Showing 162001 words to 165000 words out of 221707 words

Chapter 55 - UWA KO UBA COMLT

Start ads
Middle Ads

sauri Hamad ya kallesa saikuma yadauke kai zai juya dagudu Hameed yataso yarikesa yashiga gabansa yana tare kofa cikeda iskanci yace “ai wlh kawai na rufamaka asiri ne amman har ranann dakayi na sani nafito na asuba najika crying kana Asmeey I’m coming zan kawo” Ya Allah! Dukawa kasa Hamad yayi cikeda kunya aiko me Hameed zaiyi inba dariya ba yace “in my wildest dream bansan cewa Hamadi can moan haka ba kai wai duk dadin ne? Haka zanyi nima Hamadi?” Tasowa Hamadi yayi kaman zaki da gudu Hameed yatashi daga jikin kofan yace “yakuri karka daki yayyanka mara kunya tunda kaga kafini girma” Hamad yafita da sauri Hameed yabisa yana dariya.

Wuni sukayi agidan bayan isha’i shida Hameed sukaje aski da gyaran fuska daidai suna fitowa wayansa yahau ringing dasauri yaciro. Mrs Hamad screen din yanuna wayan yakai kunnensa yace “Hello” awani irin shagwabe Asmeey tace “takwas da rabi yanzu Yayaa” dan murmushi yayi yawuce yashiga mota yace “aski na biya nayi yanzu zan fara dawowa mezan kawo miki?” Murya chan kasa tace “nama da aka gasa” murmushi yayi yace “sai mene?” Ahankali tace “red apple, da grapes amman green” murmushi yayi yace “sai mene kuma mai ciki”? Dan murmushi tayi mai sauti ta turo baki tace “sai mijina dayafi kowani namiji kyau aduniya!” Wani juya idanu Hamad yayi yace “okay my Queen but zan biya pharmacy” dasauri tace “bakada lpy ne”? Cikin yar karaman murya yace “I want to buy lubricant! I need you badly” katse wayan tayi akunyace yayi dan murmushi yabi wayan da kallo sannan yatada motan yawuce yasaya mata komi grape ne ya wahala da kyar ya saman mata green din, ya sayama gidan fruits dayawa sannan yabiya pharmacy yasai lubricant din idanunsa suka sauka kan wani magani wai pregnancy care snapping yayi da sauri yaturama Ya Mustapa ta watsapp yace “can I get this for her Yaya?”

Ya Mustapa na zaune a falonsa yaga message din yayi murmushi yamai reply da “yes latest Dad in town!” Akunyace ya maida wayan aljihu yasai maganin is expensive yabiya akacemai once daily zata dinga chan red daya shi mai kaman oil guda daya, this is all the supplements and nutrients cikinta ke bukata during this period gyadamusu kai Hamad yayi yace “thanks” yakoma mota ya zauna kafin yatada saida ya kara daukan pregnancy care din ya karanta komi na jiki da leftlet din ya sauke ijiyan zuciya shi kadai yasan yanda yakeson cikin nan sannan yatada motan yawuce gida.

Bude kofa akayi yaga Asmeey ce tafito but this time tasa slippers tayi kyau wani abaya ne ajikinta murmushi yayi yabude mota yafito zatai gudu yace “don’t run just walk” tafiya tashigayi da sauri da sauri tazo wajen motan kawai ta rungumeshi shima haka yana murmushi chan yace “kinsan wani abu?” Girgizamai kai tayi tana jikinshi, ahankali yace “actually bantaba zuwa zance ba bamu taba tadi ba ko” akunyace ta manna fuskanta a kirjinshi, ahankali yace “how about muyi first one today do you like the idea Hussy?”
EPISODE 8️⃣8️⃣



Gyadamai kai tayi sai kawai yakama hannunta ya zaga yabude mata gaba yace “sit” ahankali ta sakesa ta zauna ya maida kofan yarufe saiya dawo baya yadauki apples nata da grape yawuce wajen tap na gidan tana kallonsa ya duka ya wanke mata su tsaf yataho yazo gaba yabude kofa ya zauna yadauki babban leda yadaura akai ya ijiye musu ya bude naman yasa toothpick yadauki goran ruwan yakawo saiya kunna Motan ya kunna AC yarage kartaji sanyi yace “ahhh mota ku ba waka” sai taga yaciro wayarsa tabi wayan da kallo har yanzu XR dinsa ce a hannunsa while ita yasaya mata 16 yasayama Munir ma. Sai yayi connecting wani soft waka yarage volume chan kasa sai kallonsa take tanajin wani sonsa yadauko ledan maganin yace “kafin afara soyayya magani first I don’t joke with my Baby” yanuna cikinta yana bude pregnant care din ya ballo maganin guda biyu yace “tunda da daddare muka farasha every night zaki dinga sha yanzu, is pregnancy care once daily” gyadamai kai tayi tana kallonsa yakai ruwa bakinta ta kurba sannan ya jefamata maganin yace “bismillah Allah sa yama little babyna aiki sosai” murmushi tayi tahadiye yashafa fuskanta yace “i love yanda kikeshan magani” murmushi tayi she’s happy da yanda yake bala’in son cikin saitaji she don’t mind duk wahalan da cikin zai sata she’s ready as long as mijinta na son cikin nan she’s ready for the stress, manna mata kiss yayi yace “tunanin me kike?” Akunyace tace “kai nake tunani” ahankali yace “kidena tunani jibi ware haka an kawoki dakina, kina cikin gidan mijinki” wani juyardakai tayi akunyace yace “dena kunya toh eat” gyadamai kai tayi ta juyo tasa toothpick tadauki naman saita dago dan kallonsa tayi suka hada ido gently takai bakinsa ahankali yabude baki tasamai aciki yace “thank you My Baby” shima dauka yayi yabata taci yamata dadi sosai yace “do you like it?” Gyadamai kai tayi tace “sosai yayi dadi” hannu tasa ta gutsiri grape takai baki tahada da nama tana taunawa tace “uhmmm combo dadi”
Hamad yayi murmushi abun na burgesa the way ciki kesata doing things yace “combo Mai Ciki” akunyace Asmeey tarufe fuska ashagwabe tace “Yayaaaa” shima just like her yace “Babbyyyyy ba ciki ne dake baaaaa?” Dariya tayi sosai da kyar ta dakata tace “kadena cemin mai ciki” make mata kafada yayi yace “ni bazan iyaba” He looks super cute, naman ya dauka yakai bakinta ta karba yadauki grape day yakai bakinta yace “do your combo My Yummy Preggy Wifey” Wlh Hamad tsonanata kawai yake tahau dariya tana hadawa tana taunawa bala’in dadi yake mata Hamad yayi murnushi yace “ehennnnn” sai kuma yakasa daurewa the way her mouth is moving bala’in sha’awanta yake kaman yacita a mota yahada bakinsa da nata sai kawai ya kwaso grape da naman data taune yakai bakinsa yadan saketa yana taunawa yace “ba ke kadai keda ciki ba nima cikine dani” saikuma ya zaro idanu yace “dama haka combo ke da dadi ko bakinKi ne Mrs Hamad” turomai baki tayi taki magana saiyasa toothpick yadauki nama ya dauki grape yakai bakinsa saiyawani tauna yace “uhnn ga tsami da dadin grape ga magi da yajin nama dadi Asmeey hmmm masu ciki kunashan dadi” dariya yadinga bata Asmeey nayi ba kakkautawa yanda take dariya was making gabansa yana tashi sosai yadan harde kafansa yace “finish eating muje daki” gyadamai kai tayi tashiga ci sosai taci harya isheta tace “na koshi” Gyadamata kai yayi yarufe komi.

Yadauki komi yafito itama fitowa tayi yazagayo yakama hannunta fruits zaisa ashigo dashi suka wuce zuwa flat yabude kofa yana kokarin shiga Mamie tazo wajen saita fito dan jama’a an cika falon anatse yace “ina yini Mamie” yadan saki hannun Asmeey Mamie tayi kaman bata gani ba, Mamie tace “Hameed bai gayamaka nace kaida shi ku kwana agidanku ba? Ko’ina yacika agidan nan wuce katafi” dan dago kai Asmeey tayi murya Chan kasa tace “Mamie dakina bakowa” ba Mamie kadaiba har Hamad saida yakalli Asmeey wani murmushi ya subucemai a fuska Asmeey ta sauke kanta kasa da sauri ganin kallon da Mamie tai mata murya ciki ciki Hamad yace “Mamie dakinmu ba kowa” baki Mamie tasaki ganin rashin kunya ga kan munafukan duk akasa, strictly tabude kifa ta kalli Asmeey tace “wuce daki mara kunya” ahankali tawuce ciki Mamie tarufo kofa takalli Hamad tabasa hannu tace “bani abubuwanta kawuce kabarmin gida daga gobe shikenan jibi tana gidanka nima nagaji” kaman zaiyi kuka yamikama Mamie ledojin zuciyansa ba dadi kawai yajuya yaki kallon Mamie sarai tasan ransa abace but she don’t care tawuce takoma ciki shikuma yakira mai gadi ya kwashe fruits yakai cikin gida sannan yabar gidan Asmeey harda kuka Mamie tai kaman bata gantaba yau taga yara tana ganin ikon Allah.

Yana shigowa gidan Hameed yahau dariya ba kakkautawa Hamad ya haderai yawuce yashiga flat dinsa Hameed yabiyosa damuwan Hameed yaşa yama kasa kiranta saidai yamata text message
Da wuri Mamie ta tadata yau Baba zaizo da Kawu gidan yacika sosai yan uwa abokan arziki makota an zuba kujera a compound da kanopy ga DJ yau henna day za’ayi su kawayen Fidduh da duk Gwaggo tabi ta gayyato da yammatan layin duk sukazo da anko da Gwaggo taraba musu kyauta cus nasan Asmeey ba kawa aka fara event na sa lalli aka shirya Asmeey cikin wani atampa mai kyau sai kallon kowa take chan kawai ta hango Aya da Aya sun shigo kunga wani zabura da Asmeey tayi tai wajensu tarungumesu sai kuka la’ikaha illallah bata taba sani zasuzo ba she was so so so happy sai kawai suka kamata suka shiga filin suka kama hannunta suka fara rawa DJ nasa waka Aya taciro yan 500 tana manna mata hakama Aysha for the first time ever sai Asmeey taji yes yau tana aure ana bikinta, Mamie ma tafito da su Mamie da Mama da Mamie bata wani kulata duk sukahau yima Asmeey manni sai kunya takeji aka gama Aysha ta zaunar da ita tace “acigaba da lallen bari muje mu gaida kowa” ta gyadamusu kai suka wuce cikin gida ana shiga da akwatinansu, ciki chan dakin Asmeey sukakai aka kulle dakin suka fito aka dawo compound yammata na rawa Aya tace “yaushe kikai ashobe girls haka”? Akunyace tace “duk yaran Gwaggo ce bansan şu ba” Aya na kallon Asmeey tace “ciki gareki?” Akunyace Asmeey ta sunnar dakai.
EPISODE 8️⃣9️⃣



BONUS💃
Ya Aysha tace “is obvious mana Ya Aya bakiga sugar a bakinta ba datazo mana oyoyooo” kin kallonsu Asmeey tayi, Ya Aya tace “ahhhh lallai Ya Hamadi anyi sharp shooter yanzu har ya lodama yar kanwata ciki” murmushi Ya Aysha tayi Asmeey sai kunya takeji rannan har yamma anama kowa lalle yau shine rana na farko da Mamie step back daga kula da Asmeey sabida yanda sisters nata take over cus Ya Aya saida tazo har kitchen dinma ta dafa mata indomie da kanta. Baba da Kawu suka iso da yamma, su Aya na lurada yanda Hamad yakirata yafi akirga they were happy and at peace da yanda Asmeey build her love life koba komi mijinta loves her, go mota ya siyamata, ga waya ga MacBook ga, ga ga Alhamdulillah is all they can say.

Da daddare suka duba akwatinan da Hamad yamata sun tsorata zinarori har sun kasa kirgawa harda diamond, like Hamad shows yanason matarsa wlh aka ciro kayan da zata saka gobe ga makeup artist available wanda Hameed yayi wannan cus Hamadi baisan yanda ake komiba.

Wuraren 9 wayanta yahau ringing Aysha tace “wai Ya Hamadi ya kosan Hameed ne kadai ango yana abu sai kace baima yarinya ciki ba kaman wani sabon ango” dariya Ya Aya tayi tace “mehaka ina ruwanki? Amarya da Ango ne wlh tunda yanzu za’ayi biki, dauki wayanki Asmeey” ahankali ta dauki wayan takai kunnneta duk yayyin na kallonta, murmushi sukaga tayi ta gyadamai kai ahankali tace “toh Yayaa” tazare wayan tadan juyo ganin kallonta suke da gudu tarufe fuskanta tashiga mikewa tadauki hijab tasaka lallenta yayi kyau sosai Aya tace “adawo lpy”.

Suka cigaba da ciremata kayan data zaba sauran duka za’a kyautar da credentials dinta da komi.

Falonsu makeel da jama’a surutu kawai ake Mamie ta tsareta da ido hakan yasa taje wajenta adan kunyace tace “Yaya na kirana Mamie naje?” Dan hararanta Mamie tayi tace “nabaki 2min da idanunta awajen kaman nawa” murmushi tayi tana kulle fuskanta tamike tafito Hamad na zaune cikin motanta tashiga tahowa sai kallonta yake bude kofan tayi tashiga motan ahankali ta zauna taki kallonsa hannunsa yasa ahankali yakama hannunta yarike ahankali yace “how are you”? Murya chan kasa tace “fine?” Ahankali yace “kinsha pregnant care dinki?” Gyadamai kai tayi ahankali tace “yanzun nan nasha” hannunta yakai bakinsa ya manna ma kiss yana kallon lallin dayamai kyau ja da baki yamika hannu yace “muga dayan” tamikamai hannunta yarike duka yana kallo yace “this is the most beautiful lalle I’ve ever seen in my life” murmushi tayi ya rungume hannunta kaman dan yaro yayi wani iri ahankali Asmeey tace “menene”? Dan ijiyan zuciya yasauke yace “I’m tired all I want is you and Mamie tahana, I just want my wife I don’t mind taking you gidanmu yanzu haka all this al’adun ni banso tundadai u are my wife already” he sounds extremely pissed, hannunta daya ta karba daga hannunsa takai fuskansa ta shafa cikeda so dakuma tausayi tace “kayakuri today is the last day” dan lumshe idanu yayi wlh yagaji kwanan sa nawa baiyi komiba yanzu yadawo still baiyiba, shekaran jiya yadawo baiyi bacci ba, jiya kwata kwata yakasa runtsawa in that house yauma haka how will he cope ijiyan zuciya yasauke ya maida kujeransa baya ya kwanta ya kwantar da nata ma haka sai kawai ya matso yakama bakinta very deep kiss yamata yana sauke ijiyan zuciya kaman zai mutu da kyar yasaki bakinta yadan fuzar da iska yace “kije i will see you tommorow but wlh tell Mamie nace babu wanda zai kwanan mini agida saidai akwana agidansu Hameed harsu Aya tell them” dariya abin yabata Hamad is seriously angry fa bata taba ganinsa yana bori haka ba, hakan ya bala’in bata dariya, ganin tana murmushi yace “i look funny ko? Ni meruwana dawani biki watana uku da aure an hana mutum matarsa sabida kawai anga inada hakuri toh Allah kaimu gobe sanda wani zaiyi gigin cewa zai kwana a flat dina zasuga different Hamad wlh cus tommorow is for myself and my wife with our little Baby” murmushi Asmeey tayi tace “yes My Zaujee, Allah huci zuciyan kyakkywan mijina kitse da tsokan zuciyata” wani shafa kirjinsa yayi yana kallonta kallon so kalaman sun gama dashi, yawani yi murmushi ya yunkuro kawai tabude motan da gudu tafice tana dariyan kunya tamai bye ta tafi ya tsaya sai kallonta yake yanda malamalan bombom dinta ke karkada ta hijab gidansa yawani mike, yakama gabansa dake masa bala’in ciwo yace “ahhhhh not again please kabanni haka nahuta! Gobe ne” ya tada motan da kyar yayi reverse yatafi.

Da asuba Asmeey ta tashi tafara amai bana wasaba dan har saida Aysha tafito takira Mamie, Mamie itama takira Musty yace “gashinan zuwa” salla tayi da kyar dayazo saiya mata allura dan jikinta har yayi zafi yace “nan da 10 zata tashi lpy lau abarta tai bacci” Aya tace “wai Allah sa ba irin laulayin danayi zatayi ba mai bakin wahalan nan” Aysha tace “kaman ma nata tafi naki ke baki ganta ba” Asmeey bata tashi ba sai wajajen 11 amman da karfinta wanka tayi dan makeup artist tazo since, abinci aka bata taci tukunna, karfe dayane daurin auren Hameed kuma immediately zasuzo nan gida sabida ayi family pictures wuraren 12 dai aka fara makeup na Asmeey anan daki ga kayan dazata saka hadaddu idanba su dasukasan Asmeey nada ciki ba baby Wanda xaice Asmeey nada ciki dan bawai yafito bane kunga yanda Asmeey tai kyau kuwa haka aka gama aka shiryata cikin white dress nata dawata IG designer tamata men! The dress is giving makeup artist din tamata gyale tasaka sarka sannan aka yafa mata net aka fesheta da turare Ammi ta shigo tace “an gama? Mamie tace afito da ita tazo ta gaida jama’a aga Matar Hamadi” hakanan kawai Asmeey taji gabanta nata fadi Ya Aya tace “Ammi zoki kaita bari mu shirya muma mufito” cus basu saka ashobin su ba sai Ammi tazo takama hannun Asmeey suka fito tundaga staircase jama’an falo suka fara guda bana wasaba ganin Amarya aka tashi masu waya na ciro waya anama Asmeey hoto Mamie tafito daga dakin Gwaggo itama taci gayu sosai kawai saita tsaya hakanan taji kuka yazo mata dasauri ta juya yan falo sukace Maman ango na kuka taga amaryanta mai kyau dasauri Mamie tajuyo tace “karku samin yarinya kuka ba kuka nakeba zo Asmeey” takai hannu zara kama Asmeey sai kawai Asmeey ta rungumeta she always love Mamie but zama da Mamie made her to love the woman beyond son data taba mata da she learned so much from Mamie ciki harda tarbiyan yara da yanda ake zamanda yara agirmammasu dudda şuna yara, muryanta na rawa Asmeey tace “Mamie ina sonki ina sonki Mamie sosai you are the best mother I’ve ever had in my life” sai Mamie da Asmeey suka fashe da kuka, Mamie tadago tana kuka tana magana. “Baraki dena kuka ba akwai jama’a a waje basu ganki ba zaki bata gayunki” Ammi da sauran mutane sukace ai kema kukan kike dasauri Mamie ta tsayar da kuka ta sharema Asmeey fuska sama sama tace “ya isa ko” gyadamata kai Asmeey tayi Mamie tace “kaita ta gaida mutanen nan a kaita tsakar gida adanyi wasa kawayenta duk suna waje” Mamie tace “toh” Mamie takoma dakin Gwaggo dan wani magana ake kan gidansu Zee akan zasu kwana Hameed ya rantse baza’a kwana ba Gwaggo tace sai an kwana shine fa Gwaggo tahana Mamie sukuni Ammi na fita da Asmeey waje DJ yasa kida ashobe girls sukazo suka karbe Asmeey daga hannun Mamie sukace abamu Amarya Ammi tace “ai shikenan” takoma ciki abinta dan itama bata chanza kaya ba sukai fili da Asmeey akasa ciki aka fara rawa makeup artist data gama hada kayanta tafito tana murnushi tana kallon Asmeey dake rawa tafice daga gidan da gate yake abude.

Ko 2mins batayi da fitaba tashigo gidan ta taho filin wajen Asmeey takai bakinta saitin kunnen Asmeey sabida Asmeey taji tace “wata mata tana waje she looks like you tace nakiraki she’s your Mom wai security sun hanata shigowa and she wants to give u gift she’s going back to Bauchi now now” Hakanan gaban Asmeey kawai yafadi sai kuma ta gyadama makeup artist din kai tace “toh!” Makeup artist tawuce abinta, dan juyawa Asmeey tayi tabi kowa na compound din da kallo babu su Ya Aya duk suna sama suna shiryawa Ammi ma haka but can Mom do anything to her today with all this people around? Tasan su Baba na grin nan Kawu ma haka, Ga security ma awaje? Could Mom actually come here tayi wani abu ko to congratulate her da gaske? Koma menene mahaifiyarta ne and today is her wedding bari ta shigo da ita ciki, takalli wacce tazama kaman babban kawar yar makotansu tace

End Ads

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login