Showing 54001 words to 57000 words out of 221707 words
sauke ijiyan zuciya na damuwa, Ya Mustapa yace “Hamad is an adult Mamie zai iya kula da kansa” ahankali Mamie tace “nasani kawai tausayi yake bani, Hamad nada banbanci da Hameed sosai, yau idan banga Haneed har gobe ba ba lallai na damu ba nasan zai iya kula da kansa ko’ina ya shiga zai iya kulla abota yayi mu’amala da mutane Hamad ba haka bane nasa, na tabbata ma baici abinci ba”murmushi Ya Mustapa yayi yace “eh baiciba ki kaimai Mamie, Ya jikin Asma’u tasha magungunan?” Gyadamai kai Mamie tayi tace “eh tasha suna dakina itada Aya tayi bacci, Aya taki tafiya wai sai gobe” gyadamata kai yayi yace “zanje na kwanta incase ta tashi anjima ko akwai wani abu call me Mamie, saida safe” kansa ta shafa tace “Allah maka albarka Doctor” gyadamata kai yayi yasaketa yawuce itakuma ta wuce kitchen da kanta tamai shayi sannan tadebamai pepper soup tasan bazaici tuwo this night ba tahayo sama tabude dakinsu ahankali, akwance ta gansa but idanunsa biyu yana ganinta yatashi ya zauna harya chanza kaya yana sanye da t-shirt da pants dogo black kanshi ya sauke kasa ta ijiyemai abincin gefensa tace “ci abinci, Hameed ya bingile da bacci a BQ dashi da Munir nayi juyin duniya su zo nan wai sai gobe, oya eat” Mamie ta dauki cup na shayin ta mikamai ahankali yasa hannu ya karba yafara sha tana kallonsa anutse tace “tuntuni kana ina?” Sauke kansa kasa yayi yace “wani masallaci naje” Mamie tai shiru bata kara magana ba tamike tayi wajen kofa zata bude murya chan kasa Hamad yace “Mamie” juyowa Mamie tayi ta kallesa sauke kansa yayi kasa ahankali yace “I am sorry I made you worry” this is banbancin Hamad da sauran yaranta shi da Mustapa are very sensitive, they notice everything, bawai takirasa bane but then yasan she has been so worried just like yanda yanzun nan Mustapa yasan she’s worried, ganin Mamie batace komiba yasa yadan dago kanshi ya kalleta eyes nashi na nuna baiji dadi ba yayi nadama yace “kiyakuri Mamie” gyadamai kai tayi tamai murmushi tace “yawuce” tawuce tafita.
Tea yadansha yakalli pepper soup din baison nama yayi karfi yasan Mamie always cooks soft meat but nan baisan ko ita ta dafa ba hakan yasa yadan ture sannan ya shanye tea yasha maganin ya kwanta yayi shiru.
Wuraren 12 Abba yashigo flat din dakinsu Hamad yawuce yabude kofa ganinsa yana bacci yasa yadan sauke ijiyan zuciya ya maida kofan yarufe mai yasan Hameed na BQ, dakinsa yawuce kawai yau gidan kap babu wanda ke cikin walwala ko farin ciki.
Around 1:30 Mom tayi horn gabanta na faduwa dan bata taba late haka ba fitowa gateman yayi ganin motanta yabude mata shigowa tayi tai parking tadan jima a motan sannan ta sauko da kyar aranta tace yaron nan Fawaz naso ya kasheni I’m 47 not 30 dayake so ya hallakamin kafafu, jakanta tadauka tamaida motan tarufe tayi key tana taku daidai cikeda shegen girman kai
Bude kofan flat nasu tayi ta shiga babu kowa a falon an ma kakkashe wuta, maida kofan tayi tarufe tawuce staircase tafara hawa ahankali tahayo sama Baba tagani tsaye anan falon saman yahada hannaye ya rungume yana kallonta fuskanshi ba Rahama saida gabanta yafadi rasss amman ta dake cikeda isa dakuma iko tacigaba da tafiya Baba yakalli agogon bango babu wani wasa kan muryanshi yace “daga ina kike Salima”? “Daga asibiti” wani kallo yamata itama tamai wani kallo tace “Baban Aya dazu kamin abinda zakayi agaban yan uwanka yanzu kuma me kakeso? Naje police station kasan awa nawa na bata kafin na iya ciro yaron? Did you see condition danaga Fawaz? Ubanwa yabama wannan wawan yaron jobless boy wanda sisi baya aljihunsa daman taba Fawaz?” Yasan Waye Fawaz? Fawaz da har yamutu banjin zai iya taka matsayinsa ba shine yakesa kazaman hannun nan nasa na talauci yana dukan dan masu kudi? Look Baban Aya sabida respect dat I have for you yasa nayi roko Allah da Annabi kar a kulle Hamad da wlh saiya yabawa aya zakinta so daganan mukaje asibiti daga nan nake yanzu” sosai Baba ke kallonta harta gama surutanta sannan strictly yace “darajan yaranmu shine zan barki ki kwana agidan nan dan dare yayi amman gobe ki tattara inaki inaki kibarmin gida nagama aurenki Salima!” Yana maganan yajuya yawuce dakinsa dudda maganan hit her hard but saida tabi Baba dawani kalan kallo, tanason Baba dan he’s a good husband, she’s this kind of person da reputation dinta matters to her and auren ta abune datake alfahari dashi, miji na karama status nata daraja Mrs Turaki Mrs Turaki yana karamata calibar, bata auri Baba danta rabu dashi wata rana ba especially yanzu da yaransu sun girma ai abin kunya ne ace an saketa ita din nan Mrs Turaki miji ya saketa har yana korata daga gida nada nada! Tai wani murmushi tace “inkasan wata bakasan wata ba zama daram wlh” tana maganan tawuce dakinta tabude kofa tashiga abinta tafada bayi tayi wanka tafito ta shirya tana magrib da isha’i.
💫UWA KO UKUBA?💫
✍🏻M SHAKUR
KINSAN YANDA AKE JIYAR DA MIJI DADI? KINSAN YANDA AKE SA ME GIDA KUKA AGADO? KINSAN SIRRIN SARRAFA TANTAKWASHIN DADI? KIN IYA HATSABIBIN KUKA? MAKIRIN KUKA? SHEDANIN KUKA DA AKEMA MIJI? KIN IYA STYLES? KIN IYA KISSA???
JOIN INTIMACY CLASS DINA WITH JUST 5K KI KOYA🔥
GROUP DIN TSAWON SHEKARA DAYA NE KIKA BIYA 5K BAKI KARA BIYAN WANI KUDI SAI BAYAN 1YEAR JUST TODAY AND BE A BADDIE FOR OGA🙈
CHAT ME UP DON SHIGA
wa.me/+2347012181461
EPISODE 1️⃣7️⃣
Ahankali Aya ke bude idanunta tamika hannu tana kunna wuta tasaman gadon takalli Asmeey data shige jikinta ta dukunkune lips dinta na motsi sosai, Aya tai shiru tana kallonta cus a bacci taji Asmeey nata kiran Ya Hamad, Ya Hamad, yanzu kuma ta tashi lips dinta na motsi but batajin metake cewa, ahankali takai kunnenta saman fuskanta tayi shiru tana kokarin jin abinda take fadi Asmeey cikin bacci da mafarki tace “Ya Hamad! Ya Hamad” dasauri Aya ta kalleta she’s still calling Ya Hamad dasauri tadaura hannunta saman kanta ko zazzabi take but babu zazzabi ajikinta, ijiyan zuciya tayi tadan jijjigata hakan yasa tai shiru tamaida lips nata tarufe, Aya tasauka daga gadon ahankali batare datai motsi ba kada ta tadata ta rufamata bargo tawuce bayin Mamie tadauro alwala tafito ta shimfida dadduma tahaukai, yau gabaki daya prayer point nata is her sister, she just turn tana kallonta tana mata addu’an Allah ya tsareta, yauta kubuta Fawaz bai lalata mata rayuwa ba, but gobe fa? Jibi fa? Gata fa? Zata kubuta? The solution is Allah ya shigo lamarin tasan ko duniya zata hade after wat happened today Baba bazai taba aurama Fawaz Asmeey ba, but wat next? Will Mom give up? Will Mom backdown? Ga yarinyar batada any saurayi balle tamasaka baki ta zuga Baba ya mata aure to hell with d law school, tayi agidanta, but she has no one! No any man, Mom da bata bari tazo gidajen su wat will even happen? What kind of life is this? Why is Mom like this? Kanta ya kulle batasan how she can save her little sister ba, bataso tace su Abba ko Kawu na Gombe sutafi da ita, Mom are literally enemies da mutanen, she’s a sworn enemies dasu, so is impossible but wat next? What will she do? Tayi shiru tanakan dadduman.
Around 5 na asuba Gwaggo ta shigo dakin tana haki taduka takama guiwowi, Aya ta tashi daga kan dadduma dasauri tace “Gwaggo benen kikahau?” Kaman jira Gwaggo take tafashe da kuka tana haki har lokacin kaman tafito daga yaki tace “Wallahi wallahi runtsawa nan banyi ba Aya sabida yarnan” tanuna Asmeey dake kan gado tace “najama uwarku da yaron nan Yaseen yafi kafa sittin da shidda, wani irin cin zaline wannan uwartaku tamikata da kanta aje amata fyade?” Ahankali Aya tace “Gwaggo hala Mom batasan hakan zai faru ba tunda tace gidansu suka tafi” Gwaggo tace “dalla matsa uwarku duk ta muku fitsarin asuba a kwakwalwa baku gane abinda ke faruwa, ta tsani yarnan, ta tsani Asama kaman makiyarta, ai tasan waye kwalandan yaron nan, kuma da gangan tabasa ita ya lalata mata rayuwa Allah ya hana ai addu’a ta ba banza ba”Gwaggo tai maganan tana sharce hawaye tabuga tafi tace “toh bari kuji, wlh wlh karya tasha karya ke duk uban durun uwar abinda zai faru ya faru amman saina raba Asama da wanchan muguwan Salima wlh kuwa” Gwaggo ta buga kofan da karfi cikin fushi kaman zata karya kofan tar Asmeey ta bude idanunta kawai saitaga Fawaz asamanta zaihau jikinta wani irin mahaukacin ihu tasaki da saida gidan gabaki daya ya dauka da Aya da Gwaggo dake magana sukayo kanta Aya tace “Asmeey Asmeey mune kalla kalli, menene? Stop screaming” ina Asmeey bamatasan me akeyi ba tawani irin kankare ihu kawai takeyi Gwaggo ta buga salati. “Innalillahi Wa innailaihi raji’una, Asama ke ke” Aya tahau gadon tana kokarin dagota but wlh takasa cus Asmeey ta sankare sosai tana ihu, Mamie tashigo dakin da gudu tana “meke faruwa” bama aji sabida ihun Asmeey daya cika dakin, Abba yashigo sanye da jallabiya hannunsa rike da charbi yazo wajen gadon shima yana kokarin dago yarinyar yakasa ihu kawai take. Yace “kira Dr Aya” Aya tarude batamasan da waya zata kirashi ba kawai tayi waje Baba yashiga tofa mata addu’a, Aya na fita taga su Yaya Mustapa harda su Faisal da Munir duk zasu masallaci, Baba shima yana fitowa ganinta tana kuka kawai sai suka taho Baba yataho da gudu duk sukai sama tundaga kasan falon ihun Asmeey akeji Ya Mustapa yazo gadon da sauri ganin suna kokarin daukanta yace “don’t forcefully try to carry her or take her zata karye, Mamie rub her hair” Baba yashigo dakin da gudu wlh wlh yarude gabaki daya yace “Asmeey Asmeey, Husna, ke Husna” yakalli Abba yace “aljanu gareta Yaya? Meya sameta”? Girgizamai kai Abba yayi Ya Mustapa yace “is just fear” tsayawa ahankali Hamad yayi jikin kofan dakin wanda baiso yazo ba but yakasa daurewa saida yazo, duk suka shiga mata addu’a Hameed ahankali shima ya jingina da bango yana kallonta. Ahankali Asmeey tafara sakin jikinta Mamie na shafa mata kai Baba yace “Asma’u bude idanunki gani nan, ga Baba” bakinta ne yayi motsi cikin rashin karfi da yar karaman kofa tace “waya buga kofan? Wanna mutumin ne”? Atare duka sukace “no” Gwaggo tace “nice na buga kofa bansan zaki firgice ba Asama” ahankali Asmeey tace “Baba” dasauri Baba yace “na’am Husna, gani” murya chan kasa tace “Munir” dasauri Munir yazo gaban gadon yace “na’am Asmeey I am here, open your eyes” is as if she wants to be sure da gaske tana tareda su kafin tabude idanunta tayi shiru kusan 2min duk suna kanta suna tofa mata addu’a kafin gently tace “Ya Hamad!” Dasauri kowa na dakin yajuya yana neman Hamad suka ganshi tsaye jikin kofa yasauke kanshi kasa da sauri gabansa yawani fadi jin takira sunansa,Ya Mustapa yace “answer her she’s in shock”kasa magana Hamad yayi kaman zai nutse akasa da kyar yabude yace “uhmm” yana maganan yafice da sauri daga dakin, gently Asmeey tabude idanunta tasaukesu akan Baba hakan yasa tai relaxing jikinta tamika hannunta mai lafiya tabama Baba dasauri ya karba fashewa tayi da kuka ahankali tana kokarin tashi Mamie ta taimaka mata ta taso tazauna ta rungume Baba tace “Baba I am scared” ahankali Hameed yajuya yafice daga dakin, Baba yashafa bayanta yace “babu abinda zai sameki duk ba gamu ba, ga yayyinki kuma, waya isa yataba ki ” gyadamai kai tayi ahankali tace “Baba ina Mom?!” Kowa na dakin saida ya kalleta, murmushi Baba yayi yace “tana dakinta, bari muje muyi salla, Aya taimaka mata tayi alwala” gyadamai kai Aya tayi da Baba da Abba da sauran mazan duk suka fice.
Wuraren 9 yashigo gidan daga mosque. Yaji karfin jikinsa he’s not running temperature zai shiga flat dinsu Munir daya fito daga Bq yazo wajen yace “Ya Hamadi Abba na BQ yace ne daman na kiraka daga mosque zanje wajen Asmeey” shiga flat dinsu Munir yayi yaje wajen Asmeey, shikuma Hamad yawuce BQ din, wucewa yayi wajen ya shiga falon baida wani girma, Abba ne aciki sai Mami, sai Kawu, dakuma yayyinsa, wajen Ya Mustapa yaje ya zauna duk suna kallonshi yasauke kai kasa yace “ina Kwanan ku” Abba yace “lpy lau yaya katashi yau”? Ahankali yace “fine” yayi shiru sannan yadan gyara murya yadubi duka yaran nasa yace “akwai very important magana dayasa nataraku, Baba bayaso ya zauna anan sabida baiso wani yaji kunyarsa yakasa magana or yafadi ra’ayinsa” Abba yayi shiru sannan yace “Muhammad Sani na so ya aurar da Asama’u!” Abba Yayi maganan yana kallon yaransa dayaga babu wani wanda yayi motsi cikinsu, Abba yace “Asama’u batada wani manemi ko daya balle ace yafito” yayi shiru na kusan 3min kowa na kallonsa, ahankali Abba yace “inaso ka aureta Hassan!” Dasauri Hameed yadago kansa yakalli Baba cus baitaba kawo kansa maganan zatayo ba, Kawu yace “ka aureta Hameed!” Kallon Hamad Ya Mustapa yayi dake kusada shi asace batare da kowa ya lura ba, kansa na kasa but fingers dinshi yaga sunyi motsi more like rawa sai calmly yaga yaharde hannun nasa biyu yarike ya ijiye kan cinyarsa, Ya Mustapa yadauke kai kaman bai kallesa ba, Abba yakalli Hameed yace “bakace komi ba Hameed bawai tursasa ka nakeba saisa ma Baba yaki zama anan sabida kar kunyansa yasa kuyi abinda zaku cutar da kanku” Hameed is an upright person, he’s outspoken saisa ake cemai baida kunya shi a inda Hamad yake, kai tsaye yace “Abba ni inada budurwa wacce nakeso sunanta Zainab, Yaya Mustapa yamayi magana da ita awaya” Abba na kallonsa yace “and so? This is kanwarka ake magana dan kanada wata budurwa, nan da yan shekaru masu zuwa idan Allah ya budamaka kaga zaka iya rike mata biyu sai kayi” mikewa tsaye Hameed yayi da sauri Abba ya kallesa kowa ma haka banda Hamad da kansa ke kasa har lokacin, Hameed yace “Abba I am sorry gaskiya the same reason dayasa tundaga kan Ya Mustapa, Ya Abdullahi and Yaya Faisal basu taba marmarin auren yaran matan nan ba nima I am no exception” duka yayyinsa kallon Hameed suke, Abba dake kallonsa cikin natsuwa da magana irinta manya yace “and wat is that reason Hameed danni ban sani ba” rai adan bace Hameed yace “Abba have you seen yanda yaran matan nan ke tsoron mahaifiyar su? Tundaga kan Aya down to Munir? Abba kana ganin na auri yaran matan nan will I ever be husband to her? No no no Abba wlh Mom dinsu ce mijin, Mom dinsu ce komi tasu, they fear mahaifiyarsu kaman me, she’s in total control of lives nasu” Hameed yace “Abba idan Mom takira Asmeey tace Asmeey karkima Hameed girki bazatayiba” Hameed yayi magana da muryan Mom da saida Yaya Abdallah yayi murmushi cus he’s saying the truth wlh, Hameed yace “idan tace shigo mota kizo bauchi yanzun nan wlh they no born those children ko Asmeey takejin maganan! Kafin nadawo daga bank Abba Asmeey ta tafi” Hameed yadan lumshe idanu yace “Abba ni bazan taba iya auren wacce uwarta ta maida robot ba, she’s always ready to obey command, this is abinda yayyina suka gani basu taba kwadayin ko marmarin hada zumuncin nan ba cus it will never end well, banda haka that woman hates Mamie na alot! She hates us, she also hates y……” hannu Abba yadagamai hakan yasa Hameed yayi shiru, Abba yace “I don’t care idan she hates us or like us, Muhammad Sani kanina ne and I will always be yayanshi, zumunci is the most important thing to me” Kawu yace “kwarai Yaya” Baba yace “koba kanina araye ni mai daukan Asmeey na aurar da ita ga miji nagari ne, so idan wayannan ne dalilanka ban karba ba inaso ka auri Asmeey Hameed!”.
💫UWA KO UKUBA💫
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 1️⃣8️⃣
KINSAN YANDA AKE JIYAR DA MIJI DADI? KINSAN YANDA AKE SA ME GIDA KUKA AGADO? KINSAN SIRRIN SARRAFA TANTAKWASHIN DADI? KIN IYA HATSABIBIN KUKA? MAKIRIN KUKA? SHEDANIN KUKA DA AKEMA MIJI? KIN IYA STYLES? KIN IYA KISSA???
JOIN INTIMACY CLASS DINA WITH JUST 5K KI KOYA🔥
GROUP DIN TSAWON SHEKARA DAYA NE KIKA BIYA 5K BAKI KARA BIYAN WANI KUDI SAI BAYAN 1YEAR JUST TODAY AND BE A BADDIE FOR OGA🙈
CHAT ME UP DON SHIGA
wa.me/+2347012181461
Baki Hameed yabude ganin da gaske Abba yake fa dan haka shima dole yayi da gasken, hakan yasa yahade rai yace “Abba nifa bazan auri wacce wani yarigani ganin jikinta ba!”Dasauri kowa ya kalleshi adakin da fuskan bacin rai sosai banda Hamad da har lokacin kansa akasa, Abba ya dakamai tsawa yace “what are you saying Hassan”? Cikin kunkuni Hameed yace “karya nayi Abba sabida baici nasara ba doesn’t mean bai mata wasu abubuw……” enough! Abba yafada rai abace, yanunamai kofa yace “fita! Get out” wucewa Hamee yayi fuuuu yafita daga dakin, Abba yadanyi shiru saiya kalli Hamad dakansa ke kasa anatse yace “Hussain zaka auri Asma’u”? Tashi Hamad yayi akufule yace “no!” Kawai yawuce yayi kofa yafice daga dakin Abba yabisa da kallo haka kowama na dakin Abba ya sauke kai tareda dafa kai yayi shiru chan Abba yadago kansa yace “wai nakalli Hameed shine mai dan hankali dazai iya zama da mace compare to Hamadi dakeda kunya bayama son mata na kallonsa, kuma naga Hameed shine yadan kama aiki a hannu zai iya rike mace da albashinsa, shi Hamad har yanzu bai sami aiki ba, amman jibi rashin mutuncin da Hameed yamin” ahankali Kawu yace “yanzu yaya zamuyi Yaya? Bazamu iya samo wani mu basa auren Asmeey ba gaskiya daga waje wanda bamusan yanayin halinsa ba, gwara yaranmu da suna gabanmu kuma mu muka tarbiyantar dasu” ahankali Ya Abdallah yamike yace “Abba reasons na Hameed are valid, I’m not talking about the last statement dinshi wannan hauka ne kawai yake but statement din mahaifiyarsu yaran dayayi is true, very very true, Abba auren yaran matan nan ba zaman lpy bane and idan kun shirya yi ku shirya ganin drama da damuwan uwarta daban daban cus kunsan gaskiya bawai mahaifiyarsu na sonku bane ko tana