Showing 183001 words to 186000 words out of 221707 words
yana sauke wani kalan heart breaking ijiyan zuciya still saliver fitowa yake kawai yasake fashewa da kuka wlh he can’t do this! His heart is breaking seeing condition na matarsa, how is he going to muster this courage? How? He loves Asmeey sosai da seeing her haka is killing him and eating him up, shi ciwon yadawo jikinsa ita ta warke ya yarda.
WAYYOOK HAMAD😔🥹😭
EPISODE 1️⃣0️⃣8️⃣
Knocking kofar akayi Hamad yadago kansa da sauri yana goge fuskansa wasu nurses guda uku suka shigo rikeda abubuwa a hannunsu tace “Sir step outside, we want to change d patient” kallon Asmeey Hamad saiya gyadamusu kai yabude kofa yafita, kusan 15mins suka dauka sannan suka fito, Hamad yakoma dakin da sauri, kaya yaga an chanza mata yaga few drop na blood maybe harda pad, tissue dayagani adakin ya dauko ya goge komi, sannan yadawo yazauna yana kallonta saikuma gently ya matso saitin kanta yana shafa gaban gashinta anatse yashiga karatun Al’Qur’ani kira’ansa mai bala’in dadi yanayi yana share mata yawu, there’s nothing verses of Allah can’t cure, kome meke damun Asmeey he believe ayoyin Allah zai bata natsuwa azuciyanta, yabata internal peace and serenity.
Shigowa hospital kap family sukayi, Baba, Abba, Kawu, Mamie, Ammi, Ya Aya, Ya Aysha, Ya Ramla, Ya Abdullahi, Ya Faisal, Ya Hameed, Munir sai Ya Mustapa, the only reason dayasa akabarsu is sabida Doctor Mustapa ne cus hospital din don’t allow plenty people to visit patient dsame time, suna kaiwa gaban kofan dukansu suka jiyo kira’an Hamad dudda bada karfi yake karatun ba but they could hear him, tsayawa gabansu Ya Mustafa yayi yace “listen to me dukanku, especially ku su Aya” yanuna su ba wasa yace “the Asmeey u all will see now is not Asmeey dakuka saba da ita, she’s a sick Asmeey, kome kuka fadi tanaji but kawai she’s not responsive ne, dan haka don’t cry agabanta or scream or shout she’s very aware of wat is going on around her kuka daga mata hankali will only make condition nata bad she can stay like this forever but with support naku ta hanyar nuna mata you guys are strong happy kuna sonta da sauransu she will fight and snap out of this shock mental state datake ciki, please Allah duk wanda yayi kuka saina korasa baya kara zuwa this hospital Mamie harke fa Baba harkaima” dan murmushin karfin hali duk sukayi suka gyadamai kai but kagansu u will feel like crying for dukansu, dan ijiyan zuciya Ya Mustapa yasauke sannan yajuya yayi knocking kofan dan dakatar da karatun Hamad yayi yakalli kofan ya goge mata baki daidai yabude kofan, ganin Yan gidansu yasa anatse Hamad ya tashi daga gadon yasake goge mata baki yakallosu, dukansu shigowa dakin sukayi Ya Mustapa yamaida kofan yarufe dukansu suka tsaya chak suna kallon Asmeey Hamad yajuyo yakalleta ganin yawun yafito cus is none stop something yasake dukawa yashare mata Mustapa yazo gadon yadan duka yana kallonta, ya kunna wani karamin touch yana haska kwayan idanunta haske baya affecting nata danko kulle idanun batayi kotabi hasken da kallo kota kyafta ido ba, and he will not lie this is really a bad sign, she’s none responsive, wani wicked depression dake haukata mutum ta shiga, if care is not taken she can remain like this forever dan ijiyan zuciya yasauke da baimasan yayiba irin wanda ke nuna he’s worried like seriously worried and kowa na kallonsa Ya Mustapa da shine hope nasu looking this worried da lack of hope akan Asmeey sai Ya Aya kawai tayi wajen kofa tana daura hannayenta akan bakinta tafice Ramla ma tabita tafita, Ammi ma kawai saita fice, Hamad yajuya kawai ya goge hawayensa da bayan hannu somehow he read and understood expression na Ya Mustapa and In sha Allah matarsa will not remain like this forever! Allah nada kirki! Allah is kind! Allah is merciful! And Allah is healer! He trusts in Allah! Yasan Allah baya bacci for all wahalan da yarinyar nan tasha in all 21yrs na rayuwanta yasan Allah bazai barta hakaba, Asmeey will get better.
Ya Aysha ta tsaya ta kalli Asmeey, tasake kallon yarinyar, ta kalleta, tasake kara kallonta, saitaji zuciyanta yamata nauyi duk yanda taso tarike kukan takasa tafashe da kukan awajen, Ya Mustapa yajuyo yamata mugun kallo tareda nuna mata kofa, da kyar tawuce tabude kofan tafita, ahankali Munir yakaraso gaban gadon cikin dakewa da taurin zuciya irin na namiji yadan kalli Ya Mustapa yace “can I touch her Yaya?” Kansa Ya Mustapa ya shafa cikeda tausayi ya gyadamai kai alamun eh, hannunsa Munir yamika ahankali hannunsa nawani irin rawa yakama hannun Asmeey ahankali yarike hawaye ya tarunmai but yarikesu ya danne zuciyansa sosai awani irin hankali yace “Ya Asmeey akwai wani abu dana miki da ban taba gayamiki ba” yayi shiru yayi huci yana kallonta da yawun datake dilalarwa yajuyo yakalli Hamad dake kallonsa yamikamai hannu daya, alamun yabasa abun share yawun Ya Hamadi yamikamai karba yayi yajuyo yaduko yana share yawun yace “hmmm kin tuna rannan dakika dinga neman wani takalmin ki flat black Zara” yayi murmushi kadan yana kallonta yace “nina dauke fa wata yar class namu a school takalminta ya katse nazo na sace naki nakai mata” yayi yar dariya hawaye na gangaromai yayi maza ya share yace “just get well soon I promise zan biyaki back takalminki but saikinji sauki kin……..” yakasa karasa maganan sabida yanda yawu ke kara fitowa tazama irin doluwan nan mai tabin hankali sai kawai yatashi yafice daga dakin da gudu he can’t take this, Hameed ya fuzar da iska shima yajuya yafita he can’t do this, Faisal yabisa cus yacigaba da zama he must express sadness nasa da anger and curses Salima data maida yarnan haka agaban kowa and an hanasu, wace uwa ce zata maida yarta haka, da wannan condition datake ciki ba gwara mutuwa ba ma? Sometimes mutuwa hutu ne ga mumini.
EPISODE 1️⃣0️⃣9️⃣
Gently babu karfi jikin Mamie tazo gaban gadon tadan zauna ta kalli Asmeey cikeda tsantsan so dan yanzu morethan ever tama kanta alkawari Asmeey tadawo yarta, irin yar cikinta yarda taduka ta haifo, saita daura hannunta saman cikinta sannan takalli Ya Mustapa tace “taci abinci Doctor?” Girgixama Mamie kai Ya Mustapa yayi ahankali yace “tube za’a samata kokuma asamata nutritional drip cus the way she’s now she can’t eat da kanta or take any magana da kanta saidai ta IV or tube” Shiru Mamie tayi tajuyo takalli Asmeey ahankali tace “azo asamata yarinyana najin yunwa Mustapa, ba abinci a cikin nan nata” tajuyo ta shafa fuskan Asmeey cikeda so tace “kikaji sauki only abincin dakikeso za’a dinga dafawa kinji? Just get well soon Ma’u na kinji? N….na….na…..yi……” muryan Mamie yafara rawa itama takasa daurewa Ya Mustapa ya girgiza mata kai alamun no, da kyar Mamie ta saita kanta tace “nayi alkawari bazanyi kuka ba, amman idan bakiji sauki ba zantayi, get well soon Asmeey natafi dake na kula dake dakaina kinji”? Tayi shiru tana kallonta Abba yadan dafa kafadan Baba dake kallon Asmeey jikinsa babu kwari yakasa komi, motsi hannayen Asmeey sukayi dasauri Hamad ya matso kusa da Mamie yace “Husnahhh Yaya her hand just move” wani irin mikewa hannayen Asmeey sukayi saikuma tashiga dunkule yatsunta kaman wacce zata dawo gurguwa tafara wani irin motsi tana jiniya irin na mahaukata marasa magana yawu na fitowa bakinta tana wani irin nishi tana fotoda harshe tana runtse idanunta tana wani kalan complex ihu. “Uhnnnnnnn……unnnnnnnn…..”Mamie ta tashi daga gadon da sauri tarude, Mustapa ya danna alerm na kiran doctors Hamad yarude yace “Asmeey! Asmeey! Husnah menene!” Kai Asmeey batasan ma metakeyi ba Baba yayi baya zai fadi Abba yarikesa daidai doctors guda biyu na zuwa, daya psychiatrist dayan gynecologist dinta tsoho, da nurses biyu sukace afita afita har Hamad suka kora aka taru akan Asmeey kai Mamie tayi kuka ta gode Allah sukai charko charko agaban dakin.
Saida suka bata 30min dakin sannan suka fito suka wuce while Ya Mustapa yazo wajen jikinsa ba kwari yakallesu, Hamad yace “Yaya what happened to matana?” Dan ijiyan zuciya yasauke yamikama Hamad wata paper yace “her doctor yayi referring nata to psychiatric hospital, wat happened to her now is experiencing na pains datayi she’s feeling kaman yanzu ake mata komi, and she will be having the episodes every here and there, she needs to be transferred to psychiatric hospital” Baba daya rude yace “menene shi psychiatric hospital? Shi asibitin nan fa”? Anatse Munir yace “asibitin mahaukata ne psychiatric hospital, Baba Yaya baiso yafadi mukune but ciwon hauka yadan kama Asmeey! Naga file nata an rubuta type 2 depression dakuma wani abu da bangani da kyau ba! This hospital basu da capacity kula da patient dakeda matsalan kwakwalwa saisa akaece akaita asibitin mahaukata inda zataga physician da nurses dasuka kware akan abinda ke damunta!” Kowa kallon Munir yake har Ya Mustapa cus he just explained abinda he couldn’t bring kansa to explain to his family, wani abu Hamad ya hadiye awuya anatse yace “matana bata haukace ba! She’s just sick!” Kowa ya kallesa gwanin ban tausayi, Baba duk karfin halinsa ya fashe da kuka yana shafa kirji yace “Asma’u hauka? Innalillahi! y’ata bata haukace ba wlh! Za’a mata sauka zataji sauki, wlh bata haukace ba, Munir kada ka kara kirama yar uwarka hauka!” Ijiyan zuciya Hamad ya sauke idanunsa sunyi jajir yakalli Ya Mustapa yace “how many days will it take me nasamanwa Mamie visa?” Kallonsa Mustapa yayi baice komiba, dasauri Ya Aya tace “I have Ya Hamad na garinku!” Shiru Hamad yayi ya fuzar da iska yace “Ya Mustapa I will fly my wife to Washington DC, Aya talk to your husband idan zai yarda kibimu, Hameed contact those your people muji yanda Mamie zata sami express visa na raka mara lafiya, I have medical insurance for me and my family a DC, ko babu ma I will put my last kobo na samawa matana lafiya, I won’t stay still and do nothing! I am her husband and I will call the shot! Asmeey bazataje asibitin mahaukatan Nigeria ba! We are going to DC!” Yakalli Hameed yace “go home bring my system to me we are traveling this week at max!” Baba kallon Hamad kawai yake yanajin wani natsuwa aransa, Asmeey tasami miji dayake tsaye akanta wlh! Alhamdulillah he made the right choice for Asmeey, wato kap rayuwan yarinyar nan d only Allah datasamu mai kyau cikinsa is Hamadi!.
EPISODE 1️⃣1️⃣0️⃣
Cikin 5days aka samawa Mamie Visa kudi ke magana alaji! And Hamad spend it, Aya mijinta ya yarda cus Mamie tadan tsufa ita kadai the work will be too much for her, Ya Aysha tadauki yar Aya ta wuce da ita Abuja.
Business class Hamad yamusu booking da special care na patient shiyakema Asmeey komi ambulance yakaisu airport, special care services daya biya handle check in nasu da kaisu jirgi aka kwantar da Asmeey agado, aka mata fixing duk wani medical abu datake bukata onboard, Hamad na kusada ita while Mamie da Aya na seat nasu jirginsu ya daga, for those 14hrs runtse idanu Hamad baiyiba yanakan Asmeey pampers ake samata, ya chanza mata pampers yana share mata yawu yakama hannunta yarike yana kallonta, wlh yanzu ne ma yakeson Asmeey dan soyayyan dayake mata yanzu yafi nada yawa, like wani irin mugun kaunarta Allah ke dauramai this days kaman zai cinyeta. Daga baya ya kwantar da kansa jikin gadonta yana rikeda hannunta bacci yakamasa koda Mamie tazo dubasu taga yayi bacci yabata tausayi tadauki bargo tarufa masa cus Asmeey arufe take ta tsaya tana kallon Asmeey she’s sleeping tana addu’a kar Allah yabar yarinyar nan ahaka Allah ya warkar ita
Da asuba jirginsu ya sauka akwai sanyi sosai sweater yasama Asmeey kafin kowa yafita special services dinsu akazo aka fitarda su aka sakasu a ambulance direct sai asibitin da Hamad yayi komi dasu a online sunada progress report da medical history na Asmeey da komi sharp sharp akasa Asmeey on admission akai komi da komi suna bari a kwana but just one person dakin Asmeey ita kadai, komi akwai, hospital ne babban gaske they have psychiatric care and support unit a ward din kuma Asmeey take, nan da nan akai plugging nata to so many things, ga name tag nata a hannu an samata uniform farare masu bala’in yau, Aya tace “yaje gida da Mamie tahuta” baiyi musu ba yariga yakira driver sa yana hospital din sukaje suka shiga mota shida Mamie suka tafi gida, hannun Mamie yarike suka shiga elevator har zuwa floor nasa suka wuce gaban dakinsa yabude ko’ina a gyare Mamie tabi gidan da kallo tace “nanne gidanka?” Gyadama Mamie kai yayi Mamie tai murmushi tace “Alhamdulillah” wucewa sukayi two bedroom ne yakaita duka dakunan kafin cikeda girmamawa da bawa mahaifiya daraja yace “wani daki kikeso Mamie”? Dan murmushi Mamie tayi tanuna laptop room nasa tace “nan nakeso kai ka zauna anaku Asmeey zataji sauki soon tare zakuyi zamanku” sunnar dakai yayi yashiga dakin dudda agyare yake tsaf but saiya shiga kakkabe kakkabe Mamie tace “laaaaa me kakeyi Hamadi common jeka huta ruwa zan watsa namana girki shigo da akwatunan mu” Gyadama Mamie kai yayi yafice itakuma tashiga bayi ta tsaya tana kallon komi dantane yasami daukaka haka saida ya shigo taleko tace “zoka nunamin Hamadi” shigowa bayin yayi yanuna mata komi yafice ya kwantar da akwayinta yabude mata komi yaciro kayanta ta jeramata wardrobe kayan abincin ya ijiye akasa yadaga akatin yasa a Sam sannan yafice yaje dakin yayi salla a jirgi saiya zauna yayi shiru, yabar Ya Aya da wayansa dakeda line dinsa na garin nan hakan yasa yakira wayan da landline na dakinsa da sauri tadaga tace “Ya Hamadi!” Murya chan kasa yace “how is she?” Murmushi kadan tayi she just loves yanda Ya Hamadi ke son kanwarsu he’s not even hiding it anymore yanzu oo baya iya boyewa, tace “she’s fine asibitin nada kyau doctors daban daban keta zuwa dubata yanzu bakinta ake dubawa, in sha Allah sauki yakusan samuwa” ijiyan zuciya yasauke kadan yace “I will be back soon please don’t leave her site, there’s Qur’an awayana ki kunna mata, it makes her sleep easily” ahankali Ya Aya tace “tom zan kunna yanzu” ya katse wayan.
Nan da nan Mamie tahada simple porridge na dankalin turawa ta debo a plate tazo dakin knocking tayi shiru hakan yasa tadan bude dakin kadan yana zaune gaban gado but bacci ya kwashesa Hamad is exhausted baya bacci kullum yana cikin browsing condition na Asmeey online, koda yaushe yanakan kula da ita he’s not letting kowa do something for her wucewa gaban gadon tayi ta zauna ahankali firgigit yabude idanu, kallonta yayi saiyadan saukar da kansa kasa yace “sannu da aiki Mamie” abincin Mamie ta debo a spoon anatse tace “yaushe ne zaka koma aiki?” Ahankali yace “next week Monday” spoon din takai bakinsa ahankali yabude baki ya karba yasauke kansa kasa anatse Mamie tace “while Asmeey is recovering kaima u need to take care of yourself kaga yanda karame, kwata kwata bakacin abinci, baka bacci, Hamadi Asmeey zataji sauki trust me! Kallan addu’o’i da rokon Allah da sauka da akasa anayi kan yarinyar nan gakuma namu addu’an she will get better soon kawai ta azabtu ne, but zata warke and she will be stronger than ever trust me, but you have to be strong, haihuwa kuma Allah ke bayarwa daman, zai kara baku, put yourself together kafara shirin komawa aiki kaji”? Gyadama Mamie kai yayi idanunsa na taruwa da hawaye kafin yakai bayan hannu da sauri ya goge yacigaba da basa tass ya cinye sukai waya da yan gida sannan tawuce tai parking abincin dazata kaima Aya tadawo dakin saitaga wani wahalallen bacci ya kwashesa a zaune yake baccin wlh, ahankali tazo tadan gyara masa kwanciya gently ya kwanta taja bargo ta rufamasa tazauna bakin gadon tana kallonsa saita daga hannu sama tace “Ya Allah ka tausayama this children Asma’u da Hamadi don rahamar ka kabasu ikon cin jarabawan nan! Ya Allah lafiya na hannunka, kabawa yarinyar nan dabama asan meke mata ciwo ba lafiya Asmeey ba uhm ba uhm’um, Ya Allah help this girl please!” .
EPISODE 1️⃣1️⃣1️⃣
***
BAUCHI
Har karfe hudun rana Mom na zaune agidan ita kadai ko kukan kaza bataji balle motsin mutum in that big huge house, ga yunwa ya isheta, ga zazzabi tanaji, wayanta ta dauka tai dialing number Gambo yar aiki amman baya shiga takira yafi sau goma sai chan ga Gambo na kiranta cikin muryanta na yan kauye tace “Hello Hajiya kina jina kauyenmu ba network naga kinmin fulashi, nazo kauyen mu mahaifiyata ba lafiya saita warke zan dawo, ina saman dutse yanzu hak……” katse wayan Mom tayi taja dogon tsaki batasan zata sanar da ita kafin tai tafiya ba kodan taga bata gari, tashi tayi saikuma tai dialing number Fawaz but busy yake nuna mata kaman yayi blocking nata da wayan na shiga daukane bayayi but this time he blocked her, tashi tayi ahankali tafada bayi wanka tayi tafito taciro abaya tasaka tadauki handbag da key motarta tafito compound wani irin ba dadi gidan ke mata yanda babu kowa ciki, tawuce wajen motarta tayi tayi tayi ta kunna yaki kaman battery yamutu makaniken ta takira yace “gashinan zuwa” takoma ta zauna anan compound within 20min sai gasa yazo ya duba motan yace “Hajiya sai taje office mun mata gyara fa dole saina tafi dashi” ijiyan zuciya Mom ta sauke taso tai amfani dashi tace “to zan maka transfer” bonnet yabude yayi tabe tabe motar ta tashi yabude gate yafice yasauko yarufe gate, Mom na zaune a compound din zuciyanta baya mata dadi ko kadan kusan 20min wayanta yahau ringing dasauri takalli screen din makaniken ne dauka tayi tace “Idris yaya”? Hayaniya taji wani yace “gani nayi an rubuta Hajiya motar ta kama da wuta fa anan junction na layin zuma!” Faduwa gaban Mom yayi junction na anguwansu kenan fa dasauri tamike tayi gate tace “me mene?” Bude gate tayi tafito yace “gashinan an cirosa kafansa ya kone amman yana lafiya motar ce dai naci da wuta kan titi” daganan kofar gida Mom ta hango motarta na kamawa da wuta akan titinsu ga jama’a faduwa wayan yayi daga hannunta kirjinta na bugawa bamatasan mezatayiba, da kyar ta duka tadauki wayan