Showing 3001 words to 6000 words out of 221707 words
Faisal ma zai kirani Hameed ma haka zan shiga theatre kasanar dasu he’s fine and concentrate a aiki okay” dan ijiyan zuciya yasauke yace “okay” good ya katse wayan yasa wayan a DND yafito yarufe office nashi yawuce theatre.
💫UWA KO UKUBA?💫
✍🏻M SHAKUR
MADAM DA ANTY ABAR GULMA AZO A KOYI YANDA AKE BUGA ODAFARE DA YANDA AKE WAWATSULA AGADO🥳🥳
WACCE TA IYA BALAJA’U A GADO ITACE MAMMALLAKIYAN ZUCIYAN MIJI 🎊🎊🎊
AZO ASHIGA INTIMACY CLASS DA 5k RAK AKOYI HARKA OGA YA ZUZUCE🔥
CHAT ME UP NOW AND JOIN
wa.me/+2347012181461
EPISODE 2️⃣
Wuraren 3 yashiga bude idanunshi asanyaye, alluran ko magungunan ne da Ya Mustapa ya bashi really made him sleep, gently yatashi zaune yazare drip daga hannunshi daya kare, yadan shafa fuskanshi sannan yasauke fararen tsaftatattun kafafunshi akasa yamike tsaye ahankali, he’s tall kusan yamafi Ya Mustapa Dr tsayi kawai manyanta shi Dr zai nunamai dakuma shekaru da teba haka dan shi baida teba kuma baida rama, wani irin full fitted body gareshi, bayinsu yashiga brush yasakeyi cus bayajin dadin bakinshi at all, fitowa yayi ya chanza singlet na jikinshi yasaka wani yadauki wani black t-shirt yana kokarin sawa aka shigo dakin dasauri yakalli kofa Mamie ce hakan yasa yayi sauri yakarasa saka rigan yadan kalli Mami data tsaya saikuma ya sauke kanshi kasa murya chan kasa yace “Mamie” tahowa cikin dakin Mami tayi zuwa inda yake ta tsaya dab dashi hannunta tadaga ahankali takai fuskanshi ta shafa gefen kuncinshi tace “yajikin? Meke maka ciwo yanzu eh?” Murya chan kasa yace “bakomi” shiru Mamie tayi tana kallonshi sannan tace “salla zakayi bari na shimfida maka dadduma karka fita zuwa masallaci” Mamie tasa hannu tadauki dadduman su dake kan stool ta shimfidamai tace “zoto kayi” tahowa yayi yahau kan dadduman ya kabbarta salla itakuma Mamie ta zauna nan bakin gadon Hameed dan shine close to dadduman tana kallonsa, from the way yake salla ahankali kasan wajen namai ciwo har yanzu, idar da salla yayi yasake juyowa ya kalli Mamie sai kawai ya kwanto gently yadaura kanshi kan cinyan Mamie yayi shiruuuu, shafamai kai tayi tace “mezan dafamaka? Akwai waina da miya zakaci?” Girgiza mata kai yayi alamun no, murya chan kasa tace “tell me mezakaci” daidai lokacin aka bude kofan dakin Gwaggo ne tashigo tareda wani matashi dake kama sosai da Hamad exactly shima fari ne saidai baida idanu kaman na Hamad yana sanye da suit yana kallon Hamad da dan damuwa kan idanunshi, yana ganinsu ya yunkura zai tashi Mamie ta hanashi Gwaggo tace “kaganshi babu wanda yakeso agidan nan sai uwarsa, yafara mata kuskuskus kaman munafuki uwa shi kadai ta haifa” dauke kai yayi Mamie tayi murmushi Hameed ya wuce Gwaggo dake tsaye nan koda yashigo cikin dakin zuwa gaban Hamad ya duka tareda dafa kafadanshi, cikeda damuwa yace “wat happened to you Hamadi? Mesa baka fadamin bakada lafiya ba? Meke maka ciwo?” Dauke kai Hamad yayi, murya chan kasa yace “I am fine” kallon Mamie Hameed yayi da idanu Mamie ta girgizamai kai hakan yasa bai kara tambayanshi meke damunshi ba yace “are you hungry? Tashi muje muci abinci a waje” ahankali ya yunkuro zaiyi magana Gwaggo tace “wannan ne zai bika wani waje baki kawai kake batawa Hameed ai wlh saidai idan Mamarshi tasa baki shine zai bika, ka manta ranan daka kaisa wani faty haka yaron nan yaşa kafa ahanya yadawo gida” ahankali Mamie tace “Hameed barshi karku fita cus he can’t even walk properly bari zansa abinci nakawo muku maybe idan zakuci tare zaidan ci” Mami ta yunkura zata tashi da sauri shima Hamad yatashi, murmushi Hameed yayi shidai Hamad bayason Gwaggo tun suna yara, bawai ya tsaneta bane kawai surutunta da ihu da maganganu ne bayaso, ganin yatashi yasa Mamie ta kalleshi tace “ina kuma zaka”? Gwaggo tace “zai gudu mana ni Gwaggon shi dodo ina dakinsu” kin kallon Gwaggo yayi Mamie ita kanta batason wannan dabi’an nashi na kin kakarsa, Hakan yasa tace “go back and seat! Can’t you see she’s worried sick about you” Mamie tajuya tafita yawuce yazauna dab da Hameed duk Hameed na kallonshi, baimaso ya zauna shi kadai kan gadonsa Gwaggo tazo ta zauna kusadashi, da ne abubuwan Hamad ke damunshi but yanzu he’s so used to it wlh, yakalli Gwagggo dakebin Hamad da kallo duk sai yaji ba dadi yace “Gwaggo ki zauna mana salon anjima kifara mana kuka da daddare kafafunki sun fara zugi” zama tayi kan carpet dinsu tana kallon Hamad still tace “kaman kasani yau nahayo benen nan yafi akirga sabida wannan yaron dabaison mutanen, kai Hameed duk matar da Husainin nan naka zai aura zatasha fama” mikewa Hamad yayi, hakan yasa Hameed yakalleshi yadanyi dariya yace “common seat” ko kallonsu baiyiba yawuce wajen kofa Gwaggo tace “tohh ni wanan yaro dabaku yan biyu bane da sainace ba Abubakar bane ya haifesa ba yoo wannan wani irin hali ne yaro sai miskilanci ga kin jama’a, ga, ga, ga eh dan ubansa ya dauka nazo ganin fuskan nan nasa mai kama dana mata ne?” Dan murmushi Hameed yayi Gwaggo tace “atoh da lafiyansa kalau ai babu abinda zanzoyi inda yake dan ba kaunata yake ba, Hamad ya tsaneni narasa menamai uwarsa kawai yaron nan yakeso, dazaran nazo waje zai tashi yabar wajen, ya tsaneni ina dalili saisa da Babanku zai dawo dani nan naki biyoshi sabida nasan Hamadi baya sona Uwarsa Batula kawai yakeso duk tabi ta hure masa kunne” ta rushe da kuka, ahankali Hameed yace “Gwaggo mehaka kidena kuka, mesa zakice Hamadi baya sonki ke kadai yakema haka eh? Mu yan uwansa kulamu yake? Ni yanzu kinga ya kulani? Eh”? Dankwali Gwaggo ta kwanto daga kanta ta warware tana goge fuskanta ga gashin kanta dayama kare sunyi fari kal tace “nagani kam” Hameed yace “to kingani akan mene zaki dinga kuka, haka Allah yayo Hamad kitamai addu’a, amman bai tsani kowa ba kinji Gwaggo kinga baida lafiya, kina kukan nan kara tadamai da hankali kike dena toh” rushewa tasakeyi da kuka sosai tace “yooo ai yanason Uwarsa Fatimatu Batul, nida na tayata rainanku ana haihoka na karbeka na rike, saida tasake nakuda nakusan awa guda cur sannan ta haihosa shima na amshesa, baka gansa ba lokacin gabaki dayansa yayi kalan ruwan kwai wai jondus (jaundice) aka haifesa da ita, ga uwarsa ba lafiya haka nina dinga lura daku har taji sauki, kai kasha madara amman akai juyin duniya shi yasha yaki hakafa uwarku na cuta da bamata hayyacinta aka kamasa aka daurasa kan mama yasha, halama saisa yake cuta kullum sabida ya zuge na jikin uwarku alokacin, saida aka cire mata mahaifa gabaki daya kuma shine yakusan kasheta dan yaki fitowa daga ciki, kuma shine tundaga asibiti har yau yake damunta da cuta daban daban ai ban manta dakomi ba, nida nai wahalar sa wai nine yanzu zai taso ya tsana bayaso” dariya kawai Hameed kerike wa yace “toh kiyakuri Gwaggo” Mamie tadade tsaye gaban dakin sannan tabude kofa tashigo Gwaggo ta watsamata harara Mamie ta kalli Hameed tace “ina yake?” “He left the room Mamie” Mamie tadan kalli Gwaggo tace “Gwaggo kiyakuri tashi muje” kaman jira Gwaggo take tace “ohh Allah kana gwadamin ni kike cema nazo nafita daga dakin jikokina eh Batola kin rabani da Hamadi yanzu da Hassan zaki rabani shima” dan lumshe idanu Mamie tayi tabude tace “bahaka bane Gwaggo kiyakuri daman na dauka zaki sauka kasa ne bari naje” ihu Gwaggo tahau yi tace “eh kitafi wlh duk abinda akemin agidan nan zan sanar da Abubakar duk anbi an rabani da jikokina” ijiyan zuciya Mamie ta sauke tawuce tafita direct dakinta tawuce tabude tashiga Hamad na kwance kan gadonta jin an bude kofa ya kallo kofan daure fuska Mamie tayi tareda folding hands a kirji tace “wat are you doing here? Ba cewa nayi zan kawo muku abinci kaida Hameed ba”? Dan sauke kanshi kasa yayi yace “I’m not hungry” karasowa dakin Mamie tayi zuwa gaban gado tadan sassauta murya tace “mesa kabar dakin sabida Gwaggo? Cinyeka zatayi? Why do you always make her cry eh Hamadi? Can’t you see how she deeply loves you eh? She was worried sick sabida kai, the least you could do is kadan zauna ko bazaka kulata ba seeing you makes her happy, Hamadi why are you like this eh? When will you stop giving me headache? Yaushe zaka chanza halin nan eh? We are your family idan kayi haka awaje it’s okay but us fa, banda mu wa kake da shi? Mesa kake gudun Gwaggo not just she kowa ma why why why Hamad? Kullum ina daga kafa ina cewa ka girma zaka dena idan yanzu your 33 baka chanza ba sai kakai 50yrs zaka chanza eh?” Kanshi na kasa yana sauraron Mamie murya ciki ciki asanyaye yace “sorry Mamie” cikin fushi tace “I don’t want your sorry katashi kaje kuci abinci and tell her sorry” gyadamata kai yayi yatashi zaune ahankali sannan ya sauka daga gadon gently sabida ciwo yawuce ta gefen Mamie yafice tabishi da kallo tai shiru tana nazarin sa, Hameed na zaune yafaracin wainan Gwaggo namai zuba Hamad yabude kofan da sallama chan kasa ya shigo daga Gwaggo har Hameed suka bishi da kallo, Ya tsaya awajen yakasa tahowa ciki Hameed yadauke kai yacigaba da cin abinci abunsa Gwaggo tace “taho zokaci abincin ka kona maka fura zaka sha?” Girgiza mata kai yayi yana tsaye bai kalleta ba, wani washe baki Gwaggo tayi tace “yauwa toh dan Albarka zoka zauna kaci ko guda daya ne kaji” ahankali ya shiga tahowa Gwaggo ta matsamai da sauri gently yazo ahankali yashiga zama yadan kama gefen cikinsa Hameed yabishi da kallo Gwaggo tace “Wajen aikin ka kema ciwo?” Girgiza mata kai yayi yajuyo yasa hannu yadauki spoon ya gutsiri masan kadan yasa a miya yakai baki dan yatsine fuska kadan yayi Hameed yace “is it too spicy for you?” Girgizamai kai yayi yana taunawa kaman wanda akasa dole yaci, Gwaggo dake kallonshi batako kyafta idanu tace “miyan yayi yaji ne”? Girgiza mata kai yayi daidai ana bude kofan wani magidanci dake kama da Ya Mustapha yashigo rikeda yaro a hannunsa yana kallon Hamadi yace “Hamad ya jikin?” Dan kallonshi yayi daidai yaron yasauka daga jikin Babanshi yataho wajen Hamadi da gudu daukanshi Hamad yayi for the first time yasaki murmushi sosai dimples dinshi suka fito da white fararen hakoransa yaron ma ya k
washe baki, Gwaggo tace “Areef narasa meya gani a jikin Hamadi dayake sonshi haka” karasowa cikin dakin Ya Abdallah yayi yace “ai ba Areef ba harsu Akram da Abdool dukansu haka sukeson Hamad, Areef oya come Uncle Hamadi is sick today” makema Babansa kafada yaron yayi, Hameed ya ballama Areef harara aiko ya tsala ihu yana shiga jikin Hamad garin haka ya takemai ciwo wani kalan runtse idanu da karfin gaske Hamad yayi dayasa Hameed da sauri yadaga Areef yana karbansa, Abdallah yace “Subhanallahi Hamadi, sannu, Hamadi” Gwaggo tace “shikenan Areef yatakemai wajen aiki duba kagani ko wajen na jini Abdullahi” jin haka asauri Hamadi ya daura hannunshi awajen murya chan kasa dake fita da kyar yace “I’m fine” bottle water Abdallah yadauka yabashi amsa yayi yakai bakinshi yasha kadan duk sukai shiru suna kallonshi barinma Gwaggo, akufule da karaman murya yace “kudena kallona” “mundena” Gwaggo tace amsa da sauri, Hameed yatashi yana sauke Areef yawuce bayi, yace “it’s time for magrib” Gwaggo tace “Abdullahi kaga nima kamani ka kaini kasa” kamata yayi suka fice, Hameed daya fito yajira Hamad shima yadauro alwala suka fito suka wuce masallaci.
Suna magrib suka dawo gida da sallama suka shigo falon, Abba suka gani zaune a falo dayake kokarin cin tuwonsa na dare, duk yayyinsu na falon, Hameed yawuce dinning yazauna tareda Faisal suna danna waya, sai Ya Mustapa zaune wajen Abba tareda Abdallah sai Mamie dake zaune a gefensu, karasowa ciki yayi dukansu suka kalleshi harda Abba daya dakatar da abincin dayake ci ya tsareshi da idanu irin kallon da uba kema dansa na nazarin yanayinsa din nan da kula, sauke kansa kasa Hamad yayi yakaraso har wajen yadan duka cikin muryanshi mai cikeda natsuwa yace “sannu da zuwa Abba” anatse Abba na lurada shi yace “jikin yahanaka zama karatun dakukeyi a masallaci bayan magrib ne?” Gently ya gyadama Abba kai batare dayayi magana ba, Abba yadan jinjina kai yace “Maman Doctor yaci abinci kuwa?” Anatse Mamie tace “kowa yaci abinci banda shi” kallonshi Abba yayi babu wasa kan fuskanshi yace “zonan kaci abinci, Doctor bani maganin dazaisha na dare” ba musu yataho yazauna gaban Abba kanshi akasa Faisal da Hameed suka kalleshi, Hamad yadan dago kanshi yakalli Ya Mustapa daya kawo maganinshi Ya Mustapa yamai wani kallo yace “eat my friend” maida kanshi kasa yayi Abba yabashi spoon dayakecin tuwon dashi ya karba ahankali shi Abba yasa hannu yace “oya bismillah ci zakasha magani” ahankali yafara ci Mamie na kallonshi yaci kusan 5spoons ya ijiye spoon din ahankali, Abba yace “ka koshi?” Gyadamai kai yayi Abba ya wanke nashi hannun tsaf yadauki ruwa yasha ya ijiye cup hakan yasa ahankali Hamad ya mika hannu zai dauki plates din da Abba yagama cin abinci dasu yakai kitchen Abba yace “barshi bakada lafiya” sai kawai Abdallah yatashi ya dauka dan yaran sunada tarbiya da kyau, yana dauka Hameed yazo da sauri ya karba yawuce kitchen, Abba ya tsare Hamad din da idanu da kansa ke kasa anatse yace “meke maka ciwo yanzu eh Hussain?” Kanshi na sunne akasa yace “bakomi Abba naji sauki” Abba yakalli Ya Mustapa bawasa kan muryansa yace “meke damunsa likita ance kaduba sa dazu? Tell me menene matsalan?” Ahankali Ya Mustapa yace “Abba he got infection, rashes sun fito wajen stitches dinsa, I think maybe from ruwan wanka or sabulu or it could be anything, nayi dressing wajen dazu I will still do it yanzu sai yasha maganin” Abba ya maida dubanshi ga Hamad da kansa ke kasa, cikin murya mai tsauri yace “bakaga kuraje a wajen ba da bazaka fada ba eh Hamadi? Bazaka iya kiran Yayanka ka gayamai ba ko Mamie ko ni? Kana kallon ciwo jikinka kaki magana kai yaro ne wai? Inda wajen ya rube fa? Halaka kanka kakeso kayi? Bazaka dena abubuwan nan ba ko mutuwa kakeso kayi kahuta mesa kake haka ne”? Murya chan kasa kanshi akasa yace “kayakuri Abba” dan ijiyan zuciya Abba ya sauke yace “tashi muje Doctor yamaka dressing din aka gama saikasha maganin, tashi” ahankali yatashi ba musu bai kalli kowa na dakin ba yawuce stairs Mustapa yawuce yadauki jakar dake kan kujera daya ijiye yawuce sama Abba yabisu bayan ya dauki ledan magungunan.
Yana shiga dakinsu kwanciya yayi akan gadonshi ahankali daidai Doctor na shigowa dakin yazo wajen gadon yana kallonshi yace “how are you?” Ahankali yace “Yaya key the door pls” wani kallo Dr yamai sannan yabude jakan yashiga ciro hand gloves nashi daidai Abba na shigowa dakin da sallama. “Assalamu Alaykum” Hamad ya sauke kanshi kasa kaman yayi disappearing yakeji, ahankali Abba yazo wajen gadon ya tsaya yana kallon Hamad din dayaki kallonsa yayi folding hannuwansa a kirji, Mustapa na hada komi sannan yazo gadon yakai hannunshi zai dage riganshi Hamad yadan rikemai hannu sabida Abba, Abba dake kallonsu yace “wai mehaka Hamad” sakin hannun Ya Mustapa yayi ya runtse idanu kawai, Dr yadan dage t-shirt nashi sama zaija wandonsa kasa kadan Hamad yarike hannunshi yadan kalli Abba daya haderai yace “sakenmai hannu yayi aikinshi kadade bakaji kunya ba shirmen banza da wofi, kunyan ai shi yasaka a wannan condition, da tunda kaga abin kabi Yayan naka asibiti yabaka magana da tuni anyi an wuce wajen, cikamai hannu nace” sakin hannunshi yayi ahankali, Ya Mustapa yaja wandonshi kasa maranshi yafito har zuwa wajen walls nashi ga hair kadan akwance ana gani ya runtse idanunshi sosai kunya kaman zaiyi ihu, Abba dayaga ciwon cikin bacin rai yace “look at wat he did to kanshi bakasan kunya na halaka mutum ba, kuraje na fitowa haka ajikinka ka kasa fadama kowa alhalin kanada Yaya likita, ga sauran yan uwanka, ga mahaifiyar ka, gani duka, wannan wani irin abune wandonka za’a cire gabaki daya dakake irin halin nan kaniyanka da abinda kake boyewa” daidai Ya Mustapa yafara goge ciwo mugun ijiyan zuciya ya sauke dayasa Abba yayi shiru da fadan dayakeyi ganin abin namai ciwo sosai yadena fadan yahakura, Doctor ahankali yace “sorry” daidai lokacin aka bude dakin duk yanda yakejin zafi saida yakai hannu yaja wandonshi zai rufe Abba yace “wai mehaka Hussaini eh”? Abdallah ne yashigo dakin sai Faisal biyedashi tareda Hameed suka maida kofan suka rufe, cikeda masifa Abba yace “cigaba da aikinka kaji sun ganshi din ba yan uwansa bane” da kyar cikin karfin hali yace “sufita! I want my privacy” dan murmushi Ya Mustapa yayi kana ganin Hamadi haka kaman ka samai y’ata baisan yanda ake taunawa ba silent rigimamme ne wlh, Abba da ranshi yagama baci yaci “kaci me garinku da privacy, babu inda zasu hukuncin ka kenan, next time wani abu yakara samunka kaki fadi haka duk zamu taru akanka idan kuma bakason haka kabi yayanka asibiti kuyi abunku ku biyu” sai kawai Abba ya zauna abakin gadon yana karbe hannunshi daga wandon yarike yace “bude ka cigaba Mustapa” ahankali Ya Mustapa yaja wandonshi da boxer nashi kasa but this time sai baija kasa sosai ba ganin yanada kunya and yan uwan shi are there, dudda Abba ya lura da abinda Mustapa yayi sai baice komiba hasalima hakan yamai dadi tunda haka Allah yayo Hamad da shegen kunya, cigaba Mustapa yayi kowa tsaye daga yanda Hamad keyi da kafa kasan da zafi Hameed yayi wani iri da fuska idanunshi sukai jaaa, yana kan gyara stitches din sai kawai ga hawaye sun fito daga idanunshi na azaba dasauri Hameed yajuya yafita daga dakin idanunshi sunyi ja, hannu Abba yasa yakai yasharemai fuskanshi, saikuma ya sassauta murya cikeda so yace “ya isa kadaure Mustapa ka kusa gamawa ko”? Gyadama Abba kai yayi yana karasa dressing din su Abdallah na kallo, Faisal ma yakasa daurewa yajuya kawai yafice, Abba yakara sharemai hawaye sannan aka gama idanunshi sunyi jaaa, Mustapa yamai allura aka bashi magani yasha Abba na zaune dashi ahaka yace “sannu kadena rufe wajen