Showing 174001 words to 177000 words out of 221707 words
yashiga dukanta da kafa yace “matana kike duka jaka kawai” idanun Asmeey na juyawa sosai tana kallon yanda Fawaz ke dukan Mom Chinedu jikinsa na rawa sosai yashiga hada alluran dake tsayar da bleeding yama Asmeey sannan ya yago sanitary pad guda biyar yasa agabanta yashiga kwance kafafunta yasauke kasa, Fawaz yakalli Chinedu yace “u don finish?” Dasauri yace “yes Sir but she’s bleeding she’s will stop soon” gyadamai kai yayi yaduka yadaga Mom data kasa motsi yayi waje da ita, shikuma Chinedu yazo tawajen hannayen Asmeey ya kwance ya tsaya yana kallon Asmeey da idanunta ke juyawa kaman batasan inda kanta yakeba yayi shiru he’s feeling very bad and scared wlh, sai kawai yacire labcoat din ya yar da handglove da nose mask daman jakan bawai yana bukatan wani abu ciki bane duk supply na asibitine yadauki jakan goyon bayansa kawai yafito yaje wajen guard yace “I’m going” duk daganan tsakar gida sunajin ihun Fawaz yana kirban Mom yana cinta yana gindin tsohuwa, Driver yawuce yakaisa dan dama Fawaz yace yagama akaisa.
Ahankali dudda idanunta na juyawa maranta nawani irin mugun ciwo da bata tabajin kalansa ba baihanata ganin wani katon gidan jini kwara daya rak babba akasa ba, wani irin ijiyan zuciya tasauke ta mirgino daga gadon tafado kasa kan tiles din timmmm! Tanaji kaman takara bude wani pampoo ajikinta, jan jikinta tashiga yi cikin all the jini dake tiles din zuwa wajen gudan dake kasa takai hannunta dake rawa tadauka awani irin hankali tadaura kan kirjinta tana wani irin kuka da babu kara takai hannunta tadauki kasan riganta da Mom tayaga tadaura saman gudan jinin data daura kan kirjinta kawai ta kankame dan she understood this is babynta na ciki da aka ciro, wani irin sanyi takeji bana wasa ba kaman ansata cikin freezer dake minus 1 degree Celsius and she’s bleeding as well kawai tafara shivering bana wasaba, sanyi daga kai, kafafunta dake abude hannayenta, wuyanta duk shiganta yake, ga azaba tanaji, ga ciwon mara, kara rungume Baby tayi cus tasan itama mutuwa zatayi tana ganin jiri sosai, hakoranta na rawa tana wani irin kadawa ahaka idanunta suka rufe ruffffffff………
Around 9 na safe suka iso Funtua akai daji kusan tafiyan awa daya yan sanda suka kashe sirin na motansu daga nesa suka fara hango gidan duk sai akai parking daga chan nesa daji ne baza’a hangosu ba. Aka fiffito Inspector ya kalli su Abba yace “bamusan su waye agidan ba you guys should stay here harsai mun baku green light” su Baba suka gyadakai gaban kowa na fadi, hoping Asmeey na gidan inspector yakalli yaransa yace “vest on silencer on!”
Suka sassaka vest suna saka silencer kan bindigoginsu sannan ya rarrabasu suka shiga tafiya without sound suna zuwa towards the house Hamad kawai yabisu shima Hameed haka, kowama yataho ina no time to waste, is morning two guards ne on duty, 2 suna bacci , biyu kuka sun tafi da Chinedu last night gate inspector yataba security yabude kofa da bindiga hannunsa inspector ya kwashe da yana sumar dashi dayan kafin yayi wani abu suka kwashesa shima all this yafaru babu wani sound duk aka shigo gidan harda su Baba sukaji muryan Fawaz da karfi. “Mayya kawai dayake mijinki na gargajiya yake miki kin nace min kin makale, cini da kyau raguwan banza me kishi da yarta” inspector yanuna flat dayakejin muryan yayi wajen duka suna biyeda shi abaya ahankali yabude kofan flat din aka shiga kawai sai gaban Baba yafadi hakama Munir sabida sound na kaman muryan Mom dasukaji tace “ahhh Fawaz nagaji! Yakuri” daidai inspector yayi wani mahaukacin dukan kofan dakin sukaga Mom tsirara haihuwar uwarta saman Fawaz akan gado da tabaryansa cikin turminta babu anything ajikinta tajuyo atsirace daga ita har Fawaz daya yunkuro da kai yaja daga kwance sun kallo kofa.
Tundaga kan Abba, Kawu, Mustapa, Abdullahi, Faisal, Hameed da Hamad dukansu harsu yan sandan juyawa duk sukayi ganin babban mace kan dan yaro dabai wuce su Hamadi ba tsirara while Baba da Munir nawani irin kallon Mom yayi wani baya zai fadi Munir yataresa da sauri hakan yasa Mom ta tashi da sauri gindin Fawaz na fita daga gabanta tawuce dasauri tadauki dogon riga tana sawa shima Fawaz yatashi abala’in rude Mom tashiga juye juye sai kawai tayi wani kofa data gani da gudu Munir yace “zata gudu” yan sandan duka sukayo ciki suka damke Mom da Fawaz dayake Tsirara Hamad yawani shigo azuciye ture yan sandan yayi yawani kama wuyan Mom yana mata wani kallo yace “ina matana?” Wani kallo Mom tamai babu wani alamun tsoro saidai kunya kawai tace “kai har Kanada mata mahaukaci” sakin wuyanta yayi yawani fizge gun na Inspector yasa akan Mom Abba da kowa sukace Hamad! Inspector yace “Hamad calm down let’s handle this properly!” Cikin wata bakan zuciya yana kallon Mom eye cikin eye yace “for the last time Salima! Where is Asma’u?” Sosai Mom ke kallon Hamad gabanta na faduwa sosai ayanda taga idanun yaron wlh he can shoot her and she’s not ready to die now hakan yasa kirjinta na bugawa dar dar tace “she’s in that flat!” Tanuna flat opposite wanda suke ciki Hamad ya jefar da bindigan yajuya da sauri akabi bayansa harda inspector akabar dan sanda data tare da Mom da Asmeey akai flat din, ahankali Hamad yabude kofan flat din wlh wlh abinda yagani yasa kafafunsa suka kasa motsi suka shiga rawa suna karyewa, Asmeey na kwance kan tiles akasa gawani gadon asibiti gawasu karafuna akasa, ga lab coat duk jini, ga hand glove duk jini, ga kaya harda pant apapparke, ga Asmeey kwance cikin jini daya bushi saidai kyalli kyallin danko da jinin yake, Asmeey looks dead, tayi wani irin fari kaman an samata farin hoda dawani dark kalan kore kore, fuskanta wajajen eye balls nata sunyi baki, exactly yanda gawa ke looking, yanda Hamad yayi kasa haka shima Munir da Baba, Kawu ma yakasa motsi, su Hameed ma haka, da kyar Ya Mustapa nawani irin layi yataka yashiga dakin da namijin kokari.
Wajen Asmeey yayi ahankali yaduka yayi kneeling cikin jinin yana kallon yarinyar da babu any breathing sign ajikinta, hannunsa yawani shiga rawa yakaisu yadaura kan hannuwan Asmeey dake kirjinta ta kankame wani tsumma haka daya koma kalan jini yadaura akai, hannunta sanyi kaman kankara, kokarin zare hannun yayi amman hannunwan sun sankare yarinyar ta dade da rasuwa! Awani irin hankali yace “Innalillahi wa innailaihi Raji’un!” Duhu duhu Hamad yafara gani kansa na bubbuga yasoma jin magana sama sama, Abba yayi jarumtar shigowa dakin yazo wajen yace “a’a ina ganin doguwan suma ne Doctor ko”? Yakai hannayensa zai kama na Asmeey dake kirji but hannun yarinyar sun sankare kaman kankara kaman ya fizgo da karfi zasu karye, jikinsa yayi wani kalan mugun sanyi sai yabar hannun, yakai yatsansa wajen hancinta yakara yayi shiru hoping yaji sign na numfashi, babu ko digin numfashi daka fita daga nostril dinta, gabansa nawani irin fadi Abba yadago kanta cus he’s not believing this, ahaka kan yataso asankare in that same position wallahi babu rai jikin Asmeey! Ahankali cikin sanyin muryan dake breaking Abba yace “Innalillahi…….wa Innailaihi…….Ra…..Ra…..Raji’un! Kullu Nafsin Za’ikatul Maut!” Flat! Hamad yazube awajen.
INNALILLAHI WA INNAILAIHI RAJI’UN ASMEEY TA RASU!???
ASMEEY TARASU??
HOW IS HAMAD GOING TO LEAVE WITHOUT ASMEEY? HOW????
TA INA YARON ZAI FARA?!
ALLAHU AKBAR MOM SHIKENAN KINCI BURIN KASHE YARINYAR NAN YAU BURINKI YA CIKA!
GA KI GA FAWAZ MOM!!
I AM REALLY CRYING GUYS😭😭😭
SEE YOU SATURDAY 😔
Yayyinsa suka rirrike Hamad, Munir wani irin ijiyan zuciya yake sauke kaman zai shide he has seen dead bodies a school a mortuary and Asmeey looks like one today is the saddest day of his life dayanaji kawai kaman yabi Asmeey yamutu Baba yakasa motsi baitaba sanin he loves Asmeey kaman yanda yakeji yanzu ba ganin gawanta komi na rayuwansa ya tsayamasa chak yakasa komi kallonta kawai yake hoping zata bude idanunta and just look at him once tamai murmushi ko tace Baba with that her simple voice ko tamaima kuka, su karan kansu inspector sun kasa motsi, da kyar Ya Mustapa yamike tsaye anatse tasa hannunsa yazare rigansa na tazarcen shaddan da
Dake jikinsa danshi ka’ida kowani kaya yasaka yanasa t-shirt masu kyau da tsada ajiki kawai yazo inda Abba yake rike da Asmeey ya rufamata rigan yasa hannu ahankali ya karbeta daga jikin Abba yace “kumuje I need to take her to any near by hospital for confirmation na dead” basa ita Abba yayi yamike Abba yamike tsaye da kyar şu Hameed duka kama Hamad Kawu da Munir suka daga Baba da kyar suka fito compound daidai officer yafito da Mom da Fawaz Abba ya kallesu saiya dakata yace “Mustapa”
Chak Ya Musty dake rike da Asmeey dake lullube ya tsaya Abba yataho wajen yasa hannu ya yaye rigan daga fuskan Asmeey Mom ta kalli lifeless Asmeey hakanan gabanta yayi mummunan fadi Abba yayi wani murmushi mai ciwo sannan yakalli duka yaransa da Baba da babu wani mai kuzari cikin dakewa Abba yace “dukanku nan na isa daku! Na isa nace ayi na hana kada ayi! Yau zan dauki mataki daba lallai yamuku dadi ba amman na isa ne yasa zan dauka banson gardama ko wani yaja dani!”
Yakalli inspector yace “Inspector!” Anatse Abba yahada hannu yace “yau rokon alfarma nake gareka nasan aikinku kukeyi, mu ne kuma muka kawo karan nan anan agabanta da abokan aikinka mun janye karan nan!” Ba inspector kadai ba hatta su Ya Mustapa saida ya kalli Abba da ita kanta Mom kirjinta nawani irin bugawaAbba yace “dan wannan yarinyar marigayiyar nan muke fighting har muka bukaci taimakonku dama but tarasu! Inaso diyata should be in peace dabata samu aduniya ba ba’ayita kiraye kirayen sunanta akan wata ba! Asmeey tarasu fada yakare wanda daman dan ita akeyi officer mun janye karan nan munbar matar nan da Allah! Allah baya bacci kuma babu komi! Allahu Azza Wajal! Allah ba azzalumin bawansa bane banso mu yan adam mu nemawa Asma’u hakkinta Allah nafiso ya sakatama na janye korafinnnan kasaki matae nan da yaron, Allah daya bamu yarnan shiya amsa ranka dan haka bakomi munyi imani da kaddara mai kyau mara kyau officer na rokeka da girman Allah kabar case din nan sabida dani da family na bazama muzo police station dinba”Anatse Abba yakalli dukansu dake wajen dake kallonsa yace “kumu wuce mutafi” Musty yafarayin gaba sauran suka bisa abaya Baba da baya iya tafiya da karfi Abba tasama Munir hannu suka rikesa zasu wuce Baba ya tsaya yakalli Mom dawasu kalan idanu sauke kanta kasa Mom tayi jikinta yayi wani irin sanyi cikin rashin kuzari Baba yace “na sakeki saki biyu Salima! Gidan dakika karbe kije na barmiki yau zan kwace yarana dana bari cikin gidan! Har anada banso nakara ganin fuskanki amman kisani cewa bazan taba yafe miki ba har abada! Allah zai tsayar dani dake yamana hisabi rannan gobe kiyama” yayi shiru sai wasu hawaye masu zafi suka saukomai Baba kawai yafashe da kuka yana taba kirjinsa yana shesheka yace “Asma’u!……..hmmm” yawani fuzar da iska yana shesheka yana kallon Mom dake kasa yace “wayanchan karafunan da kika samata ajiki……”
Kai! Baba kawai yashiga dukewa yafashe da kuka sosai yakama bakın rigansa yadaura kan fuskanshi yana kuka sosai kaman yaro shi kansa Fawaz saida jikinsa yamai wani iri for the first time dan wlh baitaba sanin yarinyar zata iya rasuwa ba, Abba karan kansa saida ya share hawaye, Munir ma huci kawai yake yana goge hawaye some yan sanda ma saida Baba yasasu kukaTass Baba ya goge hawayensa yace “da yardan Allah sai Allah ya azabtar dake da kalolin karafunan a wutan jahannama sai kuruwan yar nan da abinda ke cikinta sun hanaki zaman lpy Salima! Mun barki da Allah!” Baba yamike ahankali yayi wani luuuu zai fadi babu karfi jikinsa Abba da Munir suka kamasa suka wuce, Inspector ya kalli Mom ya kalli Fawaz ma kusan 1min sai kawai yakalli daya daga cikin boys nasa yace “kwancesu mutafi”Cire handcuff yayi a hannun Mom dawasu Fawaz da guards nasu kawai suka juya suka fice jikin Mom yayi la’asar hakama Fawaz duk suka tsaya charko charko, saida Fawaz yaji rufe gate dinsu sannan yakalli Mom yawani fizgota idanunsa kaman jan gauta yace “how dare you kill matana eh?”Mom nawani kallonsa da bakin cikin zuciyanta yace “we killed her dai together! Stop talking kaman ni kadai nayi kom……..” dauke Mom yayi da mari yace “you are evil Salima! Nayi nadaman ever haduwa dake! Cire ciki baya kashe mata how many yara nasa suka cire ciki! You must have done something to the girl cus kinga bana nan, I hate you! Na tsaneki wlh wlh! You have no more value to me! This is the end of us! Na barki har abada cus wacce tasa nake tareda ke kin kasheni so kin kashe affairs namu”Yawani juya bayan ya barar da ita yayi flat nasu Mom tamike tabisa da gudu ciki tace “when kana gani I don’t have anybody yanzu and it’s all because of you, shine zakace karabu dani har abada? Wlh wlh baka isaba Fawaz after i dedicated my whole entire life to you shine zakace karabu dani sabida wata kaskantacciyan yarinya ta mutu sai me?” Wani juyowa Fawaz yayi yace “wat did you just call my wife just now?”Cikin karfin hali Mom tace “eh mana ance kaskantacciy…….” Kafa Fawaz yasa yawani kwashe Mom jikake kum akasa ta zube kan tiles yawani fara dukan Mom ba kakkautawa da kafa taketa kawai yake da ko’ina yana ball da ita Mom na ihu bana wasaba saida Fawaz ya sumar da ita sannan n yace “guards” da gudu suka shigo yanuna musu Mom yace “take this old witch da belongings nata kuje ku zubar Awani waje I don’t care kada ku kara barinta into my house”
Daukan Mom wasu sukayi a wulakance wasu suka dauki handbag nata da gyalenta sukai waje da ita shima Fawaz ya shiga shiryawa chan waje aka watsar da Mom kusada motanta akasa Fawaz yafito aka budemai mota ya shiga suka rufe kofan da gate suka wuce.Suka bar Mom asume awajen.Wani hospital dasuka gani anan kan hanya na Funtua suka shiga sukai parking Ya Mustapa dake rike da Asmeey yayi ciki da ta aka karbeta yabisu ciki akai connecting nata da machine dake duba sign of life but unfortunately Doctors sukai confirming Asmeey as BID wato brought in dead.
Hamad Ahankali idanun Hamad da aka bari a mota ke motsi kafin ahankali yabude idanunshi yayi shiru yana kallon saman motan trying to remember abubuwan dasauka faru gama recalling yayi hakan yasa dawani irin sauri ya zabura yatashi zauna yabi inda yake da kallo daidai ya hango Ya Mustapa nafitowa daga asibitin rike da wata a hannunsa datake a lullube da rigansa idanun kowa yayi ja yaga an wuce wajen motan ambulance dawani irin gudu yabude kofan motan yafito yataho wajen yana mika hannu yanaso yayi magana yakasa jiri na dibansa kaman mahaukaci Hameed yafara ganinsa yataho wajen da sauri yakamasa suka shiga tahowa da sauri Ya Mustapa ya tsaya ana bude bayan ambulance din yana kallon Hamad dake tahowa wajen wayyoo Allah sai kawai hawaye yafadomai,Yana zuwa wajen Hamad ya tsaya yakalli Asmeey dake hannun Ya Mustapa yakasa magana yakasa motsi yanaso yadago hannayensa sukahau rawa kawai yafashe da kuka hawaye ya sauko daga idanun Ya Mutspa anatse yace “the hospital confirms Asmeey dead Hamadi! We are going home” Ya Mustapa ya yunkura yashiga ambulance din Hamad yadaga kafa yashiga bayan ambulance din wlh yakasa baida karfi! Innalillahi Wa Innailaihi Raji’un sai kamasa yayyin sukayi suka ijiyesa yazauna yana kallon Asmeey daya kasa tabawa cus shi ji yake kaman ba matarsa bace aka rufe motan su Abba suka koma motocinsubaka shishiga aka dauki hanyar kano
Anatse Abba yaciro wayarsa daga aljihu ya share fuskansa, yaciro number Mamie yayi dialing.
Zaune Mamie take a falo tareda Gwaggo da bata dade da tashi ba, da Ammi, da Mama, da Ya Aya, da Ya Aysha kowa yayi zuruuu, Mamie gabanta sai faduwa yake tun fitarsu, wayan Mamie dake kan kujeran ne yafara ringing firgita tayi da faduwan gaba har saida Ammi tace “Ya isa Mamie! Bari na baki wayar”Mika mata wayar Ammi tayi Mamie ta karba ganin Abba ne yasa dasauri tamike tsaye tace “Alhamdulillah Alhamdulilah Babansu Dr ne Allah sa an ganota” kowa yamike tsaye barin Aya da Aya da jikinsu harya fara rawa kafa wayan Mamie tayi a kunne kafin Abba yayi magana tace “anga Asmeey Alhaji?”
Shiru Abba yayi yadan sauke ijiyan zuciya cikin muryansa data dushashe yace “eh an ganta!” Wani hamdala Mamie tayi tace “kai Alhamdulillah anga Asm…..” saita kasa karasa maganan tuna yanda taji muryan Abba tace “meya sameta? Mesa muryanka yayi wani iri”Ijiyan zuciya Abba yasauke yace “Hamidah inaso ki dubi duka mutanen dake gidan nan farawa da tundaka kan mahaifiyata, kece jagora agaresu da karfin su idan kikai breaking down suma haka dan haka ki Dakar da zuciyanki ki saurareni da kyau” Abba yafadi ahankali ahankali
Gaban Mamie na dukan uku uku tabi duka yan dakin ke tsaye ana kallonta harda Gwaggo, wani irin ijiyan zuciya kakkarfa Mamie tasauke tace “ina jinka” gabanta nawani irin faduwa anatse Abba yace “Asma’u tarasu!” Dummmmmm! Haka Mamie taji saukan zancen kaman aradu tai baya zata fadi dasauri Ammi ta tareta Aya ta karbi wayan dasauri tace “Abba nine…..ni…..nine Abba, meya sami kanwata? Abba tell me? What happened to my little sister? Abba wat happened to Asmeey!”Shiru Abba yayi kafin ahankali yace “Asma’u tarasu Aya!” Faduwa wayan yayi daga hannun Aya wayan Mamie ta tarwatse akasa Aysha ta kankame Aya dudda she’s expecting abinda ranta dayaga mata but she’s not believing it tafashe dawani irin kuka tace “wat happened to my sister”? Gwaggo kaman ta haukace tashiga soshe soshe hannayenta na rawa tace “miya sami Asama na? Ku sanar dani” kankame Aysha Aya tayi tace “our little Sister is no more Asmeey tarasu!” “Innalillahi wa innailaihi raji’un!” Haka Mama da Ammi dake rike da Mamie suka fadi at d same time Gwaggo ta sulale tafadi kujera a sume Mama tai kanta tana kuka, Aya kuka Aysha kuka babu mai lallashin wani Mamie in shock ta rirrike hannun Ammi tace “na zalunci yarinyar nan Ammi”
Mamie tawani kalan fashe da kuka tace “shekaran jiya