Showing 27001 words to 30000 words out of 325849 words

Chapter 10 - BADAKALA

Start ads

20 Aug 2025

495

Middle Ads

kuma gashi daga ita sai matar baban nata a gidan, amma ba zama take ba tunda mahaifinta ya rasu ta had'a gonarshi ta siyar da kuma rabin gidan da suke ciki wai ta tafi neman kud'i, yanzu haka duk in tana son cin abinci saidai tayi bara ta samu abinci wanda hakan yana k'ona mata rai sosai, *Ma'aruf* da *Ma'arufa* kam dama bata ma kwance da su, dan in suka fita tare sai suyi wata d'aya basu zo k'auyen ba da sunan ganinta, kuka ta fara wanda ya zamar mata jiki tare da nadamar abubuwan data aikata a rayuwarta, ta jima tana kuka kamar ranta zai fita kafin ta ji yunwa na takurata sosai, da k'yar ta ciccib'a ta tashi tsaye ta d'auki wani tsohon hijabi ta saka ta fita daga gidan.

Duk inda taga gungun maza nan take tsayawa tayi bara, amma ba kowa ke bata ba saboda da dama mutanen k'auyen sun tsaneta, wasu kuma k'yank'yami ne na ganin tana saurin kai hannunta tana susar gabanta dake mata bala'in k'yaik'ayi har yanzu, da k'yar ta samu naira 60 ta siye garin kwaki harna talatin da kuma sugar na goma, canji ta k'ulle a zane saboda kuma gaba, haka ta sake rarrafowa ta nufo hanyar gida zuciyarta ba dad'i ko kad'an, tunanin halin da take ciki da kuma rayuwar da 'ya'yanta suka d'aukarwa kansu wacce bata da maraba da irin rayuwar da tayi.

*Bayan fitarta* da wasu mintina Ma'arufa da Ma'aruf suka shigo gidan, masha Allah yaran fa an girma sosai, sai dai kana ganinsu ba zaka ce Salma ce ta haifesu ba, dan kuwa sam basa kama da ita, ga mai da ma'arufa ke shafawa wanda yasa tayi jawur har tana d'aukar ido, kallon gidan suke kamar yau suka fara shigowa kafin Ma'aruf ya shiga d'akin yana fad'in "Wannan gurguwar banzar ko ina ta tafi kuma?"

Ma'arufa ce tace "Waya sani, watak'ila ta tafi yawon barar data saba."

Tsaki yayi yace "Bara na yi wanka na koma inda na fito, wallahi ba dan ke kika matsa ba ni da ban zo k'auyen nan ba."

Shiru ta masa sai shiga d'akin da ita ma tayi, duk da ta same shi yana cire kayanshi hakan bai dameta ba, aje jakarta tayi akan katifar da bata da maraba da tabarma, cire d'an kwalinta tayi ta zuge zip d'in rigarta ta cire, haka ya rage mata daga ita sai bras da pant ba tare da jin kunyar yayanta ba, d'an kwalinta ta d'auka ta warware ta juya baya ta cire bras ta d'aure k'irjin ta da kallabin, zage pant d'in ta tayi sannan ta juyo zata fita daga d'akin, idonta ne suka sauka kan ma'aruf daya saki baki yana kallonta yana had'iyar yawu, sosai yaji sha'awar yar uwarshi na ratsa shi ta ko ina, dama zaman da suke a gidan masu zaman kansu d'aki d'aya suke, haka yana yawan faruwa tsakaninsu ba wani abu bane su a wajensu, basa damuwa dan sunga tsiraicin junansu, sai dai wani abu bai tab'a shiga tsakaninsu ba, kowa harkar gabanshi yake da na shi mutanen, amma kuma duk da haka shed'an yana tusa musu sha'awar junansu, ita kanta Ma'arufa tana irin hakane saboda tana so ta d'auki hankalinshi ya nemeta, shi kuma yana so ya nemeta amma yana jin rashin dacewar abun a zuciyarshi.

Fitowa tayi ta duba duk inda tasan zata samu ruwa amma babu, tsaki tayi ta lek'a d'akin tace mi shi "Dan Allah ka fito ka samo mana ruwa waje gidan nan babu ruwa."

"Babu ruwa ne?" Ya fad'a yana cire belt d'in shi, banza ta masa ta fito ta zauna akan turmi, fitowa yayi da riga a hannu yana shirin sakawa yace "Ina zan samo ruwa yanzu a wannan busashen k'auyen?"

Wajen ban d'aki ya nufa ya d'auki bokiti ya juyo da nufin fita idonshi suka sauka kan Ma'arufa, k'aramin d'an kwalin data d'aura k'irji dashi yasa duk cinyarta a fili suke, ba wai cinya kad'ai ba har gabanta yake hangowa daga nan, ganin yanda yake kallon k'asan ta yasa ta sake ware k'afafun ta tana kashe masa ido, aje bokitin yayi ya nufi wajenta da azama, yana zuwa durk'ushewa yayi gabanta yana kallonta ido jawur cikin wata irin murya mai d'aukar hankali ta bariki yace "K'anwa... ta zaki iya...amincewa da..ni?"

D'aga hannayenta tayi tana wata irin mik'a mai tafiya da ruhi ta cije leb'en ta na k'asa, hannunshi ya d'ora a cinyarta yana shafa d'aya hannun kuma saiya fara tafiya dashi a hankali harya sauke shi a gabanta, yatsanshi yasa ya dinga wasa da gabanta wanda yasa ta fara narke masa harta had'a bakinta da na shi, mik'ewa sukayi daga nan suna rumgume da juna ba tare da sun raba bakin su ba, suna daf da shiga d'aki suka ji muryar Salma tace "Inna lillahi wa'inna ilaihi raju'un, Ma'aruf!"

*Allah ka karemu ka kare mana zuri'armu, Allah ka shirya mu ka shirya mana zuri'armu, ka gafarta mana zunubanmu.*
27/05/2020 ร  16:35 - Ummulkhairi: ๐Ÿ‘ฉโ€โค๏ธโ€๐Ÿ‘จ๐Ÿ‘ฉโ€โค๏ธโ€๐Ÿ‘จ๐Ÿ‘ฉโ€โค๏ธโ€๐Ÿ‘จ๐Ÿ‘ฉโ€โค๏ธโ€๐Ÿ‘จ๐Ÿ‘ฉโ€โค๏ธโ€๐Ÿ‘จ๐Ÿ‘ฉโ€โค๏ธโ€๐Ÿ‘จ๐Ÿ‘ฉโ€โค๏ธโ€๐Ÿ‘จ๐Ÿ‘ฉโ€โค๏ธโ€๐Ÿ‘จ๐Ÿ‘ฉโ€โค๏ธโ€๐Ÿ‘จ๐Ÿ‘ฉโ€โค๏ธโ€๐Ÿ‘จ
*SANIN MASOYI*
_(sai Allah)_
*BAYA DA K'URA*
๐Ÿ‘ฉโ€โค๏ธโ€๐Ÿ‘จ๐Ÿ‘ฉโ€โค๏ธโ€๐Ÿ‘จ๐Ÿ‘ฉโ€โค๏ธโ€๐Ÿ‘จ๐Ÿ‘ฉโ€โค๏ธโ€๐Ÿ‘จ๐Ÿ‘ฉโ€โค๏ธโ€๐Ÿ‘จ๐Ÿ‘ฉโ€โค๏ธโ€๐Ÿ‘จ๐Ÿ‘ฉโ€โค๏ธโ€๐Ÿ‘จ๐Ÿ‘ฉโ€โค๏ธโ€๐Ÿ‘จ๐Ÿ‘ฉโ€โค๏ธโ€๐Ÿ‘จ๐Ÿ‘ฉโ€โค๏ธโ€๐Ÿ‘จ

*NA*

_SAMIRA HAROUNA_


*Litattafan marubuciyar*

*1* _KAUSSAR_
*2* _BA SO BANE_
*3* _D'AUKAR FANSA_
*4* _AUREN HAD'I_
*5* _SANIN MASOYI (sai Allah_
*6* _JIHADI_
*7* _ITACE K'ADDARARMU_
*8* _K'ANGIN RAYUWA_
*9* _MAATA_
*10* _KAWU NA NE_
*11* _KALLON KITSE_
*12* _AURE_
*13* _SANIN MASOYI (baya da k'ura)..._
*14* _BADAK'ALA..._


*SADAUKARWA GA*

๐Ÿ’ž _*MASOYA NA*_๐Ÿ’•


_Bismillahir rahamanir rahim_

_3_


Zaune tayi kamar kayan wanki tana fad'in "Ma'aruf abinda kukeyi kenan dama? Ashe dama kusancinku bana shak'uwa bane na iskanci ne, amma ko Allah ya wadaranku wallahi, bak'in cikin da kuke saka min Allah ya saka muku ninkin baninkin shi, tsinannu kawai la'anannun Allah, kai yanzu inba tab'ewa ba duk matan duniya ka rasa wacce zaka nema sai k'anwar ka da kuka fiti ciki d'aya, tir da halinku shegu kawai..."

Ma'arufa ce ta kasteta da fad'in "A'a dakata haka malama, ya isa kinji ko, addu'ar ki ba zata sani jin haushi ba domin kuwa ke Allah ya fara tsinewa kafin mu, dan haka ai ba wani abun kunya bane, hakan ma shine zai tabbatar da mun gada kenan ga uwa ga uba, sannan naji dad'in sunan da kika kiramu da shi na shegu, wannan shine asalin sunanmu dama, amma daga yau karki k'ara mana katsalandan a rayuwarmu kamar yanda a lokacin da muke yara muna kallonki kina rayuwarki babu wanda ya saka miki ido, ina fatan kin fahimta."

Juyawa tayi ta shiga d'akin Salma na fad'in "Dan ubanki ai ni duk iskanci na banyi da wanda yake d'an uwana ba, har nayi yawon bariki na gama ban tab'a nema da wanda ya sanni ko na sanshi ba, amma kuma fa? Ciki d'aya fa kuka fito, ni ce nan na haifeku."

Ma'aruf ne ya tab'e baki yayi yace "And so what dan ke kika haife mu, naga dai abun kunya ba kanmu ne aka fara ba bare ace zai k'are a kanmu, ke tab'argazar da kikayi ma waye zaiyi irinta a duniyar nan, shine har zaki wani mana fad'a sai kace hallitarmu ki kayi."

K'wafa yayi yana shirin shiga d'akin ta dakata da kukanta tace "Amma ai duk iskanci na ni ban tab'a iskanci da wanda ke d'an uwana ba ko da na nesa ne bare kuma shak'ik'i, kawai ku dai ku ce taku tsinuwarce tafi tawa."

"To sai me? Idan har mu tsinannu ne ke fa? ke da kike cin amanar mijinki da amininshi, kika haifi yara har biyu a gidanshi da sunan nashi yaran dan kawai ki ci gadonshi, yanzu ba gashi nan ba wa gari ya waya? Ba kud'in, ba farin ciki, ba jin dad'i."

Salma kam kallon Ma'arufa kawai take dake fad'a mata magana son ranta, Ma'aruf ne ya d'ora da "Kula ba k'afa ba, sannan duk fitsararmu bamu tab'a neman jinsinmu ba, amma ke fa? Kinyi tarayya da 'yan uwanki mata ma saboda lalacewa, a haka har zaki mana wani wa'azi."

Cikin kuka ta dafe k'irji tace "Ina uwarku kuke fad'a min duk abinda ya zo bakinku? Wallahi kunyi asara."

Ma'arufa ce tace "Hum! Wannan kuma ke ta shafa."

Ma'aruf ne yace "Kwad'ayi ai mabud'in wahala ne dama, yanzu gashi baki samu komai ba sai wahala da kike, abinda zaki ci ma gagararki yake yi, shi kuma Abbas yana can da matarshi da yaransu cikin farin ciki sun ma manta da wata hallita wai ita Salma kamar dai yanda suka manta da wannan rub'abb'en margayi Abban."

Cikin jin haushi da takaicin ambatar sunan Sameera tace "Amma ai har yanzu Abbas bai sake ni ba, tunda abinda ya faru ya faru bamu sake had'a ido ba, dan haka ni nasan bai sake ni ba har yanzu."

Wata dariya Ma'arufa tayi tace "Kaji matar nan da hauka, to tsufanki ne ke nuna miki har yanzu ke matarshi ce? Domin Allah ke yanzu ko mata sun k'are a duniya me zaiyi da ke."

Ma'aruf ne yace "Inhar gaske ne ma bai sake ki ba to ina inada tabbacin bai sake ki bane saboda yana so sai kun had'u ido da ido, dan nasan sakin da zai miki sai ya kai dubu biyar."

Dariya suka dinga yi mata har Ma'aruf ya saka rigarshi ya nufi k'ofar fita, ta gaban Salma ya bi inda take zaune k'ofar shigowar saboda abinda ta riska, ledar garin kwakwinta da sugar ya kalla yace "Gurguwa gari zaki sha? Bari idan na fita zan siyo miki kifi ki d'an ci dan nasan anjima ba'a had'u da abu mai lami ba."

Ma'aruf data zauna kan turmi ce tace "To ina za ta ga abu mai lamin, ai ta gama cinye nata rabon tun gidan waccen mutumin."

Ko da ya fita Salma ta yunk'ura da sandarta ta zauna kan tabarmarta, kallon Ma'arufa tayi tace "D'auko min kofi da cokali a d'aki."

Shiru Ma'arufa tayi kamar ba taji ta ba har saida tayi niyya ta mik'e ta d'auko mata, kawo mata tayi daga tsaye ta jefo kofin ta koma ta zauna, nan ta gyara kwakin tana ci tana kallon Ma'arufa cike da takaicin wayar da take jin tana yi da saurayi wacce batsa tafi yawa, saida tayi maganin yunwar dake damunta kad'ai nutsuwarta ta dawo jikinta, a hankali maganganun yaranta suka dinga dawo mata, sai kawai taji bata buk'atar tsayawa da yak'in daga nan, gashi tun ranar da *Tahir* ya harbe mata k'afa ta gama jinya ta dawo k'auyen nan bata sake ganin Abbas ba, tasan ba zai iya ci gaba da zama da ita ba, sai dai kuma bata san a wane matsayi take ba tunda bakinshi da bakinta bai had'u ba har yanzu, ga kuma tunanin Sameera wacce ta raina amma yanzu ta tabbatar ita ce sarauniyar gidan Abbas kuma sarauniyar zuciyarshi, da wannan tunanin ta riski wunin ranar, har saida zuciyarta ta sake durmiyata kan wani zunubin kuma, sai dai wannan karan ba ita za ta yi fad'an ba, tunda tana da yara kamar Ma'aruf da Ma'arufa, tana da yak'inin cewa su Abbas ba zasu iya shaida su ba tunda sun girma duk sun canza daga yanda suka san su, sai bayan magriba Ma'aruf ya shigo gidan da ledoji a hannu.

D'aya leda ya mik'awa Salma yace "Alk'awarin dana miki ne, ki ci kema kiji dad'i."

Sauran ledar kuma kujera yar tsugunno ya janyo ya zauna gaban Ma'arufa ya bud'e yace su ci, kallonshi Salma tayi ta kalli ledar taga gasassar zabuwa ce da kuma balangu, sai lemu mai sanyi guda biyu alamar dai shi da ita, aje ledarta tayi gefe d'aya tana kallonsu suna ci tace "Ku saurare ni da kyau muyi magana."

Ma'aruf ne kad'ai ya iya ma kallonta kuma take ya ci gaba da cin abincinshi, cikin d'aga murya tace "Da ku fa nake magana kuna jina ku min banza."

Ma'arufa ce tace "To wai ba kunne ne ke ji ba, ki fad'a mana amma ki tabbatar serious magana zaki fad'a."

"Akan Abbas ne." Ta fad'a tana kallonsu dukansu, kallonta sukayi suka ce "Kamar ya Abbas, meye faru?"

Ba alamar wasa tare da ita tace "Ku yanzu kuna son ku k'arar da rayuwarku a haka kamar ni? Ni a wahalce ku a wahalce, abincin ma sai nayi bara na samu ke kuma sai kin sayar da matancinki, kuna ganin wannan ita ce rayuwar daya kamata mu ci gaba da yi? Ku tuna fa kuna yara irin gata da soyayyar da Abbas ya nuna muku, amma haka ya rabu da ku yanzu gashi kuna cikin wahala, shin ba kwa jin kuna son kuyi wani abu a game da haka?"

"Kamar me fa?" Cewar Ma'aruf kafin ya d'ora da "Duniya na da tabbacin mu ba 'ya'yansa bane bare mu ce muna da gadonshi, ke baki kyautata masa ba bare muce zai kallemu da mutumci ko dan zaman tare da akayi, duk da dai mutum ne mai son taimako musamman matasa, amma bana jin zai iya taimakonmu saboda abinda kika masa."

Kallonsu tayi da shu'umin murmushi tace "In tambayeku mana? Shin ya zakuji ace yau kun wayi gari kun samu million ashirin ashirin naku na kanku?"

Ma'arufa ce ta saki wata k'ara tace "Wooo! Ai wallahi Hajia kud'in nan suka shigo zaki sha mamakin irin rayuwar da zanyi."

Ma'aruf kam cewa "Ai gurguwa wannan kud'in suna zuwa ni da zama nigeria kuma sai dai in nayi sha'awa kawai insa a nuna min ita ta babban majigin allon kallona dake mak'ale a gadona na alfarma."

Cike da makirci Salma tace "Dan haka kuwa zaku samu wannan kud'in cikin sauk'i inhar kukayi abinda zan fad'a muku yanzun nan, ku zaku huta, ni ma kuma zan huta."

Ai da sauri suka gyara zama suna fuskantarta suka ce "Muna jinki Hajia."

Dalla dalla Salma ta musu na abinda take son su aiwatar duk da kuwa had'arin shi da kuma muninshi, su kuma dayake magana ce ta kud'i sam basu duba komai ba musamman Ma'arufa wacce ita ce zata fi shiga had'ari tare da rasa wani abu na ta, amma a wajen su wannan ba damuwa bane idan da kud'i, saida ta gama kitsa musu Ma'aruf ya bushe da dariya yace "Kai gurguwar nan har yanzu ashe kanki da sauran wuta, ai shirin nan yayi d'ari bisa d'ari wallahi."

Ma'arufa ce ta wani girgiza gaba har saida k'irjin ta suka motsa tace "Alaji yaka ganni gaban *oga Samuel* da millon ashirin a account d'ina? Kaga a ranar zan samu 'yancina kuma zai zama kawar bawa na."

"Gaskiya kam, duba kiga yau kafin ya barmu mu taho shege kamar wani ubanmu, harda jaddada mana yake kar mu wuce gobe."

Salma ce tace "Waye kuma Samuel? Kwartonki ne ko?"

Cikin nuna rashin damuwa tace "Um um, wanda muke zaune a gidan shi ne, tunda ya bud'a ido ya ga nice hasken gidanshi ni ke kawo mi shi manyan costumer yake nanik'e min, baya so ina nisa dashi ko nan da can, kuma dama lokacin da muka je gidan ba kud'in d'aki ne damu ba, shiyasa saiya bamu d'aki a cewa shekara zan biya shi, duk da yanzu yasan ina tare da mutanen da zasu iya biya min kud'in, amma baya so na bar gidan ne shiyasa baya karb'ar kud'in har yanzu, kuma yayi hakane saboda wanda suke zuwa gurina suna masa alfarma sosai a siyasance, a ikonce da kuma arzik'ance, sannan ga kyautar da suke mishi ta fitar hankali."

Tab'e baki Salma tayi tace "Inhar kukayi abinda nace to ba Samuel ba, har wad'anda ke neman naki zaki iya had'a kafad'a da su."

Ma'aruf ne yace "Ai ki kwantar da hankalinki, kamar anyi angama ne, goben nan muna komawa zamu fara shirye shiryen komai yanda ya dace."

"Da kyau." Cewar Salma tana murmushi, haka sukayi kwanan farin ciki da tunanin samun kud'i kamar wanda suka bayar ajiya, haka gari ya waye bayan Ma'aruf ya samo musu abin kari sun gama suka shirya komawa inda suka fito, abun mamaki saiga Ma'arufa ta dunk'ulo har dubu uku ta bawa Salma ta rik'e kafin su sake dawowa, Ma'aruf kuma ya bata k'aramar wayarshi saboda su dinga kirantatana sanin abinda ke faruwa cikin gaggawa, haka suka d'auki hanyar komawa zaria kafin su wuce abuja.

โ™กโ™กโ™กโ™กโ™กโ™กโ™กโ™กโ™กโ™กโ™ก

Zaune yake a farfajiyar gida akan kujera yayi shiru sai dai idonshi jawur suke da wani hoto a hannunshi yana kallo, ba zai iya tantace abinda yake ji ba a game da wacce ke cikin hoton, sai dai ko ba komai yasan har yanzu yana matuk'ar sonta, amma abinda ta mishi na k'ona masa rai sosai, haka kuma wata zuciya na tuna mishi da cewa ba laifin ta bane, laifin ta d'aya shine b'oye mishi da tayi harta aureshi da cikin wani a jikinta, yana wannan halin ne k'annan shi dake bi mishi ya shigo gidan kuma kai tsaye wajen ya nufa, tsaye yayi yana kallonshi ganin hawaye na neman zubo mishi yasa yayi gyaran murya, da sauri *Abbacar* ya kalleshi tare da sanya hoton aljihun gaban rigarshi yana k'ak'aro murmushi yace " *Saleem* kai ne? Yaushe ka shigo? Ai banji shigowarka ba."

Murmushi yayi ya rumgume hannayen shi yace "To dama ina zaka ji bayan *Zeenat* ta tafi da gaba d'aya nutsuwaka."

Murmushi ya sake yi da bai kai ciki ba yace "Hmmm."

Sunkuyawa yayi ya dafa cinyarshi yace "Yaya Abbacar wai sai yaushe wannan tunanin zai k'are ne? Baka tunanin kana shiga hakk'in iyalinka dayawa? Yanzu da ace *Sayyada* ce ta fito ta sameka da hoton tsohuwar matarka wacce ta cutar da kai ta ruguza mana farin cikinmu tayi d'aid'ai da rayuwarka, me kake tsammanin zata ji a ranta?"

Murmushi dai ya sakeyi yace "Hoton Zeenat ne fa ba ita d'in ba, kuma ita kanta Sayyada ai tasan da ina kallon hoton ina kuma tuna baya."

Cikin kulawa Saleem yace "Yaya Abbacar, na fahimci har yanzu kana son Zeenat a zuciyarka, amma kuma kana jin zafin abinda ta aikata maka ko?"

Girgiza kai yayi yace "Ko d'aya Saleem, kawai dai ina tuna rayuwar baya ne."

Murmushi rainin hankali yayi yace "Karka raina min wayo mana yaya, nasan abinda kake ji a ranka mana inhar zan kwatantashi da kaina."

Kawar da kai yayi yace "Ko kad'an Saleem babu haka a raina, sai ma addu'a da nake binta da ita Allah ya mata rahama."

Tsaye ya mik'e yana kallonshi

End Ads

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login