Showing 48001 words to 51000 words out of 221707 words

Chapter 17 - UWA KO UBA COMLT

Start ads
Middle Ads

not until data fara kai hannunshi pant nata tasan ba lafiya tafara neman taimako da kyar ta kubuta bai mata komiba, Mom knows everything tasan komi then why did Mom chooses Fawaz mutum irinsa for Asmeey Asmeey dabatasan komi aduniya ba, fashewa da kuka Aya tayi Mamie ta duka tana dafata tace “Ya isa babu abinda zai Sami Asmeey in sha Allah” cikin kuka Aya tace “Mamie yaron matan Fawaz mutumin banza ne yanda naga Baba nayi maybe wani abu yasami Asmeey” dasauri Gwaggo tace “babu abinda zai sami jikata alfarman Annabi Muhammad Sallalllahu Alaihi Wasallama”

Hameed ke tuki laptop din Hamad na jikinshi motansu Baba abayansu ahaka sukakai hotel din parking sukayi suka fiffito zasu wuce su shiga security yace “woo woo wooh, ba room available gentlemen” azuciye Hameed yace “ba daki mukeso ba we came to get our sister!” Security na kallonsa yace “babu anybody kasa da 18yrs cikin this hotel, bakuda right to badge in neman wata, unless kunada police order this is a hotel not brothel kokuma I will advice you gentlemen kusami waje anan ku zauna and just wait for sister ku ko yarku ce tafito besides salla ake yara are out to have fun” yayi wani murmushin yan iska, Baba yadag wayanshi yashiga kiran wani dan sanda Hamad ya kalli Hameed, kawai suka wani barar da security warwas ya zube akasa sukai ciki anan reception din Hamad yace “Asma’u” da duka muryanshi saida wajen ya amsa few securities sukayo kansu Hamad yajuyo yakallesu yace “Baba kubi this floor room by room kuna knocking kuna kiran sunanta” yakalli Munir yace “first floor zaka, Hameed second floor I will go 3rd floor” security na musu magana kota kansu basubi ba sukai elevator Hamad yayi staircase, suka shiga Munir yafara sauka first floor Hameed second floor, shikuma Hamad yawuce 3rd ta staircase sunan Asmeey kawai kakeji a hotel din, room by room Hamad ke bi yana kiranta. “Asma’u! Asma’u, Asma’u!”

In her subconscious state takejin muryan Hamad na kiranta abin sai yana mata that day adakin Gwaggo datake bacci yana kiranta idanunta tafara budewa ahankali taganta kwance akasan bayin kaman ta suma ne dazu dataji yana buga kofan sata tashi zaune ahankali daidai takarajin muryan Ya Hamad yace “Asma’u!” Da duka karfinta da muryanta tace “Ya Hamad Ya Hamad!” Muryanta babu karfi hakan yasa tashiga bin bayin da kallo tana neman abu bucket din data gani ta dauka da hannu dayan mai lafiya tashiga bugawa aduk inda tasamu nan kusada ita agalabaice. Duka yagama zagaye dakunan floor din babu ita hakan yasa yaciro wayanshi yakira Hameed yace “kunganta any progress?” Hameed yace “nooo anya tana nan”? Ahankali yace “yes she’s here” yayi shiru yaduka yana dafa kirjinshi dakemai zafi sosai da daci chan yace “call su Abba kudinga sa kanku jikin door for any movement kana kiran sunanta” dasauri Hameed yace “okay” katse wayan sukayi yafara tsayawa jikin door by door ya bubbuga yakira sunanta “Asma’u”, daidai kofan 414 ya tsaya ya kara kunnenshi yana wani irin nishi ya bubbuga kofan yace “Asma’uuuu!” Buga bucket din Asmeey tayi a kofan bayin da dan karfi saida bucket din ya tsage sake manna kanshi sosai Hamad yayi jin kara adakin dasauri yace “Asma’u!” Da yar muryanta tace “Ya Hamad!” Tasake buga kofan dawani Irin sauri Ya Hamad ya murza kofan but a kulle rudewa yayi yarasa yazaiyi yashiga tattaba jikinshi baida anything kawai saiya shiga gudu a corridor fire extinguisher daya gani anan corridor yawuce yadauka kawai yadawo yabugama handle din balle handle din yayi sannan yahada karfin kan fire extinguisher yayi wani murde murde harsai da hannunshi yaji ciwo sannan ya iya ya bude kofan yawani shiga cikin dakin yabi dakin da kallo babu kowa sai gyalen Asmeey daya gani ga pant da aka barka akasa ga kwalba ga wine dahar yasoma bushewa gakuma jini akasa, gabansa yashiga faduwa yashiga juye juye adakin yace “Asma’u” ahankali da galabaitacciyan murya tace “na’…..am” dawani sauri yayi wajen bayin yakama handle din ya murza gabansa na faduwa sosai ya kafa kunnenshi jikin kofan yace “Asma are you in there”? Gyadamai kai tayi tana kuka sosai mara sauti takasa motsi cikeda tashin hankali Hamad tace “okay I’m coming” wucewa yayi gaban dakin inda ya yarda fire extinguisher din yadawo yadaga murya ahankali yace “ki matsa daga around bangaren kofan” da duka karfinshi ya buga kofan dayake banzan kofa katako ne a door kawai ya fashe kofan da sauri yasauke hannunshi kasa ya leka ramin Asmeey yagani zaune agalabaice a bayin ta kankame jikinta, ga jini jini a jikinta fuskanta lips dinta sun kumbura taci duka ga gaban riganta data hada ta rike da hannu biyu dan ya barke, tsayawa yayi yana kallonta suka hada idanu wani kalan kuka tafashe da shi tana kallonshi, dauke idanunshi yayi daga kanta Asmeey na kallonshi yashiga buga kofan yana banbarewa yana zufa yana balballe katakon da hannu, tana ganin yanda he’s getting injury a tafin hannunshi but bai dena ba sannan yasamu yashigo ta kofan forcefully kana gani kasan wood na wajen sun karcesa ajiki dawani irin sauri yazo wajen sai kawai yaduka yana kallonta zufa na ketomai a goshi kaman yanda take kallonshi cikin idanu, baimasan mezaice ba kawai he’s looking at her, kusan 10secs suna kallon juna kafin cikin raunanniyan murya mai taushi dake cike da tausayi that sounds very deep also with lot of emotions yace “are you okay”? Sosai Asmeey ke kallonshi in the eyes tana kuka mara sauti kawai saita yunkuro da kyar tanajan hannunta da baya motsi akasa and just hugged him da hannu daya tasa kanta a kirjinshi tana wani irin kuka da duka dan karfin dayake tattare da ita.
Lumshe idanu Hamad yayi ya tsaya chak without touching her, zuciyanshi na radadi, yana kuna, yana zafi, cikin wani yanayi da shi kanshi baisani ba ya fuzar da ijiyan zuciya mai bala’in zafi, ahankali and calmly yace “it’s okay! It’s not your fault!” Ihu Asmeey tayi sosai akirjinshi maganan dayayi ta rikeshi gam da hannunta mai lafiya, she’s feeling something da bata tabaji ba in her life game da Ya Hamad, bataso ta sakeshi, she wants to stay like this with him, ahankali yana ahaka calmly yace “can you let me go”? Gyadamai kai Asmeey tayi tasakeshi ahankali tana komawa baya hakan yasa gaban riganta dayake a yage da boobs nata sukai flashing a eyes nashi dawani irin sauri yadan koma baya ya maida kanshi gefe saikuma yatashi tsaye da sauri ya mike hannu yadauki towel daka kan rag abayin ya warware ya kare fuskansa ajiki Asmeey nawani irin kallonshi, yaduko ahankali ya daura mata towel din a shoulder to shoulder sannan ahankali yakama hannunta daya luradashi, fashewa da kuka tayi hakan yasa yakama kafadunta zai dagata wani irin fashemai da kuka tayi yakalli fuskanta ganin she’s really in pains yasa ahankali yadauketa chak a hannunshi wayanshi yahau ringing da hannu daya yasa yadauka baima tsaya jiran maganan Hameed ba yace “I’ve seen her come to room 414” ya katse wayan yafara tafiya da ita yasa sakata yabude yafito daga bayin da ita daidai Fawaz na shigowa dakin ga jini duk fuskanshi tareda wasu lalatattun securities guda biyu marasa kiba kaman sanduna.

Dawani mahaukacin sauri Asmeey ta kankame Hamad tarushe da kuka Fawaz ya shigo dakin yana wani kallonta yace “ohh ina mijinki kika dauki wayana kina kiran saurayinki to come to your rescue look at the damage dayama sabon hotel dina” yanuna kofofin da Hamad yafasa wani irin kallon Hamad yamai sannan yajuya ahankali yabude kofan bayin ya sauketa awajen yace “stay here”
zai janyo kofan tarike hannunshi da sauri saida yaji wani shock baisan sanda ya kalleta ba suka hada ido, he felt something from her gaze, girgiza mata kai yayi yana mata wani gently look hakan yasa tasake shi yajawo kofan but still ya tsaya around wajen cus yariga ya balla tsakiyan kofan, juyowa yayi yakalli Fawaz dake kallonshi yashiga folding hannun riga Fawaz ya matsa gefe yace “kubashi kashi ku shemeshi na dauki matata nayi gaba” tahowa sukayi kan Hamad sukayo kanshi cikin wani skills Hamad yadaki kuyangin habar daya wlh saida hakoransa biyu suka zubo yayi baya daya yawani zube akasa, na biyun yakawoma Hamad naushi ya kauce sannan yabiyoshi ta baya ya daki gefen cikinshi yafadi akan cylinder fire extinguisher security yayi ihu Hamad azuciye ya kwashesu ya watsar kan Fawaz, dukansu ukun sukai kasa Fawaz zai tashi Hamad yarikeshi yashakemai wuya ya bugashi da bango yace “how dare you touch her!”? Dariya Fawaz yayi jini yana fita daga bakinshi yanama Hamad din wani kallon isgilanci yace “wowww i see jealousy in your eyes haushi kaji narigaka”? Ihu Hamad yayi kaman mahaukaci yawani juyar dashi ya zubar dashi akasa yafadi close to barkakken pant din Asmeey, Fawaz na wani nishi yakalli Hamad dake zuwa kansa yace “look at how I ripe that pant from gabanta kyaaaaaa!” “I will kill you! I will kill you!” Ashe Hamad mahaukaci ne yahau ihu da saida Asmeey ta leko ta ramin ta mugun tsorata ganin yanda Ya Hamadi yashiga dukan Fawaz ta ko’ina yana sassaukemai punches a fuska Hameed dasu Baba suka shigo dakin sukai kan Hamad ganin yahaukace Abba yana “Hamad Hamad zaka kasheshi” yana rikeshi ina Hamad yaki barinsa dukansa yake da kyar Baba da Abba suka dauke shi Hamad yadauke pant din Asmeey batare da kowa yama lurada pant dinba yasa a aljihun wandon a aljihunsa Abba na rikeshi ya bala’in tsorata baitaba ganin Hamad hakaba sai kallon Fawaz yake jijiyoyin jikinshi duk sun fito da wuyanshi yace “zan kashesa, i will kill him, i will kill him Abba” Abba da kyar yafito dashi wajen corridor yace “Hamad, Hamad kalleni” ina kallon dakin Hamad yake still yana furta saiya kashea kawai rungume sa Abba yayi ganin kaman baimasan meyake ba, hawaye masu mugun zafi suka fito daga idanunshi Abba yace “kace La’ilaha Illalla Muhammadu Rasullullah” da kyar Hamad yace “La’ilaha Illlalah Muhammadu Rasulullah, Hasbunallahu wa nieemal Wakeel” yadan sami natsuwa Abba zai cirosa daga jikinsa da sauri yaciro kansa yajuya ma Abba baya yana goge fuskansa yace “I am fine Abba ka koma ciki” kallonsa Abba yayi sosai sannan yawuce yakoma dakin shikuma Hamad yawuce kawai yafita.
💫UWA KO UKUBA?💫



M SHAKUR


EPISODE 1️⃣5️⃣

JOIN MSHAKUR NOVEL GROUP 10 dan samin update idan kina 1-9 don’t join 10

https://chat.whatsapp.com/IB4tlRlThojFoahrw1nn6T

**
Akwai mutane da more police da motoccinsu akasa, babu wanda ya kalla yawuce yafita kawai yayi gate yana fita yatare abin hawa kawai yabar wajen idanunshi sunyi jawur.

Kama Fawaz police sukayi suka samai ankwa, Hameed yakaimai nushi aciki, Baba yabude bayi ahankali saiyawani irin tsayuwan ban tausayi yahade hannayensa biyu akan cikinsa yana kallon Asmeey Abba yazo wajen yana kiran sunayen Allah yaduka yakama Asmeey Munir da idanunshi sukai ja yazo zai kama hannunta ihu tayi na azaba, Baba yaduka dasauri yakalli hannun ahankali yace “ta karye” fashewa da kuka Munir yayi kawai ya rungume Asmeey, Hameed yaduka yadauki gyalenta da dankwalinta dake wajen yazo wajen ahankali ya warware yasake rufa mata ya lullube harda fuskanta murya chan kasa yace “I will carry her kira Ya Mustapa Abba” chak yadaga Asmeey data kasa kallonshi yawuce yafita da ita Munir yabisu abaya da Kawu, Motan su Baba Hameed yasaka ta yana kallon fuskanta yanda take kuka har lokacin ta bala’in galabaita yadan koma baya ahankali, Baba ya shiga bayan Kawu yashiga gaban motan Abba dake bin wajen da kallo yakalli Hameed yace “ina Hamad? Banganshi ba call him” wayansa Hameed yaciro yakira Hamad but baidagaba ahankali yace “Abba let’s go I’m sure yatafiyansa ne kasan shi” dan jimm Abba yayi sannan yashiga gaban motan kusa da Kawu Hameed yawuce yashiga mota shida Munir suka tada motan akabar wajen.
Sosai Baba ya rungume Asmeey baya iya magana but kana ganin fuskanshi kasan kukan zuci yake sosai ahaka sukakai private clinic dinsu, suna zuwa aka karbeta akai ciki da ita Baba yabi doctors dinsu akace ya dakata tukunna dawowa yayi sai kawai yasami waje yadaura hannuwansa aka duka biyun Munir kuma yana tsaye sabida kawai dauriya ne da cijewa yasa baiyi ta kurma ihu yana kuka ba, zama Abba yayi kusada shi hakama Kawu duk suka dafashi kanshi ahaka ayanda yake cikin wani irin murya mai rauni yace “Yaya mezan gayama Allah? Mezan cema Allah? Y’ay’ayan mu amana ne garemu, nakasa killace amanan da Allah yabani dubi abinda wani d’a namiji yama y’ata Yaya” Yayi maganan yana dago kansa idanun Baba kaman zai fashe da kuka ahankali Hameed yakalli Munir dake goge fuskanshi yamai alama yazo suka wuce sukabar wajen, murya chan kasa yace “ko bai mata fyade ba wanda nake gani da kyar ma in baiyiba yariga yabatama diyata rayuwa ya barka suturan danama diyata ya yaye lullubin dana mata domin killace al’auranta” Baba yawani fuzar da iska, yana girgiza kai gwanin ban tausayi yace “Yaya Salima tasan waye yaron nan, wannan yaron yayi suna anan garin Bauchi, ansan yan gidan ko diyata Aya lokacin saida nahanata zuwa daman sabida mahaifiyarta take kawance da yar gidan Maryam kowa ya sansu m…..mesa Salima zata aikamin diya tareda su? Mesa Salima ta tsani y’ata yar cikinta yarda muka haifa tare ta sunna da soyayya”?Murya chan kasa yace “Yaya kunsani banyi makaranta ba da kyar na lallaba nagama sakandire shima bazanyi karyaba bawai nasan wani abu bane hakan yasa duk wani harkan karatu makarantan boko dai kap a hannun Salima yake duka yaran gidan ita ke sakasu a makaranta tayi komi ni nawa tafadamin adaddin kudin da ake bukata na bata tabiya shikenan bani cikin lamarim ta daura buri kan Asma’u saita zama lawyer irinta saita gajeta daganan duk tsanan yafara”Yayi shiru chan yace “dasafe nake fita naje kasuwa sai mangariba nake dawowa bana sanin meke faruwa amman Yaya namaka alkawari duk wanda nagani agabana ina shiga na dauki mataki, Salima tacika fushi da fada da sauri hannu masifaffiya ce duk nai hakuri sabida mun zama daya shekarunmu talatin da aure, akan wani dalili zata hada yarinyar nan da mutanen nan suje gidansu?Meyake faruwa ban sani ba” daidai lokacin Ya Mustapa yashigo asibitin yazo wajen shima Dr su Baba na fitowa duk sukai wajenshi Baba yanuna Mustapa yace “ga dana shima Dr ne dan Allah yimai bayanin komi” gyadamai kai yayi Dr yawuce tareda Ya Mustapa suka shiga dakin su Baba duk suna tsaye su Hameed ma sun fito, kusan 15min sukayi sannan Ya Mustapa yazo wajensu Baba, ahankali yace “yaron baici nasaran bata mata rayuwan ta ba” dasauri Abba da Baba da Kawu duk sukace Alhamdulillah, ahankali Mustapa yace “but ya karya mata hannu sannan akwai lot of ciwo ajikinta signs na she was physically abuse ya daddaketa gaskiya” duk kallon Ya Mustapa suke ahankali yace “an daure mata hannun nace dazaran tagama shan drip a sallameta sabida muje gida zan cigaba da mata treatment agida” atare kowa yace “Alhamdulillah” dan shiru Ya Mustapa yayi saikuma ya matso dab da Baba hakan yasa Baba yace “yi maganar ka Doctor” dan ijiyan zuciya yayi yace “Baba ba hurumina bane ince this, nasan awasu wajen dan mahaifiya na dukan yaransu it’s fine is okay, Baba banda dukan da yaron nan yamata yau akwai ciwuka da tabo da dama ajikin Asmeey abin yayi yawa” yadanyi shiru yanajin nauyin maganan dazaiyi but hakan yasa yace “Baba please ka duba lamarin nan kayi binciken abinda ke faruwa a rayuwan Asmeey da wanda bata fadamaka kar watarana mu wayi gari babu Asmeey cus ciwukan jikinta sunyi yawa kaje dakin kagani da kanka, she’s a girl what will her future husband think of us? Haba ciwukan yayi yawa” Ijiyan zuciya Baba ya sauke ahankali yashiga tafiya wlh he’s feeling so down and unhappy dakin yabude ya shiga, rigan asibiti yasani cus an ciremata riganta daya yaga hannayenta yafara kallo duk tabon ciwo baijin yataba ganin Asmeey da riga mai karamin hannu ba ashe saisa takesawa ga gefen wuyanta ma duk ciwo da kanshi yadaga riganta yana kallon bayan jikinshi na mutuwa da sanyi yadawo tagaba yana dubawa yaga cikinta haka ya lumshe idanu sai kawai ya kifa kansa jikin gadon yakai 10min ahaka sannan yadago kansa yana kallon fuskan yarinyar sannan yatashi yafita yasami waje ya zauna Ya Mustapa yadawo dawani t-shirt sabiwa yabama nurse tasa mata duk suka zauna, Ya Mustapa yayi clearing bill din. Within 30min ruwan yakare Nurse ta tayata sa rigan bata iya amfani da hannunta daya sannan aka sata a wheelchair nurse tafito da ita Asmeey takasa kallon any of them sabida kunya da jin nauyi, She was even wishing inama tamutu agadon asibitin ganin yanda takeyi yasa babu wani wanda yacemata wani abu banda Munir daya kasa daurewa yayi wajen bai damu da duk mutanen wajen ba dukawa yayi agabanta hakan yasa nurse din ta tsaya shiru yayi yana kallon fuskanta duk ja da bruises na ciwo gefen lips dinta har bandage an saka ga hannunta adaure an lullubeta da bargo dakuma gyalenta taki kallon Munir din tayi wani iriiii rawa bakinshi yakeyi ahankali yace “As…..s….m….Asmeeey” gangarowa hawaye sukayi daga idanunta hakan yasa Baba yace “tashi muje gida Munir” dagasa Baba yayi yamike da kyar yana kallon Asmeey da just around two dazu na rana she was fine but yanzu dukta chanza, sukai mota da ita Baba da kanshi yadagata da Munir tashiga mota ya zaunar da ita Munir yashiga yazauna kusa da ita kawai saiya kama hannunta me lafiya yarike Asmeey tai shiru she looks lifeless, Hameed yaja motan suka baro asibitin shima bini bini yana kallonta ta madubin gaba zuciyanshi namai zafi.
Wuraren 5:30 suka isa gida yanda sukabar matan a tsakar gida haka suka shigo gidan, daga Gwaggo, Mamie, Ammi, Ya Aya, matan su Mustapa da yaran dukansu şuna waje banda Mom, motocinsu na shigowa duk suka mike Aya tafara tafiya Gwaggo da sauran duk suka biya abaya.
Baba na bude kofan yafito Aya ta tsaya turus ganin kanwarta ta chanza gabaki daya kana ganinta kasan taci duka hannuwanta biyu tadaura abaki takasa motsi Gwaggo tai wajen hankalinta atashe. “Abubukar meya saman mini jiki? Muhammadu Sani meya sami Asama? Eh ku sanar dani” Mamie da Ammi suka tsaya duka babu wanda ya iya motsi

End Ads

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login