Showing 213001 words to 216000 words out of 221707 words

Chapter 72 - UWA KO UBA COMLT

Start ads
Middle Ads

yadawo yaganta kallo daya yamata yagane the girl is pregnant again, koda wasa he will not want Asmeey taga matan nan cus she will remember everything which can cause harm to her little pregnancy dako a month baikaiba cus Mom tariga tabata traumatic experience, duk suna zaune awajen sukaji anyi mummunan buga gate nasu at d same time wayan Mustapa na ringing Abba yamike tareda Baba dasu Ya Abdullahi sukace wai lafiya wake buga gate haka Ya Faisal yabude kofa yafita da sauri suna jiyo ihu sosai wlh wlh saina shiga Ya Abdullahi yabiyota Baba haka Abba haka sai Ya Mustapa yabiyosu yama Mamie alamu da idanu datakai Asmeey sama, kawai jikin Mamie yabata Salima.


Takalli Asmeey da Ramla tace “tashi kuje dakina ku gyaramin” tashi sukayi Asmeey tace “Mamie wake buga gate haka” Mamie tace “ba mamaki yan sadaka ne ga yayyinki sunje sorting out, kuje sama kumin gyara” wucewa sama sukayi Aya takalli Mamie dasauri Ayasha ma haka Mamie bata cemusu komi ba tawuce tabude kofa tafice sai kawai suka biyota.
Faisal ne yafara bude gate yafita yaga Securities nakama Mom dake ihu sosai tana buga gate ga mutane har an fara taruwa kafin yayi magana su Baba duk sun fito kowa ya tsaya chak ganin Mom ga kudaje dake binta tana wani wari kaman tai kashi ajiki Baba ya kalleta yasake kallonta daidai Mamie dasu Aya ba lullubi ajikinsu suka leko Mom karaf ta gansu saita taho tana wani irin kuka zatabi gefen şu Baba tashiga gidan Ya Faisal da Ya Abdullahi suka wani sha gabanta strictly Faisal yace “kinada wani alaka da yan gidan nan ne dazaki shiga”? Mom takasa magana sai Aya datake kallo da Aysha dasuke kallonta cikeda tsana at dsame time kuma zakatansu yayi wani iri ganin mahaifiyarsu in a condition da basu taba tsammanin zasu ganta ba ko amafarki juyawa Ya Aysha tayi takoma ciki kaman ba mahaifiyarta tagani ba Mom tace “Ayshaaa!” Juyawa Aya itama tayi takoma ciki abinta Mom ta daura hannayenta akan bakinta tana wani irin kuka tace “dan girman Allah kuyafemin” juyawa Baba yayi kaman baisan wacace itaba yace “Yaya mukoma ciki mu karasa kari, Faisal ku kira yan sanda suzo suga wannan Matar da bamu santa ba tana kokarin shiga gidanmu” Baba yaja hannun Abba yayi ciki dashi Mustapa yajuya yabarsu Faisal yaciro wayansa ba wasa yashiga kiran yan sanda Mamie ta tako tafito tasa hannu ta karbe wayansa ta katse tace “kumu wuce ciki securities send her away” Faisal da Ya Abdullahi basuyi musu ba suka juya suka shiga gida Mamie ma tajuya zata wuce Mom takama kasan riganta Mamie yajuyo takalleta kneeling Mom tayi tana wani irin kuka tace “Hamidaaaaa!” Cikin wani irin murya mai sanyi Mom tace “Hamidah ki taimaken! Ki tausayamin! Nazama abin tausayi look at me meya rage? Nasan ban chanchanci yafita gareku ba amman abinda nazo nema kenan ko zanji rahaman ubangiji arayuwana, Mamie dubeni yanda Allah ya maidani? Look at me nothing is left nazama kaskantacciya, wlh nai nadama nayi dana sani Hamidahhh kiji tausayina” Mom tafashe dawani irin kuka mai sosa zuciyan muminai.
EPISODE 1️⃣4️⃣2️⃣



Allah yasani Mom tabata tausayi sosai, Mamie tajuyo takalleta yanda Mom ke kuka tana hade hannayenta da yanda kudaje ke binta Mamie zuciyanta yamata wani kala batasan sanda cikin kuka tace “how could you Salima? Look at you today jibi abinda kikama kanki da kanki ina amfani? Babu wanda yafi karfin Allah duk girmanka daji da kanka da ganin kai wane wane ne Allah yaga sama zai iya karbe komi cikin sakannni da ba wayanki ko hikimanki ko basiranki bace ta maida ke abinda kike ba, yau ina Salima me takama datazo har gidana tacimin mutunci kika zage yarona kina cewa mun aurama yarki jobless guy? Munsa yarki a dakin kurkuku anama bata abinci, is she eating balance diet da salad, menenen menene Salima kin dauka anama Allah isgilanci? Baka raina samin mutum, da masu kudi da talakawa, da farin fata da bakın fata duk daya muke wajen Allah, wanda yafi wani awajen Allah shine wanda yafimu tsoron Allah, Salima gori, cin mutunci da kallonmu ba akomi ba bawanda bakiyi ba yau jibi yanda Allah ya maidaki just look at you!”
Ahankali Mom tace “nayi kuskure sherin shedan n…..” “Kece shedaniyar kanki!” Mamie tafadi azafafe, Mom takara fashewa da kuka, Mamie tai shiru zuciyanta na breaking she hates Salima takashe mata jika but she’s not wicked! Banda haka she’s a Muslim! Islam promotes tausayi, da jin kai, da yafiya, duk wanda yarufama wani asiri Allah zai rufa masa rannan gobe kiyama, babu kuma wanda yafi karfin jarabawa arayuwan nan, tayafe mata and she will try her best yaranta da kowa su yafemata to mema aduniyan gabaki daya kowa in this family hates her idan ita bata tausaya mata ba ina zatasa kanta, Mom nawani irin kuka idanunta akulle taji an kama hannunta ahankali dasauri tabude idanu Mamie tagani bata kyamaceta ba tace “tashi mushiga ciki!” Allahu Akbar! Mom saitaji takasa motsi tana kallon Mamie abubuwan data mata na dawowa fresh aranta, this is matan data zaga, taciwa mutunci, tama habaici, tazo har gidanta tacimata mutunci ta sumar da ita, tunda kalubalen nan yasameta Mamie this same Mamie data sumar is the first person that offers a helping hand to her not even her own blood brother saitawani fashe da kuka tace “Mamie namiki abubuwa dayawa, nazageki namiki tijara, na dakeki but kene zaki taimakeni har kina rikeni dudda ina wari eh Hamidah!?” Idanun Mamie sunyi ja sosai tace “tashi nace yawuce” daga Mom tayi tana kuka sosai Mamie takamota tashigo da ita compound din da babu kowa cikinsa, Baba dake kallon Mamie ta window yahau masifa. “Akan me zata shigo da matarnan cikin gidan nan saita fita” zaiyi waje Abba yakamasa ahankali yace “kayakuri Muhammadu Sani” Gwaggo tace “hakurin uwarmene Abubuakari dalla ka kyalesa sabida Allah ya maidata haka zata dawo garemu taje bataga komiba badai kisan kai ba wlh karma ku kawota nan bazan kalleta ba kuma bazata shigo falon nan ba”

Bq gidan Mamie ta kaita tabude mata bayi tace “shiga kiyi wanka zan aiko yar aikina takawo miki wasu kaya ki chanza sai nazo na kaiki ciki kuyi magana” gyadamata kai Mom tayi tana kuka tafito tadawo flat tashigo kowa na hararan Mamie bata cemusu komiba tawuce sama dakinta hira taga Asmeey nayi da Ramla suna ganinta sukai shiru Mamie tace “gyaran sakin kenan ko” wardrobe tabude tadauki wasu kaya tafito falo taba yar aikinta takai sannan tazo falon tazauna kusada Gwaggo dake hararanta da kowa ma harda su Aya Mamie takalli kowa tace “nasan Salima tamana laifi, takashe mana jika, which is not only mine nakune duka adakin nan, Asmeey almost lost her life….” Mamie tadanyi shiru bataso tama lissafo laifukan Mom sabida haushinta za’a cigaba da ji ahankali tace “you all should take a look at her, idan mu nan bamu yafe mata ba how do we even make Asmeey and beg yarinyar ta yafema mahaifiyarta, Abba, Baba, Gwaggo, Doctor, Abdullahi, Faisal, Aya, Aysha”
Takira sunan dukansu a falo tace “kowa da kalan jarabawansa da kalan kaddaransa arayuwa! Dukanmu nan musulmai ne! I’m not asking any one of you to have wani relationship da Salima no that is your choice but yafiyan datazo nema mu yafemata bakomi rayuwa ce munama Allah laifi ya yafemana, look at her please ku yafemata” takalli Aya da Ayasha da idanunsu sukai jaaa Mamie tace “uwa uwa ce kodako bokace ita! Ba yanda zakuyi, tanada hakki akanku, koba komi she trained you girls to be responsible girls” cikeda zuciya Aysha tace “torture dai! Every single day cikin tsoro nake nabata mata rai! Fear fear fear! Tunda nake bantaba jin peace da farin ciki kaman wanda naji this period ba sabida nayi eliminating nata in my life, I don’t want her, Mamie I don’t want that woman wallahi, Mom dinmu is evil, she’s wicked she’s a bad moth……” takasa karasa maganan kuka yaci karfinta sosai Aya tai biting lips nata takalli Mamie tace “I looked at her dazu all I was feeling is finally Allah yafara hukuntata this is exactly abinda tai deserving for her sins amman tabani tausayi I wish ita ba mahaifiyata bane sabida nai dariya nace mata Allah ya kara, but how can this woman be my mother mata kalan Salima UKUBA CE BA UWA BA!” Aya tai shiru yaran sunbama kowa tausayi a falon Gwaggo ma jikinta yayi sanyi harshi Baba.
EPISODE 1️⃣4️⃣3️⃣




Mamie kalle Baba tace “let’s us all let go of this grudges, muyafe mata, free our hearts and move on ladanmu yana ga ubangijin mu, wat else mukeso look at her condition eh? Tunda har tasan ta baro garin datake tazo neman yafiya shows tai nadama” Baba yakalli Mamie yace “jeki kirata I will forgive her but after that tabar gidan nan she has no business anan” gyadamai kai Mamie tayi, Baba yakalli Aya da Aysha dake kuka kawai ya sauke kai Mamie ta tashi tafice ko 1min ba’ayi da fitan Mamie ba Asmeey da Ramla suka fito daga dakin Mamie, Asmeey na rike da broom da packer Ramla na rike da trash can daidai Mamie na bude kofan falo tana shigowa Mom bite da ita dake sanye dawata abaya black na Mamie ta yafa babban mayafinta aka kaman wani irin walkiya haka Asmeey taga flash of Mom’s face right in her eyes da wannan glasses din na kan idanunta da har Asmeey ta mutu bazata mance dasu ba cus tana kan gadon nan ana mata azaba tana ganin yanda Mom ke gyara glasses din da hannu, sakin Parker Asmeey tayi da broom na hannunta akasa tsakiyan kanta taji kaman ya rabesa biyu an zuba fetur a tsakiya yakama da wuta yana juyarda kanta, she’s feeling kaman she’s trying to suffocate tana kallon Mom dake kallonta itama takasa koda motsi ganin Asmeey data dauka tarasu looking cuter than ever tayi jiki bakinta yashiga rawa ahankali tace “As……..As…..Asmeeyyyyy!”
Wani irin abu Asmeey taji kaman an zuba mata petrol ajiki kaman duk wani hankalinta yabar jikinta wani sabon abu daban ya shiga jikinta, all that is in my mind and her head is takashe Mom, kanta dake cida wuta yana gayamata kill her, she wants a sharp object wanda zai bata dandanon kalan azaban dataji rannan, she wants revenge for hers and Hamad daughter! Kaman zaburarra Asmeey tashiga tafiya kowa na kallonta kawai sai akaga tai kitchen wani irin nishi Asmeey keyi kaman mai aljanu feeling kaman tazare kirjinta namata zafi tashiga store da gudu sunada another uwardaka a store din ta taba shiga taga adda awajen axe kawai Asmeey tadauki Axe din tafito dawani kalan mahaukacin gudu mazan dakin suka tashi da sauri harda su Baba da shine kujeran dake kusa da Asmeey yace “ke Asmeey” ganinta da adda yatareta wani mahaukacin ture Baba Asmeey tayi saida yabuge da kujera, Asmeey ta kwasa da gudun gaske tai kan Mom Ya Faisal yawani ja tasa mahaifiyar ko kunya baijiba yace “Mamie tashi gabanta ta kassara muguwan uwarta kar a sameki” Mamie tace “Faisal!” Jin abinda yafadi yace “yes Mamie” koajikinsa Abba yace “bazaku riketa ba wai” Ya Abdullahi yaki taba Asmeey Mamie zatayi wajen tana Asmeey Asmeey Faisal yarike Mamie gam, gadan gadan Asmeey tai kan Mom dake kallonta jikinta na rawa da adda daidai takai Ya Mustapa yawani kama Asmeey yadagata chak kaman yar tsana yarike hannunta gam yana kokarin fizge addan idanun Asmeey ya kulle gabaki daya bamatasan waye yariketa ba tafara kokawan fitina da Ya Mustapa muryanta ya chanza tana wani kalan ihun na wayanda basuda lafiyan kai. “I will kill matar nan! I will kill her! Saina kasheta, tazo takasheni ne I know it! She hates me! Wlh wlh I will take revenge for my Baby saina kasheta, she remove my baby from my belly kusakeni” Kai Asmeey na neman kayar da Ya Mustapa dawani strange strength sai Ya Abdullahi yazo ya murde hannunta ya karbe addan yabama Baba ya tura karkashin kujera kowa na kallon yanda Asmeey ke ihu but sunki sakinta, saikawai tafara wani irin kuka tana shevring idanunta na juyawa tana langabewa kaman mai shirin sumewa tafashe da kuka. “Mom kiyakuri! Kene mahaifiyata! Kiyafemin dan Allah! Wayyooo zan mutu! Hasbunallahu wa Ni’ima Wakeel…..”
Maganganun da Asmeey tafara sai kawai Mom taduke awajen tadaura hannunta kan bakinta, Asmeey tahau wani kalan mikewa kowa yayi kanta tana maganganu Ya Mustapa kawai ya rungume yarinyar Salima tariga tayi messing Asmeey up dahar abada she will always have this anxiety/panic attack unless an experience baiyi triggering nasa ba yanda yarinyar keyi was so heartbreaking to watch.

Baba ransa abace yahau ihu yazo gaban Mamie yanuna Asmeey dake hannun Ya Mustapa yace “look at yanda ta maida y’ata! Look at Asmeey! Will she ever be okay? Are you saying I should forgive this woman?” Yanuna Mom dake wani irin kuka gaban dakin yace “you’ve always wanted to kill Asmeey! Kinma kashetan Allah ne yadawo da ita but look at who she is now look at her” yanuna Asmeey da Ya Mustapa ya shimfidar akasa kafafunta da hannayenta nawani irin rawa idanunta sun kada sun juya baka gane inda take kallo, yawu harya soma fita daga bakinta, Baba yace “look at Asmeey Salima! Yarki! Yarda kika haifa! Look at abinda azabanki ya maidata! Look at her!” Baba yayi shiru yanama Mom wani pathetic look chan yace “mun yafe miki tashi kibar gidan nan I don’t want anything to do with you in my life! Idan yaranki want to keep contact with you suyi! Idan basuso ba abinda yadameni is none of my business! Get out of this house wlh kika kara 2min saina kira an fitar da ke!” Baba yayi maganan harshly, Mom takalli Mamie tana wani irin kuka Mamie tarasa tacewa, Gwaggo tace “dalla tashi kibar gidan nan yar boko bakiga komiba yaseen dina yanzu tafara kamaki” kasa tashi Mom tayi azuciye Baba yace “security!” Ahankali Ya Aya tabar wajen Asmeey tazo wajen tama Mom wani kallon kawai sabida Allah ya kaddara ke uwata ce tace “tashi muje Mom” tashi Mom tayi ahankali tama kasa tafiya sai kallon Asmeey take dataji Allah yadaura mata wani mummunan sonta da tunda ta haifi yarinyar bata taba ji ba, takasa daina kallonta takasa motsi Aya taja hannunta tace “let’s goo or u want yarinyar dead ne”? bin Aya tayi Mom nawani irin submatu. “Wat have I done Aya? Mena maida Asmeey?” Cikin bakar zuciya Aya tace “kin maida ita yarinyar da forever she will be having a mental issues, wat an irony kin gama kiran dan wasu kolo mental gashi yanzu yarkice mai matsalan, Mom kome kikayi kinma kanki I just pray Allah ya yafemiki and u find peace but Mom kin cuci Asmeey har abada azaban datasha a hannunki will lingers in her brain for life, she will never forgets it kotakai 100yrs victims of abuse hardly heals” Aya tai maganan tana goge idanunta da bayan hannu ta tana dogon wandon dake jikinta duka cash dake ciki tazaro tamikama Mom tace “take this zan miki transfer ki koma gida and go to the hospital my sister needs me” Mom tasa hannu ahankali zata karbi kudin saita rike hannun Aya tana wani irin kuka tace “Aya you are my first born help me sauran yarana su yafemin especially Asmeey! She hates me, Munir hates me, Aysha ma haka” Aya tace “nima haka! I’m giving u this money sabida ba yanda zanyi ke uwata ce kinada hakki akaina amman Mom na tsaneki! I despise halinki but karki damu I will beg them, for now go” ta fizge hannunta ta maida gate tarufe tasa sakata saita duka wajen tahau kuka sosai bana wasa ba wai ace mutum daya ta hallaka family nan ta bata komi look at Asmeey wlh wat she did dazu shows yarinyar kaman tanada ciwon hauka and it’s all because of Mom and now look at Mom itama tana duke awajen tana kuka sai taga an fito da Asmeey dakenan asankare har lokacin hannayenta a kakkafe jini nabin kafanta da gudu tayi wajen suka shishiga mota sai hospital, gwajin farko aka shaidamusu shes 3weeks pregnant but yana barazanan fita she’s bleeding just because of this panic attack, yau ba boye boye direct Ya Mustapa yakira Hamad yagayamai kinga aman office yayi booking flight to Nigeria ya rubuta letter na urgent tafiya aka basa 5days that’s a week daganan airport yawuce sai jirgi ya sauka a kano da asuban fari.
EPISODE 1️⃣4️⃣4️⃣



***
Ahankali Asmeey ke bude idanunta kadan kadan dake rawa sosai hannu taji saman kumatunta ana shafawa karasa bude idanun tayi Hamad tagani dab da ita yana sanye dawani black jacket yana kallonta sosai cikeda damuwa hannunsa daya kan kumatunta dayan hannunsa kuma rike da hannayenta, taga bakinsa yayi motsi but batajin abinda yake cewa all that is going on a mind dinta is admiration now this is the man datake so the only man a duniya dake bata wani kalan softest look, coolest look and geninue love look, this is her husband! Yaya Hamadin ta all she wants right now is a hug from here, hawaye ne suka gangaro hada gefen idanunta tana kallonsa hannu Hamad yasa ya share saiya duko yana kaman leka fuskanta hannaye tadaga tawani hugging nasa tsantsam ajikinta tafashe da kuka sosai, lumshe idanu Hamadi yayi yayi hugging nata back ahankali yana patting back nata murya chan kasa yace “it’s okay I’m here now” cikin wani kalan murya da batada karfi sosai tace “let’s go back to our house a DC! I don’t wanna stay here Yaya! I don’t wanna see that woman she’s scary! Take me home” lumshe idanu yayi yace “I need you to calm down Asmeey so that our baby will not get hurt” duk kukan datake sai yaji ta dakatar da kukan tadan rage yanda ta kankamesa hakan yasa yadan dago kansa yakalli fuskanta kaman yanda take kallonsa da kosawa ya maimaita abinda yace hannunsa yakai yataba cikinta yamata wani heartmelting smile yace “harna sake dirka miki wani cikin my brothers are calling me sharpshooter kekuma sharptaker” wani kai hannuwanta tayi kan fuskanta tarufe cikeda kunya tawani washe baki chin to chin zuciyanta namata

End Ads

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login