Showing 120001 words to 123000 words out of 221707 words
suka fice, shikuma yatashi yadawo daki, ya shigo yamaida kofan yarufe yazo wajen gadon yana kallonta, idanunta sun kumbura sosai, taji jaa na wahala, lips dinta sun taso, zama yayi gefen gadon yasa hannu yakama hannunta yarike yayi shiru saikuma ahankali yace “thank you Husnah! And thank you!” Yayi shiru yana kallonta kai wani mahaukacin son Asmeey ke fizgansa, sakin hannunta yayi yamaida ya ijiye yaja bargo yana rufamata da kyau yamike ahankali yawuce bayi, wanka yayi yafito dagashi sai towel still kallonta yake ya shirya cikin wani shadda fara mai kyau yadauki hula ya kafa ango sak! Wallahi wallahi he’s extremely happy today, he’s this type of person da kullum he’s just being himself not happy at the same time not sad, but today baisan yazaiyi bayanin ba he’s extremely happy! Dudda Asmeey ba lafiya but yana cikin wani mugun mugun farin ciki da annashuwa da jin dadi, zuciyansa namai sanyin dadi kuma yamai haske irin karkar dinnan, yana fesa turare sai murmushi yake yana tuna yanda yaji daya shiga cikinta, yagode ma Allah daya halitto jima’i cus baitaba sani akwai abu mai dadi haka ba saida yayi yau? Like kunsan dadin jima’i kuwa? Duk maganganun Hameed nonesense ne sai yayi zai gane dadin can not even be discribe, shi kadai yasan dadin dayaji acikin jikin Asmeey!.
Dadduma ya shimfida yayi zuhur da la’asar sannan yatashi yahau kan chair yakunna desktop yajuyo yana kallon Asmeey while desktop din is booting, gama kunnuwa System din yayi hakan yasa yajuya yayi connecting to router nashi yashiga mail dinshi cus he’s expecting a feedback from Microsoft any of this days, yana bude email nashi yaga sako from Microsoft saiya tsaya chak kawai gabansa yahau faduwa, he wants to win this gasar sabida he puts his all in developing the software, yasaka all kudaden dayake samu na side hustle dinshi in this, yanayin su trading dasu crypto fa duk anan kudin yatafi, cus building a software is expensive yana samun aiki online fa kawai he’s buying so many things a online na software dinsa saisa yan uwansa don’t even know he makes cash cus yana samu yana using for something a software, a process na aikin nan desktop dinsa crash Ya Mustapa had to buy another one for him, his sweat, determination and hard work are in this software nan daya musu developing, da ace dane idan baiciba he will be hurt fa but it’s okay, but yanzu idan baici ba he will be hurt, very hurt and devastated cus yanada mata da he hasn’t done anything for, Matar da har yanzu kayan gidan mahaifinta takesawa not his! Baima matarsa komi ba, he needs the money for kanshi, for family shi for matarsa, and he wanna work with Microsoft cus he feels he’s skillful and he can take Microsoft to the feature and overall with the way things are he wanna take matarsa out of Nigeria because of this her mother, shiruuuu yayi sai kawai yaji yakasa budewa saiya maida desktop din yakashe.
Tashi yayi yabude kofa yafito yasauka kasa bude kofa yayi, a compound dinsu yaga Mamie da Ya Mustapa na jerowa tare suna hira, Mamie tayi kaman batasan meke faruwa ba, Ya Mustapa sai kallonsa yake ganin yayi kyau, murya chan kasa yace “ina kikaje Mamie”? Mamie tace “Babansu Alameen naje gaidawa wai yayi hatsari tuntuni ban shiga ba sai yau Allah yayi, Gwaggo ku nabarota achan” gyadamata kai yayi yadan kalli Ya Mustapa yana sunnar dakai anatse yace “Yaya they’ve replied me” Dasauri Ya Mustapa yace “who? Microsoft?” Gyadamai kai yayi atare Ya Musty da Mamie sukace. “Kasamu? Kaci?” Ahankali yace “Yaya kai zaka dubamin” daga Mamie har Musty kallonsa sukayi Mamie tace “muje ka dubamai Doctor” Mamie tace “in sha Allah zaka samu da iznin Allah, bakaramin addu’a namaka akan abun ba” falo suka zauna Hamad yaje sama yadauko laptop dinsa ya kunna, he can log into his email anywhere yasauko kasa yabude email din yazo yabama Yaya saiya koma gefen Mamie yazauna ahankali yayi shiru gabansa na faduwa sosai, shima Ya Mustapa gabansa na faduwa but ya dake as per big brother yayi clicking email din yabudu kawai yayi shiru babu wani reaction a fuskansa, sai jikin Hamad yayi sanyi sosai Mamie ma haka amman ta daure takama hannunsa Hamad tace “bakomi Allah zai baka better opportunity, ni da mahaifinka daman munce zamu bude maka cafe gakuma flat dinku an kusa gamawa bakomi kaji! Allah sa hakane abinda yafi alkhairi agareka” ijiyan zuciya Ya Mustapa ya fuzar mai zafi yakalli Hamad da hawaye yaciko idanunsa sosai, anatse looking sad yace “sorry Hamadi kaji….. I mean CONGRATULATIONS HAMADI KACI!” Daidai hawayen sun sauko daga idanun Hamad Mamie tawani haukace ta taso tazo wajen Musty tace “mene mene? Yaci? Mene?” Laptop din Ya Musty yadauka yabama Mamie yace “congratulations Hussain Hamad Abubakar for emerging as Microsoft Talent hunt winner” zubewa kasa Hamad yayi yay sujjada sai kawai yataso Mamie ma tai sujjada ta taso tawani rungume Hamad ya kankame Mamie sosai yafashe da kuka sosai he can’t believe it yace “Mamie naci?” Mamie tace “kaci Hamadi! Kaci! Kaci d’ana, you won” sujjada Ya Musty yayi shima burinshi yagama cika na duniya, baida wani damuwa dayafi na Hamad shima yasami aiki yanzu barinma auren nan da akamai, ga zagin da Mom tamai dan Mamie tabasa labaran duka abinda Mamie tace datazo shi kadai ta fadamawa dan ko Abba bata gayamawa ba, suna ahaka Ya Hameed yashigo daga office ganin Hamad na kuka Mamie ta rungumesa sosai ga Ya Mustay na kallonsu yasa yazo wajen da sauri yana jefar da jaka yace “what happens to Hamadi? Mamie menene na ganku haka? Wani abu yafaru ne?” Mamie na sakin Hamadi tace “Mustapa nunama Hameed” Dasauri Hameed yaje wajen Ya Musty ya karbi laptop din Mamie ta tashi da sauri tace “bari na kira Baban ku, nakira Faisal da Abdullahi” jikin Mamie har rawa yake dan Murna
Hameed dayaga abun wani tahowa yayi dagudu ya rungume Hamad yana murna sosai yace “you did it Hamad! Wlh ninasan kai zakaci! Bantaba damuwa da thousand and thousands of yan tech dazasuyi applying all over the world for this competition ba sabida Hamadi your brain don’t work like na sauran mutane! You are special Hamad! I told you wani jinkirin alkhairi ne! Look at you kaci gasan dakeda price na 500million dollars that is #777,585,000,000.00, seven hundred seventy-seven billion five hundred eighty-five million naira kasan mu yan banki munsan kan kudi, my Hamadi is a billionaire banda haka u will be working with Microsoft for life, kabar Nigeria kenan fa! Oh Allah! Alhamdulilah! Alhamdulillah! Auren ka comes with good luck wlh”.
EPISODE 5️⃣5️⃣
Ya Mustapa sai kallon Hamad yake dake murmushi da Hameed he’s super super proud of the boy, extremely proud, kudaden dayake kashemai yana basa yashiga classes dinsu na tech baiyi nadama ba, everything was worth it, look at Hamadi today! Allah kenan ubangijin da shi kadai keda karfin iko da mulkin dazai iya chanza rayuwan duk wanda yaga dama in seconds! Bahaushe yayi gaskiya dayace dare daya Allah kanyi bature!
Shigowa gidan Abba yayi su Faisal ma haka sukai kan Hamad habawa zokaga dariya da murna, Abba yazauna kusa da Ya Mustapa yace “nunamin naga abin arzikin da d’ana Yayi Doctor” Mamie ma dasauri tazo ta zauna kusada Abba, su Faisal duk sukaje wajen suka zazzauna kan kujeran kowa na matso da kai dan ganin screen din system din, Hameed harda tsayawa ta bayan kujera ya tsaya saman kansu danya gani shima kaman baigani ba, Abba yaciro glasses nasa a akwati yasaka yana dubawa yace “dingamin bayani dalla dalla Doctor” Ya Mustapa yace “Abba Hamad shine yaci gasan zasu biyasa dala miliyan dari biyar! Ana maganan biliyan dubu dari bakwai da saba’in da bakwai da miliyan dari biyar da hamsin kudin Nigeria, saikuma yazama official staff nasu, banda haka as long as ana amfani da software Hamadi will be earning commission nasa for life, saikuma yanzu sun basa wasu number dazaiyi amfani da ita yaje embassy sharp sharp ya karbi visa, ana bukatansa a headquarter nasu na Washington DC on 18th of this October damuke ciki sabida reviewing software tare zasuyi lunching software din on 1st November, so yanzu dole Hamadi yafara shirye shirye yaushe ne 18th na watan nan?” Dasauri Mamie tace “nan da kwana goma kenan dan yau takwas ga wata” Faisal yace “that means he need to travel before the said date?” Ya Mustapa yace “yes maybe on 16 ko 17th yayi tafiyan, sannan yana bukatan Lawyer sa dazai tsayamai achan dazai tayasa reviewing papers na agreement kafin yayi signing” Abba yace “lawyer kasan waje chan kenan? Toh yazamuyi da wannan”? Ya Mustapa yace “I have a friend da achan aka haifi kanninsa kuma babban lawyer ne I can arrange that for Hamad” kowa yayi shiru, ahankali Abba yace “Hamadi na zaije kasan waje Doctor?” Abba yace “Hamadi na d’ana yaci gasan da duka duniya sukai participating? Yarona bakar fatan Africa daga kuma Nigeria ya buge kowa shiyaci?” Gyadamai kai kowa yayi sai idanun Abba suka ciko da hawaye ya kalli Hamadi dake murmushi akunyace yana kallonsu a kujeran dake facing nasu yace “zonan Hamadi” tasowa Hamad yayi yazo wajen sai kawai Abba yamikamai hannu yace “yau kasani farin ciki da alfahari Hamadi! Allah nagode maka daka bani duka yaran nan nawa, Welldone Hamadi Welldone my champion!” Murmushi Hamadi yayi sosai ganin yanda kowa is proud of him, his family ma sunfisa murna, ahankali yace “Abba thank you kaine kasani school, kabiyamin kudin makaranta, saikuma Abba na nabiyu Ya Mustapa!” Abba yace “kwarai natuna sanda nake fada ina cewa wayan nan online classes din nan dakake shiga me amfanin su, me amfanin certificate din, kaida kagama university me kuwa ka akeyi dawasu program? But Mustapa believed in you! Baya gajiya da baka kudi kashiga, baitaba nuna yagaji ba, he keeps sponsoring you yana saya maka laptop yana saya maka desktop, Mustapa da gaske kaine mahaifin Hamadi na biyu nagode Allah maka Albarka” anatse Ya Mustapa yace “i didn’t do it alone nima Abba, kagan su Abba” yanuna Ya Faisal, Ya Abdullahi da Hameed yace “basu taba karban albashi no matter how small abun yake basu bama dan uwansu ba sabida dukanmu knows baya aiki, Mamie da Abba kullum ina alfahairi da kalan tarbiyan da kuka bamu gabaki daya na soyayyan juna, supporting juna, rashin kyashi da rashin hassada, da jin dadi ko yima dan uwanmu dariya sabida bai sami wani abu ba, katuna su Faisal, Abdullahi da Hamad ne suka hada kudinsu suka sayamai machine not even me Abba, yau kalli abinda Hamadin mu yazama saidai muce Alhamdulillah” sosai Mamie da Abba ke jinjina kai Abba yaciro wayansa yace “wai ina Gwaggo”? Hameed yace “tana gidan mutane Abba” Abba ya girgiza kai yace “Hameed zo kiramin yan uwana kahadamu conference din nan yanda kakeyi dole suji good news din nan, ina matarka ka sanar da ita?” Adan kunyace ya sunnar dakai yace “kanta na ciwo tana bacci tasha magani”.
Aka kiramai su Abba ya sanar dasu Hamad yaci gasan Microsoft, Hamad sai kallon kowa yake they’re so happy sai planning ake ana shirye shirye shi kansa is very happy tunani daya kawai ya tsayamai arai how will he travel ba matarsa? Yasan idan yaje he can do all he can tazo itama but for now dole yabarta yatafi but idan mamanta tadawo fa? Ya zaiyi? What will he do? How is he going to protect her now? Yana tunanin Abba yace “kutashi muje mosque” tashi sukayi suka tafi Mamie tawuce kitchen, wani magani tasaka a wuta tayi alwala anan bayin falo tai salla takoma maganin yatafasa wani sabon baho ta dauko ta juye komi tafito daga kitchen daidai Gwaggo na shigowa gidan tace “ina zaki da baho ruwan zafi haka Hamida” anatse Mamie tace “sannu da zuwa Gwaggo amfani dashi zanyi” tawuce sama, sallama Mamie tayi dakin shiru saita bude kofan ahankali Asmeey bacci takeyi bayi taje takai saita koma kasa ta hado abinci da shayi tadawo sama ta ijiye a gefe, taba Asmeey tayi da idanunta sukai suntum tace “Asmeey, Asmeey” bude idanu Asmeey tashigayi ahankali dasukai jaa sosai jikinta ba zafi ganin Mamie dasauri tabude idanunta duka sai kawai tashiga kokarin tasowa Mamie takamata ta taso da kyar kawai tasakinma Mamie kuka da kyar tace “Mamie zan koma dakinki nafison wajen” dan murmushi Mamie tayi tace “tom shikenan ya jiki meke miki ciwo?” Ahankali tace “komi” kamata Mamie tayi ta tashi da kyar, Mamie tariketa tana tafiya da kyar take taka kasa da Hamad ne da bata iya tafiyan ba, sukaje bayi, Mamie ijiye kunya tayi and help her sosai tamata abinda yakamata tai kuka kaman me but saikuma taji dadi Mamie tasa tayo alwala tafito salla tafarayi duk Mamie na jiranta sannan takawo abinci tabata taci sosai tasha tea taci pepper soup, Mamie tace “bansan wani magani zaki sha idan mijin a ki ya shigo saiya baki” gyadamata kai tayi Mamie tamike around 8:20 bayan tayi sallan isha’i tace “bari naje dakina nima na watsa ruwa” Asmeey ta gyadamata kai ahankali Mamie tafice.
Lamo tayi kishingide azaune kan gado dan Mamie tace “karta kwanta bata dade dacin abinci ba” shiru tayi tana tuna everything that happen tsakanin jiya da daddare zuwa yau da rana da sauri ta kulle fuskanta she can’t believe Ya Hamad baida kunya haka cus tagansa shiru shiru shi kadaine babu ruwansa agidan nan bawan Allah dashi, Ustaz but he turns out to be so naughty tadan tura baki, hannunta takai ta taba bakinta tai shiru saikuma tasauke ta taba boobs nata murya chan kasa tace “how can a big adult be sucking nono like a child?” Turo baki tayi saikuma tarufe fuskanta kunya takeji da tsoronshi but kuma she’s missing him ina yake 8:40 baidawo ba? Ina yaje? Where’s he?.
EPISODE 5️⃣6️⃣
Wuraren 9 taji ana kokarin bude kofan dakin, dasauri ta kulle idanunta tana azaunen, Hamad yabude dakin ya shigo, binta da kallo Hamadi yayi, ganin ta chanza kaya yasan tai wanka maybe Mamie ce tashigo, dan kunya yaji ya maida kofan yarufe yataho ahankali rikeda wata yar karaman paper bag yazo gaban gadon, Asmeey na zaune ahaka kawai taji Ya Hamad yawani irin rungumeta dayasa taji gabanta yawani fadi, murya chan kasa yace “kin tashi Matata?” Gyadamai kai tayi ahankali kirjinta na bugawa, dan dagota yayi kadan yakalli fuskanta murya chan kasa mai sanyi da dadin sauraro yace “tsorona kikeji?” Kaman bazatai magana ba saita gyadamai kai alamun eh, dan murmushi yayi ya manna mata kiss a kumatunta mai laushi yace “kidena tsorona kinji”? Murya chan kasa tace “toh kar…..ka…sake…min” shiru yayi yana saurararonta, gaskiya Asmeey taji jiki hatta muryanta yadawo kaman na yan yara, yayi sanyi karara, ta wahala, wani soyayyanta na fizganshi yace “tom naji but yanzu relax babu abinda zan sake miki, you made me the happiest man alive today” hannunta takai tarufe fuskanta ahankali, murmushi yayi ya kwashe hannun yawani rungumeta ahankali yace “nakawo miki abinci or your ice cream?” Girgizamai kai tayi alamun no, da kyar kaman wacce duka ciwon duniya yakama tace “naci abinci” ledan magungunan ta yadauka da bottle water yabude yabata da kansa tasha yasake hugging nata yace “I have a gift for you saisa ban dawo da wuri ba” dan tasowa tayi kadan yayi supporting nata tareda bata paper bag din, karba tayi ahankali tadan kalleshi amman kafin su hada ido ta sauke kanta nauyinshi takeji sosai yanzu, bude jakan tayi taga wani box haka na jewelry red, cirowa tayi ta ijiye jakan a gefenta tasa hannu tashiga bude box din ahankali kafin tagama budewa, wani simple sarka ne mai bala’in kyau yanada pendant na heart shape dudda batasan nawa bane but kana gani kasan is expensive sabida yanda yake kyalli wlh zai iyafin 50k but kyautan yamata bala’in dadi but anytime ya kashe kudi sai yadinga bata tausayi, ita she’s okay he doesn’t have to be going extra miles for her, sai kawai hawaye yafado mata daga idanu dasauri Hamad yace “why are you cryin…..” rungumeshi tayi dayasa yakasa karasa maganan yayi shiruuuuu kaman ruwa ya cinyesa,
ahankali Asmeey tace “thank you Ya Hamadi, babu wanda yataba bani abu danakeso kaman this, it’s so beautiful, thank uuu” murmushi yayi yaji wani dadi yadagota yace “kawo nasamiki” basa tayi yadauka yabude yasamata saikuma yadawo ta gabanta wowww! This is your thing! Yamiki kyau” wani murmushi tayi tana shafa wuyanta da sarkan, gently ya matso da kansa wajen wuyan faduwa gabanta yayi kafin ta ankara ya manna ma wuyanta kiss da necklace din, tashi tsigan jikinta yayi sosai da sauri tadan tureshi alamun bataso yadena dan jimm yayi sai yasauka daga gadon yawuce yadauko laptop dinshi yadawo gadon yazauna yajawota jikinsa ahankali sai tai lamooo sannan yashiga kunna system din yabude email din yace “read this” yasamata system din a cinyanta tafara karantawa ganin Hamad yaci wannan gasan dahar ya gwadamata yanda software ke aiki kawai saita yunkuro daga jikinsa ta taso zaune ahankali da kyar ajikinsa tadaura hannuwanta duka biyu abaki ta dukar da kanta tana wani kalan kara kallon rubutun dake system din tana karantawa in disbelief, so many abubuwa ne suka shiga taso mata especially maganganun Mom da yanda take downgrading family, especially Hamad datake kira da jobless, mental, menene, menene, wlh saitaji wani kuka mai kyau yazo mata na murna na farin ciki da jin dadi kai she’s just crying, Hamad yataso da sauri zai mata magana sai kawai tai hugging nasa so tight!
You know that feeling na you are proud of mijin daka aura! That is what Asmeey was feeling, Hamad na shafa mata baya yana murmushi cus yasan kukan farinciki ne, awani irin hankali tace “thank uuu for winning Ya Hamad! I am very happy! Very very veryyyy happy! Allah maka albarka kaji! Congratulations” Wani murmushi yayi mai sauti her prayer means so much to him and it’s special, do you how a man feels when his wife thank him for winning something? Murmushi yayi ahankali yace “thanking for marrying me despite me not having anything or given you anything! Thank you for staying with me under