Showing 75001 words to 78000 words out of 221707 words

Chapter 26 - UWA KO UBA COMLT

Start ads
Middle Ads

Ya Mustapa yaciro yayi dialing number hoping zai samesa yanzu, luckily wayan yashiga yana gab da katsewa Hamadi ya dauka strictly Ya Mustapa yace "kana ina?" Murya chan kasa yace "masallacin bayan layinmu" Ya Mustapa yace
"toh come home ina jiranka" shiru Hamad yayi bai amsaba, Ya Mustapa yace "bakaji bane"? Ahankali yace
"naji" katse wayan yayi Ya Abdullah yace "zaizo ko?" Gyadamai kai Ya Mustapa yayi matan suka tashi suka wuce sama Hameed yace "kar wacce ta tambayeni kudin siyan baki ba bakin wacce zan saya" Matan sukai shewa Asiya tace "aiko bazamu bama kanninku matarsa ba" Ya Mustapa yamata wani kallo tai dariya tawuce, saida Hamad yakara bata kusan 1hr sannan yashigo gidan yakai kusan 5min tsaye gaban dakin da kyar yabude kofa ya shigo sai kuma yayi kaman bai gansuba zai wucewan sa tsabagen iskanci Ya Mustapa yace "zonan" kasa juyowa yayi su Faisal da Hameed kowa yadaura hannu a baki ya danne sabida dariya, ganin yaki motsi ya Mustapa yamike da kansa yana zuwa inda yake ya kama masa hannu suka shiga hawa bene sukai corridor yaga sun wuce dakinsu sunje dakin dake kusa dana Abba yaga Ya Mustapa yabude dakin gadajensu da komi nasu nada duk yagani aciki ga wata sabuwar dinkakiyar yadi akan gado da turaruka yace "go and shower ka shirya in this clothes nabaka 5min wih ko ranka saiya baci" yajuya yarufomai kofa yafice, kaman zai bude kasa ya shiga haka yakeji da kyar ya daure yadauki kayan yashiga bayi yayi wanka ya chanza yayi wani kyau yafito daidai Ya Mustapa da kannenshi na shigowa haba zokaga ihu sabida yanda kayan sukamai kyau. "Ango! Ango! Ango" Faisal yace
"yausai kashe arna!" Tashi Hamad yayi azuciye zai wuce kofa suka wani taresa, Ya Faisal yace "tsaya kaji dalla zaka fara, akwai different holes in the place akwai na sex dana pee" dukawa Hamad yashigayi suka fashe da dariya suka kara binsa kasa suka dudduka, dasauri yamike yarasa inda zaisa kansa ya cika yayi fal, Ya Abdullahi yace "she is a small girl karka tearing nata fa Hamad please" kaman wanda zai kurma ihu juyawa yayi zai koma bathroom suka kara rikosa. "zo Hameed zai maka kiss" kawai sai hawaye sharrrr yasauko daga idanunsa yasauke kansa kasa not knowing what to do da brothers dinshi, cikeda fada Ya Mustapa yace "wai mesa kuke haka ne? Yanzu kunsashi kuka are you happy"?
💫UWA KO UKUBA?💫



✍🏻M SHAKUR



EPISODE 2️⃣7️⃣

Hameed yace "Hamadi kacika shagwaba banza wih me dan muna koya maka yanda akey..." Kwashemai keya da duka Ya Mustapa yayi yace "dukanku kuwuce kufita kun fasa rakasa, kufita"sumsumsum duk suka fice kaman munafukai basuyi musu ba dan sunga sunsashi kuka, Musty yakarasa ya rufe kofan yasa key sannan yazo inda Hamadi ke tsaye kansa akasa ahankali yakai hannunsa ya sharemai fuska murya chan kasa yace "don't mind them, all this dasuke ma is love, trust me sunma fika farin ciki kayi aure" yakai hannunsa wuyansa yana gyaramai boturin riga sannan yakama hannunsa yazo yazaunar da shi kan gado shima ya zauna gefensa yadan sauke ijiyan zuciya yace "Hamadi I know komene zan gayamaka kafini sani sabida you are very knowledgeable a bangaren addini, yarinyar nan Asma'u amanace agareke, dole ka kare hakkokinta, ka sauke duk wani responsibility yarinyar dake kanka and support her, the way muka taso all of us with loving parents especially our Mom ita nata bahaka bane, only God knows abinda mahaifiyarta told her today and girls like this needs support na mazajensu, be kind to her Hamadi! Be gentle to her! Be supportive! Be a good companion to her, and make a beautiful home kaji"yayi maganan yana kallon Hamad da kansa ke kasa, yace "Allah ya hallito mata ne don musami natsuwa a tattare dasu kasan menake fadi, drop wannan kunyan and make family, sunna ne" kara sunnar da kansa kasa Hamadi yayi, ahankali Ya Mustapa yace "you're not more our last born autanmu Hamadi, ko yaron Mamie da yayyinka ke cemaka da Gwaggo, you're now a husband!Takecare of yourself and take care of matarka kaji, come here" Ya Mustapa yajuyo tareda jawosa jikinsa ya rungumesa, wani iri Hamad yaji yadanyi motsi zai karbi kansa Ya Mustapa kawai ya sakesa yana girgiza kai yakallesa yanda hawaye ya saukomai sai kawai yakai hannunsa ya gogemai fuska yace "enough with this crying and shagwaba thing, kai yanzu miji ne Mr Husband uhn, stand up let's go" kasa tashi yayi, adan hankali kansa akasa yace
"i want to be staying here da Hameed" su Faisal da duk suka kafa kunne a kofa sukahau dariya Faisal da Hameed suka kashe hakan yasa Ya Mustapa ya kalli kofa sai kawai ya girgiza kai yamike yakama hannun Hamad yace "tashi muje" kasa tashi yayi, Ya Mustapa yace "kanaso ranka yabaci ko"? Da kyar yatashi kansa akasa duk yayi wani iri he looks terrify ma, Ya Mustapa yakara gyaramai fuska sannan sukai kofa yabude kofan su Hameed duk suka fuske, Ya Mustapa yamusu wani kallon su dena kada susa yaron nan kuka mana cus he's very very emotional abunka da mai kunya, hakan yasa sai kowa ya kama kansa cus sunga yanayin Hamadi duk sai kuma yabasu tausayi, suka wuce ahankali Ya Mustapa yayi sallama gaban dakin tareda knocking aka bude musu aka shigo da Hamadi da kansa ke kasa matan sukai "ayiririliiii, ango yasha kamshi, Ango Ango Hamadi" kai Hamad gado sukayi Ya Mustapa ya zauna dashi yazaro 100k a aljihu yakalli matan yace "kutashi mutafi gida dukanmu nan mun gaji kada kusamu surutu please ga kudin siyan bakin" Gwaggo tamike tana daukan kudin tace "kuwuce muje mubar masu bakin halin nan, yarinya tun rana surutu nake inaso nasata farin ciki taki dariya ai shikenan mun barku, shima jibi yanda yahada fuska, kumuje na raba muku kudin nidai na zari kasona" ficewa duka sukayi bayan sun musu saida safe aka sauka da Gwaggo kasa taraba kudin tawuce dakinta, Hameed ya raka yayyinsa sannan yadawo ya kulle ko'ina ya kashe wuta, yahayo sama yana kallon tsohon dakinsu yana murmushi shikenan Hamad zai more yau ya kwana kusada mace, wlh he wants to get married took yasin.
Sunkai kusan 10min ahaka kafin murya chan kasa batare daya kalleta ba yace "go and perform ablution" gently ta gyadamai kai tasauka daga gadon ahankali tayi hanyar bayin dakin tabude gabanta na faduwa bayin kal kal an wanke ko'ina an gyara ko'ina bayin na kamshi, alwala tayi da hannu dayan datake maneji ta wanke kafa sannan ta tsaya tayi shiru kawai saita duka ta jingina da bangon kirjinta na bugawa she's scared, very scared, Mom na fado mata arai sannan kanta na kara circling around da gaske tayi aurefa she knows abinda akeyi a aure to some extend, gashi yanzu zata kwana da namiji adaki daya, yazatayi da tsinuwan Mom? She just wanna die and sleep karta tashi, takai kusan 15mins abayin sai goge hawaye take akai knocking bayin da sauri ta mike tsaye tabude kofan kanta na kasa Hamad yadan kalleta saikuma yajuya tabiyosa kafafunta duka ba karfi
dadduma taga ya shimfida musu tahau kai saiya shiga gaba yajasu.
Raka a biyu sukayi suka sallame yajuyo ya kalleta hada idanu sukayi raurau tasakemai da ido tanadan tabe baki ashagwabe saiga hawaye Hamad ya tsaya yana kallonta kaman yau yafara ganinta, sai kawai
• tafashemai da kuka tadaura hannunta duka biyun akan idanunta tana reramai kuka, kawai tarasa ina zatasa zuciyanta taji sanyi ne, lumshe idanu Hamad yayi yabude su ahankali yasake daurasu akanta asanyaye yace "Husnah!" Tsagaita kukan tayi sabida yanda yakirata dataji har katsan ranta cikin kuka tace "n.... n'am" murya chan kasa yace "why are you crying?" Rawa lips dinta suka shigayi this time around saita kasa hada ido dashi tace "Mommm" Hamad yayi shiru yana kallonta kafin ahankali cikin kukan tace "I am scareddddd" dan matsowa dab da ita Hamad yayi dawani irin sauri tahadiye kukan sai kawai gabanta yashiga bugawa ta runtse idanunta gam, fuskanta ya tsaya yana kallo da yanda take nishi kaman zata shide, jin shiru yasa Asmeey tadan bude idanunta kadan ganinshi tasakeyi dab da ita dasauri tasake kulle idanun, yana kallonta still har lokacin, kaman wanda bai sama dogon magana ba yace "you look like a baby whenever you're crying" yana maganan ya mike tsaye yawuce wajen desktop dinsa yaja kujera yana zama yana kunnawa, Asmeey ta sankare sosai abinda ya fada mata na dawo mata tadan juyo da kanta ta kalleshi but hankalinsa yakoma kan desktop, murya ciki ciki batare daya juyoba yace "take the bed" ahankali ta tashi dadduma ta linke ta ijiye gefe dudda tanaso ta chanza kaya tasa na bacci saitaji bazata iyaba, ahankali kaman mai tsoro tahau kan gadon taja bargo tarufa batare data cire hijabin ba, wayansa Hamad ya dauka sai ya kunna Al'Qur'ani yarage volume but still anaji he did that because of her, he knows her heart is not just at ease, dayake kujeran aikinsa yabama gadon baya so bayansa take gani da side na fuskanshi sai kallonsa take kaman yau tafara ganinsa, "whenever she's crying she looks like a baby" nata mata yawo akai tana kallonsa yanda yake aiki yana danna keyboard da sauri da sauri gwanin ban sha'awa, tun tana kallonsa har tafara lumshe idanu hankalinta a kwance babu damuwan datakeji tanabin suran dayasa a zuciyanta.
Shakur
admi
Sai wajen 1:30 yagama aikin yajuyo ya kalleta ya tsareta da idanu sosai she looks very beautiful while sleeping dudda tasa hijab yadade ahaka ya mike ya tura kujeran kasan desk, ahankali ya kashe komi, wardrobe yabude komi na sa na nan na Hameed aka cire dama yadauki wani long pant da farin t-shirt yawuce bayi yayi wanka he changed yafito yasa kayan daya cire a laundry basket dayaga nata yasa aciki ya tsaya tsakar dakin yana kallonta tana chan cikin gadon ta dukunkune da bargo, he's just wrapping his head around yanda yau zai kwana kusa da mace, he wants to but yakasa, juyawa yayi yakashe wutan dakin yabude kofan ahankali yafito yawuce chan dakin da aka komar dasu yabude kofan ahankali Hameed yadade da bacci hawa tasa gadon yayi yana sauke ijiyan zuciya ya lumshe ido just thinking about her har bacci ya sacesa.
💫UWA KO UKUBA?💫



✍🏻M SHAKUR



EPISODE 2️⃣8️⃣

Wuraren 5 Abba yafito most of the times sai around 5:30 yake fitowa lokacin da za'a tada salla kawai zuciyansa ya sanar dashi Hamad bazai kwana dakin nan tareda Asmeey ba abinda yasa yafito yanzu kenan kai tsaye yabude kofan dakin tareda kunna wuta Hameed yagani agado yana bacci but ga wayan Hamad da bargo agadon Hamad waje Abba yasamu ya zauna fitowa Hamad yayi daga bayin sanye da kayan dake jikinsa wanda duk ga lema leman ruwa ajiki, dakuma ruwa agashinsa sosai dan bayin ba towel bai iya ya tsane jikinsa ba, sabida yasan Hameed na bacci saisa yafito ahaka da wih saiya tsaya abayi ya tsane jikinsa da ko'ina tass sannan zai fito, yana fitowa yaga Abba zaune kan gadonsa saida yaji kaman ya koma bayin yarufo kofa sabida kunya ya sauke kansa kasa dasauri, ya tsaya yama kasa gaida Abban, Abba yace "me kakeyi adakin nan? Koko meya kawoka ka kwana anan? Ka dauka dakai da Hameed daya ne? Ko ka dauka mun aura maka Asmeey sabida taita kwana ita dayane adaki?
Hamadi which one?" Abba yayi maganan dadan fada kan muryansa da saida Hameed yabude ido yaga Abba yahada rai yana kallon Hamad daya fito daga bayi, Abba yanunamai kofa yace "wih kaji na rantse naka, na kara ganinka adakin nan sai ranka yayi mummunan baci, tsakaninka da dakin nan saidai zuwa daukan abu kafita, ka dauka kai yaro ne yanzu?
My friend go to your room!" Hanyar kofa yayi kansa na kasa yabude yafita Hameed na danne dariya Abba ya kallesa yace "kaikuma ka sanar da ita zamuzo rannan asabar?" Dasauri ya gyadama Abba kai yana murmushi Abba yamai wani mugun kallo yawuce yafita abinsa.
Dakinsu ya shiga but baiga Asmeey akan gado ba yaji karan ruwa hakan yasa yawuce wardrobe yabude yaciro jallabiya mai kyau yarike a hannu yakara kallon bayin jin karan saukan ruwa yasa yacire rigansa damn! Hamad nada huge chest dawasu dark flat nipples nasa awajen, yanada gashi a kirji dasuke a kwance basu da yawa sosai, yanada 6packs masu kyau, hannunsa a mummurde, yana kokarin saka jallabiyan Asmeey na bude kofan bayi tana fitowa ganin Ya Hamad ba riga wani kalan gigicewa tayi tace "wayyooo Momm" sai kawai tajuyamai baya dasauri tareda dukawa da sauri ya zura jallabiya duk sai yaji dan kunya yasaka hulansa yafesa turare yawuce yazo kofa yafita harya fita, faduwa gabanta keyi da kyar ta mike tazo tai salla tashi tayi takoma bayin kafin yadawo wanka tayi tafito sanye da hijab ta zuba kayanta basket inda taga shima yasa kayansa sai kawai taji tanajin kunya daura nata kan nasa saita daga rigansa tasa nata akasa saita kasa ijiye rigansa hancinta takai kayan kamshi mai dadi kayanshi wih maida rigan tayi ta ijiye ahankali tazo wardrobe tabude kayayyakinta bataso tasaka atampa but hakanan taciro atampa gown red ta ijiye tadauki bra da pant da cream dinta tashafa tasaka pant zata saka bra takasa gabaki daya da hannu daya, ko jiya tayata sa hook akayi da cirewa, rashin sannin yanda zatayi yasa ta maida bra ta ijiye tadauki gown din tasaka shima zip din half ta iyaja ta fesa bodyspray da turarenta tana kokarin daura dan kwali akanta dan bazata iya daurawa da hannu dayaba Hamad ya shigo dakin da yar karaman sallama sauke kanta tayi kasa akunyace murya ciki akuma hankali tace "ina kwana Ya Hamad" karasowa yayi ya ijiye bagpack nashi kan desk yaciro laptop dinsa ya ijiye yace "ya jiki" ahankali tace "fine" rufe wardrobe din tayi ahankali tazo zata wuce wajen desk din dantaje kofa taji ahankali yace
"ina zaki?" Tsayawa tayi kanta akasa tace "wajen Mamie" takowa yayi ahankali zuwa inda take tsaye sai kawai ya tsaya abayanta, ya kalli bayan sai kuma yadan kauda kai kafin ahankali yasake kallon bayan akaro na biyu, half of back nata abude, hannunshi yakai dake dan rawa kadan ya daura saman bayanta runtse idanu Asmeey tayi tsigan jikinta na wani irin tashi taji wani saukan sanyi ya ratsata, dasauri takai hannunta mai lafiya tai placing abayanta kaman zata hanashi dinnan, ahankali Hamad yakai hannunshi yadaura akan nata yadauka yasauke yadawo da hannun yadaura akan cikinta ya tsaya ahaka yayi shiru bai jaye hannunsaba, murya chan kasa kaman mai whispering that's so piercing yace "1 wanna help!" ratsa jikinta kalamansa sukayi takasa motsi sai kirjinta dake bugawa, ahankali yazare hannunsa saman kan nata daya ijiye a ciki sannan yadawo da hannun bayanta sai kallon fatar bayanta yake da bruises dinta some sun washe some na nan kafin gently yashiga zipping zip dinta sama kaman bazai gamaba cikin jikin Asmeey nawani irin kadawa har saida yakai karshe sannan yakai hannayensa biyu kan dankwalinta dake saman kanta, kankame idanunta tayi he could see yanda breath nata yayi destabilizing, bawai ya iya dauri bane kawai saiyakama end to end na tip din dankwalin data riga tayi placing akanta saiya kulle da kyar hakan saida yasa tafado jikinsa dan abinda yake mata yasa batada stamina bayanta ya manne da kirjinsa, ass dinta yasauka kan maransa wani irin feelings Hamad yaji baisan sanda ya furta.
"Subhanallah" dasauri yadan dagota kawai saitaga yawuce yashiga bayi itakuma saitai kofa da sauri she kind of rude kawai tafitone kaman an jefota babu kowa asama, sauka tashiga yi kasa ahankali tasan akasa Gwaggo take dakin data gani nan kasa tauce tabude ahankali Gwaggo dake jingine da gado tana lazimi da charbi tabude idanu ganin Asmeey tace "ke Asama ubanme kika fito yi yanzu da shegen kallabin dakika daura kaman na yan bararoji* dasauri Asmeey tadauki madubin data gani kan wani kujera takalli kanta wih saida tai dariya har wani kunnuwa da aljihu daurin yayi sai kawai ta turoma Gwaggo baki tace "ni daurina yayi kyau" Gwaggo ta harareta tace "tashi ki barmin daki barakisa Abubukar yazo ya zazzagamin masifa da safiyan nan ba yace nahana yarinya zaman aure dan kashedi ya karanto mini jiya kaman yasan hakan zai faru yau, kinga fita banso ki sani a matsala kaga yarinya da sassafe sai kace mayya" hararan Gwaggo tayi Asmeey zataje ta zauna Gwaggo ta kwala murya tace "Abubak....." hanyar kofa Asmeey tayi tace "kuma bazan kara zuwa bama" Gwaggo tace
"eh ni nazo" fita tayi daidai Mamie nafitowa daga kitchen suka hada ido dasauri Asmeey tasauke kanta kasa tace "ina kwana Mamie"Mamie tace "maza koma dakinki me kika fito yi?" Murya chan kasa tace
"aiki zanyi" "dawani hannun? My friend koma daki in inaso kimin wani abu zanzo na kiraki" gyadama Mamie kai tayi tajuya tahau staircase tashiga zuwa sama Mamie na ganin daurin tasan Hamad yayi dan bazata iya dauri ba kana ganin daurin kaga aikin maza, Mamie tayi murmushi Hamad is taking care of her.
Ahankali tabude kofan dakin ta shiga Hamad yajuyo yakalleta sai ya maida kansa yacigaba da abinda yakeyi gado tawuce taje ta zauna saikuma ta kwanta kawai tareda juyamai baya tayi shiru tana tunanin Mom sai kuma tafara kuka ahakan dai bacci yayi awon gaba da ita.
Yanda Mom taga rana haka taga dare gashi takira number Asmeey yafi sau dari baya shiga to me ya sami layinta, da kyar bacci yasaceta da asuba wuraren 8 wayanta ya shiga ringing tabude idanunta ahankali tadauki wayan Fawaz ne dasauri ta tashi zaune takai wayan kunnenta kafin tayi magana yace
"daga ina zuwa i will call you back shine har yanzu ko" Mom tace "bahak......
." katseta yayi yace "that's
not why I called you wai ina Asmeey ya maganan mu? I really really love Asmeey wih kullum sainayi mafarkinta, I don't care how you do it convince Dad nata ni I've decided zan turo Dad magana, yauma Mom tasa baki itama, yace he will make time tommorow ni kawai ayi auren bazan wani iya jiran that law school ba
" faduwa gaban Mom yake sosai
da kyar ta danne tace "da dai ka dakata Munir the father is still angry and also yarinyar nan ta karye fa, the father is very angry I

End Ads

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login