Showing 78001 words to 81000 words out of 221707 words

Chapter 27 - UWA KO UBA COMLT

Start ads
Middle Ads

am just looking for a way dazansan mezan gayamai sabida ya yarda dakai after wat happened" azuciye Fawaz yace "ke bari kiji batun yau nasan bakison yanda nakeson Asmeey ba, I love that girl from little, na baki the whole of today sort everything out inba hakaba you know the rest" ya katse wayan Mom tai shiru kanta ya kulle, instead of Fawaz yayi finding out on his own, she knows him goben nan babansa and his people will come to this house to yaji zancen fa? After all he messed everything up not her, daga wayan tayi tai dialing number sa harya katse bai dagaba a nabiyun ne ya daga yace "wai menene kuma kike damuna da Kira again?" Ijiyan zuciya Mom ta sauke tace
"zanyi wanka yanzu na shirya come to our house we need to discuss" "banda time dinki nasan so kike na ciki nikuma yau bana sha'awan gindin tsohuwa!" Runtse idanu Mom tayi muryanta yayi rauni tace
"please it's about Asmeey Fawaz" Dasauri sounding serious yace "okay okay I will be there by 9" ya katse wayan tashi Mom tayi tafada bayi tayi wanka tafito tai salla ta shirya tsaf cikin wata super da gyale da jakanta da some files dan daganan zata biya court tafito falo Gambo ta shigo tace "akawo breakfast Hajiya"? Girgiza mata kai tayi Gambo tafice Mom ta sauna taciro iPad nata tai replying mails sannan ta tashi tayafa gyalen tafito tana gyara glasses nata takalli Gambo dake gyara falon saman tace "aje a gyara dakina" tasauka kasa Ammi dake bama yara breakfast tace "ina kwana" ko kallon Ammi Mom batayiba yaran dake gaidatama bata kallesu ba barinma Munir dau is ko nuna tasansa batayiba tafice abinta ta shiga jeep nata tabar gidan.
8:30 takai gidan ta bude da kanta tashiga tabi ko'ina babu wani aiki tawuce sama.
9 dot Fawaz ya shigo yana sanye dawasu crazy jeans da riga da sigari a hannunsa yashiga flat din a falo yaga Mom zaune yana ganin fuskanta yace "are you sick or wat? U look somehow" ya zauna yana busa hayaki ahankali Mom tace "Fawaz!" Kallonta yayi yana busa sigari, muryanta na dan rawa kirjinta ma dukan uku uku tace "Baban Asmeey ya....y....ya au... aurar da Asmeey!" Wani kalan yarda karan taban yayi kasa yace "wat? Me....mene? Wat did you just say"?Yayi maganan yana tashi looking super confuse and angry yana tahowa saitin Mom yace "mene kikace"? Ahankali Mom tace
"Ya aurar da Asmeey to Hamad!" Wani kalan finciko Mom Fawaz yayi tsaye yace "are you mad? Or are you crazy kike fadamin this magana? Matana za'a aura ma wani? Kutumar durun uwa! Idan banci tsilin tsinin durun mai cin uwarki ba menake ke!" Yawani wurga Mom tasake fadawa kujeran sai ga hawaye sharr tazare glasses dinta taciro tissue ajakanta tana matse hawayen kar yayi running makeup nata tace
"it's not my fault! I thought ranan u just took the girl to have fun, bantaba sanin you will attempt sex ba, the father saw everything he was there shine the next day without my knowledge nor consent ya aurar da ita secretly" "and so damn wat!" Fawaz yayi maganan yana buga flower verse na falon kaman mahaukaci yace "wai kin dauka wasa nake in this? I mean it I've never seen a girl danake so and want in my entire life sai akan Asmeey like she was 6 or 7 there about dana fara ganinta! I stayed with you all this while ina cinki sabida zaki bani Asmeey kin dauka dadin gindinki nakeji? | want Asmeey wallahi koda aranan nayi sex da ita l still want her as my wife, l love her I wanna keep her with me, nayi hakuri all this years I was even willing nayakuri kaman yanda kikace nabarta tagama law school and now kina gayamin an aurar da ita to that jakin yaron daya dakeni!" Yayi shiru yana kallon Mom dake matsan hawaye da tissue ya wuce kawai ya fizge tissue ya yar yawani fizgota yana kama gaban riganta yace "look here old woman I don't care whatever you do or komene zakiyi? I want Asmeey and you must give me Asmeey inba hakaba kin rasani har abada wih!" Dasauri Mom tace "no no no Fawaz karufamin asiri, wih wih I can't leave without you zan iya rasa raina kaine Rayuwata! | will do kome zanyi nina haifi Asmeey and I promise you Asmeey, give me two weeks I have so many court cases lemme finish them and close them zanje kano da kaina" ahaukace yace "idan yaron nan yacita fa? I want Asmeey but I want full Asmeey not half ragowan wani" "I promise to give you full Asmeey wlh wih I promise amman dan Allah karka banni kaji dan Allah Mom tafashe da kuka ta rungumeshi tana kissing nashi ko'ina ya tsaya na kusan 1 min, hankadata yayi yace "as long as ba Asmeey I hate you and u are useless" yawuce yajuya yabar gidan Mom ta fashe da kuka da kyar ta hakura ta tashi abinda Baba yamata na kara nata ciwo tadauko broom ta gyara parlor tsaf sannan tabar gidan. Ayyukansa yakeyi a desktop da system dinshi, he's trying yagama software in 2days yatura cus za'a rufe gasan talent din in 5days, gajiya yayi yakifa kansa akan table shima bacci yayi awon gaba dashi.
Wuraren 11 Asmeey tabude idanunta dasuka sauka kan Ya Hamad dake bacci ya kifa kai akan table, jitayi kaman akwai butterflies acikinta, anytime ta kallesa sai sunyi motsi, dasauri takai hannunta cikin tarike tana kallonsa, he is so handsome Ya Hamad nada kyau, ga hanci, ga idanu, ga gashin kai masu coils kaman na mace ga tsayi, mesa she loves looking at him? Mesa idan har he's close to her she feels secure and happy for a moment saita manta matsalolinta?
Saita mance Mom? Is this love? Ahankali ta tashi zaune tana kallonsa bataso ta taba barinsa but Mom fa? Hannunta takalla dataji yana mata kaikayi saitai shiru tana tunanin me da me akeyi idan anyi aure?
Dakinsu ta kalla dudda hannunta ba lafiya but dole ta gyara gadon data kwana ta linke bargo tayi shara tasa turare adakin ta wanke bayi, basket da kayanta ke ciki wayanda tacire na jiya da rana da kuma na safen nan takalla she needs to wash them especially pant da bra da duk tacire data boye tsakiyan kayan, gashi bataga washing machine ba, yazatayi tai wanki da hannu daya? Kota fara jikawa idan yajiko she can manage and do the washing da hannu daya? Dakin tabi da kallo yayi kyau tafadi azuciyanta sannan ta tashi gently, jiya Anty Asiya tagaya mata akwai broom da packer a under bed sai ta duka taciro ta ijiye a gefe dudda bazatai sharan yanzu ba salya tashi, hannunta me lafiya tasa ta sauko da blanket kasa da pillows tafara gyara gadon ahaka da hannu daya without making any sound....Ahankali Hamad ke bude idanunshi kadan kadan yake ganin Asmeey na gyara bedsheet da hannu daya dasauri yatashi zaune hakan yasa Asmeey ta kalleshi da sauri suka hada ido dasauri ta sauke kanta kasa ahankali tace "ina kwana" mikewa tsaye Ya Hamad yayi yazo wajen gadon kanta na kasa hannunta kawai taji yakama dasauri ta kalleshi suka hada ido ta sake sauke kanta kasa, ahankali yace "come" binsa tayi wajen desk dinshi ya kaita sai kawai ya zaunar da ita yajuya yawuce gadon, kawai saitaga ya shiga gyarawa, wani iri zuciyanta yamata ita ta kwana akai but shike gyarawa, tass yagama yadauki bargon yashiga folding ya shimfida a bed, yadauki pillows yayi arranging akan gadon, sai kallonsa Asmeey take, dukawa yayi yadauki broom din dasauri ta tashi adan hankali tace "Ya Hamad zanyi shar....." wani kallo Hamadi yamata dayasa tasauke kanta kasa ahankali takoma ta zauna, wucewa yayi hanyar bayi kawai yashiga shara tana kallonsa from yanda yakeyi kazan he's use to it, bayason datti he's always the one arranging dakinsu shida Hameed, wani irin taushi zuciyan Asmeey yayi da she can't even explain sai kallonsa take, sharan yagama da babu wani dattin kirki ya kwashe a Parker yazuba a thrashcan dake wajen mai kyau mai marfi sannna ya ijiye broom din da abun kwashe sharan dakin yayi kal kal, juyowa yayi ya kalleta dasauri ta sauke kanta tana wasa da fingers nata murya chan kasa Asmeey tace "thank you" tsayawa yayi yana kallonta this is the first time akaimai godiya danya gyara waje wani iri zuciyansa yamai ahankali yace "go and have breakfast" gyadamai kai tayi tamike tsaye tawuce kofa tabude tafita yabita da kallo. Fitowa shima yayi dasauri Asmeey data fara hawa stairs tajuyo kallon juna sukayi akunyace ta maida kanta ta sunnar tacigaba da tafiya shikuma yawuce dakinsu Hameed, akwatinsa yajawo yafito dashi yakai dakinsu yabude duka kayansa na datti ya ciro sauran yayi arranging a wardrobe yasa box din asama ya watsa kayan a basket yadauki basket din yashiga dashi bayi yadauki detergent da soap, kayanta yafara cirowa kala biyu ne sai kawai bra da pant suka fado black dakuma brown da sauri yasauke kansa kasa kunya ya kamashi sai kuma ahankali yajuyo yakalla he knows abun, he saw na Mamie tun suna yara but rabon daya gani ya manta sai yau, ahankali yasa hannunsa yadauka saiyasa a bucket yasa detergent kawai yafara wankewa ya dauraye ya mike tsaye yana tunanin yanda zaiyi dasu bazai iya kai this things waje ba, gidansu duk maza ne kona Mamie baitaba gani awaje ba, bude kofan bayi yayi yafito slippers yasaka na daki yafito yashiga saukowa kasa Asmeey na zaune a dinning tanacin chips da Mamie tabata da egg da tea ga bread dudda batacin bread dinba taji kamshin Ya Hamad dasauri tajuyo daidai Gwaggo na fitowa tace "yanzu Asama sabida bakin hali irin na mijinki ba dakina nace kizo muyi kari tare ba? Danna koraki dazu shine kikai zuciya"?
Wucewa Hamad yayi yafita kaman baiganta ba Asmeey tabisa da kallo harda lankwaso kai tana lekowa Gwaggo tabuga table tace "ke Asama jimina kika zama"? Dasauri ta kalli Gwaggo, Gwaggo tace "kada ki cinyemin d'a da wayan nan manyan idanunnaki wannan kallo haka ba guduwa zaiyi ba da fita zaiyi zakiga bakin gilashi idonsa yanzu yana cikin gida" daidai Mamie na fitowa akunyace Asmeey tace "ni ba shi nake kallo ba" Mamie tace "Gwaggo nakara samiki karin ne kema"? Gwaggo tace "to bani na yarinyar nan duk kamshin yacika min hanci"baki Asmeey ta turo tace "mutum sai shegen cin abinci” Gwaggo tace "gamaci nidai muje kiga takwarata da aka mini Madinah" daidai Hamad na shigowa flat din wani kallo yama Gwaggo, Gwaggo itama tamai mugun kallon tace "idan kuma an isa a hanani zuwa dake muga" akunyace Asmeey ta sunnar da kanta ganin da Ya Hamadi take, Mamie tafito ganin Hamad zai wuce rikeda igiya da hammer da kusa a hannu kaman zata kirasa saita fasa.
Bayi yashiga ya kulla mata dan karamin rope na shanya undies ya shanya wayanda ya wanke sannan ya wanke kayanta kafin yayi nasa within 20min yagama ya dauraye komi akasan bucket yafara sa nata sannan ya wanke bayin tass yadauki bucket din yafito wannan karan ba Asmeey da Gwaggo a falo but yaji muryan Gwaggo adaki ficewa yayi yawuce backyard Mamie na tsaye a kitchen tareda mai tayata aiki ta hango Hamadi na shanya kaya a igiya na Asmeey da nasa, wih she have it in her mind yau zata hada wankinta tazo ta dauki na Asmeey duk akai tare but ganin Hamadi ya mata har cikin ranta she felt good, saita kara yarda da maganan Ya Mustapa Hamadi will take care of matansa sama da yanda suke tunani, shigowa flat din yayi sai Mamie bata ma fitoba cus saiyaji kunya har saida yawuce sama Mamie ta kwalama Asmeey kira. "Asmeey" Dasauri Asmeey tafito daga dakin Gwaggo tazo kitchen din tace "Mamie gani" tray breakfast din Hamad tabata tace "gashi kaima mijinki zaki iya dauka da hannu daya ba nauyi?" Gyadama Mamie kai tayi she can use the karyayyen hannu for support tana fitowa Gwaggo harta shirya tace "maza ki basa kizo muje" gyadama Gwaggo kai tayi tashiga hawa staircase ahankali tana kai gaban dakinsu ijiye tray din tayi a kasa sannan ta mike tabude kofan Ya Hamadi na rike da waya a kunnensa kaman waya yake saitaga nata wayan a kan table kusa dashi, dukawa tayi tana kiciniyar daukan tray da kanta tashi Ya Hamad yayi yazo wajen ya dauka ta kallesa ya shiga dakin binsa ciki tayi ahankali ta maida kofan tarufe tana wasa da fingers, ahankali Hamad yace "okay Baba" ahankali yace "tom" sannan ya katse wayan, yakalli breakfast din wanda yasan nasa ne, sannan yadan kalleta ganinta tsaye jikin kofa kaman tanaso tai magana dan dagokai tayi suka hada ido dasauri ta sauke kanta daidai Gwaggo na sake kwala mata kira. "Asama kifito mutafi mana" dan kallonshi tasakeyi ganin ita yake kallo kaman yana jira tai magana yada ta maida kanta kasa murya chan kasa tace "Gwaggo tace nabita wani gida" saita kara dan shiru kafin murya chan kasa kaman mai tsoron magana tace
"in je"? He will not lie he loves how she was sensible enough ta gayamai ga abinda Gwaggo tace and she still went ahead to ask permission nashi this shows tasan matsayinsa akanta, dauke kai yayi murya ciki ciki yace "bazaki ba, jeki zauna" dan kallonsa tayi ganin yadauki cup na tea zaisha yasa ahankali tawuce taje ta zauna kan gado, Gwaggo sai rangada mata kira take amman shiru, ita Mamie tasan sarai Hamad bazaibar Asmeey ba kuma hakan yamata dadi daya hanan, daganan kasa Gwaggo tace "sainaci maka mutunci Hamadi mai bakin hali wh kaci sa'a ban iya hayowa benen nan tijararre kawai."
💫UWA KO UKUBA?💫



✍🏻M SHAKUR



EPISODE 2️⃣9️⃣

Wayansa ne yayi kara true caller yanunamai Aya Muhammad Sani wayan yadauka sai kawai yataso yazo wajen gadon yabata yace "is for you" hannu tasa ta karba takalli screen din takai wayan kunnenta ahankali tace "Hello" Aya tace "iyye amaryan Ya Hamadi keyaba wayan"? Dan dagokai Asmeey tayi tasaci kallon Hamadi dake aikinsa a desktop batai magana ba, Aya tace "how are you? Kin tashi Ipy" ahankali tace "lafiya lau" Aya tace "ya kwanan Kano?
Me kikaci ko indomie kikace indomie generation gurl"? Girgiza mata kai tayi tace "ba indomie naci ba" Aya tace "okay okay bari nahada conference da Aysha hold on" Aysha ba'a wani jimaba Aysha ta dauka tace "Asmeey naaa" kuka Asmeey taji yazo mata takasa magana, Aysha tace "I am sorry about everything gobe zamu juyo daga Abuja, zamubi flight na kano because of you I will come and see you okay"? Gyadamai musu kai tayi takai hannunta ta goge fuskanta tace "tom" dukansu sunsan kuka take Aya tace "Munir told us everything that happened jiya, kome Mom tagaya miki karki wani damu where you are now is the best place for you, Aysha zatazo gobe to see you and talk to you properly ki kwantar da hankalinki everything is going to be fine babu abinda zai faru kinyi aure kinyi aure, Mom will accept it eventually just be a good wife to mijinki, Aysha zatazo gobe and she will tell you alot of things dabaki sani ba" gyadamusu kai tayi Aysha tace "stop crying banace zanzo gobe ba" gyadamusu kai tayi tace "toh" Aya tace "ina Ya Hamadi?" Ahankali tace
"yana nan" wani shewa Aya da Aysha sukayi atare sukace "hehehee Amarya" sunne kanta tayi kasa duk taji kunya yakamata, Aya tace "bashi wayan toh mu gaidashi" tashi tayi ahankali taje dab dashi ta tsaya tana mikamai wayan ahankali tace "wai zasuma magana" kallonta yayi sai kawai ya karbi wayan ya katse ya ijiye, su su Aya sunsan za'ayi hakan indai Hamad ne bazaiyi magana dasu ba, ahankali tajuya zata koma gado sai kuma tadawo ta tsaya gefensa kanta akasa tace "I want to talk to Munir" kallonta yayi saikuma yadauke kai yace "ki gama kukan tukunna" raurau tasakemai da idanu yakalleta dasauri ta sauke kanta kasa sai takai bayan hannunta ta goge fuskan tass, murya chan ciki yace "good gurl" dasauri Asmeey ta kalleshi kaman bashi yayi maganan ba wayansa yadauka yabata karba tayi tajuya takoma gado ta kwanta danna wayan tayi ba password saita shiga contact mashi tai typing Munir fitowa sunan yayi tai dialing ringing daya yadauka yace "Ya Hamadi" dan turo baki tayi ahankali tace
"nice" wani murmushi Munir yayi sosai mai kara yace
"iyye my lovely sister, My Asmeey Amarya" kaman zatai kuka tace "ni kadena cemin haka" dasauri yace "naji naji toh" ahankali tace "ina Ya Ramla dasu Yusra da kowa"? "Jiyafa kika tafi har kin soma kewanmu?" gyadamai kai tayi saikuma murya chan kasa tace "I miss u Munir" wani iri Munir yaji shima wlh he misses her kawai she is better off a kano ne, dakewa yayi yace "nima l miss you, yau nabi Baba muna shago a kasuwa but baya wajen nan dana basa wayan next week zamuyi resuming school" da yar kankanuwan murya yace "how is Mom?" Shiru Munir yamata, ahankali tace "how is Mom dan Allah kagayamin? Kaje ka dubata is her face fine? Baba ya shirya da ita? Ya maidata sun dena fada? Is Mom okay"? Atakaice Munir yace "yes taje court" hawaye taji yazo mata a ido muryanta na rawa tace "Mom is in pains ko Munir? Yau babu mai tayata daukan files, nobody to help her carry things ko wanda zata tura yadauko mata abu a mota, gashi i know she's not happy" akufule Munir yace "dalla ni malama kasuwa nake, wai ke Ya Asmeey nan ma bazakiji da karyayyan hannunki ba kin dameni dawani Mom, Mom, Mom sai kace ke kadai ta haifa, ni sai anjima" ya katse wayan abinsa sufa dama yara maza basuda wani imani sosai ko? Kifa kanta a pillow tayi batare data bari sautin kukan na fitowa ba tadade ahaka saita goge fuskanta ta daga wayan tacigaba da daddannawa ganin akwai tiktok kawai saita shiga, dan juyowa Hamad yayi yakalleta saikuma yabarta yacigaba da abinda yakeyi Karasa aikinsa yayi 1 saura yamike yataho wajen wardrobe yabude yaciro kaya yarike a hannunsa sai kawai

End Ads

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login