Showing 69001 words to 72000 words out of 221707 words
hannunta mai lafiya tana kaiwa yana rawa sosai tana bama Mom, tsabagen yanda take tsoron Mom koda hannun yakai saita kasa sawa acikin na Mom, ita Mom ce takama hannun nata tarike gently takamota tace “mike kizo Princess” mikewa tsaye Asmeey tayi jikinta kyarma yake kaman ba Mom dinta ba, Mom tace “careful kada ki fama hannunki mai ciwo” kallon Mom kawai Asmeey take tana tafiya ahankali she thought akan dayan chair wajen Mom zata sata sai kawai Mom ta daurata kan cinyanta kaman yar yarinya tace “zauna kan cinya na, zauna kan cinya na my beautiful autan mata na, kyafkyafta idanu Asmeey tashigayi tana kallon Mom cikin wani irin emotional state dayaro ke shiga na mamaki da kewan mahaifiyanta Asmeey tace “Mommy” Mom tace “yes Baby” wani irin rungume Mom Asmeey tayi tafashe da kuka Mom na murmushi tana shafa bayanta tace “stop crying” kusan 20secs Mom tayi da kyar tacirota daga jikinta tana kallonta takai hannunta kan fuskanshi har wani zabura Asmeey take yanda take kuka, rabon datai huging Mamanta haka ta manta tana wani kalan haki, Mom takai hannunta tana share mata fuska tayi murmushi tace “kinaso nadinga miki haka kullum nadena dukanki”? Mom knows yaranta so well, she knows all abinda Asmeey keso is love, she knows damn well cikin yaranta Asmeey duk tafisu sonta, Asmeey loves her Mom kaman wacce akama baki da Mama, yarinyar nan nason mahaifiyarta, gyadama Mom kai Asmeey tayi ahankali, Mom tace “i will make you an offer toh” tayi dan shiru tace “I love you Asmeey, nasan I’ve been super harsh and hard for you but i am doing duka sabida kizama wani abu nan gaba, ki gajeni and be a better woman sama dani, kin taba zama kin tambayi kanki mesa duk cikin yarana kena zaba ki zama lawyer kaman ni? Mesa ban zabi Aya ko Ayasha ba saike Asmeey?” Ahankali Mom tace “sabida duk nafi sonki” wani iri Mom tayi da fuska tace “ranan da Fawaz yamiki this Babanki ya sakeni saki daya!” Dasauri Asmeey takalli Mom, Mom tace “don’t worry I didn’t blame you banji haushi ki ba kaman yanda nasabayi da” Mom tayi shiru tace “Babanki bai sanar dani ya aurar dake ba sai jiya da daddare a well wisher yasanar dani” Mom tasakeyin shiru chan tace “yan uwan mahaifinki kap dinsu sun hadamin kai sun nunamin I am no body, an sakeni kuma aka wulakantamini y’a ta hanyar aurar dake ga mahaukaci mai tabin hankali kuma wanda baida abinyi jobless mutum like Hamad” Mom tasake shiru tace “now this is my offer” ahankali Mom tace “Stand up kitashi daga jikina kiwuce dakina ki zauna cus I don’t accept this marraige zan karba miki saki nida ke will be best of friends, I will shower you with my love and affection sannan zan baki miji na gari kaman nasu Yayyinki Aya or standup and follow them kuje Kano but listen to this” Mom tadan gyara glass din idanunta tana kallon kwayar idanun Asmeey da kirjinta dake dukan uku uku tace “idan kinbi mutanen nan nayafeki as y’ata sannan Allah ya wulakantaki Asma’u!” Wani girrrrrrr kan Asmeey yayi kaman an kunna inji, Mom tace “idan kika bisu na daura bakina akanki Ya Allah yahanaki kwanciyan hankali!” Girrrrrrr haka kanta yakara kara this time around kaman ana zuge zip din riga, Mom tace “idan kika bari mahaukacin chan ya kwanta dake Allah ya hanaki farin ciki bazaki taba ganin daidai arayuwanki ba!”Saikuma Mom tadan sassauta murya tace “I hate mutanen nan sosai
Na musu tsana da bantabama wani ba, I hate Hamad, na tsani yaron nan sabida yataba Fawaz dan haka kikai zaman aure dashi ni uwarki kuma mahaifiyarki nace Allah ya tsine miki albarka!” Rawa kafafun Asmeey yafara hakan yasa Gwaggo da take tafarfasa ta taho wajen tasa hannu takama hannun Asmeey tace “sallaman ya isa haka wuce muje kafin afara cin zali” Mom tama Asmeey da Gwaggo keja wani kallo tace “you have two options trade carefully” Gwaggo tawani jaa Asmeey ta sauka daga jikin Mom tace “dalla muje” Gwaggo tashiga janta Asmeey na bin Gwaggo but kallon Mom take dataki kallonta saima wayanta taciro tana daddannawa wani karfi ne yazoma Asmeey sai kawai ta turje Gwaggo ta tsaya chak tareda juyowa ta kalleta tace “ke Asama” dukawa Asmeey tayi tasa guiwowinta akasa, Abba, Gwaggo, Kawu, Mama, Baba da su Ya Mustapa da matayensu dake cikin mota duk kallonta ake banda Hamad dake gaban motan Abba kansa akasa, Munir yataho kanta azuciye kafinma tayi magana yace “Asmeey don’t even say abinda kike shirin fadi, wai are you mad? Mom will kill you kika cigaba da zama anan?Sabida she hugged you just now is that it? Kin dauka u will keep getting daily doze of hugs ne? Ya Asmeey”?Fashewa da kuka sosai Asmeey tayi cus nobody will understand wat she is going through da tsinuwa da bakin da Mom tamata, kawai sai tayi kneeling tama kasa magana kuka take Ya Allah she is in pain, curses daban daban Mom ta daura akanta idan tabisu bakin uwa na kama yara, kowa kallonta yake, Anty Asiya Matar Ya Mustapa tace “Baban Areef maman yaran nan is a witch wlh, she will kill yarinyar nan eventually, I’m just feeling bad for Hamad and the poor girl as well” tayi tsaki ta dauke kanta cus kallon Asmeey nasa idanunta na ciko da hawaye, Baba strictly yace “Asma’u tashi muje” ahankali tana kuka tace “Baba kayakuri, dan Allah kayakuri bazanje ba” wani murmushi Mom tayi ta karkada kafa tace “Ya isa, tashi kizo muje ciki” babu musu kaman wata robot Asmeey tashiga kokarin tashi har Gwaggo saita bude baki hangame tana kallon ikon Allah, mikewa tayi daidai zata juya sai kawai suka hada ido da Hamad dake gaban motan Abba yana sanye da milk yadi dayamai shegen kyau yazuba mata idanu bazakace ga takamaimen menene kan idanunsa ba, sai kawai takasa daga kafafunta, takasa motsi, takasa daina kallonsa, sai kawai takara fashewa da kuka shikuma yana zaune yana kallonta kur, tasowa Mom tayi tazo wajen tasa hannu takama hannunta tace “dalla wuce muje me kike kallo awanchan mai tabin hankalin”? Tajuya tajata Asmeey na binta but kallon Ya Hamad take dake kallonta tana kuka kowa na kallonsu, chak Mom taji an rike Asmeey cus takasa janta dasauri Mom tajuyo dantaga waye aka dauke Mom da mari da saida taga duhu dayake is unexpected mari jikake taaassssss!!! Asmeey tayi ihu tace “Mommyyy!” Ganin an mari Mom dinta…….
TOM JAMA’A ANAN NAKAWO KARSHEN FREE PAGES 🤗
THANK YOU FOR READING MY STORY!
SHIN WAKUKE GANI YA MARI THE ALMIGHTY BOSSY MOM??
ANYA TAFIYAN ASMEEY KANO ZAI YUWU??
YAZATAYI DA TSINUWAN MAHAIFIYANTA??
AGANINKU TSAKANIN MOM DA BABA WA ASMEEY TAFISO???
KUNA GANIN ASMEEY NA SON HAMAD???
ZATA IYA TAKE TSINUWAN MOM TAYI XAMAN AURE DA HAMAD??
KUNA GANIN MOM ZATABAR SU SUYI ZAMAN AURE??
SO MOM TA IYA LALLABA YARA HAKA HARDA KIRAN ASMEEY AUTAR MATA NA! MY BABY! MY PRINCESS 👸
GROUP DAZAKI IYA SHIGA
EXCLUSIVE 5K (Email update)
VIP 2k (Telegram group)
GGM 1K (Telegram group)
GM 500 (Telegram group)
KINDLY PAY INTO
6353995766 M SHAKUR WORLD MONIEPOINT
OR
7032934950 AISHAT MUHAMMAD OPAY
OR
3107021073 AISHA MUHAMMAD FIRST BANK
CHAT ME UP DA EVIDENCE OF PAYMENY
wa.me/+2347012181461
PLEASE SUPPORT ME BY SUBSCRIBING ❤️❤️❤️
POSTING CONTINUES ON SATURDAY ❤️❤️
*UWA KO UKUBA*
2️⃣5️⃣
EPISODE
YA ALLAH NA KAGA ZUCIYANA GA HAKKINA NAN DUK WACCE TAKARANTA MINI BATARE DATA BIYABA BAN YAFE MATA BA!
JOIN OUR PAID GROUP AKWAI NA 500, 1k, 2k, 5k OR AREWABOOKS @mshakur
SUPPORT ME PLEASE 🙏
THANK YOU
PAY HERE AND WATSAPP ME
PAY INTO
6353995766 M SHAKUR WORLD MONIEPOINT
OR
7032934950 AISHAT MUHAMMAD OPAY
OR
0895672695 AISHAT MUHAMMAD GT BANK
wa.me/+2347012181461
Asmeey felt every pain na slap din Mom a fuskanta har wani runtse idanunta tayi cus gani tayi looking at mahaifiyanta da Baba ya mara agabanta is taboo tayi wani ihu kaman mara lafiya zatabi mahaifiyarta kasa ahaka Baba yafizgota, Asmeey takara juyawa tabude idanunta tana wani irin kuka tamikama Mom hannu tace “Mommmmy” Baba yajuyo da ita dan ya bala’in zuciya yadaga hannu zai kaimata mari Asmeey ta kankare a bala’in tsorace dan Baba baitaba dukanta ba hannun Baba daya daha sama looks like kaman wani big rock is about to fall akanta yanda ta sankare in fear sai kawai Baba ya dakata he can’t hurt yaransa especially yaro mai tsoro haka irin Asmeey, ya daka mata mummunan tsawa yace “is something wrong with you Asma’u?” Girgizama Baba kai tayi tama daburce duka, Baba kaman zai rufeta da duka, Baba yace “kin dauka yanzu wannan matan nada authority akanki ne? I do not have any authority on you nor your mother this is addininmu, are you a small girl? Tun kina karaman ko kinje islamiyya har gida ana koyarda ku, bakisan menene aure ba? You are Hussain responsibility and right! Karkashin mijinki Hussain kike! Aljannarki na karkashin kafansa! Idan kikamin wani hauka anan zan saba miki ainun!” Ashe iyayen da basa masifa basa dukan yaro ashe idan sukayi abin baya kyau, Asmeey har wani fitsari fitsari taji tanaji, tunda ta taso bata taba ganin Baba this angry ba, bata taba ganin Baba shouted at any one of them like this ba, sai yau, bata taba ganin Baba yay zuciya hakaba sai yau, tsakar gidan tsit hatta ita Mom kanta takasa motsi daga kasan kafafu sun rike, Baba yakalli Mom dake kallonsa yace “who do you think you are Salima? Wacece ke? Sabida I respected you nabaki freedom, na daura miki ragaman handling makarantan yarana doesn’t mean ke ce ke iko dani, yarnan!” Yanuna Asmeey dake kuka tana shaking yace “y’ata ce! Nina haifeta! Hakki ne akaina na aurar da ita ga miji na gari, idan kin isa naga kin hana yarinyar nan bin mijinta zuwa gidansu yau saina gwadamiki ke ba kowan kowa bace face turbaya!” Baba ya yajuya azuciye yace “Hamad! Hussain come here!” Bude kofar mota Hamadi yayi yafito kansa akasa, Mom na kasa dafe da kuncinta tana kallon ikon Allah dan Baba yagama disgata yau yacimata mutunci na bugawa a jarida gashi takasa tashi cus kafafun sun rike kam tazubama Hamad ido tanaji kaman ta tashi ta chakamai wuka, zuwa wajen Hamad yayi, Baba kawai yasa hannu yakama hannunsa yasa na Asmeey aciki, cikin kakkausan murya yace “ga Matar ka ku barmin gidana immediately!” Yanuna musu mota da hannu, yakalli Asmeey dake kuka yace “idan you try any nonsense bayan kinje Kano you will see abinda zan miki” kankame hannun Ya Hamad Asmeey tayi tana kuka sabida yanda ta tsorata da Baba, Baba yace “nace kuwuce ku barmin gidana!” Kan Hamad akasa yajuya rike da hannun Asmeey yafara tafiya Asmeey na binsa tana kuka sosai but still holding him tana kallon Mom dake binta da ido tana mamakin Asmeey dataga tafijin tsoron ubanta akanta, she thought babu wanda Asmeey ke tsoro aduniya sama da ita? How can this girl be afraid of Babanta sama da ita how? She thought after fadan Baba still bazata tafi ba especially with all abubuwan data gayamata but yarinyar nan ta bi yaron.
Suna kaiwa wajen Abba da kansa yabude musu bayan motan tasa yace “ku shiga nan” Asmeey yadan kalla ganin Mamanta take still shaking dakuma Baba bamatasan ina sukeba sai kawai yadaure da kyar yariketa zai sata a motan tasake fashewa da kuka tana kallon Mom, Baba yataho azuciye yace “Au bazaki shiga ba” da gudu ta shiga tawani kama Ya Hamad tace “Ya Hamad! Ya Hammad! Baba wayyoooo Allah na!” Dasauri Abba yatare Baba yace “Muhammadu Sani calm down” rai abace Baba yace “Yaya this girl tasaba da duka that’s the only language take fahimta nakega kabanni na cimata” shiga motan Hamadi yayi dawani irin sauri ta shige jikansa ta kwakumeshi tana kuka sosai! Abba yace “Faisal zoka jasu” ba musu Faisal yafito yashiga mazaunin driver, sai Abba yabudema Mamie gaba yace “zauna” zama Mamie tayi Abba yarufe motan Faisal ya kunna yaja yabar gidan, Munir yawani sauke ijiyan zuciya, Abba yace “suntafi toh wuce kaje dakinka calm down please Kawu go with him” Kawu yazo yawuce da Baba, Gwaggo tace “an dauka shiru shiru haukane makira kawai” Abba yabude mata mota yace “shiga” shiga tayi sannan yawuce yashiga mota shima duk suka fice su Kawu suka wuce flat dinsu da Baba, yaran kowa ya koma ciki har Munir ko ajikinsa Mom na kasa, Mama tazo wajen Mom takamata ta daga Mom tamike da kyar, Mom tace “ni Baban su Aya zai mara ni? Ni Salima”? Mama tace “kiyakuri Maman Aya muje” fizge hannunta Mom tayi tawuce flat nasu zuwa dakinta tana tafiya da kyar, rabon dataji bakin ciki irin kalan na yau ta manta arayuwanta yau Baba ya guma mata, ya chusa mata sosai.
Dakinta Mom tawuce tazauna kaman zata kama da wuta rabon dataji kalan bacin rai haka in her life wallahi ta manta, ita Baban su Aya zai mara agaban kowa? Ita? Ita da in the next at most ake shirin amaidata Chef of justice na Bauchi state gabaki daya ita zai mara? Ita Baban su Aya zai dauki yarta ya aurar batare daya shawarce ta ba? Bamata sani ba, did Baban Aya have any idea who she is kuwa? Barrister Salima AKA Mrs Saraki! Ita zai mara! This is an insult to her profession! Her dignity! Her worth! Shaking tafara tadaga waya, Yayanta ta shiga kira kusan 3miss calls ta mishi ana hudu ya dauka cikin kumfan zuciya tace “Yaya kaga abinda Baban su Aya yamini ya aurar mini da yarinya batare dana sani ba”? “Hakan shine daidai, niko ya kirani cikin mutunci da girmamawa kuma nazo har gidan nan har masallaci na shaida daurin auren Asmeey kuma nasa albarka, remember rannan danazo miki fada kin tuna amsoshin da kika bani? Salima kin dauka duk zafinki da fadin ranki da girman kai da sauransu kinfi karfin Allah ne? Kin dauka u own ur kids? Forget mu uba bamu cika zama da yaranmu ba sabida zuwa kasuwa da fita aiki but we own our children, mahaifi ba abin wasa bane, but ke gani kike kaman kece mai yaranki ke kadai, just take this as Allah ne ke sakama yarinyarki, zaluntarta dakike yayi yawa Allah ya dauketa yacireta daga hannunki”muryan Mom nawani irin shaking ganin ita kawai Baban su Aya ya maida mara daraja, kaskantacciya, sannan yaranta da yan uwanta duka sun munafunceta tace “Yaya so yanzu kasani, ka yarda that jobless boy mara abinyi ya auri y’ata? Ka bari mahaifinta ya aura mata shi?” Alhaji Mahmood yace “sanda kika auri naki mijin he was jobless too da yar secondary school dinsa but mun hanaki? Mun kirasa jobless? Look at him today he’s among the few best businessmen we have here a Bauchi, that Hamad is better than mijinki asanda kikai aure, shi at least yanada kwali har masters garesa, kuma yana aiki so many abubuwa na online, gashi hafizin Al Qur’ani, ga ilimi ga natsuwa, so don’t be suprise idan yara kalansu becomes president tommorow Salima! Dan hakin daka raina shiyafi tsole idanu” muryan Mom na shaking but ta hana kanta kuka cus she’s a strong woman, and Baba is too small to hurt her saidai ita tai hurting wannan mara ilimin tace “Yaya hardakai aka yaudareni yanzu? This is unbelievable” cikin zafi Alhaji Mahmood yace “kika yaudari kanki dai and lemme tell you this as a brother tun wuri ki maidama mutanen nan gidansu, zunubanki da hakkin kanki are way too much that you’ve already started paying for them ina gujemiki ki kara dana gado, dan haka return that gidan gado to them” yadanyi shiru saikuma yace “Salimah” dadan takaici yakira sunanta saikuma ahankali yace “Salima wat is wrong with you? Open your eyes mana and look at mutumin dakikema all this rashin mutunci? Muhammadu Sani ne fa? Mutumin nan supported you all through career naki, he sponsored your education, wace kasa ne bawan Allah nan bai kaikiba? He loved you regardless of yanda bakison yan uwansa da basu miki komiba, saisa ya karo miki aure, I don’t want to see you kin rasa komi, ni kadai kikeda shi we are orphans bamuda Mama ba Baba kar zuciyan nan naki da girman kai yakaiki kirasa komi miji da yaranki please Salima kinji, me kikeso ne haka? Shaidan sai kada miki ganga yake yana taka rawa, Salimah” Alhaji Mahmood yayi maganan cikeda lallashi yace “Salimeme” yakirata da sunan tsokana, ijiyan zuciya Mom ta sauke tace “all this things dakake gayamin daga baya kenan, tunda har za’a kiraka a sanar dakai batun aure u will not call me and tell me ina sister ka and katako kazo gidan nan ayi komi agabanka you didn’t give me hint yanzu kazo kanamin Salameme kaman kana sona, Yaya do you know how painful it is a aurar da yarka kana mahaifiyanta baka sani ba? I’m highly disappointed in you Yaya ka nunamin waye naka, I am not your sister kaje ka nemi wata” zata zare wayan daga kunnenta Alhaji Mahmood yace “Salima wai kin dauka tsoronki koko shakkan ki akeji?” Dakatawa Mom tayi bata katse wayan ba Alhaji Mahmood yace “sabida kowa na miki shiru shiru ana kyaleki kina yanda kikaga
dama baya nufin ana tsoronki and lemme tell you this, yes ban fadamiki ba sabida ni kaina I was happy inaso Asmeey tafita daga hannunki, tayaya zaki hada yarinya da wannan yaron Fawaz waye baisansa anan Bauchi ba? Wlh wlh da ko Babansu ya yarda ya aurama Fawaz ita ni saina hanasa wat nonsense is something wrong with you sabida kinga ina lallabaki? Me Asma’u tamiki dazaki iya hadata da kasurgumin dan iska suje wani wuri? Salima yarda kika haifa fa da cikinki kin tsana konine saina aurar da diyar for peace kuma kice ba’a İsa a gwada miki kinyi ba daidaiba, this is the problem of girman kai yafara shiga brain dinka, you feel kinfi karfin amiki fada, yaron nan saida ya karya Asma’u he almost raped her Allah ya takaita but still he traumatized that poor girl akan me mahaifinta bazai aurar da itaba? Gwara daya hadata da cousin dinta so just shut up ki dauki takardun gidansu ki kaimusu inba hakaba nan gaba idan karma ya cimmiki don’t come running to me for help you are 47 not 27, ke ba yarinya bace go and