Showing 219001 words to 221707 words out of 221707 words

Chapter 74 - UWA KO UBA COMLT

Start ads
Middle Ads

yabaka mata tagari” ahankali yace “Ameen” ya katse wayan Ya Aysha tabama Hamad sai yayi dialing number Asmeey saiya wuce yadan fita waje tana dauka yace “are you ready to talk to her”? Gyadamai kai Asmeey tayi tace “eh” ahankali yace “Anty Asiya na wajen?” Gyadamai kai tayi tace “duk suna nan” asanyaye yace “don’t panic be strong, I love you Asmeey” ahankali tace “I love you too Yaya” gyadamata kai yayi saiya dawo ciki yaba Aysha wayan sai kawai jikin Mom yahau wani kalan rawa taba kowa tausayi muryanta kaman tsoron fitowa ma yake tace “Asmeey!” Faduwa gaban Asmeey yayi takasa magana but dukansu saida sukaji ijiyan zuciyan data sauke, Anty Asiya takama kafadanta tace “kira sunan Allah” ahankali Asmeey tace “La’ilaha illaanta subhanaka inni kuntu Mina zaleemin, Allahumakfinihim bima shi’ita” saitaji tasami wani karfi da natsuwa gabanta na rage faduwa tsoro da fargaban na raguwa aranta, murya chan kasa tace “Mom” wani sanyi Mom taji aranta ta goge fuskanta tace “where do I start from Asmeey? Marurrukan danami iya tsawon rayuwan danayi dake yafi dubu uku at a point I almost disfigured your face kumatunki daya yafi daya” Mom ta fuzar da iska Asmeey na wani irin daga hannunta daya ta daura kan kumatunta ta runtse idanunta tana remembering komi, Mom tace “koko can I count how many times i stripped you naked na wurgaki bayi na azabtar dake….” Tasake shiru, Mom tace “koko tabo tabunna daban dab……” “M…..om…..” Asmeey tafadi muryanta na rawa tana wani kalan numfashi Aysha tace “stop reminding her Mom” fashewa kuka Mom tayi tace “ni ba UWA ce gareki ba face UKUBA, sabida uwa, mahaifiyar kwarai bazata tabama diyarta abinda namiki ba Asma’u na, I looked at you rannan I was like I did this to you, Asmeey na azabartar dake, you know this morning I told the doctor inaso ayanke kafan nan nawa batare da an kashemin zafi ba nama kaina abinda namiki Asmeey” wani kalan rera kuka Asmeey tafara da kowa na dakin saida jikinsa yayi sanyi kai su Anty Asiya sai sukahau yima Asmeey kuka like yarinyar ita kadai tasan metaji, Mom na girgiza kai jikinta na tsuma tace “na cutar dake! Kunyan nama tambayeki yafiya nakeji, I can never ever forgive myself for wat I did to you, kome kikamin na yafemiki duniya walahira that’s wat I wanna tell you but for me ban chanchanci yafiya wajenki ba I can’t even ask! Wallahi I love you so much Asmeey! You are the most special daughter da Allah yabani, and I pray Allah yabaki yara dazasu soki kaman yanda kika soni Asma’u, dazasu jin kanki, zasu rufamiki asiri kaman yanda kika rufamini, na cutar dake na azabatar dake baki taba fadi, saidai kullum you will be thinking how to be a better daughter towards me, Asma’u Allah yamiki tukuicin Aljanna Firdausi for all the things dakika mini, Allah yamiki albarka, Allah ya albarkaci aurenki da Hamadi, Allah ya haskaka rayuwanki Allah ya daukakaki Allah ya kimanta rayuwanki yadaga darajanki da martabanki Allah yabaki lafiya, Allah yacire miki kunci damuwa da tunanin abubuwan dana miki, Allah ya suturta ki duniya walahira, nagode Asmeey for being my daughter, I love you so much my Baby, thank youuuu” kowa na dakin saida yayi kuka har Abba, Mom tace “ba Hamad wayans….” “Mom!” Asmeey takirata ahankali Aysha tamika mata wayan, Mom tace “na’am Asmeey” awani irin hankali Asmeey tace “you know duk abubuwan dakikamin bantabajin na tsaneki ba saida kika ciremin Babynaaaa….” Asmeey tashiga rera kuka tace “Mom na yafemiki nothing is important sama da health naki, stop crying kinji Mom, bakomi, Ya Hamadi always tell me kowa makes mistakes, and the bigger one of us are those ones that realized mistakes nasu suka nemi yafiya” Mom akwai wani kissa da aka gayamana na mutumin daya kashe 99 people yaje wajen wani Malam’ı ya tambayesa ko Allah zai yafe masa the scholar said no shima ya kashesa making 100 people, Mom I can’t remember the story da kyau but a karshe dai Allah ya yafemasa, the reason why I’m telling you this is I want you to have faith Mom! I want you to strengthen your iman, say your istigfar, promise Allah u will not repeat your past sins, the only laifi da Allah baya yafewa is shirka! Allah bayaso ahadasa da wani banda haka babu laifin da Allah baya yafewa!Stop thinking about the past Mom let’s close the chapter and move on, I am sorry for wat I did to you rannan bansan mesa nai haka ba I guess I was scared! Mommy” cikin wani murya tsinkakkiya Mom tace “na’am Asmeey” ijiyan zuciya Asmeey tasauke murya chan kasa tace “I love you so much Mom!” Fashewa dawani irin kuka Mom tayi bata taba sani Asmeey will say this ba, Asmeey tafashe da kuka tace “wlh I really do! Mom Ina sonki and I don’t want kiyi aiki ba akashe pain ba kinji Mom cus it’s painful I don’t want you to feel that pain” kunga yanda Mom ke kuka takama zuciyanta tace “wayyooo Allahna! Asmeey mesa namiki all abubuwan nan abaya? Why? Y’a tagari haka me jinkan mahaifiyarta” Asmeey na kuka tace “stop talking about the past na yafe miki and I will tell Yaya yakawoni hospital nazo na dubaki kinji karki damu Mom everything is fine, zan ba su Yaya hakuri dasu Munir dasu Ya Hameed kowa zai hakura it’s okay Mom kinji Mommy na” kuka Mom take ba kakkautawa sai Hamad ya karbi wayan anatse yace “I will call u later” ya katse.

Wayan Aya da Aysha suke rungume Mamansu Aya tadago kanta tana share mata fuska tace “stop crying Mom” tsagaita kukan Mom tayi saiga doctors sai sukahau fada akan mesa akesa patients kuka Ya Mustapa yakira Hamad yazo yafita yazo dashi Baba ma na waje daganan aka fito da Mom yaranta suka bita har gaban operation room aka hanasu shiga akai ciki da ita Mom tace “Allah muku albarka nagode” Aya da Aysha sukahau kuka Mom na basu baki surgery 1hr ne but just 30min da farawa sukaga nurses sai fita da shige suke da gudu sosai dukansu suka tashi gaban kowa na bugawa Hamad try to talk to one taki amsasa sai chan chief surgeon din yazo wajen Hamad kowa na kallonsa anatse yace “I am sorry! Mid surgery BP ta yayi mummunan spiking up! We did all we could but tarasa ranta!” Kowa ya sandare awajen Aya da aaysha atare sukai salati, Baba jikinsa yayi sanyi nan da nan mazan sukai abinda yakamata akai komi aka karbi gawan Mom while Alhaji Mahmoud ya sauka a kano shima, Hamad kuma yawuce gida dan yaje yataho da Asmeey while yama Munir booking flight dudda bazai samu salla ba but yadaizo ya sanar dashi Mom Salima tarasu.


EXCLUSIVE KUKA NAKE😭
EPISODE 1️⃣5️⃣0️⃣




Gidansu Hamad yashiga jikinsa duk yayi sanyi, su Anty Asiya duk sun sani hakan yasa yana shigowa duk suka fice, idanun Asmeey sunyi jaa basu dawo daidaiba sabida kukan datayi dazu, tana ganinshi tawani taso kawai ta rungumeshi tsamtsam feeling her confidence is back tace “an gama aikin Yayaaa?” Kankameta yayi back yakasa magana yadan fuzar da iska, ahankali Asmeey tace “Yayaa” asanyaye ya dago da fuskanta daga jikinsa ya manna mata kiss a kumatu yana kallon yanda take kallonsa kaman she’s trying to read something yamata murmushi yace “kinci abinci?” Gyadamai kai tayi tace “eh naci Anty Zee tamana kalallaba yayi dadi naci sosai da yaji” ahankali yace “Babyna baya bari ki kirani ki gayamin idan an miki kyauta ko”? Kunyane yakamata tai murmushi tace “bazan karaba, you look somehow Yaya” murmushi yamata yakama hannayenta yarike yace “Asmeey kinsan Allah shiya halitto mu yakawomu duniyan nan, kowa lokacinsa yakeci aduk sanda lokacin yacika dole yakoma ga Allah”gyadamai kai tayi gabanta na faduwa saita kankame hannunsa takasa magana, kara kissing nata yayi ahankali yace “please Asmeey be strong I am scared, I don’t want anything to do Babyn mu that is very delicate and kina bedrest, Asmeey” yakirata ahankali hakan yasa hawaye ya cicciko idanunta murya chan kasa tace “Mom ta……r….a….su?” He was suprise dayaji abinda tafadi but ahankali ya gyadamata kai yace “she didn’t make it out of the surgery” wani irin sanyi jikin Asmeey yayi shiiiiiii! Kai uwa uwace koyaya take kuwa! Duk iya muguntan datake maka aka bude baki aka gayamaka tarasu saikaji kalman ajikinka, sai kawai Asmeey ta fashe da kuka ta rungume Ya Hamad tama rasa mezatayi yariketa yana shafa bayanta yace “shiiii, Allah ya gafarta mata Allah yasa tahuta stop crying let’s go home tana chan gidanmu” ina Asmeey takasa daina, tashi yayi yawuce sama yadauko mata dogon hijabi har kasa da slippers tasaka yakama hannunta suka fice suka shiga mota matan yayyinsu suka bisu suka tafi gida.

Asmeey cried, cried kaman ba gobe saitaji kaman she lost a part of her wlh wlh, but she’s happy tayafe mata duk sun yafe mata, and in Allah ya yarda laifinta datama Allah shima zai yafemata, Allah gafurrur raheem! Kai wato babu komi aduniya, kaita girman kai kana shuka tsiya Allah yaga dama take yanke zai amsa rayuwanka, shima Alhaji Mahmoud yayi nadaman abinda yamata but Allah yasani yana son kanwarsa kawai he acted like that cus he was bittered and hurt game da halayyanta, and yakirata yamata wa’azi but tamaidashi shashasha, hakadai duk aka tafi kaita makwancinta na gaskiya, har mazajen yaranta sunzo Munir ne kawai bashi on ground.

Sai gaisuwa ake musu Asmeey is very sad abu yatokare mata wuya kawai ta kwanta lamoo a dogon kujera a falon, ga Ya Hamadi shima baya gansa ba, nobody is saying anything to her, bude kofan falo akayi Munir yashigo idanunsa straight akanta goye da jaka abaya idanunsa sunyi jaa kana gani kasan yasha kuka shima Uwa ai bawasa ba,Ya Hamad abayansa rikeda car key kaman shiya daukosa daga airport, wani tashi Asmeey tayi tawani fashe da kuka Munir shima yataho wajenta kawai tayi hugging nasa kaman sunfi kowajin mutuwan Mom, sunbama kowa tausayi adakin, ahankali Munir yarike nasa kukan yace “ya isa stop crying I’m still here! I will take care of you, ke ba marainiya bace kinji” gyadamai kai tayi tace “I will take care of you kaji, I won’t let you be lonely kaji kanina” gyadamata kai Munir yayi yakai hannu yana sharemata fuska, kowa na kallonsu bond dinta da Munir daban ne kawai, yazaunar da ita kan kujera shima ya zauna yakara share mata fuska sai ijiyan zuciya take tarike masa hannu gam gam tausayinsa takeji cus shine autansu shima tausayinta yakeji cus itane auta anasa idanun cus he’s way stronger than Asmeey kai har su Ya Aya ma, yace “don’t cry again” gyadamai kai tayi.
Rannan agidan Mamie ta kwana!
Kwanan su 5 Hamad yace gobe zasu tafi cus daman 7days zasuyi, aka shirya mata komi, washegarin rannan 12na rana ne flight nasu suka tafi DC, Munir yakoma school shima, this is the first time take tafiya tare da mijinta tana cikin hayyacinta, rasuwan Mom ya tsaya mata arai but zuciyanta yarage nauyi, she promise kanta kullum zata mata addu’a, Ya Hamad na kulawa da ita sosai bai nemeta ba banda bedrest she needs the space tai mourning mahaifiyarta, sukakai mota yazo ya daukesu tai hugging Ya Hamadi kawai natsuwa takeso, sai kawai ta dago tadauki wayanta tai typing.

“Can you please sex me today Yaya? Inaso naji na natsu! My heart is heavy” tana danna sending saita kifa kanta akafa Hamad yaji wayansa yayi kara yaduba ganin abinda Asmeey ta turo mikewa gabansa yayi da kyar ya saita kansa sukakai gida suka shiga da luggage yana rufe kofa zata wuce yakamata ya manna da bango Asmeey tayi murmushi akunyace tace “ba yanzu ba Yaya sainayi wanka” kaman wani dan daba yace “Wlh bazan iyaba! Kin kunnani!” Zatai magana yahada bakinsa da nata yafara murzata kaman wani mayunwaci he sex her sooo goood they ended up akan gado.
****
Hamad and Asmeey builds wani irin strong relationship dakowannensu belongs to one another, Asmeey is his everything, for Asmeey too Hamadi is her everything, kullum saitai waya da Munir, tasan Ya Hamadi na turamai kudi itama haka take turamai kudi akai akai kudi is not her problem tanada card nata na account na Ya Hamadi kome takeso batada limit, bayan 9month anan DC ta haifi yarta mace mai bala’in kama da Hamad kaman tamacen Hamad, rannan Hamadi yakusan haukacewa, Mamie tazo jego dudda 2weeks zasuyi su koma naija harda Hamad achan za’ayi suna yanada 1month Hutu yasama yarsa suna Airah!
Bayan 2weeks suka tafi Nigeria, Zee itama nada ciki, while Matar Faisal tasami ciki, kowa nata murna, agidansu suka sauka dudda Mamie taso Asmeey ta sauka gidanta, nan aka fara shirye shiryen suna money is not the problem, company su sai booming yake while Hamad is working on wani robotics program dazai maidasa partner Microsoft forever he will not be like worker nasu sai partner.
Ana gobe zasu koma DC yadauki Asmeey zuwa bada taimako a hospital nan Asmeey take ganin Fawaz a bangaren yan HIV ya tsotse ya komade yakoma wani iri fuskansa duk kuraje ya lalace yana ganin Asmeey yaboye sabida kunya bata kara kallonsa ba tawuce abinta batason tama tuna past nata but Allah yayi maganinsa ahaka zai kare dama makomar dan iska kenan.

Book business inta suprisnly ya karbu ansan Asma’u M Hamad and they live happily ever after while Munir yazama successful Doctor Pediatrician likitan yara yazama party on party Asmeey is his best friend, ya auri Nana dayake so dan Mama ta gyara halinta itama taroki yafiya Kawu yadawo da ita.


END🫠❤️

ALHAMDULILLAH KUSKUREN DANAYI CIKIN THIS BOOK ALLAH YA YAFEMIN!

I HOPE YOU ENJOY THIS BOOK❤️

WANI LABARI ZAKUSO KUGA MSHAKUR TA KAWO MUKU NEXT? BAYAN SALLA?

TELL MEEEE❤️









An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

End Ads

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login