Showing 135001 words to 138000 words out of 221707 words

Chapter 46 - UWA KO UBA COMLT

Start ads
Middle Ads

sex da ita tana hayyacinta, ashe haka yake haukacewa baimasan meyake ba, dadi dadi tazo tanaji saitaji zafi chan kuma dadi is just mix feeling, sosai gadonsu yafara kara, Hamad akwai karfi kaman zai karyata tun tana iya kissing nasa takasa tana turewa baya turuwa Hamad cinta yake round biyu yayi da ita dan yana dadewa bai kawoba, he was so happy dayaga bata sumaba nishi kawai take tagaji sukaje bayi sukai wanka a gurguje yasa jallabiya yatafi masallaci.


Yana dawowa yakara hayeta batai kuka ba gari yawaye ga gado na kara hakan yasa suka koma kasa yanda Hamad ke cinya ta dauka kasheta zaiyi 1’ne flight dinsa but har 11 gindi yakeci da kyar yakawo Asmeey ta danne bakinsa yatashi yadauketa sai bayi agurguje yashiga shiryawa itama haka, gindinta ya kumbura sosai jikinta ciwo bata runtsa idanu ba all last night shima haka, wasu kudi dabatasan yawansu ba yazo yakama hannunta yasa aciki yace “ki rike wannan” saiya kalli fuskanta yace “idan kun dawo daga airport kiyi bacci” gyadamai kai tayi yajirata wani hadaden atampa tasaka ta yafa mayafi jakan bayansa yabata karba tayi tarike shi ya bude kofa yafito da LV bag din guda uku, kowa na falo babu wanda kuma yakirasu, hangosa yasa Munir da Hameed suka zo saman suka tayasa karban akwatinan yadan kalli Asmeey da duk tayi wani iri saiya dauke kai da sauri yawuce ya sauka, ahankali ta shiga sauka kanta akasa tana gyara tafiyanta kar agane, aka tattashi Gwaggo tace “shikenan jikina sai kasan waje kumuje” duk fiffitowa akayi tafiya daya biyu sai Hamad yadan juyo yasaci kallon Asmeey dake tafiya ahankali ta ciwu a hannunsa, duk aka shiga mota, yaso ta shiga motan Ya Mustapa nan zai shiga amman motansu Mamie Asmeey ta shiga, aka ja motan zuwa airport tabama Mamie tausayi, 12:15 sukakai airport flight dinsa is 1:15PM saukowa duk sukayi suka shiga yayi checking in cikin ikon Allah ya karbi ticket dinsa, sannan yazo wajensu duk suna tsaye yadan kalli Asmeey saiya wuce wajen su Baba, Baba yace “ubangiji Allah bada sa’a Allah tsare Hamadi” ahankali Hamad yace “Baba dan Allah kabar Munir yayi hutunsa anan, Asmeey will be sad sosai she needs his company” Gyadamai kai Baba yayi yace “shikenan Hamadi” Abba yace “go well May Allah be with u My son” gyadama Baba kai yayi, Gwaggo kuma saita rushe da kuka tamikamai handkerchief datayi na sakan kwarashi green tace “gashi na maka na goge zufa Allah kiyaye”murmushi yayi kadan yasa hannu ya karba yace “kidena kuka Gwaggo nagode” gyadamai kai tayi, yazo wajen Mamie saiya kalleta itama kallonsa take asanyaye, ahankali tace “be eating, namaka su cincin da cake dambun nama da yaji nasan abincinsu sai ahankali kadingacin abinc……” kasa magana Mamie tayi ganin ya rungumeta, sai hawaye yasauko daga idanunta da sauri Mamie ta share da bayan hannu ta bubbuga bayansa cikin wani irin murya tace “kadingacin abinci kaji Hamadi, Allah tsare” gyadamata kai yayi saiya dago idanunsa sunyi ja yakai hannu ya share mata hawaye yace “Mamie take care of yourself and your health kinji, karki dinga tunani na dayawa I will be eating also I promise” gyadamai kai Mamie tayi kaman karta bari yatafi, Asmeey ke kusa da Mamie kanta na kasa, saiya tsalleketa batare daya kalleta ba yaje Munir yace “Allah kiyaye Yaya” gyadama Munir kai yayi yabasa hannu suka shaking, wajen Yayyinsa yayi duk sunyi wani iri saiya tsaya yakasa magana suma haka kafin ahankali yau for the first time ever saiya rungume Ya Mustapa tsamtsam like very tight, shiru Ya Mustapa yayi shima yayi wani iri cus yanajin hawayen Hamad ajikinsa, bayansa yabubuga yakasa magana sai sauran dukansu suka rungumesa yana tsakiyansu Hameed ma idanunsa sukai ja, anatse Ya Mustapa yace “stop crying” da kyar yana jikin Ya Mustapa yace “please Yaya take care of Asmeey, Hameed kudinga zuwa dubata, Hameed I will send u money to be buying ice cream for her, please take care of Asmeey for me kunji, dan Allah, ku. Kulamin da Asmeey!” Wlh yabasu tausayi duk gyadamai kai sukayi sun kasa magana, anatse Ya Mustapa cikeda karfin hali yace “we will take care of Asmeey dukanmu, go without worries as long as we are alive Asmeey is safe right boys” dasauri duk sukace right, dago kansa yayi yasharemai fuska tass yace “jekai sallama da matarka is 12:40 now” gyadamusu kai yayi ahankali yashiga takowa yana kallon Asmeey da kanta ke kasa, matsawa tundaga kan su Baba da Mamie da Munir sukayi daga wajen duk suka tsaya bangare daya tareda su Faisal tsayawa Hamad yayi agabanta yana kallonta yakasa magana zuciyansa na daci, da kyar cikin mugun cold voice yace “zan tafi Asmeey, take care of yourself” gyadamai kai tayi batare data dago kanta ba, yayi shiru Hamad yana kallonta yakai kusan two minutes ahaka saiya juya zai tafi karaf yaji Asmeey tarike gefen jacket din dake jikinsa, hanjin cikinta taji suna kadawa, reality na setting in, wasu abubuwa na zuwan mata wuya, when will she see him again yatafi? Shikenan bazata kara ganin Ya Hamad agidansu ba? Ahankali Hamad yajuyo daidai itama tadago kanta idanunta sunyi bala’in ja, wasu mugayen hawaye sun zubomata, tana kallonsa takasa magana kawai saita fashe da kuka mara sauti, it’s been long yaga this sadness cry in her eyes tun a Bauchi, shima hawaye cika idanunsa sukayi, jikin Asmeey har wani rawa yake kaman yarinyar that her Mom is about to travel ta barta cikin wani irin murya tace “Yayaa…..kar……kar…karka tafi ka banni…..” Ya Allah!!!!! Hamad kansa har kwankwatsa yayi! “Y……a…..yaaaa karrr……ka….tafi ka banni!” Asmeey tasake fadi tana kuka kawai ta shige jikinsa ta kankamesa sosai, she’s not even seeing anybody again, tamanta dawasu Mamie ko Babanta ko su Abba kosu Yaya, she’s just crying for her husband, tarikeshi sosai tace “who will take care of me again? Wazai soni again? Kai kadai ke sona banda kowa, katafi zan shiga wani hali Yayaaa, dan Allah karka tafi katafi zan mutu, bazan kara batamaka rai ba wlh karka tafi kabarni!” Bamatasan some words datake fadi ba, she’s just crying and saying abubuwan da batama sani ba, agogo Ya Mustapa ya kalla is 12:55, daidai ana announcing jirginsu zai fara boarding in gate 5, Baba yayi namijin kokarin zuwa wajen ahankali yakama Asmeey yace “Asmeey! Barsa yatafi kinji” cikin wani irin kuka tace “Baba banso mijina yatafi, zan mutu Baba, Ya Hamadiiiii” da kyar Baba yakamata yakalli Hamad yace “tafi Hamadi” Hamad yakasa tafiya shima Ya Mustapa yazo yace “common Hamad! Ya isa! Go” yakamasa yajasa Hamad na tafiya yana kallon Asmeey dake kuka sosai jikin Baba tana miko mai hannu tana kuka, saida Ya Mustapa yakaisa security check post yadawo Hamadi yawuce suma sukai waje da Asmeey data basu tausayi wayyooo Allah na.

SAINA TUNA DA WATA WAKA…

Ashe sabo yana da dadi (ban kawana)
Amma in za'ayi rabo da zafi (sai wata rana)
Gashi zamuyo rabo dajuna (ban kawana)
Amma na sani ni banda laifi (sai wata rana)
Ka tausaya in nayi ma laifi (ban kawana)
Kace ka yafe in kama gaba na Nida ke ayau muyi bankwana
Sai wata rana rabuwa ba mutuwa ba Yar uwa rabin raina ban so muyo rabuwa.
MY HEART BROKE FOR ASMEEY AND HAMAD💔💔💔😭😭😭
EPISODE 6️⃣6️⃣



Idanun Hamad sukai jazur, hawaye suka ciko hango yanda Baba ke fita da Asmeey dake jikinsa tana kuka not minding the people in the airport, black shades dinsa yasaka yawuce gate din dasuke boarding zuciyansa namasa radadi sosai ya shiga jirginsu.
Rannan dayaje embassy rannan representative na Microsoft sun kirasa sunyi magana kan transportation nasa, so sune sukamai booking business class ticket, nuna masa seat dinsa air hostess tayi ya shiga ya zauna yaja kofa yarufe yacire glasses din yakai hannayensa biyu sai share hawaye yakeyi da sun kasa tsayawa he’s just in between farin ciki da bakin ciki, seeing Asmeey in that state broke him completely, ganin basu riga sun tashi ba har yanzu, wayansa yaciro daga aljihu dasauri, Ya Mustapa yakira ringing daya ya daga lokacin suna kokarin shiga mota, yace “kun shiga jirgi”? Gyadamai kai Hamad yayi kaman yana gabansa sai yayi shiru, shima Ya Mustapa haka cus yasan dalilinsa na kira, ahankali yace “tana motan su Mamie” saikuma anatse yace “bana gayamaka u should be strong ba? If you are like this how will Asmeey be okay? When u suppose to be her strength Hamadi, I know this path is not going to be easy for either of you but kaman gobe ne! Remember you are doing this for her! For future yaranku! Without this how will you take care of her? Idan Allah ya albarkace ku da yara fa yazakayi? Yazaka ciyar dasu? So koma menene think of the future Hamadi and do the right thing for future family naka, good things don’t come easy sacrifice must be made, highest wata nawa ne tazo ko kai kazo? Yanzu kaje ayi lunching app din dai tukunna on 1st November, daganan sai musan ya ake ciki kaji afara process dinta na zuwa, be strong Hamadi inba hakaba Asmeey will be completely shattered, she’s a child she will be fine kaji, remember u are doing this for her too, to be able to take care of her, ya isa haka, stuff like this happens but zata hakura, she will learn and she will adjust okay” gyadamai kai Hamad yayi maganganun Ya Musty calm him down a bit, cikeda rashin kuzari yace “toh” Ya Mustapa yace “idan kun tashi say your prayers, we will talk later, Allah ya tsare hanya” ahankali Hamad yace “Ameen” ya katse wayan yayi shiruuuuu daidai jirgin yafara tafiya a runway suna shirin tashi, yayi shiru he’s just thinking about Asmeey, he’s calmer than dazu after magana da Ya Mustapa but he’s still very much worried tunanin ta ya addabi zuciyansa, jirginsu yadaga sama sai hawaye kawai yazubomai, dagaske yadaga daga kasar Kano and matarsa na nan, why will he see her again?..….
**

Har sukakai gida Asmeey kuka take ba kakkautawa Gwaggo na tayata ta tausayama Asmeey da Mamie da duk sukai wani iri dan tasan yanda Mamie ke son yaron nan, suna parking Asmeey tafito da gudu daga motansu tai cikin gida kowa yabita da kallo sama tayi tashige dakinsu tafada gado taja bargo ta dukunkune tana wani irin kuka da ta dade batayi kalansa ba, Munir zai bita Ya Mustapa yace “let her be for now anjima sai adubata” jikin kowa yayi sanyi har Baba, but he’s greatful ganin yanda diyarsa ke son mijinta, mijinma na kaunarta.
Shigowa sukayi duk aka zauna a falo, Baba flight nasa to Bauchi is by 5 na yamma so ba yanzu zai tafi ba, duk akai shiru, sai chan Faisal yace “wait ooo why are we all sad? I know harda kukan Asmeey ke samu this sadness but in reality we should be happy ko Baba?” Baba ya gyadamai kai alamun kwarai, Faisal yace “Hamadi is winning Mamie cheer up, yaronki na seat a business class a jirgi going to Washington, yana sauka akwai mutane available with security da za’a daukesa akaisa suite, Mamie kinsan yanda yaronki zai dinga samin VIP treatment kuwa? Hamadi is a hot cake da yanzu plenty brand zasu dinga neman yanda zasu sacema Microsoft shi, please let’s cheer up and be happy, Hameed kawo drinks daga fridge, cus idan bama farin ciki how can we make Asmeey happy koba hakaba Munir”? Dasauri Munir yace “hakane Yaya” zuwa wajen Mamie Faisal yayi saiya bata side hug yace “Mamie na kina kewan autanki ko”? Dan murmushi kadan Mamie tayi ahankali tace “uhm” Faisal yace “just pray for him Mamie our lives is about to change sabida Hamadi” duk sukai murmushi Ya Abdullahi yace “nakosa on 1st tayi, a TV zamuga Hamadi fa a news yana nunama duniya how software din works Mamie, yan anguwan nan sunkusan cika gidan nan adinga muku Allah sanya alheri dan har su Channels saisun dauki news din, Baba Ya Aysha saita kiraka sune yan TVC tace yaushe Hamadi yaci Microsoft talent hunt, har shugaban kasa will celebrate Hamadi, someone from Nigeria won Hamadi yazama national treasure fa” akai dariya, Mamie tai murmushi hankalinta na natsuwa, Abba yace “awa nawane tafiyan?” Ya Mustapa yace “direct flight sukamai booking is a 14hrs 40min flight” ajiyan zuciya aka sauke akace. “Alllah ya kaisa lpy”.
EPISODE 6️⃣7️⃣




Asmeey saida taci kuka ta godema Allah bacci yayi awon gaba da ita, wuraren 2 Mamie tabude kofan dakin tashigo ciki ahankali, Munir daya damu biyeda ita, ganin tana bacci sai Mamie tamai alamu da hannu su tafi karsu tadata, wucewa sukayi suka fita daga dakin.
Wuraren 4 Baba yayi sallama dasu yatafi yabar Munir dazaiyi one week yadawo dan hutun sati aka basa a school har lokacin Asmeey bacci take yahana kar atadata.

Around 6 Asmeey taji ana shafa mata goshi, gently tashiga bude idanunta kadan kadan tana hoping idan ta bude idanu Ya Hamad zata gani, Mamie tagani saitai shiru tana kallon Mamie idanunta sunyi ja sun kumbura, murmushi Mamie tamata cikin sanyin murya tace “tashi kiyi salla, bakiyi azahar ba gashi yanzu magrib tayi?” Hawaye ne suka ciko idanunta cikin wani irin sanyin murya tace “Mamie yakai?” Girgizamata kai Mamie tayi tace “14hours flight ne, sai around 3 na asuba ko 4 zasukai In Sha Allahu” zubomata hawaye sukayi sai kawai ta maida idanunta ta kulle ta sauke wani irin ijiyan zuciya, Mamie taji tabata tausayi matuka, ahankali takai hannunta ta kama kafadanta ta dagota zaune, ba karfi ajikinta ko kadan, tasowa tayi ta zauna hawaye na fito mata sosai, sai gogewa take da bayan hannu, ahankali Mamie tace “kaman gobe ne Asma’u kinji, kema zakije, he’s going there for a good reason, ki daure kinji and be a strong girl kima mijinki addu’a, if you’re like this bazai iya abinda ya kaisa ba kinji” gyadama Mamie kai tayi Mamie tace “tashi kije kiyi salla toh” sauka tayi daga gadon da kyar gabanta yakara kumbura tawuce tana tafiya ahankali zata bayi jikinta babu karfi, cikeda tausayi Mamie tace “ki shiga ruwan zafi Asmeey” sauke kanta kasa tayi tabude bayin ta shiga Mamie ta tashi tafice. Kaya Asmeey tacire ta tara ruwan zafi da kyar ta daure ta zauna aciki tana kuka, tana tuna yanda shiya mata wanka jiya da yau da safe, she don’t think za’a taba samun someone that can take care of her better than Ya Hamadi, duk yanda zatai bayanin yanda takeji babu wanda zai gane, is as if a piece of her heart and life is gone, she feels so empty, she feels lost, kawai taji rayuwan baya mata dadi at all, komi yamata duhu, batajin dadin komi just like yanda takeji a Bauchi, she’s feeling exactly dsame yanzu, takai kusan 10min ta mike tayi wanka tai alwala tafito simple gown tasaka tasaka hijab tahau kan daduma tafara salloli tana idarwa Munir na knocking da sallama yadan bude kofan kadan ganinta kan dadduma yashigo yana murmushi yace “Ya Asmeey Mamie tabani abinci nakawo miki” kallon abincin Asmeey tayi kafin ahankali tace “anjima zanci banjin yunwa” Munir looked as her he knows exactly what is going on a head nata yasan it’s not easy sai kawai ya ijiye abincin a gefe daya yakama hannunta yarike, kallonsa Asmeey tayi sai kawai yatuna mata da Ya Hamad yanda yake rike mata hannu, sai kawai tafashe da kuka mara kara tana goge idanunta da bayan hannu ahankali, knocking akayi da sallama Munir yace “shigo” Ya Hameed ne rike da roban ice cream yana murmushi yana kallon yanda idanunta suka kumbura she’s still cleaning tears yace “kinga mijinki yace kullum nadinga siyamiki ice cream just to cheer u up amman har yanzu kuka kike” kallon ice cream din Asmeey tayi jin Ya Hamad yace asayamata sai ahankali tamikama Ya Hameed hannu yabata amsa tayi tana goge fuskanta da bayan hannu kaman wata marainiya tabude ahankali tasaka spoon ta shiga sha, tanasha tana goge hawaye, tabasu tausayi sosai, dan murmushi Hameed yayi deep down yana addu’a Allah yasa Zee tasoshi morethan this cus he loves yanda Asmeey loves his brother wlh dearly, Hamad is so lucky to have a wife like this that’s seriously crying for him, feeling empty, lonely, incomplete without him cus Asmeey is looking damn miserable sabida Hamadi yayi tafiya. Da fita zaiyi amman sai shima ya zauna sukahau hira da Munir dudda bata cewa anything but she’s sipping ice cream din, sallan isha’i aka kira suka fice itama tayi sannan ta zauna tai shiru tana kallon desk dinshi da chair da desktop dinsa daya bari a gida, tai shiru abu na tsayamata a wuya, dakin ba dadi, harwani gizo idanunta kemata kaman gashinan yazauna kan kujeran yana kallonta, ko yana aiki, koya tashi yaje bayi, koya shigo dakin, murya Chan kasa tace “Allah ya kaika lpy, Allah ya tsareka Ya kareka, Allah ya daukaka ka Ya Hamadi, wlh ina sonka” tafashe dawani kukan maraici, just to make her not feel lonely Mamie ta kwalamata kira daga kasa amsawa tayi da muryanta da baya fita ta mike tafito sanye da hijabin bayan ta goge fuskanta duka yayyin suna falo harda Abba duk sai kallonta suke idanunta sun kumbura sunyi ja fuskanta gabaki daya look puffy ga bacci ga kuka, Abba yace “kinci abinci?” Girgizamai kai yayi yace “oya zomuci tare” batai musu ba akunyace taje saita zauna hannu tasa Gwaggo tace “ohhh ke wanna yarinya Rijalu kikema wannan bakar soyayyan haka? Jiba idanu kashe kanki zakiyi shi yaje chan neman kudi” wani mugun kallo su Faisal suka mata taja bakinta tai shiru, Asmeey tadanci abinci ta dakata Abba ya barta, daya gama ta kwashe komi tawuce kitchen, Abba bai bari ta tafi ba tazauna afalo sukai hira duk yayyin na gidan kuma sabida Asmeey ne sai around 10 duk suka tafi Abba yace “tashi kije ki kwanta” Mamie tace “zaki kwana a dakina?” Girgizama Mamie kai tayi alamun a’a Mamie zatai magana Abba yahanata Asmeey tawuce tareda Munir yamata saida safe yatafi dakinsu ita ta shiga nata tamaida kofan tarufe hannunta tadaura akan bakinta tafashe da kuka sosai she’s seriously missing Ya Hamad, yazatayi? Mezatayi dazata dan ji sanyi aranta? Tadade ahaka tawuce gado ta kwanta ta

End Ads

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login