 yatashi yacire jallabiyan yahau gado yayi shiruuuu kafin ya lumshe idanu moment nasa da Asmeey na fadomai apart from first and second sex nasu the 3rd one wanda yayi rannan dazaiyi tafiya na dawomai a brain duka duka 3times fa yayi sex but they were all so beautiful and memorable in his heart and he wants them again, hannunsa yakai yakama gabansa daya gama mikewa yayi wani wahalalen ijiyan zuciya before kwata kwata baida sha’awa but yana aure especially sanda ya sadu da ita shikenan komi na jikinsa ya chanza, da kyar yayi rayuwan gidan nan he was happy zai koma gida bikinsu but gabaki daya bai samu yayi ba, ga January nan yakare gobe 1st of February, rabonsa da sex tun 17th of October last year, he’s very horny, yasake fuzar daga ijiyan zuciya yatashi ya zauna yarasa inda zaisa kansa yayi tagumi sha’awa na damunsa, bayi yashiga duk sanyin da akeyi haka ya kunnama kansa ruwan sanyi yafito ya kwanta but abin yasake tashi juye juye yashiga yi agado yana wani irin nishi yayi ruf da ciki ya kifa kansa a pillow yasaki kuka ahankali ya danne gindin sosai agado yace “please Asmeey wake up soon! I need uuuuu” shidai baisan tayaya and tayanda bacci yadaukesa ba yatashi da asuba yaga yabata gadon ko mafarki yayi oho bedsheet ya chanza ya kai wannan bayi yasa washing machine yayi wanka yazo yayi salla yasake kwanciya yakira Mamie…..
EPISODE 1️⃣1️⃣4️⃣



Yau 28th of February.
Tun bayan first week of zuwansu yakoma aiki, karfe 4 yake tashi daga aiki zai taho hospital sai 10 nadare zai wuce gida da Ya Aya, Hamad yarame, suma chan gida an damu ganin yarinya taki dawowa daidai.
Hamad ga damuwan Asmeey ga sha’awa na neman hallakasa so dayawa yanaso kodan kwanciyane ma yayi a gadon yadan tabata ko yadan taba boobs dinta ko zai sami natsuwa cus condition nasa is not even funny yanzu kaman he’s loosing his mind tsabaragen sha’awa, kuma yanzu yana kamasa anytime anywhere not just da dasai dare yazo kwanciya, gashi su Mamie da Aya kullum suna tareda ita lallabawa kawai yake dakuma azumi, kuma duk uban matan office nasu da kalan kayan dasuke sawa baitaba jin sha’awan wata ba the only mutum dayake sha’awa arayuwansa is Asmeey! Ko yana cikin sha’awa ita yake gani! Yana cikin sha’awa moment nasu da sex nasu yake tunawa, gashi bai iya Mastubation ba, wahala yasa wata rana ma ya gwada yi kozai sami sukuni but yakasa.

Yau yana zaune a office aiki yake da system dinshi Mona tai knocking ta shigo tana sanye dawani mini skirt da yar riga mai kama da singlet rikeda wani file tace “the files you asked for” tamikamai files din, hannu Hamad yasa ya karba batare daya kalleta ba tajuya tafita daga office din kawai gabansa yakada yatashi kifa kansa yayi a table ya harde kafafunsa yafara huci hannayensa nawani irin shocking sunamai rawa, cikinsa yawani murda kai zai mutu fa da kyar yatashi wayansa yadauka yajuya yarufe blinds na office nasa karma a hangosa yashiga bathroom nasa na office din yarufe kofa yaduka jikin kofan jikinsa narawa he don’t know wat to do the only person that comes to his mind is Ya Mustapa he needs to talk to him karya mutu, dialing number sa yayi a ringing na uku Ya Mustapa yadauka cikin wannan muryan natsuwan nasa da manyance da datttaku yace “Hamadi! Ya kuke?” Jikin Hamadi rawa kawai yake belt nasa yashiga cirewa sabida yabude wandon abun yafito cus idan baiyi hakaba akwai matsala sai wani irin nishi yake, anatse Ya Mustapa yace “Hamadi!” Murya chan kasa Hamad yace “Yayaaaaa!” Excusing kansa yayi yashiga office dinsa ya maida kofa yarufe yasami kujera yazauna calmly yace “menene? Wat happened? Wani abu yasami Asmeey ne?” Girgizamai kai Hamadi yayi alamun a’a cikin muryan dake shaking yace “n……no” Ya Mustapa yace “toh why are you crying meya sameka”? Wlh yarasa inda zaisa kansa kawai yasakinma Ya Mustapa kuka ba kakkautawa, wahala da azaba sunmai yawa, Ya Mustapa yayi shiru today is Friday yasan yaron nan around this time agarinsu yana office, did something happen a office ne hakan yasa gently yace “wani abu yafaru a office ne?” Girgiza kai yayi da kyar yace “I…can’t…sleep Yaya…..” cikin voice na kuka yace “I……..is…..disturbing me anytime…anywhere…my body will be shaking kaman zan mutu” shiru Ya

End Ads

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login